Showing 9001 words to 12000 words out of 33274 words
bi san ran mutane ba kowa bane xaiyi,da ynx ba kixo duniya ba...........haka dai ya cigaba da yimata nasiha wadda ta ratsa jinin jikinta da jijiyoyinta harma da bargonta,ahaka yasamu tayi shiru ......shida kanshi yaje yasata amota tana kuka har motarsu tabar harabar gidan.
Bangaren juwairiyya kuwa kosawa tayi akaita............ana kawo mota bata tsaya wata 2 taje aka tafi kaita.
Ankai amare gidansu yayinda aka karama kowaccensu nasiha tsofaffin suka tafi..........juwairiyya kuwa kowa yatafi ya rage sai ita kadai.............aairah ma kowa ya tafi banda nabila data tsaya jiran nabil.
Lokacin da aarif da nabil suka karaso aka hadasu akayi musu fada da nasihohi daga nan nabila da nabil suka yimusu sallama suka tafi.
Aarif ne yayi gyaran murya yace kamar yadda kuka sani dukkanku matanane kuma bbu wacce tafi wata agurina saboda haka inaso ku xauna lafiya tamkar yan uwa ........ke aairah kece uwar gida ,ke kuma juwairiyya kece amarya inason kowa yayi abinda yakawo shi banda fada...sai kuma maganar kwana kowacce xanyi mata kwana 7 kamar yadda yake a al'adance.
Daga nan duk wacce takeda kwana dakina xata biyoni ina fata kun fahimce ni........in akwai wani mai magana ina jinshi...sukayi shiru yace bbu ne sukace eh.........daga nan kowacce takoma dakinta.
Saida yayi wanka sannan yaje dakin aairah ,kwance yasameta yaje gefen gadon yace mata ta tashi ta canxa kayan jikin tayi banxa dashi ,sau 2 yana mata magana amma bata kulashi ba sai tashi yayi yabude wardrope dinta ya dauko mata wani rigar bacci yabata taki amsa ,saida yafago ta daga kwancen datayi yaga fuskarta duk ta baci da kuka ya shiga dauke mata su da hannayensa sannann yabata yace tasaka inba hakaba xaisa mata da kansa ,gyalenta ya fara cirewa da dankwali nan take gashinta ya barbaxo har tsakiyan baynta ....ganin da gaske yake sai cewa tayi wai meye haka ...ainayi xaton baxaki saka bane dana saka miki da kaina,sai kawai intsaya kaciremin kaya kamar wata yar iska,tafada tana murguda baki......hannu yasa ya kama bakin yana cewa wannan bakin idan bai daina rashin kunya ba saina cireshi.......taji xafi kama mata bakin dayayi har saida tayi kara sannan yasake mata.......xakisa ko saina saka miki,to kafita mn ko agabanka xansa kayan...........koda yadawo gani yayi hartayi bacci ,shima baccin yayi tareda kace musu wuta.
Washegari
Knocking taji anayi taje tabude knn siyamah ta rungumeta tana cewa anty amarya ina kwana........lpy qlw ya mummy qlw tana gaisheku muna amsawa........amsan basket din hannunta tayi ,saiga aarif nan ya shigo..........lil sistoo yaushe kikaxo wlhy bros bandade da xuwa ba........mummy ce ta aikoni da breakfast......ohk shiga ciki kikira juwairiyya......tana xuwa ta taradda bacci ma takeyi bata tashi ba,saida ta tasheta sannan ta gaisheta ta fada mata sakon,saida tayi brush sannan tayi wanka tafito ,yayinda take sanye da kananan kaya ita kuma aairah atampace ajikinta riga da siket sun kamata sosai ,tana fitowa tagansu adinning area,can ta nufa tana tafiya tana rangwada da karairaya kamar wata karuwa,aairah ce tayi serving dinsu ,kowa yanata cin abincinshi,ita kuwa aairah ci takeyi kamar dole harsaida suka gama ita bata gama ba,aarif yace waike har ynx ko rabi bakiyi ba,eh tace atakaice ganin akwai juwairiyy agun,tsswwwwwwww juwairiyya tayi tareda cewa iyayine da salo inba haka ba abinci ma sai kayi mai yanga,aairah tace ke malama dakata ki kama kanki inba haka ba wlhy nixan kama miki bansan ana min shishshigi acikin al'amurana,ni inban damu da kasuwa ba ko sautinta bana bayarwa,inbanda xubar da kai tun kafin miji ya tare adakinki,kinxo kina rangwada kamar wata karuwa,tabuga tsaki tabar wurin,shiko aarif tsayawa yayi kamar yana watching din film,ita kuwa juwairiyya kasa magana tayi,kafinta farga haryabar wurin shima,haka ta karaci xamanta tabar wurin.
A ranar ne da yamma ya daukesu ya kaisu wajen mummyn shi tayi musu nasiha daxasu tafi ta hadosu da turarurruka da sabulai da atampopi da sauransu.
Ahaka dai ya cinye kwana 7 adakin aairah batareda wani abu ya shiga tsakanin su ba,aranar ne yakoma dakin juwairiyya.
Tunda yaje dakinta take ta mammanne mishi har saida ya fita daga hayyacinshi,ganin abin yafi karfin idonane yasani janyo musu kofa nace asuba tagari鉁嬧湅鉁�!!!
Washegari
Maimakon inji guda/shewa na tashi ,sai naji akasin haka ,fada naji ya kaure atsakanin ma'aurata 鉁岎煆�...........dama bin maxa kikeyi shiyasa kika xubar da budurcinki akan titi..................kuka naji juwairiyya nayi na kissa tanacewa ..........lokacin da take yarinyane wani yayi mata fyade.........kuka takeyi kamar gaske ,hakan daya ganine yasa maganarta ta shiga har cikin xuciyarta,lallashinta yayi sannan yakoma part dinshi.
Aairah tafito tawuce kitchen yayinda aarif yake xaune afalo yana kallon ball,ita kuma juwairiyya tana gefenshi,taliya ta dafa saboda tafara jin yunwa,kuma girkin juwairiyya ne amma bataga alamun xaa daura abinci agidan ba,taxubo duka a plate taxo falo tasamu 2 seater ta xauna,aarif kuwa tana shigo da abincin yaji cikinshi ya hautsine,tashi yayi ya koma kusada aairah ya amsa spoon din hannunta yafara ci............xatamai rashin kunya knn dan harta bude baki da niyyan magana yace emm sowee pls go $ bring another spoon,kwafa tayi sannan ta dauko wani ,axuciyarta kuma cewa take kaci sa'an akwai wannan yar rainin wayonce amma da baxa kaci ba wlhy,tadawo suka cigaba daci ita dashi saida suka kammala sannan juwairiyya tanufa kitchen dan dibowa itama,saidai me tana budewa taga wayam馃檲 ..........gashi yunwa takeji sosai.............aarif yace tnx but the food is so sweet.......hararan shi tayi tace ai wlhy kaci sa'an wannan bagidajiyar tana nanne amma da bbu yadda xa'ayi ba ranar girki naba kaxo kacimin abinci......alhalin kana kallonta takiyi baka mata magana ba.........daidai lokacin juwairiyya ta shigo tana cewa ke ina nawa abincin,wani dirty look tayi mata sannan tace ajiyeni kikayi indinga miki abinci,tayi dariya harda rike ciki,gwanda ma kidena wannan xunubin gangancin dan wannan ita ake kirada batsaaa tsagwaronta,juwairiyya tace husby kanajin abinda take cewa kayi shiru ko,kallonta yayi yace bake bace da girki??tace husby nifa ko a gida ma bana aikin komai wlhy,iinfact ma ban iyaba,馃槼馃槼 me kike nufi???aairah tuntsirewa tayi da dariya,aa aiki ya ganka saika dinga kitchen kana yimata,danni dai baxaa barni da yunwaba wlhy.............yafara fada ta inda yake shiga ba tanan yake fitaba,daga karshe yace kotaje takoya girki ko kuma takoma gidansu duk randa ta iya tadawo.
Yau monday kuma yaune aairah xasuyi resuming aschool saida tagama shirinta sannan taje dakin aarif ta sanar dashi.................banace kidena saka irin wadannan gyalen ba......turo baki tayi ....gaskiya ni baxaka takuramin ba wlhy.......ohk haka kikace,tayi shiru,indai da wannan gyalen xaki baxa kije ba,nidai inxaka kaini kafadamin inbaxaka ba ni kaga tafiya ta,hannu yasa ya fisgota ta fada jikinshi......kina wasa dakene,shiru tayi,ya daka mata tsawa badake nakeyi bane........kuka tafara mai....inbaki wuce kinsa hijab wlhy saina xaneki,ina miki magana amma saboda kin rainani kike tafiya koh,xaki wuce ki dauko hijab din ko saina xaneki,haka tana xumbure xumbure taje tasaka.......fito da mota yayi yana jiranta,tana xuwa tashiga gaba ya kalleta yace haka xakije baxaki goge fuskanki,to aiba fuskanka bane ,waike yaushe xaki dena rashin kunyane,ya mika mata handkerchief goge fuskanki nace,haka ta amsa ta goge ...ahaka har suka isa KASU........daidai lokacin nabil ya sauke nabila .......aairah na fitowa taje ta rungume nabila ......aarif ne ya fito yaje suka gaisa da nabil....nabila ta gaisheshi ya amsa tareda cema aairah karfe nawa xasu tashi...1:00pm tace....2k yabata sannan suka wuce aji.
Suna fitowa suka hangi maxajensu......kowa yaja motarshi......aairah suna fita amakarantar ta cire hijabinta tana cewa gash nan kasani saka hijab sai xafi nakeji wlhy,kallonta yayi yace keda kika saka hijab din bakifi jin dadi ba .......wlhy duk atakure nake ,muna xuwa xaki dafamin abinci dan yunwa nakeji wlhy,馃槼 gaskiya ni agajiye nake nayi xaton ma xamu tsaya awani restaurant ne dan nima yunwa nakeji,haka nan xaki daure kiyi mana komai saukine danni bana cin abincin waje .....tabbbb ba abinda xanyi,juwairiyya tana nan ai,wlhy saikin dafa ko indomie ne ,waikai baka tausayin mutane ne.....ahaka dai har suka isa gida,tana xuwa ta daura musu indomie 3 manya,tana saukewa yana shigowa kitchen din gani yayi ta dauko plate 2 yace me xakiyi da plate 2 tace nawa da nakane xan xuba ,wuceta yayi ya dauko wani plate mai fadi yace tajuye duka aciki,xubawa tayi ta dauko 2 spoon tasaka dan itama yunwa takeji xata iya jayayya ba awannan lokacin,suna cikin cine juwairiyya itama taxo tasaka hannu xataci........
Kuyi hakuri wlhy nayi typing da yawa ya goge ne shiyasa kuka jini shiru.....luv u all
馃挐triplet馃挐
[11:37AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐
7鈨�2鈨�
~~Aairah dauke plate din tayi,tare da galla mata wata uwar harara....
Ke har kin isa nadafa miki abinci kici toh idanma mafarki kikeyi kidaina Dan bakawoni akayi namiki bauta ba mtwsssssss
""Juwairiyyah ce tafara magana tana cewa aiko dile kidafa naci cox ni agidanmu bana aikin wahala keko dakike aikin wahala aidole kidafa kuma kibani naci kingane..
Shidai Aarif shiru yayi yatsaya yana kallonsu kamar yasamu tv.....cewa yayi Aairah kiyi hakuri kibarta taci nayau kawai,,,,tab wlh baxan bartaba kokaima kawai tausayi kabani shyasa nabarka kaci
Idan kana tausaya matane kanemo mata 'yar aiki mana tnda bajikin wahala gareta ba taja wata uwar tsaki tabar gurin......
Ke yanxu bakiji kunyaba ace qanwarki tafiki iya girki tunba akai ko inaba tafara rainaki Allah yakyauta
""Aiduk kaikajamin ta rainani tayi tsaki tabar gurin
Oh gosh gskya mata 2 aikine babba......
~`Aairah ce takira mummy tace mata taroqi Aarif yakawota gurin siyamah
Mummy tace shkn.
Dayamma yashigo gidan yatar da fadila taxo.....beko kalletaba yayi hanyan dakin Aairah,,my luv bakaga aunty fadila bane.....naganta mana ka akwai aikin daxan matane yawuce yabarta agurin......tare dacemata kishirya bayan magrib xamuje gaida su mummy
""Aairah ce kwance akan gadonta tana chatting da Nabila,,tana sanya da wando jeans pink colour wanda yamatseta sosai sai 'yar fingilar riga blue,, bata saka hula akantaba....gashin nan sai sheqi yakeyi yabarbaxu a gadon bayanta......batasan da xuwan Aarif saboda hankalinta naga chat din datakeyi da nabila,,wadda take cemata ya laulayi saboda nasan bros dina baqarya yacire rashin kunyan nan naki.....batasan sanda tafara dariya ba, shiko Aarif mutuwar tsaye yayi yana kallonta saboda tatafi da imaninshi dayawa
Aranshi kuwa Masha Allah kawai yakecewa...,,,ji tayi anhau kan gadon afirgice ta dago amma sai gani tayi sunhada ido da Aarif wanda ba qaramin kyau yayi mataba yana sanye da white din riga,wando kuma black sajen fuskarshi kaman yasa mata gel saboda baqin datayi
""""Aranta kuwa cewa takeyi hubby duk inda kyau yake toh yakai
Huramishi ido tayi tare dacewa yadai mallam wannan kallo haka...uhm kinyi min kyaune shiyasa nakasa dauke idona...
Aairah wai yaushe xaki fara sona ne
Smile tayi tare dacewa kishnka kawai nakeyi...uhm uhm wlh nasan Aairah kina sona kawai shaidan ne kemiki xuga amma dan Allah Aairah kisoni koyayane wlh nadade ina dakwan *sonki* axuciyata pls my Aairah hawaye taga yafito daga idonshi lashe hawayen tayi tare dace mishi nima *ina sonka* my hubby nafara sonka tunda aka daura aurena dakai saida ina *kishinka* karkidamu wifey kece zabina.....tohm amma yau xa'abani haqqina koh xaro ido tayi tare dacewa tab a'a
Saboda mene saboda bana ra'ayi....wlh kinayi murguda baki tayi tace nidai banayi
~"cewa yayi kedai baxakidaina rashin kunyaba koh....qara tuno baki tayi,,batayi auneba taji bakinshi anata tureshi tafarayi amma takasa saboda kasalan da takeji saida yayi ma'ishi sanna yaqyaleta....kuka tafarayi tana cewa wlh Allah xaisakamin kuma bataqara saba kaqarajin bakinshi nanma saida yayi mai isarshi.....
Sannan yafara magana kamar wanda yasha wani abu Aairah yau dinnan xankarba haqqina ainayi haquri yau wajen 2wks fa kenan....
Jiyo muryanta yaji tana cewa wannan ne wani haquri nidai baxanyarda ba
Oh haryanxu bakin baxai mutuba koh...miqewa tayi taje daidai toilet sannan tace eh tashige toilet tare dakulle toilet din.
Murmushi yayi tare dacewa xanga randa xaki daina wannan rashin kunyan naki
Kishirya idan nadawo xamuje gurin su mummy da murnanta tace toh....
Saida taji ya kulle 姆ofa sannan tafito tan@ xumbure xumbure kaman yana ganinta (nidai naje anaso ana kaiwa market lolx)
Fitowan dayayi yaga fadila xata tafi yace kigaishe min da bigbros betsaya jin mexatace ba yayi ficewanshi....
Ke yanxu juwairiyyah ahaka kike xaune dawannan miskilin toh aunty yaxanyi kemafa kinsan halinshi gashi besameni a budurwa ba aiwannan kekikaja kingani duk abuna ban xubar da *Pride*dinaba .....nima ai tsautsayi hakafa dole kice tsautsayi
Wainiko Kishiyarki ma nafitowa kuwa wannan mekama da aljanar,, tana fitowa amma sai inxataje kitchen xakiganta....
Yanxudai kitashi tsaye da kisisina irin namu na mata kodan ya膹an soki toh aunty tarakata harwajen motan ta sannan ta tafi.....
Da magrib..
Aarif yahade cikin shaddah white da baqin hula juwairiyyah kuwa tasha less ja da gyale baqi balaifi tayi kyau inda Aairah tahade awani atamfa super pink nd arsh tasaka gyale arsh tare da hill shoe dinta woaw kawai Aarif kecewa......
Yarigasu fita saboda haka suna fitowa tashige gaban mota Aarif nakallonta Aairah ce ketahowa kaman batasan taka qasa shiko gogan nata kaman yacinyeta da kallo inda juwairiyyah taqulu taji dama batace xataba.......
Aairah bata damuba tana xuwa tabude back seat taxauna tiraren ta ne yabugi hancinsu wani dadin qamshi
Aarif yace bana hanaki fesa tirareba inxaki fitaba,, tayi rau rau da ido saboda bataso yafasa tafiyan..
Dan Allah kayi haquri naxo sawane yaxube..jan motan yayi batare dayace qalaba
Pls mutsaya mumusu tsaraba tajikin mirror yakalleta ta langwabar dakanta hakan datayi yaburgeshi yace toh shkn,,tsaki juwairiyyah tayi tare dacewa tusakai ba kwarjini sunjita amma sukayi banxa da ita inda Aairah tafara waqa Aarif ma yabiye mata suna rerawa tare.......harsuka qarasa wani mall sukayi siyyayah amma juwairiyyah taqi fitowa hakadai harsuka dawo cikin mota sai gdn su Aarif...
""Suna shiga suka tarar da mummy da daddy suna kallon Huda tv suna hira....
Sallama sukayi suka shigo juwairiyyah tasama kujera taxauna inda *Aarif da Aairah* suka zauna a qasa..harara Aarif yagallamata amma tayi kaman bata ganiba....Aairah ce tatsugunna tagaida su inda Aarif ma yagaishesu itako hamshaqiyar kaman dole haka tagaidasu ba ladabi.....
Sunanan xaune siyamah tafito tagaida Aarif kokallon inda juwairiyyah take batayiba.....hira sukayi inda juwairiyyah keta latsa wayanta
~Aairah ce tacema siyamah suje dakinta,aiko suka shige sunata hira da shewa
Sai 9pm sannan sukatashi xasu tafi, atafir Aairah tace ita baxata koma gida ba...mummy kiyi hkr aairah xuwa nextwk saiki xo..
Kuka tasama mummy inda dole Aarif yatafi yabarta,,Aarif cewa Aairah yakeyi saboda yau kwananki ne shiyasa kikaqi xuwa koh toh wlh xamu hadu koba yauba gwalo tamishi tashige dakin siyamah
Itako juwairiyyah banda dadi ba abun datakeji harsaida Aarif yalura da hakan.....
""Tuqi yakeyi sannan yace ke juwairiyyah baxan dauki rainin hankalin kiba dole kidinga girmama iyayena inba hakaba wlh xansaba miki
Kukan munafurci tafara tana cewa em sowee luv wlh baxan sakeba,,,dadai yafi cewan Aarif.......
Itako Aairah shigewa tayi sunata hira abunsu daganan bacci yadauke su
Shikoh Aarif mayincin juwairiyyah ne yadameshi dole yabiye mata niko nacemusu kukwana lahiya.....
Washegari........,,,,
馃挐Triplet馃挐
[11:42AM, 3/16/2017] 鈥�+234 803 097 3747鈥�: *Written by the*
*triple pals*
鈿滒煍呪殰
*Aarif da Aairah*
鈿滒煍呪殰
(Love stowee)馃挐
Wannan shafin nakune 'yan *triple pals hausa novel*munajin dadin yabawanku agaremu #1luv#
7鈨�3鈨�
~~washegari
Aarif ne yaketashin juwairiyyah taje tayi sallah amma atafur taqi tashi haryaje masallaci yadawo...ke wai juwairiyyah meyasa bakya san ibadah ne?uhm nifa bancema banasoba iyayinka ne yayi yawa amma kabari da safe sainayi mana Tab Allah yashiryeki....tace Aameen
"Yana fitowa daga dakin Juwairiyyah Aairah yakira bugu 2 tadauka
Shiru yayi dukda yanajin haushinta saboda taqi biyoshi amma saida yaji dadi data dauki wayan.....
Xaxxakar muryanta yajiyo tana cewa
Gud mrng hubbynah
Harcikin ranshi yaji dadi amma saicewa yayi yanxu wifey abun dakikamin kinkyauta kenan,,,meyasa bakya tausayina kamar yanda nakeyin naki
Sai yanzu taga rashin dacewan abun datayi
Amma bakomai xancigaba da dakwan sonki Wifey....tunda kinqi yarda dacewa inasonki
Kayi hkr hubby wlh inasan xama da siyamah ne shiyasa
Toh siyamah ce ke aurenki kokuma ni
Yanxu dai baxan qara xuwa ince kidawo gidan ki ba duk sanda kika gaji xakidawo da qafarki
Sai anjima..yakashe wayan batare daya tsaya yaji mexatace ba.......
Nannauyan ajiyar xuciya Aairah tasake tare dacewa inasonka mijina amma baxan ita sharing dinka ba luvs uh
""Abangaren Aarif kuwa yana gama wayan yawuce gurin juwairiyyah saboda xaije office kuma yanason yayi breakfast a gida
Juwairiyyah kitashi kije kihada min break cox inada patients a asibiti
-amma dai luv kasan ban iyaba nima jira nake kaje kamana takeaway,,beqara mata maganaba yashige toilet saboda idan yatsaya xai iya makara......
Around 2pm.....::::
Aarif ne kexaune tinanin Aairah yadame shi kuma yayi alkawarin baxai qara cemata takoma gidanta ba harsai taga hakan yadace dakanta,,
Jin office din yayi duk ba dadi saboda haka sai yawuce gidan mummy
Isar shi gidan keda wiya yaga Aairah ita da siyamah a falo suna kallon wani indian film......tana sanya ta jallabiya baqi tayi dauri da blue veil masha Allah tayi kyau
Basuji tahowan shiba saida qanshin tiraren shi taji wanda ko amafarki taji shi xata gane
Saurin dago tayi karaf suka hada ido dashi wanda yana sanye da suit arsh colour yayi kyau baqarya.....
Siyamah ce tace bros sannu daxuwa ina yini lfylau lilsis mummy fah taje gidan ummin Nabila ok gud.......
Aairah yaune rana tafarko dataji kunyan qin gaisheshi batasan sanda tace inayini ba lfy yace......
Aairah kikawomin abinci falon daddy,,toh shine abin datace......kitchen tashiga tadibo mishi jollof din shinkafa da waken dasukayi wanda yaji kifi tare da hado mishi da zobo mesanyi wanda siyamah tahada
Da sallama tashiga dakin amsawa yayi aciki sanna ta ajiye mishi agabanshi
"Gashinan tacemishi toh kibani abaki mana saboda juwairiyyah ma abaki take bani...murguda baki tayi tare dacewa toh kaje ita tabaka mana
Yanajin dadin yanda take kishinshi
Uhm kinqi dawowa koh....toh wlh inaganin kinaso nama su mummy jika ne anan gidan dan wlh haqurina yaqare.....tab wlh baxa ayi abun kunyan nan