Showing 1 words to 3000 words out of 42382 words

Chapter 1 - Sirrin Dake Boye Book 1 Hausa Novel Complete

Amid   

20 Dec 2024

280

ο»Ώ*_πŸ’‹SIRRIN DAKE BOYE*_❀️
( The hidden secret 🌹)
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯


🌍Destiny, Love❀️‍πŸ”₯& Romantic πŸ’‹

By AmidπŸ’ž

2024πŸ”₯

Paid book πŸ“š

Bismillah Rahmani Raheem


Book 1

Page πŸ“ƒ 1


Gombe ,state
Gabukka


Tafiya takeyi cikeda nitsuwa daya zame mata Jiki, sanye
take da hijab Wanda ya Dan fara kode wa , amma bacan sosai ba , idan ka ganta, zakayi tunanin bata da wani damuwa, amma ita kadai tasan abunda yake damunta , jitake kamar karta koma gidan , Dan ita kadai tasan abunda yake damunta acikin zuciyanta , idan ta koma tasan me zata Tatar, Ajiyar zuciya tayi , Wanda ita kadai tasan tayi, Koda akwai a gefenta ba Lallai yaji ba , ta cigaba da tafiya Kanta a duke, Tana kallan gabanta.



Wani gida ta shiga, kana ganin gidan kasan na marasa karfi ne , daki uku ne a gidan , Tana shiga da sallama, babu Wanda ya amsa , wannan ba sabon abu bane , domin kozaka shekara kana sallama , ba Wanda zai amsa , saidai idan , Abba ko zulaihat suna wajan zasu amsa, yan mata ne biyu a wajan, Habiba zaune take Tana kwaliya , Duk daba wani iyawa tayi ba , saidai ba laifi Tana da kyau bacan sosai ba domin a wajan kyakyawa, ita mummuna ce , tsaki Tana Tana cewa mutum ba farin jini ba…., karaf dayar takama mai suna deeje , Ina taga farin jini , sai shegen kyau kamar Aljana , waye zai kwasa abunda zai dagama hankali . Hmmmm adda Habiba kenan, sai sa hijab kaman ta Allah.


SULTANA ( strength, authority & rulership) da bata ce komai ba, domin idan da sabo yaci ace ta saba , zulaihat fito wanta kenan ,daya daki ta jisu suna zagin SULTANA , Hana adda habiba , Ku kullum bakinku baya yin shiru , danma ba bari takeyi ba , Tana Mai da muku martani , idan ba ha ka………. , deeje ke zulaihat waya saka bakin ki anan, banxa sai shegen shige ma mutum , habiba muda muke yayunta bata taba bin bayan mu ba , ta fada tareda Jan tsaki Dan abun ba karamin haushi yake ba taba,zulaihat tace , ni ai gaskiya nake fada muku , saboda me sanku ne kawai zai fada muku gaskiya , kullum kuna biye wa Innah, ba gata take muku ba wallahi,Tana fada ta shiga dakinda SULTANA ta shiga , bakinta dauke da sallama ,a tsaye ta samu SULTANA, tana cire kayanta , tana daura zani ( huh πŸ€” jama’a kunga abunda na gani?)


Saidai kuce tabarakallah Masha Allah, fara ce Tass kaman ka taba jini ya fita, da ka ganta kaga ruwa biyu wait ( halfcast) , danma wahalan rayuwa yasa hasken nata ya dishashe , ga hancinta straight kaman pencil,ga wani (thin lips) dan karami me shegen kyau, me heart shape , omo come and see her eyes (light blue eyes ) masu shining, da gashin gira Wanda ya kusa hade wa da Dayan , Masha Allah (black curly hair)nata me tsayi har waist nata ga laushi da santsi,tanada tsayi yar dadai da ita dan bazaka ce mata guntuwa ba kuma bazaka ce mata doguwa ba , A shekaru bazata wuce sha shida (16) years ba, idan ka ganta zakayi tunanin (18)years, Dan, Allah ya Albar Kaceta da , manya manyan boobs, tsayayyu masu daukan hankali, da mazaunai suna Mayan da daukan hankali ga hips,irrin (coca cola), saidai muce Masha Allah , Dan Duk inda mace take takai mace, koda mace yar uwarta ce ta ganta sai ta shagala da kallanta bare kuma namiji lafiyayye.


A rayuwanta ta tsani kallo, sheyasa take saka niqab idan zata fita.


Ta dago tana kallon zulaihat da tayi sallam,ta amsa da muryanta mai dadin sauraro,kallo daya ta mata ta dauke kanta , Duk da a gidan a wajenta kawai ta ke samun sassauci,Dan ko uban da ya haife ta bai taba bai damu da cinta ko shanta ba,bare ajega sutura , baya shiga harkanta , bayaso taga sun hadu a Inuwa daya , idan gaisuwa ne ,sama sama yake amsa wa, shiyasa bata cika shiga harkansa ba, yanzu sai ya jibge ta.


Samun waje tayi gefen kati fansu ,ta zauna ta na kallon SULTANA dake gyara daurin zanin ta , ajiyar zuciya tayi tanajin dama itace me, kyau, hankali, nutsuwa,ilimi, uwa uba kuma tarbiya kaman ba’a gidansu ta tashi ba , Duk da itama Alhamdulillah tanada nata kyan dan bazaka ganta kace ce mata munmuna ba Dan ita Kyan mahaifinta ta biyo wato fulani , Masha Allah, saidai idan aka hada kyanta da na SULTANA na ba,Dan acikin kashi biyar kashi biyu take da shi.

SULTANA, kin zoki ki Sami a gaba kina kallona ta fada cike da tsiwa,da mur guda mata dan mitsitsin lips na ta, cikeda yarinta, tana kallan zulaihat,kawar da kanta tayi daga kallan SULTANA tana cewa kekam da neman fada kike ,dama na zone ne na tambaye ki game da islamiya nima inason, Ina zuwa islamiyanan amma innah ta hana,ta fada cike da damuwa ,domin itama tanaso taga tana zuwa makaranta.


Kallanta SULTANA tayi,cikin nutsuwa ta, Dan da fa kafadan zulaihat din tana cewa, naki matsalan kadan ne idan aka hada da nawa,kinsan fah sai nayi aiki nake samun kudin da nake zuwa makaranta,saboda Abba baya shiga har kana , bayason abunda ya dangan ce ni,bayan wanan ma bamuda abunda zamuci,wata ranama gagaranmu yake yi,ga innah da shegen San kudi,hasu adda habiba da adda deeje basuda aiki sai bin samari, wata rana fah , har kwana sunayi basu dawo ba,kuma ba Wanda ya damu,ko Wanda zaiyi magana daga ,harshi Abban da ba haka yake ba ,bansan meya canja shi ba, ta fada blue eyes nata suna kawo ruwa, amma basu gangaro ba ,zulaihat ta da fata tana cewa addu’a zamuci gaba da musu Allah yasa sugane wannan hanyan ba madaidai ciya bace,tunka fun suzo suyi danasani Mara amfani, ta kare maganan dajan tsaki,tana yasuna kyakyawan fuskan ta.


Dago da idanta zulaihat tayi,tana ganin SULTANA, ta fara cewa , kullum sai innah tace mana mu Nemo mata kudi kota halin yaya ,bata tunanin wannan ya zama babban matsala Nan gaba,Allah yasa mu dace ta fada tana fita daga dakin ,SULTANA ta amsa da β€˜β€™Ameen’’.


(Somin tabine wannan kada Ku bari abarku abaya, domin da zafinsa πŸ”₯ yazo HhπŸ˜‚)

2024/2025πŸ”₯


By Amid✍️





*_πŸ’‹SIRRIN DAKE BOYE_*❀️
( The hidden secret 🌹)
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯

🌎Destiny, Love❀️,& Romantic πŸ’‹

Written By AmidπŸ’ž

2024/2025 πŸ”₯


Bismillah Rahmani Raheem

Paid book πŸ“š
Book 1

Page πŸ“ƒ 2





Daukan wani, kodaden hijab tayi tasaka , ta dauki kondan wankanta ta futa daga dakin.

A tsakar gida ta samu adda habiba da adda deeje suna ganin ta suka fara kanamun maganganu, bata kula suba dan bata mode in biyewa shirmensu, daba abunda zai hana bata maida musu da bakar maganar da sukeyi ba.

Tafiya tayi wajen rijiyan gidan ta oba ruwan ta shiga wanka,bata wuce 30mins ba tafito , tare da dauro alola , direct dakinsu ta wuce , tana shiga ta cire hijab in data saka da zata shiga wa ka, daga ita sai daure kirji , Mai ta dauka tana sha fawa dan yakusa kare wa ma ,tana gamawa taje wajen kayanta , A wani akwatin auren maman ta ne,dogon riga ta şaka , wanda bashida nauyi, amma ya fara kodewa, yayi mata kyau dan irin matan nane duk abunda sukasa saiya musu kyau,hijab ta saka Wanda allamun sabone,shimfida sallah ya , ta tada sallah, a nustse takeyi, da bin ka kaidodin sallah, harta idar.


Cikin gida ta fito,ta daura girki , domin idan na ita ba , ba meyin girki, gwanda ma zulaihat tana tayata idan ta dawo daga talla da wuri,shima idan innah batanan, idan batayi bakuma ta jibge ta San ranta , saikace ita kadai ce mace a gidan, bayan akwai yayun ta har biyu a gidan .


Cikin kankanin lokaci ta gama girki dan icen yanada kamu, tazo ta hada kwanika wanke Wanke shima tayi,tana gamawa tayi Shara dan lokacin har an fara kiran sallan magrib.

β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”/β€”β€”-//β€”////βœˆοΈπŸ›©οΈ
USA πŸ‡ΊπŸ‡Έ



Zaune take a office nashi Mai girma daya kawatu sosai da kayan more rayuwa dan dollars tayi kuka a office in , idan na tsaya fada muku yanda aka kwawata office in ma zamucinye rabin littafin bamu gama fada ba.


Kana ganinshi kaga bature ko ince balarabe, Dan farine tass kaman katana jini ya fito, hancin shi kaman pencil , ga idonshi (ash eyes) masu kyau , sajen daya zaga ye fuskan shi.

A shekaru bazai wuce , shekara ashirin da takwas (28) ba,

Kana ganin yanda ya dukufa yana duba file in kasan abine Mai muhimmanci takeyi, nocking sai da yaja yan seconds ya bada umarnin a shigo , Duk da hakan bai dagoba yaga wanda yashi gonba.

Matashi ne wanda shima bazai wuce wanda saba, Dan they are age mates, zama yayi a kujeran dake passing na table in, yana fuskan tanshi tare da cewa, β€˜β€™ash’’ Kai har yanzu baka gama aikin da β€˜β€™BOSS LION’’ ya Baka ba ( karkuce ban fada muku ba da American English suke magana) .

β€˜β€™Ashman’’ kamun magana mana dan kaga zo Ina maka magana kake kyaleni, Hmmm dan ma duk miskilancin ka maka baka kama kafan β€˜β€™ BOSS LION’’ ba domin Kuwait nun kaka ya shanye a toh , Yana mamakin miskilancin shi dan na yau yafi na ko yaushe . Domin shi mutum ne me faran faran , ba kaman β€˜β€™ BOSS LION’’ba.

Mikewa yayi da nufin ya bar Mishi office nashi,gyaran murya wanda aka kirashi da β€˜β€™Ash’’ yayi, a hankali ya bude ba kinshi yace ,Hmmm bakasan meyasa nayi shiru ba Dan karan kanka ka sani’’BOSS LION’’ baya daukan nonsense, gashi ban karasar da aikin daya bani ba kasan zaiyi punishing inane , dan wallahi babu ruwansa dani kanin sane, ya karasa maganan cikin damuwa, dan ya sani muddin be karasar akan lokacin daya basa ba akwai matsala, dan su a rayuwansu kowani minute yanada muhimmanci a garesu ( ba kaman yan Africa ba Dan , akwai su da iya African time)


Ajiyar zuciya farouq ya sauke yana cewa, shiyasa kagani ko daga ne sane banason wani abu ya hadamu , dan wallahi duk ranan da aka ce abu ya hadamu, da kyar zuciyata ta iya dauka dan wallahi mugun tsoron shi nake ji, dan ni bansan ma , yakuke iya rayuwa ba dashi a gida daya ba.


Hmmmm kaga farouq, bashine na tambaye ka ba abunda na tambaye ka daban,Dan kasan jibi zai dawo daga Dubai kuma ka san yadawo, bangana aikin daya sakani ba.


Toh wai Kai sai kana abu kaman ba soja ba haba dan Allah, kawai ka Bari ka karbi punishment naka mana, ya karasa maganan cikeda tsokana yana murmushi, β€˜β€™ash β€˜β€™ kuwa wani banzan kallo ya wulla mishi , irin na baka da hankali.

Amma dai sanin kanka ne punishment nashi ba Mai sauki bane dan sai yaga ka kusa sumewa tukun Nan zai barshi ya karasa magana yana bin farouq da banzan kallo, da yake mishi dariya.

Sorry friend, kawai kayΔ± kokarΔ± ka gama mishi abunda yasaka ka , dan sai yafi maka wannan maganan damuke yi, ya karasa magana da tashi ya fita daga office in dan ya bashi guri ya gama abunda zaiyi.


Yana fita β€˜β€™Ash’’ ya maida hankalishi wajan abunda yake yi, dan yanada muhimmanci.

β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”-/β€”β€”//β€”β€”β€”////🌚🌝
NiGERIA πŸ‡³πŸ‡¬
Gombe state


Zaune take a daki dan idar da sallanta kenan , bayan tagama aikin gΔ±da, gashi yunwa take ji gashi bata isa tasaka abinci ba , dan inhar tasaka tana gane nawa dan akwai ranan da ta iba abinci bata sani, duka ta mata bana wasa ba , dan makwafta sunema suka karbeta ,idan ta tashi sakamata baya wuce loma hudu Shikkenan kuma ,shima saboda karbe kudin aikinta takeyi wata yana cika zatace taje takarbo kudin Tabata.

saidai abunda innah bata saniba , a gidan masu kudi take aiki ,dan aikinta shine girkin rana,dana dare na zamanΔ± dan da farko shara da wanke wanke takeyi , toh suna shiri da Mai girkin dan idan ta gama nata aikin , sai taje suna hira suna girkin to anan ta koya girki kuma Alhamdulillah idan tayi girki kowa sai ya yaba harda makiyanta .

Toh me musu girki saita fara rashin lafiya tadaina zuwa, itakuma ta koma yin girkin, ko wata batayiba Allah yayiwa mai girkin rasuwa,kawai sai ta cigaba da girkin.da farko Ana biyanta dubu takwas(8,000)sai innah ta karbe , tanajin takaicin wannan abun, saidai Allah cikin ikonshi data fara girkin bawandata fada masa Ankara nata kudin albashi, dan albashinta yafi nada, dan dubu goma sha biyar(15,000) ake bata.

Innah ta tsaneni sosai , tsana mafi muni, dan taki Janina, ga takaicin Nafi yayanta kyau nesa ba kusa ba, dan indai wata acikisu adda habiba da adda deeje zaizo da nashi saurayin ta , sauketa , idan aka samu akasin lokacin dawowa na gida yayi nakan hadu dasu a kofan gida, muddin suka ganni , cewa zaiyi ni yake so to wannan abun yafi komai Kona musu rai.

Kwanciya tayi a gefen katifan ta kasa, dan katifan ya musu kadan , shiyasa suka Kore ta , dan su uku suke kwana a katifan , dan ita kobasu koreta bazata iya kwana cikinsu ba Dan in suna bacci kaman sun mutu gadaurawa mutum kafa da gwarti duk sunayi, shiyasa takeyi shifi dinta a kasa tayi kwanciyan ta .

Addu’a tayi ta tofa a jikinta , tayi bismillah ta kwanta dukda yunwan da take ji, bata jima da kwanciya ba bacci ya dauke ta Dan a gajiye take .

Asuba ta gari 😴

β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”-/β€”β€”-//β€”β€”β€”////🌈
USA πŸ‡ΊπŸ‡Έ


Har yanzu yana zaune an office yana tattara takadddun da zai tafi dashi gida , dan a cen zai cigaba da aikin, dan a gajiye yake wallahi , amma yasan halin β€˜β€™BOSS LION’’ ba wasa.

Tashi yayi tsaye , Masha Allah, dagone karfafa, yanada faffadan kirji, gashi kakin yamishi kyau, sai yatsuna fuska yake yi , dan bakarya yagaji, cikin kankanin lokaci ya gama harhada abunda zai dauka ya fito, yana fito wa wani soldier ya Sara mishi hade da karba abubuwan hanun shin, wasu kuma sara mishi suke yi duk inda ya gifta, hannu kawai ya daga musu ,daidai lokacin da lifts in ya bude shiga yayi sukuma sauran suka shiga wani lifts in dan suriga shi fito wa .

Lifting yana bude wa sauran sojojin duk suna tsayi suna jira sakko wanshi da wannan umarnin’’BOSS LION’’ ne


Suna fita compound in suka samu , wasu zuka zukan motoci masu numfashi guda biyar , bude mishi motor tsakiyan yayi yashi ga soldier ya sara mishi yana rufe motan, sauran hudun sun saka shi a tsakiya , gudu suke yi amma ba can sosai ba .

Wani arnen anguwa suka shiga, anguwani irin na masu hanu da shuni , irin harsun rasa ya zasuyi da da kudinnan,

Wani makeken gidan naga sun tsaya ,wanda kana gani kasan anguwa gudane wannan gıdan, wooooooo hohoooo😲😳, get din gidan kadai abu kallo ne , anyi mishi wani design kaman da gold akayi shi , dan yayi masifan kyau , sojoji ne abakin get suke gadin gidan.

Get din aka bude musu suka shiga, Hmmmmm wato sojojin da suke first get ba komai bane , idan aka hada da wanda suke second get , akwai tafiya mai tsayi sosai, dan second get da kanshi yake bude wa , a jikin get in akwai na’uran daya ke screening din plate numbers din motors in da wanda yake dauka pics din motor shima sai yayi screening kafun get din ya bude ( duka duka baya wuce 10 seconds yake budu wa .

Cikin haraban kata faren cikin gida ,suka shigo , idan nace muku kata fare gida ne daya amsa sunan sa gida wanda mutane suke cewa aljanan duniya Kenan , dan wanda baisa addini a zuciyan saba , zai kafirce dan zai iya mata wama da menene sallah( Allah yasa mu dace)gida ne anguwa guda dan wallahi ko gidan sugaban kasar albarka, gΔ±da ne daya kawatu da kayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login