Showing 36001 words to 39000 words out of 43918 words
kan step ɗin, cikin nutsuwa ta ƙaraso cikin falon tare da yin ƙasa da kanta, kasan cewar Adamsy da Farouq ɗinne kaɗai zaune acikin falon, don kuwa tuni su Ummee sun da Hussaina sunyi ɗaki, tin bayan tafiyar granny da mijinta. Tana gama ƙarasowa cikin falon, Adamsy ya miƙe tsaye kafaɗarsa ɗauke da Ummu Saudat, duban Farouq yayi tare dayi masa alama akan cewar shi ya wuce, hannu Farouq ya basa sukayi musabaha, nan ya juya ya nufi hanyar bedroom ɗin Hussaina.
Zama tayi akan kujeran dake facing nasa, cikin nutsuwa ta sunkuyar da kanta ƙasa, cikin sanyin Murya tace dashi "Ina wuni!"
Shiru yayi yana kallonta, haɗe da sakin murmushi, hakan sanyin da takeyi masa yanzun ke burgesa, ya fahimci cewa girman budurcin da tayi yasanya taƙarayin hankali, sannan nutsuwa ta soma shigarta sosai.
Jin bai amsata bane yasa ta ɗago idanunta ta kallesa, karaf idanunta suka sauƙa acikin nasa saboda dama kallonta yakeyi, hakanan taji tanason yin halinnata na shagwaɓa, amma tunowa da tayi cewar shiɗin ba Uncle ɗinta bane hakan ya sanya tayi shiru, murmushi Farouq yayi tare da cewa.
"Barka da fitowa sarauniyar mata, wannan shigar tayi miki kyau, har takai ga ina ganinki kamar baƙar balarabiya."
Murmushi tayi kawai batare da ta ɗago kanta ta kalleshi ba, ganin kamar kunyar sa take ji ya sanya shi tashi daga inda yake zaune kusa da ita kaɗan ya zauna, cikin kulawa yace.
"Akullum ƙara kyau kike Ma'azzara, haka kuma kowacce rana soyayyarki ƙara ninkuwa take acikin zuciyata, tun ganina na farko dake soyayyar ki ta kama zuciyata, haƙiƙa ke ta daban ce acikin mata Ma'azzara, komai naki abun sone ga ɗa namiji, bani da wani buri ko fata daya wuce naga kin zamanto Matata ta sunna." Ɗan nisawa yayi tare da lumshe idanunsa, duban Ma'azzara yayi da kyau cikin son nuna mata ƙauna yace.
"Inasonki Ma'azzara so maitsayawa azuciya, namiki alƙawarin baki duk wata kulawa, zan shayar dake ruwan soyayya, zan jiyar dake duk wani daɗi da mace ke buri da fatan ji acikin gidan aurenta!." sake lumshe idanunsa yayi.
Ɗagowa Ma'azzara tayi ta dubesa da kyawawan idanunta, cikin alaman gamsuwa da maganganunsa tace.
"Nagode ƙwarai da nuna ƙaunarka agareni."
Murmushi yayi, nan suka ɗan taɓa hira dashi irin na masoya, yayin da rabin hiran ya kasance gaba ɗaya shiyake janta da zance.
Adamsy kuwa yana shiga ɗakin Hussy ya sameta kwance akan gado yayin da ta miƙe ƙafafunta, tana ganinsa ta saki murmushi, ƙarasawa gaban gadon yayi ahankali ya kwantar da Ummu Saudat kan gadonta, don tuni tayi bacci, hannunsa ya miƙawa Hussy, tuni itama ta basa nata hannun, jawota yayi gaba ɗaya jikinsa, duka hannuwansa ya ɗaura akan waist ɗinta, tare da mannata da ƙirjinsa, cikin so da ƙauna take kallon kyakkyawar fuskarsa, hannu tasa taɗan shafi tattausan sajen dake kwance akan fuskarsa, cikin sanyin murya tace.
"I missed you so much mon trésor!"
Fuska yaɗan shagwaɓe mata tare da cewa.
"Miss you too mon bebena, i hope yau kinshirya min tarba me kyau?" ya faɗi maganan yana me kashe mata idanunsa ɗaya.
Murmushin daya bayyana kyawunta tayi, cikin matsanancin ƙaunar da takeyi masa tace. "Koda yaushe cikin ɗoki da soyayyar ka nake mon tresor, babu wata rana da zan gajiya da kai, musamman ma idan zakana shayar dani daɗinka maisanyawa namanta kaina!." Cikin matsanancin shauƙi taƙare maganan har wani ɗan juya idanunta takeyi saboda, daɗin yau zata kasance da mon trésor ɗinta, don kuwa ba kaɗan ba tayi missing ɗinsa, duk dama time to time yana ɗan romancing ɗinta, amma akoda yaushe tafi son jinsa a cikin jikinta, hannuwansa ya sanya ya tallafi kumatunta, kiss ya ɗaura akan forehead ɗinta tare da ɗan saketa, agogon dake ɗaure atsintsiyar hannunsa ya duba, cikin kulawa yace "Kikulamin da kanki mon bebeta zanje mall bazan jima ba zan dawo."
Itama kiss ta manna masa, kana tace "Adawo lafiya"
Koda ya fito falon bai iske Ma'azzara da Fariuq ba, alaman cewa kenan Farouq ɗin ya tafi.
Kai tsaye compound ɗin gidan ya nufa, nan yashiga cikin haɗaɗɗiyar mercedess benz ɗinsa, inda maigadi ya wangale masa babban gate ɗin gidan ya cilla hancin motarsa waje.
Ma'azzara kuwa tana can ɗakinta, inda ta duƙufa akan exercise book ɗinta tanata karatu, don sam batason zama shiru, kuma a duk sanda tayi karatun yana zama a brain ɗinta sosai.
Tunda yafita bashine ya shigo gidanba sai 10:30 pm, Bayan ya daidaita tsayuwar car ɗinsa, kai tsaye babban falon nasu ya nufa, koda ya shiga cikin falon, tsab yatarar da komai, saima ƙamshin daddaɗan turaren wuta dake tashi acikin falon, haka zalika babu motsin kowa, direct ɗakinsa ya nufa, yana shiga ya soma rage kayan jikinsa, towel ya ɗaura ajikinsa tare da shigewa bathroom, wanka yayi sannan ya fito, wani simple 3 quater jeans and bottun shirt ya sanya ajikinsa, sosai kayan suka amshesa, daddaɗan turarensa mai daɗin ƙamshi ya fesa, nan ya zura wasu haɗaɗɗun bedroom slippers aƙafafunsa, cikin takunsa me ɗauke da nutsuwa ya fice daga cikin ɗakin, kansa tsaye ya nufi ɗakin Hussaina, ahankali ya tura ƙofar ɗakin ya shiga, tsaye take agaban dressing mirror, inda tasanya wata fitinanniyar sleep gown ajikinta, rigan irin me kama jikinnan ne sannan kuma gaba ɗaya jikin rigar net ne, wanda hakan yasa gaba ɗaya surar jikinta a bayyane yake, wanda pant ne kaɗai ajikinta ko brezia bata saba, gefe guda kuwa tayi parking dogon gashinta a tsakiyar kanta, fuskarnan tata tayi kyau cikin light beauty meckup din da tayi, don kuwa ga bakintanan yayi ɗas acikin lips gloss ɗin data shafa, sai shinning laɓɓanta suke, ajikinta kuwa ƙamshine keta fita, tana ganin mon trésor ɗin nata ta saki ƙawataccen murmushi, jingina bayansa yayi da jikin ƙofar ɗakin tare da buɗe mata duka hannuwansa alaman tataho zuwa garesa.
Cikin takunta taƙaraso inda bata tsaya wani abuba ta faɗa cikin jikinsa, maida hannuwansa yayi ya rufe, tare da ɗaura kansa akan gefen wuyanta, lumshe idanunsa yayi tare da soma goga hancinsa akan skin ɗinta, ahankali yake shaƙan daddaɗan ƙamshin da jikinta ke fitarwa, itama sake shigewa cikin jikinsa tayi tare nutsar da kanta acikin chest ɗinsa, tanason ƙamshin mijinnata don yana samar mata da nutsuwa, ahankali Adamsy ya shiga yawo da hannunsa wanda suke kan waist ɗinta, cikin yanayi na kewarta da yayi, ya zura harshensa yana lasar fatar wuyanta, sake shigewa jikinsa tayi tare da sanya hannunta acikin gashin kansa, ahankali take yawo da hannun nata, ɗan ɗagowa yayi tare da haɗe fuskokinsu waje ɗaya, bakinsa ya ɗaura akan nata, ahankali yakamo ƴan ƙananun laɓɓanta ya shiga tsotsa, azafafe ta ƙarasa haɗe bakinsu waje ɗaya, lokaci guda suka shiga bawa juna wani irin kiss mai tsuma zuciya da ta da sha'awa, sosai suke neman fita daga cikin hayyacin su, jin ƙafafunsu na rawane ya sanya Adamsy kamo cinyoyinta ya ɗagota zuwa jikinsa, still bakinsu manne dana juna suka ƙarasa kan lallausan gadonsu wanda yaji bedsheet na alfarma, gefe can kuwa Ummu Saudat ne kwance cikin nata gadon tanata bacci, don dama sam yarinyar bata da wani yawan rigima kamar wasu yaran.
Kan gado ya shumfuɗeta tare da sanya hannunsa ahankali yazame ƴar ficikar rigar dake jikinta, shirt ɗin jikinsa shima ya zare, tare da ɗagota jikinsa, haɗuwar skin ɗinsu waje ɗaya ya sanyashi sauƙe ajiyar zuciya yayin da ita kuwa Hussaina ta saki wani irin nishi, hannunsa ya ɗaura akan breast ɗinta cikin ƙwarewa yake shafasu kana yana murza kan nipples ɗinta, still bakinsu na cikin na juna, tuni Hussaina tafara mance kanta, cikin jin daɗin abun da ya keyi mata tashiga ɓanƙaro masa ƙirji tana me kuma ƙara tsotsan harshensa, ƙasa yayi da kansa inda ya sauƙe bakinsa akan breast ɗinta, nan ya somayi musu tsotsan lollipop, habawa Hussy ta shagala sosai, hakan yasa take fitar da wani irin nishi mai tsananin daɗi, don kuwa tuni magungunan gyaran matan da tasha sun soma aiki, azafafe take aikamasa da romance, gaba ɗaya saida yayi fatali da duka kayan jikinsu, sake kwanciya yayi akanta inda ya tura hannunsa aƙasanta, ahankali yake wasa hannunsa abakin wajen, babu abun dake tashi acikin ɗakin sai sautin numfashinsu inda Hussy tagama zaucewa, nishi masu zafi kawai take sakewa, burinta ɗaya shine taji sa acikin jikinta, saida ya haɗe bakinsu waje ɗaya kafun ya saita inda ya shiga jikinta, daƙarfi suka sake wani nishi mai ɗauke da pleasure haɗi da daɗi, Adamcy aiki ya fara cikin nuna mata shiɗin ba ƙaramin gwarzo bane, fannin auratayya, bakajin kome sai nishin su da sambatun su.
Sosai Adamsy ya gurji Hussy son ransa, don har raki ta somayi masa don kuwa tayi releasing yakai sau uku, amma sam taga shi bai gajiya ba, da ƙyar dai ya iya barinta, ya ɗauketa sukaje suka tsaftace jikinsu, suka sauka parlo ya ciyar da ita, shiko ta haɗa masa coffee yasha, ya goyota suka dawo ɗaki, a haka suna manne da su kayi bacci rungume da juna, zuciyarsu cike da zallan so da ƙauna.
Washegari.
Ƙarfe 6 daidai na safiyar ranan Adamcy ya kai Ummee Airport har Hussaina, daket suka rabu Hussy se kuka take, Ummee zata tafu,bhaka ya lallaɓata suka dawo gida bayan jirgin su Ummee ya ɗaga zuwa Agadez.
Ma'azzara se 7 ta farka daga baccin daya ɗauketa tun a ƙarfe 9 na daren jiya, a kasalance ta sauƙo daga kan gadon, kai tsaye toilet ta nufa, ruwa ta sakarwa kanta, ta fito tinda bata sallah. jingina bayanta tayi da jikin bango, lumshe idanunta tayi, take kyakkyawan yanayin mafarkin da tayi ne ya ziyarto tunaninta, tabbas Uncle ɗinta ya zamanto mai tsananin kulawa da ita a cikin mafarki, tuno da yanda jiya acikin mafarki yake sucking bakinta ya sanyata sake lumshe ido haɗe da duƙunƙune jikinta waje ɗaya, tayi amanna cewa babu abu mai ɗanɗano kamar yawun bakin Uncle dinta, don kuwa idan yana sucking laɓɓanta har mantawa da kanta take, murmushine ya bayyana akan fuskarta, musamman tunowa da kalamansa da tayi wanda yafaɗa mata jiyan acikin mafarkinta inda yace.
"Kina raina akullum kuma akoda yaushe Ma'azzara!."
Tabbas wannan magana yayi mata daɗi, haƙiƙa ita yarinya ce ƙarama har yanzun bata gama sanin menene rayuwaba saidai kuma koma miye tabbas tana jin matsanancin son kasancewa da Uncle ɗin nata, tana matuƙar muradinsa akoda yaushe, idan tagan shi takanBji wani abu na musamman ya taɓa zuciyarta, batasan dame zata fassara hakan ba, saboda zurfin tunaninta baida wani nisa, sannan bata da ilimi akan fassaran manya-manyan tunani, amma abun tambayarta anan shine meyasa Uncle bayayi mata abubuwan da yakeyi mata acikin mafarki a zahirance? meyasa ko taɓa jikinsa bayaso tanayi? Sannan meyasa wani lokaci yakan nuna kyara agareta? sannan kuma meyasa takejin ba dadi aduk sanda Uncle da Auntyn ta Hussy suka nunawa juna ƙauna? meke damun ƙwaƙwalwar Ma'azzara ne.? idan da gaske son Uncle take to tayaya tafara sonsa, meyasa kuma yake zuwa mata acikin mafarkinta? sannan meyasa shi Adamsy baya ganinta cikin nasa dream ɗin kamar yanda ita take ganinsa? Duka waƴan nan tambayoyin Ma'azzara tana da buƙatar amsarsu tabbas, dole sai kuma an nutsa an kumayi nisa kafun tasan amsarsu.
cikin yanayi na rashin kuzarin daya zo mata ta miƙe taƙarasa gaban dressing mirror, ahankali take shafawa jikinta body lotion, tana gamawa ta murza powder akan fuskar nata, bata cika yin kwalliya ba sam, hakanne ma yasa lips gloss da kwalli kawai ta shafa, anutse ta zura kayan makarantar nata, tsab tagama shiryawa, zuwa 7:30 ta buɗe kofar ɗakin tafito, ahankali take sauƙowa daga kan steps ɗin falon, Hussy najin ƙaran takun takalminta tajuya tare da sakar mata Murmushi, itama Ma'azzaran murmushi tayi mata, tana gama sauƙowa tace "good morning Aunty"
"Morning student, how are you?" hussyn ta tambayeta tana me faɗaɗa fara'ar dake kwance akan fuskarta.
"I'am fine mah aunty!" Ma'azzara ta faɗa a sangarce, cikin zaƙuwa tace "Ina baby Ummu Saudat? (a Ummee ba dai ta wuce ba?" murmushi Hussy tayi tare da cewa "Oummu Saudat na bacci Ummee kuwa tin 6 40 jirginsu ya ɗaga" kallon agogo tayi kana tace "Kiyi maza ki karya don naga kaman yau kin makara"
Asakalce tace "Am not hungry aunty kuma idan ma natsaya time is too late inaso nayi sauri kawai"
Cikin kulawa Hussy tace "Baki tafiya baki karyaba kam Ma'azzara kin manta ke amana ce, oya amshi wannan food flask ɗin idan kinje school kici a time break."
Murmushi Ma'azzaran tayi tare da amsan kulan, cikin son auntyn nata tayi hugging ɗinta, ahankali tace "I love you so much Aunty amman banji daɗin banyi sallama da Ummee ba ta tafi." murmushi Hussy tayi cikin ƙaunar Ma'azzaran tace "I love you to Amanan Uncle"
Dariya sukayi su duka, inda Ma'azzara ta nufi hanyar fita daga falon, har takai kusan ƙofa ta tsaya tare da juyowa cikin sanyin murya tace.
"Aunty Uncle fa?"
Murmushi Hussy tayi tare da cewa "Yau tun 7 ya tafi wajen aiki, kinason ganin uncle ɗinki ko?"
Da sauri tayi murmushi tare da cewa "Sai na dawo Aunty" bata jira auntyn tata ta amsa mata ba tafice daga cikin falon, murmushi kawai Hussaina tayi tare da cigaba da ayyukanta.
Ko acikin mota haka Ma'azzara tayi ta tunane--tunane, wanda gaba ɗayansu akan uncle ɗinne, sosai ya tsaya mata arai, yayinda duk bayan wasu mintuna sai mafarkinsa da tayi yafaɗo mata. Haka yau taƙare rayuwar school ɗin zuciyarta cike da kewar uncle ɗin nata.....
After 3 days.
Acikin kwanaki ukun da suka wuce gaba ɗaya Ma'azzara kanta ya ɗau zafi don kuwa karatu suke sosai babu kama ƙafan yaro, daga gefe kuwa kulawa me kyau Farouq ke ƙoƙarin bata, babu laifi kuma tana enjoying, sai dai kuma zuwa yanzu abun da take ji dangane da Uncle ɗin nata ya soma zarta tunani, don kuwa ta fahimci cewa duk kwanan duniya abun nata ƙara yawa yake, sannan babu wani dare da za'ayi ta kwanta batare da tayi mafarkin Uncle na tsotsan bakinta ba, zuwa yanzu takai wani mataki da take tsananin buƙatar hakan azahirance, tabbas tana buƙatar jin ɗumin jikin uncle ɗinta a zahiri, yayin da tunani kala-kala ke tayi mata yawo acikin ƙwaƙwaluwarta, zuwa yanzu tafara zargin kanta kan cewar ko dai dagaske son Uncle ɗin nata take? idan kuwa harda gaske son nasa take to zata tabbata tana ɓoyewa har abada bazata bayyana ba, hakan zaiza mo sirrin zuciyarta.
Daga ɓangaren Adamsy kuwa shima aikine yayi masa yawa a office sam baya zama, always your busy hakan yasa sam kwana biyun basa haɗuwa da Amanan nasa.
Ƙarfe 3 daidai jirginsu ya sauƙa a babban Airport ɗin dake Niamey, cikin takunta mai ɗauke da isa izza take sauƙowa daga step ɗin jirgin, wata farar doguwar budurwace mai fama da matashin kyau, idan kaganta sak baturiya domin kuwa yanayinta harma da shigan dake jikinta irin nasu ne, don kuwa ƙananan kayane ajikinta, gawani takalmi me tsananin tsini da ta sanya aƙafafunta, Hassana kenan matashiyar budurwa maiji da kai haɗi da wayewa.
kaitsaye motar da aka turo daga gida don ɗaukarta ta shiga, koda ta isa gida iyayenta suka ganta sun cika da murna ƙwarai wanka kawai tayi inda ta sanja kaya zuwa matsatstsiyar gown, car key ɗinta ta ɗauka, kaitsaye tace tatafi gidan Hussaina don tayi kewarta sosai, cikin zuciyarta kuwa ba kewar Hussaina bace, tsananin ƙauna haɗi da shauƙin da take yiwa mijin ƴar uwartata ne ke damunta.
Zaune suke afalo, inda Adamsy ke zaune akan kujera, Hussaina kuwa kwance take ajikinsa, sai narka masa shagwaɓa takeyi, duban agogo yayi yaga har 4 takusa, daidai lokacin dawowan Ma'azzara daga makaranta kenan.
Cikin kulawa ya dubi matartasa inda ya manna mata kiss akan bakinta, ahankali yace.
"Inasonki Hussainata"
Murmushin jin daɗi Hussaina tayi tare da ƙara narkewa ajikinsa tace
"Nima ina sonka Adamun Hussaina." daidai lokacin aka turo ƙofar ɗakin aka shigo, hakan yasa gaba ɗaya suka kai dubansu ga ƙofan, da sauri hussaina ta miƙe, da wani irin gudu taƙarasa inda ta faɗa jikin Hassana, zuciyarta ɗauke da matsanancin farinciki, rungumeta Hassana tayi nan suka shiga ɗokin ganin juna, cikin matsanancin farinciki Hussaina tace.
"Wow surprise kenen, i miss you so much sister!"
fuska ɗauke da murmushi Hassana tace "miss you too hussy"
Hannunta hussy takamo suka ƙaraso cikin parlon, duban hassana adamsy yayi fuskarsa ɗauke da murmushi yace "Ƴan mata mu ai munyi fushi dake."
Murmushine sosai ya faɗaɗa akan fuskarta cikin yanayi na wayewa ta tako inda taƙaraso zuwa garesa, cikin yanayin sabo da al'adar turawa tayi hugging ɗinsa, ahankali ta kwantar da kanta akan chest ɗinsa, cikin wata irin murya tace "I miss you dear."
Murmushi Adamsy yayi tare da ɗan janye jikinsa zama yayi akan kujera tare da dubanta idanunsa ya ɗan lumshe ahankali yace "Miss you too"
hannunta Hussy ta kama inda suka zauna akan kujera, cikin kewar juna hussaina ta ƙara rungume ƴar uwartata nan suka shiga ɗan taɓa hira su dukansu, Hassana na rungume da Ummu Saudat, yarinyar ta shiga ranta. ƙasa-ƙasa Hassana ke jifan Adamsy da wani irin kallo, wanda sam cikinsu babu wanda ya kula.
A hankali Ma'azzara ta turo ƙofar falon ta shigo, hannunta ɗauke da jakan makarantar ta.
turus haka taja ta tsaya take kuma sauran sallaman da take yi ya maƙale a maƙoshinta, idanunta ta zaro tana ƙarewa aunty Hussy dakuma wacce tagani agefenta kallo, ganin haka yasa Hussy sakin murmushi, fuska ɗauke da fara'a tace.
"Ma'azzara ya dai kika tsaya shigo mana."
a hankali Ma'azzara ta tako zuwa cikin falon, hannunta Hussaina ta kamo cikin kulawa ta dafa kafaɗan Hassana, duban Ma'azzara tayi tare da cewa.
"Amana ga ƴar uwata nan itace Hassanata"
Mamakine ya bayyana akan fuskar Mu'azzara ahankali tace.
"Aunty dama ke ƴan biyu ce?" murmushi Hussaina tayi tare da cewa "Eh mana"
Murmushin jin daɗi Ma'azzara tayi tare da duban Hassana cikin girmamawa tace.
"Aunty Ina wuni?"
Kafeta da idanu Hassana tayi batare da ta amsa ba, ganin haka yasa Ma'azzara sauƙe idanunta ƙasa, don wani abu na musamman ta hango acikin idanun na Hassana.
Hussaina ce tace da Hassana "Sis Ma'azzara na gaisheki"
Fuska Hassana ta ɓata tare da cewa "Lafiya"
idanu Ma'azzara ta ɗaga inda ta zubawa Uncle ɗinta, sosai yayi mata kyau takuma yi bala'in yin kewarsa, fuska ta shagwaɓe cikin kasala tace.
"Uncle"
Bude idanunsa dake kulle yayi inda ya sauƙesu akanta, cikin wata irin cool voice ɗinsa yace "Ummm Amana ya akayi?"
Kasa ɗauke idanunta akansa tayi,