Showing 6001 words to 9000 words out of 39040 words

Chapter 3 - Afnan Book 2 Complete Hausa Novel

茒AN GORO*_

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_

1- Burina Mu'azzam

2- Ba Mahaifiyata bace

3- Babana ne sila

4- Ummu Amani

5- Amatullah

6- Zuciyarta

7- Mace Rayuwa

8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha

10-Babbar sakayya

_And now_

馃拫_*AFNAN*_馃拫

_______tsaye yake Yana faman gyra hular kansa Yana murmushi Yana cewa Ammi" Ammi wallahi farinciki nakeji yadda zanje nafara bincike akan wadannan mutanen jinake kamar zanyi nasara Basu mutuba" "Kay dai son wadannan mutane sunshiga ranka to Allah ya bada sa,a amma dai da AYAAN zaka tafi ko"? "Eh ammi harma da SAJEN AMEER dukkansu tare zamu tafi yanzuma jirana suke domin angama shirya Mana jirgi yau dai sai KOGI LAKWAJA" hhh tayi dariya irin Basu na manya," ay bakin ka ne kogin yanzu dai tafiya zakai kabarni da tashin hankalin Yan gidannan Akan aurenka da ZAKIYYA ko" ah ammi ba Haka bane ke baza su Miki ba Naga idan suna ganina ne sumeyin wannan abin to idan najema bazan dawo ba sai na samo Miki sirika" uhm tom Allah ya kiyaye hanya akula Kuma Kar amanta da alkawari kasan lokacin da kadauka na Nemo matar aure ya kusa saura TWO weeks yakamata ka hanzarta kada ka maidani karamar Mac茅 kasa me martaba ta yadda ninake Goya maka baya kake abin da kake so" "murmushi yayi Wanda yatafi da Gaba daya ruhina ni marubuciyar sainaji kamar nayi wuff dashi, sannan yace" karki damu insha Allah Zan dawo lokacin da kikace, tom shikkenan Allah ya tsare hanya sai andawo " daga Haka AREEYAAN ya fito falo Nan ya tarar da su momy da kannensa da su ZAKIYYA azaune bece musu komai ba ya huce itakuwa ZAKIYYA ta dake sai kallonsa take har sada ya kure mata gani

Shere & comment fisabilillahi.

_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______

*Chptar 18*

馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 馃拫 *AFNAN* 馃拫.

*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*AFNAN*_

_*BY*_

_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_

1- Burina Mu'azzam

2- Ba Mahaifiyata bace

3- Babana ne sila

4- Ummu Amani

5- Amatullah

6- Zuciyarta

7- Mace Rayuwa

8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha

10-Babbar sakayya

_And now_

馃拫_*AFNAN*_馃拫

*BOOK TWO*

*Chapter 18*



*******

______________ Gudu take tana faman jan numfashi cikin Daren ga duhu ga ciyayi sa茂 cokalinta suke ga jikinta yariga yayi mata nauyi Babu kwari hakan yasa ta zibe a kasa tana Mai da numfashi, cikin sauri da tsoro ta rarrafa inda ta hango wani kogo ta shiga daga gefe ta buya, sukuwa su fadeela neman duniya sunyi sunyi har sun gaji Gaba daya jikinsu yagaji ga giya da suka sha sukayi tatul hakanan Babu yadda suka iya suka juya gida da niyyar idan safiya tayi zasu taho nemanta, itakuwa AFNAN yadda tayi tsiru cikin kogonna Babu ko kekkewar motsawa Sabi da tashin hankali Haka ta daure ta kwanta a kasan gurin tana mayda numfashi tana hawaye ahaka har bacci yayi awan Gaba da ita.

Fadeela kuwa bayan sun komane suka zubawa doctor Ido yadda jini yake zuba daga kansa saka makon fasamasa Kai da Kamal yayi, abin Babu kyan gani Dan Haka suka shiga tunanin yadda za suyi da gawar doctor ,can Kuma sai sukayi wani tunani Kamal ne yace" fadeela duk yadda za ayi a gobe mubar gidannan kitafi gida kinji" bangane natafi gida ba me kake nufi da natafi gida?" Eh kije gida zamudinga waya " "harara ta watsamasa Tace "Kai ma isa wallahi bazai yuwu ba Babu inda zanje muna tare da Kai ay yadda muka taru muka kwace dukiyar yarinyar Nan sannan mukayi kisa tare to Dole tare za mu girbi abin da muka shuka tab wato nufinka natafi gida inyaso azo har gida akamani bayan AFNAN tasan gidanmu Sarai kaikuma ka gudu kabar gari ka tsira to wallahi baka isaba" "mestewwww kinfiye shashanci bazaki gane ba to an fada Miki AFNAN zata iya barin jejin nan batare da namun daji sun cinyeta ba lallai ma ay yadda doctor ya mutu nasan itama yanzu namin daji sunyi kumallon dare da gangar jikinta" "a,a fa Kama daina fadamin Dan ba ji zanyi ba gwarama kadai na fada Babu inda zanje kafata kafarka" "hmm tom. Shikkenan babu damuwa kishirya Nan da jibi zamu bar kasar Danni hankalina a kwance yake na San AFNAN yanzu tazama shekakkiya uhm Allah sarki yarinya karama munjefa rayuwarta a masifa" "Ni kasan mema nake tunani" a,a sai kinfasa?" Hm yadda muka runtse idonmi muka Bari imaninmu ya tafi Kuma runka aykata badai daina" "hhhh ke ki kwantar da hankalinki aljanna ta me raboce ko kayi zunubi ko bakayi ba idan Allah yayi zaka shiga.

______ zaune suke acikin jirgin cikin tashin hankali AYAAN take cewa Yaya da matsala fa wallahi idan mukace sai mun karasa airport jirginnan zai iya tashi damu" "aba AYAAN ka kwantar da hankalinka kaji Babu abin da zai faru" kaga Gari yakusan wayewa yanzu karfe 4 saura kadan" a,a nifa Yaya gaskiya munemi wani gurin asauke jirginnan "Kay baka da hankali a jejinnan kakeso musauka?" Eh Yaya ay lafiyarmu ta fi komai kawai asauke shi anan," shiru AREEYAAN yayi kafin daga bisani kuma yace "shikkenan na amince a sauke shi anan" ay tunkafin ya karasa AYAAN ya karasa gurin me tuka jirgin ya fadamasa, Nan take akashiga sauke shi a gurin, cikin nutsuwa har suka sauka, BAYAN sun saukane dukkansu suka fito daga ciki suka Yi shimfida dukkansu suka zauna" shiko AREEYAAN tagumi ya zabga "Yaya Wai meyasa kake ta tunani tun dazu tunanin mekake?" Ban sani ba gashi ka takura mun sauka a wannan jejin batare da munshiga cikin mutane ba balle nafara neman wadancan mutanen, yanzu yakakeso nayi kenan saurana two weeks fa Adan wannan lokacin nakeson nemosu sannan na samo matar aure nidai da n'a auri ZAKIYYA gwara nazauna Babu aure" kay Yaya Wai meyasa baka sonta me tayi makane?" Nadaya tana da kyau sannan ga kudi ga sarauta to mekake nema a gurin mace" bansani ba idan tana da wadannan tanada tarbiyya?' shashasha Ni ba wadannan nakeso ba inason wadda zuciyata ta kwanta da itane bawai matar cusheba kaga idan ka karamin maganar ZAKIYYA anan gurin hmm" yayi shiru besake cewa komai ba, Wasa Wasa su AREEYAAN acikin jejinnan Har dare yayi suna zaune suna jiran tsammani domin sunyi waya ATURO musu dawani jirgin, Amma shiru har ran AREEYAAN ya fara baci, suna Nan azaune suka tsinkayo wani ihu har cikin dodon kunnensu yake shiga, kallon inda sukejin ihun sukai Nan take suka hango wata yarinya sai faman gudu take kamar zata tsallaka wuta Sabi da gudu,sai faman Nishi take tana gudu tana hawaye har ta karaso inda suke Ashe wata jaririyar damisa ce ta biyota ,sabi da yanayin jirin da takeji ne yasa ta fadi akasa cikuke Timm, shikuwa AREEYAAN dake zaune saurin mikewa yayi ya daga yarinyar tare da kwantar da ita gefan AYAAN ya nufi inda damisar take, Allah sarki ita kuwa AFNAN tuni taruga da tasuma a gurin Sabi da tashin hankalin damisar da ta biyota......

馃ス馃gaskiya Ina bakinciki da haduwar Nan banso suka hadu yanxu ba Amma ku kun takura akan su hadu

Share & comment fisabilillahi.....

_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______

*Chptar 19*

馃拑馃拑*TO!! TO!! TO!! Shhhh*馃槍 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*馃拫*AFNAN*馃拫WANAN LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN LITTAFIN ME SUNA 馃拫 *AFNAN* 馃拫.

*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*AFNAN*_

_*BY*_

_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_

馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲馃尲

_*JARUMAI馃挭馃徎WRITER'S ASSOCIATION馃摎*_

_*Marubuciyar*_

1- Burina Mu'azzam

2- Ba Mahaifiyata bace

3- Babana ne sila

4- Ummu Amani

5- Amatullah

6- Zuciyarta

7- Mace Rayuwa

8- Rayuwar 茦as茩anci

9- Mar'atussaliha

10-Babbar sakayya

_And now_

馃拫_*AFNAN*_馃拫

*BOOK TWO*

*Chapter 19*

_________ ganga Ganga yashiga tinkarar damisar Yana mata wani irin kallo, nan take damisar tafara ja da Maya ,ganin dai har lokacin AREEYAAN Bai daina matsowa inda take ba sai kawai ta juya a guje tana kuka, ganin Haka yasa AREEYAAN dawowa inda su AYAAN suke,zama yayi ya zab ga tagumi yayi shiru, AYAAN kuwa kallonsa yayi yace" Yaya meyasa ka taimaketa daga ganin wanan yarinyar ba mutum bace Kana ganin ta Yar karama a wanan jejin" hmm kawai yayi kwafa batare da yace Masa komai ba, Yaya magana fa nake maka ,nagani wanan jejin Babu alamar akwai gida duk ciyayine to Taya za asamu mutum yayi rayuwa anan sai dai aljanu, karufa Mana asiri mu bar Nan gurin" AYAAN !!! Karufemin Baki karkasa Raina ya Kara baci yanzu " siru AYAAN yayi yace" to Yaya Bari kaga na yyafa mata ruwa ta tashi sai mu tabbatar" tsaki kwai yayi batare da yace Masa komai ba, shi kuwa AYAAN ruwa ya dakko ya shiga yayyafawa AFNAN ,ayko sai gashi ta bude Ido afurgice tare da cewa" wayyo Dan Allah kada ku daukeni ku barni anan nafiso tacinyeni " da na koma gurin su Yaya Kamal gawara na mutu nabi Yaya AREEF wayyo na " kuka take Sossai cikin furgici da damuwa take juyawa, abin mamaki ma Bata kula da su AYAAN dake zaune ba, karara kukan AFNAN Har kinnen AREEYAAN yake ji Dan Haka yayi saurin daka mata tsawa yace" yimin shiru haba" sa茂 lokacin AFNAN ta kula da mutanen dake gurin ,bude idonta tayi tarau a kan fuskar AREEYAAN tana kallonsa Nan. Take ta runtse idon ta sake budewa ta goge idon still haryanzu tana ganinsa ,ayko tasake fashewa da wani sabon kukan Tace" wayyo Allah na aljani nashiga uku Yaya AREEF" ran AREEYAAN ne ta baci jin yadda take kiransa da aljani ,hakan yasa ya Kamo hannunta tare da cewa," bude idonki" kitt AFNAN ta dakata da kukan fa take jin yadda muryar da bazata taba mantawa da ita ba har abada take dukan dodon kunnenta" da sauri ta bude idonta tare da bude Baki cikin kinkina Tace" doc .... Doc... Doctor AREEYAAN?" Tabbas ba kokonto nakeba Kaine sanan nayarda yanzu Kai ba aljani bane" kallon ta YAKE cike da mamakin inda ta sansa" eh tabbas Kaine mugu azzalumi a tadalilin ka narasa duk wani farinciki n'a narasa duk wani gata duk adalilin ka yaruwar yayana ta salwanta duk da bakai ka kashe suba Amma kana da kaso acikin mutuwarsu, bazan taba yafe makaba da ace alokacin yayana betafi domin ya shiryawa zuwanka ba da har yanzu Ina tare dashi Yana kulawa Dani" AFNAN tasake rushewa da kuka cikin bakinciki da zafin Rai, Girgiza Kai tashigayi Yana kallonta cikin mamaki da damuwa yace "kece AFNAN?" Batare da Tace Masa komai ba taci gaba da kukanta" kallon jallabiyar jikinta yayi tare da kurawa gabanta ido yace", tabbas kece kanwar AREEF to Amma me ya kawoki Nan " kuka ta karasa saki kanta yashiga juyawa Nan take ta fada kirjinsa ta cigaba da kuka har da majina" wani irin yarrr AREEYAAN yaji ajikinsa tare da zaro Ido waje Yana kallonta, so yake ya janyaeta daga jikinsa Amma Kuma ya kasa sai ya tsinci kansa da tallafo kanta Yana Dan jijjiga bayanta da lallausan hannunsa, lumshe idonta AFNAN tafarayi tana Dan sauke Ajiyar zuciya, Kara kankamesa AFNAN tayi tana jin yadda kirjinsa yake bugawa da sauri dasauri daidai kan zuciyarsa ta sak茅 dora kanta tashiga jin sautin zuciyarsa, shima Kara rungumeta yayi tare da kwantar da kansa a bayanta yayi shiru, AYAAN da AMEER kuwa Baki da hanci suka saka suna kallon ikon Allah , AYAAN tan taba AMEER yayi yace" Wai AMEER kana kallon abin da nake gani kuwa ?" Kodai Ni kadaine nake gani" Kai zai tambaya ay wallahi ikon Allah nake gani jibi fa yadda yake wani lumshe Ido Yana Kara kankame "Yar mutane" hhhh to ay idan baka sani ba Daman wadanan mutanen mukazo nema Kuma munsamesu tun da ansamesu kaga daganan sai gida, Allah ya hutar damu" au way dama' wanan ce yarinya da za ayiwa aykin kaddai kace wanan mutumin daya takurawa yaya Akan aykinann kullum message da Kira ita ce wanan kanwar tasa" eh mana sune ,ay kaidai bari da alama Yaya fa ya fada kagafa yadda yake Dada kankameta tab akwai kallo a gidan SARAUTAR MANAMI" AMEER ne yace ayko dai domin walalhi sarauniya ZAKIYYA batada kirki bazata ragawa kowa ba Akan AREEYAAN.

Baccine ya dauketa a kirjin sa batare da ya ankaraba domin shima ya riga da ya shagala cikin tunani, AYAAN ne yace" yaya AREEYAAN darefa yayi sosai anan gurin yakamata mu karasa daga dancan gurin mu kwanta" sa茂 lokacin AREEYAAN ya tuna ashefa a jeji suke cikin jin kunya yace" okay mu karasa sai mu kwanta ko tun da jirgin be karasoba" dariyace ta kusan subucewa AYAAN cikin zolaya yace" Yaya da Kuma kace bazamu kwana ajejin Nan ba" eh to yanzu Kuma nace mukwana Koda jirgi yazo sai gobe zamu tafi"baki AYAAN yarike yace Tom shikkenan yaya mutafi Bari n'a dauki abincinan nayi gaba dashi" amma yaya kamar fa yarinyar nan tayi bacci yaza ayi da ita" ina ruwanka ?" A,a nifa bance komaiba AMEER tashi mutafi" gaba suka soma yi sanan shikuma AREEYAAN ta daga AFNAN tsaye sa茂 gashi ta bude ido cikin magagin bacci Tace "Yaya AREEF ka goyani nagaji bacci" murmushi kawai AREEYAAN yayi cike da tausayinta yace" bazaki ci abinci ba" zanci yaya rabona da abinci Tun dazu Dana tsinci mangoro nasha" tom shikkenan Bari na wanke muki fuska sai nabaki ko inyaso saina goyaki din" ruwa ya dakko ya wanke mata fuska sai ko gashi ta dawo daidai sai yanzu tatina ashefa Yaya AREEF ya mutu Bata sani ba sai zuba kwaba take, to Amma wayake bani amsa, tafada azuciyarta , Bata karasa tunaniba taji yace" to zauna ko "Bata Ankara ba ya zaunar da ita akan cinyarsa ya shiga Bata abincin ,da kamar bazata bude bakinba Amma sai tatuna yunwa takeji hakan yasa ta shiga karbar abincin tana ci Yana Bata ,har sai da ta cinye tas sanan yace" nakara Miki wani" a,a nakwoshi ni " daga Haka tayi shiru" men茅 kike kankame jikinki?" Uhm sanyi nakeji" rigar dake jikinsa ya cito yace" oya to daga hannunki kinji" hannunta ta daga sama ya saka mata rigar ajikinta sanan yace" haryanzu kinajin sanyin?" A,a basosai ba," tom shikkenan maza tashi n'a goyaki mukarasa Can" ya n'a maganar Yana nuna mata inda su AYAAN ke zaune suna kallonsu, kunya taji Tace" a,a Zan iya tafiya basai ka goyani ba" meyasa ?" Sabi da Ni ba yayanki bane?" A,a kawai dai...!! "Short up" karki sake cewa komai ,ya dagata daga cinyarsa sanan ya tsuguna ta hau ,jiyayi kamar Bai dauki komai ba Dan dakarfin da ya Mike ,ya Soma tafiya a nutse har ya karasa inda su AYAAN suke, itako AFNAN duniyar tunani ta fada atake ta Shiga tuno lokacin da yaya AREEF YAKE giyata aduk lokacin da ta sakamasa kuka, sai gashi yau ba Yaya AREEF dinta ba wani mutum da ban ya goyata" tabbas ta yarda da cewar doctor bayadda ta daukesa Haka take ba da man AREEF yace mata, tadaina cewa ta tsaneshi Sabi da Basu San halinsa ba tun da Basu zauna da shiba, " sakko ko " AFNAN" na am ta zabura daga tunanin da take ta sakko, zama Tai agefe tayi tagumi sukuwa say AYAAN ikon Allah suke faman kallo Dan ko a mafarki Basu taba tunanin AREEYAAN zai iya daukar wata mace acinyar da ba balle kuma azo kan goyo.



*MASARAUTAR MANAMI*

Zaune suke a kasa dukkansu gaban me martaba suna faman masifa Akan Abu daya ,ma,ana auren AREEYAAN da ZAKIYYA, dakatar dasu memarta ba yayi dacewa" na Isa Haka ,duk wannan abin da kukeyi akan mutum daya ,ku yanzu ba abun kunya ne acikin MASARAUTAR nan ba ace ,kuna jinin sarauta kuna fada Akan namiji haba, ZAKIYYA kun bani mamaki " Allah ya Kara maka lafiya " wallahi bani ce na fara Jan fadanba gimbiya fauziyya ce da sarauniya nabeela sun fi kowa sanin cewa nice wadda Aka tsaida zan zama mata a gurin Yaya Amma sai suka ka ce basu yarda ba, BAYAN sunsan hakan ya sabawa dokar MASARAUTAR Nan" a,a ZAKIYYA haryanzu ba a tsaida ki a matsayin mata a gurin yarima AREEYAAN ba, kawai dai anyi maganar ne anzata shima zai amsa Yana so, to sai Kuma ya kawo uzirinsa akwai wadda yakeso abashi lokaci ,yanzu duk maganar Dada Bata taso ba ya kamata ku tsaya kunutsu tsakanin ki da yan uwanki Bekamata namiji ya Shiga tsakanin kuba, shi kansa AREEYAAN din besan kinayi ba, yanzu abin da nakeso da ku, ku kwantar da hankalinku nan da sati biyu idan bai kawo mana matar da zai auraba zamu yanke hukuncin, kan ya auri daya daga cikinku, Kuma karna sakejin ance Kuna fada Akan sa ina fatan kun fahimta" gaba dayansu suka hada baki suka ce" eh ranka ya Dade Allah ya Kara maka lafiya" insha Allah bazamu sake yin hakanba " tom shikkenan Allah ya muku albarka" ameen ranka ya Dade.

Share & comment fisabilillahi.

_ 馃拫 *AFNAN* 馃拫______

*Chptar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login