Showing 18001 words to 21000 words out of 33274 words

Chapter 7 - Aarif Da Aairah Book 1 Complete Hausa Novel

Sakinat   

10 Feb 2025

409

daidai nacin indomie(lolx)ga hancinta daidai fiskanta gasajen daya kwanta luf a fiskanta wanda daka ganshi kasan akwaita da yalwataccen gashi gakuma hasken datake dashi saikace balarabiya.....kai duk kyauna Aairah tafini inji Aarif.....uhnmm *Aarif da Aairah*har abada muna tare鈾♀櫋

Kitchen yashiga yana tunanin mexaima wifey dinshi ne dan yaburgeta....
Store yashiga yana fitowa yadaura pot akan gas tare da kwaba madaranshi daidai cikinsu yadaura akan gas din....ahakadai yagama hada kunnun cous cous tare da soya doya da kwai....sannan pepper soup din kayan ciki wanda yaji spices....zeeluv da nancy sai hadiyan miyau sukeyi gashikuma Aarif tace baxai basuba saboda na wifey ne kadai......niko nace kayi daidai dan wifey saidayin breakfast mekyau (lolx)
"Zee tace wai ya akayi Aarif ya iya girki haka niko nace kinmanta boarding skul yayine....

鈻尖梿鈼�"saida yaga sannan yajera akan dining
Daki yakoma dan yatashi Aairah....
Kiss yafara bata kamar amafarki takeji ana mata bude ido tayi taga gogan nata ne
Murmushi tayi
Gudmrng preety
Mrng durling
Tashi kixo muje muyi wanka
Turo baki tayi
Yace uhm uhm karkimin musu kinji preety
Tashi tayi amma kasanta taji yana mata xafi sai alokacin tatuna abun daya faru itada Hubbyn nata...
Dingishi takeyi tana yamutsa fuska duk sai tausayinta yakamashi


Cak yadauketa sai cikin toilet wanka sukayi sannan suka shirya cikin riga dawando pink da blue woaw sundace fa.....

Dining sukaje yaciyar da ita harsaida taqoshi sannan itama tabashi
Daka gansu kasan suna cikin qaunan junansu......

馃挐triplet馃挐
[7:33PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐

8鈨�0鈨o8鈨�1鈨�

""""Da kuka juwairiyya tashiga gida haj hindatu tana ganinta hankalinta yatashi saboda irin raunikan da tagani ajikinta......subhanallah juwairiyya daga ina?waya miki haka?inashi Aarif din?ajere tayi mata wannan tambayoyin amma takasa amsata saboda kukan da yaci karfinta.......fadawa tayi jikinta tana cewa mommy Aarif YA SAKE NI......ido waje haj hindatu tace YA SAKE KI?me kika me?tace mummy nima bansan me namai ba kawai ganinshi nayi yafara dukana sannan yace intafi gidanmu ya sake ni..........nan taqara fashewa da kuka tana cewa mummy Aarif ya cuceni ya gama dani banida wani amfani aduniya馃槶馃槶mummy Aarif ne farincikina baxan iya rayuwa babu shi ba馃槶 Annan haj hindatu ta dunga lallashi yar lelen tata...

Wifey dana rasaki bansan yaxanyi da rae naba if I ll be ask to choose btw my lyf and loving u,I ll use my last breath and say I LUV U......tana kwance ajikin shi yana shafa mata kae taja nunfashi hmmmmm hubbynah I luv u nt only for wat u are,bt also for wat I am when I'm wif u.....l really luv u hubby u hold a special place in my heart馃挆ta qarasa magana tare da dagowa suna hada ido馃憖suka sakarwa juna wani sasanyar murmushi.......godiya nake gimbiyata da wainan kalamar irin wainan kalaman ai saikisa na fadi sumamae yaqarasa maganan hade da kashe mata ido馃槈(ba Aarif kadae ba harni da Ummee da xeeluv saida muka shiga wani yanayi dama Aairah ta iya kalamae haka馃bamu luraba ashe xeeluv sakin baki tayi har miyau na xuba sbd mamakin Aairah馃槣)Aarif yace wlh wifeynah u ar lyk sunshine to me so warm and u ar lyk sugar to me so sweet and u ar lyk ....u to mee datx d reason I luv u......plx my baby can I link dis ur red sweet lips lyk lollipop?

Tashi tayi tana rufa fuska馃檲 ta turo qaramin bakinta tace anqi馃槡 yace haba wifey yaukuma rowa akema hubbyn naki.....kada ki bari su xeeluv su mana dariya....saigata ta dawo kan jikinshi tace ai ni da hubbynah bame ganinmu arana balle yamana dariya.....juyawanda xamuyi nida ummee saimukaga xeeluv tana roqon Allah tana cewa Allah kabani miji irin Aarif nida Ummee muka kalleta mukayi dariya....

Alh Ibrahim wato mahaifin Aarif yanaqara jinjina maganan da haj Maryam ta gaya me.....yace ynx haj kina nufin juwairiyya ce ta aikata wannan mumunan aiki?tace qwarai kam Alh yace lallai koh biri yayi kama da mutum dama tun farko yace min baxe aureta ba na tilastame kinga abin danaja Mae....haj tace kawai Alh kayi hkr mu daukeshi amatsyin kaddara kasan Allah ba tayanda baya jaraba bayinsa......yasauke nunfashi yace hakane haj Allah yaqara rufamana asiri ita kuma Allah ya shiyeta...haj maryam ta amsa da Ameen.....

Siyamahce tashigo da sallamanta tace mummy mamansu juwairiyya taxo....tace to jeki kice ganinan xuwa tace toh.....siyamah ta sanarwa haj hindatu saqon mamanta....

Sannu da xuwa yau kece agidanmu....haj hindatu tace eh wlh...dama naxo ne maganan yaran nan.
Na tambayeta tace min ba abun da tayi Mae shine nida baban muka ce mu jira xuwanshi ai shi xai fadi kome yahada su.....toh shirun da mukajine yasa babansu yace inxo....
Haj Maryam tace hakane kuma dalilin da yasa ban takura me yajeba saboda laifin da tayi babba ne dan indan nace xan tilasta mea bayi Mae adalci ba....saboda ba namijin da xai yarda da aikin da juwairiyya ta aikata....ba dana kadai ba har Allah yana fushi da yarki kuma tana cikin tsinuwanshi......duk inda tashin hankali yakae to hankalin haj hindatu ya kainan.....cikin rawan baki da sarqewan murya tace wannan wani irin maganane haj Maryam wana laifi yata tayi daxaki dinga hadata da tsinuwan Allah da fushinsa馃槹
Haj Maryam ta gyara xama tace yarki ta kasance me cin amanar mijinta a bayyanshi....ta xaro ido馃槼tace mekike nufine......haj Maryam tace toh bari namiki dalla dalla yarki nabin maxa awaje........
Da sauri tatashi tace qaryane wlh Ku rasa abunsa xakuce yata tayi sai zina toh wlh qarya kukeyi馃槨Dan danku baya sonta shine xaku mata wannan Sharin.....toh wlh kunci darajan fadilah dake auran daku da wlh court ne xai rabamu馃槨ta figiii jakanta tana babami da huci kamar xaki馃ta tafi fuuuuuuuuuuu..
Anan ta bar haj Maryam baki bude 馃槦tana mamakin iyayen dake goyon bayan yayansu....haka haj Maryam ta tashi a sanyaye tanufi dakin Alh ta zayyana masa yanda sukayi da haj hindatu.....

Hubbynah dama inaxo ka kaini gidan su mami, tayi magana da salo na shagwaba yace amma kinsan wifey banso nayi nisa dake koh? ta qara narke Mae ajiki tayi qasa da murya tace haba hubbynah wlh na Dade bangansu ba馃様 ta qarasa maganan kamar xatayi kuka...yace naji xan kaiki bt under some conditions bakinta narawa tace yes I ll follow d conditions
...yace d first thing ix dat u must prepare launch for me before going and secondly u must wear hijab.......tace yes I agreed with ur conditions....... Ta tashi da Sauri ta nufa kitchen ta daura onion rice with pepper meat and coconut shake drink馃構
Tayi maxa ta fada toilet...tana fitowa ta xauna gaban dressing mirror daga ita sai towel ajikinta tana makeup....ya shigo yace wifey wae har ynx baki gama shirinba?ta juyo a shagwabance tace hubby pls just give me a minute馃憣im almost finished....... Yace inkingama ina mota ina jiranki tace ohk durling馃槈
Tayi shiga cikin wani tsadaden swiss lace coffee colour da touch din golden colour ajiki....ta dauko hijab tasa saitasa takalmi kirar Vinci golden colour saita dauko jaka .....iya haduwa Aairah ta hadu ta feshe jikinta da turaruka kala kala......kamshi kawai kakeji yake tashi........

""Tsaye yake ajikin motanshi yana jiran fitowan gimbiyanshi......ganin wata kyekyawar halitta yagani tana tahowa yakasa gane yar wace qasace...gashi ba a lahira yakeba balle yace HURUN'IN CE.....Tafiya take kamar tana tsoran taka kasaaa......tsayawa yayi kamar Wanda akayi drawing dinshi (su xeeluv an saki baki da hanci ana kallon wannan kyekyawar halittan馃槣)shi kanshi Aarif yana tantama shin wae wannan Aairahnshi ce kuwa馃.saida taxo gab dashi ta huro Mae iska ta kashe Mae ido馃槈tace im sorry kana ta Kira koh?yace wowwww wifey wlh u ar extremely beautiful....ta rufa fuska alamar kunya馃檲 tace tnx my durlin馃槉yaje ya bude mata front seat yace bisimillah gimbiyata馃槉ta kalleshi ta harareshi da wasa馃槒tace.................

Toh masu karatu Ku gaffarcemu anan xamu dakata sai a typing nagaba馃槉馃槉



馃挐triplet馃挐
[7:35PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written* *by* *the*
*triple* *pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif* *da* *Aairah*
鈿� 馃攨 鈿�
(love stowee)

8鈨�2鈨�

Ta kalleshi ta harare shi da wasa 馃槒 tace.......... Driver na muje mana, tabude back seat ta shiga, shi kuwa tsayawa yayi.......... Jin shirun yayi yawa ne yasata leko dakai tace kai nake jira faaaa 馃槍........juyawa yayi xai koma ciki, aikuwa da gudu ta fito ta rungume shi ta baya haba hubby nah me yayi xafi shi ba wuta ba, tana maganar ne tana kunshe dariyar da take cinta, ai saiki nemo drivernki ya kaiki, koda yake ai kin iya mota, nifa wasa nake maka fa, gani nayi ka tsaya awaje kana jirana, kaki bari mu fito tare.......... Hmmmm muje dai badan halinki ba.


Suna isa gidansu ko tsayawa yayi parking batayi ba ta ruga aguje tana kwallawa maminta kira, aarif kuwa murmushi yayi yana jinjina halin aairah har yanxu ji takeyi kamar wata yarinya (koda yake ita kadaice awurin iyayenta dole tayi yadda taso 馃弮鈥嶁檧), jin ihun aairah ne yafito da mami daga kitchen, rungume ta tayi har suna neman faduwa......... Mami tajawo ta xuwa kujera suka xauna amma har alokacin tana jikin maminta..............


Daidai lokacin aarif ya shigo falon har lokacin aairah tana jikin mum, suka gaisa da mum, yace Mami ki cireta ajikinki karta gajiyar dake........... Ai har yanxu aairah na nan da rigimarta, ynx da xan cireta baxamu rabu lafiya ba,.......... Ki daga min mamina karki gajiyar da ita mana........... Ya fada yana dan daure fuska, dariya mami tayi sannan ta tashi tace ma aairah takawo musu drinks a fridge kafin ta sauke abinci.


Nandai aarif ya tafi ya barta axuwan anjima xaidawo ya dauketa........... Aairah kuwa sunyi hira kamar ba gobe da maminta har abbanta yadawo suka gaisa, yaji dadin yadda yaga aairah tayi kyau ta mulmule kamar ba ita ba, aarif ne yakirata ta shirya gashi nan tahowa.......... Haba baby kabari sai anyi sallah mana, aa kinsan xaki dafamin abinci faaa, kuma inna bari sai anjima muna dawowa xakice kingaji............... Baby kabari sai kaci anan inkaxo, aa abba fa na nanne xanci abinci agidan, to menene ko kuma kabari intawo maka dashi mota inmunje gida sai kaci, ok sai naxo anjiman, ok bye 鉁�.

Aarif ne yaxo ya dauketa bayan sun gaisa da abbanta, daga sukayi musu sallama.

Juwairiyya ce take cema abbanta wlhy sharri kawai aka mata, ita ba wanda aka ganta dashi, kawai tana xaune ne taga ya shigo yafara dukanta, babanta yace karya kikeyi munafuka, bbu yadda xa'ayi haka kawai yafara dukanki batare da kinyi masa wani abu ba, kuma xanyi bincike idan nagano gaskiyar cewa kece bakida gaskiya ki kuka da kanki wlhy, tashi kibarmin daki mara mutunci, kiran aarif yayi awaya yace mai yanasan ganin shi anjima inba abinda yake dashi, ya amsa mai da insha Allah yana nan tafe anjima cikin girmamawa.


Aarif ne xaune afalon daddyn juwairiyya suna gaisawa, yace mai dama na kiraka ne inji abinda ya hadaku da ita, danna tambayeta tacemin ba abinda ta maka shiyasa na yanke shawarar kiranka kafada min komai agabanta, tunda ita taki fadamin.............. Daidai lokacin juwairiyya ta shigo falon tare da sallama, suka amsa sannan tasamu guri daga gefe ta xauna...........


Abban ne ya karanto mai tambayan kamar yadda yayi mai daxu, aarif sunkuyar da kai yayi ya kasa magana, dan har yanxu inya tuna abin xuciyar shi bakaramin axaba take mai ba, dad din ya fahimci aarif yanajin nauyin fadin abun, yace karkaji komai, talk to me straight forward, ka daukeni amatsayin mahaifinka, aarif dai badan yaso ba ya kwashe komai tun daga inda take fita bada sanin shi ba har xuwa ganinta da yayi itada alhaji xasu shiga hotel................


Nan take ran baban juwairiyya yabaci dajin abinda ta aikata, yace ma aarif nagode gaskiya kayi abinda ya dace dan da wanine saki 3 xaimata amma dayake kai dan albarka ne shiyasa kayi na hankali, yace ka rike dayar matarka da hannu bibbiyu, kayi mana biyayya iya biyayya wanda ko a yayana iyakacin abinda xasuyi min knn, nan sukayi sallama aarif ya wuce.

Ya dawo da kallonshi kan juwairiyya yace baxan miki baki ba amma kisan dasani karki sake ki kara takawa da sunan fita daga gidannan, ko gate kikaje ban yafe miki ba, kuma daga yau duk wani aiki na gidannan ke xaki dingayi, xan sallame dukka yan aikin gidan nan, tunda kince iskanci xakiyi, muje xubawa nida ke, ya shige cikin dakin shi yabarta agun tanata kuka kamar ranta xai fita.


*************

Anyi xabe yayinda Alhaji Ibrahim ya lashe kujerar shugaban kasa, inda yahada hannu da mahaifin aairah kasancewar shi dan kasuwa mai jama'a.

Anyi shagulgula da dama wadanda 'yayanshi suka hada na taya mahaifin nasu murnar samun kujerar shugaban kasa, yanxu su aarif da aairah an saka musu masu tsaron lafiyarsu, basu kadai ba harda sauran yayyinshi .

Uhmmmmm su fadila jijida kai ya karu sai abinda yayi gaba ba baya ba.

Mahaifin aarif yaso yaba mahaifin aairah mukami yaxama mataimakin shi amma abban aairah yaki amincewa, inda daga qarshe dai mahaifin aarif yace xaiyi tunani kafin ranar da xa'a bada muqamin, kome ya yanke dole ya karba.

Yau familyn Alhaji Ibrahim duk Sun hallara 'yayanshi da jikokin shi hardasu nabila da kuma matan 'yayanshi .

Xaune suke aketa fira su Anty Aisha, Fadila, Rukayya, aairah, Siyamah, mum, ana ta labari ana dariya, yayinda anty aisha take cewa aairah wai meye sirrin ne naga kinyi kyau kinyi fresh, da dukkan alamu dai kanina ya iya kiwo 馃檲

Kowa dariya yayi, aairah kuwa murmushi tayi tace laaaaa anty wlhy ba komai kawai dai kwanciyan hankaline , kedai fadi gaskiya kodai............... (uhmmmm bari inyi shiru karsu Nancy, xee luv da ummee su kwashe su fadama fans dinsu, kunsan su da tsegumi jira kawai suke afada su watsawa duniya lolx 馃槣馃檲) .


Mum ce take cewa aa karku takura ma yarinya ta, xo kinji aairah ki kyalesu aisha, tashi tayi takoma kusa da mum ta daura kanta akan cinyar mum (kunsan bataki dauki amatsayin suruka ba, ta dauketa ne amatsayin maminta, shiyasa mum din take sonta kuma ta dauketa kamar Aisha da Siyamah ) .


Yayinda Rukayya take fama da cikinta daya tsufa amma duk da haka saida ta dara, ita kuwa Nabila xuwa tayi tace gaskiya mum nima xan kwanta akafar ki, dan kinsan ba'a rabamu da aairah duk abinda akamata sai anmin tunda dama mu twins ne, ta fada tana turo baki.


Dariya suka kwashe dukansu harda ita Nabilan saida tayi dariya, billy kuwa anfara xama sai wasanta takeyi, ita kuwa Fadila tayi kicin 2 irin hakimar nan, daidai kun magana ne takesa baki aciki ,haka dai suka cigaba da firarsu.

Aairah ce akwance naga tayi kyau ta kara Haske, bacci take sonyi amma yaki xuwa.................. Aarif ne ya shigo yace wai baby meke damunki ne kullum cikin kwanciya, ga wani kyau da kika kara, bawani nan kawai dai kana xagina ne, wlhy I'm serious baby, ga wani cikowa da kikayi sama da qasa, anya banyi ajiya ajikinki ba, lakutar hancin shi tayi tace............ka iya kiwone .....馃檲


Niko nace kyama fadi gaskiya wlhy 馃槣







馃挐triplet 馃挐
[7:37PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐

Readers kuyi hkr last typin munsaka 81 maimakon 82........
8鈨�3鈨�
Ka iya kiwone......,,,
Uhmmm kema ai wifey kinfi kowa sanin na iya kiwo
Saboda gashi har nayi ajiya a nan gurin tare da shafa cikin nata....,'!


"~uhm uhm nidai bakamin ajiyan komai ba saboda nayi yarinta dayawa
Hmm wifey kenan tunda bakiyarda ba gobe tare dake xamuje hospital saina qara tabbatar miki da gaskiya yalakuco hancinta..dukan wasa takai mishi a qirji tare dacewa nidai baxaniba haka kawai naga masu labour,,, tayi wani rau rau da fiska...........


`~~Dariya tabashi amma ya gimtse saboda kwana biyun nan rigima takeji......uhm bagwara tun yanxu kije kifara ganin yanda akeyiba,,saboda banaso naga kina labour kina ihu saboda wasu haka sukeyi wata tabaka haushi,wata takaici,wata kuma dariya...
Toh ni nasan wifey ta jaruma ce baxatayi kukan haihuwa ba koh??
Bai luraba yafarajin sautin kukanta ashe tunda yafara magana take kuka....
Subhanallah preety lafiya???uum bakai bane kaketa maganan haihuwa kumani banasonji tana magana tana kuka...
Qara gimtse dariyan yayi tare da rungumuta yana bata haquri
:"/":"jiyayi jikin yayi zafi rau kaman garwashi,,,alamun zazzabine yakamata
Ahh my Aairah tun yaushe kika fara zazzabin nan ??
Niba zazzabi nakeyi ba.......injiwa gashinan duk jikin zafi nasan saboda karna miki allurane shiyasa kike boyewa koh.....
Kuka tasamai tare dacewa wlh niba haka bane dama yanxu kullum daxafin jiki nake kwana.......
Lallashinta yafarayi har saida tayi shiru kana sukaci gaba da hiransu.....

"Kiran sallahn magrib ne yatashe shi daga kallon series film din dasukeyi shida Aairah...
Wifey xanje masallaci kimana girki kafin nadawo saboda sai anyi isha'i sannan xandawo kinji.....,,,,
膼aga mai kai tayi tare dace mishi idan xaka dawo kasiya min agwaluma pls
Toh kice wannan babyn namu me kwadayine...lura dayayi xata fara mai rigiman gashi kuma har antada sallah daga masallaci shine yasashi cewa toh...
Amma a ina xansamo miki agwaluma da daren nan
Ai ana siyarwa awajen titin masallacin,,,
Toh shikenan saina dawo...peck yamata a kuncinta sannan yatafi
Itako haushi taji saboda kwana biyunnan batasan ana tabamata jikinta...dukji takeyi kaman ba jikinta ba.........

"" Bayan sallahn magrib Aairah ce tashiga kitchen domin daurama mijin nata girki......tarasa mexatayi can kuma kwadayin shinkafa damai dayaji takeji.....
Gyara waken tayi sannan ta daura dama kuma dataje gidan matar munnir tataho dayajin tafarnuwa....duk taqosa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login