Showing 18001 words to 21000 words out of 42382 words
kuma duk wanda ya shakawa sojojin mu powder suka dauke junaid, tunda ya fara maganan “boss lion” baice masa Uhmmm ko uhuhm ba idonsa a lumshe har lokacin bai bude idonsa ba.
Abunda ya bawa Ashman mamaki shine yanda yaga boss lion yayi mishi banza kaman bai san yanayi ba dan ko ajikinsa mai nuna ya damu da abunda da Ashman ya fada ba dan shifa har cikin zuciyansa wannnan ba damuwansa bane.
Ganin bai kula saba yasa ya kara cewa yaya boss junior din kane fah ,da kakeso kuma kake basa kulawa da duk wani tsaro daya kamata,kuma baka barmu munyi kukan maraici ba karkasa niyanzu na fara,ka sanima ko yanzu junaid din kuka yake yi.
Ashman fa shi a dole dadin baki yake masa saboda ya damesa,idan ya damesa ko bayaso zai amsa masa saboda ya rabu dashi.
Kaman yanda Ashman yake Tunani kuwa hake da ba karamin damunsa yayi ba ko hutawa bai yi ba yazo ya tasa shi gaba da magana kaman zai cinye sa, bude lumsassun idon sa yayi da sukayi gray sosai da alamun gajiya a cikinsu ya bude labbansa a hankali yace” Ashman what going on , just relax, kasamu waje ka zauna kazı kawani tsayamun kerere a kai kaman na maka sata”ko Baka yarda da yayanka naka bane ,kai ma kasan wannan abun yayi kadan ya daga mun hankalina,dan baba tunnanin a duniya nan akwai abunda zai daga mun hankali,cikin fahimta yace “ nayarda dakai yayana.
Bayan 2 minute “boss lion” ya cewa Ashman “ miko mun system ina”toh ashman ya fada tare da wuce wa bed side drawer ya dauko ya ajiye masa a gaban sa akan table din gabansa ,bude wa yayi yashiga wasu wajaje yace” matso kaga ni,ba musu ashman ya matso yana kallon system din.
Abunda ya bashi mamaki shine yaga duk conversation din junaid da yan daban a cafeteria suka sace shi harda yanda yayi gaba suka bi bayansa , “ boss lion” yana sauka a kasan a ka turo masa wannan video.
Cikin yana yin damuwa Ashman yace” to ai bamusan inda suka kaisa ba”karka damu ,I will found it ,as soon as possible, indai har diamond watch in nan yana hanun sa ba abunda zai hanani gane inda yake,cikin mamaki Ashman yace which watch ? “ irin wanda yake hanun ka,yafada tare da nuna masa diamond watch din dake hanun sa, cikin gam suwa da bayanin sa Ashman yace “ok.
Maida system in gabansa yayi ya cigaba da abunda yake yi cikin kware wa irin na wayanda suka jiku da bokonan ,,anan ya gano location din da suka ajiye junaid,a zuciyan sa yace wannan daga gani kwakawal wansa bata fada masa dadai, ka dauke mutum kaman junaid kuma ka barsa a kasar USA Hmmm.
Ta agogon dake hanun junaid ya gano inda aka yake ,saboda yasa abun bin diddigi saboda irin hakan.
Fita Ashman yayi ya bawa “boss lion “ waje dan y huta dan sai yanzu hankalinsa ya kwanta,yana fita “boss lion”ya shiga wanka ya fito yashiya ya zauna ya fara wani aikin kuma.
Sai da suka bata 6hrs kafun sukayi niyan tafiya dan Süha wani mai kararren kwanan ne yake son ganin “boss lion”, A Jere motocin suke tafiya gwanin burgewa yanda sukayi convoy duna tafiya.
Lokacin da suka isa ne ,sukaga a wani un complete building ,babu bata lokaci sojojin suka shiga suka farmakesu, sun tarar suna kokarin harbin junaid din.
CIGABAN LABARI 💃
Bayan sun shiga ,kowa ya wuce dakinsa domin yayi wanka ya ci abinci a huta.
“Boss lion”
Yana shiga dakinsa ya Rage kayan jikinsa ya daura towel a kugunsa ya wuce toilet bai wuce 30mins ba ya fito ,dan shi fah komai na rayuwansa a lissafe yake yinsa ,every minute have his time ,babu wani abu shi African time su a rayuwansu ,komai zai ware masa nasa lokacin.
Fitowa yayi daure da wani towel a kugunsa ,daya kuma yana goge curly hair sa ya wuce dressing room within 10mins yafito jikinsa sanye da three quarter white and white t-shirt shima white color na kamfanin gucci bakaramin kyau Allah yayi anan ba (dan nidai kam ban taba ganin kyakyawa irin sa ba sai dai muce masha Allah ) ga curly hair sa yasha gyara sai shining yake yi, alamun ba karamin dollars yake sha ba.
Fito wansa kenan yaji ana knocking har sau uku kafun a hankali yace yes ,dan ba Lallai wanda yake knocking din ya jishi sosai ba,amma shi ashman din yaji shi dan yasan halin yayan nasa.
Shiga yayi hanunsa dauke da golden color trey mai kyau dauke a hanunsa da sallama a bakinsa ,junaid na biye dashi a bayansa ,a jiye trey yayi akan center table ,shikuma junaid wuce wa yayi wajen “boss lion” ya fada jikinsa har zai zame “boss lion” yayi saurin dawo dashi jikinsa.
2024/2025🔥
Written by AMID ✍️
*_💋 SIRRIN DAKE BOYE _*❤️
( The hidden secret 🌹)
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
🌍 Destiny,Love ❤️& Romance 💋
2024/2025🔥
Written by AMID ✍️
Bismillah Rahmani Raheem
Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏
page 📃 15
Bayan fadawa jikinsa junaid yace “yayana” yakai wajan 2 mins kafun yace Uhmmm a hakan ma wai dan junior sama , danne dannen sa yake yi a iphone 16 latest version hanunsa kuma yana kan junaid yana shafa lallausan gashi junaid daya sha gyare sai yalki yake yi, “yaya ni yunwa nake ji fah”,, “ yanzu kai junior bakasan inda abinci yake bane kokuma dai kawai dadi ne da yayi maka yawa”uhm uhm nidai yunwa nake ji,kuma tare da kai zamuci “to na Hana kane junior “boss lion “ ya fada.
Wani munafukin murmushi ne ta kub cewa Ashman yace” Lallai yaro ai da yanzu sai dai kaci a barzaku,mukuma Muna amsan gaisuwa ,sai dai muy tacewa ohh junaid da yanzu yananan da anyi kaza da kaza.
Cikin kulawa junaid ya maida kallansa kan “boss lion” ya shagwabe fuska kaman zaiyi kuka yace “yaya kanajin abunda ya Ashman yake fada mun ba ,Allah kace ya dai na banaso ya fada hade da turo karamin pink lips nashi .
Kara tamke fuskansa “boss lion “ yayi Dama kullum fuskan a tamke yake ,ya jefawa Ashman wani mungun kallo yayi, ,a take ya Dena dariyan daya ke yiwa junaid ,yace Shikkenan na daina.
Saving nasu Ashman ya fara yi ,bayanan ya zuba suka faraci a hankali kaman basaso. Cikin farin ciki da kaunar juna.
___________________________________________🫶
Gombe ,
Yau saura kwana hudu daurin aurenta,a fadan su innah tarasa yanda zata bullowa al’amarin ,sai dai ta zauna tayi kuka kodan zai rage mata abunda take ji , duniyan tayi mata zafi har rama sai data yi saboda damuwa .
Yanzu ma zaune take a daki tare da zulaihat Tana bata shawara marar kan gado, da rashin illimi.
Zulaihat tace ni a ganina kawai ki yarda ki auresan wata kila gidansan zaifi miki dadin zama fiye da nan kumafa idan kinaso zaki iya gyara sa tunda kinga ai yana sonki.
Wani banzan kallo SULTANA tayi ma zulaihat irin na baki da hankali tace “ amma dai zulaihat kanki akwai motsi ko dan wannan ba hujja bace da zaisa na auresa ,ke yanzu koni nace na amince zan auresa ,ai sai ki hanani gudun fadawa halaka,amma da bakinki kike cewa nayar da Hmmm ta jijjiga kai tace” over my dead body I swear.
Nifa bazan taba zama a auramun wannan abun da ko hankali bashi dashi “inaaaaa ai kema maganan kikeso “da in auresa gwanda na shiga duniya kowa ma ya huta dan makiyana haka suke so ,amma a koni lokaci ta tsinci kanka cikin wani hali sai kace Alhamdulillah “ dan kafi wasu ,wasu sun fika ,wani wahalan danake sha bai daukesa komai ba akan wanda shiyake ciki“amma da hankali nakam a’a sai dai ko ke.
Kallonta zulaihat tayi tace lallai kam kin raina mun hankali ,harda wani cewa ko ni ,na miki kama da wacce zata auri wannan abun ,kedin dai da’aka ce ke zaki aure sa badai ni ba,ta fada tare da fita daga daki cikin jin zafin abunda SULTANA ta fada mata,kuma abunda yasa take jin zafin SULTANA saboda yanda su inaah,adda Habiba,adda deeje kullum suke hure mata kunne suna cusa mata kin SULTANA a rai har tazo ta yarda da abunda suke fada.
SULTANA nakam sake baki kawai tayi tabi zulaihat da kallo har ta fita daga dakin ,ta rasa meye yasa zulaihat ta canja daga yanda ta santa,Dan da dai ba haka take ba tana sonra tana bata kulawa fiye da kowa.
Kuka ta fashe dashi mai tsuma zuciya ,tana san wata rana kafun ta mutu a taga ana nuna mata so tama taji yanda mutane suke ji”share hawayenta tayi ,ya mike tsaye .
Jikin dan karamin madubin daki taje ya tsaya tana kallon kyakyawan fuskanta a jikin madubin daki “fukanta yayi fayaw dashi na raman da tayi ,sai blue eyes nata masu kyau da sheki ,tayi wani haske kaman ka taba jini ya fito , kana ganinta kaga balarabiya dan a haskenta babu misk da baki.
Ajiyar zuciya ta sauke ,ganin duk abunan bashine mafita a gare ta ba yasa ta dauki hijab nata ta shirya ta fita ta wuce gidansu aneesa dan tanajin daga yau ba Lallai ta sake zuwa ba ,saboda inaah ta mata warning.
Wai kar tasa mutanen anguwa su zageta,ace aurenta saura kwana hudu amma tana fita aikin ,saboda tariga ta takarbe kudin aikin nata shekaran jiya ko bari batayi ta shiga dakiba ta miko hanu wai”miko mun kudin dan inada abunyi “ga shirye shiryen biki yana kara matsowa,babu musu ya bata kudin tawuce daki da sauran kudin daya rage mata.
Bayan ta isah ta shiga cikin gida ,shikuma jabir zai fita da mota ,ya sha gabanta , sauke glass in motan yayi yana jifanta da wani mungun kallo,rabonta dashi tun ranan da ta buga masa bedside lamp bata sake ganin shiba ,har yanzu da bandage a kansa dan bai warke,da mommy ya tambaye sa waye yamasa wannan abu”cewa yayi bugewa yayi da asuba aka dauke wuta bai sani ba ya buge kansa.
Kallanta yayi “yayi murmushi yace kina tunanin ki bugeni a banza ne ? Hmmm wannan karyane ,kin gannin nan bana yafiya saina jefah rayuwanki a cikin garari ,inda zaki bode idanunki kiga ba wanda kika sani bare ki samu mai taima kon ki bata ce masa komai ba dan damuwa da take ciki yafi wanda yake fada kuma bata wani maida hankali akan abunba.
Harya juya zai tafi kuma ya dawo yace”oohh sorry na manta banyi congratulating naki ba Ashe gatane auren , abunda kike hanamun dai dan damane ma zai samesa a banza,Shikkenan dai sai munzo daurin auren”ya karasa magana yana dariyan shakiyanci ,yaja motansa yafita.
Cikin tsoro SULTANA take ganin sa har yafita daga gidan”yanzu yana nufin kowa na gidannan yasan auren da za’ayi mata ,,dankuwa yanda jabir ya sani ba abunda zai hana bai fadawa kowaba a cikin gidanan ,ji tayi kaman ya koma inda ta fito dan takaici da kunya ace dan daba kuma dan shaye shaye zata aura.
Daurewa kawai tayi tashiga gidan a falon kasa ta samu aneesa zaune kaman tana cikin damuwa .
Shigowanta ne yasa Aneesa dagowa dan taga wanda ya shigo,tana ganin SULTANA ne tayi sauri taje ta rungume ta ,,ta fashe da kuka tace “SULTANA shin da gaske ne abunda ya jabir ya fada mana cewa aure zakiyi nan da kwana hudu kuma dan daba ,,tana magana hawaye yana sauka daga idanta dan abun ya bata mata rai sosai ace kaman SULTANA ace za’a aura mata dan shaye shaye ai wannan cutanta kawai za’ayi.
Bubbuga bayanta SULTANA tayi cikin rarrashi tace ki kwantar da hankalinki Insha Allah baza ayi auren nan ba muddin ina numfashi a doran kasa abunda nake so dake shine addu’a Allah ya kawomun mafitan yanda zayi kiji.
Gyada Kanta Aneesa tayi,dan sai yanzu hankalinta ya kwanta dataji abunda SULTANA ta fada mata ,dan Allah Allah take yi safiya tayi taga sultana suyi magana.
Kije ki kwanta kiyi bacci kafunan na gama break fast dan nasan ba wani ishashen bacci kikayi ba “ba inda zanje ,kawai muje kitchen in na taya ki aiki “a’a dankin baride kinje kin kwantan zaifi “
Kawai ki bari tunda ni nace zan taya ki”gyada kai sultana tayi suka wuce kitchen cikin kankanin lokaci suka gama abun karyawa ,Aneesa ta wuce daki dantayi wanka.
(Saimun hadu ranan Monday idan Allah ya kaimu).
2024/2025🔥
Written by AMID ✍️
*_💋 SIRRIN DAKE BOYE _*❤️
( The hidden secret 🌹)
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
🌍 Destiny,Love ❤️& Romance 💋
2024/2025🔥
Written by AMID ✍️
Bismillah Rahmani Raheem
Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏
page 📃 16
AFTER SOME HOURS
2:33pm
Ta gama abincin rana mommy ta fita anguwa tare da zainab da Aneesa amma dai sunyi sallama da aneesa “zainab kam tana ganinta Taita dariya harda habaici “ohh Duk wannan kyau din duk yanganan dai akan dan shaye shaye zaki kare “mudai zamuzo cin abincin biki “bakaken maganganu taita fada ma sultana kuma abun takaicin ma agaban mommy ba abunda tace sai ma dariya datake yi alamun itama abun ya mata dadi ba dan kadan ba.
Tana zaune a falo tana ganin tv ,idan ka ganta zakiyi tunanin hankalita yana kan tv ne amma sam ba haka bane tayi zufi cikin tunani.
A hankali khalifah ya isa wajan ta,wanda dawo wansa kenan daga office ,,sunanta ya kira”Sultana,Sultana Sultana har sau uku kafun ta firgita daga tunanin data tafi kallonsa tayi ,,da mamaki akan fuskanta dan bai taba mata magana ba agidan .
Cikin nutsuwa yace zamu iya magana ,sai datayi dan Jim kafun tace eh “zama yayi akan one seater dake facing nata yayi gyaran murya yace”maganan da zamuyi tanada matukar muhimmaci kidan bani aron hankalin ki ,dago Kanta tayi ta kallesa, ta gyada masa kanta “dan shi fah kalifa kyakyawane black beauty dan yafi jabir kyau nesa ba kusa ba dan munin mahaifiyasa jabir ya daukko tareda zainab kawai dai su farare ne farin mahaifiyar su suka dauko.
Yace “ shin abunda jiya naji jabir ya fada mana gaskiyane? Cikin jin ba dadi tace eh gaskiya ne ko akwai wani abune,gyara zamansa yayi yace “amma dan Allah karki yarda ki auresa dan kinfi karfin auren irin wayanan mutanen “cikin mamaki Sultana tace saboda mesa zaka ce hakan”saboda ina sonki,tun ranan Dana fara ganin ki sonki yaymun dirar mikiya please ki Fasa auren wannan abun .
Ki aureni nutkuma Zan baki gata da kulawa da duk mata take bukata a gidan mijinta karkiga laifina ,kullum dake nake kwana nake tashi , kisoni ko kadanne please,ya karasa maganan muryansa a rarrabe .
Cikin tausayinsa sultana tace kayi hakuri banida wani zabi daya wuce na auresa ,bawai dan bakamun ba”a’a kawai dai banajin hakan mai yuwuwane dan haka ina maka fatan alkairi,tana gama fadan hakan ta miki ,shima cikin sauri yamike yana cewa”please sultana karki mun haka dan Allah.
Girgiza kanta tayi tace” kai zan bawa hakuri please ka ajiye wannan magana a gefe tana fadan haka ta koma kitchen ta barshi tsaye kaman an dasashi yakasayi kwakwaran motsi.
Kashe gas din tayi ,ta sauke tukunyan ta juye ruwan zafin flask ta ajiye ta gyara zaman niqab dinta ta fita daga kitchen din,a falo taga Khalifa a tsaye a inda ta barshi tanufi hanyar fita bata cemasa kalaba tayi ta fiyanta ,shikuma da ido ya rakata dayayi jaaa sosai .
Komawa tayi gidan dan bata tunanin daga yau innah zata kara batinta ta fita,abun takaicin ba abunda zata, ma ta na alkhairi sai ma sharri.
Tana komawa gida ,ko minute 5 batayi ba wani yaro yashigo yace “ana kiranta a waje, ammasawa tayi da”toh, ta gyara hijab dinta ta fito waje ,a bakin kofan gidan ta samu garbati tsaye ya na busan taba ,harkan fuskanta,tuni ta hada rai ,cikin masifa tace wanna wani irin dabbanci ne yake damunka,zakana fesamun hayaki da kuma warin tabanka “duk wanda kasha a waje bai isheka har sai kazo gidan,kuma har kan fuskana saboda wulakanci.
Haba beb ko gaisuwa babu zaki hauni da masifa , gani nayi ya kamata ki saba tunyanzu kafun mushiga daga ciki ,kuma dakike cewa “nayi miki wulakaci ai ba abunda kika gani ,a cikin abunda na iyah,sai nan da kwana hudu daurin aurenmu zaki zama halaliyata anan zaki gane na’iya wulakanci “ki shirya fah dan zamuci “uwar sabada a daren farkon mu “duk dama dai nasan kema yar hanune.
Cikin bacin rai tace kagama ,kwai kuwa my beb ai je ta dabance kinsan ni mai sa’a ne gashi kuma zan auri balarabiya wai duniya tayi mun dadi