Showing 1 words to 3000 words out of 33274 words

Chapter 1 - Aarif Da Aairah Book 1 Complete Hausa Novel

Sakinat   

10 Feb 2025

401

[11:32AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*

*""triple pals""*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)鈾♀櫏鈾�

Dedicated to my lovely bae Ateeq........鈾�

1鈨� to 1鈨�0鈨�
~*SANYE* Take cikin doguwar riga ba姆a da kwalliyanta daidai fuskarta,tayane kanta da 膹ankwalin doguwar rigar.sannan tayafa babban gyale ajikinta saboda iskar da take ka膹awa a wannan lokacin,takalmin data saka high hill vinci ne..

~tafiya take cikin nutsuwarta,tamkar wacce takejin tsoron taka 姆asar.....yayin da take tafiya acikin wani layi,taxo daidai wani gida mai gate,atake iska ta tawo mai 姆arfin gaske,""
Take mayafin jikinta yabi iskar nan.haka tabi mayafin domin dauka kenan wata ba姆ar mota qirar benz tanufota tana mata horn,tayi banxa dashi tacigaba dabin mayafinta,,,,,

"~alokacin ne mai motar yafito yana yana cewa ke malama bakya ganine kin wani tsaya akan hanya... yafada cikin angry voice,dakajin muryan kasan danji dakaine shi""~......
"Ta 膹ago awula姆ance tace dakata malam ..... kokai makahone dabakaga abin dana biyo bane xan dauka,kaxo kanamin shouting akai kamar wani uban@!!!!!



~Aarif kuwa tsayawa yayi yana kallonta dan ganin yarinya 姆arama sa'ar karamar 姆anwanshi.......

"Tsakin datayi ne yadawo dashi daga tinani dayakeyi......

~陇"bata qarasa rufe bakiba,taji wani gigitaccen mari a 姆uncinta wanda batayi tsammanin shi ba.....

"""Batasan sanda tafara hawaye ba.

Waye ubanki a garinnan wawiya kawai. Sai yawuce ya bu膹e motarshi xai shiga kenan yaji ta daga murya tace kaine Wawaa tashige gidan da xata da gudu...
Aairah kenan!!!!!!

"Tana shiga cikin gidan tafada kan 姆awarta Nabila tana kuka tace SUBHANALLAH.....Aairah lafiya, meyasa meki ko ummi ce batada lafiya tajero mata tambayoyi a lokaci 膹aya........
Tace Aairah kodai rashin kunya kikamishi zumbur tami姆e,wlh besty ba abin danamishi fa..ni tunda naganshi naji na tsaneshi wlh..hakadai nabila taci gaba dabata baki .....
"Ta tsagaita da kukan tabata labarin abin dayafaru,sai tafara lallashinta saboda tasan 姆awarta ta akwai shagwaba,haka dai hartasamu tayi shiru suka cigaba da hirarsu akan bikin nabilan daxa'ayi nan da wata daya(1)........

~ Aarif kuwa daganan ba inda yaxarce sai SHISHA STORE yana xuwa akayi mai order yafara sha....
"Ringing din wayanshi ce yadawo dashi cikin hayyacinshi.
Daga kogin tunanin daya fada,bai dauki wayar ba har saida akayi mishi 3missedcalls sannan ya膽aga.... ........

Jin muryan aminishi nabil yayi yana cewa haba likita bokan turai yau kuma jidakan harda ni...wlh nabil i'm not in d mood, Nabil yace ohk yanxu kana inane? Sai Aarif yace kaima ai kasan inda nake.. nabil yace shisha store koh, Allah yashiryeka..daga 膹ayan bangaren kuma Aarif yace toh sarkin wa'axi.nabil yace naji dai sainaxo,,sukayi hanging......

Bayan shu膹ewar wasu mintuna Nabil ya iso wurin Abokin nashi, yace haba abokina yanaganka acikin wani yanayine..yace kaidai bari abokina wata yarinyace tayimin rashin kunya...yabashi labarin abun dayafaru tundaga har 姆arshe,wlh abokina sai gizo take tayimin shiyasa nazo nan store din saboda nasamu relief!!!!

::Nabil yayi dariya yace Allah yasa da ita xa'ayi, Aarif yace mekake nufi,Nabil yace ina nufin taxama matarka ta sunnah....Aarif yace god 4 bid;;;
Wannan yarinyar sa'ar siyama 姆anwata ce fa haba nabil wlh daka cuceni....nabil yayi dariya yace saboda mene...katuna fa manzon Allah (s.a.w)yace idan zakaso mutum kasoshi kadan hakama idan xaka tsani mutum karkayi dayawa domin qiyyayah tana iya xama soyayyah, hakama soyyayah na iya xama qiyyayah...
Karkaxo kana roqona NIDA NABILA (our next novel)....akan munemo maka ita....hmmm wlh nabil kacika abun haushi ina sirikinka amma baka girma mani koh;;;oh namanta yayanmu Aarif ai insha Allah tare xa'a hada auren mu danaku kaida lucky girl dinka ......lallema nabil naidai xanwuce idan kunyi waya kagaida min da qanwata,toh yayanmu,
"Nabila takasance 'yar kanin mahaifin Aarif ne...sun hadu da Nabil ne abikin yaya kamal..firstborn din su Aarif.....

Tundaga nan suka qulla soyayyah wanda yanxu haka saura one month bikinsu...
Inda kuma Aairah Aminiyarta ce yanda tsakaninsu bame boyema wani sirrin junansu...mahaifin Aairah da mahaifin Nabila Aminaine tun suna yara
Wannan kenan...


馃懇鈥嶐煈р€嶐煈riple pals馃懇鈥嶐煈р€嶐煈�
(2017)馃攨馃攨馃攨
[11:33AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Witten by the*

*"triple pals*"
鈿滒煍呪殰
*Aarif *da *Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowwee)鈾♀櫏鈾�
1鈨�1鈨o2鈨�0鈨�
~*ASALIN LABARIN* "ALH Ahmad shine mahaifin Aairah yayinda Hajiya khaijah take mata daya(1)tak awurin mijinta da 'yarsu daya wato Aairah....
Ita kadai Allah yabasu a duniya dalilin hakane yasa suka dauki son duniya suka daura mata, Amma duk dahaka behanasu bata tarbiyyah mekyau ba..

Aairah yarinya ce kyakyawa domin kaman ta da mahaifinta yabaci..saboda mahaifinta bafulatanin katsina ne.
Inda kuma mahaifiyarta take yar maiduguri...amma ita mahaifiyarta black beauty ce;;;;;

Shekaran Aairah 18 a duniya...inda yanzu haka tagama secondry skul anan garin kaduna...tasama addmission kuma a KASU inda xata karanta Microbiology...
Aairah takasance yarinya mai son mutane amma batasan wula姆anci kuma baka gayamata magana ta姆yaleka gata da 膹an banxan tsoro.......mahaifin Aairah bawani mai kudi bane yanada dai rufin asirin dazai dauke mai duk wani buqatunshi dana 'yan uwanshi........

Alh ibrahim khalil shahararren dan siyasane wanda akeji dashi a nigeria...yanxu hakama yafito takaran shugaban qasa(president)...
"Alh ibrahim yanada mata daya1 da yara biyar5,,,......maxa3, mata2, suntaso acikin son junansu...Acikin 'yayan
[11:33AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Aarif *da *Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)
"~akwai kamal,munnir,,Aisha,Aarif, sai siyamah...

Hajiya maryam takasance acikin 'ya'yan nata tafi shaquwa da Aarif yana gayamata duk wani matsalolin shi kuma tana son shi sosai.....
Yaya kamal yanada matarshi mai suna fadilah da 膹ansu daya wato Amir,sai munnir shibe dade dayin auren ba....matarshi dai nada ciki maisuna rukayyah,, sai Aunty Aisha datake auren wani senator 'ya'yanta 2 minal da munib......

Nabil Aminin Aarif su ukune agurin iyayenshi.... wato Alh yusuf da hajiya sa'adatu..shine babba sai zainab da auta najib...

~nabila yarinyar 姆anin baban Aarif ne mai suna Alh umar da ummanta hajiya bilkisu su biyu ne ita da 姆aninta Abdullahi....wanda yanxu haka saura wata daya bikinta nabila ta girma Aairah da shekara daya Amma dukda haka Aminaine kuma classmate......
馃攨DAWOWA LABARI馃攨
Knocking akeyi a 姆ofar dakinta da hanxari tatashi tabude...mummy tagani ah Aairah yau baxaki skul bane yanxu wajen 7:am fa....
~wlh mummy xanje namaka rane ohk jeki kishirya saiki fito muyi breakfast,toh mummy::
"Toilet tafada tayi brush da wanka tana fito wayanta qirar iphone6+ tafara ringing smiling naga tayi kafin ta dauka... daga can bangaren naji ance besty kinshirya kuwa kinsan mr alex beda mutunci kuma yau shine a class din.
Aairah tace dadina dake Nabila kincika tsoro wlh....ah ai tsoro halal ne tohm nadaiji yanxu xantawo ohk ba-bye.....wajen wardrobe naga tayi... tadakko pink din jallabiya wanda yaji stones black sai sheqi sukeyi,light makeup tayi amma Masha Allah tayi kyau baqarya ta膹akko hill din takalmi tasaka,,niko ina labe nace itadai Aairah akwai san hill shoe gata da 膹an tsayinta daidai ita.......
""Fito tayi daga 膹akin tanufi dinning domin yin breakfast tsugunnawa tayi tace Abba na inakwana yace daughter kintashi lfy,tace lfylau Abba..ummi na ina kwana tace lfylau babyna yimaxa kixo kiyi break karkiyi late kinji,,ummina ni nama 姆oshi'
"Batarai naga ummin tayi ....oh ummima karkiyi fishi dani xanci toh, yauwah babyna ahaka dai tayi break xata wuce Abba yadakko 1k yabata taduqa har qasa ta amsa tare dayin godiya.... saina dawo..ummi tace adawo lfy...
"Tana fitowa driver dinta yaxo daukanta xuwa KASU shiganta skul keda wiya tahango nabila najiranta ,,,wash besty ayimin afuwa wlh ummine tace dole sainayi breakfast buh em soweee
[11:34AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written* *by* *the*
"" *triple* *pals*""
鈿滒煍呪殰
*Aarif* *da* *Aairah*
鈿滒煍呪殰
(love stowee)馃挐
2鈨�1鈨� to 3鈨�0鈨�
Nabila tace ohk yimaxa mutafi ............ sunci saa be musu magana ba, 2hours ya dauka yana musu lecture daga karshe yabasu assignment ya tafi........
Phone din Nabila ne yafara ringing, ta ciro daga cikin jaka... dauka tayi tare dacewa my nabil, sai ynx ka tuna dani, bahaka bane princess wlh kina raina, kuma nasan kunada mrng lecture ne datx d reason
ohk ynx ya akayi, kijirani yau nixan mai dake gida ,ohk my nabil till u come...........
Aairah na gefe tana jinsu sai cewa tayi wlhy besty kun cika soyayya dayawa, nifa i hate luv, Uhm saboda baki fara bane wlhy aairah da xaki samu saurayin kamar dole kifada soyayya......... Wayar nabil ne tafara ringing..... ganin sunan daya fitone daga screen din wayarsa ne yasashi murmushi.......
Yace ya akayi ne likita bokan turai...... daga dayan bangaren Aarif yace pls kaxo kadaukeni daga hospital dina emm so tired.....
Ohk dama xanje dauko princess daga schl ne kaga daganan sai muje tare..... ohk sai kaxo......
Driving yakeyi suna hira da aminin nashi.... ahaka har suka iso cikin makarantar KASU.... Nabil yace Aarif fito muje mana ga princess can tana jirana...... aa ai ita yadace taxo tagaida big bros dinta.... Uhm kaidai ka cika son girma wlhy 馃槣....
Ohh Aairah see my nabil so handsome, dole nayi takatsantsan kafin yan uni....... Suyimin kwace (lolx)馃檲
Wlcm my sweet nabil, tnx my princess... Keda besty dinmune, eh wlh tanata min rigima waita gaji, sowee besty dinmu ai ynx xamu tafi...... My nabil ina big bros dina, hmmm ai kema kinsan bros dinki akwai miskilanci dason girma, waike yakamata kije kigaidashi....... Nifa nabila nagaji xan wuce faaa......... Muje my nabil ya ajemu tare mana...... Ohk.....
Laaaa Nabila kingama ga mlm Isah nan can yaxo daukana......ohk..... Nabil yace Aairah muje kugaisa da abokina mn..... Wlhy nabil yau na kosa naje naga ummana saidai wani lokacin.....ohk ba - bye besty saimun hadu...... Tohm.
Aairah tana isa suka gaisa da mlm isa ta shiga sukabar schl din.
Nabila kuwa tana isa tabude front seat tace... Hy big bros... Yace Nabila ya kara2 tace alhamdulillah.... Hk akeso acigaba kara2 sosai....... Insha Allah.
Ta bude back seat xata shiga knn nabil yace princess kidawo front seat wannan big bros din yau baya xai koma tunda yakiyin budurwa ,saimun hadashi da Aairah....Nabila tace wlhy kuwa sun dace da junansu my nabil...... Aarif ya galla musu harara yace... Ke yaushe nafara wasa dake .......emmmm soweee big bros, nabil ya tada mota suka cigaba da hirarsu har suka sauke Aarif, Nabila takoma front seat sunata soyewarsu abinsu.
Aarif yana shiga gida harxai wuce part dinshi sai yaji hayaniya afalon daddy ya leka yaga ashe su yaya kamal ne da munnir tareda iyalansu dagacan yaji yana cewa haba lil bros shigo daga ciki mn, yana shiga ciki ya gaida dad dinshi da mum dinshi....... Yaya kamal ina wuni lpy qlw Lil bros.....munnir ykk lpy likita bokan turai...... Rukayya matar munnir tace Lil bros ya aiki yace alhamdulillah ......danda dukkan alamu agajiye kake...... Wlhy kuwa mummyn twins, ita kuwa matar ko daga ido batayi ta kalleshi ba..... Shima nunawa yayi kamar baisan da ita awurinta ba ,dan basa shiri da ita, itama mum dinshi matar kamal din bata wani kwanta mata arai ba sbd jiji dakan datake yi da fitsara, sabanin matar munnir bbu ruwanta kowa natane, shiyasa sukafi dasawa da ita afamilyn su........
Daga nan mommy na xan dan watsa ruwa sbd nagaji sosai, bayan na huta kisa Siyamah ta kawomin abinci part dina, yau banjin cin abinci anan part din........ My son ahuta lpy....yayi musu sallama yawuce part dinshi, bayan yaci abincine yafito ya wuce garden don shan iska.
Kwanaki nata ja lokaci yana karasowa kamar ana janyoshi, wasa 2 ynx bikinsu Nabila da nabil yau sauran 1 week, yayinda duka bangaren 2 aketa shirye 2 daga 1 bangaren kuma su Aairah suketa suketa tsara yadda programs din xasu wakana, duk da sunce bawani bidi'a xa'ayi ba abikin, amma duk da hk xa'ayi programs wurin 3.
Ta bangaren Aarif suma ba'a barsu abaya ba sunata shiri ba kama hannun yaro .
Yau sauran kwana 3 biki kuma yaune xaayi *mothers* *day*,na iyayene baa bukatar ango da abokanansa awurin. Gobe kuma xa'ayi friends eve jibi kuma xa'ayi kamu.
Amarya Nabila na hango anyi mata kwalliya wanda saida nayi da kyar na iya ganeta gefenta kuma wata nagani tamkar flower girl ....馃槼
Saida na rike baki sbd saida na matsa kusa dasu naga ashe *Aairah*ce ,Nabila sanye take da wata shegiyar material anyi mata doguwar riga , material din pushal pink ce an nada mata head tasa takalmi hill ba sosai ba, yayinda Aairah take sanye da material lemon green itama takure adaka , sunyi kyau sosai, dan fadar kyan da sukayi ma bata bakine dan ni har naji tsoron ganin Aairah na neman tafi amaryar hadewa, inba anfada mk ba xakayi xaton itace amaryar. Nace tofa wai danma bbu maxa atron da akwai sai sunfi haduwa.
Anyi shagali an tashi lpy ,anci ansha, wasu har guxuri sukayi........
(lolx)馃槣
Niko nace danma bakuga na gobe bane nasan sai yafi wannan haduwa tunda ango da abokansa xasu hallara agun........ .
[11:34AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written* *by* *the*
"" *triple* *pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif* *da* *Aairah*
鈿滒煍呪殰
(love stowee)馃挐
3鈨�1鈨� to 4鈨�0鈨�
Anyi shagali an tashi lpy, anci ansha wasu har guxuri sukayi .......(lolx)馃槣
Niko nace danma bakuga nagobe bane nasan sai yafi wannan haduwa sosai tunda da abokansa xasu hallara agun......
Washegari...
Da sassafe nabila da aairah da wasu kawayensu suka tafi gidan mai lallai anan unguwan rimi, yayinda gidan amarya aka dauko wata mai lallen danyi ma mummyn nabila da kawayenta .
Basu suka dawo gida ba karfe 3:30,ko hutawa basuyi ba suka fara shiga wanka, saida kowa ya kimtsa amma banda su aairah da nabila da suka baje akan gado, acewarsu waisun gaji, kuma sunsan komin bata lokacin da xasuyi sai anjira su, haka sukayi ta bata lokaci, yayinda sauran kawayen nasu da suka shirya suketa damunsu wai lokaci yana kurewa, sukayi kunnen uwar shegu dasu, saida suka kira musu mum din aairah taxo ta dinga yimusu fada sannan suka je sukayi wanka,da yake mum din aairah dana nabila kawayene suma sakamakon hadasun da maxajensu sukayi.
Bayan sun fito daga wanka suka shafa lotion ajikinsu dayasha gyara, yasha lalle, duk da dai baa cika musu lallen nan yarbatsai ba, amman anyi musu mai kyau na kafa kuma jan lalle aka xana musu, inda aka hada musu da ratsin baki ajikin fatarsu, sai yabada design mai kyau.
Bayan sun shafa lotion dinne suka bi jikinsu lungu da sako da turarurruka mai dadin gaske, sai suka shafa humra da wata yar maiduguri ta hadama amarya.
Aairah ce tayima nabila kwalliya inda suka bata lokaci agun kwalliyar sannan tayi ma kanta kwalliyar....... Swiss less nabila tasaka wanda yaji aikin stone work ajikin less din .......doguwar rigace amma baa cika ganewa ba, dan xakayi xaton riga da siket ne.......daga sama takamata ......amman daga kasan hips dinta sai aka saketa tayi play......aairah tadauko mata wani hill shoe tasaka, sannan ta kara feffesheta da wasu turaruka.
Aairah kuwa wedding gown tasaka peach colour wanda yake ja har kasa, duk da tasaka hill mai tsinin gaske amma hakan bai hana gown din ja da kasa ba .......anyi ma nabila nadin head wata daga cikin kawayensu ce tamata.......yayinda aairah tayi rolling takara feshe jikinta da turare.
Hmmmmmm......... Ba abinda kakejin yana tashi adakin sai kamshi mai dauke da sirrika kala 2..........kowa sai yabasu yakeyi .
Daman motoci sun iso tun daxu, dan har mota daya tatafi da wasu daga cikin kawayen amarya ..........kowa yanata haraman shiga mota, yayinda su nabila suka koma ciki suka kuma rashewa sunata labarin su har aka gama diban mutane, ya rage saura su biyu sai wasu daga cikin iyaye da basuje ba, wata kanwar maman nabilan ne taxo takore su dan dole suka fito suka samu motar daukan amarya datake jiransu, suka shiga .
Basu xarce ko'ina ba sai *kabir* *gymnasium*,suna isa suka tadda kowa ya shiga banda ango dayake wajen hall din shida wani.
Sanye yake da bakaken kaya (court) sai bakin talalmi sau ciki sai wrist watch ........ Shima wani kamshi ke tashi ajikinsa,yana ganin isowar su ya tawo yana murmushi...... bude mata motar yayi tafito ......itama aairah tafito ta dayan bangaren tana cewa ango kasha kamshi.....yace besty dinmu wani wata mai baiwarce tayima princess dina kwalliya da kunshi.......馃槄馃槄
Tace ynx dai kasan ku ake jira saika bari in angama inbaka amsar tambayanka.....ohk, suna shiga ido yadawo kansu a lokacinne MC ya gabatar dasu.suka samu inda aka tanadar musu suka xauna,aarif ne yaxo yake cema nabil ...... Na dauka ai baxaku shigo bane ......nabil yy dariya yace mutumina knn ya xa'ai in shigo bayan princess dina bata karaso ba.
Adaidai lokacinne mc yake cewa agurguje dai munasan muji tarihin amarya daga bakin *Aairah* *Ahmed* intana kusa nan kowa yafara dubawa daga inda xata fito ........sai alokacin aairah xata shigo hall din .......mc yace intana kusa tayi sauri......tafiya takeyi kamar xata nutse saboda kallo yayi mata yawa .......ahaka dai harta karaso .........sai alokacin aarif yadago dan wacece kawar amaryar....nan idonshi yayi toxali da ita.......itako batama ganshi ba.
Ta amsa myk din ta fara kamar haka..............
Good day 2 u all my name is Aairah ahmad, i stand here b4 u 2 brief u on d history of our bride (Nabila) she was born in kaduna state in d year 1998. She was graduated in d year 2012 at madinatul ahbab, she finished her secondary schl in d year 2016 at standard foundation schl ( sfs) .Which is located at BZ 13 Damask road sardauna crescent kaduna. Where she wrote her jamb waec $ neco in d year 2016 and she got her admission at dat university which is popularly known as kaduna state university ( KASU) where she is studying d course MICRO BIOLOGY.
I

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login