Showing 3001 words to 6000 words out of 42382 words

Chapter 2 - Sirrin Dake Boye Book 1 Hausa Novel Complete

Amid   

20 Dec 2024

282

more rayuwa .

Glass ne daya amsa sunan sa glass Wanda yayi millions of dollars πŸ’΅ glasses ne ma kyau da daukan ido ( kunsan turawa iya tsara abubuwa .

( Hmmmmm wannan dai sai munayin gaba a karatune , Zan Ina kwatanta muku yanda gidan yake domin idan nace zan tsaya fasalta muku yanda gidan yake zamu kare littafin kaf , bamu karaba)

2024/2025πŸ”₯

Written by Amid✍️





*_πŸ’‹SIRRIN DAKE BOYE_*❀️
( The hidden secret 🌹)
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯

🌎Destiny, Love ❀️& Romance πŸ’‹


Written by AmidπŸ’ž

2024/2025πŸ”₯

Bismillah Rahmani Raheem


Book 1

Page πŸ“ƒ 3


A bakin screen door din ya tsaya ,daga bakin kofan daga shi sai sojan da ya dauko mishi file,da system nashi suka shigo, suna shiga wani kamshi da sanyin A.C ya dake su , harda lumshe idanunshi, ya bude akan wani saurayi da bazai wuce (23)ba sanye yake da jeans da t-shirt masu tsada, kana ganin shi kaga brother nashi ne domin suna kama ,gashi kyakyawa (brown eye )πŸ‘οΈ nida shi masu daukan hankali, black hair shi ya sakko har kusan kafadan shi da yana tara gashin.

Rungume juna sukayi ya na cewa, β€˜β€™Brother ash’’ welcome back, hade da sakarwa juna kiss a kumantun juna ,how was the work,Alhamdulillah, β€˜β€™Ash’’ ya fada a hankali.


Karban files din dake hanun sojan yayi,’’ Ash’’ yaba gaba, junior yana bin bayansa , har suka kara sa cikin main falon gida,wato wasu shegun kujeru ne masu shegen kyau da tsada , kujeru set hudu ne a falon ,milk color,brown,ash with golden color,blue with white ,with their king chairs , dan girman falon Kai ya ninka wani gidan,ga wasu blackout curtains masu kyau daya kawata falon, samsung’s television me girman gaske ga decorative roses 🌹 flowers 🌺 da,a ka jera a saman center table, Masha Allah komai mai kyau ne me tsada kuma nayayi dan every 6month ake tanja komai na gaidan.


Wajen lifter suka tsaya,cikin sauri junaid ya dan na Hawa uku(3), shiga sukayi tare , within seconds lifter n ya bude , jerawa sukayi suna tafiya ba Mai magana.


Cikin wani falo suka shiga, yananada girma amma bai kai main falon gima ba, direct bedroom suka shiga daya saha kings bed mai kyau da ban sha,awa, ayiye mishi files din junaid yayi ya juya.

Junaid Tana fita ya rage Kayan Jikin shi , yashiga wanka bai wuce 30mins ba fito , dressing room yashiga , pajamas ya dauko blue color,falo ya sakko, wuce wa yayi dining area , Sara mishi sojan dake tsaye a dining sukayi saving nashi ya yi,chikin kankanin lokaci ya gama cin abinci dan baya wasa da cikin sa.


Yana gamawa ya dauki system nashi ya fara aiki,sai wajen 1:00am ya tashi duk da hakan bai gama ba ,daki junaid ya wuce domin du bashi ,addu’a ya masa , danshi Kwata kwata bayansan yin addu’a , duk da ya iya amma bazai iya yiba, dan ko yayi niyan yi sai wani abu Tasha mishi kai ya manta.

Dakishi wa wuce ya kwanta dan aga jiye yake shima.


β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”/β€”β€”//β€”β€”////πŸ’
Gombe state


Kiran sallan farko ta tashi , ta fita tayi alola, shimfida sallaya tayi , ta fara nafila da kuma raka’a tanΔ±l fakir sukuwa adda habiba da adda deeje harda zulaihat bacci sukeyi dan wani lokacin ma kota tashe su barazu tashi ba saidai sufara mata masifa shiyasa ta daina tashinsu,kullum a makare sukeyin sallah , wajen takawas ko tara , suke tashi suyi sallah , har zulaihat in dan itama a kwai nauyin bacci .


Tana idar da sallah tafiya waje ,ta kwaso buckets πŸͺ£ da zata iba ruwa a rijiya ,ta cika duk randan gida, wanke wanke tayi bayan ta gama tadaura musu koko , dan yau babu wani abun a gidan ida ba kamun kokon ba .


Bayan ta gama ta iba ruwa tayi wanka dukda yunwan da yake cinta , Tana fito daga wanka ta shafa mai ,da powder amma ba sosai ba dan kadan, dan ba lallai mutum yasan ma ta shafa ba ,kwalli ta saka da lip glows ta bude akwanti n, ta dakko a tamfa me kyau nevy blue ,Masha Allah dan yanda kasan dawisu haka take yalki ,hijab ta dauko shima nevy blue,da niqab nata tayi kyau,(ohhh my god πŸ€—)


Fito wa tayi daga dakin,bakin dakin innah tawuce , sallama tayi har sau uku ba’a amsa ba, kuma tasan sarai taji amsa wane kawai bazata yiba, bata gama tunanin zucin ba Yaji muryan innah , tana surfa mata masifa, ke , dallah matsamun daga bakin kofar daki , ta fada cikin daga murya SULTANA cewa take innah Ina kwana, cikin masifa innah tace , daban kwana ba zaki gannine dan ubanki da fuska da fuska irin ta aljanu , ba zaki daina kallona da wannan yan iskan idanu yawana mage ,SULTANA cikin dan bacin rai ta ce , innah fita Zanayi, kuma baki banΔ± kokon ba ,’’ dan ubanki bazan bayarba,fitsararriyar yarinya kawai ,Watarana sai zaman gidannan ya gagare ki wata Rana indai Ina raye , ta karasa maganan tare da huhura hanci , tana binta da kallan tsana.


Itadai SULTANA,dama batayi tsammanin zata bata abinciba,duk da kuwa ita ta girka,domin ba sabon abu ba ne a wajen ta ,sai taga dama take bata abinci.


Sum sum tanufi hangar waje,tazo fita, abba kuwa ya zo shiga ,dan bayan dawowanshi daga sallah ankira shi wai wani yana sallama dashi a waje,cikin muryanta mai dadi tace,Abba Ina kwana ,banza yayi da ita kaman bai ganta ba ,dan idan ya ciga ba da gannin ta zai iya dauke ta da Mari ma.

Ganin bai kula ta ba , fita tayi daga gidan ,dan wannan bai dame taba,tafiya take yi a hankali cike da nutsuwa ,tayi tayan awa daya da rabi ,kafun ta iso GRA ,dan Dani sa.

β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”-/β€”β€”//β€”β€”////πŸ€ͺ

Abuja/NigeriaπŸ‡³πŸ‡¬
Asokoro street


Wani gida ne mai kyau na zamani,falo ne mai gima daya wadatu da kayan more rayuwa.


Babbar macece zaune a kan kujeru na alfarma dake cikin falon ,a shekaru bazata wuce 48 years ba , A duniya idan kaganta zakayi tunanin bazata wuce 38 years ba, gata black beauty ,alamun jindadi da kwanciyan hankali ya Wada ce ta,azkhar ne a hanun ta ,tareda carbi,addu’o’in marai ce take yi.


Wata yarinya ce ta sauko da gudu daga up stairs bazata wuce 15 years ba kyakyawace black beauty,tanada dara daran idanu (brown eyes) kaman madara,tanada jikin girma masha Allah .


Fada wa tayi jikin wannan matar tana cewa , Ammi wai yau yaya alameen zai dawo , tafada tana yatsuna fΔ±ska , cikin kulawa Ammi tace eh yau zai dawo,bata fuska tayi,wallahi dama kar ya dawo,dan yana dawowa zai fara takuramun ta fada cikin rashin Jin dadin dawowan sa .


Ammi kuwa tsaya wa kawai tayi tana kallan ta ,,ta rasa meyasa basa jituwa da juna ,saikace ba ciki daya suka fito ba,da fata Ammi tayi da cewa karki damu bazan bari ya miki wani abun ba’’ tab Ammi kenan kina Ina zai mun,mguntar daya sa………….,maganan tane ya makale Jin sautin sallamarsa kaman saukan aradu haka taji,shigo wa yayi hanunsa rike da ludge nashi mai kyau yanaja,kuma tsaf yaji abunda take fada,saurayi kyakyawa farine amma ba tass ba yanada tsayi bacan sosai ba ,gashi bashida jiki sosai,saidai yanada faffadan kirji.

Cike da farin ciki Ammi tace ,lale mutanen Morocco πŸ‡²πŸ‡¦, cikin sakin fuska da ladabi ya ce β€˜β€™ Ammi Ina wuni ,nasa meku lafiya,lafiya kalau ya hanya,,Alhamdulillah,yace yana mai Jin farin ciki idan yana kusa da maihaifiyarsa.

Cikin dake wata ce yaya alameen,Ina wuni,ka iso lafiya,,cikin basarwa yace lafiya yace lafiya tare da mikewa yace Ammi bari nadan watsa ruwa na fito, a fito lafiya,,yace Ameen ,, dakine mai kyau daya sha (Italian bed) white and brown,sanyi ac ne da kamshin air freshener,yana shiga ya cire kayansa ya daura towel,yashiga toilet 20mins ba ya fito yana tsane jikinshi black three quarter,da t-shirt white yayi kyau ya fito da Kya wunsa na asalin bafulatanin sa, feda turare yayi masu dadi,, fito wa yayi yana tafiya a hankali,cikin falo yashigo .


Bai samu Ammi a falo ba sai shukra da ya gani ,zaune kana kallon Zee world , Kara sowa yayi wajen wajen kujeran ya kira sunan ta, amma bata jiba dan tabada Duk hankalin ta a tv,,bubbuga kujeran yayi fuska a daure yace β€˜ke meyasa bakida hankali ne ,,eh ,,ya fada cikin tsawa , cikin sauri tace yaya alameen kayΔ± hakuri banji bane ,kwafa yayi irin na zaki sanine.

Muje kiyi saving Ina ,cikin sauri tace Toh,,dan ita tsoronta karta taba mata lafiyan jikin ta.


Gaba yayi tana binsa a baya tana turo baki gaba,kan dining area ,Jan kujera yayi ya zauna ,,cikin rawan murya ta ce yaya alameen meye za’a saka ma, cikin halin ko in kula yace everything,, pride rice da chicken pepper with zobo mai sanyi,tura masa gaban sa tayi,spoon ya dauka ya fara ci cikin kwanciyan hankali dan abincin ya mishi dadi sosai, juyawa tayi zata tafi,ki zauna idan na gama ki kwashe kwanukan,,Toh tace Taja kujera ta zauna tana jiranshi ya gama cin abincin,,bai wuce 20mins ba ya gama ,,mikewa yayi ya shiga dakinsa dan anfara kiran sallan magrib.


Ita kuma tattare kwanukan tayi tana magana kasa kasa harda mur guda baki,tana gamawa ta wuce dakinta tayi sallan magrib da isha,fito tayi daga daki tawuce dining area anan ta samu,,Ammi da Abu sunacin abinci,,yaya alameen kuwa yana dawowa dakinshi ya wuce ,,kwanciya yayi dan a gajiye yake.

Dan Allah,anayi likes da comment


2024/2025 πŸ”₯


Written by amidπŸ’ž





*_πŸ’‹ SIRRIN DAKE BOYE_*❀️
( The hidden secret 🌹)
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯❀️‍πŸ”₯

🌎Destiny,Love❀️& Romance πŸ’‹


Written by Amid✍️


2024/2025πŸ”₯


Bismillah Rahmani Raheem

Book 1

Page πŸ“ƒ 4



Abinci take ci a hankali ,ita kadai ce ta rage a dining table din,dan Ammi da abu sun mata saida safe.

Itama tana gamawa ta tattare wajen ,ta haura dakin ta ,tana zuwa ta cire kayanta ta daura towel ,wanka tayi tafito ,shirya wa tayi ciki riga da wando pink color masu da laushi tayi addu’a ta kwanta.

β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”/β€”β€”//β€”β€”////πŸ‡³πŸ‡¬

Gombe state
GRA



Anguwane ta masu hanu da shuni ,gida jene masu kyau a anguwa.

A bakin wani get ta tsaya, dan gidane mai girma ,saidai bacan sosai ba ,cikin gidan akwai up stairs da kuma normal flat guda biyu , daya na boyz quarter ne dan yafi dayan part din girma sosai,Dayan flat din gefen masu aiki ne ,daki biyu ne a ciki.


A hankali take tafiya har ta’isa bakine entrance din dazai sadaka da babban falon gidan, bude wa tayi ta shiga da sallama a bakinta dan lokacin large 8:30 ne , dan da safe take zuwa,dan daura abincin safe.


Bata samu kowa a falon ba,sai dai alamun an gyara falon da n kamshi be ke tashi, Direct kitchen ta wuce ta samu Tana daura musu abincin karyawa dan yau chips with egg source take so tayi.


Cikin kware wa , ta fara fere dankalin ,dan da yawa akeyin abincin gidan ,dasu masu aiki da masu gadi ,dan mai gidan mutum ne mai dattako da kyauta . Tana fere wa take soyawa ,sai fast 10 tagama, dan gidan yan boko ne sai sunyi baccin safe ,dan wani lokacin ma sai sukai 11:00am basu sakko ba , tana gamawa ta zuba a flask masu kyau ta kai dining table ta jera su ,komasa kitchen tayi ta zuba abinci a sauran masu aikin gidan suma.

Diban nata tayi, ta zauna tacΔ± tayi nak ,tace Alhamdulillah,dan rabonta da cin abinci tun jiya a gidanan.


Tana gamawa ,sai lokacin ta farajin hayaniya yan matan gidan ,cikin nutsuwa ta fito daga kitchen din ,dan tazo tayi saving nasu abinci.


Tana zuwa ta samu har mami da daddyn Aneesa suna zaune dan zuwansu Kenan ,yan mata biyu ne da samari biyu , dake zaune a dining table din. Tun daga nesa taga irin kallan da Zainab ta ke biya dashi ,kallo ne irin ta tsana take mata, ta gefen ta kuwa Aneesa ko kallata bata yiba,sai maza biyun da yan na wulla mata kallo irin na yan iskanan,mai suna jabir.


Gaishe dasu mami da daddyn Aneesa ya fara yi , amsa mata daddyn aneesa yayi cikin sakin fuska amma banda mami ciki ciki ta amsa ,sannan ta gaishe da ya mujahid da ya jabir,amsa mata sukayi ,jabir yana wani karshe mata ido daya irin na tantiran yan iskannan ,tukun ta gaishe da zainab da aneesa duk da dai zasu iyayi sa’ani da aneesa .

Cikin kankanin lokaci ta zubawa kowa nishi ta tura mishi gabansa ,suka faraci,ita kuwa kitchen ta koma ta daura abincin rana dan har 12 tayi.


By 2 tagama shima taje ta jera musu a dining ,kafun ta koma kitchen domin daura abincin dare, shima by 4:50 ta gama taje ta jera musu na Daren dan ,tagama aikin ta na yau ,hijab nata ta gyara tareda daura niqab nata,tayi mawa sauran masu aikin saida safe.

Tafiyan awa daya da rabi tayi ,kafun ta isah gidan,dan lokacin har an fara kiraye kirayen sallan magrib,da sallama ta shiga cikin gidan saidai bata tarar da kowa a gidan,sai takalmin innah data gani a bakΔ±n kofan dakinta,ajiye abincin da tazo dashi tayi ,wanda na ranan tane ta bari ta ajiye sai ta dawo gida taci, tana shiga dakin nasu ma bata samu kowa ba , fito wa tayi ,tayi alwala ,tayi sallah tukun sai lokacin taji sallaman zulaihat take shigo wa gidan dauke da kwanikan abincin sayarwa tana ganin,SULTANA ta sakar mata murmushi, itama mai da mata da martani tayi ,Masha Allah kunga madarar kyau kuwa dan har beauty points nata sai da suka lotsa,Tabarakallah.


Zulaihat kuwa direct dakin innah taje, SULTANA kuwa daki ta koma dan yau bazai yuwu tayi Shara ko wanke wanke ba ba ,daki ta shiga taci abincin ta ,takoshi ta wanke hanun ta ,ana kiran sallan isah ta , tashi tayi salla ta ,tayi shimfidan ta ,,ta yi addu’a kwanta .

Sai lokacin Adda habiba da adda deeje suka shigo ,tana jiyo yanda suke ta zagin junan su,cikin kankanin lokaci bacci ya dauke ta .


β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”β€”-/β€”β€”//β€”β€”////πŸ₯°

USA πŸ‡ΊπŸ‡Έ



Washe gari 7am ya fito zuwa ,office dan ,an musu kiran gaggawa ne, yasa ya fito, gashi bai gama aikin da β€˜β€™ BOSS LION’’ ya bashi ba ,ji yake yi kaman yayi kuka wallahi dan bayasan abunda zai ha dashi da β€˜β€™BOSS LION’’ .


Yana fitowa ,sojojin suka fara sara mishi ,daga musu hannu kawai yayi,direct wajan da aka parker motocin nasu yaje ,wannan sojan mai suna john Sara masa yayi hade da bude masa matan ,shiga yayi suka fita daga Gidan straight.


Basu dawo ba sai 8pm na dare suka dawo gidan,kuma har lokacin bai samu ya Karasar ba dan shi har ya sadakar sai yayi sai yayi punishment din’’BOSS LION’’ dan ba’a karya mishi doka.


Ruwa kawai ya watsa yabi lafiyan gado,dan kar ya makara zuwa ,dan zuwa karfe biyar (5am) jirgin β€˜β€™BOSS LION β€œzai saka ,immediately after fajr prayers,jirginsu zai sauka ,shiyasa yake san ya kwanta da wuri dan ya dauko shi akan time ,idan ba haka ba kuwa ,ransa idan yayi dubu Toh zai baci.

Asuba ta gari mutanen”Ashmanβ€βœŒοΈ


_____________________________________________*✍️

Abuja


Kiran sallan Asuba ne ,ya tashe sa daga baccin gajiyan da ya dauke sa , ban daki yayi alwala ya fito, masallaci ya tafi, bayan an idar da sallah ya dawo gidan.

Dakisa ya wuce,zama yayi ,yai azkhar da karatun alqur’ani mai girma ,lokacin har Safiya ta farayi,kafun ya rufe qur’an ya kwanta ,yana kwanciya kuwa bacci ya dauke shi.


Shukrah kuwa ,Ammi ce ta tashe ta ,tayi sallah Asuba ,bata koma ba dukda kuwa yau Monday akwai school ,amma bata ra’ayi zuwa school yau ,shiyasa bata tashi ta shirya ba ,baccin Tama takoma.


Sai wajen fast 10 tukun ta tashi,daga bacci,a gurguje ta shiga wanka tafito,atampha me design na leaf,pink and purple ,sanan ta daura dankali,daurin Zara Buhari, tayi kyau ,black beauty skin nata dake ta glowing yana shining.


Falo ta fito,at the same time,shima yaya alameen ya shigo falon, Ina ganin shi bansan time din dana ci wani uwar burki ba,dan wallahi kwata kwata na matan da yadawo gidan.


Shikuwa alameen da mamaki yake kallan ta dan yasan dai yau Monday ne,kuma akwai makaranta, ranshi ba karami baci yayi ba dan yasan wannan laifin Ammi ne ,dan ta ta daure mata gindin zama, amma in Fasu san wata ba ,zasu san wata.


Cikin hade Gira yace ,ke shukrah meya hanaki zuwa makaranta β€œammm wallahi ya alameen kaina ne yake mun ciwo shiyasa banje ni ba” ke ni sa’an wasanki ne da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login