Showing 90001 words to 93000 words out of 100889 words

Chapter 31 - Love Cycle Book 1 Complete Hausa Novel

Annafie   

10 Feb 2025

246

when did you bought it".. Yace "ranar da akace za'a samomaki wani mijin auren".. Murmushi tayi takoma ta kwanta a jikin sa "thanks love I really appreciat". "Shhhhh".. Murmushi tayi tana kallon sa... Motar Farouq ce ta shigo duk suka bita da kallo... Ya juyo ya dube ta "so ynx tafiya zakiyi".. "Ta gyada masa kai.. Ya langwabar da kai "ni bana so ki tafi pls kizo mu kwana tare". Ta noke kafada.. Yace "why"..ta ware hannu alamar hakanan.. Yace "ai kam baki isa ba yau tare zamu kwana" tayi saurin girgiza masa "kai kaga ynx kowa yasan bana daki za'a nemeni"... Yace "ohk then se yaushe".. Shiru tayi tana kallon sa... Ya daura goshin sa saman nata.. "Jibi zan tafi Abuja and washe gari zan tafi America.. Gobe ki zo".. Tayi saurin amsa masa.. Amma batajin zata zo.. Kamar yasan tunanin da takeyi yace "idan kikazo bacci kawai zamuyi amma idan baki zo ba.. I will come and pick you my self and that nyt will be our first nyt".. Ya fada tare da daura lips dinsa a nata.. Hakanan shi baya gajiya da kissing lips dinta.mugn turning dinsa suke duk sanda ya kallesu.. Kawai ynx ma dan rage zafi yake yi.. Suna ciki motar har chucu ta bude ta fito.. Se wani yi ma Farouq shagwaba take shi kuma yana lallaba ta.. Su fannah duk suna kallon su.. Seda suka bari sun gama abinda suke snn suka bude suka fita.. Su Farouq suka rinka kallon su da mmki.. Chucu ta kasa kallon yayan nata . yana rike da hannun Fannah yace "ku muke jira wai batason shiga ita kade".. Chucu tayi sallama da farouq.. Amoon na kallon Fannah yace "idan kika saba mun alkwari sena baki mmki".. Fannah ta gyada masa kai da sauri dan kawai so take su rabu lpy.. Ya mika mata duka chocolates din daya siya mata snn ya mata peck a goshin.. Ita de bata ce komai ba dan so kawai take su rabu lpy dan baze kara ganin ko keyarta ba...
.....
Urs
✨✨✨
Nafeesatu....😍😍
..,....
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (33)✨
Suka shiga tare da chucu.. Amoon ya bita da kallo snn ya juyo suka hada idanu da farouq.. Ya kashe masa idanu Amoon yayi murmushi..
Fareeda kade ce cikin dakin tana waya da sultan.. Tana ganin su ta katse wayar tanayi masu kallon tuhuma... "Ina kuka je?".. Chucu ta cire hijab tanayi mata wani kallo.. "See you kin ajemu ne".. Fareeda tace "wlh yaran nan kuji tsoran Allah".. Ta fada tana bude ledojin da suka shigo dasu.. Turo kofar akayi hafsat da yusrah suka shigo.. Fannah ta ware idanu tana kallon su "me nake gani da daren nan".. Chucu tace "na shiga uku wai duk bakuyi bacci ba".. Basu bi ta kansu ba sukayi joining fareeda data fara kaiwa bakin salati..Hafsat tace "ashe muna da rabo".. Yusrah tace "Allah sarki jiddah har tayi bacci".. Su fannah suka cire hijabbai suma sukayi joining.. A kayayyakin da suka shigo dasu sede sukaci naci suka bar na bari.. Daganan kowa ta nemi wajen kwanciya.. Fannah sede taita juyi har ynx tanajin dumin jikin Amoon a tare da ita.. Data lumshe idanu se duk abinda ya shiga tsakanin su yau ya rinka dawo mata.. Ta rungume pillow da kyar ta samu bacci ya dauke ta.... Washe gari duk tare baffa ya kira angwayen da amaren wai suyi breakfast tare.. Aikam duk sunji dadi musamman ma mazan Amoon na zuwa yaje ya rungume Baffa.. Baffa yace "ni rabu dani lokacin da ka rufe idanu akan waccen farar matar taka ai mantawa kayi dani".. Amoon ya kalli Fannah da idon ta ke kasa tana murmushi.. Ko ganin ta yayi wani farin ciki yake ji mara misaltuwa.. Amoon yace "ai baffa idan banyi haka ba ko kai kwace mun ita zaka".. Baffa ya dungure masa kai "nide ai naga tijara ashe duk yanda ma nake tunanin ka kafi haka".. Amoon ya tashi ya koma kusa da kujerar da Fannah take.. Murya can kasa yace "morning wife".. Taki yarda ta kallesa bare ma ta nuna tasan da ita yake .. Hannun ta ya kamo cikin nasa.. "Shine bazaki kulani ba ko".. Ta danyi raurau da idanu tana kallon sa.. A hankali yace "I haven't slept yesterday" kanta kasa tace "why"..yace "coz you're not closer I hug pillow but it can't replace you".. Dan murmushi tayi.. A hankali yace "ina da mata Amma ni kade nake kwana".. Ya fada yana hade rai.. Tace "pls eat".. Ya noke kafada Fannah tayi murmushi ta daga kai suka daga ido da fareeda.. Ta kashe mata idanu.. Yace "don't forget yau ne fa".. Ta gyada masa kai.. "Can't wait". Murmushi kawai tayi tana fadin bama se ya ganta ba wani dakin daban zata tafi .. Har aka gama break din nan hannun ta na a nasa yana murzawa...
Suna barin wajen Fannah ta kashe wayar ta sbd bama taso ya kirata.. Yau bata yarda taje dakin mummy ba sbd tasan zata iya korota. Dakin umma ta tafi can suka zauna tare da Jiddah.. Har dare.. Sega chucu ta shigo tana kallon Fannah "yaya na kiranki".. Fannah tace "ai ynx danayi wanka can zan tafi".. chucu tace "good"... Daga haka ta fice.. Fannah tayi murmushi.. Koda tayi wanka.. Ko dakin Jiddah bata yarda ta tsaya ba.. Can dakin umma ta lallaba ta shige taje bayan ta tayi kwanciyar ta.. Tun Amoon na jira har ya gaji ya kwanta.. Tunda de chucu ta fada masa tana dakin umma kuma ai shikenan.... Da Asbah yana dawowa daga masallaci dukda baccin da yake ji seya nufi dakin umma.... Umma na saman sallaya har lokacin Fannah kam tana yin sallah ta koma ta kwanta sbd baccin da takeji.. Bebi takan umma ba ya nufi Fannah dake bacci.. A hankali ya maida kanta jikinsa ya dauke ta a hankali.. Snn ya fara tafiya yanaji umma na gyaran murya Amma yayi ficewar sa.. Fannah ta dan bude ido kadan jinta ba dede ba.. A fuskar Amoon ta bude idon.. Ta wartsake da sauri.. Zatayi ihu yayi saurin rufe bakin ta da nasa.. Be tsaya ko ina ba.. Se dakin sa yana direta ya sakawa dakin key... Kamar Fannah zatayi kuka tace "mene ne haka".. Yana kallon ta da kyau yace "mene fada maki ni zakiyiwa wayo ko".. "Ta girgiza kai da sauri "dan Allah kayi hakuri wlh mantawa nayi".. Daukarta yayi kamar baby be aje ta ko ina ba se saman gadonsa fannah tayi kokarin tashi ya janyo ya rugume ta tare da rufa masu blanket yayi kissing din lips dinta "babu abinda zanyi maki let's sleep"... Shiru tayi ta lafe a jikin sa yanaji har tagama mutsu mutsu dinta bacci ya dauke ta.. Yabi kyakkyawar fuskar ta da kallo cike daso da kaunar ta.. Yana mata wani irin son shi kansa besan kalar sa ba... Lumshe idanu yana tuno ranar daya fara jin sonta tun tana er shekara 8.. Tana zaune tym din duk ta shagwabe fuska kamar zatayi kuka.. Shikuma yana cikin mota tana kallon ta with smile kawai yana tuna lokacin daya dauke ta ne tayi shiru bayan sun sultan sun dauke ta tasakar masu kuka.. Ganin ta fara hawaye seya fito daga motar. Ta dago manyan idanun tada suka jike da hawaye tana kallon sa.. Ya sunkuya daidai tsayin da yace "cutie why are you crying".. Tace "daddy".... Yana kallon.. Nan ta fada masa bazo daukar ta da wuri ba kuma tanaso ta koma gida wajen mummy wai za'a haifa mata kani.. Ita kade ce.. Ita mummy take son gani bata so kanin ta yazo bata nan.. Inda anan ya fahimci cewa mummy nada ciki.. Ckin hisam knn tunma yana karami a lokacin.. A tym din ya zauna tare da ita har seda daddy yazo.. Tundaga lokacin yake tsananin sonta . inde har yana london kullum seya zo yaga sanda za'a dauke ta a sch.. And now gashi ya mallaketa.. Da ace ya rasata besan yanda zeyi ba.. Yayi kissing lips dinta yana kara rungume ta a haka har bacci ya dauke sa....
Goma saura Fannah ta farka.. A hankali ta zare jikin ta daga na Amoon tana kallon sa.. Tabi kyakkyawar fuskar sa da kallo cike da sonsa.. Ganin yana bacci yasa ta tsaya tana kare masa kallo.. Ita kanta tasan Amoon kyakkyawa ne ajin farko.. Gashin kansa kade ma abin kallo ne gashi wani sili sili ya kwanta sosai a fuskar sa duk wani gashi na fuskar sa bakine sosai kuma me silbi.. Tabi lips dinsa da kallo da suke wasu irin pink masu tafiya da hankali.. Ita kanta duk lokacin dayayi kissing dinta mugun tafiya yake da hankalin ta.. Muryar sa taji yace "you feel lyk kissing me ryt?".. Ta ware idanu tana kallon sa ta janyo ta jikinsa tare da matso da fuskar ta daidai tasa "don't worry kiss me its urs".. Fannah ta tura baki yayi kissing dinta..ta tashi zaune.. Shima zaunawa yayi.. Ya rungumota ta baya.. Tare da daura kansa saman shoulder dinta a hankali yace "jiya baki zo ba why".. Shiru tayi. Ya kalli agogo.. "Its already late I have to be on my way now.. Amma kin tsayar dani".. Yace "and we're going together yarinya".. Ta noke kafada.. Yayi murmushi.. "Kinsan de inde nace tare zamu tafi babu wanda ze hana ko".... Ta marairaice tace "kanayin late fa".. Shima yayi kalar muryar ta.. "Bana so na tafi na barki".... Ta tura baki.. Tashi yayi tare da ita ajikin sa snn ya dauketa zare idanu tayi ganin ya nufi toilet da ita. Tace "where are you taking me to.." Be saurare ta ba seda ya dire ta a toilet snn yace "lets take our bath".. Kafin tayi magana ya sakar masu shower.. Fannah ta rike sa gam a tsorace.. Raba jikin sa yayi da nata ya fara wankan sa yayinda idon ta yake rufe ta kasa budewa.. Tanaji har ya gama ya fita.. Snn itama ta cire jikakkun kayan ta ta fara wankan tana tura baki.. Seda ta gama snn ta fara tunanin me zata saka.. dan wani karamin towel ta gani.. Tura baki tayi tareda daukar towel din .. Ta daura ta fita kanta a kasa.. Yana zaune saman gado har lokacin bathrobe din tana jikin sa da alama de yagama shafa ba.. Kin yarda tayi ta kallesa yayinda shi kuma ya bita da kallo from head to toe.. Towel din ko rabin cinyar ta be kawo ba.. Kana ganin santala santalan fararen cinyoyinta.. Amoon ya dan lumshe idanu.. Lokaci daya kuma hankalin sa ya tashi.... A hankali yace "wife".. Kin yarda tayi ta kallesa.. Mikewa yayi ya nufe ta ganin ya nufo ta yasa taja baya da sauri bin ta yayi.. Ta jingina da bango kamar zatayi kuka.. "Pls yaya Aliyu tym na wuce wa fa". Be saurari abinda take fada ba ya hade jikin sa da nata tare da hugging dinta very tight yanajin yanda soft skin dinta ta hadu da tasa.. Ya lumshe idanu yana jin yanda yanayin jikinsa ke sauyawa.. Zatayi magana ya hade bakin su yana tsotsar lips dinta a hankali snn gently yana shafa jikinta.. Jikin Fannah ya fara rawa.. Domin ita kanta yanayinta ya fara sauyawa.. But yanda ta tsorata yasa ta tura sa da karfi... "Pls Amoon don't do that pls"..Amoon ya maidata jikin sa kafin a hankali yace "pls lets make a love.. You knw I love you ryt, just fun babee I won't go deep, don't stop me pls"... Fannah tayi shiru jin yanda wasannin nasa ke daukar ta zuwa wata duniya daban...jin tayi shiru yasa yace "lets enjoy this morning can we?".. Ta gyada masa kai.. Daukar ta yayi ba tare da ya bi takan towel dinta daya fadi ba be sauke ta a ko ina ba se saman gadon sa.. Ya saka ta jikinsa sosai.. A yanda yake romancing dinta ita kanta seda ta manta a duniyar da take.. Seda taga abin yana niyar wuce gona da iri ne yasa ta fashe masa da kuka.... Hakan ne yasa Amoon maido hankalin sa gareta.. Ya rugumeta yana sauke ajiyar zuciya.. A hankali yace "srry love I am srry".. Shiru tayi a jikin sa kirjinta na bugawa... Sun dade a haka kafin ya tashi ya shige toilet.. Wanka ya yo snn ya dauko mata towel din ya mika mata "kiyi wanka".. Bata yarda ta kallesa ba ta karba shi kuma ya juyo gaban mirror..
Koda ta fito daga wankan baya cikin dakin.. Mirror ta nufa ya dauki mansa da turarukansa tayi amfani dasu.. Tana cikin shafa ya shigo.. Dakin ya aje mata kayan ta a saman gado "ur dress".. Kai ta gyada masa ba tare data yarda ta kallesa ba.. Bayan ta gama kanta kasa tazo ta dauki kayan ta saka.. Tana gama sakawa.. Ya janyo ta ya daurata saman cinyar sa tare da zagaye ta da hannayensa yace "good morning best".. Kanta kasa tace "morning".. Dan murmushi yayi.. "Wai wnn kunyar fa".. Ta tura baki.. "Ni ynx se kowa yaga na fito daga nan.". Yace "to menene soon ma zasu ganki da".. Se kuma yayi dan murmushi tare da shafa flat tummy dinta.. Ta boye fuskar ta a kirginsa.. Kama hannun ta yayi suka mike.. Dakin umma suka nufa.. "Gata na kawo maki ita" Umma na hararar sa tace "zakaci ubanka sena hada ka da Ibrahim gara yasan duk abinda kuke aikatawa duk ya tarkata maku matan ku mu huta".. Ya ware hannu "wlh da kinyi mana daidai.. Ni da kinga ynx se na tafi da ita.".. Ya fada yana kallon Fannah da kanta ke kasa.. Umma ta kawo masu breakfast... Anan sukayi. Amoon sunata rigima da umma har suka gama ya tashi ya fita.. Yan gidan yaje yayiwa sallama.. Snn ya dawo wnn lokacin Mom dasu yusrah duk suna dakin.. Yayi masu sallama suka masa Allah ya kiyaye.. Dan kallon Fannah da kanta ke kasa yayi se kuma ya Fita.. Mom tace "kije kuyi sallama Fannah".. Fannah ta danyi murmushi kafin ta tashi kanta kasa tabi bayansa..
A wajen balcony ta samesa.. Tsayawa yayi seda ta karaso snn ya kama hannun ta zuwa wajen motar sa.. Ya janyo ta jikinsa ya rungume "I starting missing you best"..ta kwantar da kanta saman chest dinsa tanaji kamar karya tafi tace "I will miss too".. Ya shafa fuskar ta.. Yace "wlh ji nake kamar karna tafi na barki".. Tayi shiru tanajin kamar tayi kuka.. A hankali tace "yaushe zaka dawo".. Ya lumshe idanu.. "Idan ki koma sch zanzo kinji".. Ta gyada masa kai.. Yace "duk abinda kikeso ki fada mun kinji".. Ta gyada masa kai.. Yayi kissing dinta.. "Pls take care of ur self". A hankali tace "I love you".. Yana murza hannun nata.. Yace "I love you more and more".. Juyawa tayi zata tafi ya kamo hannun ta "a good bye kiss pls".. Ta kallesa ya dan langwabar mata da kai ta shafa fuskar sa kafin a hankali tayi kissing cik dinsa.. Rugume ta yayi sosai tare da bata kisses ko daya fannah bata hana sa ba har seda yayi me isarsa snn ya rada mata a kunne "I will meet you in UK and muna dawowa nan se biki final".. Murmushi tayi ta juyo yana daga mata hannu har seda ta shige snn ya ya shiga motar sa yanajin ze tafi ne kawai amma zuciyar sa tana nan"....
....
Urs
✨✨✨
Nafeesatu....😍😍
......
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (34)✨
*not edited*
Jiki a sanyaye Fannah ta koma ciki.. Chucu kade ta samu.. Chucu nayi mata wani kallo tace juliet... Murmushi kawai fannah tayi.. Ta zauna saman gadon tanaji kamar tayi kuka.... Ko kafin Amoon ya isa Abuja sunyi waya yafi sau biyar.. Da ya kira ta babu abinda yakeyi mata se shagwaba wai shi ya gaji da driving ita kuma taita biye masa tana lallashin sa.. Yace "babee daga ynx when ever we're coming to katsina you will be the one to drive".. Tace "inshaallah".. Koda ya isa seda ya kirata wai shi ya gaji tazo tayi masa massage.. Hakade Fannah taita biyesa koda zeci abinci seda ya kirata wai tazo ta basa...... Washe gari daya tafi ya ya isa airport waya suke kafin jirgin su ya tashi....
Idan Fannah tace batayi missn Amoon ba tayi karya.. She misses all of him she really want him back.. Duk da inde yana free suna tare a waya amma ai bata jin kamshin sa she misses all his touched and kisses... Sometimes koda waya suke he will be lyk "babee i want hug you and kiss those ur kiss lips".. Itakam se tayi murmushi.. Ynx hakama vedio call suke.. Dan kallon ta yayi seya shagwabe fuska kamar zeyi kuka.. Ware idanu.. "What".. Yace "just missing ur cute lips".. Tayi murmushi.. Yace "oh murmushi ma kk ko ke kamar ma baki missing dina".. Ta girgiza kai.. Yace "do you miss me".. Tace "sure".. Yadan lumshe idanu..."next month kuke fara exam yaushe zaki koma sch".. Tace "next week".. Month din nan gaba daya bana da tym spain ma zan tafi tace "don't worry dear ai da mun gama exam saura practicals and last semester".. Yace "sure my babee babee will soon become a doctors".. Tayi murmushi "that practical a gidana zakiyi sa a America.. I will see what I can do ki kiyi sa a america".. Ta ware idanu yace "sure I will supervise you you will work with me Allah yasa karki hanani aiki"....
Washe gari su Fannah suka koma abuja ta baro cike da missing din su Adda... Sosai maryam taji dadin dawowar su ta rugume Fannah tana tsokanar ta.. Shima yaya khaleefa koda yaushe yana hanya wajen matar tasa....dawowar su da sati daya suka koma sch ita da maryam

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login