Showing 18001 words to 21000 words out of 30989 words

Chapter 7 - Ido Hu?u Book One Complete Hausa Novel

Sarki Abraham nake, ba na so gari ya waye ma ban gaya maka ba shi yasa na tawo yanzu, Aur..." Katseta ya yi da cewa "Labarin Aurena su ka yi ko???" da sauri ta ce "Ya akai ka sani??" "A mafarki na gani, bayan wannan sai maganar me su ke yi?" "Gaskiya kai ?an Baiwa ne Yarima, ashe ka rigani sani ma, amma fa jikina ya yi sanyi, gaskiya ba ni da sa'a Tin da na fara bibiyarsu ba sa yin maganar da mu ke so, yau ma sun kawo wani Hatimi na wata Masarauta amma ban samu damar ganin kowace Masarauta bace su ka Ninke shi, kuma na ji suna Maganar Dukiyar Masarautar da alama Dukiyar su ke so" jinjina kai ya yi kafin ya ce "Shi kenan, ba komai" "To amma Ranka-yadaWe ka yarda da Auren kenan?" yadda ta yi masa tambayar cikin sanyi ya sa shi sakin murmushi ya ce "Ba yadda zanyi, amma tinda shi ba Allah bane ai abin da ya tsara ba shine zai tabbata ba, ki ci gaba da Farin Ciki abinki, ki manta da shi" gyaWa kai ta yi sannan ta ?ara da cewa "Kai ma ba zaka Auri Baiwa ba ko??" Cikin sauri ya zuba mata idanu cike da mamakin maganar ta-ta, rasa amsar da zai bata ya yi don haka ya ce "Bacci na ke ji, ki bani guri idan kuma tayani kwana za ki yi hau Gado ki Kwanta" Zaro ido ta yi gami da mi?ewa ta na ?ar dariya wadda da an gani an san ta ?arfin hali ce "Wannan maganar sam ba ta dace da ni ba Ranka-yadaWe, gwara ni idan aka kashe ni shi kenan amma kai Muminin Mutum ne shi kenan sunanka ya lalace" ya yi dariya sannan ya ce "Fateema! na gaji da surutunki ne shi yasa nace haka nasan dole za ki gudu" "Wallahi ka tsoratani dama korata ka yi tin farko" "Nasan in na koreki za ki ji ba daWi shi yasa na zaSi hakan" rausayar da kai ta yi sannan ta fice bayan ta yi masa sallama. a inda ta barshi ya gyara zama gami da zabga tagumi, lamarin mahaifinsa ya na bala'in Waure masa kai, wai Auren ma sai anyi don wani Dalili ba don Allah ba, shi indai don Mulki ne ai me sau?i ne zai iya ha?ura ya barwa Yarima Roohullah Win ba sai an yi wasu zagaye-zagaye ba, da tunanin ya kwana ya hantse ganin zaman ya fara takura masa ya sa shi shiryawa ya nufi Sangaren Sarauniya.

"Dama ina nemanka" ta yi maganar bayan sun gama gaisawa, gyaWa kai ya yi alaSar ya na saurarenta "Ina Umartarka da ka ?ara ha?uri da halayen Mahaifinka, Allah ne kaWai yasan me ya ke nufi da mu da ya haWamu da Sarki Abraham lamarinsa ba daWi sam" "Ba komai Ummi ai Mahaifina ne!" ta yi murmushi sannan ta ce "Ya sanar da kai abin da ya ke shirin yi kuwa?" Girgiza kai ya yi alamar "aa" "Ya zo ya sameni ne..." ya katseta da cewa "Indai Labarin Aure ne na sani, ki barshi kawai kar ki damu, ni me iya maida ba?in ciki zuwa farin ciki ne." "Na san za ka iya sani dama don ba ka mafarkin banza, Allah ya yiwa rayuwarka Albarka ya kareka daga dukkan kaidi" Sallamar Yarima Rooh ce ta katse mata maganar, Yarima Salah ya amsa ya na murmushi, ko kallonsa Yarima Rooh bai yi ba ya wuce kusa da Sarauniya ya gaisheta ta amsa kamar kullum, komawa ya yi ya zauna ya na wani harhaWe fuska,, Yarima Salah ya ce "Ka tashi Lafiya?" Kallonsa ya yi a yatsine sannan ya kauda kai ya ja wani dogon Tsaki, Yarima Salah ya mi?e tare da cewa "Zan je ?aukar Darasi Ummi." bai jira wani ya yi magana ba ya yi gaba, Sarauniya ta juyo da kallonta kan Yarima Rooh Zuciyarta ta yi wani mugun rauni, tabbas ShaiWancin Sarki Abraham ya yi tasiri akanta tinda har ya yi nasarar Farra?a ?a?ansu, Yarima Rooh ya kalleta ganin ta damu ya sa shi juya mata baya ya ?ara jan bakinsa ya tsuke, a sace ta goge ?ar ?wallar da ta fara zubowa kan kumatunta ta shiga mi?a Kukanta ga Allah a cikin Zuciyarta.

Moomin
Tin da suka shiga Fadar Idanun kowa ya na kanta daga manyan Masarautar har Yariman da ya zo su gaisa Win, kowa tsammanin Irin hukuncin da za ta yanke ya ke yi, A tsakiya ta tsaya cokam sai faman haWe rai ta ke yi, Sarki Zunnur ya ce "Zauna ga..." Katse shi ta yi da cewa "A tunaninka a wannan U?ubar da kake neman jefani ina da lokacin zama ne??, Wanene wanda ya ke son ganina??" mi?ewa Yariman ya yi gami da cewa "Ni ne Sarauniya" Idanu ta zuba masa kafin ta Wan yi murmushin takaici "Ka iya kula da Al'ummar da ka tara?? za ka iya ri?e Masarautar Moomin tare da Masarautar da ka fito???, wane irin Adalci ka ke ganin ka na yiwa Al'ummarka??, Indai har baka iya wannan ba kar ka Wauki kanka a matsayin wanda za ka iya Aurena" Shiru ya yi ya na Nazarin maganganun, ya buWe baki zai yi magana ta katse shi ta hanyar Waga masa hannu "Ba na bu?atar jin muryarka, ka je Sarki Zunnur ya baka wani zaSin Nima ina da ZaSina!" ta na kaiwa nan ta juya fayau-fayau ta bar Fadar, cike da takaici. Sarauniya Ameena ta Murmusa sannan ta mi?e ta ce "Na ce ka dena shiga rayuwarta ka ?i ji" ba ta jira amsa ba ta marawa Gimbiya Zaina baya su ka bar kowa da sakakken Baki.

Salma
Cikin Duhun Daji ta ke tafiya ta na goye da wata jakar Fata me Wan girma Ta rataya Kwari da Bakarta a Wuya hannunta ri?e da Kyanwarta, tafiya ta ke yi ba tare da wata damuwa ko fargaba ba, Jefi jefi takan Wan yiwa Kyanwar tata magana, duk da Magen Ba ta magana amma ta na saurarenta, a wani lokacin itace Abokiyar Hirarta Abokiyar wasanta, Ta yi Matu?ar nisa a cikin Dajin har ta kusa kaiwa Wajen Jan Iccen da take nema don ta samu wanda za ta Fansar a Bata Dukiya ta Kaiwa Jakadiya, Su na cikin tafiya ta ji an ?wala mata kira "Noooooooooooriiiiiii!!!!!!!!!!!!!!!!!!" Har ta BuWe baki zata amsa Kyanwart??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a ta yi wata muguwar Zabura ta zille daga hannunta a bala'in firgice, Yadda taga Magen ta ruWe yasa Gabanta ya yanke ya faWi, Kiran ne ya ?ara Tsinkayarta a karo na biyu sai dai Muryar yanzu ta bambanta da ta ?azu, yanzu wata kakkausar Murya ce me cike da ban Al'ajabi da ban Tsoro... juyawa ta shiga yi a gurin ta na shirin amsawa Kyanwar ta ?ara yin fitar burgu ta yi tsalle ta faWa Jikinta ta na wani irin kuka da Gurnani, Jikinta ne ya Wau wata muguwar Kakkarwa Gabanta ya shiga dukan Sittin Saba'in Tamanin Casa'in ?ari-da-Hamsin

Paid Book ne

Book 1 VIP 300 NOMARL 250 Idan Kati ne 300.

Book 2 VIP 300 Nomarl 250 Kati 300.

COMPLETE 1 and 2 500

Don ?arin bayani 09079885632
______________________________________

*SALMAISH* Special DATA


*GARA?ASA Kar ku bari ayi ba ku=؃?
MTN 500 MB 150. 1GB 280.
2GB 550. 3GB 840
4GB 1,100. 5GB 1,380

AIRTEL 500 MB 160.
1GB 290. 2GB 580.
3GB 870. 4GB 1,150
5GB 1,450

GLO. 500MB 170
1GB 300. 2GB 600
3GB 900. 4GB 1,200
5GB 1,500

9MOBILE. 500 MB 130
1GB 250. 2GB 500
3GB 750. 4GB 1,000
5GB 1,250
........................................
Account No: 8067123232

Account Name: Halima Ukashatu Abdullahi

Bank Name : Opay Bank

WhatsApp Number or Call: 09079885632
_______________________________________

_Akwai ingantaccan maganin
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_____________________________________






Ayeesha Abdulkareem INDO
[6/22, 8:13 PM] Salmaish Business Center C.E.O: *IDO HU?U*

Free Page
Book 1 Ep 11
Shafi na Goma Sha?aya


*A.A (INDO CE..)*


ELEGANT ONLINE WRITER'S


*(An fara Payment, Ku yi sauri ku lallaSo ku biyoni ta wannan Number=?I??s? Mutum Goma 10 Masu Payment na Farko akwai Rahusa da GaraSasa gareku, Kar ku kasance na 11 Lokacin Rahusa ta tsare @&, sai na ji ku, INDO CE=??)*






Duk yadda ta kai ga Zazzara ido don ta ga me kiranta ta kasa ganin kowa gashi ba'a fasa kiran nata ba, cikin sauri gami da gudu-gudu ta juya ta nemi hanyar fita daga Dajin bakinta Wauke da Addu'o'in neman tsari, ta na gudu Magenta na take mata ba, Zuwa yanzu ji take kamar biyo bayanta ake yi ana ?ara she?a mata kira hakan ya sa ta fara gudun ceton rai.
A bala'in galabaice Allah ya kawota bakin Dajin ta na isowa kuma jiri ya Webeta ta fara ganin Duhu ta zube a wajen, gabaki Waya hankalinta ya bar jikinta ta zama kamar zautacciya.

Cikin Masarautar Moomin.
Sarauniya Ameena ta ce "Kin ga Abin da na gaya miki ko? da ki ka je gashi kin yi maganin matsalarki da kanki, yanzu sai ya ?yale ki in zai iya" ta Wan murmusa gami da cewa "Ban san me yasa ya ke da son takure rayuwata ba, ni duk ba tsarinsa ne a gabana ba, ina son cika Burina kafin komai." Sarauniya Ameena ta nisa gami da takawa a ?asaice taku biyar ta yi Waya bayan Waya sannan ta tsaya hannunta goye a bayanta ta ce "Muna da Ala?a ta wannan fannin hakan ya sa mu ke jituwa da juna, ba zan taSa dakatar da ke ko hanaki cika burinki ba, nima a yanzu ina nan ina tayaki shirye-shiryen barin Masarautar nan" cikin Sauri Gimbiya Zaina ta zagaya gabanta su na fuskantar juna, cike da farin ciki ta ce ''Ki na nufin kin goyi bayan tafiyata?" Sarauniya Ameena ta Wan ja numfashi ta busar sannan ta ce "?ari bisa ?ari, sai dai ina so ki kula da kanki domin ke kaWai na ke kalla raina ya yi sanyi." "Zan kula kuma zan dawo da kyakkyawan Albishir in sha Allah.
su ka ci gaba da Tattaunawa akan abin da ya shafe su.

Cike da takaici Sarauniya Hakima ta ce "Ka ga abin da Ameena ta sa Gimbiya ta yi mana ko??" "Na gani mana tin da a gaban idona aka yi? ai ta Yaro kyau take ba ta ?arko, in tasan wata ba ta san wata ba ai, dama nasan hakan za ta faru don haka na tura sa?on gaiyata zuwa ga Masarautu Bakwai, a ciki Masarautu Biyar sun tabbatar min za su halarci Taron da na shirya na ZaSawa Gimbiyata Miji, a cikin ?a?an Sarakuna Biyar nasan dole akwai wanda Zai Burgeta kuma za ta Aureshi" Murmushin farin ciki Sarauniya Hakima ta yi kafin ta ce "Na ji daWi Kuma na yi Farin ciki, Ka yi maganinsu Yanzu yaushe ne Taron zai gudana??" "Idan na kammala shiryawa Zan Gaya miki"
ta murmusa ba tare da ta yi magana ba.

Munwaz
yau kwanan Yarima Jayden HuWu da tafiya,
Sarki Zamwal Farin ciki kawai ya ke yi shi da Matarsa Findu har sun fara Shagalin samun Nasarar Ya?in, Gimbiya Rubaina kuwa Kallonsu kawai ta ke yi don a yanzu ba ta da wani farin cikin da ya wuce ganin Mijinta ya dawo da rai da Lafiya duk da ta na da ya?inin Zai dawo amma hankalinta ya kasa kwanciya, idan Sarki Zamwal da Findu su ka dameta da zancen ma sai ta bar Sashin nasu ta koma ?angaren Mahaifinta Razayr Waziri.
a Sangaren Yarima Jayden kuwa A kwana na uku su ka isa ?asar da daddare a daren su ka fara abin da ya kawosu, ba babba ba yaro kowa Ya?arsa su ke yi, Sarki Zaywan ya haWa tashi rundunar sai dai kashh Rundunar Munwaz ta fi ?arfin wasa hakan yasa su ke musu kisan ?are dangi, a cikin kwana Biyu ya kammala Aikinsa su ka kafa Tutar Masarautar Munwaz a cikin Masarautar.
Tsirarun Mazan da su ka Ragu a ?asar ya sa aka Tattaro gabaki ?aya ya tarasu a Fadar Masarautar, sai bayan sun hallara sannan ya shigo ya zauna kan Kujerar Sarkinsu ya yi WaiWai ya haWe ?afa Waya kan Wa. Duk wanda ba zai iya kalla ba sai dai ya sunkuyar da kai, duk da Su ma Kafirai ne ?an Uwansa amma sun jinjinawa Rashin Imaninsa, kowa da kalar tunanin da ya ke yi.
Jayden ya ?are musu kallo kafin ya Murmusa, har cikin ransa ya raina Duk wani Abu da ?an ?asar su ke ji dashi har su ke ta?ama da shi. "Daga yau Masarautar nan ta dawo hannun Masarautar Munwaz, zan zaSi wanda ya dace in Wora shi a matsayin Wanda zai dinga kula da ?asar, sannan zai dinga amfani ne da duk abin da mu ka gaya masa, Bayan haka ina me umartar Dakarun Masarautar Munwaz da su tattara dukkan ?an Matan ?asar nan, da su za mu koma Munwaz Domin maida su Bayi" yadda ya ke maganar ko a jikinsa abin da ya aikata, Dakarunsa su ka sa shewa Su na ?ara mi?o masa gaisuwa da jinjina, a cikinsu ya zaSi ?aya ya Wora akan Mulkin sannan ya bar Fadar Sauran Dakarunsa su ka bazama neman ?an Matan Gari kamar yadda shugabansu ya Umarcesu, a daren ranar su ka kama Hanyar Komawa Munwaz.

Khayra
Yarima Salah saWaf-saWaf ya ke tafiya kamar kazar da ?wai ya fashewa a ciki, tunani ne fal Zuciyarsa "Ranka-yadaWe" jin an kira shi ne ya sa shi tsayawa ba tare da ya juyo ba, Dattijon ya zagayo gefensa sannan ya Dur?usa kan guiwarsa, zai fara Magana Yarima Salah ya dakatar da shi da cewa "Haba Dattijo tashi tsaye mana ai ni ?anka ne!" Hawaye ne su ka fara tsere akan Fuskar Dattijon cikin Muryar kuka ya ce "Kai me imani ne Yaro, in sha Allahu rayuwarka ba za ta taSe ba, Yaro ?ata Firdous Na rasata, na rasa ?ata ?aya da na mallaka a Duniya, Ranka-yadaWe na kai Kukana gurin Sarki Abraham amma sai cewa ya yi ta tafi yawon Duniya ne zuwa wata ?asar, da na takura masa ma sai cewa ya yi zai sa ni a Kurkuku, kuma wallahi Ranka-yadaWe ?ata ba za ta iya guduwa ta barni ba!" ya ?arasa maganar ya na kuka kashirSan. Yarima Salah ya lumshe idanunsa a hankali gami da Furta "Subhanallah" sai da ya buWe idanun nasa ya ?ora akan Dattijon sannan ya ce "A ina ne ka nemeta ka rasa?" "Ta Sata ne a cikin Daji, Sarki Abraham ne ya ce Na je Daji na samo masa wata itaciya zai yiwa Yarima Rooh magani ba shi da lafiya sannan ya Umarce ni da cewa ?ata ta rakani, tare mu ke tafiya ni da ita kawai sai na Wan yi gaba na barta Ranka-yadaWe daga haka ban ?ara ganin ?ata ba, ka temaka min ka sa Sojoji su tayani duba Dajin ko Mutuwa ta yi a ciki.
Sai da wani Jiri na Wan lokaci kaWan ya Webi Yarima Salah, ya taune gefen leSensa gami da girgiza kai alamar ''a'a" Ganin haka ya sa Dattijon cewa "Hakan ba zai yuwu ba ko Ranka-yadaWe?" "A'a, indai rabonka ce dole za ka ganta, zan tayaka da Addu'a a yanzu itace kawai ?arfinmu, ba komai zan sa a tayaka Duba Dajin, amma ina me shawartarka ko da ba ka ganta ba ka yi ha?uri ka mi?a komai ga Allah, ya na sane da halin da mu ke ciki kuma shi zai yi mana maganin kowace Damuwa. cike da farin ciki Dattijo ya ce "Allah i yi Albarka, Allah i kare ka daga kowane sharri, na gode" da kai ya amsa ba tare da ya ?ara magana ba ya ci gaba da tafiya, Ko shakka ba ya yi Sarki Abraham ne ya haWa kuntu-kuntun da aka sace Yarinyar, to idan haka ne duk Matan da su ke Sata ina ya ke kaisu??? tambayar da ta ma?ale a Zuciyarsa kenan kuma ya ?wallafa rai akan samun amsarta.
Sashin Sarauniya Sadiyya ya nufa ya samu Fateema zaune a kusa da ita sai dai yau ba surutu saSanin Da da ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login