Showing 27001 words to 30000 words out of 30491 words
Chapter 10 - Mijin Yarinyah Book 1 Complete Hausa Novel
tana nunama Fatu cikinta, a rikice Fatu ta k'araso bed din tana mata sannu riketa tayi tanà mata sannu ganin ba abunda zata iya mata ne ya tsata fashewa da kuka tace " don Allah SONA ki tashi karki mutu ki barni, da sauri ta kwantar da ita tayi saurin fitowa don kiran Momy"duk ta rikice sai kuka take ,domin ba abunda yafi rikita ta kamar taga wuni nata bashi da lafiya"
Fitowa tay cikin sauri tanà kiran Momy! Momy!! Momy!!! Karo sukayi da Saif dake kokarin haurowa, kamata yay ganin yanda tabi ta rikice sai kwalla takeyi, jikinsa ta fad'a tare da zakin kuka me cin rai, shima cikin rikicewa ya dago ta daga jikinsa yace........
07061204735
*Share fisabilliah Habibaty* 🥰
[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: 👧🏻 *MIJIN YARINYA*👧🏻
I just published "page 20" of my story "MIJIN YARINYA". https://www.wattpad.com/1180574802?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Asfats&wp_originator=LEMXdRU%2BTYD5WtvdKSlQd1etrGXQav9hhKMWw3Fgi%2BiE8YDnpSJ0qV4wvlxzVNox2iGMXAfm2mmuvnIHsf5NBKcTrjhgcCm8wnlPDNygE9lLiH5Rk%2B2AizDDU3LBjJzt
Vote comment and sharen
*Story and written*
*By Fatima Mrs Ahfat*
*ELEGANT ONLINE WRITER'S 📚*
*Bismillahir rahmanin Rahim*
Page 20
__________________washe gari karfe 7 Saif ya fito daga part dinsa cikin shirinsa sai k'amshi yake zubawa, direct parking space ya wuce ya shiga motar sa, yabar gidan don dubu su Momy a asibiti"
Driving yake hankali kwance wayarsa ta fara ringing yana dubawa yaga Ruky ce dan tsaki yayi da k'amar bazai daga ba sai kuma yay answering call din yace " Hello"
Cike da shugub'a tace " barka da safiya sweetheart da fatan kana lafiya?"
yace " lafiya k'alau ya mutanen gida"
Alhamdulillah"
Please inason mu hadu akoi mgnr da zamuyi idan ka amince please karka ce a'a" ta kare mgnr cikin sigar jan hankali da yauda ra"
Yace " wace irin mgn ne haka da har sai nazo bazaki iya fad'an tanan ba?"
Tace " don Allah fa nace"
Okay ba damuwa sai dai nan da la'asar domin akoi abunda nake yanzu"toh shikenan ngd ina jiranka..bata kare mgnr ba ya kashe wayar sa" yana shiga asibitin parking yay direct room din da su Momy suke ciki ya shiga da sallama, Fatu dake zaune kan kujera ne ta amsa masa sallamar tana kallonsa, sanye yake cikin wando jeans black and white T_ shirt sai farin face cap dake kansa, yay matukar k'yau sosai, a hankali tace" sannu da zuwa Yaya ina kwana"
Dan ya musa Fuska yay ya amsa a dak'ile, ya zauna a gefin gadon" ganin yanda yake ta basar wane yasa itama d'aure fuskar ta"
Fuska d'aure yace" ina Momy da SONA take?" Sanda ta dauki 5 second kafin a hankali tace" Momy taje duba doctor, SONA kuma na toilet'
Tabe baki yay yace " na aza ai bazaki yi mgn ba bara kunya k'awai"
Tace "Hmmm Yaya kenan ai rashin kunya kam ba wanda bai dashi k'awai dai kowa na b'uye nashi sbd saro ba don tsoro ba, ta karishe mgnr tana me burgud'a masa baki"
Zaiyi mgn kenan SONA d'ata fito daga toilet tace " sannu da zuwa brother'
Murmushi Kawai ya tsakar mata yana mai wasawa Fatu harara, zama tayi a gefin bed din tace" ina kwana?" Lafiya k'alau ya jikin?" Alhamdulillah naji sauki sosai"
Momy ce ta shigo d'akin tace "Babana harka tashi?" Murmushi yayi yace " eh Momy ina kwana, tace " lafiya kalau" ya mai jiki?" Alhamdulillah jiki yayi sauki sosai, yanzu za'a sallame muma domin nayi mgn da doctor"
Tom k'awai ya fada doctor Aliyu ya shigo d'akin da sallama" sallamar suka amsa, hannu ya mikawa Saif suka gaisa, kallonsa ya maida kan SONA dake kallonsa, suna had'a ido ta sun kuyar da k'anta, murmushi yay yace " ja jikin, alhamdulillah ta basa amsa a ta kaice"
Yace " masha Allah ki shirya Allura zan miki, da sauri ta dago da kanta sukayi ido biyu, marairai ce Fuska tayi tace " ni dai na samu sauki basai ammin wani Allura ba, na bar maka k'yauta"
Yana murmushi yace " no sai fa na miki"
Kukan shugub'a ta fashe dashi tace " ni dai wlh banaso"
Dariya yayi yace " okay kiyi hakuri sarkin shugub'a da wasa nake miki, murmushi tayi tace " wlh har naji dad'i"
Dariya su Momy sukayi Amma banda Saif dake lasar wayar sa"
Sallamar su yay a tare suka fito daman sun gama shiryawa, rakasu yayi har Motar su,sanda yaga tafiyar su kafin ya koma ciki"
Direct gida suka wuce, suna parking dukan su suka shige cikin parlor, dai yayi da saukowar Daddy Yana murmushi yace " my daughter ya jikin?" Murmushi tay tace " alhamdulillah"
Masha Allah, gaishe shi Fatu tayi ya amsa cikin sakin fuska yana tambayarta ya jikin SONA tace" da sauki sosai"
toh Allah ya kara sauki ya kare na gaba" da amen suka amsa, tare da mikewa suka haura sama"
Daddy yace " wai son yaushe zaka fara aiki ne?"
Murmushi yay yace "daga gobe insha Allah" toh Allah ya kaimu nidai bari na wuce office sai na dawo"
Momy tace " breakfast fa?" No karki damu zanyi a office" tace " please ka tsaya bari na had'a ma mai sauki"
Murmushi yayi yace " no akwai meeting da zauna yanzu" okay Allah ya bada sa'a"
Da amen ya amsa tare da ficewa daga parlor, mikewa tay itama ta haura sama"
Suna shiga bedroom Fatu ta fada toilet tay wanka ta fito ta shirya cikin dogowar riga ta atampa sai k'amshi take zubawa, kallo SONA tayi tace " kema kije ki zuba ruwa zakiji dad'i sosai, ni kuma bari naje naga me za'a mu hada breakfast"
Okay thank you so much dear"
Nifa malama ki dinga min yaren da nakeji ki daina min wanan yaren"
Murmushi tayi tace " toh shikenan kema ai zaki dinga ji kwanan nan, ngd sosai toh"
Murmushi k'awai ta fita daga dakin direct ta wuce bedroom din Momy, da sallama ta shiga, amsawa Momy tayi tace " my daughter" Fatu tace " me zamu girka?" Murmushi tay tace " muje kitchen muyi abu mai sauki tunda rana ya d'aga"
Wucewa kitchen din sukayi, ferfesu kaza sukayi sai kuma indo me da kwai, suna gamawa Fatu ta jera komai a dining, Momy tace " kima Yayan ku mgn da SONA su sauko" tom Momy, bedroom dinsu ta fara shiga tama SONA mgn kafin ta wuce na Saif, a hankali ta tura kofar parlor ta shiga da sallama, ba kowa a parlor hakan ya sata wucewa bedroom dinsa kai tsaye, turu kofar bedroom din tay ta shiga, a zaune ta kalleshi yana danna laptop dinsa, dago da kansa yay jin an bude kofar anshigo ko sallama babu, suna hada ido ta wani dauke kanta, shikuma hada fuska yay yace " uban me kikazo min a daki ko sallama babu?"
Harara ta wurga masa tare da murgud'a masa baki tace " Momy ce tace na fad'ama ka fito kayi breakfast, shiyasa ka ganni inba haka ba mezan zo na maka"
Kallonta yay daga sama har k'asa yace " ke zonan"
Uban me zan maka, a fusace yace " ke har kin isah ina mgn kina mgn"
Tabe baki tayi tace " wanan dai ka ta d'ama ta fada tare da ficewa daga dakin, ai kuwa saurin mikewa yay yabi bayanta da sauri tana ko karin fita kenan ya....!
Share fisabilliah Habibaty 🥰
[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: 👧🏻 MIJIN YARINYA 👧🏻
Story and written
By Fatima Mrs Ahfat
ELEGANT ONLINE WRITER'S 📚
Bismillahir rahmanin Rahim
Page 21
___________ Tana ko karin fita kenan yayi saurin kamuta ta fada jikinsa, yace " wa kikema ma rashin kunya ya fada tare da matse mata bakinta da karfi sanda tayi yar kara"
Da k'yar tace " don Allah Yaya kayi hakuri wlh tsubutar bakine, kasan bakin nawa baya iya yin shiru shiyasa, amma don Allah kayi hakuri muje kayi breakfast kar yunwa ta illa taka k'aji ko"
Tureta yay yace " idan kika sake min rashin kunya wlh sai na miki dukan tsiya"
Zaro ido tayi tace " k'ai k'ai Yaya duka fa Allah ya tsareni ai duka kam na wuce wannan ai yanzo"
Yace " me kikece ?" Ya fad'a tare da matsota"
Tace " a'a Yaya nidai kai abunda nace shine kanka naja shiyasa nake yinka, tana fad'ar haka tafice da gudu ta barshi, Shima binta yay suka fito parlor, kara sawa dining din tay tace " gashin fitowa" ta fada tareda zama kan kujera kusa da SONA domin harta fito"
Kara sawa shima yayi ya zauna suna hada ido da Fatu ya wani zabga mata harara, ta masa murmushi"
Suna gama cin abincin ya kalle Momy yace " Momy nasamo mata school din d'aya dace ta shiga insha Allah gobe sai SONA ta kaita"
Murmushi Momy tay tace " okay thank you my son"
Murmushi yay yana kallon Fatu dake kallonsa tana murmushi"
Shugub'e Fuska SONA tay tace " ni kuma Yaya?"
Eh ya fada atakaice"inaga ai idan ka kaita zaifi tunda kai kayi komai"
Harara ya wasa mata yace " idan ba zaki kaita ki bari, yana fad'ar haka ya mike ya bar wajen"
Binsa da kallo k'awai Momy tay tana murmushi,ta mike tare da cewa" karki manta baki sha maganin kiba SONA"
Okay Momy yanzu kuwa zansha"
mikewa Fatu tay ta tattara kwanukan abincin ta kai kitchen ta dawo SONA tace " sannu da aiki"
Murmushi tay tace " yawwa tashi muje kisha maganin ki naga alamun baki son shan magani"
Murmushi SONA tay tace " naga Alamun halinku d'aya da Yaya idan yasa mutun a gaba ya shiga uku"
Dariya Fatu tayi tace" rabani da wanna masifar"
Dariya gaba dayan sukayi suka haura sama"
****************Bangaren Ruky kuwa wani irin farin ciki ta tashi dashi cikin ranta domin Yau abunda ta dad'e tana nema zata sameshi"
Bayan sunyi waya da Saif yace mata zaizo la'asar ta mike daga kwanciyar da take ta bud'e wardrobe dinta ta fitoda wani doguwar riga ta lace me kyau, ta feshe shi da turaren da Boka ya bata tana murmushi ta ajiyeshi gefe"
Fitowa parlor tayi ta samu Anty na gyara wa su Addul takalmin su zasu tafi school, zama tay tace " sannu da aiki Anty"
Tabe baki tay tace " sai yau aka ga daman yimin sannu?"
Murmushi tay tace " ah ah Anty kiyi hakuri abun bai kai haka ba"
Bata ce komai ba taci gaba da gyara su, tana gama shiryasu ta musu addu'a driver ya fita dasu suna mata bye ² kallonta ta maida kan Ruky tace"
Uban me kike so naga kin min k'uri da ido?"
Murmushi tay domin yau dinnan tana cikin farin ciki kome zakace mata bazata damuba" tace " uhmm daman zanyi bako ne inason na masa girki"
Hmmm ba gaki ga kitchen dinba sai kiyi"
Eh toh daman dai ni dai ban iya girki ba shiyasa na tambayeki, tsaki Anty taja tace " ga ranan tazo ai abunda nake fada mikin kenan, kin girma baki san kin girma ba, kin kai 25 year amma ko rice baki iya girkawa sai dai a girka a baki"
Haba Anty ki taimakamin mana wlh girkin nada muhinman cine nayishi"
Mikewa Anty tayi daga zaunen da take tace " ni ba abunda zan miki kije zulai ta kwoya miki, ni aiki zan tafi" tana fad'ar haka ta haura sama"
Harara ta bita dashi tace " aikin banza girki dai sai nayi koma na cika burina"
Zulai! Zulai !! Zulai!!!" Ta kwalawa mata kira, jiki na mari zulai ta karoso tace " gani ranki ya dad'e"
Sanda ta harareta tace " ina son ki girka min joluf rice and pape chicken, nan da karfe 3 ki tabbatar kin gama"
Tom insha Allah cewar zulai"
Mikewa tay ta wuce bedroom dinta, tana shiga wayarta ta dauka ta kira Sumy bayan sun gaisa tace " yaune fa mutumin zai zo"
Wow da gaske?" Kice yau kuma kina da babban bako kenan?"
Tana murmushi tace " sosai kuwa gaskiya yau ina farin ciki mara misiltuwa"
Allah K'awata yaka mata ace nazo na tayaki farin Cikin yau dinan ,kinga nima sai mu gaisa dashi tunda ban taba ganin sab'a"
Dariya Ruky tay tace " hakane kuma fa k'awa, sai kinzo inanan ina jiranki"
Tom shikenan sai nazo"
Sallama sukayi ta kashe wayarta ta kwanta tanà jiran lkc yyi kawai ta shirya"
Sumy kuwa tana kashe wayar tace " hmmm bari naga idan dani yafi dacewa sai dai ki hakura, k'amar yanda kika jefa Yaya na cikin wani hali kema sai kin d'addani hakan"
************** Bangaren Saif kuwa bedroom dinsa ya koma yaci gaba da aikinsa domin Yana son ya gama komai yau, domin yana son ya fara aiki gobe, gashi goben karfe 9 yana da meeting din dazai shiga a'kan cigabar company nasu"
Shida gamawa har karfe 3 yana gamawa ya hada comai ya ajiye, toilet kawai ya fad'a, wanka yay tare da d'auro Alwala ya fito d'aure da towel, Jallabiya fari yasa yay Sallah la'asar"
Yana gamawa gaban dressing mirror ya tsaya tare da gyara suman kansa ya safa body lotion dinsa tare da feshe jikinsa body spray masu dad'in kamshi, wardrobe ya bude tare da dauko boxers,singlet, da wando jeans blue and white t_shirt wanda aka rubuta Handsome guy a jikin da blue color, ya sanya a jikinsa ba karamin k'yau yayi ba , agogo ya sanya tare da daukan white combs ya sanya, masha Allah saiya kara yin kyau sosai, jikinsa ya tsake bi da turarunruka masu k'amshi ya dauki wayoyinsa da key car dinsa ya fito, domin yana so d'aga gidan su Ruky ya wuce gun Hafiz,
Kicibus sukayi da Fatu d'atayi shirin tafiya islamiya"
Tana kallonsa sanda gabanta ya Fadi, bata san sanda tace " Yaya ina zakaje haka kayi wanan uban ado haka?"
Harara ya bita dashi yace " inda kika aikeni"
Tace " don Allah Yaya karka fita"
Wani irin kallo ya jefeta dashi yace " yaushe reni ta shiga tsakanin mu haka?"
Tace " ah wlh ba wani raini kawai dai inajin k'amar wani abu zai faru"
Tsaki yaja yace " aniyar ki ta biki, yana fad'ar haka ya fice daga parlor"
Girgiza kai k'awai tayi itama ta fice tana mamakin mesa tunda ta kalleshi gabanta ke fad'uwa"
Yana fita ya kira Ruky yace " gashinan zuwa"
Ruky data gama shirinta sab ta feshe jikinta turaren Boka tana jiran isowar sane tace " Sumy gashinan fa zuwa" murmushi tay tace " Allah kawo shi Lafiya naga wani irin guy ne kike rawan kafa akansa haka" dariya kawai tayi"
A bakin get din gidan yay hon da sauri me gad'i ya leka ganin shine ya tsashi bud'e masa get din da sauri ya shiga, parking yay ya fito daga motar gaisawa sukayi da me gad'i yace " tana ciki ne?" Eh tanan tace ka shigo inka karasa"
Murmushi kawai yay ya fara tafiya hankali gaban sa na fad'uwa k'amar ya koma haka yakeji Amma ya d'aure kawai ya shiga parlor da sallama, lokaci daya yaji wani irin shuuuu a cikin kan.......!
Mrs Ahfat ✍️
Comment and sharen fisabilliah Habibaty 🥰
[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: 👧🏻 *MIJIN YARINYA* 👧🏻
I just published "page 19" of my story "MIJIN YARINYA". https://www.wattpad.com/1179219048?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Asfats&wp_originator=NThwEb%2FTG8PMhMZYIlqw4PbgiQ72EDZuXFPUzABksO1sd0uGQZgR2ILFG%2FeY2Y0wyExBZ8QbpJwrecPkJcgNlv4CDnKkoXAxMeo%2FpVUOsWswSQlh2dnK1E3GOdroKdLm
Vote comment and share
*Story and written*
*By Fatima Msr Ahfat*
*ELEGANT ONLINE WRITERs* 📚
*Bismillahir rahmanin Rahim*
*Page 19*
__________________ Yace" meya sameki kike kuka?" Cikin shenshekan kuka take nuna musa dakin su tana tace" SONA zata mutu Yaya
"What cewar Momy data fitoh daga bedroom dinta kenan taji abunda Fatu ta fada"
Da sauri suka haura saman duk kansu suna shiga dakin suka tsameta kwance kan bed dinta tana faman juyi,
Saurin kara sawa kan bed din Momy tay tace " what happen my daughter?" Nuna mata maran ta tayi da hannu, yaushe kika fara ciwon cikin?"kasa mgn tayi da sauri Momy tace " Babana dauko key mu kaita asibiti"
Okay ya fada tare da ficewa daga bedroom din, Fatu dai sai shenshekan kuka take, kallonta Momy tay tace " ki kwantar da hankalin ki ki daina kukan nan haka, zata samu lafiya ki mata addu'a kawai ki daina kukan nan"
girgiza kai Fatu tayi suka fito parlor, Saif ne ya sauko da key direct parking space ya fito da wani black car suka shiga, binsu Fatu zatayi Momy tace " my daughter kiyi hakuri ki zauna yanzu zamu dawo kinji ko" daga kai tay kwalla cike a idanunta, jan motar yay suka bar gidan"
A hanya Momy ta fadawa Daddy suna kan hanya, yace " shima gashinan zuwa"
Suna parking da sauri suka fito da ita domin lkcn harta fita cikin hayyacinta, wasu nurse ne suka karbeta da sauri suka shiga da ita emergency room, don bata taimakon gaggawa, suna tsaye kofar emergency din babban doctor ya isa da tsauri ya shige room din, Alluran bacci ya fara mata kafin suka fara aikinsu, 30 minutes suka dauka, kafin suka fitar da ita zuwa wani room din, yayi dai² da isowar Daddy yace " meke damunta?" Karfin hali Momy tay tace " bamu sani ba yanzu aka fitoh da ita"
Okay bari naje office din doctor ya fada tare da wucewa, Momy ma wucewa dakin da aka kwantar da SONA tay, a hankali daddy ya tura kofar office din da sallama ya shiga, wani kyakyawan saura yine ya amsa mishi sallaman fuska tsake, zama sukayi bayan sun gaisa, cikin damuwa Daddy yace " meke damun daughter na?"
Dan murmushi doctor Aliyu yayi yace " ka kwantar da hankalin Alhaji ba wani masala sosai bane ke damunta" ajiyar zuciya Dad yay yace " okay ina jinka"
Abunda ke damunta ciwon cikine, koma ina ga duk wata tanayi idan period dinta yazu mata, wanan karon ne yazu da masala saka makon rashin shan ruwan ta batayi akai² shiyasa ta samu ciwon cikin yay yawa haka amma insha Allah komai zai zama normal"
Nunfarfashi Daddy ya sauke shi a tunanin sa wani babban masalane ke damunta, godiya yamasa ya fita daga office din ya koma room din da aka kwantar da ita, kallonshi Momy tay tace " meke damunta Alhaji?"
Zama yay ya fada mata komai, numfashi taja tace "nima nayi tunanin hakan amma ganin yanda takeyi ne ya daga min hankali,
Toh Allah ya bata lafiya nidai bari na wuce gida kafin ta farka, okay Babana ku tafi tare kaga munbar Fatu ita kadai, ni zan zauna ta ita, don Allah ka kula da ita banda cin zali don na halinka"
Tsosa keyarsa yayi yana murmushi suka fita daga dakin,
Direct gida suka wuce, suna isah bayan sunyi parking Daddy ya wuce part dinsa, shikuma ya shiga babban parlor, Fatu ya gani zaune ta buga ta gume, tausayi ta bashi a hankali ya karasa inda take zaune ya cire ta gumin da tayi, da sauri ta dago da idanunta tana kallonsa da kwallar data cika a cikin idanunta tana faman yin kuka, girgiza mata kai yayi yace " kukan fa name?" Tashi tayi