Showing 63001 words to 66000 words out of 74587 words

Chapter 22 - Duniya Biyu Book 1 Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

12 Dec 2024

480

d'ana dukan dakoni dana tsugunna na haifeshi bantaba mai irinshi ba, kitayani tambayan Arham da ina labo yazo yatayani nakudar d'ana ne dazai kamamin shi ya daddaka haka"? mamaki ne ya mugun cika Mama kaman wacce ke koyan magana tadafa kirjinta tace "Arham! " tana kwalalo idanunta waje tsabagen mamaki, cikeda masifa Ammi tace "duk abunda Waleed yama Arham da abunda zai saka mishi kenan, Waleed ko agogo nasaimai bayi karba saina sayo biyu nashi dana Arham, komi shida Arham, amman yau Arham ne zai kamashi yama wanan shegen dukan toh wallahi bazan yarda ba, wlh, bazanji kunyarki na cuci kaina ba, wlh wlh bazan yarda ba yanda yama yaron nan shegen dukan nan sai shima anmai irin ta, mai rabani da Arham sai Allah don saina yagashi, saina sa anmishi x10 abunda yama Waleed wallahi wallahi bazan yarda ba" Mom dai batace komai ba kuma batayi yunkurin hana Ammi fadan ba saboda zata iya komawa kanta, ita kanta abin ya daure mata kai har lokacin yanda Arham yakama Waleed ya daka haka. Numfasawa Mama tayi ta goge hawayen daya zubo mata tace "Hajiya kima Arham kome kikaga dama, karki barshi kisa shima amishi fin haka, fin dukan dayama Waleed ma dan abinda yayi bai daceba nabaki goyon bayan nan dan inbama kisa amai hukunci ba ni wlh sainasa" wayan dake hannun Ammi tabude takira inspector general of police na tafada mishi komai sannan tace mishi atabbatar ankarya ma Arham hannu da kafa kafin dare da toture na police, tana katse wayan ta shiga turama inspector address din gidansu Arham.
[10/18, 1:04 PM] +234 703 278 9649: ✍️ M SHAKUR





2️⃣3️⃣




Yadade atsugunne yanda ta barshi, zai iya cewa tunda Allah ya halltoshi duniya da dai wayanshi aka bai taba ganin mutumin daya daga hannu da sunan zai dakeshi ba aduniyan nan ballema har ya dakan sai akan yarinyar nan, bude idanunshi da tuntuni suke alumshe yayi yadan juya ya kalleta, sai ajiyan zuciya take irin na wanda yay kuka dinan ta kankame Teddy tana jikinta har bari bari yake, ahankali ya furta zuciya! Mikewa tsaye yayi ahankali yafara tafiya batare daya waigo ya kalleta ba yay kofa, hannunshi yadaura zai bude kofan yaji tawani irin fasheda kuka da sauri yajuyo, ganin yayi ta tashi daga kan gadon tana kokarin saukowa daga gadon, saukowa tayi tana kuka ta taho har gabanshi tana dingishi, rungume hannayenshi yayi yanabin gashinta dake lilo da kallo yace "you just finshi beating me, why are you crying again? Ba bakison ganina ba?" yay maganan gabaki dayanta cikin harshen turenci, cigaba da kukan tayi batare data cemai kalaba, sosai yaje yanason yay training nata yabata tarbiya mai kyau, ahankali yace "you don't beat your elder koma mesuka miki, is wrong, now say sorry" dago jajayen kumburarrun rinannun idanunta tayi ta kallai kaman yanda shima ya tsare mata ido, ahankali cikin dishashiyar muryanta dabata fita sosai tace "so...rry" yanda tafadi sorry was so cute da saida yasashi murmushi, handky aljihunshi yaciro yazo har gabanta ya tsaya sanan ahankali yadaura left hand dinshi kanta sanan yakai right hand dinshi dake rike da hanky din kan fuskarta wani irin wawan ajiyan zuciya ta sauke da saida yasa ya kalli fuskarta kafin ahankali yashiga goge mata hawayen dayay chaba chaba a fuskarta, sanan ya share mata hancin daya baci da majina, sanan yawuce cikin dakin zuwa gaban gadonta, pink bathroom slippers din da aka bata na sawanta yadauko ya ijiye agabanta yace "put on the slippers" sakawa tayi da sauri tana kallonshi shikuma ya tsaya yana kallon cute yatsun kafarta fararen da zai iya cewa baitaba ganin yatsun kafan mace kai kyau hakaba kodan baya kallon yatsun ne oho, dago kanshi yayi ya kalleta yace "let's go" yay maganan yana bude kofa yafito yajuyo ya kalleta, da sauri itama tafito tana kara rungume Teddy dinta ta tsaya kusadashi, hannunshi yasa yajawo kofar yarufe sanan yafara tafiya ahankali sabida ita, kallonsu nurses din suka tsaya sunayi da mamaki yarinyar daketa uban kuka, tana ganinsu tadaga Teddy ta sama tai gaban counter dinsu da gudu zata rafka musu da sauri Waleed ya daka mata tsawa. "Saheeba" tsayawa chak tayi bata rafka musu ba tajuyo kaman zatai kuka ta kallai, daure fuska yayi tamau yace "come here" tahowa tayi ahankali sukuma nurses din na dariya kasa kasa, hannunta yakama yarike sanan yay wajen kofar fita daga clinic din da ita, security yabude musu kofan suka fito, tunda aka kawota bata taba fitowa ga wuta ko ina a premises din kaman ba dare ba, ga hadaddun flowers ga few cars dake pake a filin, tsalle tahau yi tana kara kankame Teddy ta kana ganinta kasan she's very very happy, tai wajen flowers tana tattabawa saikuma ta daura Teddy ta akan flower tana tsalle, murmushi yayi yawuce ta yace "lets go" daga Teddy ta tayi ta dauka tabishi da sauri tana dingishi har zuwa inda yay parking motarshi, bude mata gidan gaba yayi yace "seat" shiga tayi ta zauna ahankali sanan yazaga mazaunin direba tana binshi da kallo kaman zai gudu saida yabude motan ya shigo sanan ta sauke ajiyan zuciya ta shiga tattaba motan tana yan surutai kaman yanda yara keyi in sukaga kayan barna, wajen radio mota ta shiga tattabawa da sauri yace "stop" denawa tayi ta hade hannayen takai dukansu baki tana kallonshi da kwala kwalan idanunta, dan ajiyan zuciya yayi yahanata wanan takoma wanan, ahankali yamika hannunshi baya yadauko jakan desert da snacks din daya siyo mata ya daura kan jikinshi ice cream yaciro yabude yasaka spoon yamika mata yace "ice cream" tsayawa tayi tana kallon ice cream din dabai wani narkeba da kallo dan da kankaramshi aka bashi, kwanto da kanta tayi tana leka ice cream din kaman wata matsoraciya spoon din yazaro ya lakato ice cream din yakai bakinshi yasha ya lumshe ido yace "is sweet, ice cream" karban duka ice cream din tayi daga hannunshi zata sha saikuma ta dago takai hannunta ta fizge spoon dinta shiga shan ice cream din kaman zata hada da roban cikin 2min ta shanye tass tamikamai spoon da roban ice cream din, murmushi yayi yaciro muffin daga ledan yabata kaiwa baki tayi taci taci ye tasake mikamai hannu alamun yakara mata saida tacinye duka guda biyar din dayasa yo sanan yabata ruwan sanyi ba sosai ba tasha tai gyatsa da karfi dayasa yatabe fuska yana kallonta yace "yanyanyaa, don't do that again" gyadamai kai tayi hankalinta yakoma kan yan littatafai data gani kan saman motan, da sauri tamika hannu zata dauka kafin ta dauka ya dauke yace "stop is not mine na Ammi ne" ahankali tana kallon fuskarshi tace "Am....mi?" gyadamata kai yayi yace "yes Ammi Saheeba" saita shiru ta tsaya kallonshi, murya chan kasa yace "now listen kinsan me yasa nakawo kinsan nabaki kayan dadi"? Yay maganan da turenci dan turenci kadai ya lura tanaji inya mata hausa bata ganewa, turencin ma yawanci bata cikamai reply ba, badaita wani maganan kirki dan baitabajin tamai full sentence da turenci ba, ahankali yace "you see am a very busy person, I work in this orphanage, and I am a Dr, bakoda yaushe zaki dinga ganina ba, kinsan menene banso inhar kinayi zanyi fushi dake?" da sauri ta girgiza mai kai yace "banso kina kuka, kobaki ganni ba karki kara kuka do you know why? Because am going to make you a promise now" yay dan shiru yana kallonta ganin gabaki daya ta natsu shi take kallo yace "duk ranan duniya zaki ganni in sha Allah, zanzo naduba ki dan nine Dr ki, but ba lallai ki ganni dawuri ba sabida ina aiki dayawa, bawai dan baki ganni ba kiyita kuka, no banso kina kuka sabida in kina kuka bazaki warke ba, kidena kuka, be a good girl kome kikeso za'amiki, kidinga shan maganin ki in anbaki kinji" gyadamai kai tayi yay murmushi yace "muje nabaki wasu magani saikiyi bacci saikuma gobe u will see me okay, zan sayo miki ribbon and other hair stuff kidinga kama gashin nan" gyadamai kai tayi yabude kofa yafito yazaga yabude mata side dinta tafito ahankali rikeda Teddy dinta yamaida kofan yarufe sanan yamaida ita dakinta, wasu magani yabata sanan yasa ta kwanta, kwanciya tayi rikeda Teddy tana kallonshi shima yana kallonta kaman wayanda fuskokinsu ke magana da juna harta fara lumlumshe ido, saida bacci ya Kwasheta sanan yatashi bargo yaja yarufa mata sanan yatofa mata addu'an bacci yajuya yafita daga dakin, Dr Kemi yama sallama yawuce yatafi, koda ya isa gida wuraren 12, kulle kofa yay yay upstairs, Ilham yasamu tai bacci abinta bayi yashiga yay wanka yafito saida yay sha'fa'i da wuturi sanan yazo ya kwanta sai bacci.

*******





Da asuba yatashi as usual yatafi masallaci, itama yana fita ta shiga bayi dan maganan Arham ne aranta dayace mata ta tabbatar yakaita gida, salla tayi bayan tafito sanan tai kwalliya cikin doguwan riga baki mai kyau.
Wuraren 7 tafito jin muryan Ammi akasa, ahankali take sauka daga stairs daidai Waleed shima ya shigo gidan, a stairs suka hadu, murya chan ciki tace "good morning baby" "morning" ya amsata yay gaba saikuma ya tsaya yace "kinyi arranging kayan ki ko am dropping you off at home kafin na wuce aiki" gyadamai kai tayi tace "to yallabai bari na gaida Ammi nadawo nayi" gyadamata kai yayi yawuce itakuma ta sauka, a kitchen tasami Ammi dayan aikinta suna breakfast, har kasa ta tsugunna ta gaitada, dda murmushi Ammi tace "Khadija harkin tashi, to barkanmu da asuba Mike tsaye kidena tsugunnawa kina gaidani dan Allah" tashi tayi ahankali tace "Ammi bari nai breakfast din kije kihuta" da sauri Ammi tace "kul, matar d'ana bata wahala, wuce kikoma wajen mijinki ki taimakamai ya shirya aiki, saiku sauko kuyi breakfast kan kuwuce, wuce wuce" Ammi tai maganan tana cigaba da aikinta wucewa tayi tafice tanajin dadi inhar haka Ammi take ai tafita masifan ta ko ajikinta, duk masifar matarnan jibi yanda takeji da ita, sama ta koma Waleed na bayi hada kayanta tayi tsaf sanan tai kwanciyan ta kan gado tadau wayanta ta shiga message ta turama Arham sako.

" _barka da asuba mijin Khadija, dafatan katashi lpy_ "
Kaman wayan na hannunshi da sakon yashiga yamata reply.

_"hey lawyer, couldn't sleep wlh, kin hana wanan fine Hausa Fulanin yaron bacci, wai me kikamin ne_?

Dan dariya tayi tashiga typamai sako

" _nidai karka manta da alkawarin dakamin, kace nakoma gida yanzu kuma zan koma gidan, Waleed zai ijiyeni kafin yatafi aiki_"

_"you will definitely see me, worry not"_

Murmushi tayi zata sakemai reply taji muryan Waleed akanta. "who is making you smile like that"? Awani irin birkice tadago kai ta kalli saman kanta taga bashi akanta yanama gaban wardrobe din dakin yana kokarin ciro kaya, juyowa yayi rikeda hanger da suit kejiki ya kalleta saikuma yay murmushi yace "I guess is that your friend ko, yana sunanta" yay shiru kaman mai tunani da sauri tace "Salima, eh Salima ce tamace na gaisheka" murmushi yayi baice mata komiba ya shiga shiryawa idanunta akanshi kaman zata cinyeshi, tsaf ya shirya sanan suka sauka kasa breakfast sukayi mairai da lpy Ammi tasa aka sauko musu da akwatinan su aka loda a mota sanan tarakasu har wajen mota suka tafi.


Acikin gidansu Waleed yay parking, suka fito akwatin su yaja musu Ilham biyedashi sukai cikin gidan, ga mamakinta taga ko'ina agyare tsaf yana kamshi ba kura hakan yasa tace "naga dakin ba datti" tabe baki yayi yahau stairs yace "Ammi ta aika aka gyara ko'ina" murmushi tayi dan dama tanata tunanin aikin gyaran gidan dazata yi inta dawo har dakinta ya shiga ya ijiye mata akwatin ta sanan yawuce nashi dakin ya ijiye nashi bude akwatin yayi yaciro wandon ranan nan dayake jikinshi daya shiga rafin nan bayan an jefo coffin ciki, zura hannunshi yayi acikin aljihun wandon nan exactly irin dan kunnen Widad yafito, faduwa gabanshi yayi yace "so is true, this girl is in danger, serious danger, someone is trying to kill her I need to protect her" maida dan kunnen yayi yasa a aljihun wandon jikinshi sanan yafito dan dayan dan kunnen na office dinshi a orphanage, sallama yama Ilham yawjce compound ya shiga mota gateman yabudemai Gate yawuce yabar gidan.



A parking lot din gidan marayun yayi parking yabude motan ahankali yafito, as usual Arham yafito daga office dinshi yana sanyeda suit da pad a hannunshi yasauka daga matattakalan yataho yace "welcome boss" hararanshi Waleed yayi yace "yau yan mutuncin na kusa, tell me wat we've got yau?" shiga to do list dinshi Arham yayi yace "the first thing dakace zakayi bayan kadawo daga excursion is meeting da Nora, by 9, already ma he's around, yana jiranka, sai the second thing is meeting da staff dakai shifting, sai na uku, clinic round, hostels round dats all" gyadamai kai Waleed yayi daidai yabude kofar office dinshi ya shiga Arham biyeda shi, jacket dinshi yacire yay hanging a mahanga sanan yazauna akan kujera, yadaga hannunshi ya kalli agogon rolex dake daure a wrist dinshi yaga 1min after 9 hakan yasa, yace "kira Nora din" fita Arham yayi daga office din baiwani jimaba ya shigo tareda wani guy da zaiyi 25yrs, maraya ne tun 14yrs aka kawoshi wajen Waleed, yacigaba da rayuwa gidan marayun harya gama secondary school, Waleed yatambaye shi yanason yacigaba dan wasu basuso yace ceh yasashi a University, yanzu haka yana final year Waleed ke biyamai everything, daman normally insun gama University in aiki zasuyi sun samu Waleed zai barsu sune suyi wasu kuma suna nunamai sunfiso suyi aiki gidan marayun dan sunyi rayuwan maraita suma sunaso su taimakama wasu marayun, haka zasu fara aikin kuma duk watan duniya saiya biyasu albashi mai kyau, shigowa cikin office din yaron yayi cikeda murmushi Waleed yace "Nora" ya mikamai hannu zagawa Nora yayi harta gaban inda Waleed din ke zaune ya tsugunna har kasa yace "ina kwana Mai gida" ko kadan Waleed baijin dadin abinda bama Nora kadai ba yawancin yaran gidan marayun suke hakan yasa yace "stand up Nora" tashi Nora yayi ahankali Waleed yace "nahanaka bakaji kadena tsugunnawa in zaka gaidani please now sit down let's talk" zama yayi kaman yanda Waleed din ya umurce shi shima Arham ya zauna a kujeran gefen Nora, dan nisawa Nora yayi ya saukar da kanshi kasa sanan yafara magana.
"banda uwa, banda uba, banda yan uba banda kowa, kai kadai gareni, kaine gatana kaine kuma uban gidana" yay dan shiru ya nisa kaman abinda yakeso yafadi namai nauyi sanan yace "daman maganan danike so nafada maka shine aure nakeso maigida" daga Waleed har Arham tsayawa duk sukayi suna kallonshi, Arham ne ya katse shirun yace "me kake cewane Nora, wani irin aure kakeso bayan baka karasa makaranta ba sauranka shekara daya, final year fa kake yanzu, wani irin zance ne wan......" hannu Waleed yadagama Arham alamun yay shiru hakan yasa Arham yay shiru, Waleed ya kalli Nora dahar lokacin kanshi akasa yakasa dagowa ya kallesu, anatse yace "aure kakeso Nura?" gyadamai kai Nora yayi yace "eh, aure nakeso" shiru Waleed yasake yi yace "kanada wacce kakeso? Wacece wacce kakeson ka auran?" kanshi akasa yace "inada wacce nakeso amman bantaba mata magana ba, tana daya daga cikin dalibai na anan islamiyya classes" dan ajiyan zuciya Waleed yasauke yadanyi murmushi yace "wakake so Nura?" wata kunyace yaji yakamashi saikuma yadaure yace "Shafa'atu Auwal" yana fadin sunanta Waleed yaganeta dan yasan yaran gidan marayun, yarinyar nakashahshiya ce, tanada shanyayyen hannu guda, 18yrs, sune yan SS3 a makaranta, yarinyar akwai kokari both boko da islamiyya" dan dariya Waleed yayi saikuma yace "tashi katafi, zanga Iyami, zansa akiramin Shafa'atu, inhar tai na'am tace eh tana sonka then we have a wedding to plan in this orphanage" ya karashe maganan yana dariya sosai, kasa tashi Nura yayi cikeda kunya Waleed yace "ko saina daura auren yanzu ne zaka bar office din" akunyace yatashi yafita harda dan gudunshi, Arham yatabe baki yace "ustazu da jaraba" kyalkyacewa da dariya Waleed yayi yace "hey common blood, he's a grown-up man mana, Nura nada natsuwa ga ilimi, so u trust the boy, fatana Allah sa yarinyar tasoshi itama" sake tabe baki Arham yayi yatashi yace "bari nakoma office dina" da sauri Waleed yace "no karka tafi yanzu dawo kazauna akwai maganan dazan makane, I need your advice" ji Arham yayi ranshi yabaci kaman zaiyi kuka yace "let's talk later please blood akwai abinda zanyi is very important, Mama tasani, ina zuwa" yafita saga office din da sauri batare daya jira me Waleed zai karacewa ba, sanin bazai fito yanzu ba yasa direct yay wajen motarshi shiga yayi yaja motar yabar gidan marayun yana zuba wani mahaukacin gudu.



Akofar gidan Waleed ya danna horn, Ilham najin horn ta sauka daga kan gado da gudu ta leka window, gateman dinsu ne yafita ya leka yana ganin Arham ne yadawo ciki dagudu yabude gatedin Arham ya shigo, parking yayi yafito ya gaisada gateman din yabashi kudi sanan yay cikin gida, bude kofar falo yayi ya shiga da gudu Ilham ta shiga saukowa daga stairs tana. "oyoyo, oyoyo, oyoyo Kafi Zabo na" dawani irin gudu tai tsalle ya chapketa suka shiga kissing juna yana shafata kafin su zube akasa suna yan shafe shafe, saikuma yadagata ta hanyar daukanta chak yace "am going to fuck you akan gadon mijinki let's go" yahau stairs yakarasa har gaban dakin Waleed yabude kofan, kamshin Waleed ne ya Hugo hancin su Arham ya yatsine fuska ya shige da ita ya maida kofan ya rufe sanan ya jefata kan gadon ya tsaya yatube kaya yayar yace "I miss you gurl" yawani fada gadon kanta sukahau iskancin su suna moaning.
[10/18, 1:05 PM] +234 703 278 9649: ✍️ M SHAKUR





2️⃣4️⃣




Saida yayi yanda yakeso da ita akan gadon Waleed yabata zanin da fluid sai wuraren 11 yadagata shima sabida kiranshi awaya dayaji anata yi kuma yasan ba kowa bane illa Waleed, sauka yayi daga kan gadon yace "lemme shower Lawyer nasan Waleed

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login