Showing 81001 words to 84000 words out of 100889 words

Chapter 28 - Love Cycle Book 1 Complete Hausa Novel

Annafie   

10 Feb 2025

251

damuwa..he wish ace ze iya yin kuka he wish yace ze iya rungume ta suyi kukan tare daganan su samawa juna solution. Juyawa yayi a hankali ya fita... Seda taji karan rufe kofa snn ta dago.. Se kuma ta juya taci gaba da kukan .. Dakin dad dinsa yaje.... Dad yasan maganar data kawo dan nasa shiyasa yayi saurin dakatar dashi.. "Aliyu kayi hakuri da hukuncin da Aka yanke maku kawai ni bazan iya yanke komai ba wnn umarnin Baffa ne ba namu ba"... Tashi Amoon yayi ya fita.. Dad ya bisa da kallo...
Sultan ko duk yanda yaso ko haduwa ma yayi da fareeda taki yarda ko kiransa bata dauka.. Ya tura text na ban hakuri yafi a kirga.. Yaje wajen mom tayi masa kaca kaca.. Ta korosa daga yau zuwa gobe kade aka basa ya samo mata ko a dauki wata a hadasu kawai.. Shi wlh ynx har zuciyar sa yasan ya hakura da Fannah fareeda yake so.. Itama gashi ynx taki sauraren sa...
.....
Tunda yusuf ya gama parking yaga Amoon zaune seda gaban sa ya fadi.. Amma ya dake.. Amoon ya bisa da kallo zuciyar sa na tafarfasa...
Fannah ta tashi bayan taga message din yusuf cewa ya karaso.. Hijab kawai ta saka ta fita zuwa can inda yake.. Karasawa tayi a hankali tayi masa sallama.. Ya dago "welcome beautiful".. Dan murmushi kawai tayi.. Ta zauna ta gaisar dashi ya amsa.. Zeyi magana knn ya tsaya Yana kallon Amoon daya nufo wajen.. Fannah ta juya ita kanta ganin Amoon seda gaban ta ya fadi.. Amma ta dake.. Yusuf yace "who is he".. Fannah ta dan kakalo murmushi "my brother".. Shide Yusuf be yarda ba dan yanda yaga Amoon ya taho cike da tsananin kishi a idanun sa yasan ba brother dinta bane.. Amoon na karasowa ba tare da ya kalli yusuf ba idanun sa akan Fannah yace "Fannah leave".. Ta dake tace "why"... A dan tsawace yace "I say leave".. Yusuf ne yace "brother I think ba haka yakamata kayi ba besides hakan ma da kakeyi be dace ba".. Amoon ya dubesa da jajayen idanun sa yace "how dare you to tell me what to and what not to do I say how dare you".. Yusuf ya rinka kallon sa... Amoon ya nuna sa da yatsa "this should be the last tym da zan ganka a gidan nan da sunan kazo wajen ta,". Fannah tace "Aliyu pls stop this kasan de shi zan aura ko".. Amoon yace "shout up don't dare repeat that Again baki da wani miji daya wuceni".. Snn ya maida duban sa ga Yusuf "and you wnn da kake gani matatace.. She's mine wlh koda wasa ka na kara ganin ka anan duk abinda nayi maka kai kaja get ur legs out of this house".. Fannah ta dawo gaban Amoon idanun ta cike ta hawaye.. "Aliyu stop this pls stop this shi wnn din shi zan aura".. Ya kamo ta look into my eyes and tell me shi zaki aura.. Ki kalli idanu na kinga Alamar zan bar wani ya aureki I said ki kalle ni kice mun na wani kike so Fannah kalleni".. Ya fada a tsawace.. Dagowa tayi tana kallon idanun sa zatayi magana Amma ta kasa dan babu abinda ta gani a ciki se tsabar "fitina, so, rigima, da kuma tsananin kishi".. Fashewa tayi da kuka sosai tana girgiza kai.. Amoon ya maida duban sa Akan Yusuf zeyi magana yaji murya Abie.. "Amoon you're very stupid you're very very stupid".. Amoon yayi shiru yana sauke huci idanun sa sunyi jajur.. Abie ya karaso.. Yana kallon Yusuf yace "kayi hakuri kaji inshaallahu hakan bazata sake faruwa ba.. Yusuf ya gyada kai tare dayiwa Abie sallama ya tafi.. Abie ya zauna saman daya daga cikin kujerun.. Hakan yasa su Amoon suka durkusa shida Fannah da taketa sharar hawaye.. Abie yace "Amoon you're playing with us ryt.., mun zama tsararrakin ka ko? Knn kai bamu isa musaka doka kabita ba who are you.. Mufa muka haife ka".. Amoon de kansa na kasa be dago ba.. Abie yace "kaga idan har baka natsu ba wlh zaka sha mamaki dan sena mugun saba ma".. Fada sosai abie ya masa ko ehem be ce ba.. Seda ya gama snn amoon ya tashi ya tafi.. ya juyo kan fannah da kanta ke kasa.. Nasiha yayi mata sosai snn yace ta tashi ta tafi"..
..
A daren ranar Amoon ya fito knn sbd ko daya be saka komai cikin sa ba ya fito dining ya nufa ze hada tea ko kallon yusrah dake zaune beyi ba gaisar dashi tayi bema kalle ta ba bare sa ta saka ran ze amsa.. Muryar ta na danyin rawa tace "yaya na hada maka tea din?".. Dagowa yayi ya kalle ta yace "yusrah wlh daga yau kika kara shiga harka na a gidan nan sena karyaki kuma kisani bazan aure ki ba bake nake so ba inde har kika bari aka daura auren nan you'll regret marrying me".. idanun ta cike da hawaye tace "yaya Amoon kayi hakuri".. "Srry for ur self.. Na riga ba gaya maki idan kinga dama ki bari a daura auren bacemun anan idiot".. Juyawa tayi hawaye sunki tsaya mata ta shige daki.. Amoon na juyowa suka hada idanu da mom dake tsaye da alama duk taji abinda yace.. Dauke kansa yayi ze tafi tace "Aliyu".. Ya tsaya tace "Ashe dama bakada mutunci? Ashe rashin kunyar taka da taurin kan naka har ya kai haka?.. Mu zamu yanke hukunci ka gaya mana bamuyi dede ba? And har kana cemata karta sake ta aure ka zatayi regretting.. Kai ko tausayin condition dinta bakayi kk fada mata haka.. To dan Allah idan an aura maka ita ka kashe ta ko ka sake ta a ranar nan zamu san ka isa damu daga haka ta wuce dakin da yusrah ta shiga.. Tabe baki Amoon yayi..
Yau koda yusuf yazo Fannah bata yarda sun tsaya inda Amoon ze gansu ba.. Abie ne ma yace suje can parlorn sa.. Shiyasa har suka gama firar su basu hadu ba.. Ta fito zata rakasa knn lokacin motar Amoon ta shigo gate din.. Seda gaban Fannah ya mugun faduwa yusuf kau bema gane wane ba.. Jin tayi shiru yace "kinyi shiru".. Ta kalli yusuf ta danyi murmushi and Amoon saw that smile.. Wanda Har kansa seda yaji ya wani mugun sara masa... ji yayi kamar yaje ya takasa da mota.. Se kawai yaga Fannah ta tsaya tana daga masa hannu shi kuma ya nufi mota.. Dan fannah bata so su hadu da Amoon shiyasa tayi masa sallama.. Ware idanu tayi ganin Amoon ya nufi yusuf da mota gadan gadan.. Cike da tsoro ta ruga tasha gaban yusuf.. Shine dalilin dayasa Amoon ya taka wani irin burki... Se kuma ya bude ya fito.. Yana kallon Yusuf yace "haven't I warned of coming to this hause ban fada maka ka fita har kanta ba".. Ya fada murya a kausashe.. Fannah tace "Aliyu ina ruwan ka da zuwan sa wajen ka yazo ko wajena.. Pls let us nace ka kyale ni". Ba tare daya kalle ta ba yace "idan kika cigaba dagaya mun haka sena saba maki ki matsa ko na hada na take ku gaba daya".. Cikin kuka tace "Aliyu babu inda zanje sede ka kashe mu gaba daya".. Yace "daga yau na sake ganin ka sede wani ba kai ba".. Fannah tace "zuwa babu fashi ai wajena yake zuwa ba wajen ka ba aurensa zanyi shidin ba kai ba"... Ya rinka kallon Fannah cike dajin zafin kalamanta zuciyar sa na wani irin tafarfasa he just wish ace bata wajen da yau seya take yusuf da mota sede a kashe sa.. Kamar ance ya juya idon sa ya sauka akan wani reg.. Da sauri ya nufesa ya dauka.. Ya nufi yusuf dashi hakan yasa Yusuf saurin shiga motar dan yaga Amoon da gske yake.. Kuma Amoon be tsaya ba seda yaje ya rotsa reg din nan a gaban motar Yusuf aikam tuni glass din yayi ratsa ratsa Fannah ta rufe baki cike da kuka.. Da sauri ta ruga ta tsaya gabansa.. "Amoon nifa sede yau ka rotsa ni and its over, between us nace shidin zan aura". Zuciyar sa na masa wani irin zafi yace "idan kika kara fada mun haka se nayi fata fata da motar ba na kuma konasa gaba daya".. Cike da tsiwa tace "na fada na fada Aliyu ka hada dani ka kona.. Bazan aure ka dinba..".. Ze sake magana yaji an sauke masa wasu lafiyayyun maruka ta both side.. Amoon ya dago... Dad dinsa ya gani.. Ze Kara marin sa Abba ya dakatar dashi yayi masa nuni da Baffa na magana.. Se a lokacin ma suka lura da motar baffa data Dad dasuka shigo.. Ga mutane duk an firfito.. Fannah ta ruga ta fada jikin daddy tana kuka sosai.. Baffa yace "yusuf ya fito".. Fitowa Yusuf yayi duk a tsorace... Baffa yace "driver ya maida ka gida and tell ur parents that jibi Friday suzo da shirin daurin aure ba sa rana ba idan yaso tarewa da duk wani biki ze biyo baya nan da bayan sallah babba. Godiya yusuf yayi snn ya wuce wajen da driver da yake a mota.. Snn yace ma Abie.. Wanda ze auri jiddah yazo da shirin daurin aure ranar Friday.. Kowa da kowa ya shirya.. Nan da Friday daurin Aure idan Allah ya kaimu zuwa bayan sallah biki da tarewar"... With shock fannah take kallon baffa kamar bata fahimtar abinda yake fada.. Hankalin ta a mugun tashe.. Shi kansa Amoon din tsayawa yayi ko motsi beyi ba jikinsa yayi mugun sanyi yayinda zuciyar sa ke wata irin bugawa.... Yana kallon baffa ya ya gama bayanin sa ya shige ...
.....
Urs
✨✨✨
Nafeesatuh....😍😍
.....
*💫❤LOVE CYCLE✨*


Written by

*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......


Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (30)✨
Daddy ya kama hannun fannah dake kuka.. Juyawa tayi ta kalli Amoon da motsin kirki beyi ba yana nan tsaye har baffa ya gama magana ya shige.. Bin bayan daddy tayi suka shiga...Dad yace "kowa ya shiga ciki".. Da sauri chucu ta karasa kusa da Amoon tace "yaya".. Be dago ba har lokaci yana a yanda yake.. Farouq ne ya karaso inda yake kama hannun sa.. Yace "Amoon".. Amoon ya dago jajayen idanun sa yana kallon farouq batare da yace komai ba.. Farouq yace "lets go in".... babu musu Amoon ya bisa suka shiga ciki.. Chucu tabi bayan su tana kuka sosai.. Dakin Amoon suka shiga.. Amoon ya zauna ya jingina da gado yayi folding duka hannayensa ya lumshe idanu kawai ba tare da yace da kowa komai ba".... Saleem ne ya shigo dakin.. Chucu ta ruga ta rungume sa tana kuka sosai.... Saleem ya buga bayan ta idon sa na kan yaya nasa.. Yasan tunda yayi haka to yana cikin babbar damuwa ko mammah da kyar ta iya shawo kansa.. Jan chucu yayi suka fita dan yasan yana bukatar hutu a ynx haka... Farouq ma ya fita tare da ja masa kofar.. Amoon ya bude idanu ya kalli kofar snn ya maida idon sa ya rufe..numfashin sa dake fita kansa bame dadi bane.. Yanda zuciyar sa ke masa zafi da ze iya cireta ya yarda da yaji dadi.... Har ynx jin batun baffa yake cikin kansa kamar ynx yake cewa jibi za'a daura ma wani auren Fannah.. Shin wai dama da gske suke.. Shin wai daman da gske wani zasu bama fannah bashi ba,... Ita kanta fannahr maganganun da fannah ta gaya masa suna dawo masa.. Sunma fi yi masa ciwo.. Sede maganar baffa tafi daga masa hankali... Inde har suna duba condition din yusrah na ciwon zuciya shiyasa zasu aura masa ita shimaze rasa ransa gaba daya idan yaso seta bisa daga baya.....
Dakin sa daddy ya wuce da fannah.. Ta fada jikin mummy tana kuka sosai.. Mummy "na bani kicewa su baffa suyi hakuri"... Mummy ta kalli daddy lpy meke faruwa ne.. "A takaice ya fada mata komai"... Shiru mummy tayi batace komai ba tacigaba da lallashin fannah dake kuka sosai... Fuskar Amoon kawai take hangowa ta kasa gane expression dinsa a lokacin da baffa ke wnn maganar...
Mammah ce ta shigo dakin saleem na biye da ita.. Har lokacin Amoon na nan yanda suka barsa.. Mammah tace Aliyu.. Bude ido yayi ya kalle ta.. Seda taja baya sbd yanda idanun sa suka mugun tsoratata.. Tace "na shiga uku Aliyu meke damun ka haka"... Maida idanun sa yayi ya lumshe... Ta matso kusa dashi tana dafa shoulders dinsa "Aliyu talk to nashiga uku pls kayimun magana".. Ta taba kirjinsa tanajin yanda yake wata muguwar bugawa wa.. ta rungume sa sosai.. Muryar ta na rawa kamar zata yi ka tace "Aliyu tell me meke damunka.. Pls open mouth and tell me ur problems.kayi magana dan Allah".. A hankali yace "mom".. Idanun mummy har ya fara tara hawaye tace "yes my son pls talk to me stop keeping things in mind be shearing it with me am ur mother".... A hankali yace "mammah i tell them..".. Se kuma yayi shiru ya maida idanun sa ya rufe sbd yanda numfashin sa ke sama sama.. Mammah ta kalli Saleem.. Pls stay with him".. Daga haka ta shafa kan Amoon ta fita...
Dad ya shigo bayan kiran da mammah tayi masa.. Yace "zainab lpy kike kirana haka".. Tace "dole na kiraka shin ka duba halin da danka yake ciki kuwa kasan a wane hali yake ciki?".. Yana kallon ta yace "kinsan me ya aikata kuwa".. "Banason naji.. Ni na san kome ne ya akata seda dalili.. Amma kunje kun yanke hukunci.. Kawai sbd shidin me biyayyane dan kawai yana shiru se a tauye sa, wlh wani abu ya samu dana bazan yarda ba" se kuma ta fashe da kuka sosai.. Kamo hannun ta yayi a hankali "zainab".. "Ahmad babu abinda zakace mun nide farin cikin dana kawai nake so idan har ita yusrah da kuke tausayawa bata mutu ba danka ze mutu ai".. Tsawa ya daka mata.. Ta kara fashewa da kuka se kuma ya kamota ya rungume yana buga bayan ta.. Cikin kuka tace "Dan Allah kaje ka duba halin da danka ke ciki pls karku yanke hukuncin da kowa zezo yana dana sani".. Dad yace "inshaallah babu abinda ze faru... Komai da kika sani yanada lokacin sa ynx nan gaba sekiga kamar komai be faru ba.. Ita kanta yusrah naji lvrin bata da lpy ynx haka".. Shiru kawai mammah tayi bata sake magana ba..
Tare suka shiga dakin Amoon da dad.. Yana zaune saman prayer mat da alama sallah ya idar.. Shi kansa dad seda ya tsorata ganin Amoon.. Saleem ne ya shigo rike da cup din tea.Amoon ya koma saman gado mummy ta karbi cup din tea din ta fara basa ya Amsa.. Sha kawai yake bawai dan yanajin dadin sa ba.. Ko fahimtar abinda Mahaifin nasa yake fada bayayi.. Har ya tashi ya fita.. A lissafin Awanni nawa suka rage daga nan zuwa Friday kawai yake.. Duk awa daya da zata buga se zuciyar sa ta kara zafi ga kansa na wani irin ciwo.. Har su mammah suka gama zaman su baya fahimtar komai.. Yabi kofar da kallo.. Snn ya maida idon sa ya lumshe.. Yana sauke numfashi.. Ynx 9:30pm.. Nan da 48hrs inde har maganar baffa ta tabbata Fannah ta zama matar wani ba tasa ba knn.. Hannu yasa ya dafe saitin zuciyar sa dake masa wani kalar zugi.... Tashi yayi ya sakawa kofar key snn ya dawo ya kwanta da sauri sbd jirin dake dibar sa.... A ranar Amoon beyi bacci ba yanda yaga rana haka yaga dare.. Sede ya bude idon sa ya kalli agogo snn ya maida.. Se addua kawai yake cikin zuciyar sa.. ga kirjinsa da kansa dake mugun sara masa .. Kafin Asuba zazzabi ya rufe sa sosai... Da kyar ya iya tashi yayi sallahr Asuba.. A daddafe snn ya koma ya kwanta yana rawar sanyi.. Da kyar ya iya janyo blanket ya rufe har kansa... Yanaji anayi masa knocking Amma be motsa ba... Haka aka rinkayi aje a dawo amma yaki tashi.. Muryar saleem yaji yana cewa ya bude amma yaki koda motsawa.. Kawai de ya bude idanun sa ya kalli tym yaka goma saura.. Babu jimawa can yaji muryar Abie da Dad dinsa... A hankali ya tashi kansa na juya masa.. Ya murda key din ya dawo ya sake kwantawa.. Su Dad suka shigo harda Baffa.. Kallo daya Amoon yayi masu ya maida idon sa ya rufe.. Baffa ya dafa kansa... "Subhanallah kira doctor".. Abban sageer ya dauki waya yana kiran doctor... Mom ta shigo rike da breakfast.. Kamar Amoon baze tashi ba se kuma ya tashi bisa ga umarnin Abie.. Mom ta basa break din ya karba yanaci kawai amma ba da son ransa ba shi yama fi so su fice daga dakin gaba daya....
Bayan doctor ya gama dubasa ya basa duk wani taimako daze basa dan harda allurar bacci ya masa ga karin ruwa.. Snn ya fito yana kallon su baffa.. "Jinin sa ya hau sosai na masa allurar bacci tare da magunguna inshaallahu zasu taimaka masa ynx yana bukatar hutu ne bnd hayaniya snn se an kula sosai gsky".. Daga haka sukayi masa godiya ya tafi akan zuwa an jima..
Yau tunda Fannah ta tashi kanta ke yi mata ciwo ko breakfast din da mummy ta kawo mata bata ci ba.. Idan ta tuna gobe za'a daura mata aure se hankalin ta ya tashi.. Hawaye yaki tsaya mata.. Tunanin Amoon kawai take bata san wane hali yake ciki ba.. Kilan da taga wani ma ta tambayesa se hankalin ta yadan kwanta .... Tashi tayi duk da yanda kanta ke sara mata ta fita zuwa main parlor babu kowa harta juya zata koma taga farouq ya shigo ynx.. A hankali tace "yaya farouq".. Dagowa yayi.. Se kuma ya karasa wajen ta "sister are ohk".. Tace "kaina ke ciwo".. Yaji tausayin ta dan yasan tana cikin damuwa..

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login