Showing 99001 words to 100889 words out of 100889 words

Chapter 34 - Love Cycle Book 1 Complete Hausa Novel

Annafie   

10 Feb 2025

250

fa" ya fada yana shafa gashin kanta.. Kin sakin sa tayi.. Tashi yayi tare da ita suka tafi toilet.. Kuka ta sakar masa.. Da kyar de sukayi wanka se wani shige masa takeyi.. Shirin ma da kyar ta bari sukayi.. Tana jikinsa yayi kiran farouq yace idan sun shigo taxi suzo su daukesu su wuce...tana makale dashi koda su farouq sukazo.. Farouq na kallon su yace "is she ohk".. Amoon yace "kanta ke ciwo".. Chucu de se kallon su take dan itama ba wani lpyr ne da ita ba.. Ko a fight ma tana makale dashi.... Sadeeq ne yazo daukar su.. Fannah na lafe jikin Amoon suka gaisa da sadeeq.. Sadeeq yace "is she ohk"..Amoon ya shafa kanta.. "Stress ne se ciwon kai.. "Duk sukayi mata sannu"... Amoon na tsokanar sadeeq yace "daddy unborn".. Duk dariya sukayi.. Fannah bata rabu da Amoon ba seda sukaje gida.. Shine ta dan shiga mutane shima bada son ranta ta barsa ba.. Kowa se zuwa masu barka da zuwa yake.. Fareedar ma ta dawo gida Jiddah ma tana gida sbd itama haihuwa ko yau ko gobe.. Su yusrah da sageer se can yamma suka iso.. Family ya cika complete.. Fannah daurewa kawai take amma kwata kwata batajin dadin shiga cikin mutanen nan.. Kanta ciwo yake mata.. Amoon kawai take so yazo.. Sauran mutane kowa ciwon kai yake saka mata.. Amoon kade take bukata, kawai tanaso ta jita jikinsa taji dumin jikinsa da kamshin turaren sa.... Jin kanta kamar ze tsage sbd ciwo yasa ta nemi hisam tasashi ya kira mata shi dan wayarta bama tayi setting dinta ba.... Wayar fareeda ce tayi kara.. Ta dauka sbd sultan ne.. Se kuma ta mikawa fannah tace "yaya Amoon".. Fannah ta karba da sauri.. Yace "baby can I come over".. Fannah tace "yes dear". Babu jimawa sega kira.. Ta dauka yace waiting outside... Ta mikawa fareeda wayar ta.. Snn ta tashi ta fita.. Suna tare da sultan gaisawa sukayi se kuma ta shiga motar.. Amoon sukayi sallama da sultan snn yayi reverse yace "ina zamu".. Tace lets leave pls".. Ya kalleta.. Tace "mu tafi muyi bacci".. Shi dama haka yakeso dan tun dazu Yake Adduar Allah yasa karta ce tare dasu mummy zata kwana.. Seda ya tsaya ya siya masu abinci snn ya nufi hanyar gidansa dan tunda suka iso yasa aje a gyara sa...
Suna fita daga motar ta shige cikin jikinsa.. Ko bi takan yanayin gidan ma batayi ba.. Shima ya rungume ta.. "Hope you're fne".. Ta gyada masa kai.. Ko wanka dakyar ya samu tayi tana makale dashi.. Ya dauko mata kaya dan dama duk kayanta suna nan bata dauki ko tsinke ba.. Ya sanya mata ta koma jikinsa ta lafe.. Abincin ma kadan taci.. Ya rugume ta sosai.. "Hope you're fne" ta gyada masa kai.. Yace "you need something".. Ta girgiza masa kai.. Yace "me kikeso".. Ta nuna masa kansa.. Yayi murmushi "ni" ta gyada masa kai.. Ya rungume ta sosai.. A kunnen ta ya rada mana.. "Do you need sex".. Ta gyada masa kai.. Dan yanda yaga tana langwabewar nan yasan yana iya cewa zeyi tace ba haka ba... Kuma yau ta basa hadin kai sosai.. Dan yau seyajita ma wani daban ta kara wani dadi.. Kasa barin ta yayi har asuba kuma ko daya bata nuna ta gaji dashi ba.. Sunayin sallah suka kwanta bacci se azahar suka tashi.. Sukayi wanka sukayi sallah abinci ba da kyar taci seda yayi mata da gske.. Da yace ta shirya suje can gida kin yarda tayi wai ita bazataje ba su zauna tare.. Ya bita da kallo.. Yace "Angel anya" ta tura baki tana kara shigewa jikinsa.. Tanajin kamshinsa wani irin dadi.. Yace "babu ajiyata a nan".. Ya fada yana shafa cikin ta.. Da kyar ta yarda sukaje asibiti.. Gwajin farko kuwa cikine.. Amoon ya rungume ta yana farin ciki.. Ita kanta taji dadi amma ko daya bata so ya matsa daga kusa da ita... Can family house dinsu suka wuce.. Dakin umma suka tafi.. Nan Amoon ya sanar masu.. Murna wajen kowa ba'a magana tuni lvri ya bude kowa ana tayiwa Amoon murna gaba daya ya kasa rufe bakin sa.. Chucu tace "ni dama tunda naga yanayinta jiya nasan shine..." Fannah de na dakin umma saman gado.. Gaba daya kanta ciwo yake mata har wani zazzabi take ji na taso mata.. Burin ta kawai Amoon yazo su tafi taje taji dumin jikinsa.. Mom ce ta taba jikinta taji zafi.. Tace "oh god kuna can kuna murna ga tanan zazzabi ya rufeta a kiramun Aliyun".. Ana fadawa Amoon sega sa yazoya.. Fannah najin muryar sa ta tashi zaune.. Kunyar su mom tajeji amma da zuwa zatayi ta rungume sa gashi harda mammah.. Suka hada idanu.. Yace "muje" gyada masa kai da sauri.. Hannun ta ya kama ta kwantar da kanta a shoulder dinsa suka fita.. Umma tace "wann ko wane za'a haifa me irin halin Aliyu ne dan ita ma zainab kalar laulayin da tayi knn wato Ahmad tana makale dashi".. Mammah ta bisu da kallo dan tabbas da cikin Aliyu irin laulayin da tayi knn..
Gida suka koma.. Washe gari basu samu damar zuwa ba sbd zazzabi da Fannah ta wuni dashi Amoon duk ya rude..
Ana gobe suna jiddah ta haifi kyakkawar diyar ta.. Ko ranar suna fannah duk babu dadi tayisa.. Dan sultan yaci suna "daddy wato Muhammad".. Har akayi sunan diyar Jiddah wato "Amina". Fannah na fama da laulayi su chucu de ynx an ware.. Seda Fannah tayi wata daya da wani abu snn ta fara samun sauki.. A lokacin watan cikin uku.. Ranar da zasu koma US Fannah na tsaye gaban mirror tana shafa flat tummy dinta tana dan murmushi..Amoon yaxo ya rumgume ta tabaya "mekike kallo".. Tace "babee wai Nn mutum ne a ciki". Ya shafa cikin yana murmushi.. Ya wahalar mun dake.. But bazan yi punishing dinsa because he give me joy in the bed".. Fannah ta rufe fuskar ta tana murmushi... Seda suka koma gida sukayi masu sallama snn suka wuce... acan suka cigaba da rainon cikin su kulawa ta musamman suke samu... Watan su uku da komawa yusrah ta haihu.. Da sati biyu Hafsat ma ta haihu.. Yurah ta samu "fadeela".. Hafsat kuma Alameen.. Duk yanda su Fannah sukaso suje suna ita da chucu mazajen su kin yarda sukayi.. Tym din cikinsu wata 6 daga ita har chucu haka ma maryam.. Fannah ta kara wani murjewa ga boobs dinta sun wani cika sosai.. Abinda Amoon ke mugun so bashi da aiki se shafa su da wasa dasu ita kau taita biyesa..cin abincin Fannah take da cikin yayi girma abin ba'a magana.. Sede Amoon ya tasa ta yayta dariya idan yana son tsokanar ta setana cin abinci zezo ya dauke abinda take ci nan Amoon zega fushinta Ainun.. Tun kafin cikin ya cika watan haihuwa mom tasashi dawowa gida dole suka tattaro suka dawo tare dasu Farouq.. Amma inda aka samu matsala dasu shine wai matan nasu a gidan baffa zasu zauna harsu haihu.. Aikam anga fitina kuma dole suka hakura dan. Anfi karfin su.. Satin su daya da zuwa maryam ta haifi diyar ta "Afrah".. Bayan suna da sati biyu.. Fannah ta haihu namiji ta haifa... Umma ta dauki dan "wnn gadanga ne".. Mom tace "little Aliyu".. Shikam yanacan tare da matar sa.. Sedaga baya aka kawo masu dan.. Amoon ya dauki dan cike da farin ciki "yy kissing dinsa".. "Thanks you God thank you wife for blessing me with a child masha Allah this is little Aliyu" nan yayi masa Adduoi snn ya mikawa fannah ta kalli dan cike da farin ciki.. Ya hada su ya rungume... Washe gari kuma hajiya sumayya ta haihu diyar ta mace wacce ta dauko both kamannin iyayen nata . . murna wajen family din nan ba'a magana tare aka hade sunan Dan Amoon yaci sunan Daddy wato Muhammad yarinyar Farouq kuma sunan mammah wato zainab.. (Areef&khairy)..
*8years later*
America
fannah ce tsaye jikin window tana kallon khairy da take ta faman tsokanar Areef shi kuma yayi bris da ita.. Yaran sunyi girma sosai ga wani kyau dasukayi kamar iyayensu.. Dan murmushi tayi.. Amoon daya fito daga daki ya karaso inda take tare da rungumeta ta baya yana shafa dan karamin cikin ta da watansa uku.. "Wife me kike kallo ne keda baki da lpy kika tsaya a window.. Ta nuna masa su Areef.. Amoon ya leka yana kallon su.. Ya kalli khairy da take ta wani zakewa.. Yanda kasan uwarta dan chucu kawai ta tuno masa da tana yarinya.. Yace "hajiya sumayya".. Fannah tayi murmushi and "little Aliyu".. Yaja cin dinta wnn ai yafini miskilanci.. And ni ynx ki riga ki canza ni".. Ya fada yana kara rungume ta sosai.. Ta shafa gefen fuskar sa.. Zatayi magana knn sukaji khairy ta saki wata kara.. Se kuma ta rugo ta shigo ciki tana kuka.. Fannah tace menene.. Khairy tazo ta rungume fannah "mammie he throw me a ball".. Ta fada tana kuka sosai.. Areef ya shigo duk be kallesu ba ya tafi daning ya zauna.. Amoon yace "why did you do that". Kin magana Areef yayi.. Fannah se lallashin khairy take.. Motar su farouq ce ta shigo gidan chucu ta fito rike da wata 2yrs old baby kyakkyawa me kama da ita.. Da sauri Areef ya tashi yaje ya rungume farouq.. Khairy ta nuna kamar bata gansu ba.. Amoon yaje ya dauki "imaan.. My baby".. Chucu na kallo khairy tace ita kuma wnn fa me akayi mata.. Areef yace "tsokana na take then I throw her a ball.. Is not that hard but she's crying".. Khairy tsokana ko.. Khairy ta tuna baki ta tana kara shigewa jikin Fannah...
Amoon yace "ku tashi muje karda flight ya tafi ya barmu"...
6:08 jirgin su yayi landing.. Areef da khairy da suka manta sunyi fada suka ruga suka rungume hisam dayazo daukar su "Uncle".. Imaan ma dake hannun farouq ta rinka zillow tana mikawa hisam hannu.. Farouq ya sauketa ta ruga da yan kafafun ta hisam ya dauke ta yana juyawa.. Fannah de na jikin Amoon suna tafiya a hankali sbd yanda cikin nan ke wahalar da ita...
Tunda Areef ya ga sun shigo mutane dayawa ya koma jikin Amoon.. A hankali yace "Papa".. "My son" Amoon ya fada yana shafa kansa".. Fannah ta kalli dan nata tana murmushi.. Tasan ynx kila har kansa ya fara ciwo sbd yawan mutane... Khairy kam tuni ta shige cikin su minal.. Su yusrah ma ranar suka iso itama ynx yaran ta biyu.. Fannah ce kada daya ma a cikin su.. Fareeda na kallon ta tace "uwar biyu".. Murmushi kawai fannah tayi.. Da dare suna parlon baffa ana cin Abinci gaba daya kowa nan.. Mummy ta shigo tare da Areef da yaki shigowa.. sadeeq yace "wnn bade babu lpy ba".. Mummy tace "wai kansa ke ciwo".. Areef yaje ya shiga tsakkiyar iyayen nasa.. Ya daura kansa a kafadar Amoon.. Umma tace "mun bani wnn ai yafi ma Aliyu".. Mom tace "dan gado..".. Farouq yace "seya zarta".. Duk dariya akayi.. Amoon ya kalli Fannah yana murmushi ta kashe masa ido.......
*ALHAMDULILLAH*
Anan na kawo karshen littafi na love cycle kurakuren da mukayi Allah ya yafe mana.. Inshaallah if Asuu didn't calloff strike I will be back with my new book *ADAAN*.. Zuwa next month se kucigaba da bibiyata.. Zaku iya samun littafin nan a (watt pad Nafeesaaguga) love you all
Urs
✨✨✨
*ANNAFIE😍😍*
07051376476.





































Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login