Showing 12001 words to 15000 words out of 39040 words
Gama ya zagaya ta bayanta ya raba mata kan biyu yayi mata kalba guda biyu wadda tayi masifar yimata kyau, AFNAN ce Tace" Kay Yaya Daman ka iya kitso" uhm n'a iya irin wannan Tun Ina yaro nakewa ammi" wacece ammi Kuma" Zaki ganta idan mukaje gida itace mahaifiyata" uhm Yaya kaga Ni momyna ta mutu ta barni" to ya Isa Haka karki kuka ay kowama zai mutu kinji idan kinaso Ni na barmiki tawa anmin" "Allah dagaske Yaya wallahi Ina so" dagaske Mana Kuma Kinga zata kula dake " washe baki tashiga Yi tana tsalle "to tsaya Mana da dariyar Haka Zaki Bata kitson " tsayawa tayi sannan ya cigaba da shafa mata man har jiki, bayan ya kammala ya dakko daya daga cikin jallabiyar sa jaa ya saka mata sannan ya dakko hiramin da ya nada mata kamar yadda ake nada gele aka, wowwwww kinganki Kuma "Masha Allah wata barakallahu asanul kalikin" yanmata na ansha kyau" hannu tasa ta rufe fuskarta Tace" Allah nayi kyau " eh mana kefa kekkewa ce " murmushi tayi dimple dinta ya bayyana hannu yasaka ya taba gurin yace" lalla irin nawa" dariya tasakeyi "Allah Yaya zolaya ta kake" uhm nidai Kinga Bari naje Nima nayi wanka na fito Dan Naga munkusa sauka " tom shikkenan sai ka fito yaya nafita waje" daga mata kaiyayi tare da cewa" eh kije su AYAAN suna zaune " Tom tafada tare da bude kofar ta fita, tana bude kofar Gaba dayansu juyowa sukai suka saki baki suna kallon ikon allah" AYAAN ne yace" a,a anyi wankan kenan kaga Yan matan yaya" dakamasa duka Ameer yayi yace" Kai kashiga hankalinka wallahi tom" anty AFNAN sannu da fitowa "cewar AMEER" itadai AFNAN batace komai ba saima wata tafiya da take cikin takun kasaita har ta karaso inda suke ,zama tayi Tace" mene kakemin dariya" AYAAN dai kallonta yayi yace" a,a akwai abin da natunane shine nake dariya"okay tom tafada" AMEER kam dai dai kunnen AYAAN ya Kai bakinsa yace" tab akwai kura fa wallahi har na hango bom yatashi da yarinyar Nan ,jibi fa wannan rigar sarauniya NABEELA ce ta bani Tace nabawa Yaya AREEYAAN Amma shine ya Bata tasaka, uhm Kai Ina ruwanka mu men茅 namu kallone kawai namu idan ka bibiyama betaba sa rigarba" tab beta ba Sawa ba da Haka yace bazai Kat baba sai da na takura Masa ya karba, yanzu yakenan idan wanan jarababbiyar taga rigannan ajikin AFNAN" hmm bani da tacewa Danni har na matsu mukarasa gida domin Naga bidirin da za a kwasa aciki Dan ba bom ne zaitashi ba yau har konewa MASARAUTA saita kusayi"
Dagowa AYAAN sukai sai ganin AFNAN sukai ta dage tana hawaye, dasauri sukace" anty lafiya?" Hmm bani kukewa munafurci ba" innalillahi wa'inna ilaihirraju un wani bance komai ba" to idan ba gulmata kuke ba kuyi maganar naji Mana shine zakuna kuskus" Allah ya huci zuciyarki gimbiya anty AFNAN" dariya ta subucewa AFNAN Tace" nifa kudaina cemin anty manya daku tab banaso....
Hmmm AMEER ya sauke a jiyar zuciya yace" AYAAN tabakinka Anya wannan yarinyar bazata rasa kwankwamai kuwa ba " uhm ay harda sarkin aljanu ma mebi asamu mudai bakinmu kanin kafarmu kasan halin Yaya beki Yace zai dakemu ba domin har yanzu a yara yake daukarmu....
Suna zaune tsawan mintina da dama saiga AREEYAAN ya fito daga dakin, sanye YAKE da farar riga da wando n'a manyan Kaya dinkin yasha ayki sosai Kai Kana kallon dinkin kasan anyine Dan sarki ko yarima kokuma wanda ya amsa sunan sa me kudi, fuskarnan a turbune ya fito Yana takun kasaita ,AFNAN kuwa zubamasa Ido Tai tana kallon halittar ubangiji har ya karaso inda suke ya zauna, be jima da zama ba yaji ana sanar dasu Akan jirgin su zai sauka, Gaba ki dayansu shiryawa sukai sukasa belt hakama AFNAN samata yayi sannan ya rungumeta a jikinsa, har Allah yasa jirginsu ya sauka lafiya a kasa me tsarki wato SAUDIYA.
Masha Allah dayawan hadimai da barori dama sauran ma,aykatan gidan SARAUTAR sun hallara a wajen domin tarbar yarima AREEYAAN, cikin murna da jin dadi AYAAN da AMEER suka sakko daga mattakalar benan Haka zalika AREEYAAN shima rike da hannun AFNAN acikin nasa, Nan take mutane suka shiga mamaki wasuma har da gulmace gulmace wasu Kuma suna cewa" ikon Allah Ina Kuma yarima ya samo wannan yarinyar me yanayin kyau irin nasa ammafa ki Yar wace kekkewa ce" Haka dai Aka dinga gulma ana yada zance iri da ban daban har su yarima suka shiga mota zuwa gidan SARAUTAR MANAMI.
*MASARAUTAR MANAMI*
*IDAN KINJI DADIN PEGE DINNA DAN DARAJAR ANNABI KIMIN SHARE*
Share & comment fisabilillahi
_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______
*Chptar 22*
馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 馃拫 *AFNAN* 馃拫.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲
_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_
_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
馃拫_*AFNAN*_馃拫
*BOOK TWO*
*Chapter 22*
*MASARAUTAR MANAMI*
______________ Tun da suka Isa bakin babbar kofar Dake gidan SARAUTAR MANAMI aka shiga kirari da sanarwar da wowar yarima AREEYAAN.
Bayan sun karasa anyi parking din motar Gaba ki dayansu fitowa sukayi a tare , AFNAN kuwa Gaba kidaya ta kankame AREEYAAN takasa koda matsawa da jikinsa" AFNAN cikani nana saikace za a saceki" a,a Yaya tsoro nakeji allah Tun da na shigo gidannan ban San meyasa ba gabana faduwa yake" "uhm AFNAN kenan to ki kwantar da hankalinki babu abin da zai sameki kinji shalelena" murmushi tayi kawai Tace" Yaya muciga ba da tafiya nidai a Haka" "tom shikkenan ya fada tare da yin hanyar da zata sada shi da cikin MASARAUTAR, tun da suke tafe hadimai da masu ayki da bayi sai faman kaiwa da komowa suke wajan diban gaysuwa wajan uban gidan nasu Kuma sarkinsu n'a gobe wato AREEYAAN, shi dai kawai daga musu Kai yake ita kuwa AFNAN sai faman baza Ido take tana faman kallonsu cike da mamaki, har suka Kai babbar kofar da zata sa dasu da babban falon MASARAUTAR,
# . Tashin hankali Tun kafin su AFNAN su karaso cikin gidan sako yajewa gimbiyoyin guda uku cewar yarima yazo dawata kekkewar yarinyar me Kama da aljanu, sosai hankalin kowacce ya tashi acikinsu Amma sai suka danne suka zauna a falon suna jiran tsammanin shigowar su, ay ko Ile cikin falon yacika tab da mutanen gidan ciki ma har da memarta ba kowa soyake yaga wannan yarinyar shin dagaske abin da sukaji, da sallama dauke a bakin AREEYAAN yashiga falon "Assalamualaikum" ammi ce kadai ta iya amsa masa sallamar sa茂 maimarta ba Banda shi Babu Wanda ya amsa saidai baza Ido dasuke famanyi suna kallon ta Ina zasuga yarinyar, itako AFNAN tawani kudundune ta buya a bayan AREEYAAN sai faman hangosu take ta gefan ido ,Allah sarki jikinta duk yayi sanyi duk tabi ta tsorata da lamarin" janyota AREEYAAN ya sa hannu yayi tare da cewa" AFNAN fito mana mekike tsoro" fitowa tayi tare da kama hannunsa tana kallon yawan mutanen dake zaune acikin falon sukuwa su ZAKIYYA sai faman wurga mata harara suke, zumbur sarauniya NABEELA tatashi tare da rike kugu dace" kan ba I!! Ashe yau za a dauki gawar wata yarinya "ke zonan"!! Tafada tare da hade Rai tana kallon AFNAN" bazaki zoba Dan uwarki" uban waya Baki rigarnan wallahi saikin cireta tun da ba ubankine ya sayamin ba" afusace" yace" uhm lallai yau na tabbatar Baki da hankali a Haka kike ikirarin kinaso na aureki ,ke baki ji kunyar zaginta a gaban memarta ba ba shashasha" kuka tafashe dashi tayi daki a guje" memarta ba kuwa Haka yace" wannan abin ya Isa Haka kusaurara muji meyake tafe dashi" ZAKIYYA ce Tace" Allah ya karamaka lafiya da nisan kwana tabbas abin da yaya yayi b茅 kyau tama NABEELA ba akanme zata sayi Riga ko sakawa be tabayi ba Kuma ya dauka yabawa wannan aljanar yarinyar tasaka" uhm AREEYAAN yayi wani murmushi nahefan fuska, shikuwa AYAAN daidai kunnen AMEER yaje yace" Wai kana kallon abin da nake gani kuwa?" Waiyau Sabi da tsabar munafurci ZAKIYYA ce take shigarwa NABEELA fada tab lallai watan hadin kansu ya Kama itakuma AFNAN watan cin azaba ne yakama dan da alama bakaramar wahala zatasha a gurin wadannan jarababbun ba," "hmm ni kasan ma meyake batamin rai Wai mu ba Maza bane sa茂 Dole yaya AREEYAAN zasu aura haba ninaga masifa" uhm baruwanka mudai idone namu mucigaba da kallon film Dinan muga yaushe za a gama" hhhh Allah AYAAN baka da kirki wato ma film ne abin Kana ganin yadda Yaya AREEYAAN yashiga tashin hankali har gumifa yake " "ah to mu Ina ruwanmu tab ay duk tsuntsun da yaja ruwa shi ruwa kan duka katsaya malan kawai Kai kallo ato" shikkenan suka juya suka cigaba da kallon bidiri.
AREEYAAN karasawa yayi gaban me martaba ya durkusa tare da cewa" Allah ya karamaka lafiya da Nisan kwana Ina fatan nasameku lafiya ya mahaifina" Kamar yadda AREEYAAN yayi Haka itama AFNAN ta zauna a gaban memarta taba, "lafiya kalau alhamdulillah ya hanya" ? Lafiya kalau alhamdulillah Ina fatan dai Kashirya karbar duk wasu tambayoyi da Zan maka ayanzu" eh ranka shi Dade insha Allah " yauwa kayi tafiya domin neman wasu mutane Kuma kadawo lafiya sai dai banganka da suba sai yarinya daya suna Ina Kuma ita wannan yarinyar wacece?" Yana magana yana kallon AFNAN dake makale kusa da yarima, " uhm tabbas natafi neman su Amma banyi nasarar damunsu ba domin sun rasu ,Kuma sun bar yarinya daya itace wannan ,Bata da kowa sai Allah ayanzu saikuma Ni nine kadai gatanta , yarinyar tazama abin tausayi gashi Bata San komai ba Bata iya komai ba hatta wanka sai dai ayi mata anriga da an sangartata, wannan dalilinne yasa mukasamu matsala babba a hanya Kuma bamu da wata mafita ko zabi Akan Haka ,Dan Allah Abba kada kace a,a inason ka fahimci abinda zan fada maka" uhm inajinka "?," Dama anriga da an daura aurenmu tunkafin mukaraso nan" what?" Aure kuma""!!!! Gaba ki dayansu suka Mike tsaye harda me martaba" momy kuwa wata uwar ashariya ta nannago Tace" kutumar uba,wallahi baka isaba AREEYAAN kayi kadan ka bada Mana MASARAUTAR mu Kai awa" kana tafe kana sumsum dakai munafiki shiyasa kaki wauren yan uwanka Ashe akwai abin da ka kulla "to wallahi baka isaba kayi kadan kakarya tsari da doka ta wannan MASARAUTAR "tana magana Tana faman huci , me martaba ne yayi saurin dakatar da ita dacewa" ta Isa Haka kidakata wannan ba naki bane nine nake da yancin yanke hukunci " dawo da kallonsa yayi kan AREEYAAN yace" Babana kasan girman zunubin daka aykata kuwa kasan mekaja mana" bazan kamunci wannan abin ba ,idan banda abinka me kagani a jikinwannan "yar yarinyar har nawa take dazaka batamana sunan MASARAUTA ta dalilinta"to abin da nakeso dakai shine kadauki ita wadda kaza ba fiye damu din ka bar cikin wannan MASARAUTAR bana bukatar nasake ganin ka anan " zumbur AREEYAAN yadago tare da kallon mahaifin nasa ya shiga girgiza Kai, itama mahaifiyar sa kallon sa take gabadaya jikinta Bari yake ,shikuwa AREEYAAN daker ya iya cewa" innalillahi wa'inna ilaihirraju un yanzu ABBa Akan wannan abin zaka koreni Abba ninefa Sabi da na aykata abinda ubangiji ya umarceni da na aykata shi Abba bafa Zina nayi ba, hasalima Sabi da na kiyaye idona daga halaka yasa nayi wannan auren shin ita ba mutum bace iya su ZAKIYYA ne kawai yaya Tom shikkenan indai hakane nikuma zantafi narayu da ita amma kusani koda watarana kuntina dani kamar yadda kuka koreni kuka fiddani daga cikin yaranku Nima bazan sake nemanku ba," AFNAN tashi mutafi" yafada tare da mikewa ya ja hannun AFNAN, fincike hannunta tayi ta fashe da kuka tare da cewa" kayi hakuri Yaya kada kace zaka tafi Sabi da Ni ,Dan Allah kazauna tare da iyayenka Nima zantafi narayu nikadai tun Dani banada kowa, badaman kafadamin cewar duk wani Dan Adam zai mutuba to Nima Zan tsimayi tawa mutuwar" ya Isa Haka AFNAN!!! kidaina cewa Baki da kowa kina Dani nine Zan rikeki Kuma na zauna dake" Abba dai jikinsa duk yayi sanyi sai yaji kamar ya dakatar da AREEYAAN ya fasa tafiya, Bai Gama wannan tunanin ba ya tsinkayo muryar Ammi Tace" Muddum AREEYAAN zai tafi daga gidannan Nima binsa zanyi ,bazan zuba Ido Ina kallo ana zalintarsa ba abin ya isheni Haka kunfara kaini bango abar yaro ya zabi wadda yakeso ya zauna da ita saikace wanine zai zaunamasa da ita daza a ce kamar AREEYAAN sa茂 an masa auren Dole yace bayason su dolene "wallahi indai AREEYAAN bazai zauna a gidannan ba nima bin sa zanyi "kuma abin da bakusani ba allah ta karamaka lafiya AREEYAAN sa茂 da ya kirani ya nemi izinina kafin ya auri AFNAN" "Kuma yace nasanar maka gudin abin da zai biyo baya ne yasa ban fada maka ba nabari idan yazo da kansa saiya sanar maka kamar yadda yamin bayani nafahimta ,nazata kaima zaka fahimta ,Ashe ba Haka bane kakasa Gane abin da yaronan yakesonyi " dalla malama dakata munafuka ayduk kekike dauremasa gindi yakeyin duk abin da yakeso to wallahi ba acikin gidannan ba koyaki ko yaso saiya bar gidannan ko ya mayarda wannan shegiyar yarinyar inda ya dakkota kokuma ya bar gidan Gaba daya" uhm faiza kenan banyi mamaki ba dakika kirani da munafuka nasan Zaki aykata amma kisani Babu inda AREEYAAN zaije Ni saiyanzu ma na Kara tabbatar da cewa yarona jarumine Kuma ita yarinyar Babu inda zata dukkansu acikin gidannan zasurayu Kuma Koda ace AREEYAAN Yana da Shirin Kara aure bana bukatar ka auri daya daga cikinsu kuma sannan inason kayimin alkawari bazakaje ki inaba" Ammi kidaina fadar Haka yazama Dole natafi Tun da mahaifina baya son nazauna atare dashi, batun kuma Karin aure nidaman a tsarina mace dayace bana da wani buri yin mata biyu Dan Haka Koda ma ace inason nayi bazan auri daya daga cikinsu ba" no son inason kazauna ay kaima gidan mahaifinkane Kuma Nan Gaba kaine nakesa ran zaka zama sarki me jiran gado a wannan MASARAUTAR "shiru AREEYAAN yayi bece komai ba ,sa茂 jin ne martaba yayi yace" Babana kayi hakuri kazauna sa茂 yanzu nafahimci abin da kake nufi dazu naruga da n'a dauxafi Akan auren dakayi batare da sanin mu ba Amma yanzu tun da mahaifiyarka tayimin bayani nafahimta Dan Allah kada kace zaka tafi" uhm Abba idan nazauna Dole itama AFNAN zata zauna sannan Babu Wanda zai dinga muzguna mata da sharadi, idan ko har Haka tafaru Zan dauki mataki kwkwara akai" eh to Babu laifi yanzu samu guri kuzauna inadon gaba dayanku zanmuku wata magana " Tom tafada tare da zama itama AFNAN ta zauna sannan ragowar mutanen dake cikin falon suma suka zauna.
Gyran murya me martaba yayi yasoma magana"Babana "na,am " AREEYAAN ya amsa, hakika abin da ka aykata bay dace ba sannan ba auren ya rinyarne ya zama laifiba laifinka anan shine auren da kayi batare da saninmu ba" Babana kodan Gaba kada kasake irin wannan ,yanzu abin da nakeso dakai shine "kazabi mutum daya daga cikin yan uwanka sai ka kara da ita, kaga wannan ay yarinya ce kuma kace koda wanka Bata iyaba idan ka auri daya daga cikinsu ZAKIYYA sa茂 ta ragemaka wasu abubuwan ko " Allah ya ya karamaka lafiya,bana bukatar auren Koda daya daga cikinsu Ni dakaina na Isa na kula da ita basai sun taimakamin ba, Danni ko Yar ayki bana bukata a part Dina komai zanna yimata" Baki momy tasaka tare dacewa" iyeee ah lallai wannan yaron kacika Dan iska wato ma ko kunya bakaji kakecewa Wai ka Isa kamata komai Kai ala dole kagirma to baka isaba saika auri ZAKIYYA wallahi" uhm ya isheni Haka dake nake magana "memarta ya fada, AFNAN kuwa wasu siraran hawayene suka Shiga zubowa daga cikin idonta cikin sauri AREEYAAN yace" lafiya AFNAN" uhm uhm yaya Allah wadannan mutanen ciwankai suke samin musamman wannan matar yafiye min Kara aka" tana magana Tana nuna momy da hannu, kan uba ah lallai wato ninake samiki ciwankai lallai zakici ubanki agidannan wallahi kikiyayeni" gabadaya kuka AFNAN ta fashe dashi duk tabi ta tsorata baki n'a rawa Tace" Yaya Dan Allah ka goyani mutafi tsoro nakeji" "uhm kiyi hakuri AFNAN kinji Babu abin da zai sameki inanan tare dake" harara ZAKIYYA ta watsa musu Gaba dayansu tare da tauna lebe ta Mike a fusace ta Shiga daki" itako AFNAN kamar wata babba Takara rausayar da Kai Tace," Yaya Allah bacci nakeji " AREEYAAN ne ta kalli me martaba Wanda yayi mutuwar zaune Yana kallon ikon allah " am abba Ni Zan shiga ciki" batare da yacemasa komaiba ya geda Masa Kai kawai alamar yatafi, ayko AREEYAAN ya Mike tare da daga AFNAN cak ya sabata a baya yiyi part dinsa, gaba kidaya mutanen gurin da kallo suka bishi, itakuwa momy indakasan tayi hauka , gimbiya fauziyya kuwa tuni hawaye da majina sun gama wanke mata gaban Riga...
_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______
*Chptar 23*
馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN