Showing 54001 words to 57000 words out of 113152 words

Chapter 19 - Dr Khaleel Book 1 Complete Hausa Novel

10 Oct 2025

454

ya
mike da sauri yana kuma kallon dan ves din jikinta
yace "a hka xa ki fita" ta hade rae tace "to su
waye a gidan" wani tsawa ya daka mata ya nufi
inda take ta ajiye bucket din da sauri ta bar gun
tun kan ya iso tana hararansa, daukar bucket din
yyi ya fice daga falon, Ameesha dae na kitchen
tana lunch, yana fita da kmr minti biyar aka bude
kofar wata mata ta shigo falon da sallama,
Ameesha ta fito da sauri daga kitchen ta
rungumeta cike da murnan ganinta suka karaso
cikin falon, Ashnaah dae sae kallon matar take ko
ba a gaya mata ba ta ga alamar uwar Ameesha
ce, Matar tace "me kike yi a kitchen" dae dae nn
Khaleel ya shigo falon rike da bucket, da mmki
yake kallonta yace "Mama ke ce a gidan namu
sannu da xuwa" a takaice ta amsa masa ya karaso
cikin falon ya gaisheta da ladabi ta amsa bbu
yabo bbu fallasa, Ameesha ta juya tana kallon
Ashnaah tace "mum dita knn" Ashnaah tace "ae na
ga alama ina yini mama" kin amsawa hajiyar tayi,
Khaleel ya Mike ya nufi stairs ya ajiye mata
bucket dinta snn ya haura Sama. Ashnaah ta tabe
baki tace "ikon Allah" juyawa tayi ita ma ta nufi
sama, hajiya ta mike tana kallon Ameesha
fuskarta a daure tace "mu tafi daki" mikewa tayi
suka nufi sama xuwa dakinta, Ameesha tayi shiru
tana sauraron irin hudubar da uwar tata ke mata
tana digestn, har ta Kai aya snn ta xuge Jakarta ta
fiddo wani abu kulle a fallen xani ta hade rae tace
"saura kuma don ubanki ki ki yi" Ameesha ta
marairaice tace "amma fa ni momy tsoro nake ji"
ta ja kunne ta da karfi tana huci tace "don ubanki
ki xauna takaicin namiji da matarsa ya kashe ki
tunda ke kince yar wahala ce," Ameesha tayi shiru
tana kuma nazarin abubuwan da mum dinta ta
gaya mata, kuma fa hka ne kila Ashnaahn ma ba
xaune take ba don tana mmkin ynda duk irin
tsiwan da take na Khaleel baya Mata komae sae
dae yyi ta kallonta batun kuma yace mata baya
sonta. Karfe biyar na yamma hajiya ta bar gidan,
Khaleel na jin fitar ta ya shigo dakin Ameesha
yana Mata mugun kallo yace "bna toleratin wnn a
gidana in ganin juna kuke son yi to ki dinga
shiryawa kina xuwa can gidanku kina samunta,"
hade rae Ameesha tayi bata ce komae ba har ya
juya ya fice daga dakin ta dan yi murmushi a
xuciyarta tace xaka gane kuranka. Karfe shidda da
yan mintuna Khaleel ya shirya cikin nml dressing
dinsa na 3qtre da farar polo ganin ynda abokansa
ke ta damunsa da kira, ko kadan bae son ko
wannensu ya xo gidansa shi yasa yyi deciding ya
tafi kawae, ya fito dakinsa rike da car key dinsa
har xae sauka sae kuma ya kuma juyawa ya nufi
dakin Ashnaah, bacci ya sameta tana yi,
durkushewa gabanta yyi yana kallon fuskarta ya
daura hannu a hnkli kan shafaffen cikinta ta bude
ido da sauri yyi saurin cire hannunsa ya mike
tsaye, mikewa xaune tayi tace "meye hka" juyawa
yyi ya fice daga dakin ta bi sa da kallo, ta koma a
hnkli ta kwanta tare da lumshe ido. Ko kadan
Khaleel bae ji ddin ynda ya tarar abokanan nasa
ke partyn ba duk da yasan yyi abinda ya fi hka,
mata ne cakude da maxa ana ta tsiya wasu kuma
na ta rawa, ga hayakin cigarette ko ta ina, wutan
gun very dim, Najeeb da yyi mugun farin cikin
ganin khaleel ya nufe sa da sauri yace "welcm
frnd dama kai ake jira " Maska ya nufo sa shima
yana yar dariya yace "har na fara shirya irin rashin
mutuncin da xan maka wllh" Khaleel yace "ae tun
da nace xan xo xan xo, but ban ji ddin gayyatar
mata da kuka yi ba nn" hararansa Maska yyi ya
bar wajen, Najeeb yace "to in ba a gayyace mata
ba meye amfanin partyn. Cum on wani wine xa a
kawo maka" Khaleel yace "no, soft drink ma ya isa
bana shan wine a waje kai ma ka sani" Najeeb ya
hade rae yace "cum on b ur self mana ina kaga
alamar soft drink a nn," Najeeb bae jira cewarsa
ba ya nufi gun in da drinks suke ya dauko masa
wani wine ya kawo masa, Khaleel yace "
Kai! So kke in kasa xuwa gida yau ko, ae kasan
bana shan irin wa ennan bae kamata ku siyo irin
wnn wines din ba ma, sae ku haukatar da mutane
cikin daren nn ae, just get me a bit cool one, bana
son disgracing kai na yau" Najeeb yyi dariya ya
koma ya dauki wine din da yasan Khaleel na sha,
ya bude ya tuttulal cikin tumblers din dake ajiye
wajen snn ya bude wnda Khaleel yace baya so ya
xuba cikin kwalban ya rufe ya kai masa, Khaleel
ya karba ya bude ba tare da ya bukaci cup ba ya
kafa kai, cire bakinsa yyi da sauri yace "taste din
ya canxa, kasan na dde bn sha wnn ba" Najeeb ya
daga kafada ya bar g
un yana murmushi a
xuciyarsa yace "forever xan raba ka da damsel din
nn coz she is nt meant for yhu, Khaleel ya ci gaba
da shan wine din.


~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
64.....
Khaleel ya dago kai yana kallonsa yace "hka nn kawae me xan je in yi kmr wani mara aikin yi" Najeeb yace "ohh six months bck da kayi birthday dinka baka da aikin yi ne ko?" Khaleel yyi murmushi yace "bani da iyali ne a lkcn, da ina da baxan yi ba" Najeeb yace "cum on, kar kayi mana fuck up guy, kasan Maska won't be happy, ynda kuke da shi kace baxa ka birthday nasa ba is nt fair" Khaleel yyi tsaki ya ci gaba da abinda yake yace "ina ga kai gama aikin da ke gaban ka Yau shi yasa kke interruptn dina" Najeeb ya mike ya fice daga office din yana tunanin ta inda xae ja ra'ayin Khaleel su je birthday din abokin nasu. Karfe takwas da rabi Khaleel ya shigo gida, Ameesha da ke kitchen tana wanke wanke ta fito tayi masa sannu da xuwa xata karbi briefcase din hannunsa yace "don't bother je ki ki ci gaba da abinda kike" sama ya nufa har xae shiga dakinsa sae kuma ya nufi dakin Ashnaah tana kwance tana Duba handout din Chem, kallo daya tayi masa ta mayar da idonta kan abun hannunta, juyawa yyi ya rufe mata kofar ya nufi dakinsa, kasa bacci Ashnaah tayi ranan sae tunanin ynda usman xae yi ya sa Khaleel ya saketa take, ita dae ta ga ynda xa ayi wnn abun. Washegari da safe Khaleel ya xaune dinnin Ashnaah ta sauko da shirin sch, ta nufi dinnin din ta hade fuska tace "na shirya" wani mugun kallo yyi mata yace "kin ma raina ma kanki hnkli yarinyar nn, shi lecture din kullum ake yi da safe" hararansa ta shiga yi tace "da baka sani ba" yace "to bbu inda xa ki yau har sae kin kawo min timetable din ki" da sauri ta bude jakar hannunta ta fiddo timetable din ta ajiye masa gabansa, dauka yyi yana kallo, can ya ajiye ya ci gaba da shan tean gabansa, juyawa tayi ta koma falo ta xauna. Ameesha ta fito daga kitchen din ta nufi dinnin ta ja kujera ta xauna tana kallon Khaleel, daga kai yyi yana kallonta yace "lfya?" Ta dan yi murmushi tace "dama ina son ka bar ni in koma aiki ne plss" ajiye cup din hannunsa yyi ya hade rae yace "amma baki da hnkli, keep dis at d bck of ur mind dat as far as u remain in dis house bbu aikin da xa kiyi, Kinga nayi kama da irin maxa masu barin matansu su yi aiki" hawaye ne ya ciko idonta, ya Mike ya dauki wayoyinsa ya bar dinnin din, Ashnaah da ke xaune falo tayi dariya ta mike tana kallon Ameesha tace "sae kuma kika yi shiru kmr wnda aka dinke ma baki" juyawa tayi ta fice daga falon Khaleel ya bi ta da kallo. Khaleel na haraban hsptl yana xaune da wani patient dinsa suna hira najeeb ya karaso shima ya jawo kujera ya xauna bayan sun gaisa da patient din, patient din ya Mike yyi ma Khaleel sallama ya nufi cikin hsptl, Najeeb yace "Maska ya daga birthdayn sa sbda Kai, I told him u re very busy dis wk ba lallai ne ka samu xuwa ba, nd he decided to let it b on Sunday kaga wk end knn don hka baka isa kace baxa ka ba wllh" yau Sunday Ashnaah ta sauko falo rike da bucket dauke da hijjabanta da ta wanke a bayinta, Khaleel ya juya yana kallonta yace "ina xa ki" tace "shanya xan yi mana" ya mike da sauri yana kuma kallon dan ves din jikinta yace "a hka xa ki fita" ta hade rae tace "to su waye a gidan" wani tsawa ya daka mata ya nufi inda take ta ajiye bucket din da sauri ta bar gun tun kan ya iso tana hararansa, daukar bucket din yyi ya fice daga falon, Ameesha dae na kitchen tana lunch, yana fita da kmr minti biyar aka bude kofar wata mata ta shigo falon da sallama, Ameesha ta fito da sauri daga kitchen ta rungumeta cike da murnan ganinta suka karaso cikin falon, Ashnaah dae sae kallon matar take ko ba a gaya mata ba ta ga alamar uwar Ameesha ce, Matar tace "me kike yi a kitchen" dae dae nn Khaleel ya shigo falon rike da bucket, da mmki yake kallonta yace "Mama ke ce a gidan namu sannu da xuwa" a takaice ta amsa masa ya karaso cikin falon ya gaisheta da ladabi ta amsa bbu yabo bbu fallasa, Ameesha ta juya tana kallon Ashnaah tace "mum dita knn" Ashnaah tace "ae na ga alama ina yini mama" kin amsawa hajiyar tayi, Khaleel ya Mike ya nufi stairs ya ajiye mata bucket dinta snn ya haura Sama. Ashnaah ta tabe baki tace "ikon Allah" juyawa tayi ita ma ta nufi sama, hajiya ta mike tana kallon Ameesha fuskarta a daure tace "mu tafi daki" mikewa tayi suka nufi sama xuwa dakinta, Ameesha tayi shiru tana sauraron irin hudubar da uwar tata ke mata tana digestn, har ta Kai aya snn ta xuge Jakarta ta fiddo wani abu kulle a fallen xani ta hade rae tace "saura kuma don ubanki ki ki yi" Ameesha ta marairaice tace "amma fa ni momy tsoro nake ji" ta ja kunne ta da karfi tana huci tace "don ubanki ki xauna takaicin namiji da matarsa ya kashe ki tunda ke kince yar wahala ce," Ameesha tayi shiru tana kuma nazarin abubuwan da mum dinta ta gaya mata, kuma fa hka ne kila Ashnaahn ma ba xaune take ba don tana mmkin ynda duk irin tsiwan da take na Khaleel baya Mata komae sae dae yyi ta kallonta batun kuma yace mata baya sonta. Karfe biyar na yamma hajiya ta bar gidan, Khaleel na jin fitar ta ya shigo dakin Ameesha yana Mata mugun kallo yace "bna toleratin wnn a gidana in ganin juna kuke son yi to ki dinga shiryawa kina xuwa can gidanku kina samunta," hade rae Ameesha tayi bata ce komae ba har ya juya ya fice daga dakin ta dan yi murmushi a xuciyarta tace xaka gane kuranka. Karfe shidda da yan mintuna Khaleel ya shirya cikin nml dressing dinsa na 3qtre da farar polo ganin ynda abokansa ke ta damunsa da kira, ko kadan bae son ko wannensu ya xo gidansa shi yasa yyi deciding ya tafi kawae, ya fito dakinsa rike da car key dinsa har xae sauka sae kuma ya kuma juyawa ya nufi dakin Ashnaah, bacci ya sameta tana yi, durkushewa gabanta yyi yana kallon fuskarta ya daura hannu a hnkli kan shafaffen cikinta ta bude ido da sauri yyi saurin cire hannunsa ya mike tsaye, mikewa xaune tayi tace "meye hka" juyawa yyi ya fice daga dakin ta bi sa da kallo, ta koma a hnkli ta kwanta tare da lumshe ido. Ko kadan Khaleel bae ji ddin ynda ya tarar abokanan nasa ke partyn ba duk da yasan yyi abinda ya fi hka, mata ne cakude da maxa ana ta tsiya wasu kuma na ta rawa, ga hayakin cigarette ko ta ina, wutan gun very dim, Najeeb da yyi mugun farin cikin ganin khaleel ya nufe sa da sauri yace "welcm frnd dama kai ake jira " Maska ya nufo sa shima yana yar dariya yace "har na fara shirya irin rashin mutuncin da xan maka wllh" Khaleel yace "ae tun da nace xan xo xan xo, but ban ji ddin gayyatar mata da kuka yi ba nn" hararansa Maska yyi ya bar wajen, Najeeb yace "to in ba a gayyace mata ba meye amfanin partyn. Cum on wani wine xa a kawo maka" Khaleel yace "no, soft drink ma ya isa bana shan wine a waje kai ma ka sani" Najeeb ya hade rae yace "cum on b ur self mana ina kaga alamar soft drink a nn," Najeeb bae jira cewarsa ba ya nufi gun in da drinks suke ya dauko masa wani wine ya kawo masa, Khaleel yace "
Kai! So kke in kasa xuwa gida yau ko, ae kasan bana shan irin wa ennan bae kamata ku siyo irin wnn wines din ba ma, sae ku haukatar da mutane cikin daren nn ae, just get me a bit cool one, bana son disgracing kai na yau" Najeeb yyi dariya ya koma ya dauki wine din da yasan Khaleel na sha, ya bude ya tuttulal cikin tumblers din dake ajiye wajen snn ya bude wnda Khaleel yace baya so ya xuba cikin kwalban ya rufe ya kai masa, Khaleel ya karba ya bude ba tare da ya bukaci cup ba ya kafa kai, cire bakinsa yyi da sauri yace "taste din ya canxa, kasan na dde bn sha wnn ba" Najeeb ya daga kafada ya bar gun yana murmushi a xuciyarsa yace "forever xan raba ka da damsel din nn coz she is nt meant for yhu, Khaleel ya ci gaba da shan wine din.



~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 65⃣Daga nesa Najeeb ya xaunayana kallon Khaleel yana murmushi,Faruqh dake xaune gefensa yace"kae baka tsoron Allah koh Najeeb,me gayen nn yyi maka hka kkeneman bugar da shi" Najeeb ya juyaya hade rae yana kallon abokin nasayace "an gaya maka bae saba shabane wnn da kke gani graduate newajen shan giya" mikewa Najeeb yyiya nufi Khaleel ganin ya ajiyekwalban, ya dauka ya ji shi emptydariya yyi yana kallonsa yace"wndrful har ka shanye, a da do makawani" Khaleel da tuni giya ta somaaiki ys gyada masa kai, Najeeb yajuya da sauri sae gashi ya dawo dawata giyar ba irin wnda ya fara kawomasa ba, cikin lkci kankani Khaleel yaballe murfin ya kafa kai ganin shi maneman shanyewa yake yasa Najeebya fixge, Khaleel ya Mike tsaye yanatangal tangal kmr xae fadi cikinmgna irin ta mashaya yace "don mexaka karbe min ruwana" Najeeb yyidariya ya xaunar da shi yace "giyar kadae" dariya Khaleel ya dingakyalkyalewa da kmr wani tababbe,hkn ya ba Najeeb dariya ssae don harya manta rabon da ya ga abokin nasacikin yanayin nn tun suna karatuAbroad, Khaleel xae mike Najeeb yakuma xaunar da shi yace "hira xamuyi dalla ka xauna" Khaleel yaxauna yana dariya yace "to ina hirartake mu yi ta" Najeeb yace "kafadamin meye matsalarka a rayuwaynxu" Khaleel ya kwashe da dariyahar yana neman faduwa cikinmagana hauka hauka yace "ni ynxu faji na nake on top kmr na hau jirgiwllh" Najeeb yace "ae cikin jirgin mamuke" Khaleel xae mike Najeeb yafixgosa yace "to dawo ka gaya minran da xa ka saki matar ka" Khaleel yaxauna da sauri lkci daya ya hade raesae kuma ya fashe da dariya yacewace matar tawa a ciki?" Najeeb yace"fateema" Khaleel ya wani hade raeyace "ae duk duniya bbu wnda nakeso kmr ta, shiga xuciyata ka gani ma"Najeeb yyi shiru snn yace "waccecikinsu wae" Khaleel ya buga tabledin gabansa yana wara manyanidanuwansa yace "Fateema nacemaka mana, ina sonta fiye da rainann, ta min ne, ta hadu yarinyar gaclass ga kyau ga rashin tsoro gacourage, ga ta yar karama sweetsixteeeen, komae nata burrrgeeniyake, waow I so so luvvvv her" yarungume hannayensa hade dalumshe ido yana girgixa kai, najeebda tuni mood dinsa ya canxa ya haderae yana kallonsa, xae mike ya kumafixgosa yace "but kae da bakin ka aekace baka sonta ba class din ka bace,hw cum kuma ka fara sonta" Khaleelya kuma saka dariya har yana nemanfaduwa daga kan kujerar da yakexaune Najeeb ya rikosa, don kansayyi shiru kmr ba shi ke dariyar bayace "ae tun daga ranan da na gacourage da rashin tsoronta da ajintata shige xuciyata taki fitowa" Najeebyace "to wae da wani hukuncin kayiniyyar mata da ka aureta" Khaleel yaxaro ido yace "ohww har ban sontunawa so irritatinggg, forget dat"Najeeb ya dauki drink din da yakwace a hannunsa yace "gashi sharuwan ka ka koshi" fixgewa Khaleelyyi ya shiga kwankwade shi, Najeebya Mike yana murmushi ya bar wajen,ba a dau lkci ba ya dawo rike dapaper da pen yace "rewrite dis letterfor me frnd, ka kuma yi min rubutume kyau idan ba hka ba baxan kai kagun Fateemar ka ba," Khaleel ya ajiyekwalban hannunsa da sauri ya mikeyana tangal tangal yace "ina yakerewrite din yake" Najeeb ya xaunarda shi ya ajiye masa takardungabansa, Khaleel ya fixge pen dinhannunsa yace "wnn ne rewrite din"najeeb yace "recopy t neatly a nnidan ba hka ba bbu inda xan kai ka"da kyar Najeeb ya samu Khaleel yakwafi few words din dake takardanxuwa daya takardan da ba komae,duk da a buge yake hkn bae sarubutunsa ya ki kyan gani ba veryneat, har abun ya ba Najeeb mmki,yyi murmushi yana karanta dancontent din takardan, ko kadan baebari kowa ya lura da abinda kefaruwa tsakaninsa da Khaleel ba duksun samu mata hnkli ya gushe,Najeeb ya Mike ya Duba aljihunKhaleel ya ciro makullin motarsa snnya dagosa yace mu tafi gida toh, dakyar ya sa Khaleel cikin mota donsake masa jiki yyi yana ta abubuwanhauka har yana cewa xae daga motarya kai ta gida kawae, shi dae Najeebbiye masa kawae yake, goma dakusan rabi suka iso gida, ba karaminwahala Khaleel ya ba Najeeb bawajen fito dashi daga mota ba, daganinsa ka ga mashayi bbu kowafalon hakan ya basa daman haura wada shi sama, Ameesha ce ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login