Showing 1 words to 3000 words out of 30989 words

Chapter 1 - Ido Hu?u Book One Complete Hausa Novel

??ࡱ?>?? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F? WordDocument????t0Table????????Data
???????????????????? P???KSKS?t?^???????pp}}}}Ma? ??}??????????$e?*p}}??}}}}?A?aA?a?Aa??}a [6/22, 8:13 PM] Salmaish Business Center C.E.O: *IDO HU?U*


By A.A

Free Page
Book 1 Ep 1

*ELEGANT ONLINE WRITER'S*

Ma sha Allah.
Godiya ta tabbata ga Allah maWaukakin Sarki me kowa me komai.
Ya Allah yadda na fara lafiya ka bani ikon kammala shi lafiya kuskuren da ke ciki ka yafe min.

(Gaisuwa nake ga Masoyana *INDO CE* Kullum ku na raina kuma ?ara ?aunarku nake, Zaku ga na cire INDO CE na saka A.A Sabuwar inkiyata kenan=?;?)


Bismillahirrahmanirrahim





Ruwa me ?arfin gaske da Iska me matu?ar tasiri Gami da tsawa me matu?ar kaWa dukkan halittun da ke wannan yankin, a cikin wani dare wanda ya kasance me matu?ar duhu, Wal?iyar da Gagarumin hadarin dake Ruwan ya ke yi ce kawai ta ke haska sararin samaniya, dare ne me cike da firgitarwa tin daga kan Mutane har zuwa halittu Daban-daban wanda hakan ya sa wasu su na ta barin She?arsu domin neman tsira.

Han?oro gami da Wani ?ugi babban Tafkin Ruwa ya ke yi, yadda yake kantsamewa ya na rimi kamar fusata za ta sa ya fito ya cinye ?asar hakan kaWai ya isa karyar da Zuciyar ?an Adam.
Duk wannan yanayin bai sa ta tsorata ba sannan ba ta fasa yin abin da ya kawota gurin ba.
Ruwan sama ya na dukanta yayin da na ?asa ke ?o?arin haWiyeta amma hakan bai sa guiwarta ta sare ba, ta na tsaye cokam a gaban Tafkin ta zuba masa idanu kamar me yi masa kallon ?arshe, ta kwashi lokaci me tsayi kafin ta ja dogon Numfashi sannan ta fara magana.
"Ya Allah ka fini sanin abin da ke Soye a cikin Zuciyata kuma ka fini sanin abin da zai faru da wanda ya faru, Yaa Ubangijin sammai da ?assai kai ne wanda kai mana Ni'ima da kowace irin kyauta, kai ne Ka saukar da wannan ruwa daga sama sabi da ?arfin Izzarka Ya Allah, Ina ro?o gareka ka sa yadda wannan Akwati ta tafi ta tafi da dukkan IZZA da SARAUTA da JIN KAI na wannan Masarauta me cike da abubuwa da yawa, Ya Allah ka sa Tafiyarta ta kawo Alkairi a tare da ni da duk wanda Akwatin ta shafa, kuma ina ro?onka ka kare min ita da dukkan wani haWari ko na Mutum ko na wata halittar ko da kuwa na Ruwan da Akwatin ta ke akansa ne."

ta na kaiwa nan ta fara Ambaton sunan Allah cikin rintse ido numfashinta ya na ?o?arin barin gangar jikinta, har sai da ta kai ?asa ba Alamar numfashi a tare da ita sannan bakinta ya dena Ambaton Allah.

Tsaye take a bakin Taga da ke a sama ta na kallon Mutanen da ke hidimominsu a ?asan, Tunani me zurfi Zuciyarta ta tafi yi hakan ya sa ba ta ji shigowar Mai-Martaba ba.
"Sarauniya Ameenaa" shine abinda bakinsa ya furta cikin girmamawa.
Juyowa ta yi ta zuba masa Jaruman idanunta kafin ta ce "Salam-alaik Sarki Zunnur." jinjina kai ya yi alamar ya Amsa. ta keSe ta kusa da shi ta wuce cikin takunta irin na Giwar Mata.
"Da Alamun fushi akan fuskar me Babban ?aki" ya faWa tare da tsirawa bayanta ido.
Cak ta tsaya kafin ta ce "Tabbas Ina cikin rashin jin daWi kasancewar Gimbiya ba ta cikin farin ciki, ko Abinci ba ta tsayawa ta ci."
"Ni ma ba na jin daWin hakan, amma ba yadda za'ai da ita.
"Ya kamata ka gane Muhimmancin Amira domin kuwa a Mata ba mu da tamkarta, ka sani ita kaWai ce Jarumar Gimbiyar da Masarautar Moomin ta Mallaka, akan me ba za ka dinga jiSantar lamarinta ba, shin ka na mantawa ne kai ne Mahaifinta?"
"A'a, Ban taSa mantawa ba, tuba na ke ya Ke Sarauniya Ameenaa, sai dai Gimbiya ta na da taurin kai da kuma jijji da kai, ni kuma hankalina ba ya Waukar wannan, ina da Izzar da zan iya sa wa a cire mata wuya idan ta kuskure min.
Cikin tsananin Sacin rai ta Wago hannu da nufin sharta masa Mari amma sai ta fasa sabi da tuna wani abu da ta yi.
cike da Zarra ta ce "Ba kasancewarka Sarki ce ta sa ba zan mareka ba, kai Win Mijina ne, Lallai ka gyara kuskurenka kafin ka yi tuntuSe da Hukuncina."
ta na gama faWen haka ta Wan Wage Doguwar rigarta ta ci gaba da tafiya. Ya raka bayanta da ido cikin mamakin yadda akai shi ya zama Shugaban Mutane ita kuma ta zama Shugabarsa.

Masarautar Munwaz.
Cikin Takunsa irin na cikakkun Jaruman da su ka ga yau su ka ga Jiya kuma su ke sa ran ganin baWin-baWaWa ya shigo Turakarsa wadda ta sha Adon Zinare kala-kala har da na gumaka. zabgegiyar Takobin da ke hannunsa ya ajiye a mazauninta kafin ya juya da nufin ci gaba da tafiya don hutawa.
"Rai nawa ka kashe da Takobinka a yau?"
Rubaina ce ta jefo masa tambayar bayan ta tsirawa Takobin Ido.
Kallonta ya shiga yi kafin ya kauda kai gami da cewa "WaWanda Hukuncin kisa ya dace da su."
"Na sani, Sarki Zamwaal ya na kiranka"
"Aikin me Hadimanki su ke yi da za ki taso da kanki?"
ta Wan murmusa kafin ta ce "Uhmm ina son ganinka ne, kuma ka riga ka sani ba na son na ga wata mace ta doshi inda ka ke."
Ido ya tsira mata kafin ya taka da nufin yin gaba ta yi saurin shiga gabansa tare da cewa "Wuce ni za ka yi?"
"Ina son rage yawan kayan jikina ne, kuma kinsan yanzu lokacinki gareni ki maida Sa?on kirana da Sarki ya ke yi zuwa ba zan zo ba"
murmushi ta yi kafin ta yi taku biyu cikin zallar jin kai, kamar wadda aka tilastawa yin magana ta ce "Duk matsayin lokacina bai kai na Mahaifinka ba, ka je ka ji me ya ke so gareka."
Da ido ya amsa mata sannan ya yi hanyar fita ba tare da ya ce komai ba, ta bi bayansa ta na murmushi sabi da shaukin Sonsa da ya ke ?ara ruWarta.

"Akhi"? Yarima Rooh ya kira sunan Wan uwansa cikin sigar tambaya kamar yadda ya saba.
cike da kulawa Farin Matashin da ke kan farin Doki ya kalli ?anin nasa don jin abin da zai faWa.
sanin ba amsawa zai yi da baki ba ya sa Yarima Rooh ya ci gaba da magana, "Ka ce Tsere za mu yi zuwa cikin Masarauta kuma kasan ba zan iya ba."
Tattausan murmushi ya saki wanda ya ?ara fito da ainahin kyawunsa cikin sanyi ya buWe fararen ha?oransa ya yi magana fuskarsa Wauke da murmushi "Akhi Rooh ko ba za ka iya ba sai ka yi, daga bakin wancan Tafkin za mu fara"
Yarima Rooh ya zaro ido a tsorace ya ce "Kasan dai Dokin nan ban iya sarrafa shi sosai ba tin da ba nawa bane, ka bari mu je gida sai mu dawo"
"Zan baka wannan"
"A'a gaskiya ai Dokin Jarumi sai Jarumi kawai dai mu tafi a hankalin"
tsayawa ya yi cak kafin ya dire daga kan dokin cikin maganarsa me Wauke da izza ya ce "za ka karSa ne ? " kamar zai yi kuka ya ce "Irin halinka dokin nan gareshi akwai gardama da kafewa akan ra'ayi Waya don haka gwara wannan Win, amma da sharaWi, ni zan fara yin gaba sai na yi nisa sai ka tawo"
Yarima Salaah bai ce komai ba sai ci gaba da shafa Dokinsa da ya yi.
Yarima Rooh ya sauke ajiyar Zuciya kafin ya gyara zamansa ya tattaro duka Jarumtarsa sannan ya ce "Akhi sai mun haWu a Turakar Sarki " da murmushi kawai Yarima ya bi shi don kuwa ya san halin kayansa.
Sai da ya yi nisan da ba ya iya hango shi sannan ya koma kan Dokin nasa cikin ?warewa ya Wau hanya.
A matu?ar Gajiye Yarima Rooh ya isa Cikin Masarauta ya haWa gumi ga wata muguwar ?ishirruwa da ya ke ji sai Numfarfashi ya ke yi.
Ya na sauka daga kan Dokin ya ji an cafki Dokin gami da yi masa magana. Zaro idanu ya yi kamar za su faWo ?asa cikin disasshiyar murya ya ce "Akhi! wai shin kai Aljani ne?"
Girgiza kai Yarima ya yi alamar a'a
kamar Yarima Roooh zai yi kuka ya ce "kuma na ga ka rigani Zuwa har ka huta kuma na ga kai ba ka gaji ba, kullum fa haka mu ke ni dai ba na taSa yin Nasara, shi ya sa Ummi Ba ta sona ta fi Sonka"
ri?o hannunsa ya yi cike da kulawa ya ce "Ba wai ta na ?in ka bane, a koda yaushe Muradinta ka zama Jarumi har ka fi ni Jarumta, ranar da ta ga hakan nasan za ka ga gata kala-kala a gurinta , nima ba wai finka Nasara ko wani abu na yi ba, ka dage ka zama Jarumi kawai , Gobe In sha Allah zan fita Farauta nasan za ka bi ni, ina so ka bani Mamaki."
?asa ya yi da kai baya son sare masa guiwa don haka bai musa ba, cikin sanyi ya ce "Akhi! me ya sa naga Kai Ummi ta fi sonka Abhi kuma ya fi sona duk da cewar kai Jarumi ne?"
Shafa kansa ya yi cikin sigar tausasawa ya ce "Akhi Roohh , kar ka tsawaita tambaya akan hakan, Duniya ma ta shaida akwai bambance-bambance na ra'ayi tsakanina da shi, tayuwu hakan ne ya sa kake ganin kamar ba ya sona, kamar yadda Ummi ba ta son ragontarka haka shima akwai abin da ba ya so daga gareni, sai dai ni kuma kaifi ?aya ne ."



Paid Book ne

Book 1 VIP 300 NOMARL 250 Idan Kati ne 300.

Book 2 VIP 300 Nomarl 250 Kati 300.

COMPLETE 1-2 500

Don ?arin bayani 09079885632


Ayeesha Abdulkareem
*A.A*
[6/22, 8:13 PM] Salmaish Business Center C.E.O: *IDO HU?U*

Free Page
Book 1 Ep 2


*A.A ce*


ELEGANT ONLINE WRITER'S




Yarima Rooh ya rausayar da kai ba tare da ya yi magana ba.
Yarima Salahuddin Yana ri?e da hannunsa su ka shiga ciki Sashin Ummi su ka fara zuwa Ta na zaune hannunta Wauke da Tuffa ta na ci, Hadimarta ta na gefenta ta na zuba mata surutu kamar yadda ta sa ba.
Yarima Rooh ya ce aikin kenan ita wannan ba'a raba ta da magana. ya yi maganar ya na kallon Yarima Salaah, shi kuwa bai ce komai ba ya wuce kusa da Ummin ya gaishe ta cikin girmamawa kafin ya zauna kusa da ita, tuffar hannunta ya karSa gami da Waukar wu?a ya fara yankawa ?ananu ya na sa mata a baki.
Fuskarta Wauke da murmushi ta ce "Salaah! Me yasa Wan uwanka bai iya komai ba bayan Magana da kuma Tambaya?"
marairaicewa ya yi cikin sigar shagwaSa ya ce "Ummi za ki karya Zuciyarsa in ki na haka."
Yarima Rooh ya zumSuri baki ya gaisheta ciki ciki, ba yabo ba fallasa ta amsa masa, bai jira wani abu ba ya nufi sashin da ya san zai samu Sarki a can don can ne zai sha iska.

Masarautar Moomin.
Cikin sauri ta ke tafiya Hadima Halisa ta na biye da ita duk inda ta shiga kowa dur?usawa yake kan guiwoyinsa ya na mi?o mata gaisuwa, ba ta samu damar amsawa ba domin kuwa ba ta su take ba, sai da ta dangana da turakarta ta zauna kan gadonta sannan ta zubawa Halisa ido don jin Labarin da ta ke tafe da shi.

Hadima Halisa ta gyara tsayuwarta gami da sauke ?ar ajiyar Zuciya sannan ta fara da cewa "Ya kasance Mutum me matu?ar jin kansa, sannan shi a gurinsa bai Wauki kowane rai abu me muhimmanci ba bashi da burin da ya wuce ya kashe Mutum, kuskure kaWan Mutum ya ke yi a Masarautar a kashe shi, kuma ya tsani Musulmi ko kaWan ba ya ?aunarsu, Kisan Rashin Imani ya ke yiwa Musulmi, ya na da Mata Rubaina itace wadda ta ke ?ara tunzura shi akan komai kuma ta ke sa shi ya na aikata abubuwa Marasa kyau, ya na matu?ar Sonta, a Duniya ita kaWai ya fi so kuma ya ke yi mata abin da ta so a lokacin da ta so, KaWan daga cikin Labarin Jayden ?an Sarki Zamwal kenan."
Shiru ne ya biyo baya kafin Gimbiya Zaina ta Numfasa gami da sakin Murmushi, da hannu ta yi mata alamar ta tafi hakan ya sa Hadima Halisa ta yi saurin fita daga Sangaren nata.
mi?ewa ta yi ta ?arasa wajen taga, lumshe ido ta yi sabi da iska me daWi da ta ziyarci numfashinta, cike da ya?ini ta ce "Zan zo gareka Jayden."
Daidai Lokacin Sarauniya Ameena ta yi sallama a turakar, ba tare da ta juyo ba ta amsa ta na Murmushi.
Sarauniya Ameena ta ce "Mai Martaba ya na kiranki."
Cikin sauri ta juyo gami da buWe idanunta ta ce "Wai ni??"
"?warai da gaske.
"A gaya masa ina da uzuri yanzu.
Murmusawa Sarauniya Ameena ta yi kafin ta ce "Ya yi miki laifi, to ki saurare shi ki ji ko ya na da abin cewa gareki?"
Ba tare da jan zancen ba ta jinjina kai sannan ta ce "Zan zo."
Da kai Sarauniya Ameena ta amsa sannan ta koma Turakar Mai Martaba Sarki Zunnur.
Sallama ta yi, Sarauniya Ameena da Sarauniya Hakima su ka amsa, Sarki Zunnur kuwa kallo kawai ya bita da shi.
sai da ta zauna sannan ta ce "Assalamu alaik Sarki Zunnur."
"Wa'alaikissalam Gimbiya Zaina" ya mayar mata da amsa. Shiru ne ya biyo baya har na wani lokaci kafin Gimbiya Zaina ta mi?e cikin fushi za ta bar musu gurin, Sarki Zunnur ya dakatar da ita ta hanyar cewa "A ganina Mutum me hankali dan ya yi fushi ba tare da an yi masa komai ba ai ba abin damun kai bane, Sarauniya Ameena ta damu akan na ji damuwarki duk da wannan tunani nawa."
Shiru ta yi ta na nazarin maganarsa kafin ta yi Wan murmushi na takaici, sai a lokacin ta juyo ta kallesu Waya-bayan-Waya sannan ta ce, "Damuwata damuwata ce, wasu a cikinku ma idan na faWeta hankalinku ba zai iya Wauka ba."
"Ai ba ki faWa ba bare ki tabbatar, uwar girman kai" Sarauniya Hakima ta yi maganar cike da takaicin gaje mata ?a da Sarauniya Ameena ta yi, kamar ba ita ta haifi kayarta ba amma an fita iko da ita.
"Uhm har yanzu ban ji bakin da zai sa na faWa ba" ta yi maganar gami da takawa za ta fice. cikin Sauri Sarki Zunnur ya ce "Gimbiya dukanmu mu na sauraronki ne, ban san ya akai ba ban san laifin me na yi miki ba ki ke fushi da ni."
"Kowa ma ina fushi da shi har ni kaina, ba kai min komai ba kuma ba na fushi da kai, na tsinci kaina ne a cikin halin fushi da kowa sabi da na faWa Tarkon SO me Matu?ar haWari"
Sarauniya Hakima da Sarki Zunnur su ka yi kallon kallo cikin tsananin mamakin kalmar da ta fito daga bakinta.
sai da Ya nisa sannan ya ce "So? kamar me kenan? ko kuma in ce wa ki ke SO?"
Kai tsaye ta ce "JAYDEN Wa ga SARKI ZAMWAAL Yariman Masarautar MUNWAAZ."
Ta yi maganar cike da karsashi babu alamar fargaba a tare da ita.
a matu?ar kiWime Sarki Zunnur ya mi?e Zuciyarsa na dukan Dubu Malala , bakinsa har rawa ya ke wajen furta "Gimbiya? Jayden?? Munwaz???"
Komawa ya yi daSar ya zauna wani mugun gumi na tsoro ya shiga karyo masa, cikin disashshiyar Murya ya ce "Ina fata ba a hayyacinki ki ka faWa ba, da zarar kin dawo hayyacinki za ki janye Maganar."
"Abu Rayaan!!!" ta kira sunansa a matu?ar fusace.
"Dole zai yi tunanin ko ba kya lafiya Gimbiya, ki gafarce ni idan maganata ta Sata miki rai" Sarauniya Ameena ta faWa gami da gyara zamanta.
Ko uffan Gimbiya ba ta ce ba sai binsu da ido da take yi, ganin yadda Sarauniya Hakima take zarya da kai-komo a gurin ya ?ara bata mamaki "Ashe duk jarumtar Moomin a baki take??" ta jefa musu Tambayar gami da tsare su da idanunta.
Sarauniya Hakima ta ce "Wa ya Waura Gurun da zai iya tinkarar Wirkeken Kafirin nan? wa yake da Zarrar ya?ar Azzalumar Masarautar nan Munwaaz, kin san adadin Jaruman da su ka shiga komarta aka rasa su da Dukiyarsu da Jama'arsu kuwa?? anya ba ki fara hauka ba? ko dai ta baki wata guba me gusar da hankali ne??"
Cikin sauri ta ce "Ya Isa Ummu Rayan!!! a gurina jifan Ummu Zaina da Magana ya fi Waga Takobi a gaban Sarki Zamwaal haWari, ba na so."
Sarauniya Hakima ta jinjina kai gami da kamo gefen rigarta ta fara firfita.
Sarki Zunnur zai yi magana ta dakatar da shi da cewa "Na riga na yanke hukunci, kuma zan je Munwaz domin in ga Abin da na ke ?auna."
ta na kaiwa nan ta fice daga turakar fuuuuuu.
Asalin tsorata Sarki Zunnur ya gama kaiwa, ba abin da tunaninsa ya ke tunawa sai Baya.

Munwaz.
"Findu! Bani guri zan gana da Matata" Yarima Jayden ya faWa gami da kallon Mahaifiyarsa da ke Zaune kusa da Rubaina.
Findu ta murmusa kafin ta ce "Ko me za kai ka yi mana ai ka saba." a shagwaSe Rubai ta ce "Findu ba fa daWewa za mu yi ba."
Yarima Jayden ya ce "?yaleta." ?arasawa ya yi ya kamo hannun Rubaina ya fara janta don komawa ?angarensu.
"Jarumi!" cak ya tsaya jin ta kira sunansa kamar yadda ta saba a lokacin da Duniyar ta ke mata daWi.
Tasan ba lallai ya magantu ba hakan ya sa ta rungume shi kafin ta ce " Wai kasan cewa jiranka na ke yi dama?"
Kyawawan idanunsa ya zuba wa fuskarta kafin ya saki murmushi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login