Showing 9001 words to 12000 words out of 30989 words

Chapter 4 - Ido Hu?u Book One Complete Hausa Novel

kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci=?O?
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_





Ayeesha Abdulkareem
*INDO*
[6/22, 8:13 PM] Salmaish Business Center C.E.O: *IDO HU?U*

Free Page
Book 1 Ep 6


*A.A (INDO CE..)*


ELEGANT ONLINE WRITER'S



Cikin sauri Sarki Abraham ya ce "A'a ban yarda da hakan ba, Idan ya Mutu ai matsala ce za ta kunnu, ku bar komai a hannuna kawai, yanzu abin da za mu yi shine ?ara takatsantsan don kar ya gane." "Hakan ya yi Za mu kula." Waziri ya faWa murya ?asa-?asa, har ga Allah bai so jin cewar kar a kashe Yarima ba.
Sarki Abraham ya ?ara da cewa "Lokacin Murabus Wina ya na gabatowa sannan kuma da lokaci ya yi Sarauniya za ta bu?aci Wora Wanta Yarima Salah a kan kujerata, ni kuma hakan barazana ne a gareni don haka zan yi katanga tsakaninsa da Mulkin." ?aya da ga cikinsu ya ce " to ta yaya??" "Yarima Rooh na ke son ?orawa amma dole sai ya na da Aure sannan zai karSi kujerar Mulki, bayan haka tashin hankalin shine Idan Salahuddin bai yi Aure ba Yarima Rooh ba shi da damar yin Aure, to don haka Matakin farko da zan Wauka Aure zan fara yiwa Yarima Salahuddin, bayan Wan lokaci sai na yiwa Yarima Rooh shima, kun ga dole a saurareni idan na ce Yarima Rooh ne Magajin Karagata." Sosai su ka yi farin ciki da jin Shawarar da Sarki Abraham ya kawo. Waziri ya ce "To Ranka ya daWe zan nemo masa Abokiyar HaWi, ga ?ata nan Oma Na san za ta yarda ta Aure shi." sai da Sarki Abraham ya yi dariya kafin ya ce "Ai ba zan yarda ya Auri ?ar Sarauta ba bare ma ?ar cikin gidannan Yaron da nan gaba mu ke da Niyar Salwantar dashi ai ba zai yuwu mu ?ara haWa Ala?a da shi ba." Waziri ya ce "Haka ne kuma." da haka su ka ci gaba da tattauna yadda za su yi aikinsu ba tare da Yarima ya Kama su ba.

Da daddare
Da sauri sauri ta ke tafiya don kar wani ya ganta, don kuwa sashin Yarima Salah ba Sangaren zuwanta bane sai ta kama ake aikenta, cikin sa'a har ta isa ba ta haWu da wanda ya santa ba...

Moomin
Sarauniya Hakima ta kalli Sarki Zunnur idanunta cike da hawaye ta ce "Sarki, Kenan wannan rayuwar ita ce daidai a gidanka?? kar fa ka Manta Gidan Sarauta ne nan kuma kaima Sarki ne." "Me ya faru Sarauniya" ya yi maganar cikin tattausar Murya, Tambayar ta shi ?arawa Sarauniya Hakima takaici ta yi don haka ta ja tsaki wanda ya yi daida da zubowar hawayenta, cikin rawar Murya ta ce "Rayan Gudan Jininka ne kuma Namiji, amma a Masarautar nan ba a yi masa kallon Mutunci, Gimbiya Zaina ?ata ce ?arka ce amma mu na ji mu gani Ameena ta Mallaketa ba yadda za mu yi da ita, Bayan haka abubuwa da yawa na faruwa wanda Ameena ce ta ke aikata su amma duk ka kasa ?aukar mataki akai, ka na kallo ?ata za ta halaka akan wannan Kafirin, kuma ka sani Ameena ce ta ke zuga ta amma duk ba ka Wau mataki ba, Duk sun yi watsi da martaba da kimar wannan gida namu." Sosai maganganunta su ka ratsa Zuciyar Sarki Zunnur, tabbas ya na son Waukar mataki ba wai ba ya so ba amma lamari indai da Sarauniya Ameena a ciki sai ya ji ya kasa kataSus, ba shakka zai iya yarda tsafi Sarauniya Ameena ta ke yi don ta Mallake shi, cikin sanyi ya ce "Ki yi ha?uri Sarauniya nima abin ya na damuna, zan Wauki mataki bayan na yi Nazari, Sannan zan yiwa Gimbiya Tsakani da Jayden, shi kuma Rayan tsayawa za mu yi akansa don ya dena dukkan shiriritar da ya ke yi idan ya nutsu ai kowa zai ganshi da Mutunci." Gyaran Muryar da aka yi a hanyar Shigowa ?ar ?aramar Turakar ce ta sa suka katse Hirar, Jakadiya Gameela ce, ta tsakure a gefe sai wani ?ar rawar jiki ta ke yi, "A gafarce ni Sarki ?an Sarki jikan Sarki, na katse muku hanzari" ta yi maganar lokacin da ta zube guiwoyinta a ?asa. rai Sace Sarauniya Hakima ta ce "Me ki ka ji ana cewa Munafuka??, zama ki ka yi kina saurarenmu ko???" Fashewa ta yi da Kuka ta fara cewa "Allahu Akbar Sarauniya Ki yi ha?uri zuwana kenan , wallahi ni kurma ce akan Maganar da ba ta sa'o'ina ba, wa ya isa ya ya saurari Labarin Sarakuna, ai Sarki Sai Sarki m.um..um...in. Sarauniya Hakima." ta ?arasa maganar cikin in-ina cike da rikici irin na Tsufa.
Ba?in ciki ya hana Sarauniya Hakima Magana, Sarki Zunnur ya jinjina kai sannan ya ce "Me ya kawo ki??" "Wallahi Sarki Sarauniya Ameena ce ta ce in sanar muku Gimbiya Zaina ba ta da lafiya, tin daga damuwar nan ta Yariman Kafiran nan da ya kashe Dakare Hashiem shine fa ta ke ta kuka ta sa kanta a damuwa sai ga cuta ta fara kamata"
"Ai mun san ba ta da lafiyar, Munafuka ba Sarauniya Ameenar bace ta jaza mata ko ma meye???" Sarauniya Hakima ce ta yi maganar cike da ?acin rai. da sauri Sarki Zunnur ya ce "Zan zo in sameta, a fara nemo Malaman Lafiya." Jakadiya Gameela ta tashi da sauri tare da cewa "To Ranka-ya-daWe."
"Ai na gaya maka sai ta hallaka in ba ka Wau mataki ba mewtchh!!!!." Sarauniya Hakima ta faWa gami da jan tsaki a ?arshen maganar, Sarki Zunnur bai ce komai ba don kuwa abun ya fara girmar kansa.

Jakadiya Gameela kuwa ta na fita ta goge hawayen, cikin sauri ta koma sashin Sarauniya Ameena don ba ta cikakken rahoton da ta je kwasowa, asali dama ba abin da ta faWa ne ya kai ta ba, Sarauniya Ameena ce ta aika ta ta jiyo mata Labarai.
ta na shiga ta tarar da Sarauniya Ameena ita kaWai don haka ta yi saurin dur?usawa ta fara cewa "Ranki-ya-daWe ai kunnena ya ji abin da Kaina ya kasa Wauka....

Munwaz
Gimbiya Rubaina ce kwance akan makeken Gadonta, ba abin da ta ke yi sai sa?a da warwara, idan ta tufka wata tsiyar ita kanta sai ta yi Murmushi, Yarima Jayden ya na zaune gefenta sai aikin kallonta ya ke yi, tin da ta fara Laulayi ba shi da aiki sai na gadinta, ya Wauki so da ?auna na Duniya ya ?orawa abin da ke cikinta walau Mace ko Namiji shi bai damu ba, duk da cewar Uwar ?an da Sarki Zamwal sun fi son ?a Namiji, kawai shi ya sa a ransa indai Jininsa ne ko da mace ko Namiji ba zai zama Rago ba.
Kamar yadda Malamin Tsafinsu ya faWa a dinga Sadaukar da Jarirai da ?ananun Yara kullum sai An yi Sadaukarwa kafin fara Bauta, hakan ?a'idar Addinin nasu ce komai za'a sadaukar kafin a fara Bautar za a yanka shi.

Sarki Zamwal
Cike da farin ciki ya ce "Jinina ya kusa baiyana Zuwa Duniya, Malamin Tsafi Aymur ya sanar da ni Namiji Zan samu." Findo ta ce "Lallai ka fiye nuna farin cikinka a sarari, ina so ka san cewa idan ka bari Yarima Jayden ya Warsa Zargi akanka akwai Matsala." dariya ya yi kafin ya kurSi Giya ya ce "Na sani amma hakan ba za ta faru ba, Idan Gimbiya Rubaina ta haihu ta zama Sarauniya Ta'adi zai ?ara bun?asa a Doron Duniya, sai na shafe Muslinci gabaki ?aya, duk wanda ba zai bi Addininmu ba zan kashe shi in shayar da Gunki Gurmus jininsa, Daga lokacin da Yarona ya girma an dena Sarauta irin ta Musulmai irin Sarautata za'a gudanar a kowace Masarauta ta faWin Duniya, Zan samar da ?a?a Fiye da Hamsin da wannan Yaro don ?ara HaSSaka Jarumai a Masarautata, Tabbas a lokacin Masarautar Moomin ta zama Tarihi, ba wai na kasa Shafe su bane Lokacinsu ne bai yi ba, Jayden ne zai Shafe min su Masarautar tasu ta zama gurin Shagalin Mata da Maza, Matan Masarautar Kullum Sai na yi musu FyaWe da ni da Jikana." Cike da Mugun Dogon Buri Sarki Zamwal ya ke magana ya na yi ya na daddagewa, har cikin ransa ya ?agara Wannan Ranar ta zo. Findo ta yi Murmushi, kanta ya ?ara fasuwa jinta ta ke wace Sarauniya tamkar tafi ?arfin Sarauniya haka ta ke jinta, "Mazajen Masarautar nan su za mu sa su dinga Samar mana da ?wayaye na Irin waWannan Ahalin na Mooomin, Hakan zai ?ara sa Kima da Darajarmu ta yi sama idan mu ka samu irin Moomin" Findo ce ta ke magana ta na wani yal?i da kwarkwasa, Burinta ya kusa cika itama za ta zama Sarauniyar Duniya Matar Sarkin Duniya.
"Hahahahahaha!!!!!!" Sarki Zamwal ya kece da dariya ba tare da ya ?ara yin magana ba.

Ta na shiga Turakarsa ta sauke ajiyar Zuciya, ta na juyowa su ka yi IDO HU?U ita da shi, cikin rawar baki ta ce "Assalamu Alaik Ameer" "Wa'alaikissalam Fateema!" ya amsa fuskarsa Wauke da murmushi. Ganin Yarima Rooh ya tsira mata ido ya na binta da kallon tuhuma ya sa ta yi saurin Dur?usawa kan Guiwarta gami da cewa "Assalamu alaika Yarima Rooh." Jinjina kai ya yi gami da maida kallonsa ga Yarima Salah. ?oyayyar ajiyar Zuciya ta sauke a ranta ta na ro?on Allah i sa kar ya yi Zarginta. "A daren nan Fateema a sashinka??" ya jefa masa tambaya cike da tsayayya. "Ba ta guri za mu yi magana" Yarima Salah ya faWa cikin ko-in-kula, Lokaci guda duk wata walwala ta kan fuskarsa ta Sace, Wasu banzayen HuWubobi na Sarki Abraham su ka shiga dawo masa, a mamakance ya ce "Ni za ka ce in bawa Baiwa guri ka yi magana da ita???" "Kusancin tsakanina da kai daban wanda ke tsakanina da ita daban, ka bata lokacinta" Yadda ya yi maganar ba tare da alamun wasa ba ya sa Yarima Rooh mi?ewa Zuciyarsa fal takaici gami da tsirarriyar ?iyayya da Sarki Abraham ya fara ?arsawa a Zuciyarsa.
Bayan ya fita Hadima Fateema ta ?araso cikin jan guiwa kanta a ?asa ta ?ara cewa "Assalamu Alaik." "Wa'alaikissalam" ya amsa gami da zuba mata ido, kasa cewa komai ta yi don haka ya ce "Gyara zamanki." da sauri ta zame ta tankwashe ?afafunta, ya ce "Me ya faru?" "Sarki Abraham sun yi zaman tattaunawa har da wani Ba?on fuska wanda ba Wan ?asarmu ba ne, amma ban samu jin abin da su ka tattauna akai ba." jinjina kai ya yi kafin ya ce "A iya tunaninki akan me za su yi wannan zaman? tinda yau ba Ranar hakan bace" "Maganar gaskiya Yarima ina Zaton akanka ne" ta faWa cike da ladabi, ya murmusa kafin ya ce "Babu kyau Zato a Muslimci, ki ce a iya Nazarinki, Ni kuma ba na jin akaina ne sai dai Akan abin da ya shafesu wanda ba na Zahiri ba, Fateema Ki saki jikinki yanzu mun zama Abokan juna tinda har na nemi taimakonki, Ina so ne na gane sauran Abubuwan da suke aikatawa bayan wanda na sani, Fateema! yadda ?a?a da ?annenmu Mata ke ?ata a ?asar nan abin ya na damuna, kuma sai mun zage mun yi bincike sannan za mu gane inane bakin Zaren don mu san yadda za mu hana ?arnar Gudana, Yanzu duk wannan Surutun da ki ke yiwa Ummina nima ki dinga yi min amma ina so ya zama me ma'ana." Tin da ya fara magana ta ke kallonsa kamar Jaririn wata, Kallon abin ta ke a sabon Lamari don kuwa a gabanta dai ba ta jin ya taSa Magana ?aya me Dogon Zango kamar wannan, shi yasa idan ta cewa Sarauniya ba ya magana sai dai kawai Sarauniyar ta Murmusa ashe ita ta san Ciki da wajen Kayanta, katse mata tunanin ya yi da cewa "Fateema!!!"

Paid Book

Book 1 VIP 300 NOMARL 250 Idan Kati ne 300.

Don ?arin bayani 09079885632
___________________________________

*SALMAISH* Special DATA

*GARA?ASA Kar ku bari ayi ba ku=؃?
MTN 500 MB 150. 1GB 280.
2GB 550. 3GB 840
4GB 1,100. 5GB 1,380

AIRTEL 500 MB 160.
1GB 290. 2GB 580.
3GB 870. 4GB 1,150
5GB 1,450

GLO. 500MB 170
1GB 300. 2GB 600
3GB 900. 4GB 1,200
5GB 1,500

9MOBILE. 500 MB 130
1GB 250. 2GB 500
3GB 750. 4GB 1,000
5GB 1,250
........................................
Account No: 8067123232

Account Name: Halima Ukashatu Abdullahi

Bank Name : Opay Bank

WhatsApp Number or Call: 09079885632
____________?_______________?________

_Akwai ingantaccan maganin _*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_





*INDO*
[6/22, 8:13 PM] Salmaish Business Center C.E.O: *IDO HU?U*

Free Page
Book 1 Ep 7. Shafi na Bakwai


*A.A (INDO CE..)*


ELEGANT ONLINE WRITER'S



*SALMAISH* Special DATA


*GARA?ASA Kar ku bari ayi ba ku=؃?
MTN 500 MB 150. 1GB 280.
2GB 550. 3GB 840
4GB 1,100. 5GB 1,380

AIRTEL 500 MB 160.
1GB 290. 2GB 580.
3GB 870. 4GB 1,150
5GB 1,450

GLO. 500MB 170
1GB 300. 2GB 600
3GB 900. 4GB 1,200
5GB 1,500

9MOBILE. 500 MB 130
1GB 250. 2GB 500
3GB 750. 4GB 1,000
5GB 1,250
........................................
Account No: 8067123232

Account Name: Halima Ukashatu Abdullahi

Bank Name : Opay Bank

WhatsApp Number or Call: 09079885632
______________?_____________?________


"Ina magana da ke ki na yi da Zuciyarki." da sauri ta ce "Wallahi tunani na ke yi, ai duk yadda ka ce hakan za a yi" "Ki sa Ido akansu sannan kar ki bari a gane muna haWuwa don ban san matakin da Abhi zai Wauka ba, Za ki iya tafiya" Ta mi?e gami da cewa "To na barka lafiya" KashingiWa ya yi Zuciyarsa fal sa?e-sa?e, ya rasa me yasa Sarki Abraham ya zaSawa kansa wannan gurSatacciyar rayuwar, ya na amfani da sunan Muslimci ya na aikata abin da bai dace ba.

Sarki Abraham
da sallama ya shiga Turakar Sarauniya ta na tsaye tare da shirin wucewa ?akin baccinta, sallamar ta amsa kafin ta koma ta zauna, ya ?araso ya zauna sannan ya ce "Kwata kwata yau ba ki neme ni ba." "Hankalinka ba ya kaina, ko da na neme ka ba zan sameka ba" ta bashi amsa a ta?aice "Naga kwana biyu yanayinki ?ara canjawa ya ke yi, kuma nasan duk akan Yarima Salaah ne" "Akan me zan damu da wani abu ma in ba shi ba? Abin da ka ke masa ba ya dacewa ga nuna fifiko da bambanci tsakanin shi da Wan uwansa, kafin ka samu Roohullah ba Salahuddeen ka fara samu ba? yanzu shine ka ke son Butulcewa Allah da ya yi maka kyautarsa?" "Kashh!! ban so ki ce haka ba Sarauniya, ya kamata ki dinga duban laifin ?anki, ba ya jin maganata shi kuma Rooh ya na saurarata kin ga ai dole zan fi son wanda ya ke so na, Ga girman kai gareshi ga gardama ba a iya tan?wara shi, ni fa ba zan taSa shiri da shi ba indai ba zai yi min biyayya ba, bayan haka na zo miki da magana ne akansa" "?a na me ladabi da biyayya ne, amma ga Addinin Muslimci da mabiyan Addinin Muslimci, ban cire ka daga ciki ba amma kai ka ware kanka, Muslimci ?aya ne wannan kwaskwarimar taka ba za ta amfaneka da komai ba, ina sauraronka" ya yi murmushi wanda shi kaWai ya san Manufar abinsa sai Allah da ya halicce shi, "Bansan me ya sa ki ka Wora dukkan Ya?ini da yarda da ?aunarki akan Yarima Salaah ba, ta dalilinsa kin dena ganin Mutuncina Ni dai ban taSa ganin Wan da ya ke farra?a iyayensa ba sai akan Salaah, Yanzu na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login