Showing 21001 words to 24000 words out of 33274 words

Chapter 8 - Aarif Da Aairah Book 1 Complete Hausa Novel

Sakinat   

10 Feb 2025

408

tagama girkin saboda miyanta duk yagama tsinkewa馃構馃構(zeeluv ma haka yake awajenta sai roqon nancy takeyi waitama Aairah magana idan tagama tazammata lolx)....

"~"gab da sallahn isha'i Aairah tasauke girkinta tasoya mangyada tasamusu a flask tajera akan dining,,sannan tawuce bedrum dinta tana shiga tafa膹a toilet tayi wanka tare da dauro alwalah.....
Doguwar riga taxura sannan tasa hijab tayi sallah tana idarwa tayi addu'a sannan tatashi,

"""Dreesing mirrow taje saboda tanason yin kwalliyah yau
~ Lotion tashafa sannan tafisa turarenta Oud akowani saqo da lungu najikinta......
Wando tasa wanda yamatseta blueblack sannan tasaka riga wanda ko cibiyanta be rufeba tataje gashinta wanda yasha hair wonder da humran kai,, sai qamshe yake tashi daga jikinta....
Rinbom tasa skyblue tare da saka hula wanda berufe tsakiyan gashinba....shiyasama gashin yakwanta har gadon bayanta....light makeup tayi saboda bata cika san kwalliyah dayawa a fiskantaba
Waow kawai ni ummee nake cewa saboda gaskiya Aairah tatafi da imani na....hango nancy da zeeluv nayi wa inda sun shagala dakallon Aairah jin zee nayi tana cewa dole Aarif karingamin wulaqanci tunda kaga kanada hurul'in lolx馃槣,


""Aairf ne yashigo dakin riqe da bakin leather a hannunshi taka gani agwaluma yalodoma Wifey dinshi fitowanta kenan daga daki dan yunwa takeji ganin leather din dake hannun Aarif ne yasa taji wani irin farinciki dagudu taje tafada jikinshi tare dacewa tanx uh hubbynah shiki gogan nata duk yashagala dan yau Aairah tabala'in yimishi kyau daidai saitin kunneta yaje sannan yace wifey kinyi kyau dayawa uhmm kawai tace mishi saboda tagane manufar mijin nata....zamewa daga ruqon dayamata tayi tare dajan hannunshi xuwa
Dining domin suci abinci....,,,,,

""Bedaina kallonta ba saiwani lashe harshe yakeyi kaman wani maye (lolx)sowee fa zee karkice nazagen miki masoyi,.......
Kallon abincin yayi tare dacewa meye haka kuma wifey??uhm namefa,,wannan abun danaga kina xubawa a plate
Nifa kinga ko a gida idan naga siyamah tayi banaci
"Toh aiyau saikaci... nidai fa baxanciba,,
Yaciro wayanshi yakunna data yayi banxa da ita tare da daure fiskanshi irin yanajira tabashi haquri

""Itama tashi tayi tare dacewa nima baxanci ba
Kamota yayi yace toh xanci amma saikin bani
Ahaka dai harsaida suka ciyar dajunansu sannan takwashe kayan takai kitchen
Agwalumanta tadakko tafara sha
Tana yamutse fiska alamun babu dadi....

""Abangaren juwairiyyah kuwa tayi alkawarin baxata qyale Aarif ba harsai ta 膹andana mai abun da ta膹an dana....


In d morning at 7:am
Aarif da Aairah ne suka gama shirin xuwa asibiti,, amma Aairah sai faman cuno baki takeyi alamun batason xuwa,,,shidae angon nata sae 膹ari 膹ari yakeyi da ita saboda yalura da rigima tatashi.......

^"Sae 8:am sannan suka iso asibitin
Aairah na xaune a office din mijinta patients sai shigowa sukeyi
Wasu subata tausayi,,wasu kuma subata haushi saboda yanda taga sunama mijinta iyayi duk kishi yabi yadameta
"""Dogon tsaki taja wanda dama shi Aarif tuntuni yana lura da yanayinta yasan kuma kishine yaturnuqeta...

~Saida yagama da patients dinshi sannan yace sannu madam
Banxa tamishi.....
Haba madam amun ahuwa mana kinsan hakan zai iya cutar dani koh.....rau rau tayi da fiska tuni idonta yakawo kwallah
Ah haba preety mekuma yafaru,,,menayi kodai babyn mune ketakura miki
Daidai cikinta yaje yafara magana wanda yasa Aairah yin dariya
Uhhmmmm nidai kamin abun daxakamin nagaji dawarin asibitin nan
Ohk angama my preetyyy
Aarif yayi gwaje gwajen shi wanda daga qarshe yagano Aairah nada cikin shi 1month nd 2wks kasa rufe bakinshi yayi saboda tsabar murna 膽agata yayi yanata yawo da ita a office din
Wifey Allah yasaukeki lafiya
Itadai Aairah takasa magana yanda taga Aarif saiyi yakeyi kaman yamaida ita cikinshi saboda tsabar murna
Har sujjada saida yayi yagodema Allah (S.W.T)......dakyautan daya bashi......

""Juwairiyyah ce a gidan fadilah suna xaune suna tattauna yanda xasuyima Aarif
'Fadila ce tace sis kinsan menene??
Aa saikin fada..
Mai zai hana musa ayi kidnapping Aairah??
Uhm gaskiya Aunty kinkawo shawara maikyau barima nakira guys dina nafada musu...

""Nidai gaskiya hubby gida xani
Toh kibari xuwa 4pm mutafi tare mana
Kuka yaga xatasa mishi hakanan bayanda ya iya dole yakira driver din asibitin yace yamaida Aairah gida..
Har cikin motan saida yarakata sannan yayima cikin kiss tare dacewa miss uh my baby......saida motan tabar haraban asibitin sannan yakoma asibitin duk sai yaji gaban shi na faduwa
Atake anan yatuno da maganan Aairah datace mai karinga maimaita Innalillahi wa inna ilaihir raji'un....


Juwairiyyah tatura guys dinta gidan Aarif amma sai suka tambaya mai gadi shine yace ai Hajiya tunda safe suka tafi asibiti itada Alhaji.. suka fadama juwairiyyah shine tace musu subi hanyan asibitin.....
Ganin wata mota sukayi taxo xata wuce...daya daga cikin sune yace kaman tacikin hoton nan ce a motan can.....bin motan sukayi,,driver din beluraba sai gani yayi sunyi karo da motan bayansu......basu tsaya wata wata ba suka harbe driver din a qafa Aairah naganin haka tasume acikin motan saboda tunda take ba ataba harbi agabanta ba,,,,,
Saboda sumun datayi basuji wahalan sata acikin motan ba....
Basu xarce ko inaba sae gidan qawar juwairiyyah inda gidan yake acan 膹an bushiya gurin kaman daji yake dan baxa kasan akwai gida agurinba.......
Aairah na farkawa taganta a qaton falon dayaji kayan alatu ga juwairiyyah axaune itada qawarta wanda dakaganta kaga tsohuwar karuwa....

"~Abangaren Aarif kuwa iyatashin hankali yashiga dayaga driver din daya dauke wifey dinshi acikin wani hali gashi yakira wayanta amma akashe,,,,,,......









馃挐Triplet馃挐
[7:38PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐

8鈨�4鈨�
"" safa da marwa yadinga yi acikin asibintin kamar Wanda matanshi xata haihu.....yashiga dakin da driven yake,ya riqo shi yana jijigashi........
Fada mun nace ka fadamun inda matata take馃槹baxa kayi mgn ba....shi dae bawan Allah xafin ciwo ya isheshi ka kuma damqar da Aarif yayi Mae........

Kayi hkr wlh muna cikin tafiya wata mota ta buge mu damuka tsaya sai suka fito suka harban a kafa suka tafi da madam.......
Wani irin ihu Aarif ya sake Wanda kuwa awajan saida ya raxanaaa.....sannan ya fashe da kuka kamar qaramin yaro.......sun tafin mun da wifeyyy sun rabani da farincikina......wani doctor ne yashiga lallashinshi sa yana masa nasihohi dakuma bashi tabbacin cewa wifeyn shi xata dawo..
Xama yayi yai shiruu ko tunanin meyakeyi ohoo.ya xabura ya tashe da sauri kamar Wanda aka tsikara,bakinshi har rawa yakeyi yana cewaa juwairiyyaaaa wlh juwairiyya ce wlh itaceee...Aarif ya dawo ka ababe, mutanan gurin tsayawa sukayi suna kallonshi duk sai yabasu tausayii(nida Ummee ma mun tausaya Mae xee kuma harda kuka鈽�)

gudu kawai yake shararawa atiti,xuciyanshi cike da tunani kala kala....bai tsaya ko ina ba sai gidan nabil,awaje yayi parking din motansa....kallo daya xaka Mae kasan yana cikin tashin hankali....

Ko sallama baiyi ba ya shiga dakin yanemi kujera ya xauna.....sbd jirin dake qoqarin fadar dashi......
~~likita bokan turai meya faru ne,naganka cikin wannan yanayi馃槦?ya firxar da wani iska daga bakinshi,sannan yafara xaiyana masa abinda yafaru......tun daga xuwa asibitinsu har xuwa ynx.......
Ba qaramin raxana nabil yayi ba,ba abin da bakinsa ke furtawa sai innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!!!
Kai ynx kana da tabbacin juwairiyya ce tasa ayi kidnapping dinta?yace qwarai kuwa ina da tabbacin itace sbd tanasona xata iya duk abinda xatayi nadawo da ita...yayi wani murmishin takaici yace juwairiyya kinyi kuskure sbd wannan abun da kikayi kin qara wutan tsanan ki ne acikin xuciyata....kuma wlh indan wani abu ya sami wifeyta saina kashe ki wlh saina kashe ki....magana yakeyi da karfi kamar Wanda yaga juwairiyyan agabanshi馃槵馃槨
Take a heart,be a man mana insha Allahu ba abinda sai sameta,kuma ni inaganin ba juwairiyya bace....ya tashe a fusace ya shaqe wiyan rigar shi yana jijigashi wayace maka ba ita bace iyeee,,toh in ba ita bace Kaine馃憟ya sake shi yana ja da baya.....

Gaba daya tausayin abokinshi ya kama shi馃槥yaje ya dafa kafadansa yace yi hakuri Aarif insha Allahu xa'a gangs nan ya dinga lallashin shi......

Toh ka fadawa mummy?wato mahaifiyar Aarif.....ya girgixa kai kamar karamin yaro...yace toh tashi muje dama nabila nachan gidan kaga sai mu fada musu domin su tayamu da addu'a馃檹


Nabil ne kai driving din motan....shikuma Aarif ya rafka uban tagumi... yana tunanin wani hali wifeynshi ke ciki ita da babynsu......besan sanda wasu xafafan hawayi suka xubo mae ba...(Allah sarki Aarif鈽�)


A kofar gidansu Aarif nabil yayi parking....ga dukan alamu Aarif besan anxo ba sbd yayi xurfi cikin tunanin da yakeyi...nabil ne ya tabo shi ya juyo a firgice yace har anxo?ya amsa mae da ehhh.....

Kai tsaye suka shiga cikin gidan....suka tarar da su a parlour suna kallon *maduballah* a Bollywood....dukansu suka rusuna sukace mummy ina wuni...ta amsa musu fuskanta a sake.....siyamah ce ta gaidasu sannan nabila ta gaida Aarif....hade da tambayan lafiyan Aairah........Atake anan idonshi ya juya yayi jajir kamar gaurashin huta.....kawai sai hawaye ya fara bin fuskarshi馃槶馃槶

Subahanallahi Aarif lafiyanka Kuwa? Inji mommynshi......yanaga hawaye a fuskarka馃槼....
Mummy sun tafinmu da ita sun rabani da ita....hankalin haj Maryam ya tashe kwata kwata ta kasa gane me yake nufi..........

Aarif makeke nufi ne...... kamun magana ynd xan fahimta馃槹mommy wlh sun tafin min da itaaaaaaa kuka yaci karfin shi馃槶馃槶hankalin haj Maryam yayi matuqar tashi tace fadamun ina yar mutane take....su siyamah ma hankalinshi yayi matuqar tashi馃槹
Nabil ne ya nun fasa sannan ya fadawa mommy duk abinda yafaruuu...meqewa tsaye tayi tana fadin innalillahi wa'ina illahi raji'un abunda ta dinga nanatawa kenan........siyamah koh fashewa tayi da kuka馃槶......nabila koh suma tayi...kukan yarta ce yasa hankalinsu yadawo kanta...Duk sukayi kanta suna girgixata suna kiran sunanta amma bata farfado ba.....nabil ne yayi qarfin halin dauko ruwa ya yayafa mata sannan ta farfado......


Juwairiyyah ce ta fara dariyan mugunta tafa hannu tace Amarya kuma uwargida agurin Aarif sannu pha....ta qara fashe wa da wani mahaukacin dariya.....gsky Audu mugun aiki,aikinka yayi kyau ka cancanci tukuici me tsoka馃榾.....ya fashe da wata shu'umanman dariya yace gsky hajiya shiyasa nakeson harkan ki saboda babu wasa.......tace xakaji alert馃槈
Aairah koh ba abin da takeyi sai kuka 馃槶juwairiyya tace haba wifeyn Aarif menene na kuka taqarasa maganan tana mata dariyan mugunta馃槀.
Ai ni juwairiyyah bakiga nakasa magana ba hmm kawai mamakine ya cikani sbd banga abunda da Aarif yagani ajikin wannan maiyar ba.....tace kema kingane min yar uwa....Amma ni ai ban ganin laifinshi saboda asirce shi tayi.......wani irin xafi Aairah taji acikin xuciyarta.....batasan sanda ta bude tace wlh nafi qarfin nayima namiji asiri I'm a woman dat a man need nt a woman dat need a man taja tsaki mtswwwwww...rain juwairiyya yayi matuqar baci馃槨tayo kanta a harxuqeeee.....








馃挐Triplet馃挐
[7:40PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*Triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐

:Sadaukarwa gareku masoyan mu...aduk inda kuke muma muna qaunar ku #1luv#......

8鈨�5鈨�

""":juwairiyyah ce tayo kan Aairah a harxuqe dam姆o gashin kan Aairah tayi....ke harkin isa ina fadan magana kema kina fada,,kinsan wlh xan iyasa akashemin ke kowama yahuta....
~~"harcikin ranta taji tsoron kalaman juwairiyyah saboda tunda har ta iya kidnapping mutum tabbas xata iya kisan kai
Wa'iyaxubillah Allah gani gareka, ka kawomin dauki a hannun wannan muguwar baiwar taka duk acikin xuciya take maganan nan

"""Wasu xafafan hawaye suka fito daga cikin idonta gawata uwar yunwa datakeji wanda rabonta da abinci tunda xasu tafi asibiti ita da Aarif......
Muguwar dariyan juwairiyyah da tsohuwar kawarta ne yadawo da ita daga tunanin datakeyi....!!!

Ohhh Aairah har bakin naki yamutu ne??
Toh wlh wannan kadanma kika gani saina axabtar da xuciyoyinku keda Aarif saboda ke Aarif yaqi Sona arayuwarshi
Hmm wlh saina dandana miki axaba...


""Mtwssss Aairah ce taja tsaki tare dacewa ai wlh karya kikeyi kice xaki axabtar dani keba Allah bace saboda haka bakifi karfin ayar Allah ba kuma insha Allah baxan qara kwanaki a gidan nan ba Allah xaifitar dani kingane.......juwairiyyah da kilici uwar 'yanbari sake baki sukayi saboda tsananin mamakin Aairah saboda kokadan batada tsoro ko fargaba tirqashi...


鈾♀櫋"bangaren Aairf kuwa ba a magana saboda ya rame yaxama abun tausayi bashida aiki sai kuka da tinanin Aairahn shi wanda....ko asibiti ma yadaina xuwa kullum yana gida yana aikin abu daya...,,,,

""Yau lahadi ranar da daddyn Aarif yasa aka kira iyayen Aairah wanda suma suna cikin mawiyacin hali saboda Aairah kadai suka mallakah aduniya gashikuma maqiyansu sunyi kidnapping dinta basu da abin saiyimata Addu'a akan Allah yatsareta da sharrin wa inda suka dauketa..


""Kowa na xaune a babban falon gidan..duk wanda ka kalli fuskarshi saikasan yanacikin damuwa amma banda fadeelah wacce tanuna ko ajikinta,,
Dad ne yafara magana tare da bama iyayen Aairah hakuri
Hakika Alh nasan kaida umman Aairah kunfi kowa shiga wani hali amma kunyi tawassali da Allah kunriqe Kaddaranku da hannu biyu Insha Allah ni inaji ajikina Aairah xata dawo garemu na bada jimawaba insha Allah mudai muciigaba dakai kukanmu gurin ubangijin talikai da ya fito mana da Aairah aduk inda take yakuma tona asirin wa inda sukayi kiddnaping dinta, kowa yace Ameeen amma banda fabeeelah dataketa faman danna wayanta

Nabil da nabeelah suna kula da yanda fadeelah tanuna rashin damuwanta akan batan Aairah,, dama nabil tunda Aarif yacemai shiyana xargin juwairiyyah ce tadauke mishi matar shi... yafara xargin juwairiyyahn gashikuma Yanda yaga fadeelah tanayi kamanma jindadin batan takeyi......inaaaaa gaskiya dole nafara bincike daga kan juwairiyyah dakuma yayarta dan nadawowa da aminina farincikin rayuwarshi..
Maganan Dad ne yadawo dashi daga tunanin daya lula

""Aarif munsan dole kashiga cikin damuwa amma yakamata kayi imani da kaddara mekyau damara kyau
Aarif duk kusancinka da Aairah bekai ga mahaifiyarta ba wadda tasha wahalanta tuntana gudan jini,,,amma kaduba kaga yanda tayi imani da Allah duk da bata dawasu 'yayan a duniya amma tayi imani,,sannan kaduba mahaifinta wanda shima imanin yayi dukda abu akwai ciwo
Toh kai mexaisa baxa kayi imaninba Aarif bansanka da wannan halinba addu'a yakamata kadingayi har Allah ya bayyana mana ita bawai kayita kuka ba,, kaqi kuma cin abinciba haba mana my son be a man not a woman
Ahakadai har akasamu Aarif yasha ruwan lipton wanda ko sugar yaqi bari asamishi aciki.....sai wajen magrib sannan kowa yawuce gida banda Aarif wanda yace baxai iya kwana ba matarshi da unborn baby dinshiba.......!!



""Abangaren Aairah kuwa a nan falon suka kyaleta taxauna...agabanta xasuyita sheqa ayarsu itada kawarta saidai Aairah ta kulle idonta tayita anbaton Allah... sometimes juwairiyyah cema Aairah takeyi idan tanaso takoma wajen Aarif saidai tabada jikinta kallon banxa Aairah kemusu wani xubin kuma cemusu takeyi,,,,koda tana isakanci tafi qarfin tayi dasu saboda ita wlh 姆yama suke bata hakadai xatayita cin xarafinsu amma ko ajikinsu saboda Gangar shedan nakiransu Allah karabamu da mutuwar xuciya Amin ya Rabbi!!!

"":"yunwace taci karfin Aairah wanda yasata ka tashi bata iyayi saboda tsananin yunwa dakuma kwadayi saboda laulayin datakeyi me dan banxan kwadayine gashi su juwairiyyah horon yunwa suke mata tundaga sanda kilici uwar 'yan bariki tagane cewa Aairah nada ciki tafada ma juwairiyyah,,,,,jitayi kaman takashe kanta saboda bakin ciki taso tahaihu da Aarif amma batasamu cikiba saidai Aairah ce tasamu atake anan wutat tsanar Aairah taqaru acikin ranta tayikuma alwashin sai cikin yaxube sannan xata sa amaida Aairah....

""Taso tasa mata maganin abortion amma kilici tahanata saboda tanajin tausayin Aairah aranta shiyasa tabama juwairiyya shawaran tadaina bata abincine kawai xaifi sauki


"鈾�""Aarif ne yatashi daga mummunan mafarkin dayakeyi wai ga juwairiyyah nan xata luma ma Aairah wuqa acikinta......xufane yake fitowa takowani lungu da saqo najikinshi...why why juwairiyyah me wifey tamiki daxaki axabtar da ita meyasa nibakixo kin axabatar daniba
Toh wlh saikinyi nadaman abun dakika aikata dan indai wani abu yasamu wifey dakuma unborn dina wlh saina kasheki yana maganan ne yana xubar dahawaye masu tsananin tsafi daradadi......baccin dabai koma ba kenan alwala yaje yadauro yafara sallah wanda duk akan Allah yatsare mishi wifey dinshine..

""8am daidai yafito cikin shirinshi wando ne wanda dakadan yawuce gwuiwa sai riga me gajeran hannu white sannan glass din dayasaka no respect wanda baka ganin cikin idonshi yasane saboda kumburin da idon yayi saboda kukan dayashi

Mummy ce a falo itada siyamah
Tsugunnawa Aarif yayi tare dacewa inakwana mummy,
Lfylau son
Wannan wanka haka sai ina
Sosa kanshi yayi tare dacewa wlh gidan nabil xani
Tohfah da sassafen nan
Uhm kawai yace...
Yaya Aarif gud mrng
Mrng lilsis ya skul
Lfylau.....


"""Aarif ne da nabil xaune a falon dakin nabil
"Aarif ne yagama bashi labarin mafarkin dayayi
Nabil beji mamakiba saboda yasan tsananin son da *Aarif da Aairah* Sukema junansu,,,xasu iyajin abun dake faruwa dawani acikinsu

"':nabil ne yafara magana tare dacewa tabbas nima Aarif ina xargin juwairiyyah da yayarta fadeelah akan kidnapping din Aairah
Nandai nabil yabashi labarin abun dayaga fadeelah nayi ranar dasukaje gidan su Aarif din.....take anan Aarif yaqarajin tsanar juwairiyyah dakuma 'yar uwarta,,,,,,''''"'
Nabeelah ce tafito itada beely 'yarta
Nabeelah duk tarame tayi baki saboda tsananin tunanin Amiyarta da abun dayake cikinta...
Inakwana bigbros
Cikin muryan kuka yace kina lfy
Saboda dayaga nabeelah sai yatuno da Aairah shiyasama yadaina xuwa gidan....

:~"basubar gidan nabil ba saidai suka tattauna yanda xasuje gidan su juwairiyyah


""Motan su nashigowa layin sukaga wasu mutane awajen layin wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login