Showing 9001 words to 12000 words out of 74587 words
kallon bayanta Allah Allah yake yaga fuskarta, dan murmushi tayi sanan tajuya ta kalli Waleed din, dan lumshe ido yayi yabude kaman mai rada yace "my best friend, my brother, my blood, Arham" wani irin murmushi tayi ta juya ta kalli Arham tace "the great Arham nasha jin labarin ka tun abakin Ammi, my husband best friend childhood friend, so nice to meet you" dan murmushi Arham yayi yakasa daina kallonta yace "yes your husband is my blood we've been together since childhood, and he means the world to me, so ki kula min da abokina dakyau" dan dagakai tayi ta kalli Waleed kafin ahankali takama hannunshi tarike gam tana kallon face dinshi tace "I was born to do that, I love you so much Doctor na" ganin akwai mutane awajen yasa ahankali yace "thanks" wani iri Arham yaji he just feel inama shine yake da wanan soyayyan, Waleed is the definition of yaran da ake haifa da silver spoon abakin su, Waleed is just surrounded with love ne ta ko'ina, just look at yanda wanan hadaddiyar classic graduate lawyer yarinyar nan kesonshi tama mutu akanshi but yana yanga, infact baima sonta, baima son auren ko kadan, yarinya ga shegen kyau, itama yar masu kudi but yake yanga, he just wish zai sami yarinya haka dazata dinga mutunmai dinan, Salima ne ta katse silent din tace "I think we should go anfara event fa tundazu" fitowa sukayi duka atare, bayan an sanar da isowansu a hall aka kunna music suka shiga cikin kasa ita sai hotuna ake musu, sosai akai event kala kala duk in Ilham zata dagokai saita hada ido da Arham dake kallonta saidai ta sakanmai murmushi ta maida hankalinta kan Waleed, anso sai asuba za'a tashi 1 nayi Waleed kaman zaiyi kuka yakira Arham awaya bai dauka ba, ganin duk yay wani iri yasa Ilham tace "me kakeso baby?" batare daya kalleta ba murya chan kasa yace "nagaji i think atashi" ayanda yay maganan saida yasa har wani lumshe idanu tayi, Waleed is handsome gawasu mayun pink lips dayake dashi dake shinning kaman ka lashe, she can't wait to have a taste of them, kasa cemishi komi tayi sai binshi take da kallo, ganin kiss call dinshi yasa Arham yazo gayamai yayi atashi yagaji bacci yakeji, Arham baimai musu ba ya sanar da dj a kunne, yan abubuwa kadan akayi aka tashi, dudda yanda Waleed keso yaje gida Arham yace mai ba haka akeba shizai raka Amarya gida sanan saisu tafi, yanaji yana gani Arham yasa aka saka Amarya a bayan motansu yasa Waleed din kusada ita sanan yakoma gaba ya shiga ya tukasu, sun danyi nisa da tafiya Ilham ta matsa kusadashi ahankali tareda saka hannunta kan nashi ta kama gam, shiru yamata yana dan lumshe ido kafin daga baya bacci yay nasa ran kwasheshi ya daura kanshi kan kafadarta, wani irin dadine ya kasheta tai dan murmushi tace "haka abokinka keda saurin bacci?" ta glass din gaban motan ya kallesu yay dan murmushi yace "ai zakisha shagwaba, haka Allah ya yishi, mijinki shagwababbe ne" murmushi tayi ta shafa fuskarshi bata sake cewa komiba shima Arham haka har suka kai gaban gidansu, ahankali ta gyaramai kai tareda pecking nashi ta kalli Arham daya bude mata mota tace "good night our blood" murmushi yayi yace "good night our wife" gyadamai kai tayi tawuce yamaida kofan yarufe yana dan satan kallon bayanta, ta shiga gidan su, dakinta tawuce direct inda Salima da wata kawarta suke zaune harsun chanza kaya dansu tun dazu suka iso itakuma dayake ahankali Arham ke gudu saisa basu iso dawuri ba.
[10/20, 11:41 AM] +234 806 139 0121: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫
✍️ M SHAKUR
5️⃣
_*This novel is 500 Fanmily*❤_
_How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_
_zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA_
FREEE PAGE
Bathroom tawuce dan shegen fitsari takeji, fitsari tayi sanan ta tube gown din jikinta tayo wanka gabaki daya tasaka bathrobe tafito tana kulle igiyan, zama kusada Salima tayi tana murmushi tace "I am so happy wlh, ina cikin tsananin farin ciki, am getting married to the man dat I love, wai kunga yanda Dr dina yay kyau kuwa" tai dan murmushi tana kallon lallen kafarta kaman mai tunanin wani abu tace "Dr na is so cute and duk mutanen dayake mu'amala dasu haka suke da kyau suma, just look at his best friend, shima yanada kyau wlh, so handsome saida baby na yafishi kyau nesa ba kusa ba" tai murmushi tareda danyin fari da idanu, dariya Salima da dayar kawarsu mai suna Nana sukayi dan is so obvious sonta yafi nashi yawa dat is inma yanason nata kenan, Nana tace "Ilham kinason Dr ki sosai wlh, har yanzu baki bamu labarin shi ba, waye shi a ina kuka hadu?" dagakai tayi tana kallon Pop dakin saikuma ahankali ta kwanta kan gado ta daura kanta ka hannayenta ta sauke ajiyan zuciya tace "Mummy na da Ammi (Maman) Waleed are gud friends very good friends, so su suka hadamu, parents dinmu suka hada auren maman shi na sona sosai, ita batason her only son ya auri any kind of girl saidai girl din da she trust sabida kar a cutar mata da yaro, tana sona sosai and taga nagama karatu na, inada good career ga kyau ga brains, gani yar aminiyarta saisa tace am the best choice for her son, that's that for that" tai dan murmushi taredayin tafi, Salima tace "to bamu labarin Dr" dan juya idanu Ilham tayi tareda gyara kwanciya tace "uhnnn Waleed baida wani much story to tell cus shiba loud person bane, baida hananiya, baida surutu sanan baya keeping friends, Arham shi kadaine abokin shi aduniyan nan" tasake yin shiru sanan tace "bayan su Mummy sun gama kulle kulle su kan zasu hadamu aure, sai wata rana Ammi ta aiko Waleed musamman danya kawo wasu kaya wajen Mummy na, itama Mummy na cus komi plan ne nita tura waje bayan ya iso tace na shigo dashi falo na karbi sakon, ina fita waje, Oh Allah" tai dan shiru sanan tace "wlh I've seen many men, many guys, yara masu kudi nayan gayuma, yaran baze da nile tun ina University but bantaba ganin one like Waleed ba, I saw a very tall full guy fari in complexion, ko kadan baida rama jikinshi acike, yana sanye da cooperate dress da alamu office zashi a ranan, wani farin riga ne ajikinshi da bakin wando yasa wani blue and white necktie, yanada full saje da gemu baki sidik, gemunshi a mugun gyare baida yawa sosai yana kyalli tsabagen gyaran dayaji, lips dinshi pink yirrr kaman zaka taba jini yafito look perfect a face dinshi and moist kaman ya shafa lip balm, gashi da dogon hanci idanunshi manya sosai yanada perfect black eyeballs, giran shi acike bakin kirin, gashin kanshi nada dan yawa ba chan chan ba gashin kanshi na kyalli kaman irin na larabawan nan, he don't really look Nigerian, dana ganshi kasama motsi nayi sai shi daya luradani yacemin cikin sassanyar muryan nan nashi Mummy na nan, Ammi sent me, yanda yake magana ko dole yatafi da imanin kine, yanada broadfull chest, that is it fa, bayan na karbi sakon da sauri mai dakin Mummy na nace Mummy waye wanan yaron, tacemin his name is Dr Waleed Warbai 28yrs of age, only son din Mrs Warbai kawata, yamin ina sonshi cus mamanshi naso tahadani aure dashi ne, wlh ko I was just blushing, I couldn't believe abinda naji bansan lokacin dana fada jikin Mummy ba ina murna dudda tsakanina dashi is just 2yrs ne cus 26 nake shikuma 28 ban damuba dan he looks older dan his age irin yaran yan gayun nanne dasuka ci dadi suka fashe, a hakan ma dan yana gym ne saisa kibanshi baiyi yawaba it looks perfect on him, shikenan aka bani number shi sanan yakanzo once in a while, this boy is rich, his late dad is multi billionaire, babanshi nada companies, yanada company building boat na ruwa, and his father was the first person dayakawo electronic car a Nigeria, baban shi mahaifin shi, that is his grandfather balarabe ne matanshi yar Nigeria saisa Waleed inji Ammi da babanshi yake kama, kanin babanshi daya a duniya yana Ukraine shima kudine dashi sosai but baida yara shima saisa Waleed keda gatan duniya, his uncle nasonshi kaman me, all kudaden da mahaifinshi yabarmai he use them yabude gidan marayu, akwai hospital agidan marayin da nakasassun, akwai school tundaga nursery har secondary kuma duk wanda wish to further yana kaisu University, insuka gama yabasu aiki in sunason suyi aiki gidan marayun yayi in a outside nema yabasu sanan yamusu aure, matan inhar sunada tsayaye yana aurar dasu tun kafin ma su shiga University, as small as Waleed but taimakon dayake ko mahaifina baya irinshi, na auri someone like Waleed na haifama family su magaji nida talauci har lahira saisa dazaran na shiga gwaranni zan dingayi ko Mummy ma haka tafadamin haka zan dinga yi, to shikenan labarin and I can't wait for tommorow muyi aure, can't wait to make luv to my Waleed, shagwabben mijina" dariya duk sukayi haka suka dinga hira har bacci yay awon gaba dasu.
***
Ance rana bata karya saida uwar diya taji kunya, yau asabar dubbannin jama'a ciki harda gwamnoni da representative na shugaban kasa, dan ansan marigayi mahaifin Waleed, sanan har gobe suna business da companonin shi aka shaida daurin aure tsakanin Waleed Warbai da Khadija Ilham Maifanko akan sadaki 3million naira.
Sosai idanunshi sukai jaa sosai, kasa amsa gaisuwan yan uwa da abokan arziki yayi, ga employees dinshi sun cika wurin sunamai Allah ya sanya alheri gyada musu kai kawai yake dan baijin zai iya bude baki yayi magana ba ayanda yakejin kanshi sai Arham dake tayashi karban gaisuwan cikeda fara'a kaman shine ango, ganin kanshi yasoma juyawa yasa kaman an tsikareshi ya mike tsaye hannunshi cikin aljihun Arham hakan yasa da sauri Arham dake magana dawani yajuyo ya kallai, Waleed bai damu da kallon da Arham kemai ba yazaro key mota yay gaba da saurinshi yana tafiya kaman zai tashi sama yakarasa wajen motan su yabude ya shiga mazahnin6direna da sauri rabon dayay tuki da kanshi harya manta, harya tada motan Arham yazo ta wajen glass din yana kallonshi yace "are you crazy x-man? Where do you think u are driving yourself too? Bazaka tsaya ka gama amsan gaisuwan mutane ba zaka gudu kana ango? Banda hakama kaine zaka tuka kanka katuna the last time you drive?" tsayawa yayi kallon Arham for few seconds inyace zai bude baki yamai magana he might cry hakan yasa ya dauke kanshi ya sauke ajiyan zuciya sanan yawani irin fizgan motan yay reverse da sauri Arham ya matsa baya, ganin yanda aka juyo ana kallonsu yasa yadan saki murmushin yake yace "ahhhhm mantuwa ango yayi gift din dazai bama amaryan shi na daurin aure" murmushi duk akayi banda uncle dinshi dayane nan fari fat kaman bature yana sanye da manyan kaya da farin glass a idanu, yataho inda Arham din yake, cike da girmamawa Arham yace "sannu Uncle" cikin fada yace "ya akayi kabarshi yay driving kanshi so kake ka kashemana d'a?" wani irin dukan zuciyan shi maganan Uncle Arham yayi hakan yasa yadago Kanshi ya kalli uncle din ahankali, cikin fushi uncle yace "if u can't take care of our son wats the point of being his friend eh? Wlh bansan shirme mtdww" yaja tsaki sanan yajuya ya kwalama direban bodyguard din Waleed dake chan suna cin abincin su da gudu yataho yace "Allah taimaki yallabai gani" cikin fushi Uncle yajuyo ya kalli Arham din yace "ina yaje?" ahankali kaman wanda yake rashin lpy yace "I think gida yaje" "you think! What an insolence" Uncle yafada cikin bacin rai sanan takalli direba yace "drive home in Waleed nagida call me ka sanar dani, be fast he just left" da sauri direban ya shiga mota yaja shikuma uncle yajuya yakoma wajen friends dinshi akabar Arham shikadai awajen a tsaye idanunshi sunyi jazur, ganin yanda yan wajen ajikinsu ke kallonshi yasa ya kakalo murmushi yamusu yataho inda suke yacigaba da hirada su.
Cikin ikon ubangiji ya iso gida lpy, ta Gate din bayan layi yay parking tareda kashe motan, ahankali ya sauko yana ganin jiri yabude Gate din ya shigo ya shiga flat dinshi bedroom dinshi yawuce direct yawuce bathroom ya shiga kwara uban amai gwanin ban tausayi, saida aman ya tsaya sanan yay flushing aman yabude tap ya kuskure bakinshi tareda wanke fuskan shi yajawo dan gajeren towel dinshi ya shiga goge fuska yana sauke ajiyan zuciya yafito, rage kayan jikinshi yayi jikinshi yadau mugun zafi ahankali yakarasa ya kwanta kan gado sai bacci.
Ahankali yaji ana kiran sunanshi sama sama ta cikin bacci, bude idanunshi yayi kadan ganin fuskar Arham yasa yabude idanun completely ya kallai, kafin ahankali yatashi ya zauna ya jingina bayanshi da bangon gado, zama Arham yayi agefenshi sanan ya fuzar da huci mai zafi kafin yadago kanshi ya kalle Waleed din yace "Waleed" Arham hardly call him da sunanshi saidai ya kirashi da Xman, yanda yakira sunanshi yasa ya kalleshi, anatse Arham yace "today is the last day dazan maka tambayan nan, wlh in bakaban amsaba bazan karabi ta kanka ba am telling you, bansan meke damunka ba, for god sake Waleed u weren't like this before, remember am your blood right, I know all ur worries, nasan anything that has to do with you, tun zancen auren nan naka ka chanza gabaki daya, I know magana dama namaka wahala but banda ni, amman this days harni din da kyar kake kulani, Waleed what is wrong? What's the matter with you? What is bothering you like this talk to me Waleed, talk! " Arham yadaka mai tsawa sosai, hannu yasa da sauri ya yatoshe kunnenshi saiga hawaye sun zubo, da sauri yasa hannu ya share, ganin hawaye akan idanun Waleed yasa jikin Arham yay sanyi ahankali ya matsa kusada shi yatsun shi biyu yakai kan fuskan shi ya dangwalo hawayen dayake kan fuskan shi ya kalli yatsunshi ganin hawaye ne da gaske yasa cikin wata irin muryan mamaki yace "t......tears X-man? Ar.....are you crying?" yay maganan da mugun mamaki dan zai iya cewa rabon dayaga kukan Waleed tun suna yara, cikin wata irin damuwa yace "Waleed wats making you cry like this? Baka rasa ci ba, sha ba, sutura ba, Waleed duk wata jin dadin zaman duniyan nan damuke ciki kanada shi, tari kadai zakayi sai sama da kasa ta kusan hadewa dan kawai asan dalilin dayasa kai tarin, look at your room" yabi ko ina da kallo adakin yace "dakinka ko dakunan 10star hotel albarka, everthing imported, designers kasa kaya mai tsada, kanada mesarati, ferrari, g wagon, brabus, benz, range rover wanan danake magana fa duk na 2020, kaci mai tsada, kahau mai tsada, ka taka mai tsada ka kwanta amai tsada, Waleed babu abinda kanema karasa aduniyan nan, kudi kaman zasu fasa account dinka, inda ace suna magana da naka harda fito zasu dingayi, banga abinda karasa awanan duniyan nan tamaliki yaumin deen ba u are loved banga wanda baya sonka ba, just look at how Ilham take sonka kaman zata mutu sometimes I use to wish inama nine kai dan banga wani abu dazai dinga damuna ba, koma abu nadamu na I can use my money na kauda duk wata matsala ta, money is problem solver and a joy buyer" cikin crying tone Waleed yace "you are wrong Arham! You are wrong! You are so wronggggg" ya karashe maganan muryanshi tai rauni sosai, hannu yasa ya share hawayen dasuka zubomai tass sanan yakalli Arham da jajayen idanunshi yace "dukiya komin yawanta bata iya siya maka farin ciki, kwanciyan hankali, money can't buy happiness Arham, and right now right here, at this current moment I am not happy, I am not happy, I am very sad, very sad, kasan menene?" yay maganan yana goge hawaye dasuka zubomai kafin ahankali yace "I am not happy with this arrange marriage ko kadan na Ammi, shekaru na is just 28 maisa akeso amin aure? Am too young for marriage, gajiya akayi dani? Why rushing to get me into marriage, Arham am not ready for anything marriage nor am I ready for anything family am too young, am not ready to settle down, inma aure ne baza abari na nemi wanda nikeso ba...." "to kanada wacce kakeson ne Waleed kaida baka kula mata? U don't even have their time, rayuwanka gabaki daya you've dedicated it to your orphanage, ina kake gidan marayu, ina zaka gidan marayu, daga ina kake gidan marayu, beside what is dere da bazaka iya son zabin Ammi ba? That girl is beautiful, she is gorgeous, bata nemi komi ta rasaba na y'a mace ba, gata she's educated, tai karatu abinta, karatun ma a kasan waje, lawyer fa, haba in baka godema Allah ba ai baka bijirema ni'iman daya maka ba Waleed, ur wife is too perfect" cikin zafin zuciya Waleed yace "tunda har kaga perfection dinta marry her now? Wait! Are you on my side or side din su Ammi? My parents did awful things to me and u are supporting them? Where is my Arham my blood that always support me through thick and thin?" dan fuzar da iska Arham yayi saikuma yamika hannunshi yakama hannun Waleed din yace "am right here Waleed, am right here and I will always support you, always, I will always be by your side kaji" shiru Waleed yayi baicemai komiba sai kallonshi dayake idanunshi jajir, ahankali Arham yace "am not saying su Ammi sun kyauta, kuma am not taking side dinsu all am saying is the gurl is okay guy, kasandai u are still a virgin ko" yay maganan yanadan cizan lips dinshi