Showing 42001 words to 42382 words out of 42382 words

Chapter 15 - Sirrin Dake Boye Book 1 Hausa Novel Complete

Amid   

20 Dec 2024

294

nan gaba,karki na yin latti wajan kai masa abinci kinji ko”Toh tace sai yanzu taji dama dama,”yaya junaid mu shiga daga ciki,nazo na tsayar dakai a waje”shiga sukayi cikin dakin,junaid ya zauna akan two seater dake daki ita kuma sultana a one seater ta zauna ,laidan daya shigo dashi ya mika mata yace”sis ga shi ki bude ki gani.

“Toh”tace tare da bude laidan ,da masu uniform masu bala’in kyau taci karo dashi blue-black colour ,da white shirt mai hade da necktie shima blue-black colour ,sai skirt maroon color sai mini hijab white color , sneakers black color ga school bag guda 4 a ciki,black,pink,white,nevy blue,uniform kala 5 ,sneakers kala biyar(5) kayan bakaramin kyau ne dasuba ga shegen tsada kaman me,sultana tana ganin taya,saboda farin ciki ,she can’t even control tears.

Ya junaid gabasan dame zan saka muku ba saidai nayi muku addu’a Allah yasa ku a gidan aljannatul firdaus,kullum cikin sakani farin ciki kukeyi Allah ya bani ikon sanya ku cikin farin ciki wata rana.

Ameen ya Allah,mun gode da addu’a ,mu dan Allah muka miki,kuma ki share hawayenki ba kuka ya kamata kiyi ba farin ciki ya kamata kiyi,banason ganin damuwa a wannan kyakyawan fuskan nan,mur mushi ne da kunya suka Kama sultana ,ta sukuyar da kanata kasa tana murmushi “Yauwa koke fa har kinfi kyau,inda kina kuka bakya kyau.

Mikewa yayi tare da kallo sultana yace”sis nikam na tafi akwai abunda zanyi sai ajima”bye bye ta masa,shikuma ya fita daga dakin.

Yana fita sultana ta daga hanusa tana godiya ga Allah ya canja mata rayuwa,daga na bakin ciki zuwa farin ciki)

Ranan wuni sultana tayi a daki cikin farin ciki itama zata fara zuwa makaranta,sultana tana da kaifin kwakwalwa da saurin daukan abu da wuri,wayo,.

Ajiyar zuciya taji ,tare da tunanin yanzu dadarenan ko ya zasu kare da boss lion ,wata kila bazai barta ba sai 2:00am zai ce mata ta tafi ,ita batasan ma ya zatayi da wannan mutumin ba.


Alhamdulillah,Alhamdulillah,Alhamdulillah

Anan na kawo karshe book 1 &book 2 paid ne


Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏


2024/2025🔥

Story and written by AMID ✍️




Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login