Showing 57001 words to 60000 words out of 74587 words
kwalamai kira hakan yasa da sauri yajuyo yafito yabishi abaya suka fita daga clinic din.
Kwanaki sunja, tafiya tasoma nisa, amman haryau wanan so dinan Waleed baitaba jima Ilham shiba, banda haka she is so lazy, gyara gida wahala yake mata, Ammi ta turo mata da yar aiki ya nuna mata shi kar yar aiki ta gyaramai daki in bazata iya gyarawaba tabarshi danshi baida takura, bata gyaraba hakan yasa kullum dasafe saiya gyara yake wanka yatafi aiki.
Kwanan nan koya nemeta bata bashi saita dinga nunamai bataso ta gaji hakan yasa ya tattare lamarinta shima ya jingine waje daya, daman yana neman ta ne sabida karya shiga hakkinta tunda ya lura bataso ya share ta shima bai kara neman ta ba saidai yana kulada ita danya lura tana fama da laulayin ciki sosai bana wasaba yana kulada ita bana wasaba.
Yau ta tashi da sassafe dan tunda tasami ciki bata iya tashi da wuri saidai ta tashi taga Waleed yadade da tafiyanshi aiki, ahankali ta daura hannunta kan katon cikinta dayay girma yana motsi ta lumshe ido tana yan tunani, Ammi tafi kowa murna da wanan cikin, kaman tahadiyeta takeji ta kwallafa ranta akan cikin, dan ajiyan zuciya tasake saukewa tabude idanunta ta kalli saman dakin tana tunani tana shafa cikin, idan za'a kasheta yanzu bazata iya cewa takamaiman cikin wayeba cikin Waleed da Arham, all she knows is yanda take having frequent sex da Arham bata having that sex da Waleed, tunda Waleed ya aureta batai MP ba, dan asatin da za'ai bikinta daman tai MP, kuma tun bayan sun fara sex da Arham bataga ranan duniya da Arham bazai zo yay sexing dinta ba saidai intaje gidansu kokuma intaje gidan maman mijinta shine kawai bazatazo ba, gashi wani irin so yanzu takema Arham kaman me dan son na neman fin yanda ma yake sonta ko cikin jikinta ne yasa haka oho, duk randa bata ganshi ba adaddafe takekai ranan, cikin yasa gabaki daya Waleed yafita kanta, bamataso yazo kusada ita dan kamshin turarenshi daga mata hankali yake, bata iya komi, ko girki bata iyayi saidai yar aikinta tamata akawo taci shi daman Waleed baruwanshi da abincin gidan yanada inda zaici abinci dayawa, gidan Mom, gidan Ammi, da gidansu Maman Arham. Duk wata da zaran Ammi ta tura mata 300k salary zatama Arham transfer dinsu sabida kawai she want to see him happy shima yabude business ko company kanshi yadena aiki karkashin Waleed.
Mika hannu tayi ta dauki wayanta ta, number Arham tai dialing saida wayan yakusa katsewa sanan yadauka, cikin wani irin kashe murya tace "Kafi Zabo zaka shigo dawuri ko?" dan yatsine fuska yayi yace "babe kinga kin kusan haihuwa cikinki yay girma dayawa bai kamata kina sex yanzu ba, banda hakama kindan soma budewan haihuwa I don't enjoy it down there is a bit wide" yafadi in I don't care attitude, wani irin dukan zuciyanta maganan tayi amman saita danne batace komiba, saikuma chan tace "shikenan abari saina haihun, bye" takatse wayan da sauri hawaye ya cicciko idanunta, maganan ya mugun sosa mata rai, batason tai fada dashine danko taso tayi bazata iyaba, kwanan nan yanga yanga yake mata tarasa mesa yake mata haka, she don't know, gashi mugun son taganshi take kamshin jikinshi samata kwanciyan hankali yake, tana kwance taji kara alamun Waleed yafito da sauri tajuya baya taja bargo alamun bacci take dan tasan zai leko, bude dakin yayi ya leko ganin tana bacci yasa yamaida kofan yafice, ya sauka ya shiga motarshi yabar gidan, saida taji karan maida gate aka rufe sanan ta tashi da katon cikinta tabude kofan bayi ta shiga wanka tayi tafito tasaka wata yar short gown tadauko kasa kan dinning ta zauna tana kallon abinci amman duk taji ta tsani ci gashi tariga tace ma yar aikinta tana mata breakfast ta tafi sabida tasaran da Arham zaizo yau dan kullum in zaizo sata take ta tafi gidansu dan bata kwana daman, tana zaune gaban dining tana kallon abincin har karfe shadaya taji anbude Gate, zabura tayi ta tashi tsaye tai wajen window da sauri ta tsaya ganin motar Arham ne yasa tashiga tsallen murna, parking yayi yagaisa da mai gadin da tun yana mamakin zuwan shi gidan harya dena, yawuto wanshi cikin flat din, bude kofan yayi ya shiga yay kyau sosai yana kallonta, ahankali yamaida kofan yarufe sanan yay murmushi yabude mata hannu alamun tazo dawani irin gudu tai wajenshi tafada jikinshi ta rungume shi tsam tsam, shafa bayanta yashiga yi yace "sorry nasan joke dina got you angry, I love you matata uwar d'ana" yay maganan yana dagota ya shafa cikin jikinta, hararan shi tayi tace "tayaya kasan danka ne?" shiru yayi kaman bazai amsata ba sanan yace "sabida ni nasan nafi karfin mijinki Waleed, sperm dina ya shiga jikinki nashima ya shiga jikinki but am sure nawa yafi karfin nashi, and u will see bayan kin haihu ko danwa kika haifa" yay maganan yana tsugunnawa ya sakinma cikin kiss sanan yace "muje indan ciki sabida fita zanyi akwai very important place din dazani da kyar nasamu mijinki ya barni nafito" ahankali duk jikinta yay sanyi ganin baya wanan rawan jikin dayakeyi mata da idan zasuyi sex, yanzu yi yake kaman yana mata favor dan yaga she's addicted to him, da ace zata iya data cemai bataso, sama sukaje yabude dakin Waleed ya shiga da ita yashiga yan wasanni da ita dake haukatata dayasa tafara mai minshari sanan yay sexing nata, tabude dayawa yasa he don't enjoy her at all now yawani irin gaji da ita, ko 30min baiyiba yakawo sanan yasauka daga kanta, kana ganin idanunta kasan bata koshiba zaiyi bayi tarikeshi kaman zatai kuka tace "please Arham second round cikin nan yasa ban koshi dan Allah zan baka wasu kudaden da babanmu ya raba mana na end of the year" daure fuska yayi yace "kinma maidani mayen kudi" hawaye ne ya gangaro mata hakan yasa cikin fushi tace "wai Arham where is our love, nabar mijina ban damu dashi ba, babu abinda ke shiga tsakanina dashi, I hate him now sabida kai, and yanzu kana kokarin kadinga wulakanta ni after all that aI've done for you, kafadamin mena maka wani laifin namaka ne eh?" tamai tambayan tana kuka, mikewa yayi yay bayi batare daya damuba yace "is like yau baki tashi in good mood ba, is not your fault ciki kesaki ganin abu ba'a yanda yakeba, nidai ban dena sonki ba".
Dan nisawa yayi yace "I will always love my lawyer, kinsan ciki babu hormone din dabaya tabawa ajiki, to harda na brain dinki yake tabawa saisa kike ganin abu ba'a yanda yakeba, akwai inda very Important zan lallasheki inna dawo" ya shige bayi yafara wanka, yana cikin wanka taji anbude gate, dawani irin sauri ta zabura ta tashi ta yaye labulen dakin Waleed taga motar yayarta Anty Hussaina ya danno cikin gidan, gefenta kanwar Maman su ne dasuke kira da Yakolo, sai back seat dabata gane wayeba tadai tabbatar Anty Hassana ce, salati ta buga. "Innalillahi wa innailaihi raji'un" da sauri tai wajen bayin ta bubbuga tace "Arham please kafito da sauri kasaka kaya su Anties dina sunzo" da sauri Arham yadauraye jikinshi yafito daure da towel, kayanshi Ilham ta tattara ta mika mishi daidai yayinta na kwarara sallama a falo, Anty Husai tace "karkuyi mamaki tanachan sama tana bacci abunku damai ciki kumuje saman mutadota" da sauri Yakolo tace "nifa banison shirme in mijinta na nanfa" "miji, ai mijinta Anty Yakolo tun safe yake tafiya aiki, daman tun bayan jere baki kara ganin gidaba kumuje sama" sukai stairs rawa jikin Ilham yadauka tace "na shiga uku na lalace, nabani Arham mezanyi yanzu sunzo sama" daidai lokacin yakarasa saka riganshi yace "calm down I will handle it" yay wardrobe din Waleed yabude wani jallabiyan Waleed yadauko yamika mata dan tsirara take yace "saka wanan kiga" sakawa tayi ya agurguje ya saukan mata har kasa sanan murya chan kasa yace "calm down" ijiyan zuciya tasauke ahankali sanan yashiga kalle kalle adakin, wani file din Waleed yagani akan side drawer dinshi yadauka da sauri yay hanyar kofa yace "muje" bude kofa sukayi daidai su Anty Hussaina sun hayo saman turus dukansu sukayi suna kallon Arham da Ilham dasuka fito daga dakin yay kaman bai gansu ba yace "mijinki ya isheni da aike, kidinga dubawa kina tabbatar da baiyi mantuwa kafin yatafi ba" dan dariya tayi tace "ai baby sai......" daidai ta juyo tahada ido dasu Anty Hussaina wani irin tsalle ta daka da ihu tai wurinsu. "oyoyo Anty Yakolo" tafada jikin kanwar Maman su datai turus tana kallonta, ganin haka yasa yataho shima ahankali yace "sannunku da zuwa" sanan yawuce yaraba ta gefensu yasauka kasa abinshi boldly and majestically yabude kofan falo yafice, yana fita Anty Yakolo ta fizge ta daga jikinta tace "dan ubanki wanan wani kato ne yafito daga dakin mijinki, sabida ke dakikiya mahaukaciya ce jibi gashinki bako dan kwali ya hargitse kaman na mahaukaciya, dan ubanki waye shi?" kaman zatai kuka tajuya ta kalli Anty Husai, Anty Husai ranta abace tace "badake ake magana ba, dakina Amarya ma haka mukazo gidan muka ganshi, kifada mana uban meyake kawo shi nan gidan, tuntuni muna sallama ba amsa" kaman zata fashe da kuka tace "me kuka nufi da wanan irin tambayan dakuke min? Wani tunani ne aranku? Sabida kun ganni busu busu ahaka? Nima tashina daga bacci kenan, shine ma yatadani daga bacci Waleed ya aikoshi ya daukomai wani abu adakin, shine fa nabude mai dakin ya dauka, banmasan kaina ba dankwali ba" tafashe da kuka sosai dayasa dukansu jikinsu yay sanyi, Anty Yakolo ne ta katse shirun tace "nidai tashi bar kukan ba kyau me ciki na kuka, je dauko dan kwali kisaka, kukuma mu koma kasa kawai" juyawa sukayi itakuma ta tashi tana kuka kaman gaske ta shige dakinta har lokacin gabanta faduwa yake tana godema Allah datasha da kyar.
[10/18, 1:06 PM] +234 703 278 9649: ✍️ M SHAKUR
2️⃣6️⃣ & 2️⃣7️⃣
Komawa falo sukayi duk suka zauna Anty Hussai da Yakolo sukahau hira banda Anty Hassu datai shiru tana tunani ko kadan bata yarda da Ilham ba, but still batason tama Ilham tunanin datake yi, duka duka yaushe Ilham ta girma hartai wayon da da aurenta zata dingabin wasu mazan, ta tambayi kanta saikuma tai shiru, duka duka yaushe akai auren Ilham dake mugun son Waleed kaman zatai haukane zatabi wani namijin? Ajiyan zuciya ta sauke tana kokarin kawar da tunanin daga zuciyanta dan bamata fatan abinda take tunani shike faruwa.
Wuraren 4 na yamma ya shigo gidan marayun yay parking motarshi yana tattaro wasu uban takardu daya ijiyesu a kujeran gefen direba ya kwasa dayawa yarike sanan yabude motan yafito daidai Waleed yakaraso wajen dan daga masallaci yake, wani iri Arham yaji dayaga Waleed kaman zai maida takardun cikin motarshi saikuma yarike hannunshi, karasawa wurin shi Waleed yayi hannunshi zube cikin aljihu yace "kadawo blood" gyadamai kai Arham yayi yace "yes nadawo blood, Mama ta iya saka mutum aiki, iyaye sai ahankali" zaro hannu Waleed yayi daga aljihu yamika Arham din yana kallon uban papers din hannunshi yace "what are those blood mugani"
Da sauri Arham ya kalli papers din gabanshi nafaduwa Saikuma yakara linkesu yana lankwdhesu da kyau gudun karyaga mainene su yace "they're not mine, nawani dan anguwan mu" saikuma yabude mota da sauri ya zubasu ciki sanan yamaida kofar motar yarufe yajuyo ya kalli Waleed dahar lokacin kallonshi yake, sanan yace "muje daman akwai maganan danake so namaka" juyawa Waleed yayi yace "am going to the clinic now to check my patient nafito mayi maganan" ganin kaman ran Waleed din yabaci yasa yace "muje to naraka ka clinic din" yabi bayan Waleed din, clinic din suka shiga da basuda much patient that are on admission saidai out patient wayanda kawai zasuzo suyi complain kazakaza na damunsu adubasu abasu magani sutafi, dakin da Widad take direct Waleed yayi Arham biyeda shi suka ya shiga, tana kwance akan gadon an lullubeta da bargo fuskarta ne kawai awaje da gashinta da akai parking tana bacci, idanunta har wani nama nama sukayi tsabagen bacci, karasawa gaban gadon yayi Arham biyeda shi, Arham yace "for the past 3month now kullum yarinyar nan nazo dakin nan bacci take saikace wacce take a coma" stethoscope yadauka yana makalawa a kunne yace "she's not in a coma, babu ranan duniyan dabata tashi, yawanci sau daya take tashi, amata brush abata abinci suma duk tanaci tana gyangyadi tasha magungunan ta, I was the one that increase her dose, duk wanda yakeda damage a brain need absolute rest, yesterday nakara mata MRI da CT scan I was happy with the result, fluid din yaragu sosai wanda yarage baifi an atom size ba, yanzu shi nabashi 4days, dazaran kwanakin sun cika zan sake running test din inhar babu saina godema Allah, tagama da magungunan zan mata transfer zatabar hospital takoma hostel, dudda haka I will be monitoring her ina bata magungunan that help with the memory lost" yay maganan yana zare, stethoscope din daya daura kan kirjinta duk Arham na kallonshi, dan tabe baki yayi yace "tamayi kokari kusan watan ta 9 akan gadon asibiti, sai yanzu ma nake dana sani daban karanci medicine ba nima nadawo likita kaman kai nawani kama ina karanta engineering, kumako kasan inda na karanta medicine dafa nafika kwarewa" yay maganan ahankali hankalin shi nakan wayanshi dayake dannawa yana kokarin turawa Ilham message kartace baikara nemanta ba, dan juyowa Waleed yayi ya kallai jin maganan yamai wani iri aka, ganin wayama Arham din ke dannawa yasa yagyara mata bargon yace "let's go" yay gaba shikuma Arham yamaida wayan aljihunshi da sauri yabishi suka fita, office din Waleed suka shiga, Arham yaja kujera ya zauna Waleed ma yazauna yana gyara zaman takardun kan table dinshi sanan yace "yes ina jinka kace akwai maganan da kakeso kamin blood"
Ahankali Arham yasake jawo kujeranshi gaban table din sosai yasauke ijiyan zuciya ahankali sanan yace "I need a favour blood, kaima kasan you've been my ride, my backbone my everything, u are my only friend I come to you in every situation" yadanyi shiru sanan yace "I need money blood, I need money sosai" ahankali Waleed yace "for what?" ahankali yace "kaga na farko, Maman su yarinyar nan da Mama tace na aura, kanwar Mama gidansu ya rushe, ruwa yamusu gyara, sanan inaso nasaya ma mijinta shanu da gona su dinga sana'a, sanan inaso nakaisu Umara harda Mama and many other thing, please kabani 10m blood" yakarshe maganan ahankali shiru Waleed yayi yana kallonshi, arayuwanshi baida mutum daya keso kaman Arham, saisa kome zaimai baya taba sa ido koyaga mezaiyi da kudin kowani abu baruwan shi, in yabashi kudi yabashi ne so badamuwarshi bane abinda zaiyi da itaba, baitaba cire kudinshi yasai kaya ma shi kadaiba bazaima iyabane inhar shi zai cire kudi yasai sitira to nashi dana Arham zaisaya, duk wani abu dazaisa ajikinshi inhar Arham baidashi to iyayen shi ne ko uncle dinshi suka siyamai, yana bama Arham kudi sosai excluding kudin albashin shi, lokacin bikinshi yabashi dollars da Ammi tabashi baimasan yawansu ba, ko last 2weeks saida yamai kyautan 3M cikin kudaden sa gwamnati takawo ma gidan marayu tallafi dan he don't really needs government money kafin su kawo yay amfani da kudinshi yayi abinda ya kamata, abincin Mama da supplement dinta yana kanshi kowani wata saiya saya yakaimata yabata kudin kashewa amatsayinta na maman abokinshi, yabada kudin man motan ta dakudin man generator na gida, banda inverter dayasa aka saka agida saisa 247 duk lokacin dazaka gidan Mama nada wuta, Arham baya komi danta ko'ina ya tare mai wata dawainiyar shi to'ina yake kai kudin shi? Abin yadade yana damunshi bawai dan sa ido kowani abuba just amatsayin shi na abokinshi na gaskiya zaiso yasan inda yake kai kudaden shi karyazo yana wulakanta kudinshi koyana saka kudinshi awani abu na haram ne, yariga yasaimai dankareren gida a anguwan da gidanshi yake da Ilham keciki, incase inya tashi aure yasa matanshi ciki ballema yace gini yake da kudin ina Arham yake kai kudi, kowani bad abu yake da kudi? No hakkinshi ne amatsayin shi na abokinshi na gaskiya ya tambayeshi yaji. "X-man kayi shiru kobaza kabani bane?" Arham yatambaye shi, dan nisawa Waleed yayi yace "no bahaka bane, actually I've been wanting to ask you this question also, I think today is the right day, Arham" Waleed yakirashi anatse, zubamai idanu Arham yayi irin ina jinka dinan batare daya amsaba, ahankali Waleed yace "Arham banso kamin karya, tell me please mekake yi da kudi"? Dawani irin sauri har yana neman taran numfashin shi yace "kaman ya menake yi da kudi" dan jim Waleed yayi yana kallonshi saikuma yace "okay lemme do it like this kafahimce ni, blood duk wata dawainiya dazata sa ka kashe kudinka na dauke makashi yet kullum bakada kudi, me kakeyi da kudi"? Wani irin zabura Arham yayi yamike tsaye daga kan kujeran dayake kai yana kallon Waleed din yace "mekake nufi da duk wata dawainiyar dazata sa na kashe kudi ka daukemin ita yet kullum banida kudi, Waleed gori kakemin sabida kana siyama mahaifiyata yar buhun shinkafa duk wata kana kaimata"? Waleed was still seated akan kujeran shi ya girgiza kai yace "uhm'uhn that's not wat I meant Arham, calm down and sit let's talk please, banga abin zafin nanb......" wani irin buga table dinshi Arham yayi da hannu yay kara yace "don't fucking tell me to calm down, on what account zaka dinga tambayana menake da kudi sabida ka daukemin dawainiyar kaina kana saima mamana yar buhun shinkafa da wake, Waleed ni kakema gori sabida kaga Allah bai horemana kaman kuba eh? Ni kake ma gori Waleed, am talking to you kamin shiru are you stupid"? Arham yadakama Waleed tsawa dayasa Waleed yaji ranshi yabaci dan ba'amai tsawa koda yana yaro baima sababa, tashi kawai yayi dan baiso yabiye mai suyi fada yay wajen hanger dayake makala suit dinshi yaja yadauka zai saka, wani irin shan gabanshi Arham yayi da jajayen idanunshi ya kalli