Showing 39001 words to 42000 words out of 42382 words

Chapter 14 - Sirrin Dake Boye Book 1 Hausa Novel Complete

Amid   

20 Dec 2024

293

,fito da habiba akayi daga daki ,sai a lokacin su deeje,da zulaihat suka ganta,tare suka rungume ta ,tare da fashe wa da kuka ,yanda suke kukane yasa habiba kuka ,daga baya kuma ta rarashe su ta nena musu ba komai.

Dakyar aka bambare habiba zaga jikinsu ,aka fitar da ita waje,mota daya ne a wajen shima golf da duk ta tsufa dakyar take tafiya,bayanda zasuyi haka suka saka habiba a cikin motan suka tafi, kafun su isa kayan cikin ta duk sai da suka jijiga ,ga motan baya gudu kokadan,haka suka isah gidan garbati dake cikin anguwansu sultana,dan ba shida nisa sosai dasu.

Fito da ita akayi daga motan ,gidan kana gani kasan na haya ne ,shiga sukayi tare da wasu yan uwanta mata da suka kawo ta ,gidane mai kofa 8 daki dayane da kitchen dan karami sosai ,haka ko wanne yake,ga kazatan kwata gidan dai ba kyan gani kokadan , cikin gudan daya daga cikin kofan suka wuce da habiba har cikin dakin ,bakomai sai wani taburma da wani yaloluwan katifa dayaji jiki ba kadan ba.

Matan da suka kawota ma tafiya sukayi dan sunga bazasu iya zama a gidan ba ga hayaniyan yara da guje guje,haka suka tagi sukabar habiba ita kadai a dakin ,sai harar hawaye takeyi,ganin inda rayuwa ta kawota ko a mafarki bata taba tunanin haka ba,haka ta zauna ita kadai a daki bata fita ko ina ba,har dare yayi bataga alamun mutum ba,dan jiran innah take yi takawo mata maganin tasan yanda zata yi kafun garbati ya shigo,haka har akayi isha ba taga giɗmawan kowa ba ga yunwan dake nanukan ta, a haka har bacci ya dauke ta batare da tasan lokacin daya dauke tanba.

Cikin baci taji ana shafa mata albarkatun kirjinta ,a firgice ta tashi ,garbati tagani a kanta daga shi sai gajeren wando ,bakinsa duk warin taba,baya baya ta fara ja “haba wa baby ,yau fa sai dai kiyi hakuri dan ba abunda zai hana na kusan ceki,wanda kin bada hadin kai kawai muji dadin mun dan nasan kema ai yar hanu ce,yana fada haka ya hade bakinsu ,habiba ta rasa yanda zatayi bakinsa wari baya brush ga warin taba ,haka ya danne ta ya cire mata kayan jikinta duka,baiyi wata wata ba ya shige ta da karfin gaske.

har asuba yana abu daya ,habiba ba karamin galabaita tayi ba a hanunsa dakyar take iya daga hanunta saboda bakara min wahala ya bata ba ,a haka bacci ya dauketa bata tashi ba sai karfe takwas ,jikinta duk yayi tsami , garbati baya nan ya tafi harkan gabansa,tafi tayi tafita wajan gidan ta samu wani yaro ta tambaye sa inane bandaki ya nuna mata ta koma daki ta bude Gana most go din kayanta ta dauki soso da sabulu sai bucket din da ta samu a kitchen ,tajeta baki rijiya ta iba ruwa tashiga bandaki tayi wanka dakyar dan bandakin kazanta yayi mishi yawa ,tana kowa daki ta tarar da zulaihat ta kawo mata abinci.

Taji dadi ganin kanwar tata sosai shiryawa tayi cikin kayanta ,ta zauna tacı abinci dan ba karamin yunwa take ji ba,bayan tagama cin abincin suka ha hira abunsu,sai yamma kafun zulaihat ta tafi.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya ,habiba kullum sai garbati ya kuce gajiyansa a kanta,kar ya samu jaka tun tana kuka har ta saba, ba kullum yake kawo mata kayan abinci ba sai ya ga dama ,haka take manage na abincin ,akwai sauran kudin da samarinta suka bata data ke tarawa ,dashi take samu ta siya garin kwaki ta ajiye,,har yau bata sake ji duriyan innah ba ,hayi jiran harta gaji,wani lokacin zulaihat tana zuwa tayata hira ,gashi bata shiri da matan gidan hayan,abun ya taru yayi mata yawa sai uban zaman da tayi.

Garbati wata Rana idan ya dawo gida a buge ,duka ya ke mata na fitan hankali,har faffasa mata jiki ya keyi,ko a jikinsa ,tuni habiba ta fara nadama abubuwan da tayi ,ga bala’i tsoron garbati take yi kaman mala’ikan mutuwan ta. Dan bashida kirki ko kadan ,saidai ta zauna tayi kuka ,har kuka ya zama abokin hiranta ,duk tabi ta lalace kaman ba habiba ba,Toh amma ya zatayi haka zata cigaba da hakuri dan garbati fah sai addu’a.

Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏

2024/2025🔥

Story and written by AMID ✍️



*_💋SIRRIN DAKE BOYE_*❤️
( The hidden secret 🌹)


Page 📃 31


________________________________________________🥹

USA 🇺🇸
Wishing tone


Yau Saturday takama 2 weeks da zuwanta gidan boss lion,kwance take akan gado ,jikin ta sanye da abaya peach color da design na rose a jiki kayan yayi kyau,kuma ta karawa kayan kyau da ta saka,sai kamshin perfumes takeyi masu masifar dadi,ga gashita yasha gyara duk da dakyar ta samu tayi parking nashi saboda yawan gashi ga tsayi ga cika ga laushin masifa,dan gashin nata har wajan bom bom nata.fuskanta fayau ba abunda ta shafa a fuskan Banda lotion,damuwa ne yasa ta kasa shafa komai a fuskanta, amma duk da hakan ba karamin kyau tayi ba,ga wani earring da neck pendant data saka sukuma red ,color rose din jikin rigan,sai kyalli take yi tana haskawa.

Fuskanta dauke da damuwa,dan tasan yau zata fara yin punishment din da boss lion ya saka ta,batasan ma yazata yi ba,karta je yin wannan punishment din ta sake wani laifin,dan taga alamun abun laifi baya mishi kadan,daga kanta tayi ta duba metal wall clock dake dakin da akayi design na pink rose a jikin wajan ba karamin kyau yayi ba,8:30 tagani saura 1hour time ya cika ,gyara zamanta tayi tare da jingina jikinta da akan gadon ,lumshe idonta tayi.

Take kwakwal wanta da idanunta suka hasko mata kyakyawan fuskan boss lion duk da a hade yake yanda tasa ba ganinsa,idonta a lumshe sai faman saki murmushi take yi ita kadai,bata masan tanayi ba,ta bata kusan 1 hour a haka sai Tunani takeyi tana murmushi kaman wata sabon kamun hauka, a firgice ta bude idonta ,bai sauka a ko’ina ba sai wall clock,ganin 9:23am tashin hankali saura 7 minutes time ya cika ,batasan lokacin data zari veil nata dake kan gado ba ta fita a dakin da sauri sauri gudu gudu.

A falo suka hadu da junaid ,dan tashinsa kenan daga cin abinci zaije wajan sultana yaji takai ma boss lion ne ko akasin haka,yana ganinta yasauke ajiyan zuciya yace”sis sultee wajanki dama nakeso nazo sai kuma gaki,katse shi tayi tare da cewa” yaya junaid dan ina yaya lion yake ne ,wallahi bansani ashe time ya kure,dama abunda nakeso na tambaye ki kenan ,kiyi sauri muje kitchen ki karba kafun kiyi wani laifin,dan ba ruwansa bata miki rai zayyi “Toh Toh ya junaid muje da sauri kafun time ya cika.

Gaba junaid yayi sultana tana binsa a baya har suka İsa babban kitchen daya amsa sunansa kitchen ,suna zuwa dama kukun yariga da yagama hada komai da komai a babban tray mai bala’in kyau da tsada,junaid ne ya dauka suka fito dan yasan idai ya bar mata akan ta dauka sai sunkara bata lokaci,sauri sukayi suka isa wajan elevator ,within some seconds suka fito suka nufi bangaren boss lion .

Sultana dai kam yar kallo ta zama dan bata taba zuwa nan area ba sai yau,wajan karamin tafiya daita yayi ba ,hmmm sultana kam sai tazama yar kauye😂,jijiga kai kawai takeyi kamar kadagare ,sai da suka tsya abaki kofan da zai sadaka da ainihin inda boss lion yake,mika mata tray yayi tare da cewa “ki tsaya ki ga yanda password din yake dan bakowani lokaci bane nake nan ,tsayawa tayi tana kallon yanda ya saka password din kuma ta gane ,dan fa sultana akwai kaifin basira bana wasa ba.

Kallon junaid tayi tare da cewa”yaya junaid to mushiga tare mana dan wallahi tsoro nake ji nayi masa wani laifin ya dukeni, sake baki junaid yayi yana kallonta yace”yaya boss dinne zai dukeki to ke idan dukan zaiyi ma mezai samu ajikinki,ko kuma cemiki akayi yana duka,koya taba dukanki ne? Ya fada yana kallonta ,girgiza kai tayi idonta harya fara tara ruwa dan taga alamun abun da ta fada ya fatawa junaid rai .

Yaya junaid kayi hakuri ba haka nake nufi bafa”shikkenan ya wuce amma kidaina yanke wa mutum hukunci da baki tabbatar yayi ba kiji “Toh ,Nina tafi kiyi sauri kikai kafun kiyi wani laifin,gyada masa kai tayi ,shikuma yabar wajan ,tunani takeyi tashigane kokuma dai ta fasa,shiga tayi zuciyanta sai bugawa yakeyi da sauri da sauri yakeyi ,falon tashiga harta shagala da kallon haduwan wajan sai kuma ta Tuna abunda ya kawota ,rasa ina zata wuce tayi dan kofofin suna daya wa ,wuce wa tayi wani kofa ta shiga shima wani falon ne har yafi wancan haduwa shima wucewa tayi dan taga wani kofa tana tunanin anan zata ganshi.

Murda handled din tayi zuciyanta sai tsananta bugawa yake yi,kofan ne taji ya budu alamun ba’a rufe yake ba ,a hankali kaman barauniya ta shiga ciki ,wani irin sanyi ne da kamshi ne ya bugi hancinta,batasan lokacinta data lumshe idonta ba,kaman a sikare ta sai ta dawo hayyacinta dakin ta ke karewa kallo ,tana jinjina irin dukiyan da aka kashe ,aljanan duniya,dubawa ta farayi kaman muna fuka ko zataga boss lion sai kuma bata ganshi ba ,Ajiyar zuciya ta yi ganin baya cikin dakin”gwanda na ajiye na gudu kafun ya dawo ya tarar dani.

Tafiya tadan yi mai nisa dan bakaramin girmane da bed room dinba ,wajan resting chair ta nufa ta ajiye abincin ,tana ajiye ta juya da nufin guduwa daga dakin kwatsam taga mutum ya fito daga dressing room,jikinsa sanye da farin wando da farin riga masu kafansa sanye da silifas na zaman daki shima white color hanunsa daure da farin agogon diamond me kyau da tsada,gashin kansa ba karamin gyara yasha ba ,ya kuma take gashin nasa baka iya ganin fuskansa sosai ,ga wani kamshi daya keyi,kaman yayi barin turare.

Tsaya wa yayi ya kalle ta da mamaki ,amma sam fuskansa bai nuna hakan ba,kaman yanda yake kulum fuskanan a tamke kaman anyi gobara ,wuce yayi ya zauna a gefen gadon tare da janyo system nashi ,sultana dake tsaye tsoro duk ya gama cinta ko gaishesa ta kasayi,ganin hankalinsa yanakan system ne yasa tayi sanda zata futa,harta kama handle din ,kaman daga sama taji muryan muryasa “ if you dare go out,Hmmm abunda ya fada kenan, dan yan miskilancin suna kusa.

Sultana kaman zuciyan ta yanda yake bugawa zakayi tunanin wani ciwon ne da ita,tana tsaye a wajan bata motsa ba ,ita bata dawo ba kuma ita bata tafi ba, tsayawa ma tayi tana karewa daki kallo, azuciyanta tace”daki sai kace aljanna (ni nace hmmmm sultana ai aljanna daban yake)”maida idonta tayi kansa bayansa kawai take gani, tana mamakin mutumin ,”mutum kaman basa mude ga tsayi ga ingarman ji,idan ya kama ka kashiga taran ka dan uku yayi kadan itadai Fatan ta Allah ya rabasu lafiya.

(Sultana ina miki fata rabuwa dashi lafiya)

Wannan littafin na kudi ne 300 ne kacal ba yawa ga mai bukata ga wannan account number 7068845514 OPAY Fatima mala umar,zaki iya tura shaidan biya ta wannan number 08161857656 Nagode 🙏


2024/2025🔥

Story and written by AMID ✍️








*_💋SIRRIN DAKE BOYE_*❤️
( The hidden secret 🌹)

Page 📃 32



_______________________________________________ ✍️


System yake operating hankalinsa kwance,sultana a tsaye ya bawa banza ajiyanta,a kalla takai 30minutes a tsaye ,ko sau daya bai dago ya kalla inda take ba,sultana kam ba karamin gaji ya tayi ba ,a zuciyanta tana cewa”wannan mai fuskan shanun yazo ya wani tsayar dani,fisabilillahi sai kace wata soja ko police,ni kafafuna ma ciwo sukeyi wallahi.

Mike wa yayi batare daya kalli inda take ba ya wuce wajan data ajiye abinci ya zauna,ba Uhmmm ba u’uhmm,ganin ya zauna a wajan abincin ne yasa sultana cikin sanda ta matso inda ya ke,ganin tayi sai faman lumshe ido yakeyi kaman maijin bacci,hakan da yakeyi kuwa ba karamin tafiya da imaninta yayi ba,dan boss lion fa karshe ne,sai kayi tunanin ma da gayya yake yi irin wannan abubuwan amma it’s by nature.

“Good morning “muryanta na rawa ta gaishe shi dan saidata Aro jarumta ,banza yayi da ita kuma sarai yaji ,amsa wa ne kawai bazai yi ba,”good morning “ta sake gaishe shi a tunaninta ko baiji bane duk da tasani bai taba amsa gaisuwanta ba,nan ma bai amsa ba ,ganin ba amsa bane ta gane da yaji amsa wane bazai yi ba.

Tsugunnawa tayi a gefen food flasks masu bala’in kyau ,white and golden, cikin nutsuwa tayi serving nashi abincin dan junaid ya fada mata idan takai sai ta tsaya ta yi serving nashi,amma saboda tsoro dazu tayi niyan guduwa ,Tana gama serving nashi ta tura mishi abincin irin nasu nachan, ta tashi tabar wajan ta koma Chan wajan kofa ta tsaya,batare da wani damuwa ba yafara cikin abinci a hankali ,idan kaga yanada yakecin abincin zaka dauka yanga yakeyi ko jiji dakai ,amma haka Allah ya halice sa bai iya cin abinci da sauri sauri ba ,cikin nutsuwa yakeyin komai.

Sultana kam tana makale a jikin kofa,duk a tsorace take ,dalilin dayasa ta tsaya a jikin kofan shine,idan boss lion yayi niyan yi mata mugunta zata arce ne(idan Banda abun sultana,mutumin dakike zaune a gidansa ne zaki ce zaki gudu ) tana tsaye harya gama cin abincin ,bayan yagama bai bata daman kwashe kwanunkan ba gashi bazai yuwu ta ,tafi tabar masa ba a dakin,sai daya dauki kusan awa daya yana zaune yana latse latsen wayan dashi wallahi harga Allah ya manta ma dawata sultana a dakin .

Sultana kam kafafunta sai rawa sukeyi saboda tsayuwa tundatazo dakinan a tsaye take kusan awa biyu ake nema,sai sharar kwalla takeyi,Tana jinjina mugunta irin na mutumin nan,kwata kwata lamarinsa ba sauki,mugunta kawai ya saka a gaba,banda komai,mai fuskan shanu kawai ta fada tana zumburo dan karamin bakinta gaba,(sultana zata kasheni da dariya😂🤣wai mai fuskan shanu saboda kullum fuskansa a hade no nonsense).

Tashin da yayi ne ,idonsa ya sauka akan kwanukan abincin dake gabansa,take ransa ya baci,dashi ya tsani kazanta,abunda yakeyi a wayanne ya dauke hankalinsa bai Lura da cewa ba’a dauke kwanukan ba,juyawa yayi ta inda sultana take,kallon kasan ido ya mata ,zaka rantse ba ita yake kallo ba,wani wajan yake kallo.

Baiwar Allah sultana ita kam sai faman mammatsa kafanta takeyi,dama na up and down bai warke duka ba gashi tsayuwan datayi ya fama mata wannan ciwon,shiyasa take mammatsa wa tanayi tana kuka mara sauti dan kar ya jita ,yace zai bata wani punishment din.

Ganinta da yayi sai wani mammatsa kafa takeyi ne yasa shi tabe dan mitsitsin reddish lips nasa masu matukar daukan hankali ,ko a jikinsa wa wuce toilet,batare daya kalli inda take ba,sultana kam ganin ya wuce toilet ne yasa tayi sauri ta kwashe kwanukan ta fita daga daki,dan jikinta har rawa yakeyi Allah Allah takeyi ta fita kafun ya fito daga daki.

***

Tana fita daga part nashi ta sauke ajiyan zuciya har sau uku dan ba karamin dauriya da jarumta tayi ba kafun ta iya fuskantan wannan mutumin,elevator ta hau ta sauka kasa,kitchen direct ta wuce anan taga sojoji chiefs sunata aiki dan ,gidan komai sojoji ne sukeyi,ba wanda ya tsaya kallon inda take ,kowa aikin gabansa yakeyi,suma dai kaman ogan nasu fuskansu a hade,dan suma koyi sukeyi dashi.

Dakinta ta wuce ,tana zuwa ta fada kan gado tare da rugume pillow a jikinta,dan har yanzu bawai ta gama dawowa seti bane,tunanin abubuwan da suka faru takeyi,”murmushi mai kayatar wa tayi dimple nata suka lotsa,masha Allah zallan madarar kyau ,bakaramin kyau tayi ba datayı dariya ba, “Lallai yau na sake tabbatar wa da cewa mutumin nan miskili ne yau asalin yan miskilancin suna kusa,dan tunda taje sau daya yayi magana,shima kaman wanda a ka sakashi dole.

Batasan meyasa ba,tanajin farinciki idan tana ganinsa koda kuwa muguntan zayyi mata .

Ahaka har bacci mai dadi ya dauke ta tare da mafarkai masu ban sha’awa da kyatarwa,ita kadai takan ne ta gani a cikin mafarkin nata.

❤️‍🩹~<>~<>~<>~<>~<>~<>~<>~<>~<>~<>~<>~<>~🌹

2:33pm

Sai lokacin sultana ta tashi daga bacci daya dauke ta ,tana tashi abunda ta fara dubawa shine time, tana ganin time dinan tuni Tasha jinin jikinta ,dan 2:30pm yace zata tana kawo masa abinci,cikin sauri ta sauko daga kan gadon ta wuce toilet ta wanke fuskanta kafun ta fito ta nufi hangar waje ,tana fita sukayi kicibus da junaid da shima dakinta zai shigo,hanunsa rike da wani laida mai girma.

Wuce shi sultana tayi,hankali ta duk baya jikinta bata ma Lura da junaid data wuce ba,saurin rike hanunta junaid yayi tare da cewa”sis sultee ina zakije har kika wuce ni baki gani ba,naga alamun ma ba’a cikin hayyacinki kike ba”sorry ya junaid wallahi bansan ma kana wajan ba,hankali na gaba daya yana kan abincin yaya lion,bacci ne ya dauke ni batare Dana shirya ba kuma sai na makara,yanzu sai ya sake bani punishment,dan nasan bazai barni ba na bankai masa abinci da wuri ba.

Shikkenan nan ki kwantar da hankalinki dan yaya boss bayama gida amma fa ki kula

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login