Showing 3001 words to 6000 words out of 30491 words
Chapter 2 - Mijin Yarinyah Book 1 Complete Hausa Novel
daga wannan duniyar ba zamu dinga bibiyar rayuwar ka" da sauri yana riƙe wando sbd jin Laminunsa ta leƙo yace.
"wlh ma ba za'a yi hakan ba amma don Allah karku dinga bibiya ta zan iya mutu wlh".
a zuciyar sa kuma tsinewa Fatu da aljanun nata albarka yake gashi yanzu sun raba shi da kayan shagun shi, daya tuna sai ya kara fashewa da yanzu dan jarin da yake da shi ne zasu karɓi rabi kai Allah tsinewa mai aljanu albarka, tunanin da ya kene ya tsaya lokacin da yaji muryar Fatu na asali tana cewa
"Malam Laminu wanna kayan fa, kyauta ka Bani?" Wani harara ya balyla mata kamar idanun sa zasu zube yace
"eh kyauta na baki maza wuce ki barmin koifar shago. Murmushi tay tace "ngd sosai Allah ya biya".
tana juyawa ta kalli Inna da Saude suna zuwa sai kuka Inna take tana ruwan bala'i ta ƙaraso tana cewa "yau ba me rabani da kai gantalalle, jikar tawa zaka kashe?"
Cike da masifa Malam Laminu yace "ko kuwa ince jikar taki ne take son kashe ni ba"
sai a lokacin Inna ta kula da jikin sa yanda ya jike sharkaf sai shegen zufan da yake, kallon Fatu tayi tace "me yake faruwa na ganshi haka?" Turu baki gaba Fatu tayi tace "ɗan duka na Yay kuma ma mun sasanta gashi ma harya bani madara da biredi kawai mu tafi gida"
Saude tace "ashema har kun sasan ta?" "
Eh kinga ma yace muje muci don haka mutafi kawai Inna kinga an kusa kiran sallah" "tom" kawai Inna tace suka wuce gida, suka bar Malam Laminu na jan Allah ya isa akan abunda ta masa ƙarshe ma rufe shagon yay ya wuce gida yana zunduma ihu!!
Ruky na fita direct gidan Imam ta wuce tana shiga bedroom ɗinsa ta wuce tana buɗewa ta hango shi zaune daga shi sai.....!
🔥👯🏻♀️ Yanzu aka fara wasan share fisabilillahi Habibaties
Maman Khalid✍️
[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: 👧🏻 MIJIN YARINYA👧🏻
Story and written
By Fatima Zahra (Maman Khalid)
ELEGANT ONLINE WRITINS'S
Page 5
____yace " gaskiya nayi missing dinku sosai" murmushi Momy tayi tace "muma haka da fatan ka dawo lafiya?" Lafiyan kalau alhamdulillah na sameku lafiya?" Lafiya my son yanzu kaje kaci abinci nasan ka dawo da yunwa" yace "ba kad'an ba wlh wuce dining area yay ya zauna kan kujera SONA tay serving dinsa ya fara cin tuwun semonvita ce miyar Agushi wanda yaji namomi sai kuma ferfesun kaji wanda yasha vegetable sai k'amshi yake din a'barba" sosai yaci abincin yana gama wa, da wowa parlon yayi suka fara hira da Momy har sanda aka fara kiraye-kirayen sallah kafin ya mike ya wuce part dinsa"
Yana shiga bedroom din toilet ya shiga yayi wanka ya daura al'wala ya fito ya shirya cikin jallabiya fari sai k'amshi yake zubawa ya wuce masallaci"
Koda ya dawo part dinsa ya wuce cikin bedroom dinsa ya wuce, ya cire jallabiyar dake jikinsa ya kwanta saman royal bed dinsa ya lumshe gajiyayyun idanunsa, yana sauke ajiyar numfashi ajiyar ahanki, wayar sane ya fara ringing bude idanunsa yay ganin wake kiran sa sunan Ruky da ya ganine ya sashe jan tsaki ya gera kwanciyar sa, yana jin yanda wayar take amma bai daga karshe ma kashe ta yay gaba daya yana mamakin hali irin na wasu matan da haka har bacci ya dauke sa"...
Bangaren RuKy kuwa driver take hankali kwance har ta isa gidan Iman, kai tsaye ta wuce parlon tana shiga ta ganshi zaune akan kujera daga shi sai 3quater da vest, kara tsawa tay ta bayan sa ta rungumesa tana cewa "am so sorry my sweet wlh fitar ce ta kama ni shiyasa na fita na barka" Janyuta ta gaban sa yay ya rungume ta no problem dear" dago ta yayi ya hada fusko kinsu yana gogar karan hancinsa da nata yace "basan yanda nake ji dake bane shiyasa kison hauka tani. Murmushi tay ta hade bakinsu kissing din junan su suka fara yi nan fa romance ya barke a saman kujera, zame jikinta tay daga nasa tace "yunwa nake ji sweet tashi muyi breakfast" da k'yar ya mike da sameta suka wuce dining area suka fara cin abinci yana bata tana bashi har suka kammalawa yace "suje suyi wanka, tace "ita dai batayi yanzu ba shi yaje yayi ta fada tare da mikewa ta sauko parlon...shikuma haura wa bedroom dinsa yay yana shiga toilet ya shige"
wayar Saif take ta kira amma ba ya dagawa karshe wayar aka she yake, wurge tayi da wayar tana huci domin ba karamin baci ranta yay ba a fili ta furta har ni zaka wula kanta to wlh sai na zame maka masifa a cikin rayuwar ka sai na kunna wutar da b'aza ka iya kashe ta ba, sosai ranta ya baci sai huce take fuskar nan duka har ya canja color, sauko war Iman da taji ne ya sata zama kan kujeran tana sauke ajiyar zuciya, kara sawa yay inda take zaune yana binta da kallo yace "me ya faruwa naga wayar ki a fashe?" Murmushi yake tay tace "tashi nay ashe tana kan cinyata fa shine ta fadi, binta da kallo yay domin bai yanda da abunda ta fada ba domin yaga ranta a baci gashi yanda wayar take baya nuna faduwa tay, murmushi yay yace "okay tashe muje ki zabi wanda ta mike na biya kudin, bata ce komai ta mike suka fita tare"...
Saif kuwa bacci yayi sosai har magarib ta kusa kafin ya tashi, bathroom ya wuce ya wasa ruwa yay Al'wala ya fito ya shirya cikin jallabiya ruwan hanta ya wuce masallaci sanda akayi sallah i'sha suka dawo da Dad dinsa suna hira direct part din Momy suka shiga itama lokacin ta gama sallah ta fito daga bed dinta kenan suka shigo, sannu da dawo wa ta musu suka amsa, SONA ma fitowa daga dakinta tay suka wuce dining area don cin abinci, zama sukayi SONA tayi serving dinsu suka faraci, suna kammalawa suka dawo parlon suka zauna, Daddy ne yay geran murya yace " Saifuddin ka shirya kai da SONA gobe zamu kauye mu kwana" what kauye a gobe kuma?" Eh akoi wata masala ne ?" Yace" a'a Allah ya kaimu. Ameen suka amsa dashi hira suka fara yi har dare ya tsala kafin ya musu sallama ya wuce part dinsa. bedroom dinsa ya wuce cike da tunani me ma zaije yay a kauye ne ma, shiryawa yay cikin kayan baccin ya kwanta da tunanin tafiya su kauye gobe..."
***********KAUYE
Gwaggo ne kike ta ruwan bala'i a waje, Baffa na bata hakuri amma ina kamar zugata yake, jin haya niya tay yawa ne yasa Inna fito wa waje tana tambayar su Fatu me yake faruwa ne ?" Tabe baki tay tace " waye sani"kamar dai muryar Baffa nake yi a waje ko?" Inna ta fada tana kukarin fita, tana fita ta samu Baffa na mikawa gwaggo dari biyu, karaban kudin gwaggo tay tana cewa "wlh ku fadawa jikar ku idan ta tsake kar bar awara sai na mata na mata na jaki wlh, hakuri Baffa ya bata ta wuce abunta tana masifa...
Inna tace " me ke faruwa ne ?" Baffa yace "Fatu ne ta tare yarinyar da ta daura wa tallan awara taci na dari biyu, shine tazo karbar kudin ta" tace "
Wace Fatun kenan?" Akoi wata Fatu a gidan nan bayan wacce kika sani. Inna tace "Fatu da take cikin gida tun dazu ina taga yarinyar ta har zata karbi awaran dari biyu?" Shine kuma ka biya kudin?" Baffa yace "eh Allah ya kyauta yana fadar haka ya koma zauren gidan in da yake zaune domin shi fa yasan Fatu zata iya aikata hakan"
Ko mawa cikin gida inna tay tana cewa "ke Fatu yau she kika karb'i awaran gwaggo kika ci?" Dafe kirjeta Fatu tay hade da Fashe da kukan muna furci, tace "ni dai na shiga uku na bonu ni Fatu, duk wanda aka kwacewa ma abu sai yace ni nayi gani nine shugaban rashin kunya fa kwance wa mutane Abu, wlh naga alama duka yan garin nan ba sona suke ba wlh"...
kara sautin kukan nata tay, Inna tace "kiyi hakuri ki daina kukan nan ai nima nasan bazaki aika ta hakan ba sharri kawai ake miki, tsai da kukan tay tace "wlh shiyasa nake kara sonki ke kadai ce mai kauna ta a garin nan wlh domin kinsan bazan tab'a ai kata maka mancin haka ba, Inna tace "i shuru abunki duk abunda za suyi sai dai suyi su barki, tana hakan tay dakin ta tana cewa "mutane subi su addabi yarinya kowa da irin tasa karyar...
Kallonta Saude tayi tace "sai kuma ta yanda fa " murmushi tayi tace "sha wasa yarinya ai kuwa gobe na hadu da ita sai na make keta na karbi awaran kuma...
Dariyar kasa kasa sukayi suna tafawa kar Inna ta jisu"
Yau dai a gida suka yine suna ta hira da Saude har akayi sallah i'sha kafin ta wuce gidah, Fatu kuwa ta shiga daki ta kwanta akan gadon ta tana ta juye juye da k'yar bacci ya dauke, sbd da kai kayin da jikinta yake mata da kanta, rabon ta da tay kitso harta manta"..
Washe gari ma tashi tay jikinta duk tsami yake mata amma ta kasa yin wanka, bayan Inna ta dama kokon safe ta bata tasha ne ta aike ta gidan su Saude wajen Babar ta, ta karba ta fita daga gidan"...
___________________
Washe gari da Asuba bayan ya dawo daga masallaci, ya fara hada kayan sa wanda zai yi amfani dasu in yaje k'auyen gashi an fara tsanyi wlh inba don baya son bacin ran iyayensa ba wlh da ba'a bunda zai kaishe k'auyen ma har ya kwana, yana hada kayan shi yana masifa shika dai, sanda ya gama shirya duk abunda zai bukata kafin ya zauna kan bed dinsa yana sauke ajiyar zuciya. Daukar wayar sa yay ya budeta message din Ruky kawai yake ta cin karo dashi, bude su ya fara yi daya bayan daya yana gamawa ya tabe baki yace "yar wahala kawai mutun baya sonka amma kabi ka addabi rayuwar sa,tsaki yaja yaci gaba ba da lasar wayar tasa ya dauki mintina kafin ta aje yeta ya shege bathroom ya dauki lokaci cikin toilet din kafin ya fito daure da towel a waist dinsa sai wani dan karami da yake goge sumar kansa dashi, gaban dressing mirror ya tsaya yana gama goge sumar kansa ya busar dashi hade da shafa mishi mai ya dauki comb yana gyera wa shirin sa yay sab yana gama ya wuce bakin bed dinsa inda ya a jiye kayan sa ya dauka ya sanya ajikinsa ba karamin kyau yay ba, cikin wani hadadiyar shanda Milk color ne, wando da riga rigar ya tsaya masa iya guiwa, agogo gold ya sanda ya dauki takalminsa milk yasa sai hula shima milk and gold a hade, wani bala'in kyau ya kara ga kwantacciyar sajen fuskar sa sai Kelly yake, daukar bag din daya sa kayan sa yay ya fito daga part din direct parking space ya wuce ya badu motar da zasu tafi dashi ya sanya bag din a booth ya rufe" part din Momy ya wuce ya shiga parlon da sallama abakin sa, SONA da itama ta gama shiryawan tane ta amsa mishi sallamar tace "wow my bro's kaga yanda kayi kyau cikin kayan nan kuwa" dan murmushi yay yace "da gaske"
Sosai wlh, yace "thanks dear kema kinyi kyau sosai, tace "thanks" zai yi mgn kenan Daddy da Mumy suka sauko Daddy daya sha manyan kaya sai k'amshi yake zubawa ne yace "kun gama shiren ne ?" Eh Daddy mun gama cewar SONA dake tsaye tana kallonsu, shidai Saif bai ce komai ba, gaishe Daddy yay sannan ya gaishe da Momy ta amsa cikin sakin fuska tace......
Kuyi da jina kwana biyu abubuwa ne suka min yawa..ina godiya sosai masoya na❤️
👯♀️🔥Yanzu za'a fara wasan
Comments and share fisabilillah
[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: *👧🏻MIJIN YARINYA👧🏻*
Story and written
By Fatima Zahra (Maman Khalid)
ELEGANT ONLINE WRITING'S
Page 4
_____ Tace "ai kuwa ya zama dole ka soni sbd ni ina sonka"
Kallonta yay ya jinjina kai, domin yanzu kallon ma haukaciya yake mata.
Ganin irin kallon da yay mata ne ya sata shugwab'e fuskar ta kamar mai son yin kuka tace "am serious wlh zcyt ta kamu da sonka mai tsanani ba zan iya nisanta da kai ba please ka fahimci abunda nake faɗama ka".
bai ce komai ba illa kallon agogon dake manne a hannunsa ya gani har 9:30 yay ne ya sashi kallon ta yace "don't wasting your time please, idan ba a bunda zaki ɗauka zan rufe gida na" ya faɗa yana janye a kwatin sa daga parlon, sanin halin shine ne ya sata fita daga parlon itama, rufe parlon yay tare da jan a kwatin sa ya wuce parking space, buɗe booth ɗin motar yay ya sanya a kwatin ya rufe,
kamar tay kuka tace "da gaske ta fiya zakayi?" Kallonta yay sai kuma yaji tausayin ta yace "am sorry to say karki damu idan na isa I'll calling you dear" ya fad'i hakan ne domin baya son a d'alilin shi ranta ya ɓaci, murmushi tayi tace " are you serious baby?" jinjina kai yay haɗe da shigewa bayan motar kasan cewa ba shi zaiyi driver ɗin ba, cike da farin ciki itama ta shigo motar light kiss tayi mishi a lips dinsa tace "Allah ya sauke ka lfy" chan ƙarshen maƙoshinsa ya amsa da Amin domin ba ƙaramin saukar masa da feeling tayi ba, rufe masa motar tayi driver yaja motar suka fita, har suka fita tana ɗaga musu hannu, sanda taga fitar su tayi Ajiyar zcy tare da yin wani irin murmushi ta shige motar ta itama ta fita daga gidan"...
Direct Airport suka wuce suna isah baifi 10 minutes ba jirginsu ya tashi sai Nigeria,sai dai muce Allah ya kaisu lfy...
Ruky na shiga motar ta kiran Iman ya shigo, da gawa tayi daga can ɓangaren Iman yace "sweetheart ina kika je da safen nan?" "Akwi abinda na fita yine yanzu ina dawowa"
"okay breakfast is ready ke kaɗai nake jira" okay kawai ina zuwa, ta kashe wayar tana cewa dan wahala"...
*****ƘAUYE
Gidan su Saude ta wuce da sallama ta shigo gidan, hucewa ɗakin Saude tayi a zaune ta sameta tana shan koko, Saude na ganin Fatu tace "yanzu nan nake faman zuwa wajen ki in baki lbr da ɗumi ɗumin sa bari in faɗa miki ban san wace shegiyar ce ta faɗa wa GID'ADO cewan kece kika zuba masa k'ai k'ayi a jikinshi ba, ɗazon da naje sayan koko na jisu suna mgn akan su miki dukan tsiya har sai kin suma"...
Fatu dake faman zama kan gadon ne ta dakata da zaman tana sauraron Saude har ta kai aya, tace "kan uban chan ni zasu duka har su sumar dani?" Saude tace "eh" "ai kuwa zasuci uban su wlh domin nima ba barin su zanyi ba"
Murmushi Saude tayi tace "shiyasa na nake ji dake ai domin baki barin ta kwana, yanzu dai gama shan kokon nan mu fita"
"Tom bazaki sha bane?" "A'a yanzu naci biredin da Malam Laminu ya bamu jiya"
Shanye wa tayi suka fita waje ta a jiye kofin suka fita daga gidan. Ai kuwa suna fita suka ci karo dasu GID'ADO tare su suka yi. Saude dake faman zan zare ido kamar tsohuwar maiya tace "Mun shiga uku Fatu"
"Ba uku ba Tara kuka shiga" cewar GID'ADO daya had'a fuska kamar wanda bai san dariya ba, yace "don iskanci da rashin kunya irin naku ku haɗa baki ku zubamin ƙaiƙayi a baya yau sai kin gane koran ki" haƙuri Saude ta fara bayar wa tana cewa "ita dai ba hannun ta a ciki"
Fatu dai na tsaye tana kallon su sai ma murguɗa bakin da takeyi, ganin yanda Fatu take murguɗa baki ne yasa Kamal d'ago da bulalan dake hannunsa ya zuba mata shi a tsakiyar bayan ta da karfi daman haushinta yake Ji.
Wani uban ihu Fatu ta sake tare da fashewa da kuka ta kai damƙa wuyan Kamal ta fara yakushin shi ko ta ina tana kuka, kama hannun ta GID'ADO yay da niyar raba su, wani irin cizo ta kai masa daya sashi sakin ta ba tare daya shirya ba yana zunduma ihu domin ba ƙaramin zafi cizon ya masa ba, ai Fatu bata saki Kamal ba sanda ta kaishi ƙasa ta sake shi tana nishin da kukan domin itama bulalan ya shigeta sosai, Numfashi wahala yake sauke wa, yana tari da k'yar ya iya cewa "baki da hankali ne zaki kasheni" goge hawayen ta tayi tace "baka ga komai ba tunda ni ka duka"
Daukar bulalan da ya dake ta tashi tayi ta watsa masa shima a tsakiyan bayan shi har guda uku, wani irin ihu kamal ya sake tare da fashewa da kuka, tace "da dad'i ko?" Cikin kuka yace "don Allah kiyi hakuri kanwata" murmushi tayi tace "wayen ya fad'a muku?" Da sauri yace "Garba ne wlh yace yaga lkc da kika zuba masa....
Girgiza kai tayi juyawarl tayi bata ga GID'ADO ba tace "ina kuma ya shiga?" ai tunda kika kai masa cizo ya gudu cewar Saude dake matse dariyar ta...
"Basu an karaba Kamal ma ya zunduma da gudu yana kuka.
Dariya suka fashe fashi Saude tace "matso ratan banza har da wani cewa don Allah kiyi hakuri ƙanwata". dariya Fatu ta shigayi tace "gaskiya fa dukan ya shige ni sosai filin sai rad'adi yakemin wlh, ai kuwa yau ko sama zata hadu da kasa sai na ma Garba tsinan nan duka wlh tunda shi ya jawo min wanan masifar, gashi ɗazon nayi wanka amma jikina duka tsami yake min"..
Saude tace " toh yanzu ina zamu ga Garba?" Gidan su zamu nufa daga yau ba zai tsake shiga tsabga tab'a idan na masa dukan kawo huka wlh".
Gidan su Garba suka huce shiga gidan sukayi ko sallama basu yi ba, suka kutsa kai samun sa