Showing 90001 words to 93000 words out of 113152 words

Chapter 31 - Dr Khaleel Book 1 Complete Hausa Novel

10 Oct 2025

443

shiru yana kallonta snn yace
"to kar mu ba Maryam wahala, in kira Zeenat
ta maki koh" gyada masa kai kawae tayi, ya
mike ya fita falo don ya bar wayarsa can.
Karfe tara da kusan rabi bayan Khaleel ya je
gidansu Zeenat ya karbo ma Ashnaah kunu ya
ce da Al-ameen xa su tafi, Al-ameen yace "ina
xa ku?" Khaleel yace "hotel din da mu ke" Al-
ameen yace "gidan nawa bae maka ba knn
koh" Khaleel yyi murmushi yace "ba hka bne
frnd kayan mu na can ne" Al-ameen yace "to
ka je ka kwaso su ynxu, in kuma kafi son
xaman hotel din ne to ka tafi ka karata amma
ka bar matar ka nn," Khaleel yyi dariya yace
"Alryt, tnx for accomodatin us frnd" Sun dde
suna hira da abokin nasa a falo snn Al-ameen
yace "ka ga ka tashi ka tafi gun wife dinka, ni
ina nn har midnyt" Khaleel ya mike kmr jira
yake don dama gaba daya hnklinsa yyi can
yace "toh Allah ya ba mu alkhairi," ya nufi
sama. Xaune ya tarda Ashnaah kan gado ta
jingina jikin gadon, ya karaso da sauri yana
kallonta yace "kin sha kunun da yawa wife"
gyada masa kai tayi kawae, a hnkli tace
"Cikina ke min ciwo" ya mike ya dauko wani
ledan da ya shigo da daxu ya fiddo
magunguna da allurori, ya shiga hada alluran,
kallonsa kawae Ashnaah ta ke, ya lura da hkn
ya dago kansa shi ma yana kallonta, kauda
kai tayi da sauri cike da jin kunya, yyi
murmushi ya ci gaba da abinda yake, har ya
gama snn ya mike ya dawo inda take ya ce "a
cinya xan maki koh" make kafada tayi kmr
xata yi kuka tace "um um bna so" juyawa ya
ga tayi ta kwanta tayi ruf da ciki, ya gane
abinda ta ke nufi, yyi murmushi ya dawo inda
take ya mata alluran, lallashinta ya shiga yi
tun kan ta fara masa kuka don ya ga alamar
hkn, ya dagota yana kallon hawayen idonta da
yasa idon kyalli, jawota yyi jikinsa ya hade
goshinsa da nata a hnkli ta ga ya lumshe ido,
ko ba a gaya mata ba tasan me yake shirin yi,
ta dauke kanta da sauri alamar bata so ta
shiga kkrin kwace kanta, rungunmeta yyi ssae,
a hnkli murya can kasa yace "plss wife"
girgixa masa kai ta shiga yi kmr xata yi kuka
tace "A'a bna so" ya daura bakinsa kan
wuyanta kmr me rada yace "to na daina wife"
Washegari karfe sha daya saura Al-ameen ya
kama hanyar gidansu Ameesha kmr ynda ya
ce, bae samu wahalan ganinta ba don sun fito
knn da drivernta xae fita da ita, sakkowa tayi
daga bayan motar tana kallon Al-ameen kmr
tana son tuno inda ta san shi, Al-ameen yyi
murmushi yace "Kin manta ni koh?" Shiru tayi
bata ce komae ba, Al-ameen yace "By d way,
sunana Al-ameen, abokin Dr Khaleel, na xo
gun ki kuma sae ga shi xa ku fita" ssae ya ga
jikinta yyi sanyi a hnkli tace "kayi hkuri bn
gne ka ba, mu shiga daga ciki toh" juyawa
tayi ta sallami drivernta a kan ta fasa fita,
kallonta kawae Al-ameen yake cike da
tausayinta gashi ta rame kan ynda ya Santa,
ta juya tana kallonsa tace "mu shiga ciki" ba
musu ya bi bayanta suka shiga cikin gidan,
dae dae nn Hajiyarsu ta fito raka bakinta, da
mmki take kallon yar tata tace "kaddae kin
fasa fitan Meesha" Ameesha ta girgixa mata
kai tace "A'a nayi bako ne" da mmki Hajiyar
ke kallon Al-ameen don a iya saninta tunda
Ameesha ta dawo gida daga gidan khaleel
bata kallon duk samarin dake bibbiyanta,
Hajiyar tayi murmushin jin ddi suka gaisa da
Al-ameen duk a tunaninta sabon saurayi tayi
don da tasan abokin Khaleel ne bbu shakka
kaca kaca xata yi masa, don bbu ranan Allahn
dae xae wuce da baxata yi ma Khaleel Allah
ya isa ba. Karkashin daya daga bishiyoyin da
ke compound din suka xauna, Gaishesa ta
kuma yi, Al-ameen ya amsa yana tambayarta
kwana biyu tayi murmushi bata ce komae ba,
sae da aka dau kusan minti biyu snn Al-
ameen yace "ki gaya min gskya khadija kar ki
boye min komae, ke kika rubuta takardan nn
ko ba ke ba?" Hawaye ne ya shiga bin
kuncinta ta ma rasa abinda xata ce masa can
ta fashe da kuka tana kallonsa, bae ce mata
komae ba tayi mai isarta snn a hnkli tace
"wllh bani ce nayi rubutun nn ba, don me ake
tunanin xanyi hka, y will I do dat, me Fateema
ta min xan mata hka, tun da na shiga gidan
kallon bnxa bae taba hadani da ita ba kuma
ni na dauketa tamkar kanwata da muka fito
ciki daya, Khaleel bae min adalci ba da yyi
tunanin xan iya yin hka" Al-ameen ya sauke
ajiyar xuciya yace "ranan da ya je birthday wa
ya maido sa gida" Ameesha na share hawayen
da ke sakko mata tace "Najeeb" Al-ameen
yace "falo ya shigo da shi ko waje ya bar sa"
ta girgixa masa kai tace "har bedroom dinsa
ya kai sa" Al-ameen ya xaro ido yace
"bedroom" Ameesha ta gyada masa kai, Al-
ameen yyi murmushi yana shafa gemunsa
yace "kin bi sa dakin ne?" Ta girgixa masa kai
a hnkli tace "har Washegarin ranan ban shiga
dakinsa ba, Fateema kadae ce naga ta shiga
da safe" Al-ameen yace "gud, bani digit din ki,
xan wuce ynxu" wayarsa ya mika mata ta
karba ta saka nmbrta snn ta mika masa, yyi
mata gdya ya mike, ita ma hka, sallama yyi
mata ya nufi gate, kasa daurewa tayi ta bi sa
da sauri a sanyaye tace "Khaleel din fa" Al-
ameen ya juya yana kallonta yace "yana nn,
abubuwa da yawa sun faru bayan rabuwarku
kar ki damu xa muyi waya idan na koma gida"
gyada masa kai kawae ta iya yi hawaye cike
idonta. Al-ameen ya juya ya fice daga gidan.
Sha biyu Al-ameen ya isa gidansa, kofar gida
ya tarda Khaleel jingine jikin wata mota da
wani, parkin yyi nn kofar gidan ya fito don
ganin shi da waye a tsaye, Najeeb ya ga ni,
Al-ameen ya wani hade rae yana kallon
Najeeb din, Najeeb ya daga kai yana kallon
Al-ameen din, ganin irin kallon da yake masa
yasa shi ma ya shiga masa wani matsiyacin
kallo irin na yan duniya. Al-ameen ya girgixa
kai tare da jan tsaki ya shige cikin gidansa,
Najeeb yyi tsaki yace "wnn abokin naka dabba
ne wllh, shi ba dan kowa ba sae girman kan
tsiya, ko kadan bae san darajar dan Adam ba,
kar ya raina min wayo don ya gan ni tsaye
kofar gidansa" Khaleel dae bae ce komae ba
sae murmushin da yyi, Najeeb ya mika masa
makullin hannunsa yace "gashi nn na baka
gidana na, U.rimi har komae ya dawo maka
nml frnd dnt tell me no plss, snn don Allah ka
je ka ba dad din ka hkuri he is jet angry at
yhu, I will help yhu get bck ur document don
dad dina ya sama maka aiki amma a Zaria, ka
gaida min fateeman" Najeeb ya ciro Atm dinsa
ya mika masa yace " take this ka siya duk
abinda ka ga ya dace na kayan abinci idan
kun tafi can gidan,"



~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar101.....Khaleel ya girgixa kai yana kallon Najeeb yace "kar ka damu frnd, hold on to ur atm, I have enuf...." Najeeb bae jira ya karasa ba ya kamo hannunsa ya saka masa key da atm din hannunsa ya juya ya shige motarsa ya tada yyi reverse, bin sa da kallo Khaleel yyi har ya bar anguwar snn ya sauke ajiyar xuciya ya juya ya shiga gida, falo ya tar da Al-ameen xaune yana danna waya, ya karaso cikin falon yana kallonsa xae yi mgna Al-ameen ya riga sa, "Me wnn mutumin ya xo yi a kofar gida na?" Khaleel ya xauna kan kujera yace "he came to check on me" Al-ameen ya Mike yace "duk ya kuskura ya sake xuwa kofar gidan nn sae na sa an daure shi wllh, kana nn makashinka na tare da kai baka sani ba, to wnn da kke kira da abokinka shi ya rubuta takardan da kke xargin matar ka ce ta rubuta,in ko ba shi ne ya rubuta ba to wllh ko rantsuwa nayibaxan yi kaffara ba da hadin bakinsa aka rubuta" Khaleel ya Mike shi ma yana kallonsa yace "haba! don ba ku shiri da shi bae kamata kayi masa irin wnn xargin ba Al-ameen, kasan ynda mu ke da Najeeb kuwa, gskya am nt happy with ur wordz, kawae don u re nt in gud terms da shi sae kayi masa wnn xargin, wnn kmr kaxafi ne kayi masa ma"Al-ameen ya girgixa Kai yana ma abokin nasa kallontausayi yace "vry soon xaka gane ko sharri nayi masa ko akasin hka" bae jira cewarsa ba ya nufi sama, Khaleel ya bi sa da kallo tare da jan tsaki, shi kam ya rasa me yasa Al-ameen ya ki jinin Najeeb hka, wani tsakin ya kuma ja ya nufi sama shima, xaune ya samu Ashnaah a kasan tiles din dakin ta jinginar da kanta jikin gado idonta lumshe kmr me bacci, ita kadae tasan abinda take ji, durkusawa yyi gabanta yana kallon ynda ta rame ssae sae hasken da ta kara, ta bude ido a hnkli tana kallonsa, ya daura hannu a goshinta ya ji xafi ssae hka ma duk jikinta, shiru yyi yana kallonta don ya san tana bukatar drip gashi kuma ba su yi settling ba tukun, murya can kasa tace "Doctor" shi ma murya can kasa yace "Wife" ta sunkuyar da kanta a hnkli tace"ka cire min cikin nn plss" tana fadin hka ta dago kai tana kallonsa hawaye cike idonta, xaro ido yyi lkci daya ya hade rae ya mike yace "wat? kina da hnkli kuwa?" Hawaye ne ya shiga bin kuncinta, yyi tsaki ya juya ya fice daga dakin, ta fashe da kuka a hnkli ta hade kai da gwiwa, gajiya tayi da kukan tayi kwanciyarta nn wajen, sae da aka yi Azahar snn ya shigo dakin da leda a hannunsa, ya ajiye ledan ya karaso gabanta ya durkusa yace "me yasa xa ki kwanta kan tiles?" bnxa tayi masa ta dauke kai, bae kuma tanka ta ba ya gama hada drip din da ya siyo ya makale shi snn ya mike yana kallonta yace "kina jin yunwa koh wife?" yi tayi kmr ba da ita ya ke ba, ya karasa kusa da ita ya dagota, ta sakar masa kukaya dauketa, duk ya ji ta fayau ba nauyi ya kwantar da ita kan gado ta mike xaune da sauri cikin kuka tace "bana so, ni ka kyaleni" murmushi yyi yana kallonta yace "to me nayi maki, ni kawae bbyna xan kara ma lfya fa?" Ta kuma fashewa da matsanancinkuka tana kallonsa, ya jawota jikinsa a hnkli yace "tosbda me kike son mu yi kisa wife?" Cikin kuka tace"sbda bna son cikin, kullum sae inyi ta jin amae, ko ina ya dinga min ciwo?" Khaleel yyi murmushi yace"toh shknn xan cire maki amma da sharadi," ta dago manyan idonta tana kallonsa, alamar ya gaya Mata sharadin, jin yyi shiru yasa a hnkli tace "na mene?" Yace "xan gaya maki anjima da daddare, ynxu dae ki bari in sa maki drip din don ki ji kwarin jikin ki kafin a cire cikin" wani irin kallo tayi masa sae kumata saka kuka tace "ka tsamman ni yarinya ce, wae nixaka ma wayo koh, to bana son drip din wllh, kuma da kaina xan je a cire cikin, don ba kai kke wahala ba shi yasa kke son ka mun wayo" kallonta kawae Khaleel yake can ya mike ya fice daga dakin. Bae kuma dawowa dakin ba har aka yi sllhn la'asar yana xaune falo da Al-ameen suna tattaunawa, Khaleel ya girgixa kai yace "he won't ever get me, bana ma son in je in kara bata masa rae" Al-ameen yace "kai dae ka gwada tukun Khaleel, dad naka fa na da saukin kai, parent dinta ne suka harxuka shi hka" Khaleel yace "OK I will do as yhu said, ita kuma natadad din fa ya xa mu yi da shi? Ya dau xafi da yawa" Al-ameen ya girgixa kai yace "may b idan ya ga grand child dinsa xuciyarsa xae yi sanyi, ko kuma idan gskya ta bayyana, amma kar ku je gun sa ynxu gskya" Khaleel yace "cikin da take cewa sae na cire mata ma" Al-ameen yace "ka share ta kawae, haukakke xa ka cire mata ciki, nd lastly Khaleel idan xa kaji ta nawa ka mayar ma da Najeeb duk abun da ya baka daxu, he is a crook, though u won't get dat now sae nn gaba idan komae ya bude, but sae in har xa ka ji ta nawa, idan taimakon ka yake son yi don me bae yi tun da ba sae da ya ji kana gidana, get this plss... Yhu went to birthday on dat vry day, u got drunk, ya maido ka gida ya kai ka har cikin dakin ka, sae ga shi washegarin ranan an ga takardan saki cikin drawern ka, kuma idan ba mantawa nayi ba jiya da kke bn lbri kace shi yace Fateema ta ba ka magani cikin drawern idan ka tashi, y will ur common sense nt make yhu understand somethin in here?" Shiru Khaleel yyi yana kallon abokin nasa maganan sa na karshe na masa yawo a ka, girgixa kai yyi a xuciyarsa yace "No! Najeeb baxae min hka ba, never! No he cant." Al-ameen sae kallonsa yake don for sure yasan Khaleel ba dauka xae yi ba, can ya tabe baki yace "no big deal, watarana in fact ba sae ma watarana ba vry soon gskya xata bayyana" Khaleel dae bae ce masa komae ba, Al-ameen yace"in ka ga xa ka iya tsayawa gidana gashi ku tsaya damatarka don gobe xa mu koma Zaria, I took a wk leave, nd tomorrow is makin it a wk, in kuma ka ga kafi son gidan Najeeb din ne fine," Khaleel dae bae ce komae ba Al-ameen ya dauki wayarsa da ake kira ya daga, mikewa Khaleel yyi ya nufi sama, ko kadan bae ji ddin xargin da Al-ameen ke ma Najeeb don a tunaninsa dat will be d lst thin da Najeeb xae masa a rayuwa" amae ya tar da Ashnaah ke yi a bathroom kmr xata amaye hanjin cikinta, ya karasa da sauri ya durkusa kusa da ita cike da tausayinta yana mata sannu, kuka ta fashe da, ya mike ya shiga gyara mata jiki snn ya fito da ita daga bayin, kwanciya tayi nn da nn baccin wahala ya dauketa, sae da daddare ya samu ya lallabata ya sa mata drip din bayan ta dan sha kunun da Maryam tayi Mata, hka ya kwana ranan yana gadinta da daddare don duk motsin da xata yi a kan idon sa, sae Asuba drip din ya kare ya cire mata, snn yyi sllh ya samu ya kwanta. Karfe goma saura na safe Al-ameen yace da Khaleel xa su koma Zaria, Khaleel ya kasa ce masa baxae xauna gidansa ba ya amsa da xae xauna kawae duk da bae yi niyar xama ba, dubu hamsin Al-ameen ya basa ya rike, Khaleel ya ki amsa yace ae yana da kudi enuf, nn kan centre table Al-ameen ya bar masa ya fice daga falon, Maryam ta so suyi sallama da Ashnaah amma har lkcn bata tashi ba, tace "in ta tashi ka ce mata sae mun yi waya doctor, kuma plss ka kula da ita da kyau, cikin nn na wahalar da ita wllh, da xa ka ji ta nawa ma kace momy ta samo maku yar dattijiwa da xata dinga kula da ita ta dinga mata duk abinda take so tun da na ga kunu ma kawae take iya sha" Khaleel yace "In'sha Allah Maryam, tnx a lot we re grateful" har bakin motarsu ya raka su, sae da Al-ameen ya ja masa kunne kan kar ya kuskura ya bar Najeeb ya kara xuwa kofar gidan snn suka wuce, shi dae Khaleel murmushi kawae yyi ya komacikin gida yana tunanin ynda xae tunkari dad dinsa, yasan ma ba sauraransa xae yi ba, yana shiga daki ya tar da wayar Ashnaah na vibrate ya dauka yana kallon mai kiranta, momy ya gani, yana rike da shi har ya katse ya ga miscals din da yawa kuma duk na momynta ne da Ashfah, kira aka kuma yi ya juya yana kallon Ashnaah da ke ta bacci, ya fara tunanin ya daga ko kar ya daga.


~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar102....Sae da wayar ta kusa katsewa snn Khaleel ya daga, shiru yyi da farko don ya rasa ta inda xae fara mgnan, jin momyn ta ambaci sunan Fateema yasa ya bude baki da kyar yyi mata sallama, shiru momy tayi daga daya bangaren, sallaman ya kuma yi momy ta amsa wnn karan, dukar da kai yyi kmr tanaganinsa ya gaisheta, momy ta amsa ta kuma yin shiru, rasa me xae kuma cewa yyi, can yyi saurin cewa "Amm bacci take momy, idan ta tashi xa ta kira" Momy tace "OK ngd" sallama yyi mata ta kashe wayan, Khaleel ya sauke ajiyar xuciya ya ajiye wayar ya xauna gefen gado yana kallon Ashnaah, wayarsa ya shiga ring ya daga yana kallonme kiran ya ga umminsa ce, ya daga tare da mata sallama suka gaisa, Ummi tace "Fateema fa? Ya jikin nata?" Yace "Da sauki Ummi, bacci ma take" Ummi tace "to Allah ya sauwake, dama Rukayya ce tace tana son xuwa, shine nace bari in kiraka ka fada mata inda kuke" Khaleel yace "to Bari in kirata Ummi" Ummi tace "toh shknn, ka gaida fateeman idan ta tashi" sallama suka yi ya katse kiran ya shiga neman layin kanwartasa don yi Mata kwatancen inda su ke. Yana ajiye wayar kiran Zeenat ya shigo wayar kuma, dagawa yyi suka gaisa tace "dama ina son xuwa in duba Fateema ne doctor" Khaleel yace "OK bbu damuwa, lemme sendyhu address" Address din gidan Al-ameen ya tura mata, Karfe sha daya Rukayya ta iso gidan ta kira shi, Khaleel ya fito ya tare ta su ka shiga gidan a tare, falo ta bar abincin hannunta da Ummi tace ta kawo ma fateema ya nufi sama da ita, a stairs yake tambayar ta ko dad dinsu na nan, tace "ya tafi Abujajiya," yace "OK, me kika kawo a kula" tace "waina ce da miya" Ashnaah na xaune suka shigo dakin, ta daga kai tana kallon Rukayya, Rukayya ta karaso inda take ta xauna gefen gadon tace "sannu, ya jikin?" Ashnaah tace "da sauki" Rukayya tace "to Allah ya kara lfya" mikewa tayi ta fita daga dakin don ba sabawa suka yi ba ta koma falo,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login