Showing 3001 words to 6000 words out of 33274 words

Chapter 2 - Aarif Da Aairah Book 1 Complete Hausa Novel

Sakinat   

10 Feb 2025

403

knw my friend as a very gentle, intelligent,patient, honest and friendly to every body.
With dis brief history of my friend i wish almighty Allah may give them d opportunity 2 remain in peace, joyful $ happy marriage life.
Hall ya rude da tafi da hayaniya dan ba karya ba ta burgesu sosai, harshi kanshi aarif saida ya saurari biography dinda ta bayar........ MC ya kara cewa clap once again.........ba abinda kakeji sai tafi ......raf raf raf.........nan dai aka cigaba da shagali ,anyi serving din kowa ahall din.........bbu wanda xaice baisamu abinci ba da drinks da kuma snacks.........basu suka dawo ba sai 10 pm.
Washegari
Akayi kamu inda aka kira aarif yabada biography abokinshi kamar haka........
Gud day 2 u all, em here 2 tell u d biography of my brother $ also my friend which is well known as Nabil, nabil had attended his first schl were he started at turkish international schl,where he started right 4rm nursery 2 ss3 ,he was 1 of d intelligent $ respectful student in there,dis make d schl proud of him $ they give him scholarship at turkey, were he further his education there $ were he study bussiness admin.
I knw my friend as a good person, respectful, humble, kind $ trust worthy ,and i thing dat my friend hate is humilation.with dis i will like 2 wish my friend and my sister happy marriage life ....... Yan mata sun rude akan aarif shiko baisan sunayi ba.washegari aka daura auren NABIL $ NABILA daurin auren da dubban jama'a suka halarce shi .
Da yamma akaxo daukan amarya xuwa gidanta dakenan malali............nan fa akeyinta amarya nata kuka baxata tafi tabar iyayenta ba da kyar aka samu aka sata amota aka tafi da ita 馃殬.........
Fadin tsaruwar gidanma bata bakine dan gaskiya iyayenta sun kashe kudi ba kadan ba.....duk mutane sun watse daga amarya sai kawayenta ne kawai suka rage..............can sukaji tsayuwar motocin angwaye sunxo siyan baki tareda rakiyar ango ............suna shigowa aairah suka hada ido da aarif.............
To masu kara2 kubiyoni danjin yadda xata kaya atsakaninsu 馃槝


馃挐Triplet馃挐
[11:34AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *written by the*
*""triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐
We dedicated dis page to uh *sayyadah maryam*tanx 4 ur caring nd advice#1luv#....
4鈨�1鈨o5鈨�0鈨�
""Gaban Aairah ne yafadi adalilin kallon da Aarif yake mata,,murgu膹a馃槒mishi baki tayi...shiko sai yaxama kaman tv agurin,,,gyaran muryan da Nabil yayine yadawo dasu cikin tunaninsu..
Ah bigbros ayimana addu'a xan kulle mana gida....daganan Aarif yayi addu'a tare dasa musu Al-barka..dama dayake duk sauran frnds din sunriga suntafi sai yarage daga Aarif sai Aairah...
Aairah ce tace besty aci amarci lafiya,,kuka takeyi kaman ranta xaifita tana cewa yanxu Aairah tafiya xakiyi kibarni,oh da xama xanyi... a time din dakuke shan luv dinku idan nayi magana cewa kikeyi sbda bansan yanda soyayyah takeda dadi bane...aikinga yanxu kwayi soyayyahn dakyau..nidai sainaxo gashi lolx....
~muryan Nabil taji yana cewa Aairah fito Aarif yakaiki gida tunda dare yayi kuma mal isah haryanxu shiru beqaraso ba,,tab gskya baxan hau motan miskilin can ba..Aairah hakanan xakiyi hkr kihau sbda shika膹ai yarage betafi ba...nidai gskya uhm uhm..my Nabil toh kabari mana sai gobe tatafi,uhm Nabil muje yakaini din hararan wasa Nabila tayi mata itako gwalo tayi tafita..

"~hangoshi tayi tsaye awajan motan qara sawa tayi itada Nabil ....bokan turai ga, besty dinmu ka ajiyeta anan Isa kaita Road..膹aga kai kawai yayi tare dashigewa cikin motan..Aairah shiga mana toh,Nabil abama besty haquri saboda nasan yau fishi takeyi dani..hey nifa ba driver dinku bane..oh soweee Aarif shiga ciki Aairah ohk saida safe....
Bu膽e front seat din tayi tashiga.....wani qamshi taji ya gauraye tare da sanyin Ac din motan Masha Allah tace tare da lumshe ido......jan motan yayi tare dasaka waqar Korede bello tsaki taja wanda batasan yafito fili ba........
Jan burki yayi tare dajuyowa yana mata wani irin kallo...dukda ta tsorata amma saita dake,,, wakike mawa tsaki....wanda ya tsargu,fitan mun acikin mota idiot...taji zafin zagin amma saita nuna kaman batajiba..wlh baxan fitaba harsai kakaina gdn ubana wayace da'akace kakaini kayarda. kaga koh dole saika qarasa dani...murmushi yayi acikin ranshi tare dacewa Rashin kunyanki yana burgeni kuma, Insha Allah saikin xama mata ta....tare dayin wani gajeren murmushi wanda nikaina banfahimce meya qunsaba....
Jan motan yayi sai Isah kaita road,..wancen gdn xaka saukeni aikoh saidai kikwana amotan nan amma wlh baxan qarasa dakeba"oho dai doledai aka kawoni...tabude motan tafita tare dacewa kuma niba (idiot) bace...bam tarufo motar,,aranshi yana cewa xakidaina rashin kunyan nan very soon...bebar unguwan ba harsaida yaga shiganta cikin gidan tare dacewa ohhh Ni Aarif ne nafada soyayyah da sa'ar lil sistur na..oh my god....

Abangaren Amarya nabila kuwa kuka takeyi wanda batasan namene ne ba....Nabil ne yashigo tare da hayewa kan tanqameman gadonsu.my princess ba kuka yadace kiyiba godemawa Allah yaka mata muyi hakadai yayita rarrashin ta...tashi sukayi..tare dayin alwala suka gabatar da sallah raka'a 2 dakuma nuna godiyansu wajen Allah.
Kamo kanta yayi dare dayimata addu'a nikuma inaganin haka najawo musu qofa tare dace musu asubah tagari Nabil da Nabila..

.......washegari
Wayan nabil ne keta ringing ganin Aarif ne yayi mamaki sbda yasan halin abokinnashi beci ace yatashi yanxu ba....
Dauka yayi daga 膹ayan bangaren Aarif yace toh dan iska haryanxu baka kyale yar mutane bane.....hmmm wani irin yayane kai dakakesan jin sirrinmu.... mtwsss tsaki yy tare dacewa dama uhm .uhm wlh akan wannan yarinyar ne Aairah gaskiya inasan na aure ta......
Nabil jin maganan yayi kaman amafarki amma sai yadake,, ohk yanxudai mubari muha膹u a gidana kawai ohk sainaxo......

Kuyi hakuri dawannan ba cajine...

鈿淭riple pals鈿�
[11:34AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written* *by* *the*
"" *triple* *pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif* *da* *Aairah*
鈿滒煍呪殰
(love stowee)馃挐
5鈨�1鈨� to 5鈨�5鈨�

Nabil jin maganan yayi kamar amafarki amma sai yadake, ohk ynx dai mubari muhadu agidana kawai ohk sainaxo.........
Niko nace ......ohhhh su nabil anyi gida harda mata........mun xama manya ........(lolx) 馃槣
Daidai lokacin aarif ya iso gidan ......yakira shi awaya yace gani aharabar gidanka........kashigo mn .......aarif yace aa kafito kawai muyi maganan da xamuyi ,basai na shigo ciki ba, nabil yadage saidai aarif ya shigo ciki dan baxan bar princess dina ita kadai ba .......馃檲
Aarif abin yafara bashi haushi,saboda kaga naxo neman abu wurinka shine xaka wulakantani, nida na taso tundaga gida naxo gidanka bance wani abuba, saikai da kawai fitowa xakayi, shine kace baxaka iya barin matarka ba.....ba laifinka bane laifina ne dana tako har gidanka, dole kayimin abinda kaga dama .......nabil ganin yanda aarif yadau abu da xafi haka ,yasashi fitowa ......saida aarif ya tsaida maganar shine.....nabil yace em sowee friend ......ganinan na fito ma .......aarif ya katse wayarshi.
Nabil ne yabude motar aarif tareda shiga ciki yace haba likita bokan turai meye na daukan abu da xafi haka......aarif ya harare shi yace wlhy kabani haushi ........ 4get d matter pls, nabil yafadi haka tareda gyara xama.
Aarif ya maimaita mai abinda yakawo shi, nabil yayi dariya yace ni ynx hanya daya kawai ne nake ganin shine mafita kawai, aarif yace menene shi.......nabil yace princess kadai xata iya yimaka hanya, shiyasa tun farko nace ka shigo ciki kaki.......baka ganin da matsala ta wurinta ......nabil yace insha Allah bana tunanin xaa samu matsala.....to muje, aarif yafadi tareda fitowa daga motar.
Suna shiga ciki suka tadda nabila xaune afalo tana waya da aairah, yayinda take cewa ......haba aairah ynx baxa kixo bako........sai naji takara cewa toxan kira mum intambayan miki ita .........kedai kawai kicemin baxa kixo ba.....bawai kibuge da my nabil ba..........shi xai iya fita unguwa wurin abokanshi......tace ina xuwa xamuyi waya ......sukayi hanging.
Saida suka gaisa da aarif sannan takawo mai juice mai sanyi da snacks..........nabil ne yace princess munxo neman wata gudummawa ce daga gareki.......ina fatan xakiyi kokarin samar mana.....tace Allah yasa baifi karfina ba.....ameeeen.
Nabil ne yayi mata bayanin komai, murmushi tayi axuciyar ta tana mai jindadi.........tace wannan bawani matsala bane amma fa,saidai kubi ta hanyar dad dina ya nemar mk ixini a wurin dad dinta, dad dina abokanaine da dad din aairah........insha Allahu inkuka biya wannan hanyan xaku samu abinda kukeso.
Aarif yace tnx sis.......yaci abinda takawo mai kadan daga bisani ya mata sallama suka fito shida nabil......nabil ynx ta ina xaa farane ????....aarif yace xansamu dad dina ingaya masa inyaso sai su tafi shida dad din nabila gidan sukayi musabaha ....aarif yana barin gidan bai xarce ko'ina ba sai gidansu .
Yana shiga part din dad dinshi .......ya tarar da mum da dad dinshi suna hira.....ya gaishesu suka amsa cikin kulawa.......dad yace my son naga sai girma kakeyi ne......murmushi yayi......mum tace gashi har ynx yaki kawomin sirikata , dad yace ai inaga kauye xamuje mu samo mai mata......aarif yace sai kace wanda aka gaji dashi.....dariya sukayi, dad yace to yaushe xaka kawo mana wadda xaka aura ??.....aarif yace tana nn xuwa very soon....a ina take ..... 'yar aminin dad din nabila ne .....daman shi naxo fada muku .......ya fada yana sosa keya.......aaah ashe son din namu ya girma .......xan kira alh bashir inyaso sai muje a weekend .......yauwa dad bari na shiga ciki....suka yimai fatan alheri.
Saturday........
Alh ahmad yana xaune adakin shi da matarsa suna hira sbd duk weekend agida yake xama suyita labari da iyalinshi........alh bashir ne yakira shi awaya cewar sun iso shida yayanshi, daman yasan da xuwansu.....amma besan akan abinda xasuxo ba......fita yayi ya shigar dasu guest falo inda aka gabatar musu da drinks da kuma abinci.
Bayan gaggaisa ne suka yimai bayanin abinda yakawo su, alh ahmad ya nuna farin cikin shi da kuma amincewar shi.......sunason asa rana alokacin .......inda abin yaxo da sauki daman abokinshi ne sai ya xama shaida ta duka bangare 2 na aarif da aairah ........
Nan aka tsaida wata 3, kudin gaisuwar iyaye da kuma nagani inaso, 50,000......sadaki kuma 100,000 .......yayinda xaa kawo kayan sa rana iyaye mata xasu kawo washegari..........
Bayan sun tafine .......dad ya shigo yafada mata komai...
bata nuna mai bataji dadi ba duk dadai tafison yarta ta xabi wanda xata aura.......saida yayi mata bayanin dangantankar alh bashir da alh muhammad cewar uwarsu daya ubansu daya da kuma yake da xama, saida yayi mata bayanine ta gane mahaifiyar aarif itace xasuyi surukunta ,daman sun hadu abikin nabila sunyi kamar dama sunsan juna abaya ......... Sai alokacin tayi murmushi danta tuna halinta.......mutumiyar arxikice.......Lokacin da labari ya isa kunnen aairah tayi kuka kamar ba gobe, gashi ba halintace batasan wanda suka bata.......dad dinta ya kasance baya magana 2 .......haka tagama kukanta tayi shiru bayan mum dinta tabata baki ,washegari aka kawo kayan sa rana ........anyi musu tarbar arxiki ......daxasu tafi aka hadasu da kayan ci da sha.kuma yaune xai fara xuwa tadi .
Bayan sallar isha'i ne aarif ya iso yayinda maigadi yayi masa iso har guest falo......da kyar mum ta lallaba aairah ta fito......axuciyarta kuwa ta qudiri koma wanene xaisha rashin kunya da bakar magana harsai ya janye dan kanshi, tana shiga tasami kujera taxauna bata samu daman ganin fuskar shi ba dan ya sunkuyar da kanshine .......dagowa yayi take sukayi 馃憖馃憖 4 dashi , ta mike axabure tace 馃憠 kaineeeeeeeee..................


To masu karatu kubiyoni danjin yadda xata kaya atsakaninsu ,shin xatayi mai rashin kunyane ko kuma xata amince dashine............



馃挐triplet馃挐
鈿滒煍呪殰
[11:35AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *written by the*
'''' *triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐
5鈨�6鈨� to 6鈨�0鈨�

Bakinta har rawa yake,tace me ya kawoka gidanmu......kawai Aarif tsayawa yayi yana kallonta sbd shigar datayi ya burge shi ssai.......wani material tasa orange colour Wanda yasha dinkin stone work,aka matashi Riga da skirt.......dinkin dan chas chas ajikinta sai tayi veiling din gyale......axuciyar shi yace masha Allah gsky Allah yayi kyakyawar tsura anan,insha Allahu Aairah sai kin xama mallakina by God will....... I really luv Aairah.......maganan datayi ne ya dawo dashi daga kogin tunanin da yafada...sai yayi wani ajiyar xuciya yace oh dama dani kike?wani baqin ciki da yaxo ma Aairah tace bansani ba馃槨.yace by the way dama naxo ne nafada miki duk wannan rashin kunyan dakikeyi kiyi ma ishin ki kafin na aureki.....dan ba Dan komai xan aureki ba saida rashin kunya da kikamin abaya.......Aairah tace Nima dama me xesa na auraka馃槒biyayyan iyayene kawai xaisa na aureka taja tsaki maAatafi .ta barshi anan.....yayi murmushi ya fada a hnkl yace Aairah kenan馃槉.
Nabila tana kwance akan cinya nabil shikuma kanshi na kusa da kunnanta yana bata lbr me dadi sai dariya take.....saisukaji salaman Aarif nabila tatashi da sauri ta shiga daki domin tasa hijab......nabil yace Aah likitan bokan turai yanaganka haka as if u arupset馃槹yace kaidai bari abokina yarinyan nan tana nema ta juyanmin da tunani馃ba Wanda nake tunani kullum sai ita wlh abokina ina son yarinyan nan馃懇馃徎 ido kawai nabil yake binshi dashi yace lallai wai nabil yau Kaine kake qoqarin shiga wani hali sbd mace gsky I'm surprise......Aarif yace ai haka Allah ke lamarin sa,yace amma aboki na kasan meya faru?yace Aa sai kafada....yace naga kamar bataso na馃様.nan nabil ya dinga kwantar masa da hankali harsaida ya lura abokinsa yasamu relief.....Anan suka Dan taba hira kadan yamusu sallama yanufi gida.
Afanin Alh nura da haj hindatu wato iyayen matar yaya kamal,abin ya girmama.....tohpha kome yake faruwaaaa Ku biyonidominkuba馃憖
abinci..(lolx)
Yarsu wato juwairiyya Wanda yaya kamal da matarsa ke qoqarin hada aurensu...juwairiyya tafara ganin Aarif ne alkcn bikin yayarta da kamal....tin lkcn tace duk duniya bataga Wanda xata auraba sai Aairaf...haka taketa haukanta ita kadai,ta fada ma yartata tace mata karta samu damu xata aure Aarif.....da aka fada ma Aarif yace shi baxe aureta ba sbd hakane tsana tashiga tsakanin shi da matar yaya kamal....
Ahalin ynx dae juwairriya na qoqarin kashe kanta sbd Aarif..Tohpha wannan shine hausawa kecewa son masowani qoshin wahala.....
Ranar lahadi da safe Alh nura wato mahaifin Juwairiyya ynx wajan mahaifin Aarif.....yafada me duk abin da ke faruwa,yayi farinciki da jin haka sannan yace insha Allahu xayi wa Aarif din mgn,sukai sallama ya tafi.bayan tafiyan Alj nura ne,mahsifin Aarif ya aika siyama domin ta kira Mae Aarif......
Assalama alaikum inji Aarif wa alaikumus salam,Aarif!!! Yace na' am baba.....mahaifin nasu yace dama maganan juwairiyya xan ma.................

Kash masu karatu adaidai nan ne xan saya,sanso Ku biyoni domin jin yaxa a qari馃榾


馃挐triplet馃挐
鈿滒煍呪殰
[11:35AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*""triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐
We dedicated to our lilsistur Ameeerah.Wish uh quick recovery#1luv#...

*Masoyan Wannan littafin muma muna qaunarku*馃挐
6鈨�1鈨o6鈨�5鈨�
Mahaifin nasu yace dama maganan juwairiyyah xanmaka,,,ohk dad meyafaru da ita..... Aurenta nakeso kayi...Axabure yatashi tare dacewa mekake nufi Dad....
Wlh dad banda sha'awan auren mata 2 pls dad,dnt do dis to miee wlh i can't ni Aairah ka膹ai nakeso nasan idanna Aure mata 2 baxanyi adalciba...,,,
Shhhhhhh..dad yafa膹a, Dole ka aure juwairiyyah sbda kaceci rayuwanta...
Kaikanka kasan tunba yauba juwauriyyah kesonka.Aarif kakoyama xuciyanka sonta koyayane pls my son..
Dad yatashi yabar falon yarage daga Aarif sai mummy dakuma munnir.....Aarif besan sanda yafara hawaye ba. pls mummy kisaka baki wlh kinsan halin 'yan gdn su....basada mutunci dakamun kai..ni tunda tanuna tana sona naji naqara tsananta wlh...calm down my Aarif...Aarif kayima Abbanka biyayyah insha Allah xakaji dadin wannan biyayyahn...nikaina basanta nakeyiba wlh sbda duk rayuwansu na 'yan boko sukeyi basada cikakken tarbiyyah...nan fadila matar kamal bata ganin girmana kuma laifin kamal dinne...
Amma nasan my Aarif gwarxon namiji ne baxai bari gidanshi yalalace ba..smile yayi tare dacewa Insha Allah mummy nah...
"Munnir yace lilbros yaushe xa'a kawoma mummy Aairah tagaisheta ne...xataxo very soon;;;;ahakadai harsaida Aarif yasakko daga bacin ran daya shiga..........
Washegari...
"""My princess kina laulayin nan ne xakije skul...my dear test fah mukedashi kaga gwanda dai naje ainaji sauki...kiss yamanna mata a goshi tare dacewa kardai a wahalan mun da baby nah...toh baban baby angama..bari nakira Aairah

~Hello Aairah kinshirya ne,,eh yanxu xantaho ohk saidai munhadu akwai lbr ok
"Aairah nahango taha膽e cikin wani tsadadden swiss less red colour riga da skirt 膹inkin yaxauna ajikinta kaman kasaceta kagudu (lolx).....
-"transparent veil tasaka white in colour ta 膹akko size bag dinta tasaka woaw Masha Allah......
Ummina inkwana lfylau babyna..harkin fito eh mummy tohm adawo lfy....Abba betashi bane ummi?aa sammako yayi xuwa Abuja sunada meeting tohm Allah yakaishi lfy Ameeen bye ummi...
Tana xuwa taha膹u da Nabila...bayan sunfito daga class suka koma gefe sunata hira..anan Aairah tabata lbrn Abin da Aarif yamata....dariya tayi tace Allah yatabbatar da Alkhairi

"""Hmmmm ai wlh saina gasashi bashi beda mutunci ba...ah Aairah agabana kike cin fuskan dan uwana...ai shiyaja naci fuskan nashi....
Hmm wlh keda Aarif kundace kinga shi bedaukan raini,Kekuma kin iya rashin kunya,,xadai ku gyara kanku ne...
Saura kwana nawa yarage ne bikin, oho ni wlh mantawa nakeyi dawai Aure xanyi....
Uhmm nidai gudun mawane kayan mu namata ne (lolx).

"Allah sarki ga my honey can yaxo daukana taso muje yayi dropping dinki tunda mal isah ne yaje kai Abba abuja..ohk muje,,

~lah Aairah shida hubby dinki ne ashe...
Harara Aairah tagalla mata tare dacewa kinga wlh xamu raba hali yanxunnan...uhm anaso ana kaiwa kasuwa.....banxa tayi da ita harsuka qarasa wajen...
""Baban unborn baby ina kwana...hm lfykalau Amaryas...ykk shiru tamishi tare da bude back seat xatashiga...
~nabil kallon Aarif yakeyi wanda yashagala da kallon Aairah, taba shi yayi.yadai bokan turai uhm kace mata ina mota inajiranta taxo....kasan yau gurin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login