Showing 24001 words to 27000 words out of 33274 words

Chapter 9 - Aarif Da Aairah Book 1 Complete Hausa Novel

Sakinat   

10 Feb 2025

410

daga ganinsu kaga area boys....glass nabil yasauke tareda musu sallama

'''Dayane acikinsu ya amsa banda sauran dasuketa busa sigari,,,,nabil ne yafito shida Aarif daga cikin motan
Kudi Aarif yaciro a aljihunshi yamika musu wanda shikanshi besan yawansuba......

""Ah gaskiya oga yanxu kukayi magana fada mana wakukeso mukashe yanxu mucika aiki
Nabil ne yace bakisa xakumana ba....... tambayan ku mukaxoyi sannan har idan kuka gayamana gaskiya xamu baku konawa kukeso,,,,,

""""Shin kunsan jywairiyyah tacan gidan yanuna musu gidan da hannu

Hhhhhh dariya suka kwashe dashi sannan daya daga cikinsu yace kace mana hajiya kake nufi
Ai wlh munajin dadin aikin hajiya riyyah....
Lallekam Aarif yace acikin ranshi wato harda nickname gareta wai riyyah......
Toh kafin mufara kufada nawa kukeso mubaku.,,,,
Aa kudai fada mana mekukeso kusani acikin labarin haj riyyah........
Nabil ne yace shin ko kunsan Juwairiyyah tasa anmata kidnapping din wata awajen hanyar unguwan dosa????
Wani acikinsu ne yace tabbas munsani amma bamu tasaba wasu wa'inda sukafimu iya aiki tasa amma nasan gidan da takaita ta boye
Alhamdulillah Aarif yace tare dacewa wlh konawa kukeso xanbaku indai xakununamin inda wifey ta take.........
Dubu dari mukeso sannan mukaiku gidan qawartata kilici inda aka boyeta......bude mota nabil yayi sannan yarubuta musu cheque din dubu dari biyu 200,000 yamika musu atake anan suka fara ihu suna godiya

""Shiga motan sukayi tare da mutum 2 wa'inda xasu nunamusu inda gidan yake,,:,,;;,,

~abangaren Aairah kuwa yunwa tagama cinta gashi koruwa basa barinta tasha meyawa gashi kullum idan takwanta bata iya bacci saboda tsananin yunwa daqishin ruwa...

""yau tana xaune tayi tagumi hawayen sunqi fito ga idonta har ciwo yake mata saboda rashin bacci
Tana nan xaune gyangyadi barawo yadauketa anan ne tayi mafarkin waiga Aarif nan yaxo xai tafi da ita......firgit tafarka taga koxata ganshi amma wayam.....

Tashi tayi domin tadauro alwala tayi sallahn walha....

'"""Taxo xata shiga dakin daidai bakin kofar dakin tafadi agurin wani raxananne ihu tasaki.....ita juwairiyyahma bataji ihunba saboda tanacan suna aikin fasikanci itada Alhajin ta....
Daidai isowarsu gidan kilinci
'''Aarif yaji ihun Aairah,,ai Nabil begama parking ba yafito a 360 yanufi cikin gidan,,,, dama kuma juwairiyyah da Alhajinta yaxo tamanta bata rufe qofan falon ba....


""":hankada qofar yayi yashiga ciki..
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un kawai bakinshi ke iya furtawa saboda ganin Aairah dayayi acikin jini....jinin ma bakadanba
Ihu yasa tare da rungumeta yana hawaye....daidai nan Nabil yashigo cikin dakin....

Shikenan nabil juwairiyyah takashemin wifey da unborn dina nashiga uku......
Plssssss Aairah karki tafi kibarni wlh nima binki xanyi indai kika tafi kika qyaleni
Daidai nan juwairiyyah tafito daga cikin dakin daga ita sai under wear tanamika.....Alhaji kuma yana bayanta yasaqalo hannunshi tacikinta.....bata qarasa mikan ba tadaskare agurin dalilin ganin Aarif da nabil datayi wanda bata taba tunanin ranan nan xataxoba ko a mafarkinta ba.....
Aidagudu tajuya xata koma daki saboda bata manta dukan dayataba mataba wanda kasheta ne kawai beyiba......shima Alhajin yatsorata daganin Aarif dan wani nishi yakeyi saikace zaki yaga mutum...

""Bata qarasa shiga dakinba ya damqo wiyanta tare dahadata dajikin bango.....ai Alhaji naganin haka yakoma dakin yasaka lock...kilici ma shigewa dakin tayi saboda Aarif baqaramin tsoro yabasu ba.....

Nishi Juwairiyyah takeyi dakyar gakuma idonta duk sunfito waje kamar wata mayyah......
Nabil ne yaketa bama Aarif haquri yakyaleta saboda tawahala amma ina kaman qara xugashi yakeyi

Jini ne yake futow ta bakin Juwairiyyah da hancinta......
Nabil ne yace Aarif kaje kataimaka wifey dinka hannunta na motsi saboda daga gani cikin jikinta yaxube kuma tana neman taimakon gaggawa...

"""Ai dasauri yasake juwairiyyah yakoma gurin Aairah..
Itako dagudu tashige dakin dasu kilici suke sannan sukaqara rufewa.....

Nabil kaxo mukai wifey asibiti
Toh muje amma wa'innan 'yan isakan fa karsu gudu kuma
Aa xamusa guys dinnan su tsare su saimuqara musu kudi

""Suna fita suka ga samarin najiransu
Nabil ne yace pls kushiga cikin gidan nan ku tsare mun su karku bari sufita dan Allah xamu qara muku wani 200,000 din
Jiki na rawa suka shiga cikin gidan sukuma sukashiga cikin motan dan sukai Aairah asibiti wanda batako numfashi..,,

(Niko ummeee nace tohfah馃槼 Allah yatashi kafada)



馃挐Triplet馃挐
[7:40PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written* *by* *the*
*triple* *pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif* *da* *Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)


Dedicated dis page 2 u *Hajiya* *Aisha*(may ur soul rest in peace) ameeeen!!!!!

8鈨�6鈨�

Basu xarce ko'ina ba sai asibitin aarif suna isa wasu nurses suka xo da sauri suka shigar da ita, bayan an shigar da aairah ne nabil ya kira daddyn aarif da abban aairah, kafin wani lokaci suka iso atare harda mum da mami.


Suna shiga sukaga su aarif da nabil, aarif kuwa yana ganinsu ya taho da gudu ya rumgume dad dinshi yana kuka kamar wanda akace mai mahaifiyar shi ta rasu,bubbuga bayanshi dad dinshi ya ringayi tareda bashi baki............addu'a xakayi mata ba kuka ba........... Insha Allahu xataji sauki.............haka suma iyayen aairah da mum sukaita bashi baki................. Ahaka nabila da siyamah suka riskesu.


Dad din aarif ne yakira commissioner yan sanda na kaduna ya fadamai ya tura motar yan sanda gidan kilishi akama su juwairiyya, batare da bata lokaci ba aka kamo juwairiyya da kilishi banda alhaji kasancewar ba'a cemusu dashi ba....................




Asibitin an xagaye shi securities, kasancewar mai girma President yana ciki tareda iyalanshi,su munir da kamal harda aisha sun iso gurin, wani office special suke xaune aciki, daga masu kuka sai masu tagumi............ A haka dai har suka shude awa 3 babu wani information, mai girma President ne da kanshi yaje dakin da aka shigar da aairah yaga ko lafiya.................


Daidai lokacin daya shiga dakin yaga an rufeta daga fuskar ta har kafarta.

Arikice ya karasa wajen likitan yana cewa lafiya naga an rufeta mai hakan yake nufi, karkace min kana nufin ta mutu ne............ Ya jeromai tambayoyi ajere..............


Likitan rasa abin cewa yayi batare da yasan amsar da xai amsa mai ba............. Girgixa likitan yayi, wanda hakan saida ya firgita likitan yayi Dan yadda yaga idon mai girma President ya kada yayi jawurrrrrrrrrr............


Da kyar likitan ya daidaita nutsuwar shi yace saidai muyi hakuri dan kowa da irin tashi kaddarar, duk abinda ya sami mutum mai kyau da mara kyau anasan mutum ya rungume kaddarar nan da hannu biyu 2 ............munyi iya kokarin mu dan ganin mun ceto abinda ke cikinta da ita kanta amma hakan bai samu ba, I'm sorry to say......... Patient din da abinda ke cikinta sun amsa kiran Allah.............


A office kuwa jin shirun mai girma President yayi yawa yasa suka biyo bayanshi........... Suna shiga dakin sukaji mai girma President yana fadin""" innalillahi wa'innaaa'ilaihi raji'un................. Aikuwa da gudu suka karisa ciki dan ganin abinda yake faruwa..............


Salati dukansu sukasa yayinda aarif ya nufi gadon da gudu rumgume ta yayi yana fadin karki min haka aairah kinsan cewa inbaki baxan iya rayuwa ba, haka ya cigaba da magana kamar wani xautacce yana jijigata yayinda sauran suka dinga kuka barin ma iyayen aairah.............da kyar aka iya banbare aarif ajikin gawar............



Inaaaaaa aarif ya kara kwasa aguje ya nufi gawar aairah ya yaye fuskarta .......nan take ya fadi kasa sumamme..............


Da gudu likitoci da me mai girma President da abban aairah dasu kamal sukayi kan aarif............ Wani daki aka kaishi daban.......... Bayan an bashi taimakon gaggawa akayi mai allurar bacci.......... Nan take bacci ya daukeshi.



Mamice taje gadon da aairah take tanata kuka tana cewa ya Allah ka dubeni da idon rahama, bansan ya xanyi ba inkika tafi kika barni, ke kadai na mallaka a duniya gashi kema kin gujeni kin tafi kin barni da axabar xuciya data duniya, yanxu wa xan kalla inji dadi aduniyar nan馃槶馃槶. .................haka ta dunga surutai batare da tasan abinda take fada ba, abba ne ya dinga lallashinta duk dadai shima juriya yakeyi amma duk da juriyar da yayi saida ya xubar da hawaye sosai, dan duk duniya ba abinda yake so fiyeda aairah, mum dasu siyamah da Aisha ma kukan sukeyi, maxan ne kawai sukayi juriya amma xuciyarsu ba dadi.


Wasa wasa asibiti ya cika da yan uwa both side duka banda wadanda suka tsaya agida in an iso da ita suyi mata addu'a.


Aarif ne ya farka ya ganshi awani daki shi kadai, nan take abinda ya faru yadawo mai, da gudu ya fito daga dakin ya nufi dakin da aairah take...............


Sanda ya shiga dakin babu wanda ya lura dashi, sai ganin shi sukayi akan jikin gawar da aka lullube............ Jijjigata ya Shiga yi yana kuka yana surutai...........babu wanda ya hanashi saima kuka daya karu adakin.

Ji yayi ana taba gashin kanshi ya share can yaji anyi hugging dinshi............ Ya dago a firgice sbd noticing hannun da yayi hugging dinshi da yayi wanda baxai manta ko hannun mai shi ba..............


Suna hada ido tasakar mai murmushi............rungume ta yayi kamar xaa kwace mai ita............Dariya yayi kamar bashi bane yake kuka ba................



Jin shirun aarif ne yasa mami kallon inda yake,mexata gani............aairah tagani sun rumgume juna itada aarif............ Bata yarda da abinda idonta yake gani ba saida ta murxa idonta ta bude taga dai idonta gaskiya yake nuna mata.......

Alhamdulillah! !!!!!! Mami ta fada da karfi, nan take hankalin kowa ya koma kanta, yayinda ta nufi wurinsu aairah.......kallon su aairah sukeyi kamar a mafarki............. Nan take dakin ya rude da Alhamdulillah............


Aairah xame jikinta tayi daga jikin aarif dan ita lokacin data farka batasan akwai mutane a dakin ba, saida taji hayaniya tukunna...........



Mami tana isa gadon ta rungume'yarta kamar zata maidata ciki............... Alokacin likita ya shigo dakin yace........ikon Allah I'm sorry plsssss, duk wani kofofin sadarwa na jikinta mun saka baya bamu komai saidai ya cak, nan ya kara basu hakuri barin ma me mai girma President, President yace babu komai dama haka aiki ya gada ana samun akasi wani xubin, nan ya kara dubata yace cikinta yana nan bai xube ba saidai ya rage kwanakin shi amaimakon wata 3 yakoma wata 2 da sati 2 (daman awurin su juwairiyya tafi wata 1 da kidnapping dinta da sukayi shiyasa cikinta yakai wata uku, inbaku manta ba lokacin da suka saceta cikinta baikai watannin nan ba) .......nan fa dakin ya kara rikicewa da murna duk dadai kwanakin cikin ya ragu amma sunji dadin jin cikin yana nan...............



Nan suka kara gaisawa da mai girma President da likita inda mai girma President yake cema likita farko kayi mana mummunar albishir ynx kuma kayi mana kyakkyawar albishir, amma duk da haka ka cancanci kyauta mai tsoka ,akwai wani hospital dana bude amma baa fara aiki ba amma komai da ake bukata na amfani akwai shi har wanda kasar nan babu anyi odar su na mallaka maka da wani gida a u/rimi Queen amina road ya xama naka, likita ya rasa irin godiyar da xai yi ma mai girma President..........


Nan dakin aka dauki kabbara inda aarif yabashi kyautar mota da kujerar makka 3 .............nan sukayi musayar number,daga nan aka dunguma xuwa gidan mai girma President.

Nan akaci aka sha a takaice anyi karamar walima daga bisani mum tace abarta mata aairah ta karajin sauki, shidai aarif ba haka yaso ba, daga nan aka watse kowa ya tafi amma banda aarif da yace yadawo gidan shima babu yadda baa yi dashi ba yaki haka aka kyaleshi.


Bayan sati 1


Yaune ranar da xa'a bada mukamai na fadar mai girma President..........inda akaba alhaji Ahmad vice President (abban aairah) haka nan ba yadda ya iya da mukamin da aka bashi, danshi bayasan mulki amma kuma yanada jama'a, haka akabi aka rarraba mukamai ga wadanda suka dace.



Aairah ce xaune a falo itada siyamah da mum suna kallon madubalaah,aarif ne ya shigo yace mum yunwa nakeji......... Baga siyamah nan ba kasata ta dibo maka danni nafara gajiya da kai kullum kana makale anan part din................. Dariya yayi yace mum aikece kika hanani matata da baxaki dinga ganin inayi miki sintiri ba,ynx faa dani da gwauro bamuda maraba............ Mum tace ai saikai tayi danni har yanxu banga daughter na ta dawo normal ba.............. Haba mum ahakane bata dawo normal ba? Wlhy ni qiba ma naga tanayi da haske...........kagama nacinka ka kyaleni, nama san me xanyi, dama akwai
wanda ta dameni wai tana sona,............xanje mu sasanta muyi aure kafin kidawo min da matata, inkaga dama ma ka auri dari kanaso inbaka ita ka kara sakaci adauke min ita ko............ Banda abinki mum aikinsan wancan ma kaddara ce amma ynx ko'ina xataje da securities xata......... Itadai aairah tana jinsu batace komai ba sai wani lafewa da takeyi ajikin mum.............



Mum to ita ki tambaye ta mana inta yarda k
Sai mutafi gidanmu mu kyaleki............. Hmmmmm ai nasan baxa tace xata bika ba danna fika kula da ita.



Aa mum kibari aji ta bakinta..........daughter xaki xauna dani ko kuma xakibi mijinki............


馃挐Triplet馃挐
[7:44PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐

8鈨�7鈨�

"""Ya durquso kusa da ita yace wifey ai xaki bini koh?hade da kashe mata ido馃槈
Ta dago kai ta dan harare shi馃槡ta langwabe ajikin mum tace mum ni baxan bishi ba inanan atare dake.......


Oh haka kikace koh?ynx agaban su mummy xaki watsa min qasa a ido koh?yaqara matsowa kusa da ita yace ai nasan wifey na wasa takeyi min da Allah ki basu kunya kice xaki bini馃檹....
Nifa dagaske nakeyi baxan bika ba馃槒mummy nikinga ma bacci nakeji bari naje na kwanta ta qarasa maganan tana kallonshi tana mai gwalo馃槣

Yayi sauri yasha gabanta yace haba wifeyna ki taimakawa hubbyn ki鈽� tace anqi.....
Ya tafi fiiiiiiiiiii yayi hanyar kofa sannan ya juyo yace kitaxama kar ki dawo mtswwwww...


Ita kanta mummy abun ya bata dariya.....yaran nan Allah yashirya munku馃槉siyamah tace ai mummy nan da anjima zakiga sun shirya......


***xaki fadi gsky koh baxaki fada ba.....yallabai wlh zanfada Dan Allah kayi hakuri zan fada馃oya yi magana ina jinki......
Yallabai wlh bani nayi kidnapping dinta ba馃槓 sergeant din ya daka mata wani tsawa Wanda tayi matuqar raxanata(ba ita kadai ba harni sai da na raxana na rasa hanyan fita saida ummee ta riqe ni ta fita dani lolx馃槀)yace bake bace juwairiyya bakinta na rawa tace eh eh eh neeeeeece馃槦



Haj hindatu na dakin mijinta tace Alh wai ya maganan wanannan yarinyan ne..........haka xamu sa ma yaronan ido ata axabtar mana da yarinya.....
Toh hajiya yaxamuyi ai duk abinda yafaru ita taja.....
Oh Alh abin da xakace kenan馃槨ni pha ban yarda juwairiyya ce tayi musu kidnapping yarinya ba.....kawai tsaban sharri ne sunga sunyi na farko basu sami riba ba shine xasu mata wannan sharrin....

Toh kaima in sun shanye ka to ni basu shanye ni ba duk yanda xanyi sai nayi domin na qwato ma yata yancinta馃槧馃槧馃槧


Haj na lura ke kike daure wa yarinyan nan gindi tayi rashin mutincin da taga dama....toh in ba ita tayi kidnapping dinta ba toh ya akayi aka ganta awajan ta...
Toh wlh kinji na rantse koh idan kika kara tarata da maganan sakaryan yarinyan nan sai nayi matuqar bata miki raii tunda ke bakida tunani useless ya tashi ya bar mata dakin.


Lalllai ma Alh wato sun toshe mai baki da kudi koh, toh ni sai nasan yanda nayi nafito da yata...shi in besan xafinta ba toh ni nasani mtswwwwwwww



Ke malama wlh in baki fadi gsky ba toh ni xan fada wannan wahala har ina馃槧kalli yanda ake jibganmu kamar jakai kalli yanda muka koma.......

Haba kilishi kiyi hakuri mana kisan indan muka fadi gsky ba qaramin wahala xamu ci ba.......kinsan hukunci Wanda yayi kidnapping mutum kuwaa.....




Siyamah wlh goruba nake son ci.........tohpha goruba kuma?ni ynx inaxan samu goruba馃檮
Ohk bari nakira Aarif...helo hubby,lfy kike kirana馃槧ta qara lagwabe murya kamar xatayi kuka tace wlh unborn babyn mu ne yake son ci goruba....toh ni ina ruwana wainda kike gurunsu su baki mana.....xata yi magana kenan ya kashe wayan......
Ya xai kawo miki ne?
wlh siyamah har ynx fushi yake dani wai baxai siyo ba馃槖tace toh bari na tambaya mummy koh tasan inda ake siyarwa...



Sallama alaikum,wa'alaikums salam..wai gashi abawa Aairah.....inji wa?inji wani a waje tace toh kawo angode...


Toh mummy gashi dai danki ya fanshe ki....ynx ya aiko yaro dashi......yauwah dama bansan ina xa'a samo baa.


Aarif ne kwance akan gado yana tunano abinda ya faru da wifeyn shi...kae Alhmdlllh da ynx na rasa wifey da bansan ya xanyi ba...da ynx ina cikin mawiyacin hali.....



Ya tashe ya shiga wanka .yasanya blue shirt da black trouser kayan sunyi matuqar fitting dinshi...




Driving yakeyi cikin kwanciyan hankali yanayi yana murmishi Chan kuma sai ya tuno da abinda wifeynshi tayi mai....sai ya hada rae ya ja tsaki mtswwwwwww




Bai tsaya ko ina ba sai police station......yasami DPO bayan su gaisa yace yah sun amsa laifin su kuwa?DPO yace wlh har ynx na lura suna da taurin kai....yace Ku qara musu tsanani ssai kuma kada kubada bailing su koh waye yaxo.....yace toh yallabai

Inaso nagansu.....DPO ya kira wani sergeant yace ya kaishi inda suke....Aarif yabi bayan sergeant xuwa wajan su juwairiyya..


Juwairiyyah kenan kinsan fada dani babu riba.......har kin isa ki taba wifeynah ki xauna lfy.......xunubin da kikayi abaya be isheki ba sai kin qara da wani koh?koh da yake banganin laifin ki jahilci ne ke dawainiya da kee....

Dan Allah kayi hkr wlh sharrin shaidan ne dakuma sonka bt I hv realize my mistakes pls 4gv me馃檹

Will u shout up ur dirty mouth hw dare u daxaki naimi 4gvness dina har kinada bakin da xaki ce min sharrin shaidan akwai shaidan din da ya wuce ke.....
Wlh sai nabiwa wifeynah haqinta.....kuma wahala ynx kuka fara sha kuma na hana abawa kowa billing Ku.


A lokacin ne kilishi ta dago kai ta fashe da kuka tace Dan Allah kayi hakuri wlh bansan kidnapping dinta tayi ba kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login