Showing 90001 words to 93000 words out of 100637 words
in ki ka ji zafi kar ki ce ban fada miki ba "
ba musu ta tashi ta yi taku biyu cikin nitsuwa har juyawa ta dinga yi ta na ce mishi " ka gani ko ? sai da na ce maka ina ina iya tafiya amma ka ki yarda "
kallon ta ya ke cike da mamaki , wai cikin mafarki ya yi dis virgin din ta ko ya ne wannan abun , shi ya san aikin da ya yi mata cikin daren nan ba zai yi yu ba a ce ta na takawa haka har da juyawa
gaskiya akwai ayar tambaya a nan , shi da kan shi ya duba ya ga eh ta mutu , to ya a ka yi ta tashi lokaci guda ko 30 minutes ba a yi ba , ga shi kuma yanzu ta na tafiyar ta cikin konciyar hankali , shi sai yanzu ma ya tuno yadda ya ga vagina din ta da su ka shiga wanka kamar bai yi dis virgin din ta ba , gaskiya ya kamata mu gano abun da ya faru bayan fitowar shi bedroom din , dan duk abun da ya faru da ya na cikin dakin a lokacin da zai ga komai , amma ba laifi akwai camera ko ina cikin part din , na bedrooms ne kadai ba wanda ya san da su sai shi dole ya duba su dan ya samo amsoshin tambayoyin shi
a hankali ya mika mata hannu ya na fadin " shikenan i'm sorry , yanzu zo zauna ki yi breakfast ba kin ce yunwa ki ke ji ba ? "
gyada mishi kai ta yi ta na murmushi ta karaso ta riko hannun shi sannan ta zauna saman chair din ta , su ka fara yin breakfast a tare , ita dai fruits kawai ta ke sha dan ta fi jin dadin yin breakfast da su
shi kuma tea kadai ya sha
bayan ya Kamala ya mike ya yi mata kiss saman forehead din ta sannan ya ce " Ki kula da kan ki , idan ki na bukatar wani abu akwai Maid a kitchen ki yi musu magana "
ya na gama fadar haka ya juya zai bar wajen
da sauri ta riko hannun shi ta marairaice fuska ta ce " baby ba za ka jima ba ko ? "
gyada mata kai ya yi a hankali allamun eh
wani cool murmushi ta saki kafin ta saki hannun shi ta na yi mishi a dawo lafya sannan ta juya ta ci gaba da shan fruits din ta
a hankali ya juya ya fara takawa ya nufi lift , sai da ya shiga lift din ya juyo ya daga mata hannu dai'dai lokacin da kofar lift din ta rufe ya sauko floor na uku
ya na shigowa parlourn ya tardo Diya zaune
cen kassan makoshi ya yi mishi sallama ya na karasowa cikin parlourn
dan karamin tsaki Diya ya yi kafin ya mike ya na fadin " gaskiya Malik ba ka da kirki , tun karfe 8 ka ce na zo , amma yanzu dubi karfe nawa , ka san da baby na ba ta da lafiya na tashi na baro ta kawai dan ka na nema ta "
" Nesrine ba ta da lafiya me ya same ta ? " Malik ya fada cikin sanyin murya
mikewa tsaye Diya ya yi ya karaso gaban shi ya tsaya ya ce " i don't know "
cikin nitsuwa Malik ya katse shi da cewa " ka tabbata ba yarinyar mutane ka yi wa ciki ba ? " ya kai karshen ya na fara takawa ya nufi lift
dariya sosai Diya ya yi ya na bin bayan shi sai da su ka shiga cikin lift din sannan ya ce mishi " Malik yarinyar mutanan da ka ke cewa matata ce , kuma in na yi mata ciki ba ruwan ka a ciki "
" ni na fada ne kawai dan mu fara shirye kayan baby kar mu samu surprise "
" kar ka damu , duk lokacin da na ji qamshin shi kai ne na farko da zai sani , but she is not Pregnant for the moment "
gyada kan shi Malik ya yi a hankali kafin ya ce " okay , ya kamata ka sa doctor ta je te duba ta da wuri "
ya na gama fadar haka kofar lift din ta bude ya daga kafa ya fito building din
ya na fitowa sai saman wasu bakaken motoci guda uku zagaye da sojoji kowane rike da gun
su na ganin shi su ka shiga Sara mishi sannan daya da ga cikin su ya yi sauri ya bude mishi gidan bayan motar ta tsakiya
[05/10 à 08:06] MEERAH 🪷🩷:
❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤
(LOVE MEETS POWER ) 👑🔥
( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )
STORY & WRITTEN BY : MEERAH 👑🔥
_________________________※※※※※___________________________
BOOK ________2 ✍📚🔥
P A G E 2 7 🥀 ❤
cikin nitsuwa ya shiga cikin motar tare da Diya , sannan sojan ya rufe
duk su ka shige cikin motocin su , su ka bar wajen
ba su yi tafiyar two minutes ba su ka iso Prison din da ke cikin masarautar , cen bayan masarautar
su na isa sojojin nan su ka sauko da sauri su ka bude mishi kofa
ya sa kafa a hankali ya sauko , Diya ya na bayan shi
Cikin nitsuwa Diya ya ce ma sojojin nan " ku jire mu a nan " ya kai karshen ya na bin bayan Malik su ka shiga cikin Prison din
ya na shiga wani Sojan ya tarbe shi cikin girmamawa ya gaishe shi sannan ya yi mishi iso wajen cell din saurayin nan da ya ce a rufe
duk inda ya wuce Sai sojoji sun sara mishi cikin girmamawa
mai ce musu komai ba ya na tafiyar shi cikin nitsuwa har su ka karaso wajen cell din in da wasu sojojin biyu ke tsaron ta
su na ganin shi su ka sara mishi cikin girmamawa Sannan dayan ya bude mishi cell din ya daga kafa ya shiga
wajen duk duhu ne da kyair ya iya ganin saurayin cen karshen cell din zaune , ga handcuffs a hanayan shi
ya na shiga ya ce ma Diya " Please ina son na yi magana da shi "
ba musu Diya ya juya ya bar cell din , sojojin nan su ka bi bayan shi su ka dan yi nisa kadan
a hankali Malik ya daga kafa ya karasa cikin cell din ya zauna saman dan gadon cell din ya rike hannayan shi ya na kallon saurayin ba tare da ya ce mishi komai ba
sai da ya dan dauki lokaci kafin ya ce mishi " barci ka ke yi ? "
a razane Saurayin nan ya bude idanun shi , zuciyar shi na duka uku uku ba karamar tsorata ya yi ba ganin Malik da kan shi zaune cikin cell din shi har wani baya ya ke yi
cikin nitsuwa Malik ya ce mishi " kontar da hankalin ka "
wasu yawu saurayin nan ya hadiye murya har kerma ta ke ya ce " ran ka shi dade ? "
dan lumshe idanun shi ya yi a hankali ya sake bude su a kan shi ya ce " a yanzu ba Malik ne ba a gaban ka , Nawfel Hicham bin Jaabar ne wanda ka kashewa mahaifi "
shiru saurayin nan ya yi bai ce komai ba , gaskiya ba karamin kwarjini Malik ya yi mishi ba
ajiyar zuciya Malik ya sauke kafin ya ce " zan so ka kontar da hankalin ka , ba abun da zan yi maka , na zo ne dan na yi maka wasu tambayoyi , dan na tabbatar da gaskiyar ka , zuciya ta ba yarda da kai kashe Malik haka kawai , za ka ba ni amsar da na ke so ? "
a hankali saurayin nan ya gyada mishi kai allamun eh
dan jinkirtawa Malik ya yi kafin ya ce " Da farko zan so na san sunan ka "
a hankali Saurayin nan ya bude baki shi cikin wata disashashiyar Muryar shi ya ce " Abdoul Hakim Jafar " a takaice
gyada kan shi Malik ya yi sannan ya ce " a ina ka ke zaune "
" Maroco , a cen na ke zaune tare da family na kuma a cen na ke aiki a ciki Army "
" okay Hakim , zan so na san dalilin ka na baro Maroco ka zo har Saudiya kawai dan ka kashe min mahaifi na "
wani cool murmushi Hakim ya saki kafin ya ce " ranka shi dade , kar ka ce na yi ba dai'dai ba , amma zan so na san wani abu saman ka "
gyada mishi kai kawai Malik ya yi allamun ya na sauraron shi
" ranka shi dade me za ka iya yi a kan soyayya , a kan macen da ka ke so fiye da rayuwar ka ? "
shiru Malik ya yi bai ce mishi komai ba kawai ya tsare shi da wadanan hazel eyes din nashi
sai da ya dauki wajen good ten minutes kafin ya bude baki a hankali ya ce " ba me zan iya ba , me zan yi a kan ta , dan babu abun da zai gagare ni a kan ta Zan iya ba ta rayuwa ta , kuma zan bada rayuwar duk wanda ya yi kokarin cutar min da ita "
wani cool murmushi Hakim ya saki kafin ya sunkuyar da kan shi ya ce " haka zalika ran ka shi dade zan iya yin komai a kan matata , ko da sadaukar da rayuwa ta ne , na san ka na kaunar MALIKAT din ka da ga jin kallaman ka , duk abun da na yi , na yi shi ne saboda soyayyar matata "
cikin rudu Malik ya ce mishi " kenan ita ta ce maka ka kashe Malik "
cikin nitsuwa hakim ya girgiza mishi kai sannan ya dago shi
nan Malik ya ga idanun shi sun ciko da ruwa
" Hakim please tell me , kar ka ji tsoro , na yi maka alkawari zan yi maka adalci , Idan kuma wani ya saka ka yin hakan zan so ka fada min wanene , in ku..... "
bai kai karshen maganar shi Ba Hakim ya katse shi da cewa " ka yi hakuri ran ka shi dade , ba a son rai na na yi hakan ba , na san zafin rashin uba saboda ban tasso da nawa uban ba , ba zan so wani ya ji irin wannan radadin saboda ni , amma ba yadda zan yi , Najoua ita kadai ta rage min , ba zan iya jure rashin ta " ya kai karshen hawaye na zubo mishi
" Who is Najoua ? " Malik ya tambaye shi cikin sanyin murya
wani cool murmushi Hakim ya saki kafin ya ce " My wife , ita kadai ce abun da na mallaka a duniya , saboda ita na ke rayuwa kuma saboda ita zan iya yin komai , murmushin ta kadai ke sa na ji duk wata damuwa ta ta gushe , Ita ce farin ciki na kuma ina alfahari da ita a haka tare da dukkan halayan ta , now she is pregnant kullum ta na ce min idan ta haifi namiji za ta so ta saka mishi sunan mahaifina hakan ko ba karamin dadi ya ke min a ciki zuciya ta " ya kai karshen ya na kara fadada murmushin shi
ajiyar zuciya Malik ya sauke , ko shi kan shi a yanzu ba abun da ba zai iya yi ba a kan Inayar shi , saboda ita ce rayuwar shi , ita ce komai nashi she is his only family tun ba yau ba
" where is Najoua now ? " Malik ya fada cikin sanyi murya
nan take Hakim ya fashe da kuka kamar karamin yaro ya ce " i don't know , Ban san inda ta ke ba a yanzu , sun raba ni da ita "
cikin nitsuwa Malik ya katse ta da cewa " do you mean an sace ta ? "
gyada mishi kai Hakim ya yi ya na cewa " sun sace ta , kuma sun ce min in har ina son ganin ta a raye dole na yi duk abun da su ke bukata , ba yadda zan yi dole na yarda , ko cikin Army ban taba kashe mutum ba , sai a kan Malik kuma har yanzu ba na cikin nitsuwa , hakin mutuwar shi ya na a kai na "
" please Hakim zan so ka kontar da hankalin ka , ka fada min abun da ya faru , ta yadda zan cece ta kuma kai ma na fitar maka da hakin ka "
a hankali Hakim ya dago hannayan shi ya goge hawayen fuskar shi ya ce " One month before mu shiga Azumi , mun yi tafiya Turkey tare da ita dan a cen familyn ta su ke , bayan Sati biyu mu ka fara shirin komawa Maroco , a ranar mun je airport mu na jira jirgin mu saura one hour ya tashi , kawai sai a ka kira ni a ka ce Taxi din da ya kawo mu ne , wai na yi mantuwa a cikin taxi din na fito waje na karba , ban kawo komai a rai na ba na ce ta jira ni , da na je ban ga kowa ba , ban bata lokaci ba na koma wajen Najoua , amma da na je babu ita , duk wanda na tambaya sai ya ce min sun ga barin ta wajen tare da wasu mutane biyu , ban kai ga tafiya neman ta ba kira ya shigo waya ta , cike da fargaba na dauki kiran nan na ji Muryar wani mutum ya na ce min * idan ka na son ganin matar ka a raye to ka yi duk wani abu da zan fada maka , ka duba wajen Trolley din ka akwai wata enveloppe a ciki a akwai ticket din jirgi zuwa Makkah , akwai kuma adress din gidan da za ka tardo ta a Makkah , ka shiga ba tare da hayaniya ba ko kuma ka rasa ta * , da ga haka ya katse kiran , da ya ke cikin Army na ke , so ban tada hankali na sosai ba , kawai na yi duk wani abu da ya ce min na je Makkah na tarda shi , nan ya ke sanar da ni cewa ya na son na kashe mishi wani mutum idan kuma ba haka ba shi ya kashe Najoua tare da abun jikin ta , ido a rufe na yarda "
bai kai karshen labarin shi ba Malik ya katse shi da cewa " za ka iya gane wanda ya saka ka wannan aikin ? "
girgiza mishi kai Hakim ya yi kafin ya ce " duk lokacin da mu ke haduwa da shi fuskar shi a rufe ta ke ,ranka shi dade na fada maka ni wanda na kashe da kan shi ma ban san ko wanene ba , sai bayan na kashe shi na ke ganin labarai wai an kashe Mai martaba sarkin Saudiya sai a lokacin da na san ko wanene "
" ka na nufin ba ka san wanda ka kashe ba ? "
" Gaskiya ban sani ba , ni kawai ina son ceton Najoua di ta "
ajiyar zuciya Malik ya sauke kafin ya ce " yanzu ta na ina ? "
" har yanzu ta na wajen su , bayan na kashe Malik na koma na ce su ba ni matata mu bar musu kassar su , amma su ka ki yarda wai ban gama musu aiki ba "
" wane aiki kuma Malik ya rasu a cikin airport din da ka harbe shi "
wani cool murmushi Hakim ya saki kafin ya ce " ranka shi dade Ai kai ka na raye , kai ne aikin da ya yi min saura , kashe ka su ke son na yi sannan su medo min Najoua di ta "
dan jinkirtawa Malik ya yi cike da shakku ya ce mishi " Idan yanzu ka samu dama za ka iya kashe ni ? "
nan take Hakim ya fashe da kuka kamar karamin yaro ya na fadin " I just want my Najoua come back to me "
shiru Malik ya yi ya na kallon shi
sai da ya Kamala kukan shi sannan ya kai hannu cikin aljihun shi ya fido handkerchief ya tasso da kan shi ya tsuguna gaban Hakim ya kai hannu ya fara goge mishi hawayen shi
dum Hakim ya ji zuciyar shi ta buga har wani zaro idanu Ya ke ya na kallon Malik
cikin sanyin murya ya ce mishi " don't worry zan dawo maka da Najoua din ka , amma yanzu ina bukatar hadin kan ka dan na samu na ceci rayuwar ta , tare da taka "
" Ranka shi dade za ka ceci rayuwar ta ? bayan duk abun da na yi maka ? "
a hankali Malik ya gyada mishi kai kafin ya mike tsaye ya riko hannayan shi a baya ya ce " kafin na zama Malik sai da na yi alkawarin karbarwa duk wani wanda ya kawo min kukan shi hakin shi , ko da kuwa mai laifi na , na san micece soyayya kuma ba zan maka karya ba ko ni ne a cikin irin halin da ka ke