Showing 102001 words to 105000 words out of 180150 words
Chapter 35 - A Tsakankanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel
matan shi dan gamsar dashi take sosai, gashi jikinta kamshin turare almost 3hours yadauke shi yay bidirinshi yagama ranshi fess sanan yatashi tareda dagata yazaunar da ita zaiyi magana saikuma ya rungume ta kawai yana sauraron yanda take sauke ajiyan zuciyan kuka tai lmao ajikinshi jikinta zafi rau daukanta yayi suka shiga bayi wanka yayi yamata sai binshi kawai take da kallo dan babu abinda yakeyi dake burgeta saida yagana yanadota a towel yafito, sip dinta yaje wani simple gown yadauko yasamata da hijabi sanan ya shirya yarike mata hannu yadagata batada choice but tabishi ya shiga motar da ita sanan driver yajasu har wani asibitin abokin shi aka shiga dubata, drip ma akamata fixing dan batada karfi ko 5min bata karaba tai bacci dan dama tadade rabonta da bacci.
Dr natayima Dady fada wai batacin abinci, bata baccin kirki sanan tanada damuwa dan hawan jini nagab da kamata, shiru kawai Dady yayi yana kallonta yanda take sauke ajiyan zuciyan kuka cikin bacci. Jininta Dr yasa aka deba akatafi lab dan gwaje gwaje, gwajin farko yanuna tana dauke da cikin kimanin sati hudu dudda bakin cikin da Dady ke ciki yahanashi sukuni saida yay farin ciki ainun da news din sanan tana dauke da maleria da dole tai maganin shi, Dady yabiya kudin komi, yazauna yana jiran drip din yakare yamaida ta gida, he's so happy about her pregnancy dan yanason yara bakadan ba, yanzu tunaninshi shine yanda zata dingacin abinci, tadinga bacci gashi zasu fita da Aliyu waje jibi, ko kawai yatafi da itane let her be under his watch yadinga kulawa da ita, tunanin haka yasa yakira wani yace mai amai shirye shirye shida matarshi ne zasuyi tafiyan, ya katse wayan yacigaba da kallonta bai damuwa dan yasan Momma da Abdul suna wurin Aliyu.
_wai dama is it possible kaso Uwa ka tsani abinda ta haifa? Yau naga sabuwa awurin Dady🤔_
_*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
4️⃣9️⃣
_Hello Fanmily, follow me on Wattpad at *mamanshakur* dan samin all littafai na harda tsofaffin💃🏼_
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to WhatsApp number na 07012181461 sainai adding dinki to the group, you can also send MTN card ta layina_
_masu fitarmin da book waje kuda Allah, Allah baya bacci kujira sakamako daga wajen ubangiji_
_masu kuma karantawa batare dasun biyaba, nidai ban yafeba wlh, in bakida kudin biya karki karanta simple, inkuma ke mayya ce toki cigaba hakki nahawa kanki_
_chat me up 07012181461 for any business deal, complement or anything_
Sai wuraren gab da magrib tabude ido da sauri Dady yatashi daga kan kujera yazo wurinta abakin gado tareda tayata tashi yace "sannu, me kikeso yanzu mezakici?" banza tamai daidai Dr yabude kofan dakin yace "yauwa ta tashi" stethoscope yadauko ya dudduba Ammi da Dady ke gefenta sanan yacire yace "zaku iya tafiya, amma ka tabbatar tana samin ishashen bacci, sanan ta dinga cin abinci tana huyawa yanda yakamata" gyadamai Dady yayi yace "mun gode Dr" dagata yayi tasa takalmi Dady yadau magungunan ta daya saya tun dazu suka fito har mota yasa ta aciki sanan ya shiga direbanshi yajasu sundanyi nisa a tafiya ya kalli Ammi data lumshe ido ahankali yace "mezakici" ko kallonshi Ammi batayi ba har suka isa gida, Matayen shi sai lekowa suke sun zaci ya tsani Ammi tunda tsawon sati biyu ko hanyar dakinta baiyi ba yaukuma harda wani fita da ita, afalo ya zaunar da ita yace "kije ki watsa ruwa kiyi salla zan tahomiki da abinci anjima" sanan yadan duko ya manna mata kiss a goshi dataji kaman ya manna mata wuta yajuya yafita.
Tadade a zaune ganin zaman bazai amfaneta ba ta tashi tawuce dakinta wanka tasake yi sanan tafito tai salla har akai isha'i tayi sanan tasake komawa bayi tai wani wankan danko kadan batason zafi, kuma taga wani zufa takeyi kwanan nan, fitowa tayi daure da towel ta kunna turaren jikinta akan burner tadan turara kanta sanan tajawo wata jan riga itama armless iya gwuiwa tasaka tadawo bakin gado ta zauna tafara aikin tunani ganin tana neman yin kuka yasa tadaga hannu sama. "ance addu'an uwa bata fadi kasa, Ya Allah babu wanda nadogara gashi a duniyan nan saikai, kaikadai ne zaka iya fitar dani daga wanan ukuban danake ciki, Ya Allah inamai tawasilli da dukkan wasu ayyuka kyawawa dana tabayi domin kai aduniyan nan, Ya Allah aduk inda Aneesah na, my baby girl, my noise maker, my yar fada take aduniyan nan Ya Allah ka tsaremin ita, ya Allah ka karemini ita, ka tsaremini mutuncin ta ya Allah protect and guide her for me, Ya Allah kaine masanin komi Ya Allah kaine masanin gaibu Ya Allah kaine kasan gaskiyan komi, Ya Allah ina rokanka badanni ba badan halina ba, Ya Allah ka bayyana gaskiya, Ya Allah ka bayyanar da gaskiya, Ya Allah ka bayyanar da gaskiya, ka bayyanar mini da y'ata aduk inda take aduniya, Ya Allah ka tashi kafadar Aliyu kabashi lpy, Ya Allah kasaka mini nida Y'ata, Ya Allah kasaka mini nida Yata" fashewa tayi da kuka, turo kofan bedroom dinta da akayi yasa ta dauke kai tareda goggoge hawayen da bayan hannunta dan tasan Dady ne.
Maida kofan Dady yayi yakaraso da sauri yana sauke tray abincin daya kawomusu yazauna kusada Ammi yace "waike bazaki bari hankalina ya kwanta ba? Miye kike kuka me aka miki?" ganin bamata da niyyan kulashi ko kallon inda yake batayiba yasa yadan sauke ajiyan zuciya yace "sauko kici abinci likita yace kici abinci" ko kallonshi batayiba, ahankali yasa hannu ya juyo da fuskarta yace "look at me Rukayya, nace ki sauko kici abinci babu wani abincin kirki acikin ki" cikeda fushi Ammi ta buge hannunshi tace "stop touching me, Alhaji kadena tabani nama tsani gani not just your hand, abincin kuma bazan ciba dole ne eh?" tsayawa yayi yana kallonta kodan batasaba yimai masifa bane amma saiyaga masifan ya mugun mata kyau wlh, murmushi yayi yace "wlh saikinci" cikin ko oho Ammi tace "ai sai mugani idan mutum yatabacin abinda baiso ne" "au baki saniba, kinga joke apart kitashi kizo muci abinci kisha magani wlh kona kamaki na danneki namiki dure" ko kallonshi Ammi batayiba, ahankali ya Mike yazare babban rigan jikinshi cikeda karfi yadaga Ammin ya zauna tareda zaunar da ita kan jikinshi yana fizge fizge amma ina namiji namiji ne, yadebo abincin tareda matse kumatun ta saida tabude baki yazuba mata zata fito dashi yace "wlh zan mugun bata miki rai ki kiyayeni, abincin kike wulakantawa so kike Allah ya tsine miki? Kinsan mutane nawa yanzu haka suke neman wanan basu samuba" ahankali Ammi ta hadiye abincin dataji yafi madaciya daci, da bala'i da fada yadinga dura mata abincin nan saida ya tabbatar tashi daidai sanan yabata maganin tasha yana murmushi ganin yanda batada karfi ko kadan sabida zazzabin datake yi, tashi yayi yadau tray abincin yawuce yatafi bin kofan tayi da harara, tadade zaune sanan tahau gado taja bargo ta lullube ko kadan batai tunanin zan dawoba dan tasan ko a lissafance yau ba'a dakinta yakeba, kofa dataji anbude yasa ta tashi da sauri tace "meka dawo yi kawuce kafitan mini daga dakin kawuce wajen Matayen ka nagadai ba'a nan kakeba ko" rufe kofan yay da key yazare jallabiya daya saka dake kamshi sosai yana kallon fuskanta yace "bakida lafiyan ne zaki kwana ke kadai" kashe wutan dakin yayi yazo zaihau gadon da sauri Ammi tamike tsaye zata gudu ya fizgota tashiga kokawa dashi amma saida yahadata da kirjinshi ya matseta yana shafa bayanta yadaura bakinshi kan kunnenta yace "kibar ganin inason ki yasa zaki faramin tsiwa kwanan nan wlh hukunta ki zanyi" yay maganan yanajan hannun rigan baccin ta kasa wani bakinciki ne yataso ma Ammi tace "wani irin heartless Man nekai ka rabani da y'ata ka kaimin ita chan wata duniyan ka kulleta sanan kana nan kana haikemin kullum kana yanda kagadama dani, wlh nai nadam......." bai bari tagama fadan maganan ba ya chapke bakinta yanasha yay missing dinta sosai dazu baiyi kissing din bakinba sai yanzu yasamu yazage ya shiga shansu yana kokarin salube mata rigan, wani irin karfine yazoma Ammi tashiga kiciniyar kwace kanta daga hannunshi amma ina nunamata fin karfi yayi tana kuka harda majina bai damuba yasake damkar bakinta dan baison kukanta sanan yazare pant dinta ya shiga cikin hole dinta da kyar dan she was so tight wani irin nishi yayi ta mugun kara dadi kodan karamin cikin datake dauke da shine oho and gata so warm, Ammi naji nagani Dady ya karbi hakkinshi iya son ranshi kaman bazai bartaba sanan ya kyaleta ya rungume ta ahaka baccin wahala yay gaba da ita tashi yayi ya kunna bedside lamp yana kallonta yana kallon dan bakin dake ta mai masifa da tsiwa kala kala tun dazu murmushi yasake yi yana sauke ajiyan zuciya duk inya sadu da Ammi ne yakejin wani irin ultimate natsuwa kashe bedside lamp din yayi ya gyara mata kwanciya ajikinshi shima yay bacci, kiran sallan fari ya farka yay mamaki dayaga har yanzu bacci take dan wani zubin ita kema tashinshi hala cikin datake dashine yasa mata bacci haka. Ware kafanta yayi ya shiga bata good morning penetration jinshi datayi har maranta yasa ba shiri tabude fuska kanka meta Dady yayi yana ramming dinta yace "kin tashi inada Dady ko, oya dinga shafa ni kiyakuri ki gamsar dani haba Rukayya, wayyo Allah na wlh kin karo masifaffen dadi" ko kulashi Ammi batayi ba tamai kaman gunki dudda haka baihanashi kwasan dadi ba saida ya gwaguyeta da kyau sanan yabata ya shiga bayi da sauri ganin antada salla yafito yasa kaya yawuce masallaci.
Sai wuraren 8 ya shigo yakawo mata abinci saida yakara force feeding nata sanan yabata magani yawuce yafita Agurguje dan ana kiranshi a hospital bata sake ganinshi ba saida wuraren goma wata yarinya yar aiki tazo wai Alhaji ya turo ta tadinga tayata aiki mezatayi shara kawai Ammi tanuna mata tawuce ta kwanta danta gaji sosai, bata kara ganin Dady ba sai dare yana shigowa baimabi ta kanta ba yajawo daya daga cikin akwatinan ta ya shiga arranging kayan da zasuyi tafiya dashi saida ya kwashi kayanta tsaf sanan ya ijiye a gefe yawuce bayi yay wanka sanan yadawo gadon abinda yafaru jiya yafaru karban hakkin shi yayi sanan yasa ta bacci da asuba ma saida yakarba sanan yatafi masallaci wuraren nine yadawo ya dagata ya shiryata danko kadan basa shirin kirki amma bai biyemata ba yasa mata hijabi yaja akwatin ta suka tafi hanyar Airport taga suyi private jet terminals sai faduwa gabanta yake cikin fada tace "ina zaka kaini eh?" dan murmushi yayi yace "sayar dake zanje nayi" yaja hannunta har cikin jirgin idanunta ne suka sauka kan Aliyu dake kwance kan gado ga likitoci biyu turawa tareda shi wani irin abune akan bakinshi da hancinshi har yanzu harshen shi bai koma cikiba sanan bakin jajir kaman da, sai Momma dake kusada shi, Dady dake bayanta ne yace "wuce muje kina kallon nakasun da yarki tama dana ne" dan hawaye ta share ta zauna kan kujeran daya nunamata ahankali ta kalli Momma dake binta da kallo tace "ina yini yamai jiki" ba yabo ba fallasa Momma tace "Alhamdulillah jiki da sauki" wurin Aliyu Dady yatafi ya tofamai addu'a sanan yadawo kusada Ammi ya zauna.
Hannunta Dady yakama yarike har sukakai California.
Karfe biyun dare suka isa direct asibiti suka wuce karban shi akayi sanan sukace sutafi hakan yasa Dady yawuce da Momma da Ammi zuwa gidan shi na California inda Aliyu ke zama Momma tawuce dakinta shikuma Dady da Ammi suka wuce dakinshi, sosai jikinta ke mata ciwo hakan yasa ta kwanta batada karfi ko kadan bacci yya gaba da ita, cikin ruwan zafi kawai tajita da sauri tabude ido ganin Dady ne ahankali yace "sannu ajiyata ke saki gajiya haka duk bakida kwari yanzu sai uban dadi da zaki a wurin" dan bude ido da kyau Ammi tayi tana kallonshi, kiss yamata akumatu ahankali yace "yes u are pregnant Rukayya" da sauri Ammi ta daura hannunta kan cikinta kaman wacce tadan zare, hannunshi Dady yadaura akan nata yace "I can't wait naga kin haifamai yara kyawawa Rukayya" wani hawaye ne ya gangaro daga idanun Ammi cikin fushi Ammi tace "nice ke dauke da cikin ka, bazan taba barin cikinka ajikina ba, bana sonka banson duk wani abu dazai hadani da mutum irinka, I hate you, I hate koma menene ke cikin cikin nan, saikuma na lalatas...." hannu Dady yadaga zai wanka mata mari cikin fushi saikuma yafasa cikin fushi Ammi tace "ka daken mana kaman yanda kama y'ata, wat is stopping u? Ka daken mana wawwanka mini mari nima naji dadin abinda ke damuna" fashewa kawai tai da kuka Dady baikara cemata komiba yamata wanka ganin cikin kaman harda masifa yasaka ma Ammi ya shiryata sukai salla snan yakawo musu abinci da rigima taci sanan yasa ta tai bacci batare dayamata komiba dan yaga tagaji kaman ma zazzabi ne ke shirin lullubeta.
Inkika karanta batare dakin biyaba Allah ya isa, banyafe miki ba wlh.
_Bayan kwana uku_
Yau shine the forth day dasuke California, sosai ake samin cigaba a condition din Aliyu, dan bakinshi da organs din cikin nashi sun soma warkewa sosai shine kawai yanzu ake samai rai da farkawa yauko gobe.
Sosai Dady kewani irin kula da Ammi da sonda yake mata yanzu yama linka nada, kullum cikin masifa takemai wani zubin kotai shiru shike tonenta dan masifan bala'in kyau yake mata tana mugun burgeshi intana mai dan bata iyaba ko kadan, shi kanshi yarasa mesa bayajin haushinta dudda yarta ce ta halakamai Aliyu, sosai in yana tareda ita yake dannewa ya mantar da kanshi dan baiso yana tuna abinda zaisa yaji yanajin haushinta, kullum cikin bata magunguna yake na pregnant care yana lissfin kwanakin cikin, babu daren da baya moreta dudda ta karfi yake amsa wani zubin ma da rana tsaka saiya baro asibiti yadawo gida yazo ya tsotseta tass Ammi tai kuka idanunta tun suna kumbura har sun dena bata taba sanin zatai nadaman auran Dady datake looking up to him like her hero ba sai yanzu ko maganan Aneesa takawo mai saiya balbaleta da masifa, wani zubin har addu'a take Allah yadauki ranta kawai dan Dady yanuna mata yafi karfinta tako ina, mutumin daya kulle mata y'a awata duniyan be yake zaune da ita kullum sai kwalulanta yake kaman tadawo kifin gwangwani, ko daga daki zuwa bakin kofa yahanata fita yama zuba masu tsareta ne, ta fawallama Allah komi domin tasan Allah baya bacci.
_*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
5⃣0⃣
_Listen GGM, all of you anan babu wacce tasai littafina, kowacce tai subscribing ne in other to have access na karanta littafin, so kidena mistaking kinsai littafinane kinada iko akai, Allah ya kyauta na sayar da wanan dumbin ilimi a dari uku, dan haka duk wacce ta fitar mini da book bada izininaba ban yafe mataba wlh sanan duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba ban yafeba, Allah kuma ya isa, in baki da kudi am not begging u to read o, I have more than enough subscribers uwa uba ga VIPs dina💃🏼_
_how to subscribe to having access to reading ATSAKANKANIN SOYAYYA_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsap number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting, marasa account you guys can send MTN card dari uku to WhatsApp number na 07012181461_
_I run advert for masu business idan kina neman customers sanan kinaso asandake a duniyan kasuwan ci, chat me up for any business deal 07012181461_
_don't forget follow me on Wattpad *mamanshakur* and vote for all my stories, thank you muah😘_
_for those asking for my email account sunason turamin personal message, here we go [email protected]_
Wajajen 4 Dady na rike da Ammi wayanshi ya shiga rure bude ido yayi ahankali ya mika hannunshi yadau wayar ya danna boturin mute gudun kar karan wayan yatada Ammi, zareta yayi daga jikinshi ahankali yatashi zaune sanan yadau wayar yakara akunne da sauri ganin Dr Aliyu ne wanda shike kula da Aliyu a hospital din dasuke. "Hello Dr" daga ta dayan bangaren Dr yace "come to the hospital right now sir" da sauri Dr yace "subhanallah, is everything okay Dr?" "yeah, everything is fine, just come" ya katse wayan tashi Dady yayi da sauri ya shiga bayi yay wanka agurguje ya tsaftace jikinshi sanan yafito yasa wasu simple english wears irin na magidanta maza dinan yadan duko ya sumbaci fuskan Ammi sanan yawuce yatafi.
Wuraren 5 ya isa hospital din da sauri sauri yake tafiya gabanshi na faduwa har zuwa gaban dakin da Aliyu ke kwance, ahankali yatura kofan wani irin faduwa gabanshi yayi ganin Aliyu zaune kan gado an chanza mai rigan asibitin jikinshi daga fari zuwa blue mai zanen flowers, duk abubuwan da aka makalamai an ciremai an zaunar dashi kusan Doctors guda hudu akanshi suna duddubashi.
Bakin Dady har rawa yake yace "Ga....Gad....Gadanga na" Dr's dinne duk suka juyo suka kallai jin muryan Dady, da sauri daya daga cikin likitocin ne wanda yakira Dady yazo da sauri yarike Dady yana murmushi yace "come and say hello to your Son muga kozai magana tunda yatashi baiyi magana ba" shiga ciki sukayi har gaban gadon yaje kusada Aliyun dake kallonshi da idanunshi dasukai kala dana mara lafiya sosai, ahankali yamika hannunshi dake rawa sosai idanunshi nata ruwada kwalla yadaura kan kumatun