Showing 87001 words to 90000 words out of 100637 words
wata razananiyar kara ya koma geffen ta ya konta ya na meda nunfashi ya lumshe idanun shi
sai da ya dauki good 30 minutes a haka kafin ya sauke wata nanauyar ajiyar zuciya ya bude idanun shi a hankali , sannan ya juyo ya kale ta
wata irin muguwar faduwa gaban shi ya yi har sai da ya ji wani jiri ya debe shi lokaci guda
a dubu dari ya mike zaune ya na kallon barnar da ya yi
konce ta ke cikin jini , irin wannan jinin ya fito da ga jikin mutum to tabass ba zai rayu ba , abun da ya fi tada mishi hankali shi ne jinin da ya gani ya zubo da ga cikin idanun ta da allamun hawayen jini ta dinga yi ma
β€β EXILED PRINCE ββ€
(LOVE MEETS POWER ) ππ₯
( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )
STORY & WRITTEN BY : MEERAH ππ₯
_________________________β»β»β»β»β»___________________________
BOOK ________2 βππ₯
πβ€π₯πβ€π₯πβ€π₯πβ€π₯πβ€π₯πβ€π₯πβ€π₯
P A G E 2 6 π β€ π₯
nan take zuciyar shi ta fara bugawa da sauri sauri har kirjin shi ya fara yin sama da kassa a dubu dari ya kai hannu ya talabo face din ta ya na jijiga ta ya na fadin " Cutie , please wake up , i'm sorry wlh ba zan sake ba , don Allah ki tashi "
amma ina ko yatsar ta ba ta motsa
da sauri ya meda ta ya kontar da ita , ya konta da kan shi saman chest din ta ya na sauraron bugun zuciyar ta , amma ina babu komai
da sauri ya kai hannu ya dauki short din shi da wandon barcin shi ya meda , da gudu ya diro da ga saman gadon ya nufi toilet da gudu ya shige
ya fito hannayan shi cike da ruwa
kai tsaye Inaya ya nufa ya zuba mata su a fuska
ina ko motsi ba ta yi ba , cikin fitar hayaci ya ke fadin " Cutie please please please don't leave , please wake up don Allah kar ki tafi ki bar ni " ya fada kamar zai yi kuka
ya na kai karshen ya kai hannu ya dauki wajen shi saman bedside drawer ya kunna ya fara latsawa na dan second kafin ya meda saman bedside drawer
sake kontar da kan shi ya yi saman chest din ta ya na rokon Allah ya sa zuciyar ta na bugawa
wata muguwar faduwa gaban shi ya yi nan take idanun shi su ka kawo ruwa ya dago kan shi
a hankali ya mike tsaye ya juya ya nufi door din fita dakin ya aza hannun shi saman finger print kofar ta bude
ya sa kafa a hankali ya bar dakin , ya na tafe ya na dafe bango dan wani dishiΒ² ya ke gani
har sai da ya karaso cikin parlour bai sani ya nufi chair din shi ta Gold ya Zube a kassan ta yi kurewa waje guda ido ya shiga girgiza kan shi a hankali murya cen kassan makoshi ya ce " I killed Her , na ..... na kashe ta , da kai na ? no ! no ! no ! " ya na gama fadar haka ya saki wata irin kara
dai'dai lokacin da kofar lift ta bude , RIANNA na jin karar shi
ta nufe shi da gudu ta Zube a gaban shi ta na fadin " Akhie , me ya same ka , lafiya me ya faru ? "
cikin fitar hayaci ya ke ce mata " RIANNA , na na kashe ta , she is die , ta tafi ta bar ni har abada , why Nawfel ? why ? me ya sa ba ka yi hakuri ba , sai da Diya ya fada min na yi a hankali amma ban saurare shi ba , yanzu ga shi ta rabu ni "
cike da rudu RIANNA ta ce mishi " Akhie , please calm down , tell me what wrong with you ? "
" RIANNA she is die , na kashe ta da hannu na "
daga mishi murya RIANNA ta yi ta na fadin " shin wai wa ka kashe , please tell me "
ba ta gama rufe bakin ta ba ya ce " Cutie ! My Cutie , I killed My Cutie "
dum RIANNA ta ji gaban ta ya fadi a razane ta ke fadin " Akhie , ka na jin abun da ka ke fada kuwa ? baby ka kashe ? How ! "
" dis virgin din ta na yi , kuma kuma na kashe ta ukhtie she is die because of me , Ukhtie i can't support it , please kill me too " ya kai karshen kamar zai yi kuka
a dubu dari RIANNA ta mike ta nufi corridor da gudu
ya na kallon ta har ta shiga cikin corridor din sannan ya juya ya sunkuyar da kan shi murya kassa kassa ya ke fadin " She is die , why Nawfel ? me ya sa ba za ka iya hakuri ba ? She is too young for me , da ma ban yarda da soyayyar ta ba , ko ba komai zan ci gaba da ganin ta , yanzu gashi ta tafi har abada "
ya na gama fadar haka ya kai wa chair din bayan shi bugu har sai da ta yi baya
ya na a haka RIANNA ta fito da ga cikin corridor din a hankali ta karaso ta tsaya a bayan shi cikin sanyin murya ta ce " Akhie tasso mu je ka gani "
girgiza mata kai ya yi a hankali ya na cewa " I can't , Ukhtie please kill me , ki kashe ni na tarda ta tun kafin ta yi min nisa , wlh ba zan iya rayuwa babu ita ba , I love her more than you think , ya zan yi yanzu da rayuwa ta , na kashe wadda na ke so da kai na "
wani cool murmushi ta saki kafin ta dan sunkuyo ta riko hannun shi ta na cewa " Akhie please tasso mu je ka gani "
a hankali ya mike tsaye ya fara takawa ya na rike da hannun ta , ya na taku kamar jiri ya debe shi
a haka har su ka karaso bedroom din , RIANNA ta turo kofar su ka shiga sannan ta nuna mishi Inaya ta ce " duba ka gani "
slowly ya dago kan shi ya kale ta , da karfi ya zaro idanun shi ya na kallon ta zuciyar shi na duka uku uku
konce ta ke , ta na rufe da Duvet din su fara kal , ta na kallon Ceiling ta na kiftawa a hankali
a hankali ya zame hannun shi da ga cikin na RIANNA ya daga kafa ya tako bakin gadon murya har kerma ta ke ya ce " Cu.....Cut.....Cutie ? "
a hankali ta bude baki ta ce " na'am "
dum ya ji zuciyar shi ta buga , mafarki ya ke ko kuwa
da sauri ya juya ya kali RIANNA irin kallon nan na ban gane ba
kamar ko ta sani sai ta ce mishi " ni ma a haka na tardo ta "
a hankali ya juyo ya kali Inaya ta karaso bakin gadon ya zauna cike da shakku ya ce mata " Cutie da gaske ke ce ? "
yar karamar dariya ta yi har sai da dimple din ta ya lotsa ta ce " baby in ba ni ba ce wacece to ? "
wata nanauyar ajiyar zuciya ya sauke a dubu dari ya fada jikin ta ya rungume ta ya na fadin " ba ki san irin tsoron da na ji ba , na zata kin tafi kin bar ni har abada , I'm sorry i promise ba zan sake ba , ba zan iya jure rashin ki ba My Cutie I really love you more than my own life "
cikin rudu Inaya ta dan bubuga bayan shi ta ce " Baby wai maganar me ka ke yi haka ? "
slowly ya dago da ga jikin ta , ya na shirin magana RIANNA ta riga shi cewa " tunda ba ku bukata ta zan iya tafiya ? "
da sauri Malik ya tashi ya nufe ya rungume ta a kunne ya rada mata " I really love you my Sister , na gode da ki ka dawo min da ita "
cikin rada ita ma ta katse shi da cewa " Akhie ni fa ba abun da na yi , yadda ka tardo haka na tardo ta ko taba ta ban yi ba da na ga idanun ta a bude shi ne na koma na kira ka "
slowly ya dago da ga jikin ta ya na zaro idanu cike da rudu " what do you mean ? "
" Akhie ka tabbata da ta mutu , kar a je suma kawai ta yi ba ka gane ba "
a hankali ya girgiza mata kai kafin ya ce " no sai da na duba zuciyar ta na ji ta daina bugawa , kuma har ruwa na zuba mata amma ba ta tashi ba "
slowly RIANNA ta dan juya da kan ta , ta kali Inaya da ke konce ta na kallon Ceiling cikin konciyar hankali
sannan ta juyo ta kali Malik ta ce " je ka kula da matar ka , gobe mun yi magana " ta na gama fadar haka ta juya ta fice musu bedroom
ta na fita ya juya a hankali ya nufi Inaya ya Zube saman guyiwowin shi bakin gadon ya kai hannu saman kumatun ta ya ce " My Cutie ! "
wani cool murmushi ta saki kafin ta juyo ta kaleshi ta ce " hmm Malik ne da kan shi na ke gani saman guyiwowin shi ? "
maganar ta ba karamar dariya ta so ta ba shi ba amma sai ya shanye anya ma ta san mi Malik ya ke nufi
a hankali ya mike ya juya ya fara takawa ya nufi toilet ya shige
da kallo ta raka shi har sai da ya shiga sannan ta lumshe idanun ta
ta na a haka ta ji ya fito da ga cikin toilet din ya nufi bed din ya sa hannayan shi dukka biyu ya dauke ta cak kamar baby har da duvet din da ta ke rufe da shi , dan ba zai jure sake ganin barnar da ya yi ba
ta na jin shi amma ba ta bude idanun ta ba
kai tsaye toilet ya koma da ita , bai dire ta ko ina ba sai cikin bath da ya tara ruwan zafi a ciki dan ya gasa mata jiki
ya na dire ta ko ta saki kara ta na neman ta gudu
da sauri ya sa hannu ya janye duvet din ya tila gefe sannan ya meda ta cikin ruwan ya na fadin " please Cutie calm down "
kamar za ta mishi kuka ta ce " baby ruwan nan zafi gare su "
" na sani amma ki yi hakuri , zafin da ki ji yanzu kadan ne saman wanda za ki ji da ga baya "
a hankali ta sakin mishi kuka ta na murkuso cikin ruwan ta na neman ta tashi
cikin sigar rarrashi ya ce " i'm sorry Cutie , zan saya miki chocolate "
cak ta tsaya ta na kallon shi ta turo dan bakin nan nata ta ce " da gaske baby ? "
a hankali ya kai dan bakin shi saman nata ya manna mata kiss , ya ce " yeah , da gaske na ke "
wani cool murmushi ta saki kafin ta koma cikin ruwan ta lumshe idanun ta , ta na jin shi har ya yi mata wanka ya saka mata Bathrobe sannan ya dauko ta kamar baby ya dawo da ita cikin bedroom ya kontar da ita saman Sofa
ya nufi bed din su ya zame bedsheet din su da ta koma jazir da jininta ya koma toilet da ita
jim kadan ya fito sanye da bathrobe shi ma , ya na rike da sabuwar bedsheet da duvet , bai bi ta kan Inaya ba ya nufi bed din su ya saka ya kyara shi
sannan ya juya ya nufi Inaya da barci ya dauke saman sofar , ya sa hannu ya dauke ta ya koma wajen gadon ya kontar da ita ya janyo duvet ya rufe ta har zuwa kirji sannan ya juya zai bar wajen
cak ta riko hannun shi ba tare da ta bude idanun ta ba ta ce " baby kar ka tafi "
a hankali ya juyo ya kale ta , bai ce mata komai ba ya dawo ya konta geffen ta , ya kai hannu ya kashe lamps din dakin ya kunna bedside lamps
ta na jin ya kashe wutar dakin ta matso kussan shi , ta kontar da kan ta saman chest din shi ta na sauke ajiyar zuciya
ajiyar zuciya shi ma sauke ya kai saman bayan ta murya cen kassan makoshi ya ce mata " konta ki yi barci , ba ki ga dare ya yi ba "
shiru ta yi ba ta ce mishi komai ba kamar mai barci
a hankali shi ma ya lumshe idanun shi , ya rasa tunanin da zai yi , na kashe ta da ya yi kokarin yi ko kuma Yadda a ka yi ba ta mutu ba
βͺWASHE GARI ( Misalin karfe 4 na safe )
a hankali ya ware idanun shi ya na karanto adu'ar tashi da ga barci , duk da ba wani barcin ba ya yi
slowly ya juyo da kan shi ya kale ta , sai barcin ta , ta ke cikin konciyar hankali har wani cool murmushi ta saki da allamun barcin ya yi mata dadi ba kadan ba
bai ce mata komai ba ya juya ya sauko da kafafun shi kassa ya mike tsaye ya fara takawa a hankali ya nufi toilet dan ya yi wanka
jim kadan ya fito daure da towel a kugunshi ya nufi Dressing room ya shige , ta cikin dressing room din ya shirya cikin wata farar jallabiya mai mugun kyau ya bi ta hanyar sirri ya tafi mosque din da ke cikin masarautar
misalin karfe 7 ya dawo cikin bedroom din
inda ya bar ta ko motsi ba ta yi ba
a hankali shi ma ya karaso bakin gadon ya zauna ya zuba mata idanu , wani irin shauki ya ke ji cikin zuciyar shi , har ga Allah ba ya tunanin zai iya rayuwa babu ita , da yanzu a ce ta mutu ba ya tunanin zai ci gaba da rayuwa da shi ma sai ya kashe kan shi ya tarda ta , amma kuma in ya tuno irin dadin da ya sha cikin daren , kamar ya sake afka mata dan har yanzu a hannu ya ke , dadin ta bai gama sakin shi ba
ya yi nisa cikin duniyar tunanin shi kawai sai ji ya yi ta kontar da kan ta saman cinyar shi
ajiyar zuciya ya sauke kafin ya sauko da kan shi ya kale ta
wani cool murmushi ta sakin murmushi cikin sanyin murya ta ce mishi " Good morning ranka shi dade mai girma Malik "
a hankali ya sunkuyo da kan shi ya manna mata kiss a saman forehead din ta ya ce " Good morning My MALIKAT "
wata yar karamar dariya ta yi har sai da dimple din ta ya lotsa
a hankali ya dago hannun shi ya saka yatsar shi cikin yar hudar dimple din ta ya ce " tashi mu je ki wanka "
shagwabe fuska ta yi kafin ta ce " baby ni breakfast zan fara yi , ni da baby na yunwa mu ke ji "
dan zaro idanu ya yi ya na kallon ta ya ce " wane babyn kuma ? "
" wanda ke cikin ciki na mana " ta kai karshen ta na kashe mishi ido guda
mikewa tsaye ya yi sannan ya sa hannu ya dauke ta cak ya nufi toilet da ita ya na fadin " ke da samun baby sai a lahira in a na samu " ya kai karshen ya na shiga cikin toilet da ita
sai da ya share wajen good one hour a cikin toilet din kafin ya fito da ga cikin toilet din ya na dauke da ita , su na sanye da bathrobe dukkan su
kai tsaye Dressing room ya wuce da ita
jim kadan ya fito sanye da manyan kayan shi da Alkyaba , da allamun Fada zai tafi
ya na dauke da ita kamar baby , ta na sanye da wata gown pink colour mai mugun an yi mata zanen flowers da wani zare mai launin gold
kai tsaye bedroom din ya baro tare da ita , ya fito parlour ya nufi dining ya janyo chair ya zaunar da ita sannan ya janyo ta geffen ta ya zauna
sai faman hura kumatu da iska ta ke wai ita ta ba ta jin dadin daukar nan da ya ke mata shi kuma ya ki hakura ba ya son ya bar ta , ta taka ko da nan da cen ne
" My Cutie , me ya faru ? " ya tambayeta kamar bai san abun da ke faruwa ba
turo dan bakin nan nata ta yi ta na fadin " yaya Zayd ka kyale ni , na ce maka zan iya tafiya da kai na amma ka ki yarda "
" shikenan tashi ki yi taku biyu mu gani , amma