Showing 18001 words to 21000 words out of 113152 words
daga karshe ta ga ya mike ya sauka kasa ya kwanta kan bargon da ya shimfida nn kasan, sae a snn hnklin Ashnaah ya kwanta, tana nn kwance har kusan daya na dare bacci ya ki xuwa mata ta mike xaune a hankali tana lekan khaleel taga ya juya ma gadon baya, fridge ta kalla a xuciyarta tace ko me ya sha a kwalba da yaki xubawa a kofi ae sae na gani, mikewa tayi a hankali ta cire bargon jikinta da hijab ta sakko kan gadon ta isa gun fridge din ta bude taji shi a rufe, ta bude baki da mmki to meye na wani rufe fridge, gaban madubinsa ta nufa a hankali ta ga ko wayarsa na gun, ta laluba ta samu wayoyinsa duka biyun a wajen, daukan daya tayi ta danna ta ji a kashe ta dauka dayan ta danna sae ga haske, fridge din ta nufa da wayar a hannunta ta duka tana haska fridge din ta ga ashe keyn ma na jiki, budewa tayi snn ta jawo fridge din a hankali, duk wnn abinda take Khaleel na kallonta, duk a xatonsa ruwa xata sha, ya ga ta fiddo da kwalban da ya maida ta shiga haska wayarsa jikin kwalban don karanta menene, Alcohol kadae idonta ya sauka kai taji an daka mata tsawa "keee" a tsorace ta sake kwalban hannunta ta mike tsaye jikinta na rawa, ba karamin tsorata tayi ba don bata taba tunanin idonsa biyu ba, ya mike tsaye da sauri ya nufi gun kwalban da ya tarwatse kasan dakin, Ashnaah ta nufi kofa da gudu don duk tunaninta kama ta xae yi, fixgota yyi ganin fita xata yi ta bare baki a tsorace xata fasa ihu ya juyota ya matse ta jikinsa ya rufe bakinta da hannunsa yace " nayi maki wani abu ne" kkrin cire hannunsa daga bakinta ta shiga yi amma ta kasa, tuni jikinta ya fara rawa ya jefata kan gado ya hau gadon shima yana kallon fuskarta cikin dim light din dakin, kkrin sauka ta shiga yi da sauri, yyi saurin fixgota ta fado jikinsa, kan tace komae ya rufe bakinta da hannunsa ya matse ta jikinsa, yana kallon fuskarta cikin dim light din dakin yace "kika ce baki da banbanci da budurwar dake gidan iyayenta ynxu ko?" Ashnaah ta shiga kallonsa a tsorace tace "ni? Yaushe na fadi hka?"
[10/10, 6:41 AM] +234 701 117 6189: ~Dr khaleel~ By khaleesat Haiydar
25.....
khaleel yyi murmushi ya kashe bedside lamp din dakin har lkcn yana tana jikinsa ya dago kanta yana kallon fuskarta yace "yhu re asking me ryt?" Ashnaah ta saki kuka ta shiga turasa tana cewa "don Allah kayi hkuri ni ba da kai nake ba fa" ya shaketa yace "kika sake tura ni sae na maki abinda baki yi xata ba, just stay calm idan ba hka ba yhu will regret it" kallonsa kawae take xuciyarta na bugawa, to me xae mata, rigar ta taga ya soma cirewa, ta rike hannunsa a tsorace cikin kuka tace "don Allah don Annabi kayi hkuri, kar ka min hka ka ga ni yarinya ce wayyo Allah na" dariya ssae ta basa, yace "ohw I c, ke yarinya ce ko?" cikin kuka tace "eh wllh am just 17" yace "to xan nuna maki ke ba yarinya bace" bata jira ya rufe baki ba ta fashe da wani kukan tana cewa "don Allah fa na ce maka kayi hkuri, wllh ni yarinya ce karama" ya dago kanta yana kallon for fuskarta da yyi shabe shabe da hawaye yace "ke yarinya ce kika iya daga hannu ki mari namiji" ta girgixa masa kai da sauri cikin kuka tace "kayi hkuri ban san xan mare ka ba, sharrin shaidan ne, kuma ae kai ma ka rama ranan" ya dauke fuskarsa don ta basa dariya ssae, ta shiga komawa baya a hankali, mikewa yyi ya sauko daga kan gadon ya fixgota kasa ya nufi bathroom da ita ya jefata ciki yace "kin ci sa'a ban ga abun burgewa a kwailan jikin nn na ki ba, in nace xan maki abinda ke raina ynxu ma sae dae in ba kaina wahala in cuce kai na, da yau kin gane kuranki don sae kin gwammace kida da karatu, mum dita kuma da kika ki gaisarwa daxu in mun je gida xa ki ban dalilinki nayin hka, wawiya kawae, ashe ke karamar yar iska ce tunda kika iya bude baki ki ba mutum hkuri, kinga gun kwananki yau don baki kai matsayin kwana cikin daki na ba" kallonsa kawae take kmr munafuka tsaye a bathroom din, ya rufe kofar daga waje ya sa key, Ashnaah tayi murmushi tana gyada kai a xuciyarta tace "xaka gane baka da wayo" bata damu da bathroom din da ya shigo da ita ba tayi xamanta abunta ta Jingina jikin tiles din dakin kalamansa na mata yawo a ka. har asuba Ashnaah bata yi baccin kirki ba a bathroom din, bude kofar bayin da aka yi yasa ta mike tsaye da sauri ganinsa tsaye bakin kofa, fixgota yyi ya wurgota waje ya shige bathroom din don yin alwala, ta nufi kofar dakin da sauri ta murda ta ji sa a rufe, ba karamin haushi hkn ya bata ba, tana nn tsaye ya fito daga bayi, ya nufi kofa yana kallonta yace "oh fita xa ki yi, to fita don Allah" hanya ta basa bata ce komae ba, yyi kwafa ya bude kofar da key ya fice don xuwa masallaci, gajiya tayi da tsayuwa ta nufi bathroom din ita ma tayi alwala ta fito ta sa hijab dinta ta tada sllh, har gari ya fara haske bata mike daga gun da tayi sllh ba ga wani bacci da take ji, kwanciya tayi nn kan darduman nn da nn bacci ya dauketa, can kusan karfe takwas ta farka ta mike xaune da sauri tana kallon agogo, kamshin sabulu da taji ya gauraye dakin yasa ta gane ana wanka a bathroom, ta mike tsaye ta nufi kofa a hankali ta bude ta fice daga Dakin ta nufi dakin Ummi, bata samu Ummi a dakin ba, hkn yasa ta shiga bathroom dinta ta wanke bakinta da mouth freshener kawae, ta wanke fuskarta snn ta fita ta fita daga dakin ta sauka downstairs jin kamshin soye soye, kitchen ta nufa ta same ummi da Rukayya suna hada break fst, ta gaida ummi cikin ladabi ummi ta amsa da fara'arta tace "an tashi lfya" Ashnaah tayi murmushi kawae, rukayya ta gaida ta ba tare da ta kalleta ba, Ashnaah ta amsa snn ta karasa cikin kitchen din don taya su, ummi tace "haba dae tafi kiyi xaman ki kawae ae mun kusa gamawa" Ashnaah tace "aa xan taya ku momy" ummi bata kuma ce mata komae ba ta shiga taya su juya potatoes din dake cikin mai kan gas. karfe goma Khaleel ya shiga dakin mum dinsa ya xauna yana kallon Ashnaah dake kallo yace "ke fa nake jira na ga kuma ba ki shirya va" Ashnaah na masa wani irin tace "ina xa mu" ya dake yace "gida" ta dan tabe baki tace "ni dae ina nn, ko ba ca kayi sati xan ma momy ba" Khaleel ya dubi mum dinsa da ke danna waya ya rasa me xae ce, Ummi ta ajiye wayarta tana kallon Ashnaah tace "Fateemah ki bari in kin kwana biyu sae ya kawo ki kiyi adadin kwanan da kike so a nn, kinga Bae kamata bakya dakin ki ba ynxu, kuma akwae masu xuwa ganin daki, ki bari sae an kwan biyu sae ki xo nn ko da kanki ma" Ashnaah ta dauke kanta ta hade rae bata ce komae ba, Khaleel ya mike ya fita daga dakin, ummi tace to tashi ki shirya ki wuce, bata mata musu ba ta mike ta sa hijab dinta kawae ta koma ta xauna, Khaleel ya dawo dakin rike da car key dinsa, yyi ma umminsa sallama yana kallon Ashnaah yace "mu je" mikewa tayi ita ma tayi ma ummi sallama fuskarta dae a daure ta fice daga dakin, bayan mota ta shige abunta ta daga ma su Ummi dake daga mata hannu, hannu ita ma, Khaleel dae Bae ce komae ba ya bude driver seat ya shiga ya tada motar suka bar gidan, sae da suka bar anguwar snn yyi parkin ya juya yana mata mugun kallo yace "ke ance maki ni driven ki ne da xa ki jabe min a bayan mota" tace "warce ka saka gaba jiya ka kuma dauketa ka sa ta gaba ni kam ga maxaunina" ya bude mota a fusace ya fito ita ma ta fito da sauri ta daya bangaren tana hararansa tace "wllh ka taba ni sae na rama, in kuma karya ne ka gwada ka gani" tsayawa kallonta yyi, ta tabe baki ta dauke kanta tana rike da kugunta tana girgixa Kafa, ya dauke kai yyi murmushi ya koma seat dinsa ya shiga ya xauna, snn ta ja tsaki ta nufi front seat ta bude ta shiga ya ja motar suka bar wajen.
26......
Dae dae wani babban clinic taga yyi park, ta dan sace kallonsa taga wayarsa yake dannawa, can ya kara a kunne yace "kina clinic ne" Ashnaah ta tabe baki a xuciyarta tace kanka ake ji, murmushi ta ga yyi yace "not so wllh, ynxu dae ki fito ina waje" yana kai wa nn ya kashe kiran ya ajiye wayar nn gefensa, ba a dau lkci ba Ameesha ta fito daga gate din hsptl din, ya tsura mata ido tana takowa a hankali, duk ta rame ta xama wani iri sae ta basa tausayi ssae, ya shafa kansa har ta karaso gun da yake, ya xuge glass din motar yana kallon ta, hawaye ne cike idonta, ya bude motar ya fito yana kallon kyakkyawan fuskarta a hankali yace "y those tears" kuka ta saki ya kauda kansa kawae xuciyarsa na tafarfasa, shi Bae san ynda xae yi da Ameesha ba, shi ba sonta yake ba gwara dae wani lkcn ya kan ji sha'awarta, yasan Ameesha kyakkyawa ce ssae bata da wata makusa a jikinta, but kawae shi dae har yau Bae ga macen da xata burgesa ya so ta ba, Ashnaah kam sae kallonsu take da mamaki daga cikin motar, to wacece kuma wnn gantalalliyar da tasa namiji a gaba tana kuka, ita dariya ma abun ya bata kmr ta fito tayi kallon da kyau, Khaleel ya juyo yana kallon Ameesha ya karaso gabanta ya rungumota jikinsa a hankali yace "kiyi hkuri Ameesha, am sorry" dago kanta yyi yana share hawayen fuskarta yace "don't wrry kin kusa mallakana a matsayin mijin ki kmr ynda kike buri a ko da yaushe I promise yhu dat" bata dago kanta ba bare tace komai, ya riko hannunta cikin nasa yace "xa ki raka ni gida ne ynxu," ta dago kai tana kallonsa tace "matar ka fa" ya hade rae yace "ca nayi maki ina da mata, maid dina dae xaki ce ko kuma Kice mistress duk da ban ma bata wnn matsayin va tukun." Ameesha tayi shiru tana kallonsa ya gyada mata kai yace "yes ga ta ma a mota, in xaki bi ni gida, ta fito ta baki front seat mu tafi" Ameesha ta kalli motar da sauri suka hada ido da Ashnaah dake kallonta, gabanta yyi mugun faduwa tana kallon Ashnaah tace "ina yini" Ashnaah tayi dariya hade da tabe baki tace "ke kuma irin kaddararrki knn," sae kuma ta fashe da dariya tace "Allah ya sauwake maki, amma kuma fa kin ban mmki duk kyan nn naki ki rasa wanda xaki so a duniya sae wnn abun dake gaban ki" Ashnaah ta kuma fashewa da dariya duk da ba karamin faduwa gabanta yake ba, ta nuna Khaleel tace "har ina abun so a nn, ae wllh ko maxa sun kare a duniya bn ga abun da xanyi da wnn mutumin ba, tab sae kace uwata ta min baki"
[10/10, 6:42 AM] +234 701 117 6189: ~Dr Khaleel ~ By Khaleesat Haiydar
27......
Khaleel ya juya a hnkli yana kallon Ashnaah da mugun mmki, ta galla masa harara ta tabe baki ta dauke kanta xuciyarta na ci gaba da bugu, Ameesha kam kallon Khaleel kawae ta tsaya yi, turata yyi da karfi daga gabansa a fusace ya nufi driver seat ya bude ya shiga ya tada motar yyi reverse ya bar layin da gudu, Ashnaah dae sae faduwa gabanta yake barin ynda ta ga yana gudu, da kyar ta juya tana kallonsa ta dake ta hade rae tace "gida wae xa mu tafi ynxu" Bae tanka ta ba sae gudu kawae yake da mota, nn fa hnklinta yyi mugun tashi, ta marairaice masa tace "ka min mgna mana gida xa mu?" Parkin taga yyi kan ta ankara ya wani irin fixgota ya shiga marin ta, gigicewa tayi ta fasa kuka tana cewa "wayyo Abbana na shiga uku me nayi maka" ihu ta dinga yi ganin yaki kyaleta ta shiga basa hkuri tana rusa kuka, turata yyi da karfi ta bugu da mota snn ya ci gaba da tukinsa, Ashnaah ta dinga kuka a motar tana rike da kanta tana kiran momynta, yana isa gida yyi parkin bayan mai gadi ya bude masa gate, snn ya bude mota ya fito ya xaga ta inda take yana huci ya bude kofa ya fixgota ya nufi cikin gida da ita, kuka take tana rokansa Allah da annabi yyi hkuri amma Bae ma san tana yi ba, ya bude falon ya jefata ciki ta Mike da sauri jikinta na rawa xata gudu yyi saurin fincikota ya kai mata wani wawan marin kuma, rungumesa tayi ta boye fuskarta a kirjinsa cikin kuka tana cewa "don Allah don annabi ka daina dukana wllh baxan sake ba kayi hkuri plss" fixgeta yyi daga jikinsa ya nufi sama da ita yana janta tana kuka tana rokonsa, dakinta ya bude ya jefata ciki har sae da ta bugu da gado snn ya rufe dakin ya bude dakinsa ya shige, kuka ssae Ashnaah take tana rike da kanta da take jin kmr ba nata ba duk jikinta ya mutu sbda axaba, baccin wahala ne ya dauketa nn kasan tiles din da take a kwance. Sae kusan la'asar ta farka ta mike xaune da kyar duk jikinta ciwo suke mata ga wani mugun ciwon da kanta yake, da kyar ta dafa gado xata mike taji jiri na neman kwasheta, ta koma ta xauna tana rera kuka a hankali tayi Mae isarta snn ta daure ta tashi tsaye tana daddafa bango ta shiga bayi don yin alwala don ko Azahar bata yi ba, a daddafe ta idar da sllh ta koma gado da kyar ta kwanta nan da nn bacci ya kuma dauketa. Bude kofar ta da taji anyi yasa ta farka a tsorace ta mike xaune taga wae ashe har dare yyi, tayi saurin mayar da kallonta ga kofar don gnin wnda xae shigo, ba karamin faduwa gabanta yyi ba ganinsa, kallo daya yyi mata ya dauke kai ya ajiye ledan hannunsa ya fice daga dakin, ta fashe da kukan takaici kmr xata hadiye xuciya, sae da taji ya shiga dakinsa snn ta soma cewa "wllh ka xo ka dauke gantalallen ledan ka mugu kawae axxalumi, kuma Allah ya Isar min" ta fada kan gado ta fashe da wani matsanancin kuka tana rike da kanta, wani mugun tsanan khaleel take a xuciyarta, ta kusa minti talatin tana kuka snn ta mike tsaye da kyar ta nufi bayi don yin alwala, ta dde xaune kan darduma bayan ta idar da sllhn daga karshe dae ta rarrafa don bata jin xata iya tashi don xaxxabi taji ke neman rufe ta, ledan da ya ajiye mata ta jawo ta bude ta ga take away na fried rice da salad ne sae naman kaxa da hollandia drink Mae sanyi, daya ledan kuma fruits ne, ball tayi da ledan da hannunta don takaici, nn da nn taji karfi ya xo mata ta mike tsaye da sauri ta dauki ledan ta bude kofarta a hnkli ta nufi kofar dakinsa ta bude take away din ta xaxxage shinkafar nn bakin kofarsa snn ta bude drink din ta tuttula kan shinkafar ta barbaxa fruits din nn bakin kofar kan shinkafar snn ta koma dakinta tayi kwanciyarta duk da irin faduwar da gabanta yake, duk ta rasa sukuni kwanciyar ma ya gagareta sae faduwa gabanta yake ssae, ta mike xaune can kuma ta nufi kofar bayi ta tsaya, bayan kusan minti talatin taji ya bude kofar dakinsa, ji tayi kmr xuciyarta xae shige cikinta don tsoro, ta shige bayinta da sauri jikinta na rawa, jira kawae take ta ga ya bude kofar dakinta amma shiru ta kusa wani minti talatin din a tsaye amma bata ga alamar xa a bude kofar dakinta ba, hamma tayi jin cikinta na kugi ta shiga bayi don sake alwala ta xo tayi isha, har ta idar da isha bata ga ya shigo dakinta ba sae ma ji da tayi ya bude dakinsa ya shiga, tayi tsaki ta mike ta nufi gado ta kwanta tace "da ka shigo dakin nn da ka sha mamaki na wllh" har kusan sha daya Ashnaah bata kuma jin motsin Khaleel ba, yunwan cikinta ya isheta bbu abinda take sae Hamma sae juye juye take kan gado, rabonta da abinci tun break din da tayi da safe, juyawa tayi ta rufe idonta ko bacci xae dauketa amma bacci ya ki xuwa har kusan karfe daya, ganin ba sarki sae Allah yasa ta mike xaune tana tunanin to ina xata samu abun da xata ci ynxu, mikewa tayi tsaye ta nufi kofa a hankali ta bude ta fito tana kallon bakin kofar dakin Khaleel, duk ya kwashe abincin da ta walakanta nn bakin kofar ya goge wajen, ta dan yi tsaki ta shiga sauka kasa a hankali don xuwa kitchen ta ga ko xata samu abin da xata ci, duk an kashe wutan ko ina har kitchen din, ta shiga lalube lalube har ta isa kitchen din snn ta