Showing 33001 words to 33274 words out of 33274 words

Chapter 12 - Aarif Da Aairah Book 1 Complete Hausa Novel

Sakinat   

10 Feb 2025

413

tabbbbb kafin lokacin nima na huta jikina ya koma daidai....,..... Ahaka mummy taxo tasame su tasamu ta kore aarif da kyar......



Bayan kwana arba'in

Aarif ne yaxo ya tasa mummy agaba wai tabashi matarshi tunda itada da yaranta sunyi kwari, mummy ko saija mai rai takeyi dama su biyune a dakin, da yaga batada niyyar bashi matarshi ne yaje ya rungumeta yana mata kuka kamar wani yaro karami



Mummy kan abin mamaki yabata domin ta manta rabonshi da kuka, koda yake yaro bai fiye kuka ba ,inko kaga yayi kuka ba karamin abu bane. Tace son yau kaine da kuka, haba mummy kinsan fa nayi hakuri da yawa in badai kinasan ki rasani bane😭


Mummy karkice nayi rashin kunya amma gaskiya xan fada, mummy kullum da ciwon ciki da mara nake kwana, wataran har suma inayi saidai in farka in ganni a toilet a kwance, yanxu kin daina sona mummy😭😭




Mummy ta tausaya mai har kwalla tayi,tagoge batare da ya gani ba, tace gobe xaa maida maka da matarka,😳😳 Plsss mum kimin rai yaufa kwanansu 50 daidai, ai nayi hakuri da yaawa,



Son kwana 1 kawai faaaa, Allah mum bakya tausayi naa, anjima da kyar xan iya runtsawa wlhy,to naji anjima xaa maidata gidanka, baisan lokacin da yayi tsalle ba ya bata peck agoshi, tareda rungume yace thank you so much Muah muah muah😘😘😘........yafita yabarta.




Ohh ni maryam naga ta kaina yayan xamani basuda kunya wlhy, gwanda in bashi matarshi su tafi kafin ayi abin kunya adakina, jarabar mahaifinshi ya dauko jifa yanda yake kuka kaman bashi bane miskilin nan, koda yake tunda yayi aure naga yaxama fitsararre ...........🤔🤔


Plsss readers manage dis 1,banida cajine kuma wayar tana bani matsala wurin typing🙏🙏



💝triplet💝
馃挐Triplet馃挐

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login