Showing 27001 words to 30000 words out of 33274 words
bantaba sanin kishiyarta bace馃槹
Dallah rufewa mutane baki ba duk ke kika sani ba..... juwairiyya ni xakiyiwa sharri馃槼?
Ku rufewa mutane baki ku kuka sani karuwan banxa karuwan wofii....Ai u deserves more than this useless human beings...
Wajan DPO ya koma yace Dan Allah a lura ssai yace insha Allahu......ya dauko N100,000 ya bashi nan DPO ya shiga godiya..sukayi sallama ya wucee
Wayanshi ne yafara ringing yana dubawa yaga nabil ne.....yayi picking yace ya akayi....nabil yace dama kira nayi inji ya Aairah taqara ji da jiki....yace jiki Alhmdllh
Amma ta dae dawo gida koh.....ya ja numfashi yace kaidai bari sun hade min kai ita da mummy wai ba ynx xata dawo ba...
Allah sarki Ashe kai ynx gwarro ne ya fashe da dariya馃槀馃槀
Dakata mallam banson shakeyanci in baxaka bani mafita ba toh sai anjima馃槨
Yi Hakuri abokina abun be kaida haka ba....mafita daya ne shini kaje kasami daddy ka fada mai na tabbata xai fahimce kah...
Gsky ka kawo shawara kuma naji dadinta ssai馃槉shiyasa nake Sonka.....Ai ynx chan xan wuce....sukaiyi sallama ya kashe wayan....
Mai girma shugaban qasa yana xaune a parlourn shi yana hutawa......Aarif yayi sallama ya amsa tare da mai ixini ya shigo.....ya sami guri ya xauna ya gaishe shi bayan sun gama gaisawa yace lafiya dai koh?lafiya qalau daddy dama wata magana nakeso nafada maka....
Anan shugaban qasa yayiwa bodyguards dinshiu marni dasu basu wuri......bayan sun fita yace toh inajinka.....ya fara Sosa kae yace daddy damaaaa sai yafara daburdabur........kayi magana mana dama mae................
馃挐Triplet馃挐
[7:46PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*Triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐
Pals kusani a addu'ar ku em sick馃槗......
8鈨�8鈨�
~*kayi*magana mana Aarif meke tafe dakai?
Uhmmm Dad dama akan maganan Aairah ne mummy tahanata komawa wai xansa aqara sace mata inlaw
"Tohfah gaskiya mummynka bata kyauta ba amma insha Allah xan mata magana tabaka matarka kukoma gidanku...
Datx my Dad yarungume Dad din nashi
Toh nidai sakeni karka karyani
Uhmm Dad duk cikin farin cikine fa
Dad bari naje xandawo anjima,,sainatafi da Aairah din
Toh idan kafita kamun magana da mummy din taka kace taxo
Toh shikenan xan isar da saqo..
""""Yana fita yaga mummy dasu Aairah a falon mummy din
Hada ranshi yayi tunda duk yana fushi dasu
Inawuni mum
Lafia tace bayabo ba fallasa saboda tinda taga yafito daga dakin dad dinshi tasan qararta yakaimishi...bata gama tunaniba taji yana cewa
"Mummy'' Dad yace kisameshi a dakinshi
Bata amsaba tatashi tawuce dakin....Axuciyan Aarif kuwa cewa yakeyi mum saidai kiyi haquri saboda nakasa jure rashin matata akusa dani,,,,,,
""Aairah naxaune tana cin goruba inda siyamah kebata labarin saddiq saurayinta wanda suka hadu agurin bikin qawarta.....saddiq kyakkyawa ne ajin farko soja ne shi,gashi da hankali shikadai ne agurin iyayenshi babanshi senator ne,,,"""tunda yadaura idonshi akan Siyamah yaji takwanta mishi,yayin da soyayyah me qarfi tashiga tsakaninsu
Saboda itama siyamah tunda yafada mata sirrin xuciyarshi taji yakwanta mata yanxu hakama sati mexuwa iyayenshi xasuxo neman mishi aurenta wannan kenan
"'"Aarif ne yacema Aairah kikawomin abinci part dina (dakinshi lokacin dayake gidan kafin yayi aure) yanxu inajiranki yajuya yatafi batare daya kalleta ba saboda fushi yakeyi da ita....
Mummy naqara sawa dakin Dad tashiga da sallamah ya amsa mata
Xama tayi akusa dashi
Daddyn Siyamah gani naxo....
Kamo hannunta yayi yariqe tare da murxawa
Uhmm mummyn Aarif alfarma nake nemanma dana
Dan Allah ayi haquri abashi matarshi...
Xatayi magana kenan yasa yatsanshi akan lips dinta shhhhh plsss mummyn Aarif karkice a'a
Kinsanfa yana kewar matarshi dayawa haba wajen 3weeks fa kenan ai yayi haquri dayawa
'"Idan nine ma baxan iyaba gaskiya ya kashe mata ido....
Murmushi tayi tare dacewa uhmm abban siyamah kenan aidama daga gani Aarif kaiya gado
Eh ai gado baqarya bane kinsan anfison namiji jarumi ba rago ba......
Amma naso da kabari sai cikin yayi kwari sosai
Ai idan takoma gidan mijinta xaifi yin kwari dakyau.
Nidai kaxo kacikani da dadin baki saboda Aarif aka tabo nasa da kamal ko munnir ne baxakasa bakiba
Hmmm kema fa kinsan irin shaquwan dake tsakanina da son dan haka dole nagoyi bayanshi ya lakuco hancinta murmushi sukama juna medauke da *tsantsar kauna*....
""Ahakadai har saida Dad yashawo kan mummy tayarda daganan suka cigaba da hiransu cikin so da qauna *(lolx)*
"""Aairah ce a kitchen tadiboma Aarif friedrice din da siyamah tadafa wanda yaji kayan salad, spieces, da hanta...sai faman toshe hanci takeyi saboda batasan qamshin girkin saboda daxuma da siyamah take girkawa sai amai taketa kwara gaskiya tajigata dayawa...
'"Bata "tsaya knocking ba tashige cikin dakin kwance yake akan 3seater din dake dakin yana latse latsen waya,,,,
""Itama din fushi takeyi da mijin nata saboda yanuna yana fishi da ita gashi kuma yamata ciki yabarta da wahalan laulayi (nancy da zee sukace kaji Aairah dawani xance lolx).
Tana ajiyemai tatashi xata futa saurin jawota yayi fuskanshi a daure
Ina xakije yatambayeta
Daki mana,, toh baxaki ba
Batasan yawan magana shiyasa kawai ta xauna a qasan carpet din
Kishirya yau xamu koma gida
Nidai gaskiya baxani ba
Toh kije kifada ma Daddy haka saboda shiyace kikoma gidanki....turo baki tayi tamishi banxa.
Bude abincin yayi qamshin abincin yadake hancin Aairah
Aituni tafara kakarin amai dagudu taqarasa toilet
Bin bayanta yayi shima...gani yayi sai amai takeyi kaman ranta xaifita gakuma hawaye dake bin kuncinta
Bayanta yayita shafawa yana mata sannu saida tagama sannan suka fito daga toilet din bayan yagyara gurin da ta bata...
Kwanciya tayi aqasa tana maida numfashi
Soweee wifey bansan bakyasan qamshin abincin ba aida bansa kidibo min ba..
Haushi yaqara bata batasan sanda taqara fashewa dawani sabon kukan ba
Aarif kuwa duk yabi yadamu
Menene kuma wifey??
Nidai gaskiya katashi muje asibiti aciremin cikin nan wlh banaso
Kullum bani dawani aiki sai amai da zazzabi taqara fashe mishi dakuka.....
""Muryanshi taji yana cewa saboda meyasa xamu aikata haram wlh baxan cire cikinnan ba saboda na halak ne,,ke koda ace na haram ne wlh baxan cireshi ba kingane....
Eh dole kace haka mana saboda bakai kakejin ciwon ba
Nadai gama magana yanxuma kitashi kije kishirya muwuce gida naringa jinyan unborn
Hararanshi tayi tafita daga dakin tare dabugo qofan da qarfin tsiya murmushi yayi tare dacewa Aairah rigima buh i so much luv uh wifeyyy
""Abangaren juwairiyyah kuwa dakyar dad dinta yaroqe Aarif yayarda aka fito dasu wanda duk halittan su tacanja saboda tsananin wahala....tun a station din suka raba hali itada qawartata kowa yabi hanyanshi
Kwananta 3 da dawowa daga station tatafi gidan fadeelah saboda tunda aka kamata koxuwa batayiba gashi kuma ita tabata shawaran...tanashiga taga fadeelah a xaune taxabga uban tagumi buga ta juwairiyyah tayi sannan tadawo hayyacinta.....
Sis yaushe kikaxo
Harara ta galla mata sannan tace dole kice hk mana kinsani nayi abu amma ko leqe....
Uhmm sis baxa kigane bane wlh nima ina cikin tsaka mai wiya dan kamal aure xai qara gashi saura saki1 yarage saboda tunda abunnan yafaru yamin saki 2 dakyar yadawo dani abisa sharadin xaiqara aure....
Tsaki juwairiyyah tayi sannan tace shine me??
Nidanawa auren yamutu gaba daya fa gashi Dad yace nanda wata 1 nakawo mishi miji kokuma yahadani da massenger din office dinshi gashi nakira nbm Alh amma baya daukan call din yanxuma a blacklist yasani.....
Fadeeelah tace mudai sis munshiga uku (muko triple mukace tara9 ma kuka shiga)..
""Toh ke yanxu" yaxakiyi kinsan matar dazai aura din??
Nasanta mana babanta qusane a gwamnati gata dakyau gashi taqwace shi tunkafin tashigo dan yanxu beda time dina kullum cikin waya suke gashi yakwashe 'yayan yakai gidansu shiyasa duk kikaga narame wlh.....
Ahakadai sukaita danasani......(niko nace qeya)
"""Aarif ne yafito xasu wuce gida dan mummy dakyar tashawo kan Aairah...sannan takuma jama Aarif kunne akan yakula da ita dakyau..
""Yau Asabar kuma ayaune iyayen saddiq xasuxo gurin daddyn siyamah...yan aiki sai hidima sukeyi
Aarif ne yafito cikin shirin shi dan dashi xa'aje tarban baqi
Aairah nagefe sai tuno baki takeyi ita adole saidai yatafi da ita
Haba wifey kiyi hkr kixauna nakira miki nabeelah xataxo tayaki hira,,kinfiso kullum kiyita mun asaran hawayenki koh.
Dakyardai yashawo kanta suna cikin hakama saiga nabil da nabeelah sunshigo
Ai Aairah naganin beely yarinyar nabeelah wanda tayi wayau gashikuma taqara kyau tuni tamanta da fushin datakeyi
Aarif ne yace kinason yara amma kullum cikin rigima kike wai acire miki cikin bakyaso eh ai yara nakeso ba ciki ba
Dariya dukansu sukasa
Sannan nabil da Aarif sukawuce gidan su Aarif din...inda Aairah da nabeelah kuma suka shige daki suka fara hiran yaushe rabo.
馃挐Triplet馃挐
[7:46PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written* *by* *the*
*Triple* *pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif* *da* *Aairah*
鈿滒煍呪殰
(love stowee)馃挐
8鈨�9鈨�
*Aairah* kinga kyanda kika kara kuwa, wannan cikin dai ba abinda ya kara miki sai jindadi da murjewar fata........... Banson sharri faaa....... Kema da kike da cikin billy ba hakan kikayi ba............ Hmmmm harna kosa inga cikinki ya turo kai........... Duka takai ma nabila abaya tareda cewa ta Allah ba taki ba wlhy, hmm kinasan kullum inta xama agida kenan dan baxan iya fitaba 馃檲..........haka dai suka cigaba da hirarsu gwanin ban sha'awa"""""
Baqi dai sunga karramawa kamar ba gobe dan ta kowani fannin nau'ikan abinci da drinks saida aka wadatasu dashi saboda autar president ce dole aba makiya kunya...........
Sunbada kudin nagani inaso 500,000 ,yayinda suka bada sadaki 2,000,000 inda president da wakilan shi sukace sadakin yayi yawa arage............. Sukuma sunce baxasu rage ko kwandala ba saidai suqara kudin sadakin amaimakon su rage............... Haka dai sukaita muhawara inda president sukace su albarkar auren sukeso ba cika kudi ba, suma bangaren senator sukace su yanke sadakin daga cikin kudin sauran sun baiwa amaryar kyauta ................bayan haka aka tsaida wata 3 biki ahaka dai har suka tafi.
Yaune dubban mutane suka shaida auren *kamal* *Ibrahim* da amaryarsa *Zainab* *Muhammad* inda sarakuna da manya manyan mutane suka halacci daurin auren a masallacin *sheikh* *Dahiru* *Usman* *Bauchi* dake nan tudun wada kaduna.
Bangaren fadeelah kuwa bakin ciki kamar xai kasheta saidai babu yadda ta iya dole ta fito cikin mutane akaita hidiman biki, amma akasan xuciyar ta kuwa fal take da bakin ciki ..................
Amarya kuwa taci kwalliyarta daidai kyawunta dan ita dinma kyawun nata abayyane yake, masha Allah, dan duk hassadar mutum karyane yace mata mummuna. Ba abinda yafi tsorata fadeelah akan amaryar illa kyanta da surarta gata fara tas harda dimple 馃檲.
Gagaruwar liyafa aka hada agidan mai girma president inda ango da amarya suka halarta agun ,(in tsaya fada muku kyan da suka yima bata bakine dan nasan me karatu ya hasko su fiye da yadda nake xato)馃槄
Su aairah da aarif kai har da nabil da nabila baa barsu abaya ba, dan suma saida taka rawar gani agurin gwanin ban sha'awa.
Bayan an kammala liyafar aka tafi kai amarya gidan mijinta a yan majalisu................ Bayan kowa ya watse ango ya shigo ni kuwa xee na janyo musu KOFA nace ( Takwara asha amarci lafiya) 鉁�
Bayan watanni
Aarif ne xaune shida wifey dinshi yayinda tayi filo da cinyarshi.................. Shi kuma yanata watsa da gashin kanta yace wifey wai yaushe cikinki xai fito ne dan ni wlhy na kosa inga cikinki ya fito kina xama da kyar tashi da kyar.............. Duka takai mai a kirji tareda shagwaba, saboda ba ajikinka cikin yake ba shiyasa xakayi min fatan haka, bayan wahalar da nasha lokacin da kayimin cikin ga kuma laulayi duk bakaji tausayi na ba,kuka ta fara mai............
Ohhh God ni naga ta kaina, wannan cikin ba abinda ya kara miki saidai rigima wlhy,ynx meye abin kuka a nan...........
Toba kai bane kakeso kadinga sani kuka ba, bayan wahalar da unborn baby dinka yake bani bai isa ka kyaleni ba, nan gaba cewa xakayi kanason kaga ina naquda ina suma馃槬
馃槼馃槼 haba sai kace mara imani, inrasa wa xanwa fatan haka saike, aiko makiyana baxan musu fatan haka ba ballantana ke 馃憠鉂�
Yanxu dai abar maganar, ya kamata muje aduba lafiyar babynmu muga wani sex ne ,aa mu bari in lokacin fitowan shi yayi mun gani idan yaxo duniya, ni a ganina shishshigi ne xamuyi wa lamarin Allah.
Ni so nake ma tun Wednesday intafi gurin mummy tunda kaga yanxu saura 1week bikin Siyamah daganan in amso dinkin kayana wanda xan saka a events din da xa'ayi.............. Wai kina nufin tun Wednesday xakije gidan har sai an kammala bikin xaki dawo gida??
Eh mana............ Auni saikiyi yaya dani? Ko kina ganin xaki barni ne agida in kwana ni kadai kamar wani kwarto? ...........to inna xauna me xanyi agidan tunda kaima fa ba xama kakeyi agida through out ba........... Eh koma menene baxaki kwana ba, har wani events kike cewa xakije ko, gwanda tun wuri kin cire aranki indai ba acikin gidan xaayi ba kamar na yaya kamal baxajie wani hall ba kina fama da kanki.....................
Gaskiya nidai sainaje, haka kawai saika hanani bayan kaima xuwa xakayi, toni dake dayane, kefa ciki gareki......... Cikin ma 6 month aiya girma ki hakura kawai.......
To ai ba ganewa xaayi ba inada ciki ballanta na ya wahalar dani 馃槍............hmmmm shima ai akwai matsala har gwanda ace cikin ma ya fito da sauki, yanxu in kikaje gurin akwai wadanda xasu tareki da sunan suna sanki dan inba mutum ya sanki ba wanda xaice ke matar aurece kuma harda cikin wata 6,dama ace cikin ya fito da sauki babu wanda xai tsareki ballantana inji haushi..............
Amma faaa inxaki iya yin kokarin cikin ya fito kafin nanda 1week xan barki kije 馃槀
Shirye shirye ake ba kama hannun yaro, dan mummy ta dage sai gyara yarta takeyi inda itama aairah tace itama dole mummy ta hada da ita ayi gyaran, mummy dai dariya tayi tace wannan mijin /kishiya ta rigima suka qaro miki, a takaice dai harda aairah akayi gyaran jikin, takanas takano mummy tayo hayar mai gyaran jiki da lalle daga India, ita tayi ma siyamah da aairah gyaran jiki da lalle.........
Su aairah na hango sunata shirye shirye itada nabila, gafe guda kawayen amarya suma sunata shirin da xaayi wato *Red* *Night*
To masu karatu ku biyoni danjin yadda xata kaya a tsakanin aarif da aairah, shin xataje Red night din ko kuma baxata je ba
馃挐Triplet 馃挐
[7:46PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *written by the*
*Triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
(Love stowee)馃挐
9鈨�0鈨�
"Wayar Aairah ya fara laluba amma inaaa har 5 missed calls ba'a dauka ba,kaii koh ina tashiga oho,qila tana chan tana nata yin.............
Innalillahi!!! lafiya Aairah kike cewa innalillahi?siyamah wlh hubbynah ne yayi min har 5 missed calls,toh ki kira shi mana da toh Aairah tabita.......
Qoqarin dialing din number shi take yi kawai sai gashi ya shigo....ya wani daure fuska kamar dagaske..
Sannu da xuwa hubbynah ya wani kawar da fuska yace ke wato saikin ga daman daukar qiran mutum koh? Haba hubby kayi haquri wlh wayar bata kusa dani ne kuma kaga sha'anin biki......oh sha'anin biki sai ya hanaki lokacin mijinki koh?
Hmm by d way dama xuwa nayi na sanar miki cewa pha ba wani red night ko ma mekuke kiranshi ne da xaki......Angima xanxo na tafi dake.....
Haba hubby kayi hakuri naje dan Allah.....nidai na fada miki kuma nagama xance nah sbd baxan bar ki keje bah wasu su dinga kallan mun kehh....
Fashe mai tayi da kuka tace wlh I promise uhh ba Wanda xai kale nii ballantana an ganni da ciki ai xa a san ni matar aure cee......har ga Allah beson yaga wifeyn shi na kuka saboda har cikin ranshi yake ji....
Ke kinga matsalanki daga magana sai kuka toh naji kiyi shiru banso kidinga mun asaran hawayen ki......xan barki kije ne kawai badan ina so bah sai dai dan rigiman ki.......dariya tayi tace yauwa hubbynah shiyasa nake son kah....
Muryan siyamah taji tana ce mata kiyi sauri ki fito ga mota chan awaje suna jiran mu.....tace toh bari nayi sallama da hubbynah......
Hubbynah ynx xa'a tafi sai anjima koh?oh kina nufin motar wasu maxa daban xaki hau lallai......Ai ni xan kaiki kuma nadawo dake.......
Kaii hubby wannan wani irin kishi ne sai kace kai kadai ne me mata?is it a crime to be jealous abt my wife? Ya karasa maganan hade da kashe mata ido...
Ta turo baki tace toh sai ka tashi ka kaini koh....yaqara samun waje ya xauna nifa ba ynx xan kaiki bah saboda na gaji ki bari sai nayi barcci na tashii
Dan Allah hubbynah kaga inaso inje shine kake min wulaqanci koh?bakomai kowa da ranar sa.....ta tashi xata fita yace haba wifey abun be kai da haka bah..... Bari na tashe na kai ki.......tasaki wani murmishi tace datx my hubby...
Motar Aarif suka nufa kawai sai ya hango nabil da nabila suna tahowa.. ...yace wifey jst give miee one minute xamu dan gaisa da nabil tace ai nima fitowa zanyi naje wajan qawata yace tohh my princess ta dan duke shi tace yau kuma nice princess din
Tare suka nufo wajan nabil na dauke da billy itama tasha red.....bayan sun gaisa Aairah ta dauki billy tace my daughter kema harda ke a sa red din.....nabila tace ba dole nasa mata bah kar dai kice min baki lura da Abbanta ba taqarasa maganan tana mai dariya
Aairah tace oh kaima harda kai akasa?