Showing 9001 words to 12000 words out of 100889 words

Chapter 4 - Love Cycle Book 1 Complete Hausa Novel

Annafie   

10 Feb 2025

228

maryam tayi sbd wayar ta da tayi kara...
Direct inda tayi parking din motar ta nufa snn ta nufi teaching hospital din... Office dinsa ta nufa.. Tama PA dinsa magana akan ya fada masa yy bakuwa..
Bajimawa ya dawo yace ance ta shigo ... Duk da gabanta na faduwa amma seda dake ta shiga a hankali sassanyan kamshin daya dake hancinta yasa ta dan rufe idanu office din very cool ya mugun haduwa... Dan kalle kalle tayi kafin ta hangosa cikin kujera system a gabansa yana dannawa koma dagowa beyi... Hankalinsa kwance just as handsome as he is...... Dakewa tayi kafin takarasa ciki batare da ta nuna ta damu da kin kulatan da beyi ba ya zauna cikin daya daga cikin kujerun da suke gaban table dinsa.... Cikin rashin damuwa da yana jinta ko bayaji tace "am not here to apologize, settle or any of the such let's continue the way it started or the way you want it I knw you have ur own reason for all what you're doing but no matter how it is or how it may be.. Knw one thing that at the end you will be the loozer because am ready for you".... mekewa yy duk tana kallon sa har ya isa gaban dispenser ya diba ruwa cikin mug yasha kadan snn ya dago suka hada idanu... Ya dage gira daya kafin yace "do you need water?"... Mikewa tayi tana tabe baki kafin tace "you need more" daga haka ta fice tana tunanin rainin hankali da kuma jin kai irin nasa...
Komawa yy saman kujera tare da mug din ya zauna yana dan jujjuyawa kafin ya dakata ya saki wani murmushi tare da cizan dan lips dinsa yace "Khadeejah Muhammad Radda.. Yes you're ryt Aliyu comes to ur life with a reason but not as you think.. " ya daga kansa yana kallon sama tare da cizar lips dinsa... Yace "let's see the end of the drama"...
nigerian dishes ta masu ordering da drinks se kuma yan chocolate da ta saya masu dan dukansu sha zaki ne koda ta dawo har lokacin maryam bata gama waya ba cin abincin ta farayi... Koba komai zuciyar ta ta dan mata sanyi daga abinda gayen nan ke mata tunda taje ta nuna masa ba tsoran duk abinda zeyi take ba.......
**************** ******************
Haka suka cigaba dayi babu mai kula wani bata ganin sa se a class kamar yanda yace kuma a tsayen take tsayawa ta hade fuska kuma bata cooperating kamar yanda shima bai taba tabayarta ba sede duk abinda yake kaf babu wanda bata kwashewa a kanta kuma ta kula ana ganewa sosai.. A haka har sukazo na karshe inda zasu fara gwada aikin akan dabba kamar kullum yauma a tsayen ta tsaya kafin su fara.. Dan revision suka farayi yana tambayar question ana basa amsa duk question din daya tambaya babu wanda Fannah bata sani ba kuma tayi bris kamar ma bata class din.. Wani question ne ya tambaya kowa yy shiru an rasa me bada amsa.. Sarai Fannah tasan question din amma tayi shiru... Can batayi tsammani ba taji yace "young lady by the door"...... Gabanta ne yafadi dan ko daya bata dauka zece ita ba... Amma seta share tamaki nuna tasan da ita yake... Se ji tayi yace "Khadeejah can you answer the question".. Yanda yake kiran Khadeejah kamar shi ya rada shi yasa ta dan gyara tsayuwar ta tasan wulakanci ne yasa ya kirata ta bada duk ita ina ruwanta da class dinsu tasan idan bata fada ba ze iya dizgata kamar yanda ya saba... Dan haka ta dake tace "the questio?" cikin daure fuska tayi maganar.. Yan class de sun rasa wnn yar tsama dake tsakanin Fannah da Dr. Amah... Be fada da kansa ba se yace wani ya fada mata... Bayan an fada matan ta dubesa direct ta fada masa Answer din.... Ya gyada kai yace "well i knw the class need more explanation about it can you face the class and explain more to them just as a teacher"... Dan dage kafada tayi snn ta dawo daga gefensa tanajin yanda kamshin turaren sa yake shigar mata hanci... Dakewa tayi tare da aro courage ta fara bayani with confidence dan bata so kodaya ya rainata.... Cikin muryar ta me dadi ta fara masu bayani dalla dalla har abinda beyi tunani bama seda ta masu bayani tsaf bayan ta gama ta juyo tana kallonsa tace "thats what I knw about it any correction sir?".... Duban class din yy yace "perfectly correct you explained it perfect 👌 and for that I've forgiving you, you can go and sit down clap for her".... Nan da nan aka dauki tapi.. Fannah ji tayi kamar tace bata zuwa dan rainin wayo seda ma aka zo karshe snn ze wani ce taje ta zauna but deep down she's happy..... Zuwa tayi ta zauna maryam harda rungume ta dan murna.... Daganan suka fara gwada practical din akan idanun dabbar duk da shine keyi amma yana jeho masu question akai akai... Kuma da ya jeho se yace Khadeejah... Ita kuma kai tsaye ta basa amsa....... Sede idan har bece ita ba bata magana.. Can ya tambayi wani question kowa yy shiru babu wanda ya amsa kuma be nuna kowa ba.. Ganin kowa yy shiru ne yasa tafada cikin nuna halin ko in kula... Dago manyan idanun sa yy yana kallon ta... Gabanta ne ya fadi saura kiris ta rude amma ta dake tana tunanin kode ba daidai ta fada ba..... Wani murmushi ya sakar mata wanda seda ta kusa da burburcewa snn yace "wow are you this intelligent?. that's wow keep it up ohk" bata san sanda ta gyada masa kai ba sbd yanda ya tsare ta da idanun sa... A haka suka cigaba har aka tashi yau suka karkare se nan da 2wks kuma zasu cigaba tabi akan wasu mata man sauran kuma se a practical year dinsu zasu shigesu gadan gadan wanda shi kuma a asibiti zasuyi......
Tunda suka fita sedai maryam ta kalli Fannah ta fashe ta dariya.. Can dai da Fannah ta gaji tace "ke ya isheki"... Maryam ta ware hannuwa tace "that's wow.. Haka kuma abunku so wow finally the drama is coming to an end and I knw it will end so wow" ta fada tana kara fashewa da dariya Fannah ta ciza lips dinta tanaji kamar ta kama maryam da duka... Maryam ta tsaida dariyar ta tace "srry love but you knw what?"... Kallonta Fannah tayi tace "seriously I don't what this ur drama to end like serious" tsaki fannah tayi tana cill mata key din mota tana zama front seat... maryam ta shiga suka ta jasu kafin ta kalli Fannah tace "am going to Nigeria tomorrow ... morning flight inshaallah".... kamar Fannah zatayi kuka tace "so you're leaving you knw the sch won't be sweet without you".. Maryam tayi murmushi tace "srry dear I won't take long just a weak am missing mom"... Fannah ta jingina da kugera tace "any way I will miss you shaa my regard to mom" murmushi maryam tayi snn tace "inshaallah"..... Tare suka shiga gidan Fannah ta dade dan ji take kamar ta hanata tafiyar nan se yamma snn fannah ta dawo gida.. Wanka tayi ta sanya yan shimin kaya tare da daura rigar sanyi a sama snn ta fito dakin mummy ta shiga tare da fadawa jikinta cike da shagwaba tace "mummy" shafa sajen dake gaban kanta tayi kafin tace wani abu daddy ya shigo rike da hannun hisam... Kallon ta yy yace "mamana what's up".... Shagwabe fuska tayi kamar zatayi kuka tace "daddy maryam" yace "uhmm what about her"... Dan tura lips din ta tayi tace "wai Nigeria zataje"... Dariya dady yy yace "common ai bazata dade ba kinji" gyada kai kawai tayi tana kara shigewa jikin mummy.....
Washe gari Fannah da wuri ta fita duk da lectures dinsu 10 ne Apartment din maryam taje itace ta kaita airport dayake jirgin nine ze tashi kuma 8 da wani abu suka je.. Dan haka suka tsaya jira.... Jin wani na waya da hausa yasa ta juya tsaye ta gansa ita de tana so taga wani dan Nigeria kuma bahaushe... Abinda taji ya fada ne yasa tayi saurin kallon sa... "No karka damu jiya mun hadu da Amoon Radda ai.. dan haka flight din mu na sauka zan wuce kano ba sena shiga cikin abujan ba... Naji dadi ai Dana samesa tunda shima yace bai jima da shigowa UK din ba da kyar nasumu numbern sa....."..... Maimaita sunan tayi *"Amoon Radda"* knn yana kasar nan...knn dan family dinsu na kasar nan.... Sunan da aka fara kirane ya dawo da ita hankalin ta maryam ta rungume ta tace "take care dear zanyi kewarki".... Fannah bata iya tace komai ba sede hawaye da suka cika mata idanu... Maryam ma kamar zatayi kuka tace "karki kuka pls tsarabar me zan maki me kike so na kawo maki drinks chocolate na niger?"... Gyada kai fanna tayi tana murmshi maryam tace "to shiknn zan kawo maki harda nonon fulani da fura amma idan bakiyi kuka ba"... Rugume ta Fannah tayi tace "I will not pls come back soon I will miss you".. Maryam tace miss you more dear".... Daga nan suka dagawa juna hannu... Fannah loves maryam fiye da tunanin me karatun tanajin ta kamar yar uwar ta Maryam is not just a frnd but sister sun shaku sosai kaf wanda yasan Maryam yasan Fannah haka duk wanda yasan fannah yasan Maryam... Inhar suna tare kullum fada da tsokana but idan ba daya sun shiga damuwa.... wasu ma sun dauka yan uwane duk da maryam da ka ganta kaga Nigerian irin shagwabbun yaran yan gayun nan ita kam fannah ba kowa ke gane Nigerian bace... Ynx da maryam ta tafi seta jita wata kala... Koda taje sch, sch din duk ba dadi ji take kamar ta zauna taita kuka... Haka suka tashi ranar duk se a slow....
Washe garima abin yafi damun ta tunda suka shiga lectures taji kanta naciwo ga cikin ta da yake mata wani irin ciwo se cijewa takeyi idanun ta gaba daya ya sauya tasan ba wani abu bane period dinta ne.... Tashi tayi tana cije lips dinta ta dauki excuse gara ta tafi tasan nan gaba ba lallai ta iya kai kanta gida ba...... Fashewa tayi da kuka dan ta kasa jurewa.. Dama haka yake mata kuma lokaci daya yake fara ciwo tana jin jiki sosai wani lokacin..... Tafiya take da kyar tana share hawayen ta.... Tana gab da fita department🏬 nasu taci karo da mutum... Dan Kara karfin kukanta tayi dan taji zafi.... A hankali yace "are you ohk"... Cak ta tsaya da kukanta jin muryar Dr. Amah muryar sa ta kara ji yace "hello why are you crying"... Girgiza kanta tayi tana kokarin wucewa taji yace "Khadeejah" tsayawa tayi tanajin wani kuka na taho mata..... Yace "what's wrong with you, and how may I help you"... Yy maganar cike da kulawa..... Duk da azabar da take ji se cemasa tayi "no need" daga haka ta fara tafiya tana danne kukan ta... Burinta kawai ta shiga mota daganan ta kira mummy a turo driver ya dauketa..... Parking mota taji anyi gaban ta tayi saurin dago kanta... Kallon katuwar motar da tagama haduwa tayi... Ya bude ya fito snn ya bude back seat yana kallon ta yace "enter" kin shiga tayi ta noke kafada... Manyan idanun sa ya dago ya zuba kanta yace "don't let me my repeat myself"... Babu shiri ta shiga ganin kallon da yake mata.. Tana shiga ta fashe da wani kukan.... Tafiya kadan sukayi zuwa teaching hospital din ta baya yabi yanda bazasu hadu da mutane dayawa ba... Tana bin bayan sa har suka isa office din.. Suka shiga... Gadon da yake duba marasa lpy ya nuna mata ta kwanta... Zuwa tayi ta kwanta dan tana bukatar kwanciya amma duk da haka bata dena kukanba... Bece mata komai ba ya dauki waya yy kira murya can kasa yy magana snn ya aje.... babu jimawa sega wata nurse ta shigo gaisar da shi tayi batare da ya amsa ba ya gyada kai tare da nuna mata Fannah da ke ta uban kuka... Karasawa kusa da ita tayi tace "hello young lady" dagowa fannah tayi cike da kulawa ta tambaye ta meke damunta da kamar bazata fadaba.. Se kuma taga boyewar bashi da amfani yasa ta fada mata...tashi nurse din tayi ta fita... Wani abu ya danna babu jimawa sega wani ya shigo with a mug of tea ba tare da yy magana ba ya nuna masa fannah ita ya kaiwa ta karba tana kallon tea din... Dago kai tayi tana kallon DR. Ya gyada mata kai alamar ta sha a hankali ta kai tea din bakin ta kamar tana tsoran sha.. Lokaci guda kuma ta shanye sa...
Nurse din ce ta shigo rike da tray wanda ta daura allura a sama...... Fannah da gaban ta ke faduwa ta rinka kallon allurar kamar zatayi kuka.... Bayan nurse din ta gama hadawa ta kalli Fannah tana murmushi "be strong dear is not painful common"..... Mikewa fannah tayi har hawaye sun fara taruwa a idonta... Kallon allurar tayi tana share hawaye tare da juyawa... Se kuma tace "wait... Pls don't cuk it hard I don't lyk the pain" gyada mata kai nurse din tayi..... Kuka Fannah ta fara tana rutse idanun ta se kuma ta kara cewa wait.... Share hawaye tayi tama rasa me zatayi... Se kuma tace "sir".... Juyowa yy dan da ya nuna kamar be san me suke ba...... Hannun ta ta mika masa tace "give me a support pls".... Dan jimmm yy can kumaya taso yana zuwa toward them murmushi akan fuskar sa... Yana karasowa Fannah tace "I can see you're laughing at me ryt?" ta fada cike da yarinta.... Dan wara manya idanun sa yy kafin ya kalli nurse din yace "did you hered any sound from me"... Murmushi nurse din tayi "don't mind her sir pls hold her"..... Hannun sa ya mika mata... Kamar zata saka nata se kuma ta tsaya tana tura baki tace "close ur eyes"... Rufe idanun sa yy yana murmushi... Itama rufe nata tayi..... A hankali yaji ta saka warm soft palm dinta cikin nasa..... Besan sanda ya saki ajiyar zuciya ba tare da bude idanun sa ya daura akan fuskar ta da take jike da hawaye ta dan tabe baki irin na shagwababbun yaran nan.... Muryar nurse din yaji tace "done".... Saurin lumshe idanun sa yy.... Ta zare hannun ta ya bude idanun sa yana kallon ta yace "that's just it".. Kwantawa tayi saman gadon tana sheshsheka... Shikuma ya koma kujerar sa.. Nurse din ta fita.... A hankali bacci ya saceta.... Ya juya yana kallon baby face dinta dake fitar da numfashi a hankali har ynx fuskar a shagwabe... Murmushi yy yana cigaba da abinda yake kafin a hankali yace "trouble pie".......
Tayi awa tana baccin kafin ta tashi tanabin koina na office din da kallo har ta sauke a kansa da yake danna laptop.... He look very handsome and his side view is damn cute.. Dan sajen dake kwance a gefen fuskar sa mara yawa ya kara masa wani kyau ya wani kwanta luf kobaka taba kasan da laushi.... Juyowa yy suka hada idanu ta dauke kanta... Dan tabe baki yy kafin ya fito da wata leda me kyau yana mikewa yace "use this lemme go for prayer".... Daga haka ya fice ta bisa da kallo... Snn ta tashi... Waro idanu tayi ganin yanda ta bata jikin ta da jini.... Da sauri ta tashi... Bude kofat akayi tayi suman tsaye ta dauka shine nurse ce... Hakan yasa ta sauke ajiyar zuciya.. Ta dauki kayan da sauri zuwa toilet... Riga ce doguwa da veil din ta se pant da pad... Duk a kunyace ta gyara jikin ta da ruwan zafi ta shirya ta fito koba komai taji dadin jikin ta kuma ciwon ya ragu sosai... Koda ta fito nurse din ta gama gyara wajen ta bata mugunguna da dose din snn ta fice... Gaba daya kunya ta ishi Fannah hakan yasa ta yanke shawarar tafiya tun ma kafin ya dawo.... Kofa ta nufa sede me?... Shi yarigata shigowa... Kallon ta yy ta saddar da kanta kasa cike da kunya... Muryar sa taji yace "let's go"... Daga haka ya fice ta bi bayansa.. Motar sa suka shiga.. Ya kaita inda tayi parking motar ta... Ya tsaya... Budewa tayi ta fita ta juyo a hankali tace "thanks".... Murmushi yy wanda har seda dimpls din sa suka lotsa ya lumshe idanu tare da gyada kai.... Da sauri Fannah ta dauke kanta ta shige motar ta taja tabar sch din.....
. more comments more typing......
✨✨✨
Urs
Nafisatu😍....

.......
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wada mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle.. (5)✨
Shiga tayi cikin gida rike da ledar kayanta... A parlor ta tarar da mummy... Zama tayi tana ya mutsa fuska mummy dake cin fruit tace "what's up dear are you ohk?"...lvr fannah ta bata sede ce mata tayi ita da kanta taje hospital din snn ta hi ordern riga... Cike da kulawa mumm ta mata sannu.. Maid dinsu ta kwalawa kira bayan tazo ta mika mata kayan da ta cire tace ta kai laundry.. Daga nan ta matsa kusa da mummy ta kwanta saman cinyar ta tana cin fruit din... A haka har bacci ya dauke ta jikin mummy.... Ganin baccin nata yy nisa yasa mummy tashin ta ta tafi daki..... Dakin mummy ta shiga tacigaba da baccin ta.... Se yamma ta tashi shima mummy ta tashe ta... Toilet din mum ta shiga tayi wanka snn ta wuce dakin ta ta shirya.. Ynx bata jin ciwon dama ita bata dadewa tanayi sede kuma lokacin da zatayi mestural

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login