Showing 12001 words to 15000 words out of 30989 words

Chapter 5 - Ido Hu?u Book One Complete Hausa Novel

yarda Haihuwarsa ba Alkairi a cikinta." "Ka dinga kyatata Kalami akansa, don idan ka yi masa mugun furci zai iya kama shi a matsayinsa na ?anka" dukkansu Takaici ya gama mamaye Zukatansu Musamman Sarki Abraham wanda ya ke bala'in ba?in cikin son da ta ke yiwa Yariman fiye da kowa, "Maganar Aurensa na kawo miki, ba shawara na zo nema ba na riga na yanke hukunci" Mi?ewa ta yi ta gyara zaman Doguwar rigarta da ta sha Ado, Zuciyarta a cunkushe da kyar ta iya cewa "Allah i zaSa masa mafi Alkairi daidai da rayuwarsa, zan ci gaba da Addu'a indai ba Alkairi ka hanga a cikin Auren ba kar ya tabbata, Kuma ka shawarce shi indai bai shirya ba ka barshi ya ci gaba da Neman ilmi don nima ina so ya zama Babban Malami me ilmin Gaskiya ko dan kawo ?arshen irin Malaman da ka tara a Masarautar nan" ta na kaiwa nan ba ta jira me zai ce ba ta yi gaba cike da Sacin ran halin nasa, ta lura ma a kwanakin nan asalin ?iyayya ya fara nunawa Yarima, a da kuwa ta na tunanin kawai rashin jituwar halaye ne ya kawo saSani a tsakaninsu.
Sai da ta Sacewa ganinsa sannan ya kau da kai daga kallonta ya yi dariya kafin ya ce "Sai dai fa ki yi ha?uri, domin duk abin da ya shige min gaba ya hanani tafiya tsanarsa na ke yi.

Moomin
Firgigit Salma ta farka daga mafarkin nata, sai da ta tashi sannan ta tabbatar ba zahiri bane, ta zuba tagumi ta shiga Nazarin mafarkin "Za ki yi gamo iri-iri a rayuwarki, Za ki gamu da Mutane masu ban Al'ajabi A ciki akwai halittar da in ta shigo rayuwarki ba za ta rabu da ke ba." Wannan maganar da Yarinyar ta gaya mata a mafarkin ta fi komai yamutsa tunaninta, gabaki Waya ta rasa ina abin ya dosa, wace halitta ce ? Aljanu? ko Dabbobi? ko a Mutane ne? Meye Asalin mafarkin?, tambayoyin da Zuciyarta ke jefa mata kenan, sai dai ba ta da amsar su, tuno halin da su ke ciki ya sa ta fashewa da kuka ba tare da ta shirya ba. Ba ta daWe da farawa ba Akhi Usmana ya shigo Turakar hankali tashe ya na tambayar lafiyarta. share hawayen ta shiga yi gami da goge fuskarta "Abhu bansan me zan ce ba, mafarkai na ke yi kullum wanda su ke tayar da hankalina, anya kuwa za mu iya kai gacci akan Aikin da mu ka sa kanmu?" "Haba ?ata kwantar da hankalinki in Allah ya yarda kamar an gama ne, ai sannu-sannu ba ta hana zuwa, Zamu karSi Mulki sannan mu shimfiWa namu, yanzu na ha?ura da Waya Sangaren abin da na fi so ta yaya zamu ture Sarki Zunnur daga kan Mulkin??" "Abu ne mawuyaci hakan Abhu, shi yasa a koda yaushe ?ara tsorata na ke yi don kuwa idan aka ganemu mu na ji mu na gani za'a ratayemu, daga nan mun zama tarihi" "Kar ki sake ki karaya, da mu gaza gwara Mu Mutu asan Mutuwar mu ka yi, Ni fa ji nake kamar Mu zuba guba a Abincinsa ya mutu kawai, ko kuma Mu ribace shi mu kaishi Daji shi kaWai sai mu kashe shi, ga ni ga ke ga Ummu Noor ai za mu iya Satar da shi, bayan mu ma za mu haWa kai da Bayin Masarautar hakan zai ?ara temaka mana" Dariya???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Salma ta shiga ?ya?yatawa har na Wan lokaci sannan ta ce "Wallahi Abhu da kasan za ka faWi haka da tuni ka faWa an yi an gama, ni ban taSa tunanin na yi haka ba sai dai tunanin mu yi gaba-da-gaba da shi, Karon farko mu fara zuba masa guba kawai, idan bai mutu ba sai mu ?ara da wannan." Akhi Usman ya murmusa sannan ya ce "Yanzu kwanta ki yi bacci ?ata, Allah ya yi miki Albarka, In Sha Allah gobe zan nemi Gubar sannan zan samo waWanda za su temaka mana." "A sashin Kula da Abincinsa za mu samu, yauwa Abhu Jakadiya Gameela nasan za ta iya komai domin kuwa ta shahara a fannin munafurci da ?ilbisa iri-iri don haka ita zamu samu" "To amma Gimbiya Nora Kinsan Jakadiya Gameela Babba ce a Sangaren masu Sarautar, ba za ta taSa yarda mu amfane ta ba ba tare da mun biyata Dukiya me yawa ba, gashi mu Talakawa ne" "Hmm!!! kwantar da hankali Abhu, ba dai ina raye ba? zan samo Dukiyar da zamu biyata, ka yi magana da ita sannan ka tambayeta adadin Dukiyar da ta ke so" ta yi maganar cike da ?warin guiwa, ya san za ta aikata don haka ya ?ara jin ?warin guiwa, ba tare da ya tambayeta a ina za ta samu Dukiyar ba ya ba ta tabbacin zai yi abin da ta ce zuwa Gobe.

"Me ki ka ji??" Sarauniya Ameena ce ta jefa mata tambayar, "Wai ji na yi Sarauniya Hakima ta na ?orafi akan cewar kece ki ka lalata Yarima Rayan kuma ki ke zuga Gimbiya Zaina Akan abin da ta ke yi" labarin ta bata tiryan tiryan kamar yadda ta ji su na hirar, har da ?arin gishi da Maggi don Miyar ta yi za?i. Sarauniya Ameena ta ja numfashi ta na wani ?asaitaccen murmushi, "Hakima kenan!" ta yi maganar cike da jin kanta, Jakadiya Gameela ta ?ara rau-rau da murya ta ce "Allah i ?ara miki Girma da Daraja wai har cewa ya ke kar ki damu Sarauniya, zan Wauki mataki akai, wai fa Gimbiya Zaina ma zai yiwa Aure, ai na ce bai isa ba tinda har ana raye, ai Abin da ki ke so shi ne ya ke wanzuwa a doron ?asar nan Sarauniyar Sarauniyoyi, Sandar Mulki Hasken Karaga, Babbar Mace Sittirar ?a?a Mata!" ba dan ta gama zubo surutan ba Sarauniya Ameena ta katseta ta hanyar watso Mata KuWaWe , a Wan yatsine ta ce "A je a sa ido akan Masarauta, barshi ya gwada matakin da zai iya, ai ni ce Gadon Mulkin in ba ni ba Zama." ?asa-?asa Jakadiya Gameela ta yi da murya kafin ta ce "Gafarce ni Ranki-ya-daWe ?ar tambaya zan yi, wai ta ya akai ki ka Mallake Sarki Zunnur? na ga sai da Sahalewarki ya ke komai, Allah i baki Nasara Me Babban ?aki, naga kuma ni ba'a taSa aikena Gurin Malaman Tsubbu ba" Ido ta zuba mata har na Wan lokaci sannan ta saki Murmushin she?e?e, "Jakadiya Lallai ana wasa Da Sarauniya Ameena, ba na son shiga sharafin da bai shafeki ba, ai kowa da Sangarensa, ke na ki Sangaren daban, idan zan yi abu na Sirrina yawanci da kaina na ke yi, a tashi a ban guri Jakadiya!" Cikin Sauri Jakadiya ta tashi ta na cewa ''Allah i temake ki, a huta lafiya." bayan ta fita Sarauniya Ameena ta tashi ta shiga zagaye a Turakar, tunanin irin ?arfin halin Sarki Zunnur ta ke yi, wato Gimbiya Zaina zai yiwa Aure, Idan ta tuna hakan sai ta murmusa kawai.

Paid Book

Book 1 VIP 300 NOMARL 250 Idan Kati ne 300.
Don ?arin bayani 09079885632
____________________________________

_Akwai ingantaccan maganin
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_




*INDO*
[6/22, 8:13 PM] Salmaish Business Center C.E.O: *IDO HU?U*

Free Page
Book 1 Ep 8 Shafi na Takwas


*A.A (INDO CE..)*


ELEGANT ONLINE WRITER'S




Munwaz
Sarki Zamwal ne ya kalli Yarima Jayden sannan ya ce, "Ina da Sadaukin Jarumi kamar kai amma ana cin Mutuncina haka." yadda ya yi maganar cikin marai-raicewa ya sa lokaci guda ran Yarima Jayden ya Saci, "Waye?" ya tambaya gami da kafe shi da idanu. farin ciki ya lulluSe Sarki Zamwal sabuwar ?aunar ?an nasa ta ?ara ratsa shi, tin da Yarima Jayden ya girma shi kenan ya shige masa gaba, duk abin da ya ke so shine ya ke yi masa. "Wani Sarki ne, na nemi ya bani Masarautarsa shine ya nuna min ban isa ba, gashi a wannan lokacin duk ka susuce ka manta waye kai sabi da Matarka ta na Goyon Ciki." ?an murmusawa Jayden ya yi kafin ya ce "Ni kaWai ka san ba na ?ir?irar ya?i har sai in taSa ni akai ko kuma kai ka sa ni, na samu lokacin da zan kula da Matata ne ba wai na manta ni waye ba." Sarki Zamwal ya yi murmushin jin daWi sannan ya ce "Ka ?watar min Kimata a gurinsa sannan ka haWo min da Mulkin nasa." Yarima Jayden ya mi?e sannan ya dafa kafaWar Sarki Zamwal "Ka kula min da Matata da ?an cikinta, kar ka bari wani abu ya shafeta." bai jira amsar da zai bashi ba ya yi hanyar ficewa, Sarki Zamwal ya kece da dariya ya na yi ya na kurSar Gida don ba ya rabo da ita.
Washegari da wuri Yarima Jayden ya sa aka haWa Maya?a don Aiwatar da Umarnin Sarki Zamwal. sai da su ka gama shiri tsaf sannan ya nufi Turakarsa don shiryawa, kawai ba ya son yiwa Mahaifinsa jayayya ne shi ya sa ya amince da fita ya?in, ya san Rubaina za ta damu sosai ba za ta so ya tafi ba, cike da fargabar rigimarta ya ke tafiya har ya isa, ta na kwance kan Gado ta na malelekuwa, jin motsinsa ya sa ta yi saurin mi?ewa, fuskarta Wauke da damuwa ta ce "Jayden!" Bakinsa har kakkarwa ya ke wajen kiran nata sunan "Rubaih!" ?ara shagwaSewa ta yi sannan ta ce "Mahaifinka ya gi komai daraja a rayuwarka haka ka Wauka, ka manta cewa Ciki gareni shine za ka tafi ka barni cikin rashin lafiya, me yasa ba zai yi maka Uzuri ba?, kamata ya yi yanzu komai naka ya dawo hannuna tin da ?anka nake Raino." "Ki fahimce ni Rubaina! Ba shi da wani fa sai ni kaWai, na san ko da ba na nan zai kula min da ke, amma shi babu me kula da shi sai ni kaWai Winnan, ba yadda na iya ne nima da son raina ne kinsan ba zan je ko da wajen Masarauta in barki a ciiki ba, Ba na yiwa Mahaifina jayayya kin sani, sabi da na samu ?a kuma sai na juya masa baya kenan?, ke ya kamata ki fahimceni ki yi min Uzuri Rubai" Share ?walla ta yi ba tare da ta ce komai ba sai ma ?ara zumSuro baki da ta yi. Cikin sanyin jiki ya ?arasa kusa da ita ya zauna, ya ri?o hannunta a tausashe ya ce "Ki yi ha?uri, na yi miki Al?awarin ba zan daWe ba sannan idan na dawo ko me ki ke so zan yi miki fiye da yadda nake miki Da" Shiru ta yi hakan ya ?ara karya masa Zuciya, "Rubai kece raunina ba zan taSa iya yin Nasara ba indai har ba ki ?warara min guiwa ba, idan na tafi ba'a son ranki ba bai zama lallai na dawo Duniya ba, na lokaci ?aya ne kawai, bayan shi ina tare da ke a ko da yaushe, ki ci gaba da jurewa Mahaifina ba zan so ki fara Kishi da shi ba don shima ya na da ha??i akaina" Wani lallausan murmushi ne ya baiyana akan fuskarta cike da Kissa ta ce "Ka yi ha?uri Jayden, idanuna ne sun rufe ka san idan ba ka kusa da ni komai nawa Barina ya ke, ba zan yi Kishi da Mahaifinka ba tin da nima Mahaifina ne, Kai me Nasara ne yanzu ma Za ka yi Nasara, ba na fushi da kai ka tafi da Zuciya ?aya sannan kar ka manta cewa Gunki Gurmus ya na tare da kai a duk in da ka shiga." idanu ya zuba mata ya na murmushi har cikin ransa ya ji daWin sakkowar tata, Farin ciki da ?aunarta ya tsuma Zuciyarsa, ya ma rasa ta ya zai gode mata, ya na bala'in jin daWin ?aunar iyayensa da ta ke yi, mugun son da ya ke mata ne ya sa ba ya iya kallon kowace mace, sau da yawa Mahaifinsa yakan haWa shi da ?an Mata don ya yi Zina amma shi duk hakan ba ya burgeshi, ba don komai ba sai don Matarsa da ya ri?a Ita ?aya takk. Mi?ewa ta yi ta Wakko Wani abu da aka yi shi da Fata ta Waura masa a Damtsensa, "Aymur ne ya bani, ya ce a duk lokacin da za ka fita in Waura maka shi, ba za ka dawo ba tare da Nasara ba" har lokacin Kallonta ya ke yi Kamar wata kayan Gabas, ita kuwa sai wani Yau?i da kwarkwasa ta ke yi masa ta na ?ara sakar masa wani Malalacin Murmushi, "Kallon me ka ke min ne? mu je in shiryaka" ta faWa ta na ?ar Dariya, mi?ewa ya yi ta kama hannunsa domin yi masa shirin Fita Ya?in.


02:00 Sarki Abraham ne ke tafiya saWaf-saWaf kamar me shirin yin sata, Inda su ka saba zaman Tattaunawa ya nufa lokacin har sun gama hallara, sai da ya shiga ya zauna tsamo-tsamo sannan hankalinsa ya kwanta ya sauke ajiyar Zuciya.
Fateema Fuskarta a rufe da ba?in ?ankwali ta ratsa hanyar da ya ke bi ta ke bi cike da iya TAKUN SIRRI da ta ga zai waigo sai ta yi maza ta laSe, har su ka je Inda ya tsaya.
da ya ke ya san Wainar da su ke toyawa ba ta ci Bace bai sa Dakaru a ?angaren ba don kar a sa musu ido akan lamarinsu.
Ciza yatsa Fateema ta yi lokacin da ta ga ya Maida ?ofa ya kulle, takaici ya kamata, Nazarin ta inda za ta shiga ta ke yi amma ta rasa hanya, motsi ta ji a hanya ta yi saurin ?uya, ?an Mata ne Guda biyu ri?e da Maka Maka Tray wanda aka tsauna kayan ci da na sha a Cikinsu kala-kala, har sun wuce sai wata dubara ta faWo mata ta yi saurin fitowa cikin tsawa ta ce "Kehh!!" ita kanta da ta yi maganar a tsorace ta ke yin maganar daidai da bugawar Zuciyarta amma sai ta maze, a dake ta ce "Waye ya baku Umarnin shiga kai tsaye?? shin daga wane sashi ku ke ma??" ko da ba su san wacece ba sun rissina mata sabi da irin ?arfin halinta sai su ka Wauka wata Babba ce a cikin Masu ruwa da tsaki na Masarautar, "Ayi mana Afwa Ranki-yadaWe Wannan daga sashin Waziri aka aikomu Jakadiyar ?angarensa ce ta sa mu, kuma ba iya yau bane ba dama mun saba ta na sa mu aikin" "To domin wa ta ke sa ku aikin??" kallon-kallo su ka yi su biyun Kafin Ayra ta ce "Domin wa za mu yi ai Sarki Abraham shi ne me taron, don shi mu ke yi, idan mun kai ma tsayawa mu ke yi in su na bu?atar wani abu sai mu zuba musu da kanmu" DaWi da Tsoro su ka ziyarci Hadima Fateema lokaci ?aya, ta samu dama amma ta na tsoron su gane ba ?an aikinsu bane a yanayin motsinta, ?ara gyara tsayuwa ta yi cikin matu?ar ?arfin hali ta ce "To ita Jakadiyar Matar Sarkin ce?? meye huruminta da haWo masa Abinci?? ina ma laifin ta tsaya iya matsayinta na Jakadiyar ?angaren Waziri? kuma har da sa ku ku wani zauna kuna zuba musu kamar Sa'o'inki??, Kunsan Sarauniya dai ba ta da wasa kuma ba ta son raini, kuma kunsan dai na ta Kishin Mijinta, shi yasa ma ta ce in tuhumi masu kaiwa Mijinta Abinci Winnan, Maza ku ban Tray Waya, Tare da ?aya zamu shiga sai na tabbatar da ingancin Abincin ma sannan za su dinga ci, Kuma ?aya ta jira mu a Rumfa har mu fito, kar ta sake ta bar gurin ko ta je ta gayawa wani an aikoni,,, don Aikin sirri Sarauniya ta sa ni, kuma duk na gane ku indai ku ka yi mata Munafurci kunsan sai ta sa Sarki ya sa an jefe Mutum, ko a rataye shi, ko Jakadiyar aka gayawa sai rai ya Saci kun ji ko??" Sosai su ka yarda da tsarin nata kuma su ka Wau aniyar ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login