Showing 30001 words to 33000 words out of 100889 words

Chapter 11 - Love Cycle Book 1 Complete Hausa Novel

Annafie   

10 Feb 2025

227

da su dady snn ya dubi Fannah tana murmushi ta gaisar dashi... Yace "eyee muje gida"... Daga haka suka shiga.... .. Fannah ta zage se kallon hanya take kamar wata bakauya ko ina yana mata kyau wai ynx nan zataga yan uwanta.. Sultan ya kalle ta.. Yace "kalle kallen fa ko tafi UK".. Murmushi kawai tayi dan tasan babuma hadi... Kusan 26mnts suka iso cikin unguwar cikin silent unguwar tasu dake dauke da manya gine gine daka gani kasan anguwar ta manya ce .. Batayi mmki ganin inda sultan ya tsaya yana hon ba domin kau tasan arzikin kakan nasu ya wuce haka... Tasan daddy ta nada arziki iya arziki amma be kama kafan babansa ba... Daddy kau tunda ya suka shigo yake tabin ko ina da kallo ganin yanda aka kara kawata kasar tasa da kuma irin cigaban da suka samu... Lumshe idanu yy jin sun karaso kofar gate din gidan nasu har ynx suna nan inda suke but kamai ya canza kamar anrushe gidan an sake gina nazamani kuma an kara gine gine... Babban wajene me dauke da manyan duplexes na zamani ga shuke shuke da suka kara ma wajen kyau... Daka gani kasan naira ta zauna.. Ga wajajen shakawata ta ko ina.. Wajen yy kamar wata estate.. A parking space din baffa yy parking kowa ya fito suka nufi babban duplex din wanda yake shine na baffa.. Zuciyar daddy ta rinka tsitstsinkewa gani yake kamar ya ba gaskiya bane.. Sultan yy gaba suka bisa a baya...binsa suke kamar baki... Har ynx daddy beci karo da kowa a yan uwansa ba se yan aiki da suketa ma gidan hidima... Wani babban parlor suka shiga me cike da kayan more rayuwa.. Anan ya iske dukkan yan uwansa maza idan kacire Alh. Rabiu... Duk suka mike tare da ware masa hannuwa.. "Welcome home bro"... Zuwa yy ya rungumesa hawaye cike da idonsa kafin yace "tnx ina baffa na".. Sukace muje.. Duk suka dunguma zuwa sama... A wani matsakaicin parlor me na hutawa suka iske mahaifin nasu... Wani farin tsoho kyakkawa wanda shekaraunsa sunja amma sbd tsabar hutu da kwanciyar hankali ba gane hakan.. Bazakace ya haifi daddy bama ballantana Abie... Koda suka shigo amsa sallamar su kawai yy batare da ya dago daga kallon jaridar da yake cikin expensive farin glass dinsa wanda yake taimakawa ganin sa ba... ...daddy couldn't help it out gani yake kamar wasa.. Inhar wnn mafarkine to baya so ya farka.. His father, his best frnd da suka rabu tsawon shekaru ne agaban sa... He's just as he is before... Gani yake kamar idan ya juyo ya gansa baze yi farin ciki ba gani yake kamar ze nuna masa hanya yace su fita.. Se yaji baya so ya juyo ya gansa a ya koresa gara suyi tazama a haka... He loves his parent but stay far is better.. Bayason baffan nasa na masa fada dan be saba masa ba..zuciyar sa bata iya dauka... Alh. Ahmad ne ya dafa kafadar sa.. Sukalli juna ya gyada masa kai cike da kwarin guiwa.. Daddy ya kalli baffa.. Idanun sa cike da kwalla cikin rawar murya yace "Baffa nah".... Cak Baffa ya tsaya daga karatun da yake jin muryar Muhammad dinsa kamar saukar aradu sede be juyoba domin yana son tabbatarwa cewa ba mafarki yake ba...
Ganin baffan nasa be juyoba yasa ya runtse idanun sa hawaye na fita yace "baffana am back ur Muhammad is back to you baffah... Pls don't send me back I miss you I miss my family.. I want live with you.. Ina son zama cikin yan uwana kamar kowa pls don't separate me again.. Am ur son I knw you still love.. Don't separate me it pain me... Am back to you don't send me back pls dad.. Kowa nada family but i'm separated from mine that hurt me...is not easy to be saperated from someone you love..dad do you knw how i feel without you.... Forgive me baffa.... Welcome me dad.. Hug me and tell me welcome.. If you send me back for this tym I knw my heart can't take it anymore.. Pls brothers talk to him ask him to forgive me.. Nima inaso na rayuwa cikin yan uwana I miss them so badly pls forgive me baffa..... Kuka yaci karfin sa...
Tsam baffa ya mike jin da gske de ba mafarki yake ba Muhammad dinsa ne ya dawo... He's beloved son is back he can't believe what's just happening.. Ya juya yana sauke idanunsa akan dan nasa da kansa ke kasa yana kuka..... Idanun sa ya cika da hawaye cike da dauriya karda yy kuka yace "Muhammad my son"... Da sauri daddy ya dago yana kallon mahaifin nasa... Baffa yace "are you, my son are you back to me.. Is this real, is this my Muhammad.. My Little very own son?... Daddy ya gyada kai "yes dad am back pls forgive me"... Baffa ya ware masa hannuwa "come to me my son come and hug ur baffa pls come son ur baffa miss you so badly".... Da sauri daddy yaje ya fada jikin mahaifin nasa tare da fashewa da wani sabon kuka ... Gsky dumin iyaye daban ne duk wanda bashi da iyaye yy rashi abin tausayi ne.. Daddy ji yayi wani sanyi na ratsa dukkan gabobinsa.. Yaji wani kututu daya tokare masa makoshi ya wuce se yaji wani wasai.. Baffa kau hawayen farin ciki kawai yake soyayyar mahaifa dabance.. Ya bubbuga bayansa "stop crying son.. Ur dad need more.. Ur dad loves you.. Don't leave us again.... Ur family loves you.. Our lyf is dark without you.." Daddy ya gyada kai yana kara shigewa jikin mahaifin nasa "yes baffa na dawo gaba daya kawai ya yafemun ya fada cike da shagwabar da ya saba yiwa mahaifinsa...".. Baffa ya dan dungure masa kai.. "Ja'iri kaga yanda ka girma..".. Daddy yy dariya kai baffa nine karami fa...
Duk sauran dake cikin parlorn kuka suke hade da dariya na farin ciki.. Baffa ya dago idonsa ya sauke akan fannah.. Yace "uhmm matar haka kika girma.. Na kawo sadaki kawai....." Duk dariya sukayi ya kamo hannunta ita da hisam "you're welcome my grand children.... Ur grandfa loves you... ".. Duk murmushi sukayi cike da jin dadi .... Baffa ya aika kira masa matan sa da sauran yaran sa su sa'adatu dake cikin Abuja.. Koda iyayen nasa mata suka shigo da fannah suka fara cin karo... Mama ta kalle fannah na kusan minti daya kafin ka kalli mijin nata tace... "Alhaji wnn wacece nake gani kamar jinin Muhammad dina".. Murmushi baffa yy kawai.. Tace "duk inda wnn ta fito jinin danace kuma babu tantama wnn khadeeja ce tabbas diyar Muhammad ce kar kucemun mafarkina na jiya ya tabbata.. Cewa Muhammad dina ya dawo....".. ".. Tabbas mama na dawo".... Da sauri ta juya inda taje jiyo muryar sa.. Lokaci daya idon ta ya sauka akansa shida matar sa.. Ta toshe baki kuka na neman kwace mata "da gske kaine".. Da sauri yazo ya runmguta..umma kuma da rungume mummy....
Kowa ka gani ranar yana cikin farin ciki senan da nan ake dasu mummy ita da yaran ta yayinda kowa ya roki gafarar su musamman mummy da itace silar komi ansan ba'a kyauta mata ba se kowa yake kara kaunar ta ita kuwa da shige cikin su kamar sun saba .. Farin cikin da sa'adatu da Raheena suka shiga ba'a magana... Fannah taga yan uwanta da yawa sede har ynx bata ga sa'annin nata ba sede wadan da suka girme ta da wanda ta girma.. Ko sultan bata kara gani ba bare sultan.. Ta zama yar gata kowa se nan da nan yake da ita umma ta kama ta rike duk meson ganin ta sede yaje wajen ta mummy kau na tare da mama.. Setake gani kamar mahaifiyar ta.. Hisam ya shige cikin yan uwansa yara dukda ba wani sabawa yy da shiga mutane ba... Daddy kau na tare da baffansa da yan uwansa maza harma da matan suna tare... ..abie yasa aka gabatar da abinci me rai da lpy daddy yai taci yana santi... Kowa ya zage yaci abinci hakan yasa suka ji dadi suka sake kamar dama sun saba...
Kowa burin sa yaga fanna da yazo ita kam tana dakin umma tare da iyayen nata mata mom sa'a da mom raheena.. Yanda suka jawo ta ajikine yasa ta sake dasu ko takan sauran yan uwanta bata bi ba... Se magrib snn ta samu saukin mutanen dake shigo mata .. Bata tashi daga abun sallah ba se isha'i... Tana idarwa ko tashi daga inda take batayi ba akayi sallama.. Wata kyakkawar budurwa ce ta shigo wadda zasuyi tsara da Fannah.. Tana gannin Fannah ta kara fadada fara'ar ta.. Da sauri ta kasaro ta rungume Fannah.. You're welcome sister.. Fannah taji wani dadi ashe haka family dinsu suke da sanyi da mutunci.... "Ke meyakawoki inace kince baki kara zuwa" muryar umma ta katse wa Fannah tunani.. Murguda baki yarinyar tayi tana kwabe fuska irn na shagwabbun nan kafin tace "ni wajen ki nazo wajen yar uwata nazo da baki rike mana ita ba ai da baki ganni ba".. Ta juya ta kalli fannah tace "kinga tashi muje kafin ta fara mintsinin ki ynx na marmari take maki"... Mom raheena tace "wato sbd kinga yar uwarki ko kallo ba isheki ba ko fareeda".... Da sauri Fareeda ta rufe idanun ta da hannun ta "mom wnn ummance ai".. Duk dariya sukayi fareeda tace "sister am Fareeda Aminu RADDA" ta fada tana mika sannu.. Fannah ta saka hannunta cikin nata "khadeeja Muhammad".. Fareeda tayi dariya tace "baki ce RADDA ba".. Duk dariya sukayi umma tace "kefa dadina dake surutun tsiya... Fareeda ta tura baki tana kama hannun Fannah "kinga tashi mubar pls".. Mom sa'a tace "kinga ina zakuje kinsan lokacin dinner ya kusa ko".. Fareeda tace "mom we're not going far".. Daga haka suka nufi kofa.. Zasu bude knn aka turo ko har aka dan bige Fannah.. Da sauri ta dafe kai.. fareeda ta kalli bro din nata daya shigo ya rike da hisam ya wani zaro idanu tace "yaya kai kuma welcome din naka knn".. Ya harari kanwar tasa.. Snn ya kamo fannah yana dafa goshin ta "oh srry srry kinji".. Gyada masa kai tayi tana Kara kallon cute guy din ganin ba sultan ba.. Ba kuma Farouq ba.. Kuma tana kyautata zaton ko Amoon ko Sadeeq".... Smiling ta masa kamar yandaa shima ya sakar mata kayataccen murmshin nasa .......
More comments more typing
✨✨✨
Urs
Nafeesatuu.....😍
.......

*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

*not edited*

*💫❤Love cycle❤ (11)✨
Ya kalli fareeda yace "ina zuwa ne"... Tace "zamu canza room ne grandma duk ta samana ido".. Ya saci kallon umma kafin yace "ohk muje nima wajen ta nazo".. Har sun juya zasu fita mom sa'a tace "oh mu baka ganmu ba ko sadeeq".. Sadeeq Fannah ta maimaita sunan a ranta... Knn wann shine sadeeq saura Aliyu, hakanan taji duk tafiso taga Amoon din nan,.... Sadeeq ya juya yace "oh mummys am srry good evening" mom raheena tace "bamu amsawa".. Bin bayan su Fannah dasuka fice yy yana fadin am coming mum bari na gaisa da sister na ya bar masu hisam da umma ta kira nan yabi su fareeda... A wani room ya same su fareeda nabawa fannah labarin fadan da sukayi da umma har tace ko part dinta bata kara zuwa... Fannah se dariya take.se mmkin yanda ko bakunta daya bata nuna mata ba kamar dma already sunsan juna.... Sadeeq da ya shigo ya dubi fareeda yace "umm parrot ta fara maki zubar tata ko"... Fareeda ta tura maki kai ya sadeeq.. Yace "ni kinma ki bari mu gaisa da ita aiba yar uwar kice ke daya ba" fareeda tace "wait let me introduce you to her ai yar uwa tace mace"... Sadeeq ya rungume hannu yana kallon kanwar tasa... Fareeda tace "fannah meet ur brother yaya Sadeeq Aminu Radda he's nice but sometimes hummm".. Tayi shiru duk dariya sukayi.. Fannah tace "tell me sometimes me".. Fareeda tace babu ruwana... Duk dariya sukayi.. Sadeeq yace "yeah kingamu Fannah we're all ur relatives hope you'll enjoy living with us".. Fannah tace "inshaallah but duk ina sauran"... Sadeeq yace "suwa knn" tace "su Amoon, Yusrah, sumayya, jidda, salim, fuad, hafsat, duk bngansu ba Farouq ma tunda nazo bn gansa ba sultan ma tun dazu bn gansu ba"... Sadeeq yace "Farouq ina jin sun fita wani aiki ne.. Ynx zaki gansa for sultan I don't knw where he's.. Amoon kuma dama ba'a Nigeria suke zaune ba suna America da Dad(Ahmad) da iyalinsa a can suke da zama se sukan zo hutu.. Dama su uku ne dashi Amoon din se salim se Cucu sumayya knn.. Jidda na katsina gidan aunty babba first jika ta Radda, yusrah ma a Lagos suke zaune mijin mamy acan yake aiki sede shi sultan yana nan yusrah ma ba laifi tana yawan zuwa nan... Fu'ad kuma dan dan mom sa'a yana Sudan karatu gidan Abba Rabiu . dasu Hafsat duk can suke zaune but da anyi hutu yake dauko family dinsa su dawo... Kinji inda yan uwanki suke".fannah ta jinjina kai... Ita kawai ta kosa taga kowa ya dawo...
Yanda taga fareeda ta sake da itane yasa ta gane lallai family dinta sun damu da ita.. Dan fareeda tace yanda ake maganar ta kamar tana nan... fannah taji dadi sosai sadeeq ma ya zauna suka sha fira.... Sultan ne ya shigo.. Yana kallon su yace "kuce nan kuka gudo" fannah tace "haba ai munyi fushi wai tunda ka dauko mu ban kara ganin keyar ka ba".... Sultan ya sosa kai yace "gidan ne ya cika shine na bari ku gama gaisawa any way you guys should come out for dinner"... Duk tashi suka suka nufi babban main parlor wanda akecin abinci idan har za'ayi taron family.... Duk anan ta iske duk ilahirin family dinsu wadan suke nan.. harda mummy dinta da daddy wadanda kallo daya zaka masu kasan suna cikin farin ciki...suma duk guri suka samu suka zauna..baffa yana tsokanar su ita da fareeda.. Yace "duk sauran matana basa nan saura ku kade" a haka yaita tsokanar su ana dariya... Farouq ne ya shigo da sallama.. Duk aka amsa masa.. Yana sanye cikin kananun kaya masu taushi se kamshi yake.. Da Fannah ya fara hada ido.. Dan ware mata yy ita kuma ta sakar masa harara...daddy yace "Farouq se ynx"... Yadan sosa kai "daddy wlh aikine ya rike ne bn jima da shigowa ba .... ".. Gaisar dasu yy ya masu sannu da zuwa snn ya gaisar da jama'an dake parlon...shima guri yasamu ta zauna opposite Fannah yanda ze rika ganin ta... Dan langwabar da kai yy yana mata alaman srry ita kuma ta noke kafada... Yy kamar zeyi kuka.. Ita kuma ta dauke kai tacigaba da cin abincin ta tana murmushi.......
Seda aka gama dinner snn baffa ya fara magana.. Inda ya kara rokon afuwar abba da kuma jinjinawa fannah, Farouq da kuma sultan dan sune jigo da dawowar su daddy.. Daga haka kowa ya tashi zuwa inda ze kwana... Umma tace "fareeda bana gayyar ki fa".. Dariya tayi suka shige dakin da suka fito... Farouq ne ya biyosu "haba sweet sis wnn hararar fa". Fannah tace "ai munyi fada tunda mukazo bn ganka ba bayan kasa muna hanya".. Kamar zeyi kuka yace "eyyer am srry wlh aiki ne ya rikeni shiyasa but am srry" ya fada yana kama kunnen sa.. Fannah ta rungume hannu tana dauke kai... Fareeda kau me take bnd dariya ya harareta kafin ya dubi fannah.. "Look sis kinga tunda de yau kinga bamu samu tym ba gobe ki shirya se mu fita zan kaiki kiga birni"... "Yauwa kaga seka kaini gidan maryam".. Fannah ta fada so excited.. Yace "duk inda kk so inda a abuja ne zan kaiki"..dafe goshi tayi tace "taya zanyi contacting dinta"... Sim na MTN ya ciro daga aljihu sabo ya mika mata "I got this for you tun jiya na siya na maki register number na na ciki"... Karba tayi cike da farin ciki.. Fareeda tace "yaya Farouq kode kode" harara ya balla mata "thank god you're not close to me dana rankwashe ki"... Dariya fareeda taitayi shi kuma ya harareta kafin ya maida duban sa ga Fannah da bama ta fahimci inda maganar fareedan ta dosa ba ita de kokarin saka sim dinta kawai take.. Yace "sis am going goodnyt" hannu ta daga masa tana murmushi ya kalli fareeda "lil sis goodnyt yau de a part din umma za'a kwana knn"..... Fareeda tace "nyt bro.. Aikam ina nan har se lokacin da aka gyara masu part dinsu"... Daga haka ya fice..... Bayan fannah ta gama saka sim din bada jimawa ba kira ya shigo wayar... "Bst bro".. Ta fada ganin sunan na yawo... Dauka tayi taba tunanin wanene wnn.... Muryar Farouq taji yace "hi bea that's my number".. Dariya tayi tace "bst bro" yace "yeah ko bani bane"... "Sure kaine"... Ta basa amsa dan hakanan taji tafi jinsa a ranta fiye da kowa ma a family din kodan shi ne ta fara sani a family din su oho".. Yace "good alryt good kiyi bacci me dadi a Nigeria you're welcome sister".. Daga haka ta kashe...babu jimawa taga Farouq ya mata recharging... Cike da farin ciki ta sayi data... Ta hau what's app... Suna lvr da fareeda tana chat da maryam inda cikin dubara fannah ke tambayar maryam gidan su da dama already tasan unguwar.. Maryam kau ta zage ta mata kwatance Ba tare da ta kawo komai ba... Dan dama sun saba irin hirar... Sun jima suna hira kafin suyi sallama... Fannah ta dubi fareeda da wayar da ke ringing for the fifth tym tace "pls pick the call wulakanci ba dadi fa" fareeda ta murguda baki tana hararan wayan "Allah bazaki gane ba this guy is so annoying.. Ni kinga mutanen nan duk basu gabana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login