Showing 15001 words to 18000 words out of 33274 words

Chapter 6 - Aarif Da Aairah Book 1 Complete Hausa Novel

Sakinat   

10 Feb 2025

412

na dauko motarshi na tawo bai sani ba, dariya sukayi daga bisani kuma suka shiga class


Aarif ne ya fito palo yaga baiga aairah ba, sai yayi tunanin ko tana dakine sai yaji tausayinta yau tayi missing din test dinda xasuyi ,dakin ya nufa nanma wayam, toilet yaduba nanma bata ciki, ya xagaya ko'ina bai ganta ba,, tunani yafara kar dai ace motan haya tahau, fita Yayi xuwa wurin maigadi ko yaga fitarta, yana fitowa yaga ba motarshi wanda yadawo da ita, da sauri ya isa wurin baba maigadi ya tambaye shi nan ya sanar mai ta fita amota, xuciyar shice tafara bugawa da karfi dan shidai baisan ta iya mota ba infact ma bata taba fada mai ba, ya rasa inda xaije sai kawai ya kira nabil yace mai yabiyo ta gidanshi su tafi school din tare.



Haka ko akayi nabil yaxo suka tafi tare bai nuna mai yaga aairah ba, saima cewa da yayi wai ina motar kane, baice mai komai ba sai ma kunna karatu da yayi har suka isa baice mai komai ba, suna isa nabil yayi packing akusa da motar aarif ,alokacinne su aairah suka fito daga class, suka nufo indasu nabil suke ,aarif kuwa kallonta ya tsaya yi, suko basu lura dashi ba dan bai fito ba, sukayi sallama taje tabude motar, sai alokacin aarif ya fito ya nufi gurin motarshi ayayin da aairah ta janyo kofar xata rufe knn taga ansa hannu antare kofar ,lekowa tayi sukayi 馃憖馃憖 dashi nan take xuciyarta tafara bugawa da karfi kamar xata fito waje saboda bugawa, cewa yayi ta matsa ciki fuskar a 馃憠馃槨 jiki asanyaye ta matsa daya bangaren shi kuma ya shiga yaja motar da gudu kamar xai tashi sama nan take hanjin cikinta ya kada, haka ya cigaba da gudu itadai addu'a takeyi axuciyarta.

Juwairiyya na shiga ciki suna shigowa da gudu, matsawa tayi dan ganin yana neman bigeta, takasa tafiya har saida suka fito, gani tayi fuskar shi tayi 馃憠馃槨 saboda tsabar tashin hankali................ .........


Niko xee luv ina ganin fuskar nan tajuye taxama jaaaa ai saida na kusan shidewa su ummee da nancy kuwa saida suka saki fitsari awando (lolx)馃槣馃槣馃槣

Fisgo hannun aairah yayi ko kallon inda juwairiyya take baiyi ba, itadai aairah binshi takeyi atsorace saida suka shiga dakinta sannan yai wurgi da ita kan kujera yace wayace kidauka motata kitafi school da ita ynxu da kin bige wani ko kinji ma kanki rauni faaa wakika jama asara, me kikeson incema iyayenki, kuma kinsan na hanaki saka gyale inxaki school shine kika sa koh, ba laifinki bane tunda ban isa in hanaki saka gyaleba, na isa in hanaki xuwa school ,daga yau baxaki kara school kwata 2.........yana kaiwa nan ya fita, dakin juwairiyya ya shiga ganinta yayi atsaye ta kasa xaune ta kasa tsaye, belt yafara cirewa yana cewa gidan ubanwa kikaje, juwairiyya kuwa gani tayi ya nufota gadan 2 kuma inta tsaya dukanta xaiyi da gaske, ai tuni ta fada toilet tareda sa key akofar, ya gama masifar shi yabar dakin, shower ya sakarma kanshi har saida xuciyar shi tayi sanyi sannan ya fito


Ita kuwa aairah taci kukanta harta godema Allah daga karshe tayi shiru, wanka tayi ta canxa kaya, sannan tafito ta daura musu abinci mai sai sauki cous cous ne wanda yaji kayan lambu sai pineapple juice data hada musu lokacin data kai abincin kan dinning lokacinne aarif yadawo daga masallaci, daki ta wuce tayi sallah sannan tafito, adinning taganshi yanata danne dannen waya, serving dinshi tayi sannan ta saka nata awani plate din, cin abincin suke ba wanda yayi magana acikinsu, saida suka kammala ta kwashe dishes din takai kitchen ta wankesu, har alokacin juwairiyya bata fito ba .


10:30pm


Tagama shirin baccinta riga da wando tasaka sai ta feffeshe jikinta da turarurruka, dakin aarif ta nufa tana xuwa ta taradda dashi yana aiki a laptop dinshi agefen gado, itama xama tayi kusa dashi tace..............

I am sorry, forgive and let's talk about it peacefully. I may have been wrong but if I don't do this I'll never be right, i apologize.

If I could avoid Wat happened, I would, but since I can't, I apologize again.

Be sure of this :i apologize not only because I am wrong but because I value our relationship more than ego.

I hope u accept this apology, for it comes not only with the deepest regrets but with feelings so pure ,that it'd make a pearl seem tainted.................... I'm on my knees 馃槹馃槶馃槶

Hmmm kunsan tsakanin mata da miji sai Allah.... 馃槄馃槄


Ummee tace xee luv inace basu bane suke fada daxu, niko nace uhmmmmmm ni ai sun bani mamaki, Nancy kuwa cewa tayi gashi nan dai sun bamu kunya 馃檲馃檲馃檲(lolx) 馃槣


馃挐triplet 馃挐
[7:23PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍咅煍�
(Love stowee)馃挐

Dedicated to all my luvly frndx and teachers of El sheik
Hassan siraj really miss yuh馃槝
7鈨�5鈨�
***Asuba nayi ya tashi ya shiga toilet yayi wanka ya yayi alwala.....ya fito ya tarar da Aairah sai baccinta takeyi, ya tsaya yana kallonta yana murmushi yace gsky wifey ix so beautiful I can never live her cox she ix my hrt desire.....
Ya gyara mata blanket din data rufa dashi...ya fita yayi dakin juwairiyya domin yayi waking dinta tayi sallah yana shiga yace ke juwairiyya kitashi kiyi sallah koh 馃槨ta juyo ta kalleshi tana miseke ido tana miqa馃檰tace wae meyasa kake yawan takura min ne ehyyah...
Nace maka xanyi in safiya tayi ana dole in ma banyi ba ai kae na nayi mawa....mamaki ne yacika Aarif na irin halin juwairiyya ace mutum musulmi amma ibada be dame shi ba馃tsaki kawai ya ja mtswwwww ya barta anan sai surutu takeyi.......
Aairah na tashi tashiga toilet tayi wanka tayi brush sannan ta fito ta nufi dressing mirror tayi light makeup sai tasa baqar jallabiya Wanda yaji stones golden colour....ta nufi kitchen domin ta hada musu breakfast.
Yana dawowa daga massalaci yaji wani good aroma da ya cika dakin yayi murmushi yace nasan wannan aikin sai wifeyta....be tsaya ko ina ba sai kitchen..yaganta ta juya baya tana pealing din Irish ga kuma liver sauce nan akan gas..
Ji tayi an rugumeta ta baya ana shinshinata, ta sauri ta aje abun dake h annunta ta juya...juyawan daxatayi sai sukayi 馃憖馃憖dashi yasakan mata wani killing smile Wanda ya kashe mata jiki....ta turo baki tace wlh hubby ka bani tsoro馃槡ya riqe kunnuwansa biyu yace emm sowiee banyi hakan dan in Baki tsoro ba yayi maganan ne a hankali kamar yaron da yake shirin kuka鈽箃a kalle shi ta murkuda masa baki tace anqi...
Yayi kneel down yace plx wifey pardon mee....itama ta duqursa ta dago kansa tace em just joking,why will I be upset wif my hubby馃槈yatashi yana murmishi yace datx my wifey...yace toh bari na taya ki,haka suka cigaba da hada breakfast din sunayi suna hira irinta masoya har suka gama......
A kwana a tashi har cikin nabila ya cika 9month.....my nabil dan Allah tashi marata na ciwoooooo magana takeyi hade dakuka馃槳Auxubillahi princess me yafaru馃槹 wlh my nabil Marata ke ciwo...yi hkr Bari na kira Aarif........
Hubby gashi ana kiranka a waya ya karba yace ohk nabil ne....helo Aarif dan Allah kana asibiti ne?yace Aa meya faru?wlh princess ne bata da lfy kuma ina ganin kamar labour ne ......Aarif yace Auxubillahi ganinan xuwa ynx nan....ya dauki key din motanshi da sauri sai Aairah tace hubby lfy kuwa kake ta sauri haka?yace wlh wayan da aka kirani ynx ashe nabila ce ke labour shine xani...ta xaro ido馃槼tace ai nima banga taxama ba tare xamu tafi.......
Juwairiyya na xaune a parlour taga sun fito xasu tafi sai ta ja tsaki tare da cewa sabon salo yau kuma tare xaku fita ko a fada min....ban Wanda ya tsaya bata amsa acikin su.......motarshi ya nufa direct shida Aairah suka tafi....nabil koh ya kasa xaune yakasa tsaya saboda ganin princess dinshi cikin wani hali......washhhhh nabil xan mutu wlh gani nake baxan rayu ba dan Allah ka yafe min...magana take cikin radadi da axaba....yaxo kusa da ita ya riqe mata hannu yana hawaye yace princess ki daina fadin wannan xancen dan Allah....ya qarasa maganan yana weeping tears din dake shedding a idonsa.(Allah sarki nabila馃槳)
Da sauri Aairah ta shigo dakin..ta tarar da qawarta ta kwance cikin xafin ciwo tsayawa tayi tana kallonta takasa magana saboda ganin halin da take ciki.....
Aarif ne yace nabil dauko ta mutafi hospital kawai....da shigan su asibiti akayi emergency da ita.....nabil ba abun da yakeyi sai kuka anyi anyi ya fita daga dakin yaqi wae shi dole agabanshi matarshi xata haihu.......nabila ta wahala ssai wajan haihuwa duk Wanda ya ganta sai ya tausaya mata馃槳 Aairah ma kuka takeyi ssai kamar Wanda aka ce mamarta ko babanta ya rasu....
Kukan jariri Aairah taji tayi maxa ta tashi tashiga dakin....tana shiga taga baby din ahannu nabil sai was he hakora yakeyi.....Da fara'anta Aairah tace me aka samu nabil na washe hakora yace ansamu baby girl......ta ansa yarinya tanacewa Allah ya raya...ta kalli nabila tace besty sannu ya jiki?tace da sauki...Aairah tace Allah ya qara sauki sannan ya raya mana babyn mu....da sauri nabil yace Aminnn...Aarif yace ko kunya harda cewa Aminn....yace eh naji kae ina naka?murmishi yayi yace toh wifey kin dae ji abunda nabil yake cewa koh....ta kalli nabil tace mai with time xaka gan mu da twins....yayi dariya yace Allah yasa....Aarif yace yauwa wifey gaya musu dae馃槣.
Aka sallame su suka koma gida.....daga gidansu nabil su Aarif suka wuce gida.....suna isa gida dukansu suka fada toilet dan watsa ruwa..
Shigowa yayi yaganta a kwance ya xagayo ta bayanta ya rungumeta yace wifey kin daiga nabila ta haihu toh ke yaushe xaki haifo mana namu babies din....ta turo baki tace inaganin wahalan da nabila tasha sannan kace na haifo mana babies馃槒tabbbbbb..


Toh masu karatu anan xamu tsaya......

鈿淭riplet鈿�
[7:29PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written* *by* *the*
*triple* *pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif* *da* *Aairah*
(love stowee)馃挐

7鈨�8鈨�

Bude motan tayi tareda kamo hannun Aarif suka shige ciki........!!!!!!



Dakinshi takaishi tanata bashi baki harya samu relief axuciyar shi, saidai yayi alkawarin baxai kara xaman aure da ita, nan take ya rubuta mata takardan saki 1, in danta shine saki 3 xaimata amma haka aairah taita bashi baki akan yabar dayan haka, ta dinga mai nuni da a musulunci an fison saki 1,ahaka dai harta shawo kanshi............

Some minutes ago

Juwairiyya ce ta shigo gidan duk yadda gabanta yake fadi sanadiyyar ganin motar aarif wanda ya fita dashi yau, sadaf sadaf ta shige dakinta, atunaninta babu wanda ya ganta.......... Abinda bata sani ba shine tun shigowarta aarif yana tsaye abakin window yana kallonta, saida yabari ta shiga daki, sannan ya dauko belt adakin shi irin mai taurin nan, yana shiga dakinta ya kulle kofar dakin yasaka key din a aljihunshi.

Tana ganinshi da belt dinnan ta tashi xata gudu, batayi aune ba ya fisgota da karfi ya wurgata kasa nan yafara dukanta ta ko'ina duk inda hannunshi yakai dukanta yake batare da yayi la'akari da inda yake duka ba ........ihu takeyi sosai gashi takasa guduwa.

Aairah kuwa ihunta tajiyo ........da gudunta ta sauko daga stairs taxo tana buga kofar amma inaaaaa............. Aarif yayi nisa bayajin Kira, ganin hakane yasa aairah takoma daki da gudu ta dauki wayarta, mummyn aarif ta kira hankali atashe tace mum dan Allah kixo da sauri aarif xaiyi kisan kai.......... Bata jira jinme mum din xatace ba ta katse wayar.

Komawa tayi ta cigaba da bugun kofar amma yaki budewa, alokacin mum ta shigo falon a hargitse, aairah na ganinta taje tafada kanta tana kuka, mummy ta kasa magana sai jan hannunta datayi ta xaunar da ita akan kujera, kofar dakin juwairiyya ta nufa .........magana tafara kamar haka...........


Aarif kabude kofar nan kanaji na ko, inba haka ba ranka xai baci, juwairiyya kuwa ta duku har saida muryanta ya daina fita, mum kuwa ganin aarif yaki bude kofarne, tace ma aairah taje dakinshi ta dubo mata spare key din dakin, sai alokacin aairah ta tuna akwai spare key, aikuwa da gudu taje ta shiga dubowa can ta gano shi, takawo ma mum .


Budewa mum tayi har suna rige rigen shiga itada aairah, kwace belt din tayi tana cewa ashe kai bakada hankali bansani ba, kashe yar mutane xakayi, kake ta dukanta kamar an aikoka, ina maka kallon mai ilimi ashe bakada shi, kome tayi maka bai kamata kayi mata wannan danyen aikin ba, yanxu me kakeson muce ma iyayenta???

Aarif kuwa sai huci yakeyi kamar wani damisa, daga bisani ya ciro farar takarda ya wurga mata tareda cewa *Na* *Sakeki* *saki* *1*........salati mum tafara yanxu aarif yafara bata tsoro, bayan jina jinan daya mata bai isa hukunci ba harda saki, rike baki tayi tace son me yake damunka, ganin bashi da niyyar magana ne yasata jan hannunshi suka fito daga dakin kafin ya karashe sakin.

Xama tayi kusa dashi, aairah kuwa ta xauna a wacce take fuskantar su, tambayar shi tayi cikin lalama, nan ya kwashe yadda akayi ya fada mata, mum ta firgita da wannan lamari tana me cewa axuciyar ta gaskiya kin cancanci hukunci wanda yafi wannan, amma afili sai cewa tayi meyasa bakaxo ka fadamin ba ka yanke danyen hukunci da kanka............... Haba mum Allah yagani niba maxinaci bane kuma sai inxauna da maxinaciya, impossible tun kafin na aureta ashe karuwace tagama min dadin baki da karya, sai yau na tabbatar da gaskiya, mum karkuga na mata saki 1 kuyi xaton xan dawo da ita wataran, nayi alkawarin baxan kara xama da ita amatsayin mata ba har karshen rayuwa, infact duk wanda ya tareni da maganar dawowarta gidana, na gutsire sauran igiyoyin guda 2, yana kaiwa nan ya tashi yabar gurin.



Mum kuwa jikinta asanyaye tabar gidan, bayan tafiyar mum ne juwairiyya tafito ta tafi gidansu.


10pm


Aairah ce cikin shirin bacci, doguwar riga tasa wadda tsawonta bai wuce iya cinyoyinta ba, ta mulke jikinta da turaruka, wani kamshi ke tashi adakin, daidai nan aarif ya shigo shima cikin shirin bacci riga da wando ajikinshi mai taushi kamar auduga, ya gyara gashin kanshi, suna hada 馃憖 suka sakarma junansu murmushi............. Yace wifey na yaji kikayi ne tun daxu nake expecting xuwanki amma shiru, murmushin ta tayi mai wanda rikita shi tace nina isa inyima hubby na yaji ne, kawai dai gani nayi u re not in d mood, shiyasa nabaka space, rungumeta yayi tareda bata light kisses a kumatunta, yace 4get d matter, ynx ya xa'ayi ina cikin bukatar kine, in ban samu biyan bukata ba komai yana iya faruwa wlhy, kuma ni nakosa inganni da kids suna gudu acikin gidan nan, dan Allah kayi hakuri I'm still young baxan iyaba, shhhhhhhh stop saying that, I know u re in need, so just give me chance baby........

Alwala yasa tayi shima yayi suka sallah rakaa 2, yayi mata tambayoyi game da abinda ya SHAFI addini duk ta amsa, daga nan yamusu addu'a ya dauketa sai gado.............


Sarrafata yafara yi san ranshi tun tana tureshi tanata mutsu 2 har saida ya kashe mata jiki da duk wani kuxarinta.......... .


Ganin haka yasa muka janyo musu kofa........... Can najiyo ihun aairah tana kiran sunaye kamar haka.............. Wayyo mamina, ummee, xeeluv, nancy, kuzo ku taimakeni......... Ummee ce ta xabura xata shiga da sauri muka riketa nida Nancy, tace bakuji takira sunanmu bane shiyasa xanje in taimake ta, 馃槼馃槼 kuttttttt da rabon ki fito ido amakance, nidai kunga tafiyata 馃毝鈥嶁檧馃毝鈥嶁檧











馃挐 triplet 馃挐
[7:32PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐

7鈨�9鈨o8鈨�0鈨�


"'"~鈾ai wajen asubah sannan Aarif yaqyaleta,,alokacin ne kuma yaga aika aikan dayama Aairah wani irin mugun tausayinta ne yakama shi.....

Betsaya wata wataba yadauketa yakaita toilet acikin ruwan zafi yasata, sai a lokacin tasaki wata uwar kara
Taqara qanqame Aarif tana hawaye gashi sai wani wutan sonshi keruruwa a xuciyarta,,,

Saida yaga tadade acikin ruwan sannan yace mypreety xaki iya
Wankan tsarkin ne kokuma namiki tare da kashe mata ido daya...

""Turo qaramin bakinta tayi tare dacewa nidai kafita kadaina kallona...uhmm preety meye jemage beganiba
Hararanshi tayi tare dasa kuka...
Oh em soweee preety em not mean to hurt pls wifey.....
Toh kafita mana
Fita yayi tare da komawa dakinshi danyaje ya tsarkake jikinshi..........

Aairah kuwa tana fitowa taxura doguwar riganta mai siririn hannu arsh colour tasa hijjab sannan tatada sallah.....,,,,,

~`tana cikin sallah Aarif yashigo yana sanya da jallabiya shima kallan arsh gakuma carbi a hannunshi,,,,
Sallamah tayi tare dayi addu'a tashafa shima yace Ameeen beautynah

""Bata kalleshiba saboda tunda take da Aarif sai yau takejin kunyan kallonshi kodan abun daya farune oho,,,,,,,;!!!

"Matsowa yayi tare dacewa.....
ALLAH YAMIKI ALBARKA AAIRAH,YASAKA MIKI DAGIDAN ALJANNAH,,HAKIKA YAU KINJIYAR DANI DADIN DABAN TABAJIBA...YANDAN KIKA KAWOMIN MARTABARKI GIDAN NAN YA ALLAH YASAKA MIKI DA MAFIFICIN ALKHAIRI""鈾♀櫋鈾�

"~```Kwallah ne yafito daga idonshi tare dace mata kinbani abun da juwairiyyah takasa bani saboda son duniya... dole naqara gode miki wifeyy.....

Saurin rufemishi baki tayi tare da girgixa mishi kanta
Dukda haka kanta naqasa takasa hada ido dashi

.......tace haqiqa dole nima nagodema Allah dayabani Miji nagari kaman kai wanda yasan darajata dakuma na iyayena

"'"""Tashi yanxu muje mukwanta
7:am fa tayi yau baxaka office bane???

Uhmm uhmm ni jinyar wifey ta xanyi saboda nasan nayi aika aika tare damata gwalo dukanshi tayi a qirji tare dacewa nidai banason jinyan
Nikuma inaso

9:30am
"~`鈾arif yake kallon Aairah wacce dake bacci abunta
Aranshi kuwa cewa yakeyi gaskiya wifey kinhadu dayawa dolema kifara saka niqab domin ina kishinki dayawa
Bin dan qaramin bakinta yayi da kallo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login