Showing 30001 words to 33000 words out of 33274 words
Yace toh xa'a banmu abaya ne......tace hakane kuma kayi gsky....
Ta juya ta kalli Aarif tace hubbynah kaima kaje kasa red....
Nabil yace gaskiya tafada kaima kaje kasa red.....Aarif yayi murmushi yace ni kun ganni nan ko shiga wajan baxanyi bah sauke tah kawai xanyi nadawo anjima kuma naje na dauko tah.....
Nabil yace lallai ni dae kafa ta kafar princess dina anan xamu xauna har agama abu na rana daya.....Aairah tace hubby kaji shi koh yace eh naji amma inkina so naje sai mun fara xuwa gida nima na chaxa kaya sannan mu tafi.......eh na yarda.....yace toh muje
Muma bari mu raka Ku sai mu tafi tare Aarif yace toh......nabil ya bar motanshi anan sai suka hau na Aarif....
Qawaye kowa ya shiga mota Wanda ko wacce mota mutum bibiyu ta dauka.. Wata hadadiyan mota naga ta taho tayi parking a daidai hall din... tsayawa akayi kowa yana so yaga Wanda xai fito a motar kawai wa xa'a gani sai ga ango mijin amarya wato SADIQ shima yasha red yayi matuqar kyau tare da Amaryansa siyamah wani gown tasha red Wanda yayi matuqar yi mata kyau....Wanda besan wainan couples din bah xai iya rantsewa yace ba yan Nigeria bane......
Qawayen Amarya ne suka taho tare da abokan ango don take musu baya.....
Tini abokan suka shiga jera mai kirari su kuma yan mata sai guda suke rangadawa......gogan namu kuma sai washe haqora akeyii
Dan Allah hubby kar ka dade wajan shirin kaji sbd kaga we are already against d tym.....yace toh naji....
Nabil yace ka shiga ka shirya muna mota muna jiran kah.....ohk bari nai sauri ynx xan fito.......kamar ynd yafada kuwa be dade bah yafito......
Wooww kawai bakin Aairah ke iya furtawa..yana shigowa tace hubby ka ganka kuwa......yace menayi......kayi matuqar kyau
Bros wannan wankan sai kace kai ne angon.....oh nabila harda ke kike taya qawarki yimin tsiya koh?
Likita bokan turai kenan ai gaskiya suka fada kodai achan za'a nemo ma wifey abokiyar zama?ya qarasa maganan da tsigar tsokana.....yace haba dae kasan wannan xancen mah ba haka yake bah ai ba Wacce ta isa.....Aairah dai shiru tayi tana jinsu......haka suka dinga hira har suka iso hall din....
Suka shiga atare....wajan yayi matuqar qayatuwa anyi decorating wajan red and black....
An ce ansha masu rawa sunyi rawa sannan aka tashi...kowa yatafi gida cikin annashuwa....haka akayi duka event din cikin kwanciyan hankali da jin dadi..
Yau ne ranar asabar Wanda yayi daidai da ranar daurin auren siyamah da sadiq.....waje ya cika maqil manyan mutane duk sun halarta wajan,yan siyasa,yan kasuwa da sarakuna suma duk ba'a bassu a baya bah.....
Gida ya cika maqil da qawaye da abokan arxiki ance ansha wasu harda guxiri.....
Dakin mummynta aka kaita aka mata nasihohi masu shiga ciki daga karshe suka mata fatan alkhairi..
Motocin daukar amarya ne jire a kofar gida aka sanarwa da iyaye cewa masu daukar amarya sunxo.....
Tohpha anan akeyin ta inda akayi akayi da siyamah tafito taqi sai kuka takeyi......mummynta ke ta bata hakuri tana lallashita amma ina qara rungumeta tayi tana kuka....mummy duk inda ta kai da juriya amma ta ka sa itama fashewa tayi da kuka.....
Da qer Aairah ta bambareta daga cikin mummy nan ta dunga lallashinta.......sai da akayi dagaske sannan tashiga Motan
An kai amarya gidanta Wanda yake nan malali....tin daga kofar get din xakasan ba qaramin kudi aka kashe bah.....iya haduwa gidan ya hadu kamar a outside
Tun daga bakin kofar parlourn kake jin kamshin turare natashi.....nan aka shiga rangada guda.. ..
Nan aka gama ganin gida kowa ya tofa albarkacin bakinshi....qawaye suka tsaya siyan baki....sannan abokan ango suka mayar dasu gida...
Amarya ba kya laifin koda kin kashe dan masu gida toh adaga mun fuskar Nagani....
Yasa hannu ya daga gyalen suka hada ido suka sakarwa juna murmishi....nasan yunwa kike ji ki sauko kici abinci bari naje na dauko plate
Ya tashe ya nufa kitchen ya dauko plate hade da glass cups....
Ya sa musu kaxar akan plate sannan yasa musu drinks a cup......bisimillah gimbiyata ta sakar mai murmishi sannan ta sauko bayan sun gama ci ya kwashe plate da cups ya kai kitchen....
Ynx sai ki tashe kishiga toilet kiyi alwala muyi sallah domin godewa ubangijinmu koh?kai kawai ta daga mai.....sannan tashiga tayi wanka sannan tayi alwala ta fito.......tasame shi axaune yasanya jallabiya.....
Yatashe ya jasu sallah bayan sun idar yayi musu addu'a sannan yace taje ta kwanta dan yasan ta gayi....
Koh hijab din jikinta bata cire bah ta haye gado taje chan lungun gadon ta qudindina kanta....
Ya kalleta ya qirqixa kai yayi murmishi yace siyamah kenan kalli yanda kika takura kanki ....ki cire hijab din koh ba kyajin xafi?haka ta tashi ta cire badan ranta yaso bah....
Tashi yayi ya kashe wutar dakin sannan ya hau gado yafara lalubanta......ina ganin haka na janyo musu kofa nace aci amarci lafiya.........
馃挐Triplet馃挐
[7:47PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*Triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐
9鈨�1鈨o9鈨�5鈨�
"~Tashi yayi ya kashe wutar dakin sannan ya hau gado yafara lalubanta,,,,,,Aranar dai saida Saddiq yamaida siyamah cikakkiyar mace
Amarcinsu sukesha
Bakama hannun yaro gaskiya Saddiq ya iya soyyayah inji siyamah.
Abangaren Matan kamal kuwa kishi ake xubawa inda fadeelah taxama abar tausayi kamar ba itace mara mutuncinnan ba dayake tasama kishiya daidai ita.....
After three months
~yau Asabar Aairah ce kwance a cinyan Aarif sai turo baki take awkinyi
Alokacin wuraren qarfe 2pm ne....
Maran tane yafara murdawa janye kanta tayi akan cinyan Aarif
Wanda shi tuntuni yafara bacci saboda ruwan saman da aketa tsulawa wanda saboda ruwa ko sallahn azahar saidai a gida yayishi.......
Tun tana daurewa harta fara nishi sama sama cikin ne yaqara murdawa ai batasan sanda tasake qara ba
Kaman a mafarki yakejin qaranta
Subhanallah Aairah lafiya idon tane yayi jajur saboda tsabar wahala ko magana takasayi sai awkin nuna mishi maranta datakeyi
Atake anan yagane haihuwa ne dama kuma tun jiya yaketa jiran tsammani
""Dakyar ta tashi tadafa kafadan shi ahaka har suka isa parking space yabude mata bayan motan tashiga sannan yakoma ciki yadakko kayan haihuwan dayasan xasu buqata..
@ 2:30pm Aairah ce ke dakin labour saifama Aarif yakeyi
Idon tane yayi jajur...Saifaman salati takeyi tun tana salati saikuma tafara xage xage
Shiko gogan sai faman cemata yakeyi pls wifey kiyi haquri karkiyi kuka kefa mace ce plsssss wifey....
Wlh baxaka qaramin cikibq...dadinshi daya bakowa a dakin shikadai dama yace xaikarba haihuwan masoyiyar shi uwar 'yayanshi kuma abar qaunanshi.....
1hour later.......,,,
Qaran baby naji daga cikin dakin haihuwan aida gudu na afka saboda murna
Santalelen baby boy ne yafado can kuma saiga baby girl tafado
Wani nishi tasauke tare dacewa Alhmdlh saboda atake anan taji ciwon yatafi......
Aarif kuwa yana rungume da matarshi
'Yayan kuma yamiqa ma nurses suje su shiryasu.....
'"""Allah yamiki Albarka wifey agaskiya kin cancanci yabo,bansan irin godiyan daxan mukiba saboda kinxama Jinin Jikina ina matuqar sonki keda babies dinmu
Amma fa wifey dakike labour kinso kibani dariya da ace akwai wasu a dakin da shikenan kintona sirrin mijinki ko?
Rufe fuskanta tayi saboda sai a lokacin tatuna da subul bakan datayi
Amma ai daga wa innan mundaina haihuwa koh???
Tabbb ai wifey nanda 1 year nakeson ganin wasu triplet din dan kinriga kinyi twins kinga saura triplet...koh?
Aa wlh nidai daga kansu shikena kanaso na tsufa da wurine saboda kaje kayi wani aure koh
Habadai my queen aidaga kanki bawata mace
Kece kadai mata ta duniya dakuma lahira insha Allahu yaqara rungumeta....
"""Toh tantabaru ai saiku bari saikunje gida saikuci gaba da soyewan dan dai yanxu a asibiti kuke...juyowan daxa suyi sukaga Nabil tare da nurse suna dauke da babies din ansama namijin blue sweater itakuma mace pink...
Uhmm Nabil yaushe kaxo?
Aidama baxakusani ba naxonan tun sanda kike rigima dariya tayi tare da sadda kanta qasa
Ah abokina waya fada maka haihuwan??
Bakowa,naxo office dinkane nagani a rufe shine na tambaye nurses din sukacemin kana labour room madam ta haihu...
~Aarif ne yatsurama yaran ido yana jin sansu nashiga cikin jijiyoyin jikinshi yadaukesu yamusu kiran sallah tare da hudubah
Dama shi tun da yanaso yaga jarirai wa inda ba a dade da haifansu ba saboda ko time din da mummy ta haifi siyamah dakyar yabari ake ganinta toh bare gashi yanxu ya haife nashi nakanshi
Wuraren 6pm sukabar asibitin...saida sukaje gida sannan yasanarma iyayensu murna agurinsu har ba a magana......barinma ummin Aairah da Abbanta.....
A yamman nan mummy ta iso amma ummin Aairah taqi xuwa saboda kunyar 'yarta amma tana gida sai murna takeyi kuma duk takira yan maiduguri tafada musu...suma sai murna sukeyi
"""Mummy ce kehada ma Aairah kayanta a cikin akwati nata dana yaranta Nabila da siyamah kuwa suna nan riqe da yara ahannunsu kaman karsu ajesu.....saida tagama tsaf sannan takira driver yakai mota
'''dawowan Aarif da nabil kenan daga masallaci
Tambayan driver yayi wayace kafito da akwatinan nan
Hajiya ce dam gaban Aarif yafadi saboda yasan Mummy gidan ta xata wuce da Aairah
Jiki a mace yashiga cikin dakin
Daidai lokacin dasuma suke fitowa
Ah mummy sai ina?
Gida xamuje dasu...haba mummy pls kibarsu mana sai kicema innah me aikin ki taxo taringa mata wankan kokuma ummi ta dakko daga maiduguri.....
Bawanda zaizo yazauna dasu gida zankaisu sabida xanfi kula dasu dakyau kanaji??
Be iya musu da mummy ba shiyasa be tankaba;,,amma daga yanayinshi kasan beji dadin abun da mummy tayiba....ita kanta Aairah bataji dadiba
Su mummy ne suka fara fita...
suna fita taje gurin mijinta ta tallafo fiskanshi haba Abban twins pls karkayi fushi muna tare dakai
Murya narawa yafara magana
Haba Aairah mummy tasan irin son danake miki kuwa meyasa xata maidake gurinta a time din danake tsananin buqatan ku keda 'yayana
Why meyasa mummy xatayi haka batasan raba hanta da jini bame yihuwa bane
Ai bawai taraba mu bane 40days kawai xamuyi sai mudawo
"""Aini wlh ko kwana 1 yane bama tare ina shiga wani hali
Beqarasa maganan ba tafara bashi hot kisses zamewa suka kusayi saboda haka tayi saurin cire bakinta....murmushi me qushe da qauna tamishi shikoh saimaida numfashi yakeyi
Mintsininta yayi tare dace mata yanxu yaxakiyi dani bacin kin tasomin da qishin ruwa??
Kashe mishi ido tayi tare dacewa haquri xakayi nanda 40days
Tabbb ashekoh xakiga mijinki a asibiti
Uhmm muje kaga su mummy najiranmu
""""Ahakadai harsaida yadaina fushi amma dukda haka saida yadibi kayanshi yace shima gidan xaikoma har sai sanda xa a dawo mishi da iyalenshi(lolx)su Aarif anyi hijirah.....
"""Suna isa gidan aka kai Aairah barayin siyamah shikuma angon qarnin yawuce part dinshi
Su nabila da siyamah ma sumwuce
Aairah xaune a cikin dakin wanda yadau dumi saboda mummy tasa musu rushi a dakin gogan nata shima yana nan kusa da ita mummy tayi tayi yakoma gidanshi amma yaqi shiyasa takyaleshi...
Yaran ne suka fara kuka anbasu ruwan zam zam amma sunqi dainawa
Mummy ce tashigo dasu
Aairah ungosu kibasu nono susha
Mummy adai basu madara....xaro ido mummy tayi tare dacewa nawa suke da xa'a basu madara yaran dako kwana 1 basuyi a duniya ba
Karbesu takarba namijin shikuma Aarif yakarbo mata macen yadaurata akan cinyan Aairah....
Mummy ce tataimaka mata tasa musu nonon abaki aisuna fara tsotsa ta saka ihu gashi sunqi saki
Yi haquri Aairah nasan akwai xafi amma kibasu haka kidaure karmushiga haqqin su
Hakadai tayita bata baki amma hawaye sai xuba yakeyi kaman fanfo......
Shikoh Aarif tausayinta ne ya sheshi jiyaka dama xafin yadawo kanshi saida sukayi gyatsa sannan mummy tajanyesu tasasu akan gadonsu...
Ta tafi kitchen hadoma Aairah ruwan tea
Tana fita Aarif yajawota jikinshi yafara lallashi
Itako saifaman cewa take aiduk kaine kajamin kamin ciki gashi kuma yanxu ina feeding dinsu inasha wahala kuma ance idan yara nasha nono..breast din na xubewa yaxama kaman na tsohuwa taqarashe maganan tare da sakamishi kukan shagwaba...still haquri yacigaba da bata yace ai ke baxaki bari su xubeba koh???ke ni koda sunxube inason abuna...dukan wasa takaimishi tare dacewa nida uhm uhm
Ahaka mummy taxo tasamesu sun rungume junansu
Subhanallah menake gani haka Aairah kema xaki biye mishine iyyeh kunya duk tarufeta takasa ma mummy magana
Pillow ta wurga ma Aarif tace maxa maxa kafita saida safe kuma tuno baki yafara nidai mummy kibarni na kwana anan mana
Toh ba a gidan nan xa'ayi abun kunya ba maxa fita tunkafin na saba maka
Saida yama 'yaynshi gudnyt kiss sannan yafita yana waigen
Aairah wacce takasa dago ido tunda mummy tashigo.....
Yana fita mummy tace Aairah idan kika tsaya Aarif yamiki dadin baki shikena saikiga ko 1year yaranki baxa suyiba xakisama wani cikin
Hakadai mummy tagama bata shawara taganan taci pepper soup din kayan cikin da mummy takawo mata tare da ruwan tea kakkaura......nikoh nace maman twins sai da safe idan Allah yakaimu.
Washegari.....
*Written* *by* *the*
*Triple* *pals*
⚜🔅⚜
*Aarif* *da* *Aairah*
⚜🔅⚜
(Love stowee)💝
9⃣6⃣🔜1⃣0⃣0⃣
Washegari........
Gidan cike yake da yan barka matan governors da senators da sauran matan yan majalisun President suma sunxo taya first lady murnan samun jikoki twins da tayi..........
Kaikawo ma'aikatan gidan sukai tayi na abubuwan ci da sha da sauransu, sbd gidan ya cika sosai kaika ce ranar ne suna, ga dangin aairah suma sunxo da tawagar su........
Su nabila ma sunxo tareda sauran friends dinsu na makaranta suma sunxo, gidan an baxa matakan tsaro ta ko'ina, ta yadda duk wani wanda yaxo da abin cutarwa baxai samu daman shiga ba.......
Dakin da aairah take in xaka shiga tun daga bakin kofa xaayi checking dinka kuwa komin matsayin ka, ga wasu mata da suke xagaye da aairah suma duk masu kiwonta lpyr tane da baby's dinta, suna tsaye kowa da gurin da yake kula dashi, intakaice muku dai komin dabarar mutum da iya makircinsa ba isa ya aikata wani mugun abu a wurin ba.
Niko Xee Luv da naga matakan tsaron nan saida hanjin cikina suka kada nace wai ranar barka knn inaga ranar sunan, ummee kuwa cewa tayi tomu ya xaayi mu shiga batare da anganmu ba, Nancy tace tabbbb ai wlhy insuka ganmu mun shiga uku barin ma in sukasan rahoto mukaxo dauka ai harbemu xasuyi 😅😂
Juwairiyyah kuwa abin duniya ya isheta, gashi har lokacin babu wani mashinshinin da yake xuwa gurinta daga karshe dai dad dinta ya hadata da wani yaron aikin sa yace shi xaiyi komai baya buqatar wani abu daga gunshi, ynx batada wata qawa kilishi ma uwar bariki sun rabu tun ranar da suka fito daga cell, yanxu kukane ya xama abokinta tayi nadama sosai, tayi niyyar xuwa wurin *Aarif* *da* *Aairah* tanemi gafarar su, tasama ranta niyyar xama da wanda dad dinta yabata........
Fadeelah da zainab harda rukayya suma suna cikin dakin da aairah take ciki anata labari harda anty Aisha da siyamah, kowa yayi mamakin canjawar fadeelah lokaci 1,dan tun lokacin da zainab ta shigo gidan taje har dakin ta da niyar cin mutuncinta, tana xuwa taga zainab din a tsaye take bata daukar raini kamar aairah, dan ita tafi aairah tsiwa sosai barin ma inka tabota, tofah nan akeyin ta danka tsokano tsuliyar dodo, kuma ita a lokacin da kayi mata abu take yanke hukunci!!!!!!!!
Kunsan dai masu suna zainab akwai tsiwa basaina fada muku ba😉.......amma fa tanada mutunci gason mutane, hakan da fadeeelah tagani ne lokacin da taje gidan zainab din dan xata iyama fadeelah duka.
Tundaga nan ne fadeeelah tayi sanyi ga kuma abinda yafaru da kanwarta juwairiyya, tabbas dole ta koya darasin xama da mutane😜
Bayan kwanaki!!!!!!
Yaune ake sunan yaran *Aarif* *da* *Aairah* inda namijin yaci sunan kakanshi wato baban Aarif (Ibrahim Aarif Ibrahim) amma abulkhairi suke kiranshi.......
Inda macen taci sunan kakarta mahaifiyar Aairah (Khadija Aarif Ibrahim) inda suke kiranta meemah...........
Gidan President ya cika sosai duk da matakan tsaron da akasa agidan, ga soldiers nan suma birjik dan har sun nunka yawan wadancan na ranar barka sau 🙌
Anci an sha ba qarya dan har juwairiyya da mahaifiyarta ma sunxo.
Mai girma President da vice dinshi mahaifin aairah sun kashe kudi ba kadan ba, an raba souvenirs na ban mamaki😳
Wasu anbasu kujerar makkah, yayinda wasu suka samu takardar gida wasu na fili suka samu, wasu plasma, mota, machine. Abindai sai sam barka dan wasu ma tudu 3 suka samu.
Bayan an watse ne muka kebe nida ummeee da nancy muna tsalle muna ihu😅💃🏻💃🏻💃🏻,dan abinda muka samu ko yan uwa albarka, nasan readers sun matsu suji abinda triplet suka samu lolx😜.
Gaskiya mun samu da yawa fa aminaina, uhm wayaga triplet a makkah, ga gida da mota duk mu kadai,gaskiya mun more.............readers ku matsa ma triplet dan dole mu kwaso shoki💃🏻👯👯♂💃🏻, president yace xai nememu nasan ganin President kawai ma yafi gida da mota da kujerar makkah da muka samu😉😘
Anyi suna lafiya an watse lafiya, sai a lokacin ne *Aarif* *da* *Aairah* suka samu daman kebewa, wifey gaskiya yau kin hadu dan kin tayarmin da yunwar danake ji tattare dake,😳 yunwar me ko inkawo maka abinci ne, haba wifey nasan kingane me nake nufi plsss I'm in need of uh, o'oh ni babu ruwana wlhy haka kawai kaje ka sake yimin ciki😏
Plsss wifey, wayace miki xaki samu ciki inkika ban hadin kai, ni nasan dabarun da xanyi yadda ciki baxai shiga ba kinji,tabbbbb wa xakama wayo lallai saidai wata ba aairah ba wlhy, wifey to menene inkin samu ciki yanxu ai halal ne
Haram dai nina manta ma ina cikin jini ne kuma kasan jinin haihuwa wata 2 yakeyi😅
😳 subhanallahi wata nawa?? Au kai kana likita bakasan kwanakin ba