Showing 12001 words to 15000 words out of 33274 words

Chapter 5 - Aarif Da Aairah Book 1 Complete Hausa Novel

Sakinat   

10 Feb 2025

404

daniba
Toh idan bakyaso ayi abun kunya dake gwara kidawo gidan ki

Inba hakaba saidai mummy taganki tacikin jikanta wlh
Tayi rau dafiska kaman meshirin yin kuka toh banace xandawo ba...
Amma saikamin alkawarin cewa ba abin daxakamin kona koma
Shiru yayi aranshi yana cewa lalle wifey 'yar farice inba hakaba ni dutsene daxanta kallonta kaman drawing lallekam
Amma afili sai yace nayi alkawarin
Yauwah hubbynah datx y i luv uh::::

Mummyce tadawo gidan wuraren la'asar
Aarif ne yace mata xai tafida Aairah mummy tace toh shikenan
Daxasu tafi mummy tabama Aairah kayan mata dakuma tirare
Saboda tunda taga Aairah tasan bawani abun dayashiga tsakaninsu da Aarif shiyasa tunda tazo take bata kayan gyara jiki takeci,,,......

Wuraren 6pm suka isa gida,,sallama sukayi amma shiru,,,jywairiyyah ce xaune a falon tana latsa wayanta
Sannu daxuwa luv banxa yayi mata kaman beji metace ba

Aairahce tace dama wai akwai mutum adakin anma yaqi ansa sallama saikace shaidan mtwssss tashige dakin abunta tabar juwairiyyah da dogon baki lolx....

Muje xuwa.........

馃挐triplet馃挐
[12:27PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍咅煍�
(Love stowee)馃挐
7鈨�4鈨�
""Shiganta daki keda wiya tashige toilet tayi alwala domin gabatar da sallahn magrib
~Aarif ne yadawo daga masallaci,膹akin juwairiyyah yafara shiga samunta yayi tana waya tana ganinshi ta tura wayan qarqashin pillow
Yiyayi kaman beganta ba saboda besan zargi yashiga tsakaninsu
My luv harka dawo?
Eh nadawo,
Saida safe
Myluv tunyanxu? naga saiwani xumudi kakeyi akan wannan 'yar rashin mutincin
Daga mata hannu yayi tare dacewa enough karki qara sako Aairah acikin magananki,,inba hakaba wlh xan saba miki......fita yayi tare da kulle mata qofan

~Aairah ce kwance a saman sallayah tanata murqususu gakuma hawaye ya bata mata fiska
""Subhanallah My wifey lfy naganki haka
Kuka taqara fashewa dashi
Fadamin meke dumunki?acikin muryan kuku take ce mishi maranta ke ciwo
Tun yaushe yafara ciwon,,,
Yanxune dana idar da sallah yafara min,

Wayyo hubby marana
Da idan yana miki ciwo mekikesha?
Ni yanxune yafara min ciwo ai
Toh taso namiki allura so dat kisamu relief
Wlh nabanason allurah
Pls Wifey karki batamin lokaci kinji
Haka dai yayita rarrashinta har saida yamata
Ajiyan xuciyanta kadai kakeji adakin
Bayanta yayita bubbugawa harsaida tayi shiru......,,,

Kinada pad ne kokuma saina siyomiki? Turo qaramin bakinta tayi saboda tana fishi da hubbyn nata..
Nibanda shi
Toh saikinmin rashin kunya sannan xaki fadamin banxa tayimishi...
Waini wifey xaki iya haifa min baby kuwa
Saboda rakin naki yayi yawa
Uhm nidama ai baxan aihu ba saboda wahala akesha....
Niko kinga wifey wlh inason yara dayawa masu kama dake amma karki shafa musu wannan rashin kunyan naki kinji,,,
Nidai baxan aihu ba yaran da nabila xata haifa sune nawa.....

Wlh ni wannan bakon yamin cikas dayau saina ajiye baby a 膹an qaramin cikin nan...tare da matse mata cikin...

Oshhh daxafi fa,toh nadaina
Bari naje nasiyo miki always din
Baxakice min saina dawo ba saida taturo baki sannan tace saika dawo toh
Jan kumatunta yayi tare dace mata tnxx uh wifey ta.......

Sanda yadawo dakin tana toilet tana wanka
Knocking yayi tare dace mata ungo pad din
Budewa tayi taleqo dakanta sannan ta karba pad din.....
Tana fitowa tasaka wata sexy nighty white colour,,transparent ne saboda ana ganin komai najikinta kashe light din dakin tayi sannan tahaye gadonta tare dayin addu'an kwanciya bacci....
Acikin baccin ne taji kaman ana shafata firgit tatashi ido hudu tayi Aarif
Kaman xatayi kuka tafara cemishi amma kasan bana sallah koh
Pls wifey nasani aibaxan kusanceki ba wlh dumin jikinki kadai nakeson sha saboda nakasa haqura pls kitaimakeni wifey
Plsssss harcikin ranta takejin tausayin mijin nata,,ahakadai tabiye mishi harsaida yadanji dama dama...!

Niko ummee nace musu kusha dumi lahiya.........

Muje xuwa.........

馃挐triplet馃挐
[12:29PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
(Love stowee)馃挐

Wannan shafin nakune Aminaina (zeeluv and nancy)really missed uh besties #1#luv....!

7鈨�7鈨�

*Uhmmm*akace tsakanin mata da miji sai rabbi kuma hakan take.........!!!!
Aarif ne yakamo hannunta ya ha膽a danashi yana wasa da hannun...my wifey nine yakamata nafara apologizing dinki
""You should 4give miee,And do uh know why??????
Bcox i can't stand d thought of uh hurting bcox of some1 like miee,And d only way you'll Ever stop being hurt by mieee...
Is if uh stop hating miee so uh can just 4get dat
I EVER EVEN EXISTED......I love uh wifey plsss wifeyy,,,,be qarasaba yaji bakinta acikin nashi jiyayi kamar yashi膹e saboda wata duniyan yaji shi aciki wanda betaba jin irinshiba koda kuwa Juwairiyyah naqoqarin kwatantawa amma kokafan Aairah bata kaiba....
Saida taga kaman xasu iya fita cikin hayyacinsu sannan taqyale shi
Pls wifey dont do dis to mieee pls kibani haqaina yau plss yaqarashe kaman mai shirin yin kuka......qyaleshi tayi saboda ita qarfinta yaqare kuka tasaka mishi wanda yake qona xuciyarshi qyaleta yayi tare dacewa wifey sai yaushe xakibani haqqina gobe kinsan a dakin juwairiyyah nake haba wifeyyyyy

"" Har cikin xuciyarta taji tausayinshi amma tanajin tsoro dayawa,,,aranar dai Aarif besamu abun dayakeso ba amma dukda haka yasamu relief saboda dumin jikin Aairah da qamshinta me rikita mishi tunani........

7:00am
Aairah ce tagama hada musu breakfast
Tajera a dining sannan takoma dakin Aarif saboda tabarshi yana bacci gashikuma 7:am tayi karyayi late din xuwa hospital...
Bude qofan tayi tare dayin sallamah dukda tasan yana bacci
Hayewa saman gadon tayi tare da matsawa kusa da kunnen shi,,hura mishi tafarayi tana kuma yawo da halshen ta acikin kunnen.....jin abu yayi kaman a mafarki yana yawo a kunnenshi bude ido yayi ahankalin :!!!!!!!




Kyakkyawan fuskanta yafara gani qara lumshe idon yayi sannan yaqara budewa murmushi takemishi wanda yake qara wutan sonta axuciyarshi...
A shagwabe tace gud morning hubby,,,
Tashi yayi tare da rungumeta yabata light kiss a kumatun ta

~`Morning too my wifey 鈾♀櫏鈾�...
Hubby katashi kayi wanka karmuyi late din fita 7 fa tawuce yanxu...
Toh babynah amma kexakimin wanka koh,xaro ido tayi tare dacewa a'a ni ainayi wanka...toh dankinyi wanka baxakima mijinki ba koh,,
Rau rau tayi dafiska kaman meshirin yin kuka pls hubby katashi toh naji amma saikinmin kiss xantashi tunda baxakimin 膹ayan ba....
A kunyence tamishi kiss din sannan tafito daga dakin........

~~Tana xaune a kan dining juwairiyyah tafito tana sanye da legins milk da vest sai miqa takeyi tare dayin hamma duk wanda yaganta yasan sai yanxu tatashi daga bacci
Karamin tsaki Aairah tayi aranta kuma cewa takeyi saikace bagidajiya yanxu haka mijijnta xai fito yaganta kamar sabon kamun hauka...

''''Bataji tahowanshi ba saida qamshin shi taji saurin dago kanta tayi wanda yayi daidai da dago kan dashima Aarif din yayi sassanyan murmushi sukama junansu wanda yake qunshe da *so da kauna*

Zama yayi akujeran dake facing Aairah
Sunmanta da wata juwairiyyah agurin tsakin datayine yadawo dasu cikin tunaninsu
""Toh kucinye juna mana sai asan kunason junanku....bawannda yakulata
Dagayyah Aairah taxo taxauna akan qafan Aarif tadibo chifs din data soya musu tare da kwai da tea .....fork biyu tasa suka fara ciyar dajunan su harsaida suka qoshi.......
""Juwairiyyah ce tace malam inason Zuwa gidan fadilah yau
Ban baki ixini ba karkisake konan da wurin me gadine kije inba hakaba wlh xakiga abun daxan miki......aini ba matar kulle bace wlh yau banga mexai hanani fita ba kamaji dawai.. ok gud kisani idan kika fita toh wlh *Abakin Auren ki*
Daidai lokacin Aairah ke sakkowa daga kan stairs din falon.....
Hubby muje karmu makara
Fita sukayi suka barta a tsaye a falon 膹akin tana sake sakenta

Tuki yakeyi amma babu annuri a fiskanshi
Aairah ce tariqe dayan hanunshi tanawasa dashi...ahankali tafara magana cikin sigar lallashi......

Hubbynah pls kadaina saka damuwan juwairiyyah aranka nasan batada gaskiya amma kayafe mata saboda naji kalman daka fada mata nacewa idan tafita abakin aurenta bedace kafada mata hakaba swthrt
...'""damqe hannun Aairah yayi sannan yace mata wlh wifey ina haquri da juwairiyyah dayawa amma bata ganin hakan nikuma narantse cewa idan har tafita toh nayanke igiyan aurena dake kant..beqarashe ba sakamakon rufe bakinshi da Aairah tayi tare da girgixa mishi kanta....
Wlh nagama magana kuma narantse.....


Ahakadai har yasauketa acikin skul tare dace mata shiyau gabanshi sai faduwa yakeyi kuma yarasa dalili amma tajirashi by 4pm din xaixo yamaida ta gida toh tace tare dacewa hubby kaita maimaita Innalillahi wa inna ilaihirraji'un Allahumma ajjirni fil museebati wa aklifni khairan minha....
Toh wifey insha Allah xanyi,tawuce class shikuma yaja motar yawuce asibiti.......



''"""~~~juwairiyyah ce takeyin waya wanda dakaji kasan namiji ne
Uhmm wlh Alh oga yahana ni fitowa sabida yace abakin aure na idan nafita

Daga dayan bangaren kuma Alh yace toh saime idan kinrabu dashi meyaje dashi wayeshi a nigeria.....arxiki nakiranki tsiya nakiranki saikixaba daya aciki
Riyyah baby kema kinsan inasonki
Tunda qaramin yaronan yahanaki fitowa ai saiki fito a boye saboda gaskiya inason haduwa dake kema kinsan yau wajen 2wks bamu haduba
"Toh amma Alh idan Aarif yaganni fa shikenan aurena yamutu??
"Toh aini saina aure ki koh kuwa toh shikenan my Alh ganinan xuwa ohk saikinxo sukayi hanging....
Shiryawa tayi cikin matsatsun kaya sannan ta daura abaya akan kayan,, Auxubillah matar aure kenan Allah katsaremu da sharrin zuciya Amin.....

~Abangaren Aairah kuwa tafito daga class tanajiran habibinta saboda yau nabila bataje skul ba.....saboda xata fita xiyaran arba'in....
Tana cikin tinani tahango motan shi..tashi tayi taqarasa bude mata motan yayi tashiga
Sannu qarasowa hubby
Sannu wifey hope lectures din yayi dadi?
Eh tayi balaifi
Ohk Allah yataimaka
Ameen...

Yatada motan sukabar haraban makarabtar...
Wifey xamu biya ta resturant nasiya mana abinci saboda yunwa nakeji kuma nasan kingaji koh
Eh....ohk

""Alh nahango tare da juwairiyyah acikin mota xasuje hotel din daya sauka

Aarif ne ketuqi suna hira da Aairah akan patients din daya duba yau duk tausayinsu yacika Aairah....

Aarif ne yace anya Aairah xaki iya aiki a asibiti kuwa cox naga daga baki labari duk kin tsorata
Uhmm xan iya mana
Kaman ance yajuya yahango juwairiyyah a gaban moto ita dawani wanda a shekaru xaikao sa'a Dad dinta

"'"Shirun dataji yayine tajuyo amma ganin juwairiyyah tare da Alh xasu shiga taban hotel ne yabala'in firgita ta
Gani tayi idon Aarif yayi ja kaman tarugu sai huci yakeyi...
Pls hubby kayi hakuri mukoma gida
Miqamata key din motan yayi yace tajasu saboda yanda yakejin kanshi baxai iya driving ba.....

Kin cuceni juwairiyyah meyasa....
Koda bansani ba nasan masha'a suke aikatawa meyasaaa.....

Tunda nake bantaba zina bah amma qaddarata kenan shiyasa na aure mazinaciya Allah ya isa juwairiyyah
Afili yake maganan yanayi yana xubar da hawaye...
Duk yabama Aairah tausayi
Ahaka dai harsaida Aairah takaisu gida lafiya...
Bude motan tayo tare da kamo hannun Aarif suka shige ciki.....!!!!!





馃挐Triplet馃挐
[12:33PM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written* *by* *the*
*triple* *pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif* *da* *Aairah*
鈿滒煍呪殰
(love stowee)馃挐
7鈨�6鈨�

Sadaukarwa gareku yan hadda, dafatan kun huta lpy, Allah yabamu ikon amfani da al qur'ani yabamu ikon rikeshi, yasa yaxamo haske ga iyayenmu ya kuma xamo ceto agaremu da yan uwanmu musulmai masoya annabi Muhammad (SAW)

******
Masoyan wannan littafi muna masu baku hakuri kwana 鉁岎煆籯unjimu shiru sakamakon bikin graduation dinda mukayi shekaran jiya 馃檹 luv u all 馃槝馃槝馃槝


Tabbbb nifa wlhy ban shirya mutuwa ba, wayace miki xaki mutu inkin haihu? To nidai ba ynx ba, to shikenan xan baki xabi 2 koki ban hakkina ko kuma kibari Muyi romancing,nidai ban yarda ba, ok nixan xaba da kaina ai, ynx xan karbi hakkina 馃槼aa na yarda da dayan,murmushi yayi tare da janyota jikinsa, hular kanta ya xame yafara shafa gashin ta, kokarin cire rigar baccin ta ,tashi tayi xata gudu rikota yayi yace menene haka baby wlhy romancing dinki kawai xanyi, daga ita sai bra da pant ajikinta yabarta, shima rage kayan jikinshi yayi yabar 3 quater da vest, romancing dinta yake baji ba Gani, itama yasata tamai duk abinda yamata ,hakanan da kunya da komai take mayar mai dan cewa yayi inbatayi ba xai amsa hakkinsa, har saida suka gamsu sannan sukayi wanka sukabi lapiyar gado

Anyi suna inda yarinya taci sunan kakarta maman Nabila (Bilkisu) suna kiranta da (billy) nabila batayi arbain ba ta cigaba da xuwa school.


Washegari

Aarif ne yafara tashi sanadiyar jinda yayi har antada sallah, bai tsaya tashin aairah ba kawai yafada toilet.......... Yana fitowa ya nufi masallaci inda yasamu raka'a daya........ Yana dawowa ya tararda aairah tana sallah....... Bayan ta kammala ne yace mata morning wifey, itama ta gaishe shi, daga suka koma kan gado har bacci ya daukesu.......

Juwairiyace take waya adakin ta yadda koni banajin me take cewa, Amman da dukkan alamu sun nuna da wani takeyi, sai dariya takeyi.......alokacin ne aarif ya shigo dakin yaga tana waya, tana ganin shi tace... Mummy xamuyi waya anjima bata jira jin amsar daxai bata ba ta katse wayar........ Jin hakane yasa aarif yai tunanin mamarta ce suke waya......... Yace waike bakya jin yunwa ne naga kin kunshe adaki, tace to ai naga yarinyar can taki fitowa ta daura ne, kun xauna adaki kamar wa'yanda xasu cinye kansu kamar sababbin diban maita......... Ke 馃憠馃槨 waye tsaranki da kike gayawa magana san ranki?? Shiru tayi........ Wlhy gwarama tun wuri kin ajiye duk wani iskancin ki agefe dan baxan dauki raini ba wlhy, kinsa ansani na aureki bada san raina ba kuma baxaki nemi xaman lapiya ba sai tsabar iskanci fal acikinki, gashi baki iya komai ba ta fannin aiki sai soyayya kadai kika sani, yarinya yar karama tafiki iya komai.............. Haka dai ya cigaba ta inda yake shiga ba tanan yake fita ba daga karshe yace.......... Koki ajiye duk wani banxan halinki ko kuma ki tafi gidanku, dan baxan yarda amaida min da gida kasuwa ba, inma fadila ce take xugaki to tun wuri ki dakatar da ita inba haka ba xata daina xuwa gidana.................. Mtswwwwwwwwwww yabar dakin ........bai zarce ko'ina ba sai dakin aairah, yana xuwa ya tadda ita tana gyara dakin ta, gado yasamu ya kwanta ranshi abace, aairah kuwa ganin yanayin shine yasa batamai magana ba...... Wai yau bbu break fast ne yafada adake......marairaicewa tayi tace wlhy har ynx banajin dadin jikina....... Me kike nufi, so kike inxauna da yunwa?? .....dan Allah kasa juwairiyya tayi maka ko kuma kayi take away.............. Bakida hankali ne, ina miki magana kinamin maganan wata ko dama kina ganina ina cin abincin wajene............. Shiru tayi.... Badake nake magana ba................ Wai dan Allah kaje anbata maka rai shine kaxo xaka sauke akaina, sai masifa kakemin kamar ni nabata maka rai daa.... ...... ............tashi yayi aikuwa da gudu ta fada toilet tana maida numfashi tasa lock akofar.........


Buga kofar yayi yace baxaki bude ba, tace wai mena maka, yace wlhy inbaki fito ba sai ranki yabaci, kinji na rantse ,toka wuce mana ai xan bude..... Ynx xaki bude inba haka ba kinsan inada spare key adakina ko, to wlhy inkika bari na dauko nida kene........

Budewa tayi harta gudu yasa hannu ya fisgota........... Ihu tasaki, yace waye tsaran wasanki, ba kowa, ke kin rainani ko, yi hakuri ta fada tana turo baki......... Xakije ki daura ko kuwa, xanyi ta fada atakaice, hannunta ya shiga jaaa har kitchen din, yana tsaye akanta harta gama, saida sukayi breakfast sannan ya kyaleta.



Office ya wuce direct, inda ya taradda patients da yawa suna jiran isowar shi, ahankali yafara duba matsalolinsu har yayi da yawa....... Ita kuwa juwairiyya yana fita agidan itama ta fita, dama sunyi da wani alhaji xasu hadu, dama ta saba satan hanya ta fita batare daya sani ba



Gidan ya rage aairah ce kadai agidan itama tanada lecture amma sai 1:30 xasu shiga class, haka nan ta daura abinci saboda aarif xai dawo ya kaita school, ta gyara gidan tsaf sannan taje tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga purple tayi light make up, dai dai lokacin taji an murda handle din kofarta, aarif ne ya shigo yace ina juwairiyya....... Batanan, ina taje..... Nidai tun daxu naga ta fita kuma bata cemin ga inda xataje ba, ok lunch faaa, yana dinning, muje, binshi tayi... Tayi saving dinshi ,tadauko wani plate knn yace aa tahada musu aplate 1, bayan sun kammala ne ta kwashe kayan takai kitchen tadawo ta dauko katon gyalenta dama akan kujera ta ajiye tace muje na gama shiryawa, kallonta Yayi sama da kasa sannan ya dauke kanshi, dakai fa nake kayi banza Dani............ Kuma wlhy inada test faaa ,tashi yayi yabar mata gun daman ya hanata saka gyale takiji ,abin yabata haushi kamar xatayi kuka gashi takusa makara baifi 20 minutes ya rage ba a shiga class, ta juya xata koma daki danta gama sadakar wa xatayi loosing test din, kamar ance ta waiga, key din motar aarif ta hango akan dinning daya bari agun lokacin da yaci abinci, da sauri ta karasa ta dauka tayi ficewarta, gudu tadinga yi saboda kar tayi latti,taci saa ta isa school lapiya, tana shiga ta hango Nabila da nabil suna tsaye ajikin motar, tayi packing akusa dasu ta fito.


Nabil yace aa yau ke kika 2qa motar, ina man din yake ko yana cikin motar ne, ya jero mata tambayoyi ajere, tace hmmm kudai bari kawai sai sauri nakeyi saboda kar nayi latti gashi munada test, Nabila tace ina big bros........... Tace yana gida naga baida niyyar kawoni ne shiyasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login