Showing 6001 words to 9000 words out of 33274 words
mummy xankaita sugaisa Amma karka fada mata...toh angama Ango dariya yy wanda harcikin ranshi saida yaji dadi.....
'"Aairah fito ga Aarif can yana jiranki xaikaiki gd gaskiya nibaxan bishiba kiyi hkr Aairah kinga sbda kefa yaxo skul dinnan plsssss.....aranta tace kodan namaka abun dabakaso dole nabika. tayi wani murmushi tare dacewa toh shkn,
Nabilah tace dama ai so takeyi...hmm Aairah tace dole naso mana kuma ai gwarani baxanyi kuka ba idan xa'atafi abarni,馃槣tarufe musu motan tatafi......
"""Yana daga cikin moto yana hangota tana tahowa..aranshi yana cewa xaki daina saka gyalennan cox ina kishinki dayawa my wifey......bu膹e motan datayine yadawo dashi daga tinaninta daya fa膹a.. kamshin turarenta ne yagwauraye motan wanda yabada sassanyan 姆amshi me da膹i......
"""Sai yanxu kikaga daman tahowa,,shiru tayi mishi.....
Tada motan yayi tare da kunna wa姆ar Alan wa姆a (shahara)..
Yanabin wa姆an ahankali sbda yanasan wa姆an......ba wanda yama wani magana acikinsu gani tayi yabi hanyan (kinkinau raod)
Da ita shiru tayi bata tanka mishiba har dai suka iso wani tanqameman gida wanda nikaina sakin baki nayi ina qarema gdn kallo...axuciyan Aairah kuwa cewa tayi masha Allah....jitayi yanama megadi horn budewa yayi tare da daga mishi hannu..parking space yaje, yayi parking sannan yajuyo yace 'yar qauye idan kingama qauyancin saiki fito mutafi...banxa tayi dashi. fita yayi yaxagayo wurin datake yatsugunna suna jin 姆amshin junansu....bawai nasato kibane gurin mummynah nakawoki kugaisai gani yayi tayi rau rau da ido sassanyan muryanta yaji tana cewa shine baka fa膹amin ba yanxu haka xanje gaishe da ita,kuma bangayama umminah ba,,kwallane yafito daga idonta pls kamaida ni gd wlh ummi xatamin fa膹a tunda bangaya mataba....shhhh yasa hannunshi akan lips dinta....(Aairah)jitayi sunan yafi dacewa da bakinshi...harcinkin ranta taji dadin sunan..
baxan iya fito dakeba..batare da ixinin ummi ba...kafin naxo skul dinku gida nafara xuwa nayi tinanin ko bakida skul yau amma inaxuwa ummi tacemin aikintafi shine nace mata dama mummy ce takeson ganinki nakuma fa膹a mata idan kuntashi daga skul xankaiki shine tacemin ba matsala.......
~"murmushi yaga tayi tace toh muje....fitowa sukayi shida ita suka shiga cikin falon iya ha膽uwa falon yayi wannan gidan shi ake kira da aljannar duniya cewa yayi 'yar qauye xauna ...murgu膽a mishi baki tayi shikuma ya harareta...
Hango wata 'yar dattijuwa kamanta har yabaci da Aarif dakuma wata wacce baxata wuce sa'ar Aairah ba....aah lalle marhaban da amaryar Aarif......kanta ta du姆ar mummy ce taxo taxauna akusa da Aairahn tsugunnawa Aairah tayi tare dacewa ina wuni mummy aah tashi 'yar albarka...yasu ummin take lfy kalau mummy.
Siyamah ce taqaraso gurin tacema Aairah matar bros inayini,kasa amsawa tayi saidai cemata tayi ykk
Aarif nata kallon yanda ta girmama mishi mahaifiyarshi wanda haka yaqara mishi wutar qaunar ta Aranshi......
Dayake Aairah batada wuyan sabo lafin wani lukaci harsun saba da siyamah...yakuma dauki mummy kamar umminta wanda mummy taji dadin yanda Aairah tayi mata...sai alokacin taqara jin rashin dadin abin da dad dinsu Aarif yayi amma tasan dole suyi hkr Aarif yahada auren Aairah da juwaieiyyah....
"~sai da la'asar sannan Aarif yaxo maida Aairah gd dukda yalura bataso hakanba sbda tasama qawar hira......sbda idan takoma gida bata dawani abokin hira tunda Nabila tayi aure...
Mummy ce tahada mata shatara na arxiki sannan tace tabata nbm umminta so dat sudinga communicating sannan Aairah takarba na mummy ahakadai suka rabu dakewan juna(yanda nima nanda 1wk xanyi kewan Aminaina xeeluv da nancy馃槶)...
""""Pls mushiga store dincan xansiya ice cream baxakishaba bakiga ana sanyi agarinnan bane turo baki tayi uhm uhm nidai kakaini toh dasharadi idan mukaje baxaki fita ba sbda wannan gyalen dashi gwanda babu kuma kinsan nanda 2wks xakixama matar aure...
Tab wlh konayi aure dole nayi shigan danaga dama.....koh?sosaima...toh bari kiji nidaga yauma nahanaki saka gyale kije skul...xaro ido 馃槼tayi ....sannu Alh Ahmad ubana..hmmm wlh Aairah hartausayi kike bani nima ai tausayin kake bani..
Bata luraba saiji tayi yayi parking harsun qaraso..bude motan xatayi taji yasa lock mal kabudemin nafita...uhm kinsan kubiyu xan aura koh dukda taji wani iri sbda arayuwanta batasan kishiya,,,amma saita dake tace and so wat... hhh fada miki nayi so dat kisan yanda xakidinga tarairayana cox naga my juwairiyyah ta girmeki kuma tana kula dani tunkafin adaura...mtwsss tsaki tayi wanda batasan yafito filiba.....harkin fara kishi tunyanxu,,Allah yakyauta ai abun dakakeso kakema kishi hmmm aikuwa...
~bude motan yayi batare daya kalletaba itama fitowa tayi binshi take dakallo aranta tana cewa gskya duk inda kyau yakai toh Aarif yakai sanye yake da jeans baki sai white tshirt yayi kyau ba 姆arya..
Megadi taji yana gaisheshi uhmm dan Allah idi ga motana nan kakulamin dashi xanshiga ciki toh ranka yadade
Toh wai yaushe Aarif yasan idi mai gadi ne mamakinta 姆aruwa yayi sanda taga yabu膹e 姆ofan main falo yashiga....ummi ce xaune a 1seater tana kallon wisal tv...sallama yayi tare dashigowa ah Aarif harkun dawone eh wlh umminah... sake baki Aairah tayi tana kallonsu tambayan kanta tayi wai yaushe suka saba da 'yan gdnsu....sannu da gida ummi yauwah yasu mummy tana gaisheki harma takarba nbm dinki Allah sarki.....
Ummi dama qaran Aairah nakowa Subhanallah metayi uhmm bawani abubane ummi qaramin gyale nace tadaina sawa shine tace wai ban isa ba....
Lallema Aairah dolekoh kidaina sawa wlh Aarif nasha fada mata saka gyale karami beda amfani amma saicemin tayi wai hijab xafi yake sata takeji.....kuka Aairah tafara tana turo baki waiki ummi yaxo yafada miki karya da gskya kuma kikayarda.
Gwalo yafaki idon mummy yamata aiko dagudu tashige daki..
Ummi tace Aairah Allah yashiryeki dawannan shagwaban Aran Aarif kuwa cewa yayi i so much luv ur style馃槝....ummi yamma tayi xanwuce toh Aarif kagaishe min da mutan gidan...toh ummi.....
~waini Aarif yaushe xakaje gdn su juwairiyyah ne..yau insha Allah daddy..ohk
Hello nabil dan Allah turomin da nbm din Wifey ta toh......
Minti daya dagama wayan yaturo mishi da nbm din Aairah...shiryawa yy cikin blue shaddah wanda yayi fitting dinshi....da hula kuma baki.
Fara dialing din no din Aairah yayi saida yakusa tsinkewa sannan ya 膹aga,,,shiru yayi yana tinanin mexaice mata ....jin sassanyar voice dinta yayi tana cewa idan baxa ayi maganaba nifa inada abunyi...ehen.daga 膹ayan bangaren kuma cewa yayi wato keko awayanma saikin halin naki narashin kunya koh....smile tatsinci kanta dayi,kana tace ehdin....
Xankamaki ne xakisani uhmmmmm naji din.....
Kiranki nayi nafada miki xanje gurin kishiyarki xance....tsintar kanta tayi dacewa toh wai dolene karinga fadamin nice xanje tadin..oh soweee wifey namanta kina kishin hubby dinki..tsinke wayan tayi tare dafarayin kuka.....arayuwanta ta tsani kishiya....ance saikana son mutum kake kishinshi.... Oh Ya Allah meke faruwa dani..................!!!!!!!!
Aarif murmushi yayi tare dacewa very soon Aairah xaki fara sona tunda naga harkina kishina..duk wanda yaga Aarif saiyaga yana cikin jindadi sbda wayan dayayi da his wifey Aairah.......
7:15pm Aarif a gidan su juwairiyyah......toh ya xancen nasu xaikasance
Muje xuwa...."""..
馃挐triplet馃挐
鈿滒煍呪殰
Meson shiga group..
08030973747
07030561550
08186151750...
[11:36AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐
I didecated dis page to my blood sistur#1#luv
7鈨�0鈨�
7:15pm tayima Aarif a gidan su juwairiyyah,horn yayi mai gadi yabude mishi gate tare da 膽aga mishi hannu...
Parking space yanufa tare dayin parking,,fitowanshi keda wiya yahango juwairiyyah a bakin 姆ofan falon tasaka gown me gajeran hannu wanda yamatse ta daga qirjinta balaifi tayi kyau aran Aarif kuwa cewa yayi duk abunki baxa kikai Aairah ta kyauba lolx... tahowa tayi danufin rungumeshi...
""Daga mata hannu yayi...meye haka nifa banasan gidadanci,,,
~haba myluv wlh sonkane yasani yin hakan amma bahalina bane....kedai kikasani inma halinki ne meyashafeni...
Ohk naji mushiga ciki toh
""Wani falo madaidaici takaishi...xama yayi a daya daga cikin kujerun,,ya murtuke fiska tare dacemata juwairiyyah kinsan ni ban iya xanceba saboda baya cikin abin dake burgeni...sbda haka inajinki...
""Uhm dama aunty fadila ce kefadamin wai ashe mubiyu xaka aura nikuma gaskiya baxan iya xama da kishiya muna sharing dinka ba..
Enough yadaga mata hannu gud and fyn dama nima mata biyu basa cikin tsarina kinga saiki gayama su Dad cewa kinfasa auren.....
Tab wlh Aarif saina aure ka...nasan kuma saikafi sona cox kowani namiji idan yakalleni saiyaso yaqara kallona kuma bana shakkahn cewa nafi yarinyar dakakeso komai....nafita diri,wayewa,ilimi,,,komaima....
Aarif kuwa aranshi cewa yakeyi dan bakisan wacece wifey Aairah ba.....ni Aairah ce macen danakeso har abada.....
'""Bawai naxo bane kicika min kunnena da surutu bane kingane..saboda haka nixan tafi idan akwai abun dakikeso saiki kirani awaya kingane.....yatashi xaifita,juwairiyyah tace haba myluv ko ruwa baxakasha ba...eh am ohk
~toh ai banda no dinka,ok kije gurin Nabil xai baki...bejira mexatace ba kawai yafita yabarta tsaye agurin..
Tsaki tayi tare dacewa mutum sai miskilancin tsiya amma bakomai dole dai ka aureni....
"""Aarif ne xaune aguri iyayenshi..dad ne yayi gyaran murya tare dacewa kaga son yau saura 2weeks ayibikinka shine nace xa'aje hado kayan akwati kuma yakamata kadinga xuwa kanajin tabakin amaren mesukeso suyi da bikin toh daddy shikenan...Allah yamaka Albarka son...Ameeen daddy!!
Aairah ce xaune akusada aunty faty kanwar ummi dinta, tana bata wani abu a kofi tanasha tana yamutse baki.....
Nifa gaskiya aunty faty banason abunnan yacika 膹aci da tsami tawani turo baki
Oh ni fatima,,Aairah wai yaushe xaki girma ne kituna bafa kekadai mijin naki xai aura ba kinada kishiya kinsan ita irin gyaran daxa amata...amma ke anamiki kina nuna bakyaso,,so kike mijin yafi sontane kokuma mene???
~aa nifa gaskiya aunty fati bana sonshi sbda haka kidaina bani toh..,,,aiko baxan dainaba, kuma dole wata rana kisoshi..kuma naga tsantsar kishi a idonki,,,rufe fiskanta tayi tare da cuno dan qaramin bakinta......gamai yimiki dilka canma taxo idan akafara har 2wks dinnan ba inda xaki dunga xuwa kuma kinga kuna hutu a skul koh,,eh tace mata...gud taso muje toh Aairah batayi musuba cox tanason gyaran jiki tun bayau....
Abangare juwairiyyah ma fadila matar kamal sai gyara qanwarta takeyi sbda ita kanta dataga Aairah awayan siyamah saida ta tsorata dakyanta,,tundaga lokacin take taya qanwarta kishi dama kuma bawani shiri takeyi da Aarif ba.
""Nabila ce xaune a falon ta itada mijinta suna hira yana mata tausa saboda qafafunta duk sun kumbura..my nabil inason xuwa gidan su Aairah naga wani shirye shirye takeyi kasan besty din tawa haryau taqi yarda tanason yaya Aarif dukda naga kishinsa a idonta...
Hmm aikuwa dan dukansu sunfada...
Amma gaskiya baxan barki kifita dawannan tsohon cikinba gashikuma duk qafanki takumbura...,,
Ok shikenan xankirata muyi waya....
""~Aarif ne kwance akan lumtsetsiyar katifanshi yana dialing din number din Wifey dinsh...daga bangaren Aairah kuwa a lokacin tana xaune tanashan roma farfesu wanda yaji magani ringing din wayanta taji tashi tayi tadauka ganin Aarif tayi rubuce akan screen din wayan gyara xama tayi tare da 膹agawa.....
Saikin gama iyayin kafin kidauka,,,eh
Hmm yaudai saura 6days nafara gyaraki dawannan rashin kunyan naki....tab mudai gyara junanmu..koh Toh Allah yakaimu,,dama fada miki xanyi banason wani bidi'a sbda haka walima kawai xa'ayi....hmm dama auren nakeso shine xaka fadamin haka..wannan dayar matarka xakaje kafada ma...anyway bandamuba coz nima bason auren nakeyiba....naji bye inada abinyi batajira mexaice ba takashe wayan gaba daya....
~Aarif xa'ayi dinner gaskiya abikinnan Nabil yafada..inasonyi amma nasan Aairah dakyar xataje nikuma wlh indai baxataba toh nima baxaniba datx d point.........
"""Xataje insha Allahu...bangaya makaba mutuniyarka takirani nabata no dinka eh nice nace takarba,, gaskiya tana sonka dayawa fa...itadai tasani dan zuciyata ta Aairahce itakadai....wayanshi ce tafara ringing,dauka yayi tare dayin sallama jin muryan juwairiyyah yayi hira sukayi sama sama tashaida mishi xasuyi event ko xaije yace mata suyi kawai shi baxaisa ma daman xuwaba...ahakadai sukayi sallamah...
""Yaune gidan ango sukakai lefe gidan amaren,,akwaiti saiti huda 12 kowa akakai gidansu kayane nagani nafada wanda yaya kamal da munnir ne sukayi a maimakwan gudun mawansu..
Ayaune kuma Aairah tatashi da zazzabi mai xafi Aarif ne yakira wayanta amma saiji yayi wata murya daban namagan... Aairahm batada lfy auntyn tace ke magana.ohk inayini lfylau Ango...amma aunty meke damun Aairah wlh xaxxabine tun jiya take fama dashi kuma batasan magani anbata taqisha allurama taqi yarda amata gayi sai rawan sanyi takeyi dan xaxxabin mai xafine...
Ohk Aunty pls ki lallabata kice mata chemist xakikaita,,saikawai kikawota asibitina toh shikenan idan munxo xankiraka...
Dakyar tasamu Aairah tabiyota motan aunty faty sukashiga tayi driving sai Asibitin Aarif,,,,,,Aairah ganin asibitin tayi kaman amafarki juyawa tayi tare dacewa nidai wlh aunty faty baxan shigaba bata luraba taga Aarif natawowa fashewa tayi da kuka aunty faty sai hkr take bata....
Arif ne yasa wata nurse takamo hannu Aairah suka shiga cikin office dinshi.
Tambayoyi yake mata amma taqi bashi amsa,,sai aunty faty ce take gayamishi yanda take ganin Aairah nayi..uhm aunty faty maleria ne kedamunta allura xanmata yanxu,toh bari nafita najira kagama...DanAllah aunty faty karki fita wlh daxafi xaimun hakadai tayita roqon aunty faty amma taqi tsayawa
~Allura taga yadakko batasan sanda tariqe hannushi tana kuka ba harcikin ranshi yakejin kukanta amma dole saiya mata alluran xatasamu relief.....
Dago alluran yayi aida gudu tabi hanya fita hannunshi yasaka yatareta.....tana kuka ya tsiramata alluran..batasan sanda tafara mai rashin kunyan nataba ahakadai sukabar asibitin tana fishi da auntyn ta danko magana taki mata
[11:37AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written* *by* *the*
*triple* *pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif* *da* *Aairah*
鈿滒煍呪殰
(love stowee)馃挐
7鈨�1鈨�
*Uhmmmmm* hausawa sukace rana bata karya saidai uwar diya taji kunya......haka take yau ranar asabar ranar data xama ranar farinciki agurin ango ranar da aka daura auren *Aarif* *tareda* *amarenshi* *Aairah*
*da* *juwairiyya* akan sadaki dubu 100,000 (kuyi hkr ana baya munsa 50,000)
Aairah kuwa sai kuka take tayi yayinda wata kanwar umminta take bata baki .........ahaka dai har tasamu tayi wanka .........daga nanne fa aka shirya amarya yayinda nabila take gefe ita da dan cikinta dabe wuce wata 3 ba ........tanata tsokanar aairah wai itama ta shigo sahunsu......ynx dole tabar umminta.........ahaka dai har aka kammala shiryata .......wowwwww masha Allah shine abinda naketa maimaitawa acikin xuciyata......dan bantaba xaton kyan aairah yakai haka ba sai ynx..........ita kanta aairah saida ta tsorata ganin kyan datayi duk dadai tasan tana da kyau amma bata ganin kyanta irin na yau ba.........kawaye sai kodata akeyi ........gaskiya ango yayi dace da kyakkyawar mace wai dole ki rudashi ,barin ma kishiyarki saita raxana sosai dan yadda fatarki taketa sheki tana walkiya kamar wata hawainiya馃槄......itadai tana jinsu taki kulasu dantasan so suke su sata dariya shiyasa tayi banxa dasu.........wani material ne ajikinta mai dankaren kyau da tsada acikin kayan da abbanta ya mata tadauko, milk colour ne material din yayinda akayi mata nadi da rossil golden ......takalminta flat tasaka .........fadin kyan da tayima bata bakine wlhy......haka dai suka cigaba da shagulgulansu.
Fannin juwairiyya ma tayi kyau ba karya amma duk da haka bata kamo kafar aairah ba awajen kyau da murjewar fata duk aairah tafita........sunyi bridal shower amma ango bai halarci wurin ba.
Aarif kuwa yake da gexna sky blue wadda taji aiki .....daman gashi fari sai shaddar ta kara haskashi .......yana tareda nabil da wasu abokanshi.......inda suke cewa baxaije gidan matanshi bane ........aarif yace ai ko dan naga kwalliyar wifey na xanje baxan nayi missing ba kafin abani lbr.........nan suka dunguma sai gidansu aairah daman kuma itace uwar gida dan saida aka daura aurenta sannan akaje aka daura na juwairiyyya.
Suna isa yakira phone dinta ........tana gani taki picking dan haushin shi takeji ynx.....har 5 missed call yamata bata daga ba........daman nabila na lura da ita .........sai ana 6 ne nabila ta dauka.........tace bros amarya fa taki dauka dan yau fushi take tayi ........yace sis gamunan a harabar gidan kisan yadda xakiyi kifito da ita kinji tace to...........tayi tayi da ita amma taki xuwa hakanne yasa taje takira umminta.
Saida umminta ta nuna bacin ranta sannan ta yarda tafita dan tanason suyi rabuwar dadi da ita........tafiya suke har suka isa wurin ...........a sanyaye ta gaishe da friends dinshi kanta akasa ..........suka amsa suna mai tsokanarta ...........itadai batace komai ba saidai murmushi da tayi.............aarif ya matso kusa da ita ya kama hannunta suka koma gefe........yace yau ba tsiwar ne naga jikinki yayi sanyine ko tun ynx kinfara tausayin kanki ne........kin sakar min wuka da nama??? .....sai alokacin ta dago tayi mai wani duba na kayi kadan............sannan tayi murmushi tace kai kana tunanin xan daina abinda nakeyi ne sbd da 馃憠kai.......yaudaran kanka kakeyi indai nine wlhy saidai abinda yayi gaba ba raguwa ba.............murmushi yayi yace amma kin shirya yadda xaki xauna da kishiyarki da kuma yadda xaki xauna dani ko.............dan ta girmeki amma kece uwar gida saiki kama girmanki inba haka ba ,inkika cigaba da nuna yarintarki saita raina ki duk da dama ta girmeki ...............tace kai kasan ta nibanma san Allah yayita ba ballantana insanta ........rashin kunyar nan taki taxo karshe gwanda ma ki ajiyeshi acikin gidanku dan inkika tafi dashi kece xakisha wahala...........hannunta ya jawo suka tafi wurin abokanshi suka fara hoto ,nanfa kawayen amarya suka fito aka dauka dasu ..............daga bisani suka wuce sai gidansu juwairiyyya........duk hotunan da sukayi ajikinshi take ta kwanciya ahaka har aka gama suka tafi.......ahaka har yamma tayi aka fara shirye shiryen kai amare...............nanfa ake yinta
Anata rigima da aairah wurin kaita gidan mijinta, ana riketa tana tijewa ahaka har aka samu aka riketa akasata amota.........ta fito ta dayar kofar ta nufa cikin gida da gudu taje ta kankame umminta tana kuka kamar wadda ake xarema rai.......umminta ta rasa yadda xatayi saboda itama batason ta rabu da yar tata gudaliya .............umminta ta rungumeta sannan taja hannunta xuwa dakin abbanta .........sun tarar dashi yanata xagaye dakinshi dan shima yana jin ba dadi acikin xuciyar shi ....aairah kuwa tana ganinshi taje tafada jikinshi tana kuka mai tsuma xuciya tana cewa abba ni banson auren baxan iya rabuwa daku ,abbanaa dan Allah kace ya sakeni ni nafasa auren inba haka xan mutu abbanaa ta karashe maganar cikin sauti mai kara ,wadda kana jinta kasan ta axabtu da kuka............yace enough is enough my daughter kiyi hakuri ,shi aure hakuri akeyi ayishi,idan akace xaa