Showing 27001 words to 30000 words out of 30989 words

Chapter 10 - Ido Hu?u Book One Complete Hausa Novel

ka sani ita ce ta zuga Gimbiya ta gudu amma don na faWa shine don ta mareka sai ka mareni, ni laifin me nayi? ka sani amma sai ka dinga take sani." "Ni yanzu duk ba ta wannan nake yi ba, a samu a ga Gimbiyar shine, kin sani dai Ameena ta fi ?arfina nima ban san ya akai nake yi mata biyayya ba, kinsan kuma ba ta son raini me yasa za ki dinga gaya mata haka?? kin ga yanzu maganarki ce ta jaza min ta zubar min sa kima da darajata a idon duniya, Sarauniya Ameena kinsan halinta me yasa za ki dinga faWen haka a gabanta?, ai har yanzu banga laifin da ta yi ba laifinki ne, kinsan dai Gimbiyar gardama gareta idan ta kafe akan abu ba yadda za ayi da ita, to me yasa za ki dinga faWen haka???" "Innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un, Sarki yanzu abin da za ka faWa kenan?? Allah ka shige min gaba wallahi Matar nan ta cuce ni, me yasa ma na bari ka Aureta bayan ni zaka Aura? gashi yanzu ta zamo min ba?ar ?addara, ta rabani da kowa bani da ?a?an gashi Mijin ma ta ?wace min, Zunnur ka tuna fa ni kake so ba Ameena ba, ka tuna fa ni ce na amince ka Aureta kafin ka Aure ni, Zunnur ka tuna Al?awarin da mu ka yiwa juna, Ka tuna fa ni da kai son junanmu mu ke yi ita kuma kawai fa aurenta ka yi, Allah na tuba wallahi abin da mu ka yi ne ya ke bibiyarmu Zunnur ka ji tsoron Allah akwai ranar Hisabi." cikin tsawa ya ce "Ya isa haka Hakima!!!!, Me yasa za ki dinga tuna min abin da ya wuce?? Ameena ba ta isa ba ba ta isa ba na gaya miki idan abu ya wuce ba zai taSa dawowa ba, wannan wani abin ne daban, kar ki ?ara tuna min wannan abin in ba haka ba a bakin Aurenki ." ido ta zazzaro kamar za su fito waje ta na kallonsa cike da firgici da mamaki, Tabbas Duniya Makaranta ce daga wannan ajin sai ka fita ka shiga wannan Ajin.

Jakadiya Gameela ce ta ce "Allah i baki Nasara wai ba kwa ganin za a iya gano Gimbiya??" "Ai yanzu ta yi musu nisan da ba za su ganta ba, yanzu aje a gano min meke faruwa a cikin Masarautar."
mi?ewa ta yi ta na cewa "To Ranki-yadaWe" Murmusawa Sarauniya Ameena ta yi gami da mi?ewa hannunta harWe a bayanta, farin ciki na ratsa ta ta ko'ina.

Kwanaki aka Wauka ana bulumbituwar neman Gimbiya amma ba'a ganta ba, Mutane masu faWa a ji na Masarautar sun bada shawara akan a bi Sahunta Hanyar Munwaz amma sai Sarki Zunnur ya ?i, juyin Duniya ya ?i amincewa daga baya ma sai cewa ya yi duk wanda ya yi Hanyar Munwaz Ma sai ya kulle shi a Kurkuku, hakan ya sa su ka ?yale shi don sun lura akwai ?ulalliya.

Gimbiya Zaina
isarta ?asar Munwaz ta yi daidai da dawowar Yarima Jayden tare da tawagar Mata da ya Webo.
Tsam ta yi ta na tunanin ta yadda za ayi ta shiga Masarautar ba tare da an ganeta ba. Dirowa ta yi daga kan dokinta tare da ?an tarkacenta, wata Zuciyar ta ce "Ki yi ?o?ari ki shiga kafin su maida ?ofar su rufe." Da sauri ta ce Kuma fa idan na bari su ka kulle shiga wahala za ta yi min, amma idan na je da kayana za su gane daga wani gurin nake.
kallon jikinta ta yi sai a lokacin ma ta lura kwata kwata ba irin shigarsu Waya ba, da anganta ko da a cikin dubunsu take za a ganeta don su kayansu Wan uwan tsirara ne ita kuwa har da ?an Gyalenta. tsoro ne ya Warsu a Zuciyarta hakan ya sa ta fara shakkar shigar, gashi sai shigewa su ke yi har sun kusa wuce.

Paid Book ne

Book 1 VIP 300 NOMARL 250 Idan Kati ne 300.

Book 2 VIP 300 Nomarl 250 Kati 300.

COMPLETE 1-2 500

Don ?arin bayani 09079885632
______________?______________?___________

*SALMAISH* Special DATA


*GARA?ASA Kar ku bari ayi ba ku=؃?
MTN 500 MB 150. 1GB 280.
2GB 550. 3GB 840
4GB 1,100. 5GB 1,380

AIRTEL 500 MB 160.
1GB 290. 2GB 580.
3GB 870. 4GB 1,150
5GB 1,450

GLO. 500MB 170
1GB 300. 2GB 600
3GB 900. 4GB 1,200
5GB 1,500

9MOBILE. 500 MB 130
1GB 250. 2GB 500
3GB 750. 4GB 1,000
5GB 1,250
........................................
Account No: 8067123232

Account Name: Halima Ukashatu Abdullahi

Bank Name : Opay Bank

WhatsApp Number or Call: 09079885632
________-_____________-______________

_Akwai ingantaccan maganin
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_




Hilis My People>?p? Share=?
?kamar 100 Grps=?
?






Ayeesha Abdulkareem
INDO
[6/22, 8:13 PM] Salmaish Business Center C.E.O: *IDO HU?U*

Free Page
Book 1 Ep 15
Shafi na Goma Shabiyar


*A.A (INDO CE..)*


ELEGANT ONLINE WRITER'S


Last Free Page *Last Free Page*
Shafin Kyauta Na ?arshe
*Shafin Kyauta Na ?arshe*
Last Free Page LAST FREE PAGE.






Khaira
Kamar Yadda Sarki Abraham ya sa a tara kowa a Fada, hakan aka yi abin da ya rage jin ta bakinsa.
Sai da Yarima Salaah ya shigo Fadar Sannan Sarki Abraham ya yi muimui da baki ya fara magana "Wani abu mara daWi ya na faruwa tsakanin ?ana Yarima Salahuddin da Hadima Fateema, wanda har abin ya yi tsaurin da dole ne mu Wauki mataki akai, don haka a bisa Nazari da shawarwari Namu Na Fitarwa Fateema Miji Gobe Ranar Jumu'at in sha Allahu za mu ?aura mata Aure a Masallaci, shi kuma Yarima Salahuddin daga gareni zai fuskanci hukunci a matsayina na Mahaifinsa."
Waziri ya ce "Abubakar za ka iya fitowa domin Gabatar da kanka ga Jama'a nasan itama Fateema za ta ganka." Abubakar ya fito ya na ta murmushi ya ?ara jaddada godiya ga Sarki Abraham da ma?arrabansa.
Sarki ya Wan yi gyaran murya kowa ya nutsu sannan ya ci gaba da cewa "Nan ba da daWewa ba shima Yarima Salahuddin za ku ga Matarsa don shima Auren ne Mafita a gareshi." Yarima Salah da yake ganin rayuwar tana juya masa ya mi?e ya bar musu Fadar su ci kansu, Waziri ya murmusa murya a can ?asa ya ce "Sarki ka ga dai Ya tashi ya gudu ma ya maida mu ?an iska." Sarki Abraham dai bai ce komai ba sai murmushin jin daWi yake ya na murnar ya samo maganin ?an Nasa.

kai tsaye sashinsa ya nufa ya nemi guri ya zauna ya zuba tagumi da hannu biyu, Allah Gatan Bawa, shi kuma Mahaifinsa zaSinsa kenan ya muzguna masa.
Ya na ta tunane tunane Fateema ta faWo kamar an jefota Yayi saurin Wagowa ya na kallonta, kuka ta ke yi me tsuma Zuciya ta na binsa da kallo, ji take kamar ba wanda ya isa ya rabata da shi sai dai kash koda ba a shiga tsakaninsu ba ita kaWai ta ke abinta shi ba sonta yake ba.
Cikin sauri ya mi?e ya nufi inda take cike da damuwa ya ce "Kibar kuka Fateema" Girgiza kai ta yi kafin ta ce "Dole na yi kuka, laifina ne ni ce na shigo rayuwarka gashi yanzu na jawo maka fushin mahaifinka ya ce zai hukuntaka." "Ba zai iya yin fushi da ni ba amma na san zai hukunta ni, ko iya shiga tsakanina da ke da ya yi ai ya yi min hukunci me tsauri fateema, in dai don ni za ki yi kuka to na ce ki dena, Ina tare da ke ko ya rabamu ba zan bari rayuwarki ta wula?anta ba Al?awari na yi miki. Murmushi me tafi da wasu zafafan hawayen ta yi gami da ce "Ba zan iya ?ara zama a Masarautar nan ba, ka ?anta ni daga cikinta don Allah." ba ta jira abin da zai ce ba ta fice, ya shafa sumar kansa kamar ya fashe da kuka, zagaye ya shiga ya ya rasa ina zai sa kansa gabaki Waya duniyar ta yi masa zafi.

Moomin
Jakadiya Gameela ce ta shiga ?akin Girke Girken cikin gida. Laila me kula da Madafar ta taso ta na cewa "Jakadiyar Masu gida Allah i sa dai ba laifi Mu ka yi ba." Jakadiya ta ce "A'ah ba laifi, Sarki ba lafiya don haka ayi maza a haWa masa Abincinsa, ga ?an Mata nan guda biyu masu kula da Sashinsa su ne za su karSi Abincin yau." Laila ta ce "Amma ai ba su ne na Da ba WaWannan" "?arin Ma'aikata aka yi ke ba ki sani ba, ba kya ganin duk anyi ba?i ma a Masarautar? maza a haWa kar a Sata lokaci." Laila ta ce ''To shi kenan" bayan an HaWa aka bawa ?an Matan da ta kawo, su na fitowa ta jasu wani loko murya ?asa-?asa ta ce ?a?an nan ku koma ku ce ta haWo wani kalar wannan duk sun yi kaWan za ku dawo ku same ni anan, ba za su iya yi mata gardama ba don haka su ka koma, kafin su dawo ta Gama abin da za ta yi a ciki ta gyara, su na zuwa ta ce "To ku Wauka mu tafi, ya na gama cin Abincin ku Wauke akai a wanke Kwanuka, in banda Abin Laila ma ai ko wannan da ta ?ara haWawa ma ai ya yi kaWan." ba su ce mata komai ba face bin Umarninta, ko da su ka je ?angaren Sarki Zunnur sai ta waske ta yi ?angaren Sarauniya Ameena ta barsu da Abincin.

Sarauniya Ameena ta ganta kamar mara gaskiya hakan ya sa ta tambayeta abin da ta yi, cikin sauri ta ce "A'a Ba komai ni da yake Sarki ba lafiya shi yasa duk na rikice, Allah i ji?an Baban Marayu bawan Allah!" Sarauniya Ameena ta zuba mata ido gami da cewa "Mutuwa ya yi??" saurin gyara bakinta ta yi ta ce "Ya bashi lafiya na ke son cewa, ai ko bai mutu ba ma sai mun nema masa Rahma Ranki-yadaWe". Sarauniya Ameena ta murmusa, Mi?ewa Jakadiya ta yi ta na cewa "Ba ri in Wan zagaya in dawo." kai tsaye ?angaren Talakawan gidan ta nufa amma waWan da su ka shafi Sarautar acan ne Akhi Usman ya ke.

Munwaz
Cikin kwanakin da Gimbiya Zaina ta yi har ta Wan fara sabawa da halaye da Al'adunsu don ta yi ?o?ari sosai wajen gane duk takunsu gudun kar ta yi saSani da nasu sai dai zaman ba daWi, ita ma an lissafata a cikin masu aiki hakan ya bata damar ?ara ganewa idanunta abin da ba ta sani ba, sai dai har yau ba ta sa Jayden a idanunta ba.

da daddare ta na kwance idanunta a rufe ta na son yi bacci amma ya ?i ?aukarta, kamar daga sama ta ji ana tattaSata ta yi saurin buWe ido su ka yi IDO HU?U da Wata Mata sai murmushin zalumci take, ran?wafowa ta yi akan Gimbiya ?asa-?asa ta ce "Ga kaya ki saka zan je in dawo gurin Sarki zan kai ki, ke kin samu damar da ba kowace ke samu ba." Rass Gabanta ya yi wata mummunar faWuwa, hannuna na kakkarwa ta karSi kayan ta na ?ara bin Matar da ido, ita kuwa Matar ta gyaWa mata kai alamar tabbas za ta dawo, "A'uzubillah! yanzu kafiran nan nufinsu Zina za a kaini Sarki ya yi dani?" ta jefawa kanta tambaya tsoro da tashin hankali su ka risketa lokaci guda, lallai yau ta shiga bala'i, ba ta san lokacin da kukan Nadamar zuwanta ya ?wace mata ba, dama rayuwar duk ta isheta tsarinsu duk ba abin Arziki. Jin shashshekar kukanta ya sa ta kusa da ita ta tashi ta na kallonta cike da tausayawa ta ce "Me akai miki?" Gimbiya Zaina ta fara share hawayen ta na cewa "Wai gurin Sarki za a kai ni" ta ?arasa Saganar ta na ?ara wani sabon kukan, Budurwar ta kama dariya kafin ta ce "Daga ina aka kawo ki??" Zaro ido ta yi don kuwa ta lura tambayar ta na nufin daga wane gida ko Masarauta take, Budurwar ta ce "Ai mu duk wadda aka ce za a kaiwa Sarki ita murna take domin kuwa idan ma ba Sarkin ba sai dai wasu daban daban, a Masarautar Munwaz in ba Sarki da Waziri da Yarima ba ba wanda yake da Aure, a bisa Al'adarmu kawai sai dai ka zaSi mace ku dinga rayuwa tare, su kuma su Yarima Jayden da Gimbiya Rubaina an yi Auren ne bisa sahalewar Gunki Gurmus aka Waura bisa Al'adar Masarautar Munwaz, amma na ga ke kamar taku Al'adar sai da Aure ake kwana tare ko?" Gimbiya da abin ya gama tsumawa Zuciya ta goge ?walla ta ce "Kenan yanzu ba yadda zan yi sai an lalata min rayuwa??, ni a Al'adarmu ba'a haka mu Addininmu akwai tsafta." "Ai na lura ba irinmu bace ke, kema zuwa akai aka kamo ki??" Gimbiya ta gyaWa kai alamar Eh Budurwar ta ce "Babana ya na ban labarin mutane masu irin Al'adarku, wasu Musulmi Akwai wata Masarauta da ya ce min ta gagari Munwaz wai sunanta Moomin sannan kuma ya ce akwai wani abu a tsakanin Munwaz da Moomin Win sai dai ya Soye min har yanzu ya ?i faWa min menene Ala?arsu." Cikin sauri Gimbiya Zaina ta matso kusa da ita ta na cewa "Da gaske ya baki labarin Moomin?? amma me yasa ba zai gaya miki abin da ya faru ba?? abin ya yi muni da yawa ne haka?" "Babana ya ce duk wani Musulmi tin daga lokacin ne Ake kashe su a Munwaz, shi yasa ba sa shigowa ?asarmu, iya abin da ya faWa min kenan, amma ya ce akwai babban Abu a tsakanin Masarautun, ki tashi ki shirya kar Matar nan ta dawo ba ta da imani don dai ta na sonki ne shi yasa ta ke ragwanta miki. Gimbiya Zaina ta ?ara zagewa ta Sare baki ta na cewa "Yanzu ba za ki temake ni ba??" Budurwar ta ce "Da zan iya ni zan je sai ki zauna, amma idan mu ka yi hakan dukkanmu kashemu za'ayi, kuma Muguwar Matar nan ta riga ta ganemu, ki yi ha?uri kawai ki je ai na lokaci ?aya ne, ba lallai a kuma kai ki ba sai dai wasu Manyan Masarautar tin da ke kyakkyawa ce." Kasa magana Gimbiya Zaina ta yi sai aikin kuka na ba?in ciki da takaici, ta tashi ta canja kayan sannan ta koma ta zauna ta ci gaba da kukanta.
Ba daWewa Matar ta dawo ganin ta na kuka ya sa Matar ta canja mata fuska ta haWe rai garam, ta tasa ?eyarta Zuwa ?angaren Sarki Zamwal.

Khaira
Washegari
Har Misalin Shabiyun Rana Ba wanda ya ga alamun Yarima Salaah, hankalin Ummi ya ?ara tashi, ta yi ro?on ta nemi Alfarmar amma duk a banza Sarki Abraham ya rufe ido ba ji ba gani.
Mi?ewa ta yi ta nufi Sangaren nasa, ya na zaune ya yi tagumi kamar wanda aka kafa sai tunani ya ke, cike da tausayawa ta kira sunansa, bayan ya amsa ta ci gaba da cewa "Wai duk me ke faruwa haka ne??, Ka na son Fateema dama? amma me yasa ka na ganin Abin da Sarki zai za ka yi shiru??" "Ummi abubuwa da yawa nake tunani ciki kuwa har ina tantamar anya Abhi shine Mahaifina???" Gabanta ne ya yanke ya faWi har ?asa ta yi saurin samun kujera ta zauna ta na kallonsa, "Ni ce Mahaifiyarka shine Mahaifinka, ba wanda zai canja hakan Salahuddin! karka ?ara wannan tunanin sharrin ShaiWan ne, dama na daWe ina tsoron ya Warsa maka kokonto a Zuciyarka, Kar ka yi tunanin duk wannan abubuwan da yake maka zai sa ka zama ba Wanmu ba, Kai ?anmu ne Jininmu ne." "Ummi na sani amma sai nake jin jikina ya na gaya min ba haka ba, abin nashi ya na yin yawa yanzu ba shi da wani Aikin yi sai Farautata a koda yaushe, kenan haka rayuwar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login