Showing 45001 words to 47249 words out of 47249 words
Zafi da jikin shi ke yi , kamar wanda ke cikin oven
a rudu ta bude baki ta ce " baby Lafiya jikin ka ya yi zafi haka ? "
sai a lokacin ya sauke ajiyar zuciya , ya bude idanun shi a hankali sannan rada mata " ba komai "
a hankali ta zagayo da dukka hannayan ta a bayan shi ta rungume shi ta ce " kuma jikin ka ya yi zafi haka , ko dai ba ka da lafiya ? "
a hankali ya juyo da kan shi ya manna mata kiss saman Kumatun ta ya ce " ba komai kin ji ? "
ya na gama fadar haka ya mike a hankali , ya sauka da ga saman ta , ya mike zaune bakin gadon , sannan ya mike tsaye ya nufi toilet
da kallo ta raka shi har sai da ya shiga sannan ta kai hannu ta dauki rigar shi saka ta sannan ta koma ta konta ta lumshe idanun ta
ta na a haka ya fito da ga cikin toilet ya na sanye da bathrobe , ya wuce dressing room
jim kadan ya fito da ga shi sai Short , ya nufi bakin gadon shi ya zauna , ya kai hannu ya kashe wutar dakin , ya kunna bedside lamps sannan ya konta ya na fuskantar ceiling ya lumshe idanun shi , ya daura hannun shi guda saman forehead din shi
▪ROUKSAR
tsaye ta ke gaban Damba , sai faman huci ta ke duk cikin bacin rai
shi kuma Damba ya na zaune kamar kullum kassan bishiyar shi , ya na kallon ta
sai da ta gama hucin ta , sannan ta ce mishi " Damba , yarinyar nan ta na neman ta bata min shiri na wlh "
dan lumshe idanun shi kadan ya yi kamar mai jin barci ya ce " Ba abun da za ta yi , Malik ya mutu , ko za ta iya medo shi ? "
girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " A'a , amma ai shi Amir ya na raye , kuma na ga allamun shi ma ya fara sake mata , yanzu ya kore mu baki daya da ga part din shi banda ita , har MALIKAT AL'UMU wadda ta haife shi , ya ce ba ya bukatar ganin ta "
" yanzu ya ki ke so mu yi a kan ta , wannan yar karamar yarinya ta yi kadan ta ce za ta wargaza shirin da na dauki tsawan shekaru ina yi , rana guda "
ya na gama rufe bakin shi Rouksar ta ce mishi " mu kashe ta kawai "
" Me ki ke jira ba ki tura mata abubuwan wassan ki ba "
hararrar shi ta yi kafin ta ce " Damba , ka daina kiran Babys di na da Abun wassa , ka fi kowa sanin da mun shiga watan Azumi karfin sihiri na , raguwa ya ke kowace rana , har yanzu ba su gama dawowa dai'dai ba , bari ka ga "
ta na gama fadar haka ta lumshe idanun ta , ta fara motsa lips din ta kamar ta na magana
A hankali jelar gashin ta , ta fara sauyawa ta koma green , fuskar ta , ta fara komawa green ita ma
nan take Jelar gashin ta ta fara yin sama , ta na komawa kamar jikin maciji
lokaci guda jelar ta zubo ta koma kamar da farko , black color , Fuskar ta ta koma color din ta ta gaskia
wani nunfashi mai karfi ta ja kafin ta bude idanun ta , ta na kallon Damba
kafin ta yi magana ya riga ta cewa " yanzu ba za mu iya anfani da poison din ki ba ? "
girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " No gaskiya sai nan da one month kafin su dawo dai'dai , ko taba skin din ta poison din ya yi , ba za ta yi rai ba "
" ba matsala , kafin nan shiri na , na gaba zai fara "
cikin rudu ta ce mishi " wane shiri kuma bayan wanda mu ka yi "
yar karamar dariya ya yi kafin ya bace bat a wajen ya kyale ta nan tsaye
tsayawa ta yi ta na bin bishiyar da kallo , cen kawai sai ta saki wani cool murmushi ta na dan cije lips din ta na kassa kafin ta bace bat ita ma
▪KARFE DAYA NA DARE
▪INAYA
a hankali ta ware idanun ta , ta mike zaune bakin gadon ta sauko da kafafun ta kassa , ta mike tsaye , ta fara takawa a hankali ta nufi hanyar toilet
ya na jin ta fara takawa ya bude idanun shi dama ba barci ya ke ba
a hankali ya dago kai ya na kallon ta , har sai da ta shiga toilet ta medo kofar ta rufe sannan ya meda kan shi , ya lumshe idanun shi
jim kadan ta fito da ga cikin toilet din
ta dawo wajen gadon ta Haye ta konta , ta juyo ta na kallon shi
wani cool murmushi ta saki , kafin ta matso ta kai dan lips din ta , ta manna mishi kiss saman kumatu sannan ta kontar da kan ta saman chest din shi
ta na konta wa ko idanun ta su ka sauka saman Dick din shi
a hankali ta dago kai ta kali face din shi , ta ga idanun shi a lumshe kamar mai barci
mikewa zaune ta yi , ta kai hannu ta riko bakin short din shi ta ɗaga a hankali , ta sunkuyar da kan ta a hankali ta na lekon cikin short din shi , kawai sai ta ga ya na sanye da wani boxer
turo dan bakin nan nata ta yi , ta na hura kumatu da iska , ta kai dan yatsar ta a hankali ta riko bakin boxer din ta fara ɗagawa ta yi sama da shi
kamar da ga sama ta jiyo Muryar shi ya na fadin " idan ki kuskura ki ka yi min kara a wajen nan , abun da ki ka gani da shi zan rufe bakin ki "
Dum ta ji Zuciyar ta ta buga ba shiri ta saki boxer da Short din shi ta na zaro idanu
slowly ta juyo ta kali face din shi har yanzu dai idanun shi su a na lumshe
ta na tsaka da kallon shi ta ga ya fara kokarin bude idanun shi
da sauri ta juya ta konta ta ba shi baya , ta rumtse idanun ta da karfi
ta na haka kawai sai jin hannun shi ta yi , ya fara yin sama da rigar jikin ta , har sai da ya fida mata ita sannan ya tila ta cen cikin dakin
ya ɗaura hannun shi saman kugun ta , ya janyo ta a hankali ya gama bayan ta da kirjin shi , ya ce mata " ajiya ki ka yi cikin short di na ? "
da sauri ta girgiza mishi kai ba tare da ta ce komai ba
a hankali ya sunkuyo ya manna mata kiss saman Shoulder din ta sannan ya ce " to me ki ke nema a cikin , in ki ka ga abun da ya ba ki tsoro fa ? "
yar karamar dariya ta yi kafin ta ce mishi " ni fa babu abun da zai ba ni tsoro a ciki "
" haka za ki ce ? shikenan Tashi ki duba , in ki ka ga abun da ya ba ki tsoro ba ruwana "
a hankali ta juyo ta na kallon shi , idanun shi su na lumshe
wani cool murmushi ta saki ta na shirin magana ya riga ta cewa " kar ki cika ni da surutu , na san halin ki kamar parrot ki ke "
yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " ni fa ba ni da surutu , hira na ke maka "
" Wai ke ba ki ga dare ya yi , konta ki yi barci "
a hankali ta girgiza mishi kai ta ce " kai ma konta ka yi barci "
gyada mata kai kawai ya yi , ya sa hannu ya kara janyo ta jikin shi ya ce " sai da safe "
Murmushi ta yi kafin ta ce " Sai da Safe baby , I love you " ta kai karshen ta na lumshe idanun ta
sai a lokacin ya bude idanun shi slowly ya kali face din ta , ta lumshe idanun ta ta saki wani cool murmushi
ajiyar zuciya ya sauke kafin ya sa hannu ya raba ta da bra din ta , sannan ya manna mata kiss saman forehead din , ya kara matse ta a jikin shi
duk abun da ya ke ta na jin shi amma ta kyale , a haka har barci ya dauke ta a jikin shi
shi kuma ya lumshe idanun shi kamar mai barci amma ba barci ba ya ke
▪WASHE GARI ( karfe 4 na safe )
a hankali ya fito da ga dressing room ya na sanye da Jallabiya Fara kal mai dogayen hannu
Bakin gadon ya nufa ya zauna ya kai hannu ya dan bugi face din ta ya ce " Cutie , tashi lokacin Sallat ya yi "
ya na gama fadar haka ya ga ta saki wani cool murmushi , ta bude idanun sai cikin nashi
matse gera ya yi ya ce " Kennan ki na farke ma "
yar karamar dariya ta yi ta na fadin " jira na ke ka tashe ni " ta kai karshen ta na mikewa Zaune
da sauri ya kauda kai gefe ya na mikewa tsaye ya juya mata baya ya ce " tashi ki je ki yi wanka , ki yi sallat "
ya kai karshen ya na fara takawa ya nufi kofar fita dakin
har ya kai bakin kofar ya jiyo Muryar ta ta na fadin " Baby kayan da zan saka ? "
a hankali ya juya ya nufi dressing room
jim kadan ya fito , ya na rike da wani box fari , ta na tsaye tsakiyar dakin , ta na sanye da rigar shi
gaban ta ya karaso ya tsaya ya mika mata Box din , ta sa hannu ta karba sannan ya juya ya nufi kofar fita dakin ya fice
da kallo ta raka shi har sai da ya fita sannan ta ajiye box din saman bed , ta juya ta nufi toilet ta shiga
▪AFTER SOME HOURS
▪AMIR
Zaune ya ke cikin parlourn shi , yau dai saman Kujerar gold din Malik ya ke zaune , ya na sanye da Trouser Black color , ta T-shirt Sky blue ya ɗaure wannan smooth hair din nashi a baya , ya dan lumshe idanun shi kamar mai jin barci
cen na hango Diya zaune saman sofa geffen shi Wani kyakyawan Saurayi ya na zaune kamanin shi sak da Diya , sai dai wannan ya tara gashin kai sosai , a shekaru zai kai 37 years haka dan da ga gani ba na yau ba ne , ya na sanye da trouser White color da t-shirt Red color
sannan General na zaune saman Sofa one seater dayan geffen Amir
da allamun wata hirar su ke mai mahimanci
su na a haka na ga General ya mike ya sara wa Amir sannan ya juya ya nufi hanyar fita ya bar wajen
ya na barin wajen Diya ya ce " Amir , ban ji dadin abun da ka yi ba gaskiya , yanzu ....... "
cikin nitsuwa Amir ya katse shi da cewa " Diya ba ka san dalili na na yin haka ba , please bar min wannan zancen "
gyada kan shi Diya ya yi a hankali kafin ya ce " okay , bari na gabatar maka da babban yayan mu , Aymane bin Abdoul Mujeeb "
ya na gama fadar haka Aymane ya dan sunkuyar da kai ya gaishe da Amir cikin girmamawa , sannan ya shiga yi mishi ta'aziyar Rasuwar Malik
gyada kan shi kawai Amir ya yi sannan ya ce " kai ne wanda ya nemi auren AMIRA RIANNA ? "
dan karamin murmushi Aymane ya yi kafin ya ce " Eh ni ne ran ka shi dade , ina fatan an karbi bukata ta "
" Ba ni da ikon ba ka auren ta , ko akasin hakan , ka fara tambayar ta , idan ta amince fine "
yar karamar Diya ya yi ya kai hannu ya dan bugi Bayan Aymane ya na fadin " In kuma ta ki sai a ci gaba da cin gwaurancin da shan lemun tsami "
juyowa Aymane ya yi ya harare shi ya ce " za mu koma gida ai "
" wa ni ? ai na zo kenan da ga nan wajen baby na na yi , yawwa Amir , wai ina Babyn malam , tun kafin a fara Azumi a ban gan ta ba " ya kai karshen ya na meda kallon shi kan Amir
shiru ya yi bai ce mishi komai ba ya dai tsare shi da wadanan hazel eyes din na shi
Kamar da ga sama su ka jiyo Muryar Inaya ta na fadin " babyyyyyyy "