Showing 30001 words to 33000 words out of 42382 words
🌍 Destiny,Love ❤️& Romance 💋
2024/2025🔥
Written by AMID ✍️
Bismillah Rahmani Raheem
Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏
page 📃 23
***
Sultana tun bayan bari doctor da ashma ,ba wanda ya sake dawowa dakin,after 3 hours ta tashi ,bata jin wani hajijiya,sai dan ciwon kan da ba’a rasa ba,shima saboda buğulan da kanta yayi ne.
Kasa bude idonta tayi dan ji takeyi kaman an like matasu da gum,haka dai doctor yashigo ,ganin hanunta yana motsi ne ya tabbarar masa da ta tashi ,amma tasan bazata ita bude idonta ba,dan haka kawai ya koma yasa gobe insha Allah,idonta zai bude.
Sultana kam jin ta kasa bude idonta ne ,yasa ta fara tunanin ko dai ta makance ne,a haka har wani baccin ya sake dauketa ,tsakar dare.
WASHE GARI😌
A hankali ya bude idonta ,abunda ya fara dawomata shine Toh dama ba makan cewa rayi bane.
Tashi tayi ta zauna tana kare sa dakin kallo ,kallon dakin takeyi,da mamaki dan tasan dai ba a nan dazu ta gantaba,Tuna a bandaki take ne yasa tayi saurin taba fuskanta dan taji shin har yanzu da jinine ko kuma A’a.
Jin abu komai a fuskanta ne yasa ta sauke ajiyar zuciya,tana zaune sai ga doctor ya shigo ,ya isa inda take yace”how are you and how is your body,a hankali muryan marasa lafiya tace,Alhamdulillah”I hope you are feeling better?”gyada masa kai tayi kawai.
Mika mata ledan da Ashman ya kawo mata yayi yace”ga kayan nan ki shiga kiyi wanka,ko zakiji dadi jikin ki”ok tace,daganan bata sake cewa dashi uppan ba.shima fita yay dan ya bata waje ta shirya,yana fita ta soma maganan zuci “ina nake ne yanzu,Allah yasa ba masu cutar wa bane,duk da dai bata ga alamun hakan ba,amma fuskan doctor a tamke yake ,kaman na ogansu dan basa daukan wargi.
(Karku manta duk maganan nan da English suke yi ,dan ita tayi school zu jss 3 ta tsaya )
Tashi tayi ,ta nufi toilet tana tafiya a hankali kaman wace kwai ya fashe a ciki,shiga tayi da ledan a hanunta tana budewa taga ,abayas kala biyar masu shegen tsada da kyau,stones din jiki sai shining suke yi,ga packeds na pants,bra,lotion,perfumes,lipstick , towel,sai takalmi guda biyu daya na yawo a cikin daki daya kuma na kwalliya.
(Karkuyi tunanin Ashman ne ya je yasiyo mata A’a ,saika wani soldier yayi yaje ya siyo,bayan ya siyo ne ya kawo masa,batare da ya duba ba,ya kawo mata cikin dakin)
Wanka tayi,mai kyau ta wanke duk wani datti dake jikin ta ,ta shafa lotion din sannan ta saka su pant,bra, duk da dai duk sun mata kadan da ta fah sultana,Allah ya albarka ce ta da dukiyan fulani ,gasu a tsaye suke churrrr,ga hips hmmm ba’a magana Coca Cola body ,kuke ji,ta daura abayanta akai ,gashinta data wanke ,ta dauki towel din ta tsame ruwan jiki ka fun ta yafa dan kawalin abayan,tayi kyau ta fito a asalin balarabiyar ta ,sai dai muce Tabarakallah Masha Allah,duk da ba tayi kwalliya ba amma fuskanta ba karamin kyau yayi ba kaman ,iya lipsticks kawai ta shafa.
Ta koma kan gado ta kwanta amma ba bacci take yi ba.
________________________________________🥰
Junaid kam tunda sukayi sallan asuba,ya koma dakinsa ,yay wanka a bunsa cikin ,black jeans with white t-shirt sunyi masa kyau ,abunku da ma tashi sai yalki yakeyi,ga gashinsan nan ya sha gyara abunsa.
Fitowa yayi daga part nasu direct clinic ya wuce,dan sunyi magana da Ashman ya fada masa an maidata clinic.
Yana shiga ,sojojin da suke wajan suka nuna masa inda dakin sultanan yake,da sallama a bakinsa ya shigo cikin dakin,yanda taje Dazu haka yashigo ya sameta,kanta hade da jikin gadon ,zama yayi a kujerun dake ,kusa da ita,kuma har lokacin bata dago taga wayene ya shigo ba,dan ita a tunanin ta doctor ne ya sake shigo wa.
Yakai 4minutes ba Wanda yacewa kowa komai,sai can junaid yayi gyaran murya “how are you ,how was your body”sai a lokacin jiyo ta kalli junaid ,batasan lokacin da ta hadiye Yawun dole ba dan ba Karamin kyau ne da junaid ba ,sai dai Masha Allah,kasa magana tayi,ganin ya kasa magana ne yasa yace”kiyi hakuri ,bada sanina na burgeki ba,bansan kina wajan ba da bazan burgeki ba,and Allah ne ya kaddara haka zai faru,kuma bamuda ikon sauyawa.
Ajiyar zuciya ta sauke dan sai lokaci ta gane wayanda suka burgeta ne suka kawota ,inda take yanzu.
“Karka damu ,bakai ya kamata ka bada hakuri ba ,nine yakamta na baka hakuri dan ni nashiga gaban ka da gudu.
Junaid fah tunda ta dago ta kallesa ,ya shagala da kallonta dan sultana badai kyau ba,shifa baiyi tunanin yarinya bace ,dan a tunanin sa ma wata 28 ne dan sai yanzu yaga fuskanta mai kyau.
“It’s ok,then can we be friends,cause your beautiful,omg ,amma fah baki fi yaya boss kyau ba dan shi ,first class ne indai wajan kyau ne,ko kafansa baki kai ba yarinya,ya fada cikin tsokana,jin ya ambaci yaya boss sai da zuciyanta ya tsinke bata san meye saba,wayin cewa tayi.
Murmushi tayi tace”gaskiya baka da wata matsala Kanada kirki sosai,kuma ai kaima ka fini kyau sosai”haba yarinya ai ko makaho yasha fa fuskanki da nawa zai gane waye yafi kyau.
“Meye sunan kanwar tawa?,murmushi tayi mai sanyi tace Sultana,”wow nice name,ni zan ina kiranki da sis sultee,haka yayi miki ko A’a acanja “cikin jin kunya tace hakan ma yayi.
Dariya yayi yace”Toh ni bazaki tambaye sunana ba kenan ya fada cikin shagwaba,me sultana zatayi idan ba dariya ba tace”gaskiya shagwaba tayi maka yawa,Shikkenan meye sunan ka,”sai da kika gama jamun aji tukun zaki tambaye ni,zan fada miki badan halinki ba”my name is junaid”ok me too I will be calling you with yaya junaid,because you my elder brother,is it ok for you”yeah I really appreciate it,kinga nima yanzu nayi kanwa.
Toh yanzu dai ba wannan ba ,ki fada mun idan akwai abunda kike bukata sai na kawo ma my sis sultee ,”wani farrr da ido sultana tayi irin ya fasa mata kanan,ta shagwabe fuska irin na tabararun yaranan ,duk da bata masan ta iya ba tace”yaya junaid yunwa nake ji sosai ,”ohh Allah sarki sis karki damu yanzu zankawo miki abinci kin ji ki bani nanda 5 minutes yanzu zan dawo.
Bai wuce 6 minutes ba sai gashi ya dawo hanunsa dauke da basket 🧺 da abinci a ciki,shida kansa yayi saving nata ,chicken pepper,with potatoes chips,da kuma wani abincin su irin na turawa,masu ruwa ruwa,daura plate din yayi akan bed side drawer,a kwai table a wajan ya ajiye ye mata.
Sultana kam banda kallansa ba abunda take yi,ganin yanda bai Santa ba saisan daga ina take ba amma har yake kiranta da sister nashi,kuma ya kula da ita abun ba karamin farin ciki ya sata ba har idanunta sun ciko da hawaye amma bata bari sun zuboba ta shanye abunta.
Sakko wa tayi tana cin abinci junaid sai tsokanan ta yake yi abun gwanin burgewa,Masha Allah.
2024/2025🔥
Story and written by AMID ✍️
*_💋 SIRRIN DAKE BOYE _*❤️
( The hidden secret 🌹)
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
🌍 Destiny,Love ❤️& Romance 💋
2024/2025🔥
Written by AMID ✍️
Bismillah Rahmani Raheem
Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏
Book 1
Last page 📃 24
USA 🇺🇸
AFTER 4 DAYS 💞
Jikin sultana yayi sauki sosai ta warke garau kaman ba ita ba , sai abunda ba’a rasa ba,gashi ya Kara wani haske skin nata ya murje,saboda hutun da ya samu,bata aikin komai sai na wanka,sai zaman cin abinci,Shikkenan abunda take yi.
Junaid da Ashman kullum sai sunzo sun dubata duk dadai Ashman bai wani bata fuska sosai ba,amma ta tafi dashi,dan lokacin daya fara ganin ta ya girgiza da kyau ta dan ba kasafai ake samun irinsu ba,amma duk da haka yana jajja aji,da farkoma da sultana ta gansa ta tsorata gashi shima jibgege,duk da baikai “boss lion” ba amma dai shima irin ingarman namiji ne gashi kyakyawa sosai ,dan yafi junaid kyau,amma junaid maga kyakyawa ne .
Yau aka maidata chan dakinta,tabar zaman clinic,dadi take ji takoma chan cikin gida,sai dai kuma tana tsoron haduwa da “boss lion” dan junaid ya bata labarinsa amma kadan ba sosai ba,dan yawanci yabonsa yakeyi ,kawai dai yace mata ,wallahi tabi a hankali kartayi abunda zai jawo hankalin boss lion dan abun bazai musu kyau ba,abunda take ma fargaba kenan “gashi doctor yace buguwan da tayi akai zai na sakata yawan suma idan abun ya firgitata ko ya bata tsoro,amma dai an daura ta akan magani.
Zaune take a gefen gado ,tana ta tunanin rayuwa,taji anan knocking tace”yes come in” junaid ne ya shigo jikinsa sanye da white trousers with red t-shirt fuskansa sanye da face marks,ka fansa sanye da sneakers red masu kyau da tsada ba karamin kyau yayi ba abunku da farin fata sai yalki yake yi,abunsa ,gashinsa ma yasha gyara ,yasha mai kala kala ya kwanta luf luf,abunku da gashin turawa.
Shigowa yayi ya isa har inda take,dan tunda yashigo wankansa ya tafi da ita ,ta wani kafe shi da ido,dan ba karya yayi kyau ,hura mata iska yayi kan fuska,sai a lokacin ta gane me tayi,kunyane ya kamata,ta su kıyar da kanta kasa tana murmushi mai daukan hankali,”ya kika kalle ni nayi miki kyau ne,dan kinsan yayan naki badai farin jinin yan mata bah,”galla masa harara tayi cikin wasa tace”waya fada maka kai nake gani tab “gwanda ma kasake chanja wani kaga dan wannan banda muni ba abunda ya Kara maka,ta fada tare da kashe masa ido daya.
Bata fuska junaid yayi jin wai baiyi kyau ba “please sis sultee wai da gaske banyi kyau ba,”ya fada tare da dan damuwa akan fuskansa , dan shi a ganinsa yayi kyau”Haba”yaya junaid kayi kyau dan harkafi kyau kyau ma ,na fada maka,waya isa yaga handsome brother na haka yace baiyi kyau ba saidai kishi yake yi,cikin jinin dadin ta yabi kwaliyansa yace”da gaske nayi kyau ?”gyada masa kai tayi alamun eh.
Oops na mata ma zuwa dama nayi na fada miki akan ki shirya zamu fita anguwa,kuma kiyi sauri karki batamun lokacin ina jiranki a main falo,dan banason Africa time,kinji ko nanda 7 minutes ki fito,ya fada tare da fita gaba daya daga falon.
Tashi tayi ,ta canja kaya ,dan bata wuce 30 minutes dayin wanka ba,abaya ya dauko black color yasha stone ta dauki black plat shoe,ta saka tayi rolling na gyale abayan,ta shafa lipstick ,tayi kyau ,dan kana ganinta kaga balarabiyadan shigansu tayi,ba karamin kyau Abayan ya mata ba,ta fito ta wuce main falon gidan.
A falo ta samesa tare da uncle Ibrahim,da uncle tareeq,har kasa ta tsuguna ta gaishe su,uncle tareeq ne kawai ya amma mata cikin sakin fuska har yana tambayanta ya jiki amma banda uncle Ibrahim da yayi cikin cikin da fuska,sai faman Shan kamshi yake yi Dan ba bakin magana,dan yasan indai yayi wani abun,ba abunda zaisa junaid baije ya fadawa “boss lion” ba,shifa har junaid din yake jin haushi,kaman yayi yaya ,sallama suka musu tare da ficewa daga falon.
Tunda suka fito take makale a jikin junaid dan wallahi bala’in tsoron sojoji take yi ,shiyasa dazu da suka fito daga clinic taga sojoji sai kace a Barack ga gidan kirarre sai kace ba’a duniya mutum yake ba,wayannan abu biyun ba karamin girgizata a lokacin sukayi ba,a take jikinta ya fara rawa har take tambayan junaid”yaya junaid Anya ku ba yan yankan kai bane,sai hawaye sharrr”
dariya junaid yayi yace”Haba sis sultee kincika tsoro dayawa,kina tunanin damun yan yankan kai ne,zaki kai har yanzu a raye ne?”common ki goge hawayen ki idan ba haka ba kuma ,saina hada ki da lucky ,ya miki dan banzan duka dan yau aka dawo dashi gidan” ki kwantar da hankalinki ba abunda zai same ki na miki Alkawari kinji,ko baki yarda da brother ki bane”girgiza kai tayi alamun ta yarda,yace”to karki yarda ki shiga sabgansu,ko a hanya kuka hadu dasu kice dasu komai kiji”Toh tace dan sai lokacin taji dan relief kadan,amma hakan ba yana nufin ta daina jin tsoron su bane A’a, dan ko 1% bai raguwa,har tana cewa Allah yasa karta sake fita waje,sai gashi har ko 3hours bata yiba ta sake fitowa,haka ta dunga bin gidan da kallo ,tana nuna kwauyan cinta a fila,ko a jikinta.
Wajan wani understand ground suka shiga,motocine masu bala’in yawa ,dan zasukai 100 and some things,gasu gabada ba ,baya a cikin motocin, kana ganinsu kaga dollars tayi kuka a cikinta ,rolls-Royce boat tail ,Bugatti cantodieci ,bugatti la voiture noire,Bugatti divo,etc motocine masu daukan hankali,Wanda idan bakada cikar imani,zai shagaltar dakai a duniya ka ke.
Wajan Mercedes benz suka shiga red color mai tsadan gaske,junaid be da kansa ya saka mata seatbelt din Dan ba’iya sakawa tayi ba,yaja motan suka nufi first get a hakan ma sunyi tafiya mai tsayi kafun suka iso first get ,akayi screening na plate number su kafun aka basu go ahead na tafiya,sultana kam ba abunda takeyi sai kalle kalle,tafiya sukayi mai dan tsayi kafun suka iso wani narkeken mall ,dan ubansu,daya gaji da haduwa ta ko ina , dan up stairs ya kai kusan 8 .
Shiga sukayi basu tarar da mutane sosai ba,tunda suka shigo wajan jikin sultana yayi sanyi,junaid ne yace”muje ki zaba duk kalan abunda yayi miki kinji sis sultee,idonta cikowa yayi da hawaye ,cikin sauri ta maidasa,tare dayima junaid murmushi kawai amma ta kasa magana dan tasan tana magana zata iyayin kuka.
Sultana kam kasa daukan komai tayi junaid ne ya dings kwasan duk abunda yasan zai mata kyau kawai yake yi,t-shirt 24,jeans 12, skit 12,abaya 30,normal gown 25,sweaters 12,tops 12,shoes 24 both plat and hill,bag 24 both school bag and fashion bag, socks 24,hand gloves 12,earrings 24,ring 24,pendant 24,bras 2pack,pants 2packs,make up kit,lotions,perfumes,pads etc duk abunda yasan zata bukata sai daya dauka mata ishashe ,kafun suka wuce wajan biyan kudi.
Sultana kam tunda taga yana ta jidan kaya tasawa ranta cewa wata kila a kanwarsa yake siya mawa,duk dadai bai taba mata zancen wata ba.
Black card ya ciro ya badu su ,uncountable dan ko nawa zaka cire bazai kare ba,a wajan “boss lion” ya karba yace mishi zaije yayi shopping ne,ana yi musu total,suka karbi black card din suka cire milions of dollars,daukan kayan akayi aka saka masa su,a cikin motan sojojin dake gadin sa,yaja hanun sultana suka shiga mota,dan kanta har ciwo ya fara mata,gashi har wani hajijiya take ji,shiga cikin mota sukayi suka wuce gida ba Wanda yacewa kowa komai,sai da suka sauka har zata wuce,yace “sis sultee muje mu kwashe kayan dan kinsa ba barinsu akeyi suna zuwa part na yaya boss ba,gashi kekuma can aka wulla ki,ya karasa maganan yana murmushi.
Sultana kam tunda taji cewa wannan duk kayantane batasan lokacin da kuka mai ratsa zuciya ya kubce mata ba ,”hey sis what happen naga kina kuka kodai kayane basu miki ba a canja wasu,”Girgiza Kanta tayi cikin kuka tace”yaya junaid wallahi Allah bansan da wani baki zanyi muku godiya,nagode,nagode yaya junaid Allah ya saka muku da gidan Allah,Allah ya kara muku budi,kaman yanda kuka karantamun rai,Allah ya faranta muku ninkin sa,”bata fuska junaid yayi”wai mesa kike mun godiya,kifah kanwa tace kin cancanci fiye da haka ma dan haka indai kina so mu shirya to karki sake mun godiya kinji ko”gyada masa kai tayi tana goge hawayen daya sakko mata,haka suka kwashi kayan suka wuce wajan lifter shiga suka yi dukansu biyu.
After some seconds sai ya bude,yana budewa ba tare da taduba ba kawai ya saka kai,jikake dummmmm ta buge kirjin “boss lion”da zuwansa kenan zai shiga lifter .
Ran “lion tuni ya baci ganin yanda mace take kwance akan faffadan kirjin sa,cikin sauri junaid ya kamo hanun sultana zai matsar da ita daga jikin yaya boss dan tunda sultana ta fada jikin boss lion ya saki kayan dake hanunsa jikin sa har rawa yakeyi dan yayi mungun tsorata da ganin yanayin yanda fuskan boss lion ya baci.
Sai dai kafun yaga ma janta daga jikin yaya boss”tuni yaya boss ya sauke mata mari a fuska ji kake tassssssssssss hakan ma ba duka hanun sa bane ya sauka akan fuskanta ba.
Allah sarki sultana ita batasan ya akayi ba kawai ji tayi ta fadi a jikin mutum ,ga wani fitinane kashi mai sanyaya zuciya daya bugi hancin ta yasa ,ta sake kwanciya tayi luf a faffadan kirjinsa ,sai kuma taji junaid ya ja hanunta kafun ya ankara kawai taji saukan mari daga sama ,unexpected,ji tayi kafafunta sun gagara daukanta,idanunta sun rufe ruf,tuni ta sume a jikin junaid,dan shima yasan bakaramin maruwa tayi ba a hanun “boss lion”
Anya sultana zata iya rayuwa a wannan gidan kuwa ?
Shine boss lion zai rage zafin ranan nashi ne idan har ya fada soyayya ?
Ya labarin su innah a gombe?
Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan