Showing 171001 words to 174000 words out of 180150 words

Chapter 58 - A Tsakankanin Soyayya Book 1 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

26 Sep 2025

2456

din a fuska dantai murmushi yace "we are going for our honeymoon a Maldives Coco, just me and you saisa na kadasu, by 12 noon zamuyi boarding daganan naija zuwa Dubai, zamuyi 7hrs 20 or 30min, maybe 8hrs self to dubai, zamuyi 2hrs 20min transit a dubai, sanan saimu tashi daga Dubai to Maldives kuma is 4hrs5min flights, yau zamuyi 13 zuwa 14hrs tafiya, stop crying okay please My love, please smile for me mufa ango da Amarya ne eh amarisco chasco rere" dan murmushi tayi sabida yanda yay maganan cikeda so ya shafa dimples dinta yace "that's my wife, tashi mutafi, just me and you Coco, I love you very much" hannunshi takama ahankali tace "I love you too dan yarona" hahahah dariya yayi yace "sai mun fara honey moon za'aga waye yaron wani nida ke dama gashi naga kin waniyi bulbul dake" dariya tayi ya rungume ta ta kafada sukai upstairs.

_*Oh Hello GGM, please daga wanan page din you can kindly rufe karanta littafin nan dan as of next page, har sama are freaking hot pages, sex lifestyle, sex education, new adventure da sauran su, in kinaso kiji saiki gyara zama and learn freaking new knowledge*_

_MALE AIRPORT, MALDIVES🇲🇻__*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

8️⃣7️⃣

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

_komawa baya kadan_

Aneesah tagaji iya gajiya acikin jirgin nan, dudda she's damn comfortable but ina batasaba zaman jirgi for this long ba, in fact wanan nema second time data shiga jirgi, first time was ranan nan tafiyan su daga kaduna zuwa Abuja wanda ko minti talatin batajin sunyi cikin jirgiba suka sauka wanan kam sunyi sauka, ko yaya yanayin jirgin ya juya saita reacting tana sauke ajiyan zuciya kaman hanjin cikinta zasu zubo waje takeji, daga bayama kuka tasakin ma Aliyu ahankali ta shega reramai ita tagaji jirgin ya saukesu sukoma gida abinsu, dariya yadinga mata yana lallashinta har suka sauka a Dubai sukai transit lounge dan hutawa, ganin tawani irin gaji kaman tai dambe da mutum ashirin da daya yasa yakira wata massager mace dan tamata massaging jiki da feet dinta, wani kujera matar tabata, ahankali Aneesah ta tashi ta zauna sanan aka bubbuga mata baya tabata wani clean massage dake relief din stress sanan ta mussike mata feet dinma, tuni taji gajiyan ya saketa jikinta yamata dadi sosai, yamusu order hadadden abinci mai rai da lafiya dayasan zata iyaci, shi yadinga feeding dinta sai nan da nan yakeyi da ita kaman wata kwaiduwan kwai, tadanci abincin ba laifi, sanan ya rakata hanyar bayin mata yace ta shiga ya tsaya a wajen wajen yana jiranta, saida tai duk abinda take bukata tafito suka koma wajen zaman su yana rungume da ita duk abinda tace tanaso saiya nemo mata har lokacin komawan su jirgi yayi, kuka tasakinmai wiwi wai tagaji da kyar ya lallabata suka tafi yace mata bazasu dade kaman dazuba, nan suka shiga jirgin haka sai lallabata yake daga bayama bacci tayi har suka isa MALE AIRPORT, MALDIVES.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Shafa fuskarta yayi har zuwa soft lips dinta dasuka dan bushe sabida sanyin AC jirgi, ahankali tabude idanun ta jin cold fingers dinshi tickling her mandibles zuwa lips dinta, daura forehead dinshi yayi kan nata cikin wani murya na so yace "Hey Lazy, mun iso, get up let's go, kona miki babu" dan lumshe ido tayi tabude cikeda bacci dakuma gajiya ta sauke ajiyan zuciya, ahankali tamikamai hannunta, kama hannun yayi yadagata yadau dan handbag dinta dashi kadai ne suka rike sanan suka fito daga jirgin dudda baccin dake idanunta bai hanata fadin wow ba a zuciyan ta, dudda darene bai hanata ganin kyawun wajen ba yana rikeda hannunta sukai komi suka fito daga Airport din already wani yacht ⛵ na jiransu yarike wani babban takarda da sunan Aliyu ke jiki, suka karasa sai kallon yacht din take
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Tana kara kallon wajejen ganin gabaki dayan Airport din a tsakiyan ruwa yake, ganin yanda take kallon ko ina yasa Aliyu yakai bakinshi saitin kunnenta murya chan kasa yace "welcome to our honeymoon world Coco, am zamuyi making love awurin nan" akunyace ta dauke fuska tanadan murmushi hannunta yakama suka shiga yacht din bata taba ganin ruwa hakaba sai kalle kalle take sanan mutumin suka gaisa da Aliyu in English yaja yacht din Aneesah daura kanta tayi kan kafadar Aliyu ta rikeshi gam tana kallon sabon duniyan da Aliyu yakawo ta da bata taba sanin akwai irin shi ba, saying is fine kadai is understatement, agaban wani hotel dataga an rubuta SIX SENSES LAAMU mai yacht din yay parking, innalillahi this is paradise din duniya Aneesah tafadi aranta, hannunta dataji an kama yasa ta dago kanta wani murmushi Aliyu ya sakan mata ahankali yace "I can't take you to paradise da inada ikon hakan wife, shall we?" ya tambaye ta kaman wata queen Elizabeth yake tambaya, gyadamai kai tayi tabashi hannu fitowa yayi da ita daga yacht din suka shiga cikin hotel din ko kadan Aliyu bai nuna yanajin kunyan yanda take kalle kalle ba harda juyawa dakai ba saima kara sata dayay ajiki yana nan nan da ita, zaunar da ita yayi kan hadaddun kujerun reception din yakarasa wajen receptionist din dan almost a week ago yagama booking da everthing dasu online beach villa yamusu booking dan yanason wajen da suna gaban beach kuma dagashi sai Aneesah ne awurin babu wani mahaluki saisa yay booking villa gabaki dayanshi for just him and her, karban wani key yayi daga hannun receptionist din, saiga wasu maza guda biyu sunsa fararen t-shirt da aka rubuta mall ajiki kowanen su rike da manya manya akwati guda daidai suka karaso gaban Aliyu sukace Mr Aliyu right, ID dinshi yanuna musu sanan suka fito yakama hannun Aneesah suka fito, komawa cikin yacht din sukayi yacigaba da tafiya aruwa sai kalle kalle Aneesah take yakaisu wani hadadden Island dake dauke da bishiyoyin kwakwa dasuke kadawa sabida iska saiga wani bungalow hadadden gaske da aka gina da Wood,(zan nuna muku hoton gidan) karasawa sukayi Aliyu yahau dan benen rikeda hannun Aneesah dake kallon ko ina kaman wata yar kauye yabude musu kofa ta shiga shikuma ya tsaya ya karbi akwatunan su ma'aikatan suka koma shikuma ya shigo dakin da akwatunan yanamaida kofan ya rufe, tsaye yaga Aneesah ta tsaya tana kallon ko ina na hadadden dakin da aka jera candles masu kamshi tsakiyansu flowers har zuwa kan makeken bed din da flowers ke kai, saikuma makeken TV dakin dake aiki yana nuna _welcome to your unforgettable honeymoon Palace Leo & Tiger Toes_ juyowa tayi ahankali ta kallai rungume hannu yayi ya jingina da kofa yana kallonta, lumshe ido yayi yabude ahankali yace "do you like it?" da gudu ta taho tafada jikinshi sai kuka tamakasa mai godiya, ahankali yake shafa bayanta baice mata komiba yana feeling warm jikinta saida yaga kukan yafara yawa sanan yace "hey stop crying, come and shower ko zakiyi wanka a swimming pool dinmu kokuma a beach ne?" makemai kafada tayi tana sakinshi, murmushi yayi yanuna mata bayi yace "go and shower ga kayan sawan munan a boxes dinan" bayi tawuce kaman yanda ya umurceta bayin bazata iya tsayawa fadin kyawunshiba ita gani take kaman a aljanna suke ma.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Kiran telephone din dakin da akayi yasa Aliyu karasawa wajen yay picking tambayan shi hotel din sukayi akawo musu abinci dan yariga yabada izini no body should come to his Island batare da sun sanar dashiba, basu izinin kawowa yayi sanan ya tube kayan jikinshi yarage dagashi sai boxer, cikin five minutes akai knocking kofar su, bude kofan yayi yabasu izinin shigowa, jera abincin sukayi kan wani mini dining dake dakin wayaga world class food, brunch suka kawomusu saisunci sun ture abinci sunfi kala fifteen sanan suka fita, kwanciya yayi kan gado shi baimason waya dakowa hakan yasa text kawai ya turama Dad sun isa sanan ya kashe wayanshi gabaki daya yabude jakan Aneesah yaciro nata yatura Ammi sun isa sanan ya kashe wayan nata itama, shida ya kunna wayoyin nan kuma sai ranan dazasu koma California.

Gama wankan Aneesah tayi hakanan tasami kanta da kunyan fitowa sanye da hadadden mint green bathrobe din data gani a bayin sabo tasaka, daga baya da kyar tabude kofa tafito kanta akasa, murmushi Aliyu yayi baice mata komiba yatashi ya shiga bayin dan yanaso tai feeling comfortable just for tonight shima dan yasan tagaji ne da baiga abinda zai hanashi screwing pussy matar shi ba this night.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Ganin ya shiga bayin yasa Aneesah da sauri tabude boxes din dayace mata kayansu na ciki ta shiga ciro kayan, wasu matsiyatan kayane bikinis, swimwears nata da nashi, sunhats, su tropical hawaiin shirts iri daya na mace dana miji nata da nashi kenan, beach dress nata, floral beach gowns nata masu kyau, shorts, banda bra na bikini babu bra ko daya cikin kayan banda na jikinta data taho dashi, pants ma babu saidai su g-string wanda dasu gwarama kasan baka saka pants dinba, sai su sunscreen dayawa kala kala, slippers guda biyu nata da nashi, sai flower ribbons na kama kai, sai turaruka da sunfi guda takwas, wani irin ajiyan zuciya tasauke dama wanan yan iskan kayan yakeso tasaka yasa aka tafi da akwatin su basuzo nan da komiba, wani dan short na cotton material mai laushi pink color wanda shine mai mutuncin cikin kayan tasaka da vest dinshi white sai logon shi pink tasaka sun mata kyau sosai, sanan sun kamata dam, sanan tadau gown din dake jikinta dazu tasaka da gyale tana jiran yazo suyi salla, yana fitowa ko kunya baijiba ya zare towel din daya daure a kwankwaso ganin bata kallonshi yasa ya jefamata towel din kan fuskanta da sauri ta janye towel din ta dago kanta ganinshi tsirara ga katon black and white Manhood dinshi na swinging yasa tai ihu ta kifa fuskarta a cinya jikinta na bari, dariya ya shigayi yace "haba Coco look at me now, am not going to eat you now fa, don't be afraid okay" ganin taki kallonshi yasa yadau kaya yasaka yanamata dariya, sanan yadau dadduma wanda yay order hardashi ya shimfida musu yace "oya zo muyi sallan to, matsoraciyan machine gun" tasowa tayi tana dar dar dashi tahau kan dadduman yajasu salla sukai sallolin da ake binsu, saida suka gama sanan yay feeding nata bata wani iyaci ba tsabagen yanda bacci ke cinta ganin hakan yasa yace "jeki kwanta" tashi tayi takarasa gaban gado ta zare dogon rigan ganin baya kallonta ta linke ta ijiye ta fada gado tai addu'an bacci da kyar sai bacci. _how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
_*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_

_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤

_✍🏿M Shakur_

8️⃣8️⃣ & 8️⃣9️⃣

_p.s please read at night_
_duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba ban yafe mataba_

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Yadade yana cin abincin wanda yawanci sliced fruits yafici sanan yadanyi kallo daga baya ya kashe wutan dakin nasu yahau kan gadon, jawota jikinshi yayi ya kankameta shima yagaji amman mugun sha'awan ta yakeji he is just trying to be a gentle men yasan tagaji saisa kawai zai barta, ahaka yanata tunane tunane bacci yay awon gaba dashi.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Shiya fara tashi wuraren karfe biyar na asuba ya mika hannu ya kunna bedside lamp din, ahankali yabude idanunshi dake cike da bacci yadaurasu akanta yana kallonta yanda take baccinta hankali kwance, dan murmushi yayi yana kallon yanda suka manne da juna, tayi wani shegen kyau sabida kayan baccin data saka sai munshari take ahankali akan fuskarshi dan fuskanta na facing nashine, murmushi yayi ya sakan ma wuyanta kiss sanan yatashi daga gadon ahankali gudun karya tadata ya shiga bathroom yana shafa maranshi dan he is having some pains, wanka yayo tareda dauro alwala yazo ya saka jallabiya yahau kan dadduma yay salla zama yayi yayi yay azkar tsaf sanan ya tashi dadduman ya linke sanan yacire jallabiyan ya ijiye akan bed, wani white beach short yasaka batare dayasaka belt ba yadauko wasu fitina nun turaren maza ya fesa a hannunshi sanan ya shashafa ajikinshi ya ijiye sanan yabude kofa ahankali yafice waje yamaida kofar yarufe dan baiso yatadata.

_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_

_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_

_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_

Wani irin iska mai dadi dayake dukan fuskarta ne dakuma haske dataji kan fuskarta yasa tabude ido ahankali, rolling eyes dinta tayi tana kallon ko'ina yanda dakin looks breath taking, amazing view datake na Beach dan class door ne frontage din, tashi ahankali tayi zaune tana karanto addu'an tashi daga bacci sanan ahankali tamike tasauka daga kan gadon ta shiga bayi, brush tayi sanan tai wanka da ruwa mai zafi sosai sanan ta dauro alwala ta sanya bathrobe dinta tafito, share jikinta tayi sanan tadau gown din jiya tasaka tazo tahau kan dadduma tai salla ta zauna almost 20min tabata tana azkar tana idarwa ta tashi daga kan dadduman tana turo baki ko ina shikuma yaje oho, tawani tashi bata ganshi ba, haushin hakan takeji, box dinsu tabude duka kayan taciro ta jerasu a hanger ta sassaka a wardrobe din dakin, tadauko daya daga cikin g-string din dake cikin kayan white color tana turo baki sabida kawai bata saba rayuwa batare datasaka pant bane da wlh bazata saka abin nanba yadaifi babu, the g-string look damn sexy a black fat ass dinta, wani floral beach gown tazaro daga hanger data rataya tasaka, white ne gown din yanada spaghetti hand da open neck, da igiya ake daure open neck din gown din badai kyauba, irin kayan yan gayun nanne da ake sawa da vacation, tsayawa tayi agaban babban mirror bayin ta taje kanta da sababbin comb din da hotel din suka ijiye musu harda hair dryer, gashin da dama yasha gyara ya kwanta yana kyalli kaman ta shafamai mai, sanan tadau wani flower ribbon white takama kanta dashi, kallon kanta tayi amadubi gabaki daya gani tayi ta chanza kaman ba Aneesah ba tadawo kaman irin Black yan gayun Arab ladies dinan, models for that matter, tururukan nan masu kamshi ta dauka ta feffesa, sanan tafito daga bathroom din, zama tayi abakin gado tana kallon TV dake aiki a tashar India tanajawo handbag dinta, bude kofar su da akayi yasa tadago

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login