Showing 15001 words to 18000 words out of 43918 words

Chapter 6 - Bani Da Gata Book 1 Hausa Novel Complete

Ladingo   

11 Dec 2024

385

wannan annobar zan shiga bak'ar mota." Haliru ma kuka yake suka tisa keyarsa gaba suka nufi gun mota.

Sai lokacin malam musa ya fito yana basu hakuri.
Ma'azzara jin muryar malam musa yasa ta d'ago kanta taga shine yana ma megari magana a basu Adamcy hakuri dan Allah kar asasu bak'ar mota sunan su zai 'baci a kauyen Audaras.
Ma'azzara ta saki kuka tin karfi tana kara rik'e Adamcy, Adamcy ya dafe kansa da hannunsa daya, dayan ya juyo da Ma'azzara gabansa yana rik'e da hannunta yace"Ke lafiya? Meye aka maki kuma? Ni fa banson sangarta." Hussaina ta matso kusanta ta kamata ta rungumeta tace"bakya son a tafi dasu ko?" Ma'azzara ta shige jikin Hussaina tace"eh Aunty baba musa yaban tausayi a barsu ba sai an kaisu ba dan Allah." Adamcy yaja tsaki yabar masu gurin ya nufi gun megari. Lokacin har an saka su Salamatu a cikin motar yan sanda.
Adamcy yama megari bayani megari yace"Wlh ko yanzu sun tsorata baza su mata auran ba, muje kuma kaji da kunne ka amma da a barsu zaifi." Megari da Adamcy suka isa gun motar su uku harda malam musa, Salamatu sai kuka take harda majina.

Megari yace"Salamatu idan aka barku zaku fasa mata auran dole ko sai kunyi mata din?" Salamatu cikin kuka had'e da tusa tace"na rantse da Allah bazan mata ba na hakura suje su rik'eta, ni daman zumunci zan kara amma na fasa bak'in cikina guda uwar garke na da na siyar Wayyo Allah tinkiyata." Ta karasa maganar tana fashewa da kuka.
Megari yace ikon Allah yanzu idan aka baki tinkiyar shikenan babu wata matsala kin yarda bake ba Ma'azzara?" Salamatu tace"Alqura'an kuwa megari." Haliru yace"Ni bana son komai ma a barni kawai." Adamcy sai da murmushi ya subce masa ya girgiza kai yace"Yallab'ai a sauke su tunda sunyi nadama zaku iya tafiya ngd." Yana fadin haka ya juya yabar gurin direct gurin mota ya nufa ya shige.

Hussaina na ganin haka ta kama hannun Ma'azzara suka nufi gunsu kawu Hashim da Saratu suna tsaye suna kallon ikon Allah.
Salamatu tana dirowa a motar ta kalli d'aid'aikun mutane yan gulma ta gyara daurin zani tace"Allah duk wanda naji zancan nan gobe a kace daga bakinsa ya fito na shiga bak'ar mota, Qura'anin Allah sai yaci mati da yaji kut zaku ga tsiya" shegu yan sa idanu. Ta juyo wajan megari tace"Ran megari ya dade batu na tinkiya uwar garke sai zuwa gobe ko? Wlh na tuba bazan sake shiga sabgarta ba tunda abin ya zama haka." Haliru yace"nima wlh na barta akan wannan abin na shiga bak'ar mota bani ba ita Alqura'an." Megari dariya yay yace "To ni dai na tafi Salamatu dan Allah ki shiryu malam musa Allah ya kara maka hakuri da kwarin ciki." Megari na gama fadin haka ya barsu nan tsaye ya nufi gun Adamcy yay masa sallama ya nufi gidansa. Ai kuwa ba 'bata lokaci suka wuff suka fada cikin gida a guje. Malam musa ya danne dariyarsa yaje yay ma Adamcy godiya shima ya shiga gida yan sandar suka tafi dan daman ance tsorone zasu basu.

Hussaina tace"Kawu moje mana duk an watse fa." Hashim yay dariya yana kallon yan tsegumi. Hashim yace"muje Hussaina ai Al'amarin mutanan sai Addu'a kawai." Saratu tace"wlh fa." Mota suka nufa.
Adamcy har suka shiga ba wanda yay ma magana, su Hussaina na baya yaja motar yabar gurin sai ajiyar zuciya yake sauke wa.

Su Hussaina hirasu suke suna dariya k'asa-k'asa suna maimaita abinda ya faru Ma'azzara tayi shiru bata ce komai ba.

Suna zuwa gida Adamcy ya shige bangaran da suka sauka, su kuma suka shiga gun su Ummee.
Hussaina zaune kusan Ummee tana maimaita mata yadda akayi Ummee sai dariyar Salamatu take, abin ya bata dariya sosai.
Hauwa'u tace da Hussaina "Wai ina 'dan uwana ne kuka shigo ku kadai?" Hussaina tace "ya shiga ciki ko wanka zaiyi nasan" Ummee tayi murmushi ta d'auki wayarta ta kira Adamcy bugu d'aya ya d'aga tace"Bature baka zo ka bamu labarin yadda a kayi ba?" Daga can ya shagwab'e yace "Allah Ummee nah ni na gaji bacci nake ji na kwanta ma kice Hussaina ta biyo min da coffee." Ummee tace"To dan Albarka ga Jiddah na neman ka fa." Yace "Ok bata wayar" ummee taba Hauwa'u wayar ta kara a kunneta tace"Haba Abokina haba rabin jikina shine kaje ka kwanta ko sallama da kanwar ka ba kai ba, bakaji lafiyar babynka ba." Adamcy yay murmushi yace"Wayyo ni Adamun Hauwa'u nayi laifi To yi hakuri bari nazo naji babynmu ya yake." Yana fadin haka ya tsinke kiran yana murmushi ya mik'e ya saka jallabiya kan kayan baccin sa ya fito.

Ummee tace da Hussaina "maza hada masa coffee kafin yazo." Hussaina ta mik'e ta nufi kitchen.
Ma'azzara dai ta sadda kanta k'asa tana wasa da yatsotsin hannunta, Ummee tace" Ma'azzara tashi mana idan bacci kikeji Adiya har tayi bacci." Ma'azzara batayi magana ba dan so take taga uncle dinta kafin ta kwanta ta rok'eshi ya bata zobe guda...
Sallamar sa ce ta katse mata tunanita d'ago tai da sauri ta kalli kofar shigowa yana sanye da jallabiya ruwan toka tayi masa kyau kamshinsa ya cika parlon.

Idanu ta kura masa yadda yake sakin murmushi ya nufi wajan Hauwa'u yana cewa"Babyna ykk kai da my Jiddah." Hauwa'u tayi murmushi tana kallonsa har ya zauna kusanta ya dora hannunsa saman katon cikinta yana shafawa ya sunkuya yama cikin kiss yace"wow Adamcy Hussaina ya kusa zama Dady, Ummee wlh na kusa zama uba." Ummee ta kai masa duka bayansa ya dan saki kara kadan ya d'ago yana cewa "Ummee ina Hussaina ne?" Ya fadi yana kallon Ma'azzara wacce ta sadda kanta k'asa tana wasa da yatsar hannunta, yace"Ke ta d'ago da sauri ta kalleshi idanunsu suka sark'e da juna da sauri ta kauda kanta jikinta ya dauki rawa.
Ya tab'e baki yace"Oya maza tashi kije kiyi wanka ki kwanta dare yayi." Yana rufe baki ta mik'e tace"Uncle sai da safe Ummee Aunty Hauwa umma Saratu kawu na barku lafiya." Ta nufi bedroom tana tafiya cikin nutsuwarta Adamcy ya kalleta ya girgiza kai, ya kalli Ummee yace"wlh Ummee yarinyar nan akwai kinibibi sai surutun tsiya, wai fa nan tana cikin damuwa ne idan ta warware sai an nemi makulli." Ummee tace "Ma'azzara wayo gareta ga hankali Masha Allah dan Allah kubar min ita zan kula muku da ita amana" Adamcy ya tab'e baki yace"wlh Hussaina bazata yarda ba, bayan haka nayi alkawalin ni zan riketa duk runtsi." Hashim yace"Allah ya taya ku riko." Ummee tace"Ameen" Hauwa'u tace"Yayana kamani naje na kwanta dare yayi" Adamcy ya kamata ta tashi yana rik'e da hannunta suka nufi bedroom.

Suna shiga yaga Ma'azzara kwance tana rusar kuka Hauwa'u tace "Subahanallahi me ya sameki?" Adamcy ya zaunar da Hauwa'u saman katifa ya iso gun Ma'azzara ya sunkuya gabanta ya sanya hannayensa duka biyu ya kamata ya zaunar da ita yace"Me aka miki?" Batayi magana ba sai shashekar kuka take"Yay k'asa da murya ya rik'e hannunta gam a nashi yace"me ma sunaki wai nace me aka miki? Oya fadamin kinji yar amana." Ma'azzara ta rage kukan ta kara rik'e hannunsa tayi k'asa da kanta tace"Uncle na tuna Momana ne da babana da Agaishina na" ta karasa Magana tana sakin sabon kuka abin tausayi .

Adamcy yace" Oh my God To kiyi shiru ba gamu ba nida Anty ki da Ummee zamu kula dake, maza to shiru bari kukan." Ya fad'a yana kwantar da kanta a kafadarta shi yana shafa lallausan gashin kanta da ya zubo ya baje saman fuskarta.
Shiru tayi ta lafe jikinsa tana sauke ajiyar zuciya tanajin dadin kamshin jikinsa sai taga kamar yadda ya saba mata a mafarki ne, nan da nan taji wani irin sanyina ratsa zuciyarta bacci ya zo mata a kai tsaye, ta damk'e hannunsa tana murza zoben hannunsa.
Hauwa'u ta share kwalla fuskarta tace"Yayana Allah ya baka ikon rik'e amana baiwar Allah." Adamcy jin Ma'azzara tayi shiru yasa ya d'agota yace"Maza kwanta ki huta daga yau na sake ganin kinyi kukan rashin iyaye..." Idanu ya zaro ganin bacci take yace" Ya salam Hauwa tayi bacci." Ya fadi ya daukarta cak ya kwantar da ita saman gadon kusan Adiya ya tattara mata gashinta ya daure mata ya tofa masu Addu'a ya d'ago yana dariya yace" My Jiddah wannan yarinya anyi wawuya bacci kai tsaye." Hauwa'u tace"Yayana maraicine tana kuka ne sai kuma Allah ya kawo mata mai lallashinta , uba kuma uwa gareta dole tayi bacci dan ji take kamar jikin mahaifiyarta take." Adamcy ya tab'e baki yace"Ok tashi maza kiyi wanka ki kwanta." Jiddah ta mik'e tace "Allah ya bamu Alheri Bature" ta fadi tana shigewa bathroom.
Adamcy ya harareta ya zuba hannunsa cikin aljihu ya nufi parlo ya janyo masu kofar.

Hussaina na rungumeta da Ummee sai su biyu kadai kowa ya kama gun baccin sa, tana ta dariyar tusar Salamatu dan abin yaki wucewa a wajanta, Adamcy ya fito yay tsaye yana kallonta yaji wai irin nishadi yadda yaga Hussainar sa a farin ciki.
Ummee tace" To Abban Ma'azzara an fito?" Adamcy ya yamutsa fuska yace"ummee kuka fa muka iske tanayi ta tuno da iyanyata da Agaishina ina lallashinta na kwantar da kanta a kafadata kawai sai bacci." Hussaina ta tsayar da dariyar tace"Allah sarki baiwar Allah" Ummee tace "Allah ya tayaka riko." Adamcy yace" Ummee sai da safe wlh bacci nake ji Hussaina tashi muje." Hussaina tama Ummee kiss ta mik'e ta dauki cup din coffee din suka fito Ummee ma ta mik'e ta shige ciki.

Suna zuwa Adamcy ya cire jallabiyarsa ya zauna da kayan baccin sa yana shan coffee. Hussaina ta shiga bathroom tayi wanka tayi shirin bacci cikin rigar bacci doguwa ce har k'asa amma bata maraba da sange komai nata a waje, kana ganin pant dinta da bra dinta sai zuba kamshi take ta saki gashin kanta.

Adamcy yana zaune gefen gado yana shan coffee ya kalleta yace"wow matar Adamcy Oya mon bebeta zo na rungumeki." Ya fadi yana ajiye cup din coffee saman dan table din gefen gado.
Hussaina tayi fari da idanu tana takowa a hankali ta isa da sassarfa gareshi yay maza ya ware mata hannunsa ta shige jikinsa ya dauketa cak ya dora saman cunyarsa ya kura mata idanu yana jin sonta fiye da komai a duniya idan ya cire Ummee.
Hussaina itama shi take kallo tana lumshe idanu ta zagaye hannuwanta bayansa tace"my Adamcy ina sonka ina kaunar ka matuka yayana." Adamcy ya kashe mata ido d'aya ya kara rungumeta gam jikinsa ya kai bakinsa kunneta cikin kasalaliyar murya mai kashe mata jiki, yace"mon bebeta nima ina sonki bana jin zan iya son kowa wace mace bayan Hussainar Adamacy je t'aime Bcp mn bebeta i love u more." Ya fadi cikin wani irin cool voice yana kissing din kunnenta, wanda ya saka Hussaina cikin wani mugun shaukin sa ta wani narke ta shagwab'e ta kara shiga jikinsa tana sauke ajiyar zuciya daki-daki, cikin sanyin murya tace"mon trésor bacci zanyi." Adamcy ya saki murmushi yace"Marowaciya Oya kiss me." Ya fadi yana turo mata lips d'insa.
Hussaina ta tallabo kan Adamcy ta dora bakinta a nashi ta fara lasar lips dinsa a hankali ta tura hannunta sumar kanshi tana shafawa ta fara tsotsa labbansa cikin nutsuwa suna kallon juna.
Adamcy ya tura bakinsa cikin nata ya lalubo harshenta ya fara tsotsa cikin nutsuwa, ya warware igiyar rigarta breast dinta suka baiyana ya dora hannunsa ya shafa a tare suka sauke ajiyar zuciya, Adamcy ya fara murza mata nipples dinta still suna shan bakin juna suna musayar yawu dan har karan yawun kakeji.

Hussaina ta fara sakin layi ta zare bakinta a na Adamcy tace"mon trésor pls kasha min breast dina k'aik'ayi suke min." Kamar jira yake ya kwantar da ita ya cire mata komai nata ya dora bakinsa saman breast dinta ya fara tsotsa yana murza d'ayan ya fara rikitata da salonsa, ta saki wani marayan ihun dadi tana cewa"Pls mon coeur ka.... Asuba ta gari asha bidiri lafiya...

*************** ******** ***************

Bayan kwana goma zuwa wannan lokacin Ma'azzara har ta saba da rashin Agaishina tayi kukan har ta gaji, su Ummee da Hussaina harma uban gaiyar yana kokarin bata kulawa amatayin yar amana Hussaina bata son abinda zai tab'ata.
Su Salamatu kuwa bak'in hali ba'a fasa ba amma sunbar Ma'azzara tun ranar da yan sanda suka tisa keyarsu a mota, Adamcy yaba megari kudin tinkiyar Salamatu yako aika tazo ya bata ya Ja mata kunne ba ita ba Ma'azzara tace anwuce wajan dan haka ta sayo tinkiya da kudin ta d'aure sauran wancan kudin take ciye ciyen da ta saba tusa kuwa sai Addu'a dan komi ci take, ita da Haliru uwaka ubanka sukayi yace sai an raba kudin taki bashi ko sisi a ciki, yako ce sai ya ba uwar garke guba taci ta mutu, sai da tayi karansa gidan megari ya masu tsakani ance da zaran tinkiya ta mutu to Haliru ya kasheta sai ya biya linkin kudin to da haka rigima ta mutu, amma yanada niyar billowa ta bayan gida.

Bayan anyi sadakar sati su Adamcy sukayi shirin tafiya Agadez Ummee tace sai ta kara jimawa garin bai isheta ba, su suka taho harda Hauwa'u mijinta sai kira yake.
Kwanan su Adamcy uku a Agadez yasa akama Ma'azzara takardun haihuwa sabbi dan sunje can gidan kakarta Agaishina amma babu ya dai amso takardun makarantar ta da komai nata a school dinsu.

Yau ta kama Alhamis kuma yau zasu tafi Naimey karfe shida jirginsu zai tashi sun gama shirya komai na tafiya.

Misalin karfe biyar daidai Adamcy ya shigo parlon da sallama Ma'azzara na zaune ita kadai riga da siket ne a jikinta irin yan saudiya Hussaina tayi mata kwalliya tsaf ta gyara mata gashinta sai sheki yake bak'i sudik andaureshi da ribbon.

Sam bataji shigowarsa ba saboda film din da ake ya dauki hankalinta sosai a tashar canal+ Elles, dan tana son taga ana soyayya.
Adamcy ya kalleta yace "Ke amana baki amsa sallama? Ban son raini fa." Sam bata jishi ba haushi yasa ya nufi Tv din ya kashe yana cewa Hussaina ban hana kina barinta tana kallon irin wannan séries dinba?" Sai lokacin Ma'azzara ta dawo nutsuwarta, ta kalli Adamcy ta mik'e tana tunzuro baki gaba ta saki kuka tana kiran "AUNTY zo kiga Abinda Daddy uncle yamin" Adamcy zaro idanu ya buga mata tsawa yace"Ke zo nan." Ma'azzara ba shiri ta hadiye kukanta jikinta yana rawa tazo gaban Adamcy ta zube gwiwarta a k'asa ta sadda kanta.

Yace"Waye kika raina tun tafiya batayi nisa ba ni sa'anki ne?" Da sauri ta girgiza kai. Yace "Ok raina nine kikayi?".... Hussaina ce ta fito cikin shiri tasha wani uban less bak'i mai masifar kyau da tsari dinkin riga da siket cif dai-dai ita ta yafa mayafi bak'i takalmi bak'i jaka bak'a.
Ta zaro idanu tace"Wayyo mon coeur me kuma amana tayi dan Allah." Adamcy ya harareta yace"wlh Hussaina zanyi mugun sab'a maki kece zaki saka yarinyar nan ta renani, kuma na hanata kallon film amma kike barinta ko? slm nayi bata jiba tana kallo sai da na kashe kayan kallo, abin ta tambayeni me tayi taban hakuri ta sakamin kuka zata neman ki kizo ki bani kashi." Hussaina ta gintse dariyarta tace"Haba Yayana yi hakuri tuba muke kanmu bisa wuyanmu." Tsaki Adamcy yaja ya kalli hadaddan agogon hannunsa ya zaro idanu yace"Oya maza muje lokaci ya kusa." Ya fadi yana fita ya kirawo megadi ya fitar masu da bayansu, Hussaina ta kama Ma'azzara tana lallashinta suka fito.

Hauwa'u na gaban motar Adamcy ashe gidanta yaje ya daukota su Hussaina suka shiga baya yaja motar suka bar gidan mijin Hauwa'u Faisal na saman mashin yana biye dasu har Airport dan shi zai dawo da motar da matarsa Hauwa'u.

Suna zuwa basu jima ba aka fara sanarwa matafiya daket Jiddah ta rabu da Adamcy sai kuka take saida ya lallasheta tayi shiru ya sakata dariya kafin yake barinta, su shiga jirgi faisal ya kamota suka nufo gida yana lallashinta. Ummee kuwa sai kiran Adamcy take suna hira tana ta masu Addu'ar sauka lafiya.
Wajan hawa jirgi da Ma'azzara daket Hussaina da Adamcy suka rik'eta sai makyarkyata take.
A tsakiyar su suka zaunar da ita saboda a mugun tsorace take sai hawaye take.
Adamcy yaja tsaki yana harara ta yace"Bakauya kawai." Bata dai kula shi ba ta damke hannunsa da na Hussaina.

Karfe shida da minti goma cif jirgin su ya cira zai tashi ai kuwa Ma'azzara ta saki kuka hade da ihu jikinta sai kyarrrrrma yake jama'a sai kallonsu suke yana cirawa sama kuwa da karfin nan ta ida rikicewa hajijiya ta fara daukarta tana kwarara ihu Adamcy ya toshe mata baki da hannunsa ya rungumeta jikinsa yana cewa"ni kam naga ta kaina a rayuwa haba ina dalili ni fa ban saba da fitina ba.........✍🏻


*Na kudi Ne kan farashi Nera 200 kacal +22792589446/ +22796515805*


💃🏻Dag Alkalamin *Real ladingo Sweet Baby* ummu Fareesa😘

*💖BANI DA GATA💖*




*MALLAKIN*

*Real ladingo Sweet Baby*💋
Yar mutan Niger🤙🏻



*DEDICATED TOO*

MY HABIBTY SA'ADATU ISHAQ YAR MUTAN JIGAWA.
*ONE LOVE😘*
*Kiji dadinki ta wajena shafin duka naki ne sai kinso group matasa zusu karanta😉😜*


*Bismillahir Rahamanir Rahim*



*Chapter 9*


.....Lallashinta Adamcy yaci gaba da yi yayin da taci gaba da kuka cike da rashin sabo, shi kam kansa yakan dauki zafi in har tana masa irin wannan shirman, to yaga idan yaci gaba da nuna fushin sa a kan shirmanta ba wani dainawa zatayi ba, dole yaci gaba da lallaɓata cikin dabara ya zame hannunsa a nata ya ɗora saman tsakiyar bayanta yana shafawa.
Ai kuwa a hankali ta fara sauke ajiyar zuciya, can kuma yaji tana sauke numfashi alamar tayi barci, tafiya ake cikin kwanciyar hankali aroud 9:00 pm suka sauka a garin babban birnin niger, wato Naimey mai cike da ɗinbin jama'a da albarka, dai-dai lokacin kuma Ma'azzara ta kusan kaiwa ƙarshe a mafarkin da take inda tayi mafarki Uncle Adamcy ya sayo masu chocolate.
juyi tayi cikin baccin inda takamo lallausan hannunsa ta sanya yatsarsa a bakinta ta fara tsotsar cikin nutsuwa.
Hakan yayi dai-dai da dawowa da Adamcy yayi daga duniyar tunanin da ya lula, da mamaki yake ƙoƙarin zare hannunsa daga bakinta dan sosai take tsotsar yatsarsa kamar ta sami Sweet, yana matuƙar jinjina wa da rigima irin ta 'yar amana, sanda ya zare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login