Showing 51001 words to 54000 words out of 100889 words
dakin.. Tana ganin fannah tace "ya jiki" murmushi Fannah tayi cike da farin ciki.. yusrah tace "Alhmdllh sauki ya fara samuwa" Jiddah ta shigo da cup din tea se boul din pepper soup.. Fareeda na biye da ita farida tayi mata sannu.. Farouq ya karba.. Snnn ya mika mata tea din karba tayi tana sha a hankali.. Shida kansa ya fara bata pepper soup din. Tana cikin sha sultan ya shigo.. Kallo daya yy wa farouq dake bata a baki ya dauke kai.. Fannah kau seda gabanta ya fadi data gansa babu yabo ba fallasa yace mata "how are you feeling" tace "Alhmdllh".. Daga nan be kara magana ba ya dakko wayar sa yana dannawa.. Farouq ko inda yake be kalla ba.. Suma saura se kallon sa suke.. Farida is just wondering me kuma ya faru yake haka"... Ko minti uku beyi ba ya fice.. Hafsa tace "wato wani lokaci idan yaya sultan na abu yanda kasan yaya Amoon". Yusrah tace "tab wlh ko hanya de baasu hada ba".. Jiddah ta tabe baki.. Fareeda de batace komai ba... Fannah kau tasan duk ita yakeyiwa hakase taji duk babu dadi.. Farouq ma kala be ce ba...kafin dare Fannah taji dadin Jikinta barin ma yanda yan uwanata suka zauna tare da ita wajen debe mata kewa maryam ma tazo.. Farouq kau daya fita baya hour daya ya dawo sadeeq ma yana tare dasu.. Sultan kuwa tunda ya dubata bata sake ganin sa ba.....
Washe gari Fannah taji sauki sosai and daddy yana tare da ita all the day to make sure be bata damar yin tunani ba snn dayawa ana ta shigowa dubata hakan yayiwa Fannah dadi.. Seta tuna rayuwar su ta baya inde wanin su bashi da lafiya sune komai babu me zuwa gaishesu se tsirarrun abokanai na mutunci.. Amma yau gata cikin yan uwa kowa na zuwa duba lpyr ta .. Se yamma daddy ya fita a ranar shima seya da ya bata wani novel domin ta karanta.. Kuma hakan ya taimaka mata.. Can guarding ta tafi tana karantawa... Gaba daya ta maida duk attention dinta... Kamshin turaren da taji ne yasa ta dago kanta tana waige waige bataga kowa ba.. murmushi tayi tace "yaya Farouq ka fito ai na ganka".. Farouq dake bayan flowers ya fito yana dariya.. "Fadi gsky madam a ina kika ganni..?" Ta ware idanu da hannuwa "baka san inada Aljanu ba".. Shima idanun ya ware yana zama kujerar gefen ta.. Yace "really ai bn sani ba anyway how are you feeling".. Dan tabe baki tayi tace "naji sauki fa.. Ya karbi littafin yace "kina jin kadai ci ne" dan gyada masa kai tayi.. Ya langwabar da kai "can we go out" tace "why not".. Yace "ohk take ur hijab I'm waiting outside".. Murmushi tayi ta tashi ta shiga shikuma ya fice... Mummy na kitchen taje ta fada mata tare da cema hisam ya shirya.. Sama taje ta dauko hijab dinta snn ta kama hannun Hisam suka fito.. yana jinjine jikin motar sa ya rinka kallon yanda tayi kyau sosai cikin dogon hijab din.. Dan lumshe ido yayi yana kallon sultan daya taho walking slowly ta gefen ido.. Yace "kinyi kyau"... Dan rufe fuskar tayi tana murmushi snn ta dago a lokacin suka hada ido da sultan.. Hakanan kawai se taji gaban ta ya fadi.. Kallo daya sultan yayi mata ya dauke kai.. And farouq yaji dadin hakan... A hankali ta zagaya ta bude motar ta shiga.. Sultan ya karaso suka gaisa da farouq snn ya ja cin din hisam yana my boy fita zakayi babu gayyata.." Hisam ya kalli Fannah yace "aunty ce nima ta gayyace ni.. Ya juya yana kallon Fannah suka hada idanu.. Fannah ta kakalo murmushi tace "yaya sultan ina wuni".. "Yakike" shine kawai abinda ya fada snn ya dauke kai ya dubi hisam yace kayi mun tsaraba kaji my boy" hisam ya gyada kai kai.. Sultan yayiwa farouq sallama snn ya wuce ba tare daya kara kallon inda Fannah take.. Kuma sosai hakan ya damu fannah ita abinda take gudu knn kuma gashi yana shirin faruwa... Farouq da Hisam suka shigo cikin motar.. Dan sakarwa farouq murmushi tayi bayan sun hada idanu.. Shima murmushin kawai ya sakar mata ya tada motar dukda yaga hawayen nata...... Wani waje da akeyin dramers quiz's da kuma the bet ya kaita ya siya masu kayan ciye ciye.. Hakan dayayi mata seya mugun tuna mata da Amah seta tuna tym din da suke zuwa kallo.. Ta rinka kallon farouq tanajin wani farin ciki.. Ita setaga har kama ma yau farouq yayi mata da Amoon.. Shi kansa farouq din ya kula tayi farin ciki.. Sosai ta saki jikin ta... se gab da magrib suka dawo.. Direct part din baffa suka wuce.. Yusrah na ganin ta ta rungume ta "yar uwata taji sauki naji dadi" Fannah tayi murmushi tana kallon sultan dake dining wanda tunda suka hada ido data shigo ya dauke kansa. Shikam a ransa yusrah ce ta basa tausayi bama ita kade ba har jiddah.. Domin tunani yake yaza'a kare idan suka gano Amoon din da suke hauka suna fada akai ita wnn fannahr da suke ta nan da nan da ita itace yake so kuma suka gano cewa duk wnn Aliyun da take magana ba wani bane Aliyun sune de na gida wato Amoon wanda suke haukar so... Ya runtse idanu yana jin ransa duk babu dadi.. He's just hoping ya samu solution tunda kafin Mom dinsa ko Amoon ya ya dawo.. Yana gani Jiddah da farida ma suka shigo kowa se farin cikin yanda sukaga taji sauki yake.. .. He's sure inde sukagane cewa Amoon shine Amah din nan se an samu matsala dan yasan suwane jiddah da yusrah zasu iya batawa da kowa kan Amoon... Fannah da sun hada ido da sultan seya dauke kansa duk setaji ta tsargu. Farouq duk yana kula dasu.. Ana kiran sallah duk suka fice matan kuma suka shiga daki.... Se bayan isha'i duk suka dawo harda sadeeq.. Wann karon gaba daya harda su umma da mama duk suna parlorn.. An fito da dinner.. Fareeda ce ke serving kowa... Se tsiya sukeyi da umma.. Wayar sadeeq ce tayi kara.. Kallon wayar yy yana ware idanu... Kafin yace "bade gayen nan ya shigo Nigeria ba".. Farouq yace "who"... "Amoon mana".. Sadeeq ya fada yana Kara wayar ya kunnensa.. Shagewa Sultan yayi da ruwa daya kai bakin sa.. Aka farayi masa sannu amma gabaya hankalinsa nakan Sadeeq.. Yusrah da Jiddah kau wani farin ciki ya rufe su har hakan ya kasa boyuwa a fuskan su.. .. Bayan sadeeq ya daga.. Yace "hey bro don't tell me kana Nigeria".. Shiru sadeeq yy alamar yana sauraren sa... "What kana nufin tun jiya ka shigo kuma yau zaka wuce.. Pls ka karasa gida mana.".. Girgiza kai sultan yy kamar dashi ake wayar.. Jiddah ta rike umma tada saki baki tana kallon sadeeq pls umma se something... Sadeeq yace "kowa lpy amma ya da dawo soon gsky".. Boyayyar ajiyar zuciya Sultan ya sauke.. Yusrah tace "mama wai bazakuyi masa magana ba"karbar wayar umma tayi. "Bani shi nan dan ubansa Ahmad".. Tana amsa tace "Aliyu kar kasake ka fita... " kallon yawar tayi "dan banzan ya kashe kwafa tayi.. Sadeeq yayi dariya yace "to ai yana kano ma"... Umma tace "wlh duk ranar dana riki dan nan ko ze gane kurinsa.. Aure kawai zansa a masa bari de uban nasa yazo shine maganin wnn yawon nasa.. Yan matan akwai bawai babu ba".. Sultan yabi Jiddah ta yusrah da kallo dan tabe baki yayi... Farouq yace "umma kinfa san halin mutumin naki" zaka rufemin baki ai duk halin ku daya kaima dukaduka ba ynx ka natsu waje daya ba".. Sadeeq yace "umma ni naga ynx kamar ke kikeson amshe fadan baffa" tace "tunda shi yy sanyi ni sena karba"
Bayan sati biyu..
More comments more typing...
✨✨✨
Urs
Nafeesatuh... 😍😍
.........
*💫❤LOVE CYCLE✨*
Written by
*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)
*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......
Bismillahir rahmanir raheem
💫❤Love cycle❤ (18)✨
Duk yanda fannah tayi tunanin share ta da sultan keyi nadan lokaci ne setaga abun yafi haka kwata kwata sultan ya dena kulata ko magana yake inde tazo wajen seya dena ko gaisar dashi tayi sede yace yakike ina I don't care manner.. She's feeling guilty.. Duk yanda taso ta share sa kasawa take saboda tana ganin dan uwanta ne..
Yau gaba daya sun tashi da taron bikin gama makatantar secondary cikin wasu dake family din nasu... Tare suka tafi a motar fareeda ita da hafsar yusrah da Jiddah ko kowace motar tashiga... Suna fita Fannah da tayi kwana biyu bata ga Farouq ba ta hango sa rike da Hisam da sauri ta karasa wajensa da murnan ta... Farouq ya saci kallon sultan dake gefen su can jikin motar sa snn ya fara tsokanar fannah.. Sultan ne ya karaso wajen suka gaisa da farouq snn ya shige ciki ba tare daya kalli Fannah ba.. Jiki a sanyaye Fannah ta bisa da kallo.... Ganin haka yasa Farouq fadin "muje ciki"... Babu musu ta bisa suka shiga amma jikinta duk yy sanyi...
.. Ganin wasu dayawa da sukazo daga katsina cikin yan uwannata ne kowa se murnan ganin ta yake shine ya mantar da ita damuwar sultan kowa se tambaya yake yaushe zataje katsina... Nan kuma aka shiga shagulgulan abinda ya tara sosai Fannah taji ta kayatu da abubuwan da ake a wajen.. Kuma duk suna tare da farouq yana kara gwada mata komai... Sultan duk yana kula dasu amma ya share...
Koda akazo wajen pic kowa nayin hoto da ita amma bnd sultan kuma ita kade ce be yarda sunyi hoto ba...bin bayansa tayi ganin ya barwajen kuma hankalin mutane baya kansu... Yana karasawa wajen parking space tana riskarsa.. Tace "yaya sultan".. Tsayawa yy amma ba tare daya juya ba... Tayi gathering courage tace "pls what have I done to you that you're ignoring me"... Juyowa yy yana kallon ta.. Se kuma yace "because this the best for both of us".. Tace "tayaya" yace "yes because you don't need me baki sona kinada wanda kike so".. Fannah ta zuba masa idanun ta can kuma tace "shi wancan daban and kai kuma dan uwanane kuma bazakace bana bukatar ka cikin rayuwata ba".. Yadan furzar da iska kafin yace "fannah why, why yanuwantaka only, duk yanda muke yan uwa bazamu kasance tare na har abada ba da kinyi aure komai ze ja baya... I want you not only as my cousin sis but my life partner dazan rayu dake har karshen rayuwata".... Fannah ta fashe da kuka sosai "no yaya sultan bazaka fahimce ni ba am already into some" ya tura duka hannuwansa cikin sumar kansa "ohhh Fannah ki gane ma idon ki karya rufe.. Shi wann da kike magana a kansa yana ina" kallon sa take amma har tym din kuka take. Yace "yes tell me yana ina dayana sonki baze tafi yabarki ba, beyi considering wane hali zaki shiga ba, no phone call nothing nothing, let me tell you better stop deceiving ur self coz that Aliyu is just playing you".. "Sultan stop it wnn ba gsky bane he love me kuma nasan baze yaudare ni ba"... Ya runtse idanu yanajin wani kishi.. "How sure are you?".. Idan yana sonki where is he now? Why can't him drop his contact acikin content din nan... Fannah ki aje rayuwar da kukayi da Aliyu an face the reality..ki duba son da kikewa Aliyu and sekiga ni yanake ji".. Kullum ina ganin ki kara sonki nakeyi fa.. I'm ready na nunawa duniya cewa ke nake so kuma ke zan aura"... Durkushewa Fannah tayi tana rusa kuka sultan baxe fahimce ta ba.. Ita kanta batasan ya zatayi da soyayyar Aliyu ba da ita me ze hana ta amince masa... Sunkuyowa yy inda take cikin taushin murya yace "I'm srry Fannah that's why I distance my self from you.. Ina kokarin cire sonki ne amma na kasa wlh da da yanda zanyi danacire.." Sultan ya fada so broken.. Wanda har seda Fannah ta tadogo ta kallesa... Idanun sa sunyi jaa.. Sosai taji ya bata tausayi domin tasan makamancin abinda take ji shima yanaji.. Kamar yasan tunanin da take knn.. Yace "pls I need a favor from you".. Gyada masa kai tayi yace "inaso ki bani chance and kiyi kokarin koyan sona ko kadan ne"... Kallon sa kawai taitayi.. Yace "pls cikin son da kikeyiwa Aliyu ki bani koda 10% pls do me this favor".. Gyada masa kai tayi a hankali kamar me tsoran wani abu dan se ji tayi kamar Amah na kallon ta seta tuno moment dinsu na karshe *"wait babee you knw I love you ryt? Pls karki barni inaji a jikina ke tawa ce ni kade pls don't leave kinsan inasonki"*.. Kallon ring din hannun ta tayi tana kara fashewa kuka se taga kamar yau ne... Ganin haka yasa sultan ya kamata suka shiga motarsa ya zagaya ya tada suka nufi gida.. Har suka isa babu wanda yama wani magana... Bude motar tayi da kyar tayi masa se anjima snn ta fita.. Yy wani murmushi "Amoon wnn karon bazakayi defeating dina ba"...
Fannah tana komawa gidan babu kowa dining ta tafi ta hado tea ta wuce dakin ta.. A hankali ta rika sha hawaye na zuba a idanun ta.. Kwata kwata bata san ya zata bullowa lamarin ba.. Wayar ta ta dauka ta kira hafsa bayan ta dauka tace "Fannah wai kin wuce ne"... Fannah tace "yes pls idan kin dawo I want to see you immediately".. "Ohk babu damuwa ai muna hanya"...
Hafsat tagama jin Fannah tsab bayan ta gama bata lvri snn ta sauke numfashi tace "Fannah banga laifin ki ba sbd ita soyayya haka take but just think about it for how long zaki tsaya jiran Amah?.. Kinsan ita mace lokaci ne da ita shi kuma namiji bashi da tabbas Amah yayi maki nisa baki san ke bama kisan inda yake ba what if shi ya manta dake".. Da sauri ta girgiza kai.. Hafsa tace "I don't mean that but Aliyu ya zama past tense a rayuwarki idan ke baki san inda zaki gansa ba ai shi yasan inda ze ganki". Kallonta kawai fannah take without blinking.. Hafsa ta fahimce ta but she want to get that in her head.. Tace "mu aje maganar Amah but just look at sultan.. Menene ya rasa, duk wani abu da kikasan ana bukata wajen namiji sultan nadashi kuma ze kula dake sosai na tabbatar bazakiyi regretting ba kuma dan uwanki ko baki so mu kara kulla zumunci," dan murmushi Fannah tayi.. Hafsat tace "pls just give us chance koda 20% ne kinji.. Fannah ta gyada kai.. Haka Hafsat tayi ta convincing dinta.. Bayan tafiyar Hafsat Fannah ta kira maryam.. Kusan shawarar data bata knn.. fannah ta aje waya tana lumshe idanu tasani duk suna da gsky amma ta ita taya zata fara cire sa a ranta kwata kwata bazasu fahimce ta ba but she will try ko kuma tayi pretending amma tasan karya take tace a ynx zata cire Amah a ranta.. Tashi tayi ta fita jin su mummy sun dawo coz bata so ta zauna tayi tunani dan inde har zatayi wani tunani to Amah sede ya kara mamaye zuciyar ta bade fita ba.... Kuma fitan da tayi yasa ta dan samu sauki.. Bata rabu da mumm ba se 10 snn ta dawo daki anan tunani ya fara dawo mata ta runtse idanun ta hoping that bacci zezo amma setaga fuskar Amah..... Washe gari kam Fannah da wani irin ciwon kai ta tashi.. Tana ganin kiran sultan Amma batayi picking ba .. Ranar ma gaba daya bata fita ba da mummy ta tambayeta se cewa tayi bacci ne and mummy ta yarda .. Da yamma tana kwance a daki reading novel din da daddy ya bata.. Kira ya shigo wayar ta ganin Farouq ne yasa ta dauka.. Tana dauka jin muryan ta yace "fannah kina lpy kuwa" kafin ma tayi magana ya katse wayar.. Bayan kaman 10 mins ya kirata "ina parlor".. Tashi tayi tare da daukar hijab dinta ta fita.. Shi kade ne zaune yana pressing phone dinsa dagowa yayi yana kallon ta bayan ta zauna "yayana" yadan harare ta.. Keda kika taho jiya ko nemana bakiyi ba.. Ta langwabar da kai tace "mun dawo tare da yaya sultan ne".. Kallon ta yayi kamar baze yi magana ba se kuma yace "what's wrong between you and sultan".. Dan tura baki tayi.. Yace "yes tell me".. A hankali ta fara basa labarin tundaga ranar da sultan ya dena kulata har zuwa jiya.. Ta kara da fadin "inaso na fara koyon son sultan ko yaya ne"... kallon ta yake zuciyar sa na wani irin beating.. tace "yaya Farouq amma se ka taimakamin inaso nayi trying koyane".. Kallon ta kawai yake without blinking.. ta lankwabar da kai yaya Farouq kayi shiru... Murmushi yy "good kanwata kinyi tunani me kyau and zan goyi bayanki akoda yaushe" murmushi tayi "that's my bro shiyasa kk favorite dina".. Ya mike yana duba wrist watch dinsa.. Yace "zan fita dama kawai bn ganki ba shine yasa nace I just want come and check on you".. Itama tashi tayi sukayi sallama ta koma ciki shikuma ya fita... .. Tana komawa ta iske miss calls din sultan.. Dialing numbern tayi gaban ta na faduwa.. yana picking kamar zeyi kuka yace "inata kira but you're not picking duk hankali na ya tashi" Fannah ta runtse idanu kafin a hankali tace "srry how are you".... Basu wani jima suna waya ba ya mata sallama coz yasan a yanayin da take ciki ynx inde har ya matsa mata da kira ko wani abu yasan duk ze gundure ta ne.. And ko a daren ranar be kirata ba..
Duk da sultan yana son koda yaushe ya kasance da Fannah haka ya hakura ya rinka bata tym koda ya kirata sede kawai yace ya kira yaji ya take but baya daukar wani doguwar fira.. Ko haduwar