Showing 36001 words to 39000 words out of 47249 words

Chapter 13 - Exiled Prince Book 2 Hausa Novel Complete

Meerah   

13 Dec 2024

296

an sauya mishi babyn shi

a hankali ya ga ta fara bude idanun ta slowly
ta na bude su ko sai cikin nashi su ka yi ido hudu
dan zaro idanu ta yi ta na kallon shi , ba shiri ta zame bakin ta ta sauka da ga saman shi ta mike zaune ta na fadin " yaya Zayd ka yi hakuri don Allah " ta fada kamar za ta yi kuka har sai da idanun ta su ka ciko da ruwa

a hankali ya kai hannu ya riko nata ya janyo ta da karfi ta fado saman Chest din shi har da ta ce " ashhhhhhhh " a hankali

dan lumshe idanun shi ya yi kamar mai jin barci ya ce " hakurin me ki ke ba ni "
a hankali ta sunkuyar da kai ta lumshe idanun ta murya na kerma ta ce " ba ba ba komai ? "

ta na gama fadar haka ta ji ya juya da ita ta koma saman bed din ya yi mata runfa da fafadar kirjin shi
slowly ta bude idanun ta ta na kallon shi ta na son ta ce wani abu ta na jin tsoro

a haka ta jiyo Muryar shi ya na fadin " can i ? "
a hankali ta gyada mishi kai allamun eh duk da ma ba ta san tambayar me ya ke yi mata ba

ta na a haka kawai sai ganin ta yi ya sa hannu ya fara yin sama da rigar jikin shi ya cire ta ya ajiye gefe ya bar singlet kawai

ya na ajiye tashi ya sa hannu ya fara yin sama da ta ta , ya fida mata ita ya ajiye saman tashi ya bar mata bra din ta
dan tsayawa ya yi ya na bin surar jikin ta da kallo ya na kallon wadanan tula tulan nata babu ko kiftawa , a haka ma su na cikin bra , da a fili su ke na san sai ya zauce , sai hadiyar yawu ya ke ya na kallon su

ta na shirin tambayar shi me zai yi kawai ta ji saukar lips din shi saman nata , ya fara kissing ta , ya lumshe idanun shi
a hankali ya tura tongue din shi cikin bakin ta ya tsabko tongue din ta ya fara sucked kamar ya samu sweet
ta na a haka ta ji saukar hannun shi saman kugun ta , ya shafa a hankali kafin ya sa dan yatsa ya fara yi mata tafiyar tsutsa

wani irin dogon nunfashi ne ja ta na bankaro mishi kirjin ta
kamar dama jira ya ke yi ya kai hannu ya damko boobs din ta da karfi ya matse
wani irin Zir ya ji tun da ga tafin kafar shi ya tsakiyar kan shi
nan take ya ji dick din shi ta fara yi mishi wani iri tsilo a cikin Short din shi kamar za ta fassa short din ta fito
a dubu dari ya zabe bakin shi da ga cikin nata ya na fadin " Ashhhh " da dan karfi ya sauka da ga saman ta ya koma gefe ya konta ya juya mata baya ya lumshe idanun shi ya kankame waje guda nan take duk jikin ya fara rawa ya na kerma kamar mai zazzabi

wata nanauyar ajiyar zuciya Inaya ta sauke ta lumshe idanun ta , har ga Allah ta ji zafin matse mata boob da ya yi amma babu bakin magana a lokacin

sai da ta dauki good ten minutes idanun ta a lumshe kafin ta bude su slowly ta na kallon ceiling
a hankali ta juyo ta kali Amir
dum ta ji zuciyar ta ta buga ganin yadda ya ke wannan rawar jiki ga wata uwar zufa da ta karayo me kamar an watsa mishi ruwa
da sauri ta mike zaune saman guyiwowin ta , hankali a tashe ta ke fadin " yaya Zayd , me ya same ka ? "
a hankali ya juyo ya kale ta , ya dan lumshe idanu ya sake bude a kan ta sannan ya ce " ba komai "

nan take idanun ta su ka ciko da ruwa ta na girgiza mishi kai kamar ta yi kuka ta ce " yaya Zayd duba yadda jikin ka ke kerma ka ce min ba komai , bari na je na kira Ammie ta zo ta duba ka " ta kai karshen hawaye na zubo mata ta juya da sauri za ta sauka da ga saman gadon

da sauri ya riko hannun ta murya cen kassan makoshi ya ce mata " no ba sai kin kira ta ba "
fashewa da kuka ta yi ta na fadin " Yaya Zayd ka bari na kira ta kar wani abu ya same ka "
" ba abun da zai same ni , in har ki na tare da ni ki daina kukan nan don Allah ki na kara min ciwo da kukan ki , please ki daina ba na so " ya fada mata cen kassan makoshi kamar an shake shi

da sauri ta kai hannayan ta dukka biyu ta fara goge hawayen ta ta na fadin " Shikenan , shikenan na daina , fada min abun da ka ke bukata na kawo maka " ta fada wasu hawayen na zubo mata , tun da ta ke da Amir ba ta taba ganin shi cikin irin wannan halin ba ko lokacin da ya yi doguwar suma ba ta ji irin tsoron da ta ke ji a yanzu ba

a hankali ya mika mata hannun shi
ba musu ta daura nata saman nashi , ta na daura wa ya janyo ta a hankali ta fado saman kirjin shi , ya zagayo da hannayan shi dukka biyu a bayan ta ya rungume ta tsam a jikin shi
ya na rungume ta ya sauke wata nanauyar ajiyar zuciya ya lumshe idanun shi
ita kuma ta ida lafewa a jikin shi ta boye fuskar ta a kirjin shi

sannu sannu har ya daina Rawar jikin nan da ya ke yi , da ga haka kuma barci barawo ya yi gaba da su , su na manne da juna
( kamar na kwace mishi ita na huta πŸ˜‘πŸ˜‘πŸ˜‘ )



❀⚘ E X I L E D P R I N C E ⚘❀


(LOVE MEETS POWER ) πŸ‘‘πŸ”₯




πŸ’”πŸ₯€ ( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny ) πŸ’”πŸ₯€





πŸ‘‘β€ MALLAKIN MEERAH β€πŸ‘‘



【THE ROYALTY LOVE πŸ‘‘πŸ•ŠπŸ’–γ€‘




Marubuciyar littafin

【TAURIN ZUCIYA πŸ’–πŸ’πŸŒΊγ€‘





【 BOOK …………………… 2 ❀ πŸ‘‘γ€‘





____________________πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š___________________






PAGE 13 βœπŸ“š






β–ͺMISALIN KARFE 1 NA DARE



a hankali ya fara jiyo Wayar shi ta na ringing , ta katse mishi barcin shi me dadi
ya na bude idanu shi su ka sauka saman face din ta

tsaya wa ya yi ya na bin face din ta da kallo kamar bakuwar shi , har sai da kiran ya tsinke bai sani ba
a haka har wani kiran ya sake shigowa
a hankali ya dan lumshe idanun shi kafin ya sake bude su kafin ya zame hannayan shi a hankali da ga rungumar da ya yi mata
ya sauke kafafun shi kassa ya mike zaune bakin gadon
har ya kai hannu zai dauki rigar shi nan ya ga rigar ta a sama , tsaya wa ya yi na dan lokaci ya na kallon rigar kafin ya kai hannu ya dauke ta , sannan ya dauki rigar ta shi

ya kai hannu wajen aljihun rigar ya fido wayar shi , ya na kallon Screen din * MY AMMIE ❀ * shi ne sunan da ya bayana a kai

a hankali ya kai hannu ya dauki kiran ya kai wayar a kunne ba tare da ya ce komai ba
ya na kai wayar a kunne kuma MALIKAT INAS ta ce " Amir ka na ina , tun dazu Malik ke ta kiran layin ka amma ba ka dauka , ka manta da tafiyar ku ko ya ? ya na jiran ka don Allah yi sauri " ta na gama fadar haka ta katse kiran ba tare da ta jira amsar shi ba

ya na jin kiran ya katse ya sauko da wayar ya kali screen din nan ya ga wajen 10 miss call da Malik ya yi mishi
kashe wayar ya yi sannan ya saka ta cikin aljihun wandon shi
sannan ya ninke Rigar Inaya ya saka cikin aljihun shi , sannan ya juyo a hankali ya kale ta

ta na konce abin ta , da ga ita sai bra sai dan wandon ta , ta na barcin ta cikin konciyar hankali

a hankali ya matso da face din shi saitin ta ta murya kassa kassa ya ce " Zan yi kewar ki sosai My Cutie " ya na gama fadar haka ya kai lips din shi saman forehead din ta ya manna mata kiss sannan ya manna mata kiss saman kumatun ta dukka biyu , sannan ya yi mata saman lips
da ga haka ya kai bakin shi saitin kunen ta ya yi mata rada , ni dai ban ji abun da ya fada mata ba Gaskia

ya na gama fada ya mike tsaye ya nufi Sneakers din shi ya saka sannan ya nufi Kofar dakin ya danna button din security ya fita sannan kofar ta yi baya kadan

hannu ya sa ya ida bude ta sannan ya juya a hankali ya kali Inaya ya ce " Goodbye My Cutie "
ya na gama fadar haka ya juya ya sa kafa ya fice dakin ya janyo mata kofar

a hankali ya ke tafiya cikin corridor din kai a sunkuye ya na rike da rigar shi ya fito parlour

MALIKAT INAS , RIANNA , MALIKAT HOUDA , MALIKAT AL'UMU , TESNIM kai har shi kan shi MALIK ya na tsaye cikin parlourn kowa ya yi zugum waje guda ya na jiran fitowar AMIR

su na ganin Fitowar shi a tare su ka tsaya su na bin shi da kallo ya na rike da rigar shi
ko dago kai bai yi ba bare ya kale su ya nufi Hanyar fita parlour din
sai da ya kai bakin kofar sannan ya tsaya ya meda rigar shi sannan ya ce " za mu iya tafiya ? " ya na gama fadar haka ya sa kafa ya fice parlourn

da kallo duk su ka raka shi sai da ya fita sannan RIANNA ta nufi corridor da gudu , dan ba ta yarda da yanayin da ta gan shi , sai da zuciyar ta ta buga da ta gan shi ya fito riga a hannu ya sunkuyar da kai

ta na barin wajen Malik shi ba ya nufi hanyar Fita Parlourn cike da bacin rai , tun karfe 1 na dare ya ke faman Kiran Amir yanzu har karfe 2 ko sallama bai tsaya yi wa mutanan wajen

ya na fitowa Sai saman wasu manya manyan Motoci ma su nunfashi , kai tsaye motar da Amir ke ciki ya nufa
ya na isa guard din da ke tsaron motar ya bude kofar ya shiga
AMIR na ciki zaune ya gama bayan shi da kujerar ya daga kai sama ya lumshe idanun shi , a haka ya shiga motar ko sannu bai ce ma Amir ba
ya na shiga Guard din nan ya rufe kofar ya nufi motar su da gudu
nan take drivers sy ka tada motocin su ka bar masarautar da mugun gudu kamar za su tashi sama


bangaran RIANNA kuma ta na shiga corridor ta nufi bedroom din Inaya da gudu Zuciyar ta na duka uku uku
da karfi ta tura kofar dakin ta na fadin " Inaya ! "
cak ta tsaya bakin kofa ta na kallon Inaya
ta na konce tsakiyar bed din ta , da ga ita sai da bra da wandon ta , ga gadon duk a tirje kamar an yi dambe a sama
( 🀣✌ Ke ba ki ga komai ba nan )

wata nanauyar ajiyar zuciya RIANNA ta sauke kafin ta saki wani kyawatencen murmushi sannan ta juya ta fice dakin ta ja mata kofa


β–ͺAMIR


sai da su ka fita da ga cikin masarautar sannan Malik ya kali Amir cike da bacin rai ya ce " me ya shige ka ne Nawfel , ka fi kowa sanin Karfe 1 za mu tafi amma duba yanzu karfe uku ban mintina , me ka je yi ne part din MALIKAT INAS ? "

a hankali Amir ya sauko da kan shi , ya kontar da shi saman cinyar Malik ba tare da ya bude idanun shi ba

nan take jikin Malik ya yi sanyi , ya san duk lokacin da Amir ya kontar da kan shi saman cinyar shi to ba lafiya ba
a hankali Malik ya daura hannun shi saman Kan Amir cikin sanyin murya ya ce " Nawfel , me ya faru ne , akwai abun da ka ke damun ka ? "

a hankali Amir ya girgiza mishi kai allamun babu komai
wani dan karamin murmushi Malik ya yi kafin ya ce " Har ka fara kewar ta ko ? "
har ya Girgiza mishi kai da farko sai ya koma ya na gyada mishi kai

kara fadada murmushin shi Malik ya yi ba kariya Diya ya yi mishi , tabass Amir ya na matsanincin son Inaya amma ya ki yarda da hakan , Dole ya san yadda zai yi yanzu dan ganin ya yarda da wannan soyayyar da ke cikin zuciyar shi tun kafin ya fara cutuwa

a hankali Malik ya sunkuyo da kan shi ya manna mishi kiss a saman forehead sannan ya ce " kar ka damu , idan jirgin mu ya sauka za ka iya kiran ta "

a hankali Amir ya bude baki ya ce " Abbi Mara ta ke yi min ciwo ji na ke kamar ta kamawa da wuta "

Shiru Malik ya yi ya na kallon shi , shi sai yanzu ya tuno yanayin da ya ga Amir ya fito da ga cikin corridor din nan , ko riga babu a jikin shi

Bushewa da dariya Malik ya yi sai yanzu ya gane abun da ya tseda Amir
sai da ya tsagaita dariyar shi sannan ya ce " Nawfel bude idanun ka "
slowly ya bude idanun shi ya na kallon sama
kallon cikin idanun shi Malik ya yi , ya ga sun yi jazir da Allamun har yanzu a hannu ya ke

yar karamar dariya Malik ya yi kafin ya ce mishi "Nawfel , ba dai Ι—iyar mutane ka taba ba "
dawo da kallon shi Amir ya yi kan Malik ya na fadin " ba matata ba ce ? "
dariya sosai Malik ya yi har sai da driver din su ya dan juyo ya kale su , gwanin burgewa tun bayan bacewar Amir bai taba ganin Malik ya yi irin wannan dariyar ba , sai dai ya yi murmushi

Sai da ya tsagaita dariyar shi sannan ya ce " Ai dama ban ce ba matar ka ba ce , ni tambayar ka kawai na yi "

" Why za ka min irin wannan Tambayar , ko na yi laifi ? "
a hankali Malik ya Girgiza mishi kai ya na murmushi ya ce " ko daya , tashi mun iso " ya fada dai'dai lokacin da motocin su ka tsaya a cikin airport



β–ͺINAYA


Misalin karfe 4 na safe ta fara kokarin tashi da ga barcin ta
a hankali ta ware idanun ta , ta na karanto adu'ar tashi da ga barci
Juya wa ta yi ta kali geffen ta amma sai ta ga babu kowa da sauri ta juya daya geffen nan ma ta ga babu kowa

da sauri ta mike zaune ta fara bin dakin da kallo ta na fadin " yaya Zayd ? "
ba ta gama rufe bakin ta ba ta jiyo karar wayar ta , ta na ringing
da sauri ta kai hannu ta dauki wayar , na kallon screen din
ta san ba wanda ke da number din ta sai Amir din ta , shi ya sa ba ta tsaya bata lokaci ba ta dauki kiran ta kai wayar a kunnen ta

ko sallama ba ta yi ba ta shiga fadin " yaya Zayd ina ka tafi ka barni ? " ta fada kamar za ta yi kuka

a daya bangaran kuma , dan lumshe idanun shi kadan Amir ya yi ya na bude su ba karamin dadi ba ya ji cikin zuciyar shi lokacin da ya ji Muryar ta
Shiru ya yi bai ce mata komai ba , sai da ya dan dauki lokaci kafin ya ce " Tashi ki je ki yi sahour ina kiran ki an jima " ya na gama fadar haka ya katse kiran ko jiran ta bai yi ba

slowly ta sauko da wayar ta na kallon Screen din
kamar da ga sama ta jiyo Muryar RIANNA ta na fadin " tashi to mu tafi anjima ya kira ki "
a hankali Inaya ta juyo ta kali kofar dakin
RIANNA ta na tsaye ta na sakin murmushi , tun lokacin da ta dauki kiran ta ke nan tsaye

gyada mata kai Inaya ta yi a hankali kafin ta mike ta nufi RIANNA ita ta manta da babu kaya a jikin ta

da sauri RIANNA ta ce mata " ba dai a haka za ki fita ba ? "
sai a lokacin Inaya ta kali jikin ta , sai yanzu ta lura babu komai a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login