Showing 6001 words to 9000 words out of 30491 words
Chapter 3 - Mijin Yarinyah Book 1 Complete Hausa Novel
sukayi zaune yana wanki, ɗauke sa da Mari Fatu tayi sanda ya saki ƙara, kai mai wani Marin tayi, ihun yay tare fa fashewa da kuka yana cewa "wayyo Allah zata kashe ni jama'a" Baba Larai ce ta fito daga ɗaki tana cewa "me ya faru?" Wa zai kasheka?" baice komai ba illa kukan da yake zundumawa, kallon Fatu tayi tace "dan ubanki me kikawa dana?" Kallonta Fatu tayi tace "wlh ba dai ubana ba sai dai uban wannan ɗan naki mai shegen baƙin tsiya, har ni Garba zai fad'a wa su Kamal su dakeni" Baba Larai dai sake baki tayi tana kallon Fatu tace "yanzu kuma rashin kuyar taki tabar yara ta koma kan manya kenan?" Baki ta murguɗa tace "nifa ban miki rashin kunya ba, nazo ne nawa wannan ɗan naki mai shegen shinsshigin ya dai na shiga tsab gata wlh wlh idan bai dai na ba saina karya shi biyu na ajiye" tana faɗar haka suka fice daga gidan, Saude bata iya cewa komai sai dai tayi dry..,
Suna fita Baba Larai tace "kaga ko abunda nake fad'a maka a ko yaushe ka daina shiga tsab gar yarinyar nan ba hankali ne da itaba amma baka ji gashinan tazo har gida taci mutun cina kai kuma tama duka, cikin kuka Garba yace "kiyi hakuri wlh daga yau na fita daga tsab garta bazan tsake ba" "Allah yasa yanzu dai ka tashi ka ƙara sar da wankin nan kayi wanka kaji" Tom"...
Kamal bai tsaya ko ina ba sai inda suke zama dashi abokanan sa, Allah ya soshi bai tsami kowa ba Sai GID'ADO dake zaune yana tunanin wani irin mataki zai ɗauka akan shegiyar yarinyar nanne, ya kalli Kamal ya fashi da dariya harda rike ciki yana cewa "yadai abokina ka samu kara sowa ne?" Harara ya ɓalla mishi yace "wlh bazan yafe maba, domin kai ka jawomin wanan masifar" danne dariyar sa yay ganin abokin nasa ya haɗe rai, yace "wlh kasan abunda nake tunani yanzu ta yaya zamu ɗauki fansa akan yarinyar nan ne?" Kamal yace "wani fansa bada ni ba wlh yau ma kana ganin ta leko ta koma nayi kace fansa fansar uwar wa?" Dariya sosai GID'ADO yay yace " ina ne ka leko ka komu kuma?" Banza ya masa yaci gaba da shafar wuyar sa, domin Kamal a kwau shi da tsoro...
Suna fita daga gidan Fatu tace "gaskiya na gaji sosai ga wani yunwar dake cina muje gida wata kila mu sami Inna ta gama abinci muci" Suna kan hanyar su na komawa gida ne suka had'u da mai awara tana tafiya tallah kiran ta sukayi, zuwa tayi sukace suna son awara na ɗari biyu, Saude ta matso ta tace "kinsan fa awaran nan na Gwaggo ne kuma kinsan bala'in ta nidai tsoro nake ji mutafi kawai" "kashe mu zatayi ne infa baza kice ba ni zan ci" mika musu ladar data sa musu aciki tayi karb'a sukayi tace "saura kuɗin"
Fatu tace "ki cewa Gwaggon mun ydauki bashi idan mun samu kuɗin zamu dawo mata dashi" "wlh ta hanani bashi tace koma waye karna bayar" Tsaki Fatu taja tace "yau dai kice an ɗauki bashi tana fad'ar haka tayi gaba Saude ta bita a baya, suna tafe suna cin awaran su sanda suka cinyi kafin suka shigo cikin gidan da sallama, gaishe da Baffa sukayi dake zaune a tsoron gidan suka wuce,suna shiga gidan Fatu ta shiga ɗakin su ta sami Inna zaune tace "Inna yunwa nake ji ina abinci na yake?" Inna tace "kin bani ajiya ne?" Turo baki tayi tace "kiyi hakuri Inna idan kin dafe ki bani wlh yunwa zata illa tani"
Da hannu ta nuna mata "gashi can" ɗauka tayi ta fita waje ta samu har Saude ta shimfiɗa musu tabarma, zama sukayi suka fara cin abincin,suna gamawa suka kai kwanon ma wanki suka wanke hannun su zuka zauna suka kama hiran abunda ya faru dazun... Saude ne tace "kinji muryar Gwanggo na ruwan bala'i tana ita da Baffa ko? shiyasa nace miki karmu ɗauki kayan ta yanzu ya zamuyi kenan?, Wlh ni tsoron ta nake domin ba mutun ce da itaba...
**********
Karfe 12:00pm jirginsu ya sauka, yana fita daga ciki ya samu driver na jiransa, shiga yay kawai suka wuce gidah, suna parking ya fito direct part dinsa ya wuce daman yay mgn da Momy akan abar part ɗin a buɗe yana shiga bedroom dinsa ya haura ya rage kayan jikinsa ya huce bathroom ya ɗauki 30 minutes a toilet kafin ya fito, gaban dressing mirror ya tsaye ya fara shirye shirye sa sanda ya gama tsab ya nufi wrdp ya zaro ƙananan kaya wando da riga na jeans blue T-shirt da navy blue jeansya sanya wanda suka amshi jikin shi, sake feshe jikinsa da turarunkaka masu kamshi da daɗi ya fito,direct part ɗin su Momy ya nufa baban parlon ya shiga wanda yaji kayan mure rayuwa sosai ya hadu, Kanwar sa SONA ce dake zaune saman kujera tace " welcome back bro" kallonta yay yace "thank u hw a you SONA" "am fine my brother i miss u so much wlh" kansa ya jinjiya yace "miss u too dear" domin yana mugun ji da ƙanwar tasa... "Ina Momy ?" Momy dake saukowa a kan stairs tana cewa "Wellcome my son, d'ago da idanunsa yay ya kalleta cike da soyayyar mahaifiyar tasa yace...!
🔥👯♀️ Yanzu aka fara wasan share fisabillah Habibatis
Comments dinku shine karfin guiwana masoya❤️
[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: 👧🏻*MIJIN YARINYA*👧🏻
Story and written
By Fatima Zahra (Maman Khalid)
ELEGANT ONLINE WRITINS
Page 3
____ Ruky na fita direct gidan Iman ta wuce tana shige bedroom dinsa ta wuce tana budewa ta hango shi zaune daga shi sai boxes ajikinsa, suna hada ido ya dage mata geran daya ita kuma ta sakar masa murmushi hade da kashe masa ido daya tana kara sawa inda yake zaune, zama tay kan cinyarsa ta sakalo hannuta ta bayan wuyar shi, hade fuskokin su waje daya tana guge karan hancin ta saman nasa tare da fito masa da halshenta tayi jawo halshentan da sauri yana tsotsa wa kamar ya samu sweet" hannayenta da ta zagaye wuyar sa dashi ne ta fara shafar sa kota ina,hakan da takeyi ne ya haukata shi inda yake bata wani hot kiss mai zafi sosai, zare yaor rigar data sa yay ya kwantar da ita kan bed din ya kai bakinsa saman nipple dinta ya fara tsosa cikin kwarewa da sanin sirrin mata aiko ya gama da domin yana gudanar na komai ne ta yanda zata ji dadin shi"sanda suka faranta wa junan su rai kafin suka wuce toilet sukayi wanka suka fito dukan su daure da towel gaban dressing mirror suka tsaya suka fara shafe shafen su sanda suka gama shiyawan su tsaf gaban wrdp dinsa ya tsaya zaro kayan sa yay wando da riga na jeans masu kyau ya sanya, itama daukar wani wando da riga ta sanya, sai k'amshi suke zubawa, fita sukayi daga bedroom din direct parking space suka wuce cikin wani hadadiyar Asr cap suka shiga suka bar gidan"...
Saif na fita bai tsaya ko inaba sai wani hadadiyar resturant yana shiga abinci yay oder tuwun shinkafa miyar kubewa,domin shi yafi son abincin gargajiya, ana kawo masa karba yay ya shige motar sa ya dawo gidah" yana isa cikin parlon sa ya shiga, kitchen ya nufa daukar plete and spoon yay ya bude frige ya dauko free miki da cup ya fito parlon ya abincin ya diba ya zauna saman kujera, wayar sane ya fara ringing findo wayar yay daga al'jiwunsa ganin Momy dinsa ne take kira ya sashi sakin murmushi yana answering byan sun gaisa ne yace "insha Allah gobe jirgina zai sauko" Are you serious?" Yes Momy" am very happy my son Allah ya kawo ka lafiya, Amin ya rabbi hira sukayi sosai kafin suka yi sallama yaci abincin sa yana gamawa ya dibe komai ya mayar dashi kitchen ya dawo ya wuce bedroom dinsa, yana shiga direct toilet ya shiga yay wanka yay ya shirya cikin kayan baccin sa ya kwanta yana tunanin me zai je yay a kauye inya koma haka kawai yake jin gaban sa na faduwa idan ya tuna mgnr k'auyen nan, da haka har bacci ya dauke sa..."
Ruky da Iman kuwa yawo suka ringa yi cikin gari basu dawo ba har karfe 10:00pm suka dawo, sosai Iman ya mata shopping domin shi har cikin ranta sonta yake, sai dai ita ba sonsa take ba suna dai kasan cewa da gunan su duk lokacin da daya yake son haka amma ko kadan bata jin sonsa cikin zuciyar ta, burinta daya ne shine ta mallaki Saif har abada gashi shikuma ba sonta yake ba" suna shiga bedroom din toilet suka wuce a tare sukayi wanka suka shirya cikin kayan baccin su suka kwanta rungume da juna"..
*****************KAUYE
Har suka koma gida Inna na zuba ruwan bala'i, su Fatu dai ko a jikinsu sai ma bude ledar biredin sukayi suna ci. Ganin basu ma jinta ne ya sata zama ta karasar da alwalan da takeyi tashige dakinta, sanda suka cinye ladar biredin suka sha madara kafin sukayi alwala Fatu ta shinfida musu taburma suka yi sallah,suna gamawa Saude ta woce gida. Shiga dakin Inna tay ta sameta zaune tana lazumi kwance ya tayi kan gadon ta tana yar wake wake, Inna na gama sallah ta kalleta tace "yau baki kwanta a dakin nan ba in bakiyi wanka ba kinji ki kuwa yanda kike tsami, banza ta mata kamar bata abunda ta fada ba taci gaba da wakar ta, Inna ganin da tayi in bayi da gaske ba bazatayi wankan ba, ji kake dum! Inna ta ta kai mata duka a tsakiyan baya, wani irin ihu ta tsake tana cewa "wanyo Allah Inna ta karya min baya na shiga uku na lalace, Baffa ne yay saurin fita daga dakin shi ya kara so dakin yana cewa "keee! Fatu waye ta b'aki kike zunduma ihu haka?" Inna da ta tsake baki tana kallonta tace "bar yarinyar da iya shege dan nace ta fita tayi wanka kawai shene take wannan ihun yaushe rabon ta da tay wanka a gidan yau kusan sati biyu ake nema fa, ku yaushe sai dai ta lallaye kafarta ta shafa mai"..Fatu dake kuka ne tace "Baffa yau fa da zamu gidan mai gari nayi kuskuri ma fa ynzu kuma ni sanyi nake ji wlh, Baffa yace "tom shikenan gobe ki tabbatar kinyi wanka"tom Baffa insha Allah zanyi, jingina kai kawai Baffa yay ya fita daga dakin Inna dai sai masifa take zubawa akan Baffa ne yake goya mata baya take kin wankan, shidai baice komai ya wuce dakin sa"...
Washe gari da Asuba da k'yar Inna ta tashi Fatu daga bacci tayi Sallah wai ita a barta ta gaji jikinta duka tsami yake mata, Inna tace "indai baza kiyi wanka ba kad'an kika fara ji wata rana sai kin kasa tashi ma gaba daya. Taga alama idan batayi wankan nan ba Inna zata bazata a gari, tashi tay ta dauki bokati ta dibi ruwa rabin bokitin ta shiga ban daki dashi, tana shiga bata fi mintina goma ba ta fito, Inna dake kokarin dama kuko ne ta kalleta daga sama har kasa tace" har kin jiko kin fito Kanan?" Turu baki gaba tay tace "hba Inna kamar wani kayan wanki, ba maraba ba da kayan wankin ae duba fa kiga yanda kika tada dutti a jikinki ae gwara ace bakiyi wankan ba, wucewa daki tayi tana gunguni mutun in bai yi a damesa idan yay kuma ace dutti ya tado, tana shiga ta shafa mai tasa kulli tasa sanda ta gama zana fuskar ta da bakin gazal sannan ta dauki janbaki j'a a bakinta kamar zai digo kasa sabar jin da yay kallon fuskar a madubi tayi tace "kai yau dinan nayi kyau sosai wlh, tashi tay ta dauki doguwar rigar ta tasa ta daura dan kwalinta ta fita waje, tana fita tace "Inna ya kika ganni yanda nayi kyau" Inna dai aikin gaban ta take bata ce mata ko sannu ba, daukar madaran ta wanda ya saura jiya tay ta hada shayi ta zauna tana sha.. yaro ne ya shigo gidan yace "me gare na neman su ."mikewa Fatu tay tace "me kuma ya faru kira da sassafe haka?" Idan mukaje zaki ji koma mene Inna tace tana dauko mayafin ta tayi, tasa Fatu a gaba suka wuce gidan me gari" suna isah zaurin gidan suka sameshi zaune, zama sukayi bayan sun gasa me gari yace "wa ennan nan ne suka kawo karan jikar ki, kallon su Inna tay tace "sai gashi ban gane suba" matar tace "idan baki gane ni ba ae jikarki ta ganeni. Fatu dai tunda suka isah ta kalle yarinyar da suka mata dukane jiya suka debi Gyada tane, aranta tace"
Dani kuke zancen. Me gari ya kalli Fatu dake zaune tana wasa yay yace "keee! Fatu kinsan wannan yarinyar da Maman ta?" Turu baki gaba tay tace "ni ban taba ganin suba inba yau ba, yarinyar ne tace "wlh karya take itane jiya suka min duka ita da saude suka debar min Gyada ae kuka Fatu tsa tana cewa "Allah ya isa ban yafeba ni da ban tab'a ganin fuskar ki sai yau zakimin sharri, nifa jiya ko fita banyi ba ina gida zazzabi ya kamani zaki zo kina min sharri don kawai kun raina ni, ran Inna ne ya baci tace "kaga ko me gari sharri suke son ma jikata. Matar ne tay saurin cewa"in mun mata sharri ribar me zamu samu laifi dai ita tay don haka sai anbiya ni kudin geda ta dna jinyar yata da nayi wayen ne baisan ta da shegen rashin kunya da hankali. Kara sautin kukan ta Fatu tayi harda kwanciya a wajen tana kuka kamar ranta zai fito waje, kara sautin kukan ta Fatu tay kukan da ba hawaye, numfashi me gari yay yace "ban tara ku anan don kuzu kuna min fad'a ba yanzu dai tunda abun ya zama haka ke Jummai keda yarki kuyi hakuri ko koma gidan idan kahan ta kara faruwa zamu dauki munmunan mataki akan ta, Inna kema kiyi hakuri amma ki dinga jawa jikarki kunne idan aka sake kawo min Karan ta anan wajen sai na dauki mataki akan, Inna tace "insha Allah hakan ma bazata faruba, ta fada tare da mikewa ita da Fatu da tay tsit kamar ba ita take rusa uban kuka dazu ba. Tace "Inna nidai zan wuce gidan su Saude na ganta ko lafiya bata fito ba, Inna tace "sai kin dawo, wucewa tay Inna ma tayi haryar gidah"..
***************
Saif ne ya gama shirya wansa tsab cikin wando da riga na jeans masu kyau gaske, yana tsaye gaban wrdp yana kara sa hada kayan shi domin karfe 10:00am jirginsu zai tashi zuwa Najeria, ji kawai yay an rungumesa ta baya, sanin wanda zata iyayin hakan ne ya sashe tureta gefe yana cewa "baki da hankali ne?" Baki ganin aiki nake ne?" Ruky da Ranta ya fara baci ne tace "haba baby don kawai na rungume ka shine zaka tureni toh ma ina zaka da kake hada kayan ka haka?" Bai ce mata komai ba sanda ya kara sa hada kayan shi duka kafin yace "tafiya zanyi idan ba abunda zaki dauka to zan rufe gida na" sake baki tayi tana kallonsa aranta kuwa cewa take ina kuma zashi kar dai ace gida Nigeria zai koma?" Kamar yasan abunda take tunani kenan yace "eh komawa zanyi daman aiki ne ya kawoni koma na gama zan tafi, ya fada tare da jan a kwatinsa ya fita daga bedroom din , binshi tay a baya tana cewa"toh ya kake son nayi niku ma?" Bayan kasan sbd kai ne nake garin nan amma tun da nazo ma ba wani kulawa dani kayi ba, yanzu kuma kace tafiya zakayi ae sai dai mutafi tare" sanda ya sauko parlon kafin yace "wai ke wace irin mace ce da bata da zuciya nace maki niba son ki nake ba kar ki sake shiga sab gata idan kuwa kika dameni toh sai ranki ya baci, ranta ne ya baci zuciyar ta ta fara tafasa tace...!
Maman Khalid✍️
👧🏻 MIJIN YARINYA👧🏻
Story and written
Fatima Zahra (Maman Khalid)
ELEGANT ONLINE WRITINS
Page 6
____Tace "Baba na kayi kyau cikin manyan kayan nan sosai "murmushi yayi yace" thank you Momy" gaba dayan su suka nufi dining area zama sukayi Momy ne yau tayi serving dinsu kafin nan itama tayi nata ta zauna suka faraci, tunda suka fara cin abinci ba wanda yayi mgn har suka gama, suna gama cin abincin Daddy ya kalle a gogon hannun sa ganin har karfe 10;00 tayi ne ya sashi yace "idan kun gama shiryawan mutafi sbd k'auyen a koi shi da dan nisa , jakar kayan ta SONA ta dauka Momy ta musu Addu'a suka fito daga parlon harda Momy ta musu rakiya har parking space tare da musu Addu'ar sare hanya, shiga motar sukayi Daddy a baya SONA a gaba ita da Saif dake drive din motar, hon yay mai gadi ya bud'e musu get din suka fice daga gidan"...
________
Ta bangaren Ruky kuwa sabon waya Iman ya tsaya mata suka dawo gd wunin ranan bata yi shi cikin walwala ba wannan ma tana kukarin danne fushen ta kar Iman ya fuskan ci halin da take ciki...Domin Ruky ta kasance irin matan nan ne da basu iya danne b'acin rai su ko kad'an indai ka mata abunda ranta ya baci akai itama sai ta rama bata da tawakkali ko kadan"
Har dare bata tsake sosai ba, ganin kamar tana cikin damuwa ne yasa Iman janta suka fito yawo suna dawowa kuwa ya fara romance dinta da haka ta samu ta sake ranta amma da gudirin insha Allah gobe