Showing 54001 words to 57000 words out of 74587 words

Chapter 19 - Duniya Biyu Book 1 Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

12 Dec 2024

479

"stand up Nora" tashi Nora yayi ahankali Waleed yace "nahanaka bakaji kadena tsugunnawa in zaka gaidani please now sit down let's talk" zama yayi kaman yanda Waleed din ya umurce shi shima Arham ya zauna a kujeran gefen Nora, dan nisawa Nora yayi ya saukar da kanshi kasa sanan yafara magana.
"banda uwa, banda uba, banda yan uba banda kowa, kai kadai gareni, kaine gatana kaine kuma uban gidana" yay dan shiru ya nisa kaman abinda yakeso yafadi namai nauyi sanan yace "daman maganan danike so nafada maka shine aure nakeso maigida" daga Waleed har Arham tsayawa duk sukayi suna kallonshi, Arham ne ya katse shirun yace "me kake cewane Nora, wani irin aure kakeso bayan baka karasa makaranta ba sauranka shekara daya, final year fa kake yanzu, wani irin zance ne wan......" hannu Waleed yadagama Arham alamun yay shiru hakan yasa Arham yay shiru, Waleed ya kalli Nora dahar lokacin kanshi akasa yakasa dagowa ya kallesu, anatse yace "aure kakeso Nura?" gyadamai kai Nora yayi yace "eh, aure nakeso" shiru Waleed yasake yi yace "kanada wacce kakeso? Wacece wacce kakeson ka auran?" kanshi akasa yace "inada wacce nakeso amman bantaba mata magana ba, tana daya daga cikin dalibai na anan islamiyya classes" dan ajiyan zuciya Waleed yasauke yadanyi murmushi yace "wakake so Nura?" wata kunyace yaji yakamashi saikuma yadaure yace "Shafa'atu Auwal" yana fadin sunanta Waleed yaganeta dan yasan yaran gidan marayun, yarinyar nakashahshiya ce, tanada shanyayyen hannu guda, 18yrs, sune yan SS3 a makaranta, yarinyar akwai kokari both boko da islamiyya" dan dariya Waleed yayi saikuma yace "tashi katafi, zanga Iyami, zansa akiramin Shafa'atu, inhar tai na'am tace eh tana sonka then we have a wedding to plan in this orphanage" ya karashe maganan yana dariya sosai, kasa tashi Nura yayi cikeda kunya Waleed yace "ko saina daura auren yanzu ne zaka bar office din" akunyace yatashi yafita harda dan gudunshi, Arham yatabe baki yace "ustazu da jaraba" kyalkyacewa da dariya Waleed yayi yace "hey common blood, he's a grown-up man mana, Nura nada natsuwa ga ilimi, so u trust the boy, fatana Allah sa yarinyar tasoshi itama" sake tabe baki Arham yayi yatashi yace "bari nakoma office dina" da sauri Waleed yace "no karka tafi yanzu dawo kazauna akwai maganan dazan makane, I need your advice" ji Arham yayi ranshi yabaci kaman zaiyi kuka yace "let's talk later please blood akwai abinda zanyi is very important, Mama tasani, ina zuwa" yafita saga office din da sauri batare daya jira me Waleed zai karacewa ba, sanin bazai fito yanzu ba yasa direct yay wajen motarshi shiga yayi yaja motar yabar gidan marayun yana zuba wani mahaukacin gudu.



Akofar gidan Waleed ya danna horn, Ilham najin horn ta sauka daga kan gado da gudu ta leka window, gateman dinsu ne yafita ya leka yana ganin Arham ne yadawo ciki dagudu yabude gatedin Arham ya shigo, parking yayi yafito ya gaisada gateman din yabashi kudi sanan yay cikin gida, bude kofar falo yayi ya shiga da gudu Ilham ta shiga saukowa daga stairs tana. "oyoyo, oyoyo, oyoyo Kafi Zabo na" dawani irin gudu tai tsalle ya chapketa suka shiga kissing juna yana shafata kafin su zube akasa suna yan shafe shafe, saikuma yadagata ta hanyar daukanta chak yace "am going to fuck you akan gadon mijinki let's go" yahau stairs yakarasa har gaban dakin Waleed yabude kofan, kamshin Waleed ne ya Hugo hancin su Arham ya yatsine fuska ya shige da ita ya maida kofan ya rufe sanan ya jefata kan gadon ya tsaya yatube kaya yayar yace "I miss you gurl" yawani fada gadon kanta sukahau iskancin su suna moaning.
[10/18, 1:05 PM] +234 703 278 9649: ✍️ M SHAKUR





2️⃣4️⃣




Saida yayi yanda yakeso da ita akan gadon Waleed yabata zanin da fluid sai wuraren 11 yadagata shima sabida kiranshi awaya dayaji anata yi kuma yasan ba kowa bane illa Waleed, sauka yayi daga kan gadon yace "lemme shower Lawyer nasan Waleed ke kirana" gyadamai kai tayi tana daga kwancen tana kara sauke ijiyan zuciya, wanka yayi a hadadden bayin Waleed yanabin ko'ina da kallo komi kar kar sanan yafito daure da towel dinshi, kayanshi yadauka ya mayar yana kallonta ganin ko motsi bata iyawa, gira daya yadaga mata yace "ya akayi you need more"? Lashe lips dinta tayi tadan tashi zaune ta jingina da bango tace "kawai nagaji ne yaushe zakai resigning daga gidan marayun nan eh? I will find a job for you I promise, kuma zan dinga baka salary, nawa Waleed ke biyana every month as salary"? Batare daya kalleta ba yana kokarin saka links din kayanshi yace "500k" "wow 500k" dagokanshi yayi ya kalleta yace "is too small ko, kowani watan duniya gwamnati nabama gidan marayun tallafin kudi, dudda nasan Waleed baya jiransu da kudin kampanin babanshi dakuma gadonshi yake running komi, yakamata idan gwamnati takawo tallafin saiya dinga bani kaso mai kyau koda 2min ne duk wata" da sauri tace "let's be Frank, 500k is a very good amount trust me Waleed kawai kyautansu yakema wani aikine zaka samu da zasuna biyanka 500k duk wata ko as an engineer dakake adai Nigeria nan babu saidai in a abroad" shiru yayi yana kallonta sai kawai ya kada kai yace "you will not understand, am his partner, I run the place kaman yanda shima yakeyi namafishi aiki tunda dai shi kike supporting is fine" da sauri yace "wlh bashi nike supporting ba" "bye" yamata yana bude kofa yafita daga dakin ya sauka kasa yabude kofa yafito daidai direba na bude gate wani irin wawan faduwa gabanshi yayi amman yadake yacigaba da tafiya yakasa dagokai ya kalli motar da shigo, hayaniya da surutun mata dayaji yasa yadago kanshi, wasu manyan matane guda biyu da kananun yara a hannunshi mataye suna bala'in kama da Ilham kaman yayyinta binshi sukai da kallo baice musu kala ba yabude mota ya shiga sukuma sukai ciki.


Suna bude kofa suka shiga falon suke kwala mata kira. "Ilham, Ilham" da sauri Ilham tashiga saukowa daga stairs da hijabi ajikinta har kasa ciki tana daure da zani tana washe baki. "oyoyo Anty Hassu da Anty Husai" takarasa tadau yaransu da gudu tace "ke Aiman da Ameera ba magana kuna wani shan alawa" batare da Anty Hussaina dasuke cema Hasai tazauna ba babu alamun wasa akan fuskarta tace "waye wanan daya fito daga flat dinki yanzun nan? Naga ba Waleed mijinki bane wayeshi" ijiye yaran tayi tadago ta kallesu ganin duksun tsareta da idanu yasa tace "Arham nefa Anty, best friend din Waleed, ya aikoshi nabashi wani kati ne dazai kaima chan orphanage, inama bacci nima yay knocking banmaji ba saida Waleed yakirani wai ya turo nabada sako nafito nabude kofa, shine fa nabashi yatafi" atare sukace ayyo kafin Anty Hussaina tace "amman baida mutunci ya kare mana kallo tsaf sanan ya zubar kaman yaga kashi bako gaisuwa, kinga kawo mana ruwa musha, ya honeymoon a Yankari" hanyar kitchen tayi gabanta nafaduwa.





Nafaduwa har lokacin ganin tawuce da kyar, drinks takawo musu da ruwa sanan tai sama tace "bari na watsa ruwa sai nazo namuku girki" sama tayi tana zuwa dakin Waleed ta shiga direct ta yaye zanin gadonshi tasaka wani sabo ta shiga bayinshi ta jefa zanin a washing machine ta feshe dakin da turare sanan tafita ta shiga dakinta wanka tayi ta shirya cikin wasu kananun kaya sanan tafito ta shiga kitchen ta daura musu girki suna hira.



Wuraren 12 ya shigo orphanage din yayi parking motarshi daidai Waleed nafitowa daga office dinshi tareda Iyami, mai kula da girl section da yara ke kira da Mama Iyami, bude motar Arham yayi yafito Waleed ya daukekai kaman baiganshi ba dan ranshi yadan baci tayaya za'ayi yafita batare dayasanar dashiba bayan sunada uban aiki aka saidai kawai ya nemishi yarasa daga cemai dayayi bari yaje office dinshi yana Mama abu yadawo, shikenan saiya fice, girl section suka wuce shida Iyami, gate dinsu tabude yana biyeda ita abaya yara mata ne manya da kanana wasu na wasa wasu na wanki different activities all the girls looks happy and so undisturbed, stiars sukayi shida Mama Iyami sukai sama suka shiga room one, bunk bunk din gadaje yagani dasuka sami matsala tace "to kaga wayanda nagayamaka da sai an gyara yanzu haka nahana ai amfani dasu harsai an gyara" gyada mata kai yayi yace "zan aiko azo a fita dasu za'a saka sababbi yanzu dai kima Shafa'atu magana kome tace saiki fadi mini" gyadamai kai tayi suka fito suna sauka kasa har gate tarakashi yawuce yafita sanan takoma ciki, office dinshi yakoma yana shiga Arham nabude kofa ya shigo, dan juyowa yayi ya kalleshi saikuma yakoma kan kujera shi ya zauna batare daya nunamai wani abuba yace "ya akayi Mr P.A" yanda yake maganana shi adole fushi yake yasa Arham yay dariya yace "common baka iya fushi ba baima maka kyau shatwababben yaron Ammi, am sorry wlh Mama takira ni guess what?" ahankali Waleed yace "what?" dan dariya Arham yayi sanna ya nuna kanshi yace "waini Mama ke cema na auri wanan yarinyar yar kauyen nan niyama sunanta? Mtswwwww wlh nama manta, but just imagine wai nine zan aureta" tsareshi da ido Waleed yayi yace "to me aciki danka aureta I did see anything" dukan table din Arham yayi yace "na farko bazawara ce tafa taba aure a kauyen su, that aside gata yar kauye, kauyen ma kauyen kayayau, how can someone like me get married to yar kauye haba now" girgiza mai kai Waleed yayi yace "bahaka bane u are getting it all wrong Arham, yarinyar nan yar uwarka ce, idan ma aureta still kanka kataimaka, ko anje an dawo she will still be called your cousin, and kanacewa yar kauye ne, once you brush dat girl kanata kulawa ko shekara baza a dauka ba zata kile tadawo kaman kowa, your Mom likes her she spoke to me about it, kodakai bakaso do it for the sake of your Mom kaman yanda nima nayi" "bura'uba Allah ya kyauta, am not like you Waleed bazan taba iya auren abinda banso ba, ni inaso na auri mace yar gayu yarinya mai ilimi da aji kaman Ilham dinka" yay maganan yana kallon kwayan idon Waleed kaman yanda Waleed ke kallonshi Waleed yace "kaikuma abinda kakeso kenan?" gyadamai kai Arham yayi, dan tabe baki Waleed yayi saikawai ya girgixa kai yace "kawai kai addu'a Allah ya zaba maka mata tagari , but gaskiya you are due for marriage ka isa aure but ka kiyi" dan dariya Arham yayi yace "dudda banyi ba but trust me nafi wani mai auren ma morewa, I dey dive and scatter pussy" tsareshi da idanu Waleed yayi yace "I thought we've spoke about this thing tun muna school kacemin bazaka kara all this pre marital sex ba, ka komane kuma yanzu blood"? Waleed ya tambayai ahankali kuma ranshi adan bace idan akwai abinda ya tsana shine yaga Arham na aikin zunubi da suna school a kasan waje lokacin yabi wasu bad friends yan department dinshi dasuka sa yafara bin mata sosai, lokacin ne shida Waleed sukai having their first ever serious fight ganin Waleed yay fushi dashi sosai yasa yamai alkawari bazai jarayiba kuma yarabu da abokanen da yan matan yazo ya natsu kaman bashiba saikuma yau dayakeji yanamai magana haka, ganin yanda Waleed yay nisa yana tunani yasa ahankali Arham yatashi yazo ta wajen kujeranshi yace "hey tunanin me kake?" yadanyi dariya yace "wasafa kawai namaka, I was just joking bada gaske nakeba, ya za'ayi nakoma ma aikata zina bayan nasan haramun ne trust me ko lokacin danayi friends suka sani, yanzu ma kawai nafadi ne naga reaction dinka, but kasan wani abu"? Yay maganan yana kallon fuskar Waleed kaman zaiyi kuka yace "I use to wish inama nine nai auren nan da akama na auri Ilham sabida ko ni har yanzu banga wata mace datamin ba, Mama kuma fisabilillahi haka ake nomoma ma mutum mata, just take u now for example Ammi tanemoma mace daidai kai your standard ni kawai ta kama takawomin wata bazawara yar kauye" yaja tsaki kafin yadaura hannunshi akan forehead dinshi, hannunshi Waleed yakama yarike yace "Hey listen, aure lokaci ne don't pressure yourself, idan lokaci yayi zakayi, idan bakason yarinyar is fine talk to Mom kamata explaining politely sanan kadinga kyautata mata kama faranta mata hakan zaisa you will prosper and excel in this life, iyayenmu dakake gani are the gateway to our success abinda yakamata shine mu gyara zamanmu dasu" Waleed yashiga mai wa'azi yanamai fada batare daya nunamai cewan Mama takawo mai karanshi ba sun dade ahaka saida aka kira salla sanan suka wuce suka fita salla.

Suna dawowa Waleed yace "I've been wanting to talk to you about something, ka tuna dan kunen dana tsinta a Coffin dinan a Yankari"? Da sauri Arham yace "eh natuna, what's with the earring"? Shiru Waleed yayi yabude office dinshi ya shiga yabude dakinshi ya shiga yaciro dan kunnen daya cire daga kunen Widad sanan yatura hannunshi a aljihu yaciro wanda ya tsinta daga yankari ya ijiyema Arham duka biyun agabanshi akan table, dawani irin sauri Arham yadago kanshi ya kalli Waleed yace "how did you get the second earring"? Zama Waleed yayi yace "now listen, ba ankirani ina yankari nazo emergency ba, so apparently dana iso na tarar wata aka tsinta achan hanyar lokoja a Murtala Muhammadu Bridge dinan, she was unconscious, sanan kanta ya barke ta wajen keya to the extend saida namata aiki namata stitches, now the thing is this girl yasami brain damage ruwa yashiga kanta, da jini, I was able to get some out saura dan kadan wanda with time tana taking magani zasuzo sui draining kansu da kansu su fice, dazaran sun fita zata dena abnormal behaviour datake yi, sai the second problem is tasami memory lost, wanda for now bazan iya mata komi akaiba harsai fluid din kanta ya fice tatas, I saw this particular earring a kunnenta guda daya, now do you know my problem"? Da sauri Arham ya girgiza kai, dan ajiyan zuciya Waleed yasauke yace "inhar jirgi zai dauko yarinyar nan, jirgin da dudda yasauko kasa kasa but maguna sunanshi ba basuna jikin jirgin, sanan abude kofa a yarda yarinyar nan a akwatin gawa cikin ruwa sanan jirgin yabace, koda muka bude akwatin ai munga jini sosai this clearly means this girl is in serious danger, all the bruises na bugewa da kurjewa ajikinta, da wanan fashewan kan I believe duk yimata shi akayi, my biggest problem ko dazai iya jamin matsala anan shine, one of the policy da akai establishing gidan marayu akai shine, inhar aka tsinci abu aka kawoma kanada right ku ijiye yaron with you, kubashi shelter inbaida lafiya a lura dashi, but dole ne ka sanar da gwamnati cewan an tsinci wane an kawoshi gidan marayu ne, kabada any information akan yaron harda hoton yaron, kamai file ka aikadashi ya zamto gwamnati sunada copy na information din yaron, bayan nan za'a bada sanarwa dan zai iya yuwa yaron nada family yanada yan uwa he's not homeless kuma ana chan ana nemanshi, da sanarwan nan yan uwanshi zasuzo a dauke shi su tafi da kayansu, koba gidan marayu ba ko gidan mai anguwan aka tsinci yaro haka akeyi, but in the case of this girl my heart and mind is strongly telling me not to do it, najira harta sami lafiya tafadiman dakanta suwaye iyayebta saina kaita har gidansu dakaina, gidan nan ba gidan marayu bane kadaiba this house is also gidan kariya, we have to protect kowaye damuka lura is in danger and helpless ayanzu koma waye keson kashe yarinyar nan suma sameta ahaka ai bazata musu wuyan kashewa ba, hala koda suka yarda ita sun zaci tamutu neyanzu suna gano she's alive zasuzo har nan su dauketa ne su kasheta, I've never ever done this before but this time am willing to do it to protect the helpless girl, what do you think blood"? Gyadamai kai Arham yayi cikeda gamsuwa da bayanin shi yace "I support you Waleed, inhar kan abinda is right ne ina bayanka dari visa dari, abari harta warke tafadi mana da bakinta su waye iyayenta sanan waye ke kokarin kasheta kafin muyi taking next step for now let's keep her living her a secret" gyadamai kai Waleed yayi yana sauke ajiyan zuciya sai yanzu yaji ya natsu, tashi yayi yace "muje na dubata saika ganta" tashi Arham din yayi suka fita daga office tare sukai clinic, shiga clinic din sukayi yau Dr Kemi na off, Dr Ayo ne a duty, gaisawa dasu Waleed sukayi sanan suka wuce ward din da Widad ke akwance hannu Waleed yasa yabude kofar ahankali ya shiga Arham biyeda shi abaya yana kallon gadon, Widad na kwance kan gado tana bacci an lullubeta dawani bargo tana baccin ta looking so peaceful, gashinta yadan rufe mata fuska amman ba sosai ba, Arham dake bayan Waleed ne ya matsa gefe shima ya kafe Widad din da ido tamai bala'in kyau, ahankali Waleed yakarasa gaban gadon yana kallon fuskarta yakai yatsunshi biyu wuyanta yadaura danyaji temperature dinta wani irin firgita tayi da sauri yazare hannunshi yakoma baya.
[10/18, 1:06 PM] +234 703 278 9649: ✍️ M SHAKUR





2️⃣5️⃣






Ganin yanda Waleed ya matsa baya yasa Arham yazo wajen da sauri yana kallon fuskarta da kyau yace "blood wanan mutum ce ko aljana? Omg I've never in my life see mutum mai kyau hakaba, wai itace"? Yatambayi Waleed yana matsawa gaban gadon yana kallon yanda ta kankame Teddy, hannunshi yamika ahankali zai daura kan gashinta danya matsar ya kalli fuskarta Waleed dake bayanshi ne yace "don't touch her" da sauri Arham yajuyo ya kalleshi gyadamai kai Waleed yayi yace "mutafi, ba'a tashin ta in tana bacci she needs this sleep" yajuya yay kofa hakan yasa Arham yabishi abaya haryakai kofa zai fita yakara juyowa ya kalleta. "Arham" Waleed da yafita ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login