Showing 75001 words to 78000 words out of 180150 words
Chapter 26 - A Tsakankanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel
breath, he smells damn gooood! Mai sifili hudu baimai biyu ba, "awesome perfume" tana jiran yamata magana yabi ta gefenta yay hanyar kofan fita, murmushi Dady yayi yace "bishi kuje Nafisa" gyadama Dady kai tayi tajuya ta kalli bayan Aliyun daidai yabude kofa yafita tabishi itama tasakai tafice tareda rufo musu kofa, hanyar bukkan Aliyu yayi, hadadden bukka ne dake compound din nasu akwai table sai kujeru masu kyau dasuka zagaye table din saikuma wani white flower verse da flowers jajaye ke tsakiya akan table din wurin so neat, irin wurin shakatawan nan na gidan yan gayu, zama yayi akan daya daga cikin kujerun, ahankali ta zauna kan kujeran dake facing dinshi wearing a smile tana kallonshi, ko 3sec basuyi da zama ba saiga Ihsan dauke da babban tray da kayan sha ke ciki sallama tayi sanan halin Ya Aliyu karya disgata, da hannu yamata alamu data shigo, shigowa tayi ahankali ta sauke tray kan table ta ciro drinks din ta ijiye musu sanan ta ijiye plate din dake dauke dasu samosa and spring rolls da Momma takawoma Ammi, ta ijiye dambun nama sanan ta dau tray ta kalli Ya Aliyu dake dan daddanna waya abinshi tace "intafi Ya Aliyu" gyadamata kai yayi tajuya tafice, kusan 15min suka bata sai kallonshi take shikuma Aliyu na taba waya abinshi dagokai yayi ahankali hada ido sukayi, da yatsa yanuna mata abubuwan dake gabansu yace "have something" murmushi tayi tace "sure" juice ta tsiyaya a glass cup din tana kallon Aliyu kaman yanda shima yake kallonta kallon dabazaka taba gane na miyeba cika glass cup din tayi da drink bama tasaniba tsabagen yanda take kallon Aliyun tacigaba da zubawa har juice din yafara zuba akasa yana gangarawa kasa wasu na zuba ajikinta, dan yatsine fuska yayi yay smirking yamata pointing glass cup din da yatsan shi} da sauri ta janye idanunta daga kanshi ta kalli gabanta da sauri ta daga juice din datake tsiyayawa a cup saura dan kadan aciki ta ijiye kan table din tamike da sauri kunya ya lullubeta looking at the mess datayi sabida kallon Aliyu yanzu yaganota, dan tsaki tayi tana kallon yanda lace dinta yajike da juice ta kasan riganta da skirt dinta tace "sh**t" tana yarfe hannu murmushi yayi daidai lokacin an bude gate din gidansu babban motan kai yara makaranta ne ya shigo juyar dakai yayi ya kalleta yanda take yarfe hannu dukya bata mata jiki ahankali yazaro white handkerchief daga aljihun shi yamika mata, bama ta lura dashiba sabida yanda take kallon skirt din, cikin husky voice dinshi yace "use this" da sauri ta kallai, ganin yana miko mata handkerchief dinshi yasa wani dadi yakasheta, ahankali tamika hanunta takama handkerchief din zata karba taji yarike baisakin mataba yana kallon fuskanta kaman yanda take kallon nashi, ahankali yace "ki rage kallon mutane okay" subhanallah wani irin kunya taji kaman zata nitse kasa, hayaniyan yara dayaji yasa ya sakin mata handkerchief din yajuya yana kallon yaran gidansu dasuke gudu kowa nayin hanyan shashin su itakuma Nafisa ta tsugunna tana goge kayanta.
Wani irin Uban harara Hajar tama Aneesa dake gefenta tace "aisai afita ko Malama tunda ba motan ubanki bane" ko kallonta Aneesa batayiba dama tun dazu take mata surutai bata tanka taba dan bataso tabatama Ammi rai da wlh dudda tafita girma saita lallasata karfi ba ajiki bane fess zata fasamata baki, ahankali tasa hannu tadau lunch box dinta da bottle din ruwanta ta tattara uban littatafan da aka bata kusan guda goma sha shida a hannu dan bataje da jakaba ta sauko daga motan da kyar kaman zata fadi abubuwan hannunta duk sun mata yawa, wani irin faduwa gabanta yayi dabata San mesa ba, kodai ciwon kirji ke neman damunta ne tana yawan having faduwa gaba this days, dan gajeren tsaki taja batason zagin da Hajar tamata yabata mata rai tafara tafiya ahankali zuwa shashin su, tunda motar tai parking Aliyu yake bin masu fitowa daga motan dai dai da kallo ganin Aneesa ta sauko ahankali daga motar yasa yawani irin mike tsaye yana kallonta ganin still ita yake gani tana tafiya ahankali as usual yasa yarufe ido da sauri yasake budewa yadaurasu akanta, still Aneesa yagani as usual da wanan dogon hijabin nata da safa akafafunta yasa yaji zuciyar shi na bugawa is he dreaming or what? Is he okay kodai yasoma samin matsalan kwakwalwa kaman yanda Abdul yake cewa? Is this his Aneesa ko idanunshi gizo sukemai?.....
Duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa, duk wacce tafitar min da book Allah ya isa.
Kwasan lunch box Hajar keyi agaban motar tana kallon Aneesa yanda take tafiya ahankali, jitake kaman ta kasheta tsaki taja tace "tana mana tafiya cikin gidanmu agadarance kaman gidan ubanta ne, agola kawai" daukan bottle water dinta tayi da sauri tafara tafiya tace "zakici ubanki ne yanda kikazo gidan nan saikin gudu da kafafun ki kinbarshi munafuka" dawani irin sauri tahau tafiya harta cimma Aneesa, wani irin bangaje Aneesan tayi tasa hannu tawani irin turata, wani irin juyi juyi sau biyu Aneesa tayi tsabagen yanda tajuyata kafin tayi wani irin mugun faduwa tai wani irin ihun azaba lunch box da littatafan hannunta suka wawwatse a compound din hijabinta yadaga yarufe mata fuska tabuge gefen bakinta sosai da mandibular bone dinta, dawani irin sauri Aliyu yafito daga bukkan ganin abinda Hajar tayi, ganin Ya Aliyu yasa Hajar ta kwasa da gudu tai flat dinsu dan bamata luradashi ba tabude kofa ta shige tareda garkamewa da key, karasowa inda take Aliyu yayi tana kokarin tashi takasa, ahankali ya tsugunna batare daya tadata ba danso yake yakara tantancema idanunshi cewa Aneesa ce yagani ba daya daga cikin kanninshi ba dan zuciyar shi nacemai gizo idanunshi kemai, hannu yasa gently yadaura kan hijabin daya rufe mata fuska yanaja ahankali kaman wanda baiso yaja, ahankali hijabin kezamowa kasa tundaga kwantaccen gashin goshinta dake nan a kwance yakebi da kallo heart dinshi nawani irin racing har zuwa kan eyebrows dinta dake nan acike har inbetween dinsu gasu so dark kaman ta kwabasu da kwalli, gently yacigaba dajan hijabin kasa ahankali karan hancinta da idanunta dakenan alumshe suka bayyana dogayen zara zaran gashin idanunta suka bayyana, wani irin gasping yayi iskan daya fitar suka sauka akan fuskarta kadan kadan ta shiga bude idanunta dakatar dajan hijabin kasa yayi yana kallon yanda kwayan idanunta kerawa tana shirin budesu kadan kadan take bude idanun, dishi dishi take gani dan tabugu sosai barin ma bakinta dataji yana mata zafi sosai saikuma goshinta kaman an bugamata guduma, dukda dishi dishin datake gani bai hanata ganin wani farin halitta da fuskan shi ke dab da nataba yana sanye da fararen kaya, bakin sajemshi da pink lips dinshi ta take kallo suna shining kaman ya shafa mai, tun ganin dishi dishi harta karasa bude idanun tass tana kallonshi kaman yanda shima yake kallonta har idanunta suka washe sukai clear. "you!" tafada da sauri akuma dan tsorace ganin masifaffen nan maima mutane ihu kaman yayan shi ne, tashi tayi da sauri daga kwancen datake akasa tana yatsine fuska sabida ciwo da jikinta keyi tana kallonshi kaman yauta fara ganinshi shima haka yake kallonta danko kyafta ido bayayi, akaro na biyu tace "you!" hannu tasa ahankali ta goge idanunta dan gani tayi kaman gizo suke mata ya akayi wanan mutumin yabiyota gidan Abban ta lallai wanan mayene kodai gizo idanunta kemata, ahankali tabude idanun danta kara tantancewa, ganin har lokacin shine dai yatasata agaba yana kallonta surprisingly yasa ta juyar da kai tana bin ko ina na gidan da kallo dan takara tabbatarwa da cewa gidan Abban ta take, cgidan Abba na nake tafada azuciyan ta, da sauri tajuyo ta kalleshi tareda daure fuska tamau tace "me kakeyi a gidan Abba na?" shiru yayi yana kallonta sai yanzu datamai magana yasake yarda da cewa itane, Aneesan shice, she's the one, but me takeyi a gidan nan together da kanninshi? "wayace kabiyoni gidan Abba na eh? Kokatashi kafita konakira maka Abba na yanzun nan asa sojojin chan su fitar dakai nagayam...." kasa karasa maganan tayi dan kallon dayake mata yay yawa gashi ya mugun cika mata ido, yay kyau bana wasaba, dauke kai tayi tajuya tana kallon flat din Ammin ta sotake tamike tsaye amma kafafun ta zafi suke mata ganinshi datayi ne yasa ta daure da wlh saitai kuka dan hadadden faduwa tayi, ganin har lokacin ko motsi baiyiba yasa ta juyo ta kallai cikeda tsiwa tace "nace katashi kabarmana gidan mu, I don't need your sorry kuma koma waye yabarka ka shigo gidanmu saina hadashi da Abba na, ka tashi kafita I don't wanna see you ever again, nan gidanmu ne kamin masifa anan sainasaka wayan chan sojojin Gate din chan su kulle ka, katashi kabar mana gidanmu kafin nakira maka Abba na" dan murmushi yayi zuciyar shi tamai wani irin sanyi dan from the way Aneesa is talking yagane cewa itace yarinyar new Mum, wacce Dady yacemai zaije yasa ta a makarantan su Rauda yau, no wonder dayaji muryan Ammi yaji kaman yataba jin muryan dayake ranan kanshi na kasa bai ganeta ba. "dariya ma kake ko, okay saina kirama Abba na ko katashi katafi kona kirashi" wani irin murmushin yayi ko Allah yasan he just love this pretty girl, Aneesah is perfect, Mesmeric, charming, alluring, beautiful and above all she's courageous this her boldness kills him gaba daya, cikin muryan shi mai bala'in dadi yana kallon kwayan idanunta yace "please call him dama shinazo gani yabani auren ki" wani irin kallo tamai saikuma ta dauke kai tana turomai baki tace "huu'um Allah kyauta na aureka" kaman zaimata kuka a mugun shagwabe yace "but whyyyyy?" sakin cute mouth dinta tayi wide open cikeda mamaki tana kallonshi ganin yanda yawani yimata magana a shagwabe kaman zai mata kuka yana kallonta, da sauri ta dauke kai gabanta na mugun faduwa dan yanda yamata har cikin kasan ranta tajishi, bakinta nadan rawa dan jitayi batada natsuwa kuma tace "k....ka w...ka wuce katafi kafin nakira maka Abba na, zaisa a kulle kafa" murmushi yayi yana kallon yanda take magana dimples dinta na lotsawa yace "inhar akanki ne zan iya jure komi, zaki aure ni?" makemai kafada tayi batare data kalleshi ba dan bataso ta kallai wani iri takeji tace "a'a" , Murya chan kasa yace "please Anebabyyy!" yanda yakirata dawani sabon suna da ba'a taba kiranta dashiba yasa taji kirjinta yakara bugawa, kin kallonshi tayi saima kokarin tashi datayi tana gyara hijabinta hannunta dako ina na jikinta na rawa.
How to subscribe
Zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to WhatsApp Number na 07012181461, sainai adding dinki a group din a tsakanin soyyayya._*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
3⃣6⃣
Gabaki tayi tayi loosing control bama tasan metakeyiba kokarin tashi take takasa, kalaman shi nada wani irin asirtaccen power akanta data kasa fassawara, ganin yanda takeyi takasa tashi jikinta sai rawa yake yasa cikin wani low voice yana kallon fuskarta yace "in dagaki wife?" ko kallonshi batayiba saima wani karfi dataji yazo mata ta mike tsaye da kyar daidai lokacin Dady yabude kofan flat din Ammi yafito, wani irin murmushi tayi tajuyo ta kalli Aliyun dake kallonta tace "kagani ko zakajama kanka, ga Abba nanan yafito yau sunanka sorry banga abinda zai hana Abba na karya kulleka ba, bazaka tashi katafi ba" make mata kafada yayi a shagwabe yace "uhm'uh jiran shi nake yazo yabani auren ki inba hakaba zan mutu" dauke kai tayi da sauri ita yanda yakemata shgawaba ma wani bambaran yake mata but she must admit he looks damn handsome idan yanayin, harara ta watsa mai tace "chab Allah kyauta na aureka, huu'um bari Abba na yazo nagayashi dakai kaga abinda zai faru" tai kwafa tajuya tai wurin Dady dake tahowa wurin su da sauri yana kallon Aliyu da kafafunshi ke kasa kaman wanda akasa punishment, wurin Dady tayi kafinma tai magana Dady da hankalinshi gabaki daya kekan Aliyu yace "wat are you doing haka Son akasa? Eh Gadanga na menene?" da sauri yayi wurin Aliyu yana maganan, dagoshi yayi yanabin jikinshi da kallo tareda kakkabe mai guwiwan farin wandon shaddan shi dayadan yi datti kadan dan gidan fesfes ne yace "me kake yi akasa haka?" murmushi yayi batare dayace komiba yanuna Aneesa data tsaya turus tana kallon ikon Allah zatakaima Abba karan Aliyu taga kuma yanacemai Son, ahankali yace "Aneesa ne tafadi akasa Dadd!" yawani irin fadan Dad din da karfi dayasa Aneesa tadago kai ta kallai suka hada ido yamata wani shegen kallo mai tafiya da zuciyan mace, juyowa Dady yayi ya kalli Aneesa yana sakin Aliyu cikeda damuwa yace "subhanallahi garin yaya kika fadi Aneesa?" murmushi takakalo tana kakkabe kumatun ta da hannu tama rasa me zatace da bakinta yabushe tace "ahhh, ummm Abba, dama littatafan da aka banine sukamin yawa a hannu banje da jakaba shine nai tuntube nafadi" cikeda tausayinta Dady yace "sorry bakiji ciwo bako?" gyadamai kai tayi ahankali, yace "okay ga yayanki nan" yajuya ya kalli Aliyu yace "kai kuma tayata kwashe littafan ka kaimata daki kadawo wurin Nafisa ka barta ita kadai" yay maganan yana kallon Nafisa dayaga tana zaune kan kujera a bukka tana kallonsu, yace "akwai wanda zangani awaje am coming" yay hanyar gate, ahankali Aliyu ke kwashe books din yana kallon fuskanta yana murmushi yace "mai Abba" da sauri tarufe fuskanta da hijabi cikeda kunyan abinda tayi, fitowa daga bukkan Nafisa tai zuciyanta namata zafi ganin yanda Aliyu yama manta da ita, taya za'ayi tazo wurinshi amma baida lokacin ta, tana tafiya takalmin ta na kara kwas kwas kwas hakan yaja hankalin Aneesa yasa ta dago kai ta kalli direction din, wata kyakyawan yarinya daga gani zata girmeta tana sanye dawani hadadden lace ne tagani ke karasowa inda suke, daidai inda Aliyu yake a tsugunne yana kwasan books din Aneesa ne ta tsaya akanshi tadan kalli Aneesa dake binta da kallo, yatsine fuska tayi kaman taga kashi ta kalli Aliyun cikin muryanta nayan gayu tace "baby leave the parking of the books for her, tana tsaye kana kwashe mata littatafai kaman wani dan aikinta" dagokai ahankali Aliyu yayi ya kalleta batare dayace komiba yadau last book din kasan ya mike tsaye ahankali yajuya zaiyi wurin Aneesa kaman baimasan anamai maganaba, cikin jin haushi ganin iskancin dayake mata Nafisa tace "am talking to you fa Aliyu kakuma shareni, kan yarinyar nan kake shareni, who is she by the way? Ba Rauda bace ba kuma Hajar bace who is she, banma santa ba I know all the girls in this house, kabar mata book dinta muje muyi hiranmu" wani irin haushi da bakin ciki Aneesa taji yatokare mata wuya batasan lokacin data juya azuciye tai hanyar flat dinsu ba, juyowa Aliyu yayi ranshi abace yama Nafisan dake bayanshi dab dashi kaman zata shige jikinshi wani irin mugun kallo yace "you see that girl" yanuna mata Aneesa dake kokarin bude kofar flat dinsu yace "wanan zuciyan dakike gani" yanuna mata zuciya shi da hannu yana kallon fuskanta yace "my heart beats for her only, Only Her! She occupy every single space aciki babu ragowan waje dazan iya sakala ki Nafisa, I can't love mata biyu, she's the definition of the woman I want in my life, so goodbye and thanks for the ziyara bani nakiraki ba daman, Pops nawaje" yajuya yay hanyar flat din Ammi yana tafiyan nan cikeda isa.
_not edited_
Wani irin kukane Nafisa taji zaizo mata da sauri tabi bayan shi hanunshi tarike gam hakan yasa Aliyu ya tsaya chak zagayowa tayi ta gabanshi bakinta na rawa tana kallon fuskarshi kaman zatai kuka tace "please karkamin haka Aliyu cus I love you so much from the first time I set my eyes on you" dan yatsine fuska yayi yace "hardlock, nima from the first time I set my eyes on you naji bakimin ba, excuse me my hand" yanuna mata hanunshi data rike ahankali tasaki hannun yajuya yabude kofan flat dinsu Ammi ya shiga tabi bayanshi da kallo kafin ta kwasa da gudu tai flat dinsu maman Rauda fadawa dakin tayi daga Mama sai Hajar afalo tanacin white rice a plate fadawa jikin Mama tayi tasaki kuka sosai arude mama tace "subhanallahi, ke lafiya Nafisa zaki shigo gida da kuka kaman wacce akama rasuwa, minene?" cikin kuka tace "Mama Aliyu yace bayasona wai" daure fuska Mama tayi tace "wani Aliyun dai tukunna" cikin kuka tace "na gidan nan" tsaki daga Mama har Rauda sukayi atare Mama ta turata tace "uban me ya hadaki da Aliyu dama kinsan shine" girgizama Mama kai tayi tace "Dady yazo gidanmu wurin baba ranan shine yace nazo naga Aliyu innaumai ahada auren mu, wlh ina ganinshi yau naji ina sonshi sosai kuma wai bayasona" tsaki Mama takaraja tace "Allah na sonki ne yasa yace miki haka, me zakiyi da miji a matsayin Aliyu? Yaron daya rako maza duniya kina ganinshi haka koke a matsayin ki na mace kin fushi karfi, inda nabar Hajar tsaf zata iyamai lilis billahillazi, ki gujema kanki Aliyu ina miki fada, bari kiga neje nadubo Rauda da ciki kota tashi ga kawarki nan zata fadamiki waye Aliyun in kunne yaji ganganjiki ya tsira idan ma bakiji ba mamanki zan kira wlh" tai maganan tana tafiya.
Ahankali Aliyu yabude kofar falon Abdul ne kawai a falo yana kallon kwallo su Mami duk suna sama, shigowa yayi yamaida kofan yarufe yakaraso tsakiyan falon da sauri Abdul yatashi zaune yace "kai dama Barkono anan...." alamun Aliyu yamai dayay shiru hakan yasa yay shiru yana murmushi shima murmushi Aliyu yayi yana kallon ko ina nace "ina take?" sama Abdul ya nunamai da hannu yace "sun tafi sama tareda Ihsan" gyadamai kai yayi ya ijiye books din kan center table, alamun tafiya dayaji yasa ya dago kanshi Aneesa ce